Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yake kulle meye nashi na birthday wllh ina mugun ta kaicin haɗa jini da Kamal". hararan ta Nasrim tayi tace " ok yanzu kenan saboda Ya Kamal ba ƙe son Abdul kenan to nifa nayi yaya da Khaflan da yake ba ɗan sunna bane".? Humairah tace '" ai wannan ƙaddara ce." Nasrim tace shima Ya Kamal ƙaddara ce laifin da yayi kuma da makirci irin na uwar sa idan ki ka bari lefin ya kamal ya shafi Abdul baki masa adalci ba". da yamma sosai Nasrim ta shiryawa Abdul birthday da ya ƙayata kowa saide sunyi kukan rashi Kamal sosai rashin Kamal yake damun mutanen gidan kodan dama can shine a gida sauran ba zama suke ba ba shaƙuwa kamar na Kamal washe gari akayi shirin mai duguri Nasir ne ya shigo da sallama dan ya gaida Ta soro tana waya ya sameta "yo ai Nasurim da kin gaya min da na miki rakiya dama ina son naje naga garin ƙamshi sai jin labarin sa nake". saurarawa tayi can tace "Allah sarki to akawo mana kayan ƙamshi sosai anjima zan ƙiraki ga balarabe yazo zamu gaisa ai rannan kina fita ba jimawa ya shigo ashe wajen Jafaru ya leƙa kinsan dama Jafarun ne yayi hanyar haɗuwar mu Jafaru mai gadin kidan Alhaji yahaya". sai da tabari ta saurara ta sake cewa wllh kuwa ya miki baƙin cikin ganin wannan kyan nasa koda yake ai shima yayi a saran ganin naki kyan kin san ance abincin ido ganin abu me kyau shiyasa ni ko sanda na ke FADA wllh dan dole nake ɗaga ido na kalli gimbiya Murja nafi son na kalli gimbiya Balaraba ai wata zan kai ki fadan nan ki ga gimbiya Balaraba to to a sauƙa lafiya". Nasir yace "HAJIYA waki ka samu ne"?. " da mutumiya ta mana kaji wai tana hanyan mai dugurin garin kakan nin ta amma dayake in bata ga dama ba miskilan kanta ce zuwanta shekaran jiya bata gaya min zata tafi ba ko tana min baƙin cikin naje na kwashi ƙamshine waya sani ita mata ta ibi ƙugu kamar balam balam wllh duk mai rabon da ya kwashi wannan ƴa ummm zai kwashi kayan aiki ai shiyasa Ma'aruf ya rikice wai shi sai ita shegiyar uwar wai ya zai auri bazawara a auren fari yabari ya auri FIRDAUSIN in yazo ya ƙara da ita Nasrim ita kuma da yake da ruwan hanji aka wanketa zata tsaya jiran sa tana son ta mana a saran hada jini da gidan arziki yo idan jikana ya aure ƴar gidan jiri buroda ai fasa kaina ƙaruwa zayyi zan ƙara daraja a idon mutanen fada yo yanzu ma fa sun fara cewa dama mu dan gin sune idan jikana ya auri masu kudin duniya ai ƴan uwan su zamu zama ba dangi ba yo yanzu mafa idan na shiga fada kilishina daman ita nazama sirikar tiri buroda ai jerawa zanyi da mai babban ɗaki muzauna uwar sarkin gaba ɗaya baride Alhajin Allah yazo ya samu sarki da manyan mutane suje mana tambaya kaga ni baruwana da wani baza wara ce ai ANNABIN ALLAH ma da bazawar rar data girmeshi shekaru ma yafara yo ba sunna bane ai masu farawa da zawarawa sune a gaba gaba a wajen annabi ni nayi wasa da mutanen sai de muji labarin su agari yanzu gashi munsan jina". Nasir de murmushi yayi yana tuno kalman ta na duk wanda ya ibi Nasrim ya ibi kayan aiki gyada kansa yayi afili kuma yace to Hajiya kuma ita ta amince zata auri Ma'aruf din?". "kajini da wani zance yo kai kaga Ma'aruf dinne hai ko mace bata soshi da komai ba ta soshi dan ƙyansa uwar fa bafulatana ce kasan ni yara duk bana bari su auri mummunar mace shiyasa koda Isiya da Baban gida ba suyi kuɗi ba to yaran su ƙadaran mune balle ma gashi nan sunyi ƙudin zata soshi tunda tana kulashi yanzu ma". Nasir de ya gaji dajin surutun hajja ya tashi ya fice tana ƙorafin miskilan cin sa yayi yawa baya tsayawa suna fira wllh sai ta rake masa albashi inde ba zaina zama tana bawa idon ta abincin saba wani godon ajiyar zuciya ya sauƙe yace *YA ALLAH KAGA YANDA NACI BURIN ZUWA WAJEN FAMILYN MAHAIFIYA TA AMMA GASHI YAU ANTAFI BABU NI MOMMY YAUSHE ZAKI GANE GASKIYA KI SO GANI NA KI NE MENI ILOVE MY MOMMY* ya ƙarashe maganan yanayin fuskan sa ya mugun canzawa ba ƙaramin missing din Mommyn nasa yayi ba *Mai duguri Barno birnin shehu* a gurguje su Mommy sun sauƙa a cikin garin Alhadulillah Baba Nasuru ya samu dangi wanda suka rage wasu kuma Allah ya musu rasuwa akwai dan uwansa daya ADAMU ƙanan sane yayun sa duk sun rasu sai yaran sa da sauran dangi matar Fanna tanan da ranta yaran Bana shima yana mata biyu da yara sunka shashida Mala yayan Mommy matar daya da yara tara cikin yaran Mala abin mamaki harda zuhura yariyan da suka danyi sabo da Nasir har Mommy ta kecewa ya aure ta Girema ne bayanan yana lagos amma an ƙirashi yace gashinan zuwa aranan Mommy tayi mugun tausayawa dangin nata duk baza aƙirasu talaka ba amma de baza ace masu kuɗi ne sosai ba ashe Zuhura ma scholarship ta samu tafita DUBAI din karatu har suka hadu da Nasir din Mala principal ne nawani makarantan Secondary na mata sai Bana da shima de aikin gomnati yake bawani babban ma aikaci bane shima Girama ɗan kasuwa ne a lagos Mommy sun sha kuka sosai duk suna zaune bayan cin abinci dare sai fira suke yara suka fara shigowa da kaya suna ihun ga Babakura ga Babakura Girema shi ya shigo da saurin sa MOMMY ta miƙe tace SHARIF!!!!!!! shima Girema yace Fanna!!!!?? Mommy tace" Sharif dama baka mutu ba ? . ban mutu ba Fanna kece ƙanwata Fanna."? itama nunasa tayi tace "kaine Yayana Girema da muke jiran zuwan ka Baba Nasuru da su Hajjja sun nemi sanin me yake faruwa fanin Mommy ta fadi tana ta kuka Girema yace Fanna budurwa tace munkai kusan shekara 8 muna tare ni narabo ta daga cikin danginta na kawota mai duguri tayi karatu daganan na nema mata aiki akano amma sai da nasaka ranan auren mu da ita yarage sati ɗaya tak na aika mata da soƙon nayi hatsari na mutu sabo na fasa auren tane dalilin dogon nazari da nayi na ganin Baban mu yayi aure a lagos ya ƙimu ya watsar mu naji tsoron na auri ita Fanna ashe Allah yaso mu da rahama da ya zamuyi idan muka auri juna nida ƴar uwa ta Alhamdulila Allah mun gode maka da baka bari munyi wannan ƙazantaccen auren ba daga baya ina bibiyar fanna sosai ko da mijinta ya rasu naso naje amma naji tsoron yanda zata fassara abin da namata dan dama can ni zuciyata bai amince da auren fanna ba shiyasa ko sunana na gaskiya ban gaya mata ba kawai de ina son in rabata da addinin da take cikine". Baba Nasuru yace Girema ku yafemin daga nan shima ya kwashe abin da yafaru dashi ya gaya musu Hajja tace" ai dama shiyasa akeson bincike a aure Annabin Allah yace bincike a aure ya halasta". su Mammy sun zaga dangi sosai kuma anata zuwa musu ka dauko kwana hudu sai da sukayi sati guda har Hajja aka zauna dan itama tace garin yamata daɗi sosai Dddy da Abbaty ne suka koma washe gari aranan da zasu zo da kuka suka rabu shiko Baba yace ba komawa har yasa an baida masa auren sa da matar sa su Baba an zama ango yasha tsokana ko awajen jikoki Nasrim washe garin zuwan tafito da shirin ta sai gidan Ta soro nesa da gidan tayi parking ta fito a ƙafa ta taka knocking tayi yazo yana ganin ta ya saki murmushi yace" lokaci yayi".? bata masa magana ba sai murmushi da take jifan sa dashi tafara murda murfin kwalban da yake hannun ta ta jefar da murfin still de tana jin sa da murmushi tace " da kunnen ka da idon ka zaɓi wanda zan rabaka dashi yanzu". yayi murmushi cikin izzar sa ya tsaya a gabanta ƙyam yace "wannan zaɓin kine wanda baƙya so zaki zubawa". tsayawa tayi tana kalon gefe da gefen alaman bata son wani ya ganta idon sa a rufe yace " amma ko duk kina sone ba wanda baƙya so daga idon har kunnen duk kina so cikin wani irin ƙarfin gwaiwa ta ɗaga kwalban .................. *sis muhadu a pg 28 dan jin me zai faru da nasir NA GODE SOSAI DA COMMENT DINKU ALLAH YABAR KAUNA* ƁJ [4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCI NA NE* (```Rikicin Babban Gida```) *NA* *BATUL ADAM JATTKO* ```Marubuciyar``` *DAMA TA* *AMFANIN SOYAYYA* ```NOW``` *FURUCI NA NE* *_________________________________* *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼* *🇦SSOCIATION🤝🏻* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻 https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association *_________________________________* *28* hannun ta ne ya fara wani irin rawa cikin ƙarfafa zuciyar ta ta sake yunƙurin ɗaga hanun ta a garo na ukku kawai sai taji kamar an ƙame mata hannu akaro na hudu ne kawai ta cilla kwalban gefin su atake interlock din wajen yafara mani irin ta fasa sosai yana mamaya Nasir da bai rufe idon gaba ɗaya ba yana kallon ta ya saki wani irin murmushi ya mai da idon sa kan kwalban acid din a hankali ya bude idon sa akan ta yace "ok ko ina kina so bazaki iya illata su ba". Nasrim cikin kakkau sar muryar tace "lokaci ne bayyi ba nafison ka sake ɗan ɗanan azabar duniya a yanda ka taso da taƙama da mulki ko mai ma ƴan iskan matan kane suke shafa maka komai yi maka ake yau gashi kai ne a matsayin mai gadin gidan wasu wanda basu wuce ma aikatan ka adaba haka ma ya ishaka amma kar kacire rai da gani na ukku zakaga abin mamaki wannan FURUCINA NE." ta ƙarashe maganan tana juyawa saida tayi taku ukku yasa hannu ya juyo da ita yace " haka ne ina son macce tamin komai ni na mata ne kin gane mata sune matakin Nasara a rayu ina son ganin macce ce take bauta min kar ki cire tsammanin watara koke ma zaki iya zama baiwa ta har na hango irin azabar da zan baki kin sani bana daukan nonsense sai kinyi nadaman wannan kallan naki na ƴan iskan mata sai kin zama ƴar iskar Nasir saboda Nasir baya man tuwa baya daukan abu da sauƙi baya yafiya wllh sai na bauta ki sai kin lashe kashin na sai kin min bautan da ba maccen da tamin a rayuwa".. ya ƙarashe maganan tare da komawa Nasir din sa na ai nishi ya saki hannun ta da karfi yanda za ta iya faduwa ƙasa ya juya ya shige ciki Nasrim tayi control din kan ta bata kai ,ƙasa ba tsabar baƙin ciki ji take wani abu ya tokare mata a ƙawon zuciyar ta gudun kar ya tada mata ciwon ta kifa kanta a jikin mota ta saki kuka harda kwallawa da karfi da Allah ya temake ta layin ba kowa taci kukan ta buɗe mota ta shiga anan ma kukan tayi mai ƙara sosai ya ta dan ji sauƙin zuciyar ta kuwa cikin shakekƙiyar murya tace ```waye shi waye NASIR mutum ne shi kuwa meyasa duk burina akan sa idan nazo gaban sa nake zama wata wawuya meyasa yake min mugun ƙwarjini wllh wllh sai na dauki mata ki akan sa``` a fusace ta shigo ba tare da ta tsaya gaida Mommy da DR Hafsa da suke zaune ba ta haye sama cikin ɓacin rai DR Hafsa ta kallin Mommy tace "wai dr har yanzu yarinyar nan bata ware bane anya kina bata ruwan adduar nan na dangana kuwa". "ina kuwa wannan uwar taurin kance zata sha miki ruwan adduar ko kallon inda yake batayi ba amma kwana biyu ta dan ware wai ta samu wata Ta soro ko watake tsohowar mai shegen surutu ranan da tazo gidan nan ta kafa shegen surutu da ga ƙarshe de danaga naga tafiyar su zai zo daya da Hajja na turata wajen ta sun ko jone sosai da Hajja ita ma Hajja naji tana cewa idan ta ware gajiyar hanya zataje mata ni danace zanje Nasrim hanani tayi kuma da ita take bin bayana naje naje nake ƙi inaga ko zuciya tayi wayasan mata kinsan Nasrim da saurin hawa". Dr Hafsa tace " ummm to zamu nemi gidan sohuwar muje inde tayi aiki a Fada ai barr Fa'at zai santa tunda gidan sune sai mu bincika muje ai wanda yaso naka ka soshi bari naje naji yanzu meyake damunta". ta ƙarashe maganan tana meƙewa ta haye step Nasrim tana shiga tayi cilli da takalmin ta da jakar ta ta fara rusa uban ihu nata cewa ```YA ZANYI MAI ZAN MAKA NA HUCE KA CUCENI CITA TA HAR ABADA KA ƁATA RAYUWATA KACIMMA BURIN KA NA CEWA DADDARATA BA MAI KYAU BANE YAZANYI YA ZANYI WAYE ZAI SONI AHAKA IDAN BA AGRIF BANE ZAI ZO DUNIYA``` ... girgiza kai tayi da sauri tace ```BAZAN SAKE AURE BA KO SHI AGRIF INDA ZAI ZO DUNIYA BA ZAN SAKE ZAMA DASHI BA MACI AMANA NE A WAJENA DAN ME YA ƁOYE WANNAN BABBAN TA'ƊIN DA BAƘIN KAFURI YAMIN AZZALUMI WLLH KAI MA DUNIYAR KA BA ZATAYI KYAU BA ZAN NUNA MAKA SHERRIN MACCE YAFI NA MAZA GIRMA SAI NA NUNA MAKA MU MATA SHEƊAN MA SARA MANA YAKE WANNAN FURUCINA NE``` ahankali DR Hafsa ta ƙarasa ta zauna a bakin gadon tareda janyo Nasrim ta rungume sai da Nasrim taci kukan ta ya isheta Dr ta share mata hawaye cikin muryar lalashi tace " haba Halima meyasa kika kasa daukan ƙaddara bayan nawani yafi naki muni Nasir yayi kuskure amma ki sani daga ƙarshe yafi kowa temaka muku keda Mommyn ki wllh badan Nasir ba Allah kadai yasan halin da zaku shiga ke da yaran ki da ita uwar taki kusuren Nasir wani muƙaddari ne da Allah kadai yabarwa kan sa sani amma ko hausawa sun ce wani baya haifan ɗan wani rabon Nasir shine gaba dana Agrif kuma yanda Nasir yayi da dukiyar sa da ƙarfin sa dan yaga kun kuɓuta ya wanke lafin sa mana badan shiba maƙiya sunci galaba a gan ku dan Allah ki dena ganin lefin Nasir ga masu lefin nan da suka daura miki lefin kisan kai suka kashe miki miji da yaran ki Nasir yayi nadama a yanda Malam LADAN wanda Nasir ya zauna a gidan sa ya mana bayani Nasir yazama wani mutum na daban baki ga yanda ya dinga zai yano mana halayen Nasir masu kyau ba ki yafe masa ba ason ransa ya miji sharrin matar uba ni........ Nasrim katse dr dayi da sauri da cewa "wllh Mamy bawani ba a son ransa ba bai can zaba yana nan a bayaduden sa wanda baya tsoron Allah bayyi nadama ba ko yanzu yamin abid.......... da sauri tayi shiru jin taso tayi ɓaram ɓarama." gyada kai Dr Hafsa tayi tace "yar sarkin taurin kai ai ba wanda ya isa dake tunda iyayen ki maza ma sunyi sun haƙura sun samiki ido nima na kusa haƙura ai". ta karashe maganan tana meƙewa tsaye da sauri Nasrim ta kama hannun DR tana son tayi control din kanta ta share hawayen ta tace "Dan Allah Mamy kiyi haƙuri na kasa cire abin a raina ne wllh ni kaɗai nasan me yake damuna Mamy ina tunanin ƙarshe rayuwata ne kawai yazo Mamy kuyi haƙuri ku yafemin". Dr Hafsa komawa tayi ta zauna tace " kici gaba da addua kuma idan momyn ki tabaki ruwan addua ki ƙarba ki sha Allah yamiki albarka". bayan angama breakfast Nasrim ta riga kowa sauƙowa a dining area tana son gujewa Abbaty dan ya fito karara ya nuna ra ayin sa akan ta ita tarasa meyasa ya takura ta ba ga izza ba da mijinta ya shekara biyar da mutuwa ba ya ne meta mana idan auren gida yake son sai ita Abu yace "daughter har yanzu cinki bai koma normal yanda kike daba baƙya dauƙan duk nasihar da muke miki ko?". Hajja ta tabe baki tace "ai wannan zumace sai da wuta yo dangin Emaka ce fa ai nafita a hanyar ta jiya da nayi mata maganan muje gidan wannan matar Ta soro me zuwa nan ina son yin fira ita kuma a kwai budedden baki wllh so tayi ta zageni tsabar baƙaƙen magan ganu irin nata ganin dalilin ta nasan Matar yo ban dama naci irin na matar ni HAJIYA MARYAMA UWAR THREE BROTHER wlllh na wuce nayi da wata badogariya mai zama a soron fada". dariya su Izza suka saka shima Abbaty darinyan yayi dare da meƙewa a wayance zai bi bayan Nasrim Mommy tace "Adamu akwai aikin da zamuyi fa yanzu ". wani diri diri yayi yana nuna wayan sa yace " ok Mommy zan dan amsa waya ne ya ƙarashe makanan yana sauƙa a dining area din ya fice Nasrim jin kamar an biyo ta yasa ta fara sauri hakan ko bata san ta saka Abbaty cikin wani yanayi ba yan komai na jikin yake kaɗawa cikin sauri yasha gaban ta yace "wai ke ba ance kina saka shijab ba shiyasa wllh ni ban ga lafin bos ba dan yayi rapping din ki saboda suciya tafi komai laushi". haba Ya Abbaty naga rigana bawani mai nuna jiki bane bubu ne ko fita zan iya yi dashi ni idan anamin haka sai na dinga ganin kaina daban". ,"Eh amma dan Allah ki dinga saka shijab saboda gudun kuskure san nan kuma na zone naji amsa ta ya muke ciki."? daure fuska tayi tace "Abbaty nifa ta kaina nake kaga Abu yace yabamu wata shidda mufito da mazajen aure na nemi alfarman abari na yaye Lil Agrf ma yace Ah ah kafin kolacin ya isa yaye tunda yanzu yafara tafiya to gaskiya bazan iya zaɓa maka macce ba kuma ma wai acikin gidan nan to ko Izza kake so". girgiza kai yayi yace " ba Izza bade Izza ai tafini tsawo idan muka tsaya tana kallon tsaƙir kaina kinga an fison tsawon macce da namiji ya daidai ta ko shi namijin yafi maccen tsawo kin ga kamar nidake dinnan tsawon mu ɗaya kin ga dai_dai kenan". murmushi tayi cikin son wayin cewa tace ''to de ba dai_dai tsawoka sai Humee idan kuma su Zainab su Muwadda zaka jira kai murramin sune ba aure a tsakanin ku haka Humee din murmushi yayi yana dai-dai ta tsayuwar sa sosai tare da cusa hannun cikin aljihu yace "zan iya faɗan wani abu".? cikin hade rai tace "zaka iya mana amma bana son ɓata lokaci ina son fita ne" yace _inde ina raye nasamu wacce zan aura ki kula dani sosai in babuke bazan iya rayuwa ba_ dariya tayi tace " gaskiya Sumayya ko Surayya mudurwan nan taka tayi ƙokari haka ake faɗan soyayya dan Allah kazo na koya maka irin kalaman da zakayi saurin sayan duk wacce kake wllh idan bakayi wasa ba ayi kwantai". ta ƙarashe maganan tana shirin raɓewa ta wuce da sauri ya kamo hannun ta ta kalle shi ta maida idon ta kan hannu nasu zatayi magana ya rigata yace Halima serius ke nake so dan Allah me kike son ya zama Alama dan ki yarda nifa ke nake amma kina nuna ke baki san yanda kike a cik......... da kata ya Abbbaty ni kuma ba zan iya auren gida ba ka fita ka somo taka banason abin da yake faruwa yafito hakan bazai mana daɗi ba" ta juya zata tafi cikin ɓacin rai yace Halima auren gida shine rufin a sirin ki ko kin manta ke din tako ina kina da tabo duk wanda zaki aura inba ɗan cikin gidan nan bane wllh ran kine zai ɓaci ko shi mijin bai koran ta miji ba to dan ginsa zasu miki Nasrim kina da tabo ta kowane hanya har yanzu dayawan mutane basu yarda ba ke kika kashe Haruna da yaran ki ba magan ganu suna yawo shiyasa na yanke hukunci ni na aureki ba me miki kori har iya ƙarshen rayuwar". cikin wani irin ɓacin rai ta kalleshi tace "shi yasa na yankewa kaina hukuncin bani ba aure sai de amin dole idan aka min dole kuma duk irin zaman da zanyi dashi shi ya saya da kuɗin sa". tayi saurin shigewa dan kar ya sake faɗan abinda zai sake bata mata rai a falo ta samu su Zeenat ta kalli Khaflan tace " kai kunyi letti fa me ya hana ku fita gasu Abdul can awajen mota suna jiran ku ". Zeenat ta cuno baki Khafla yace "Mami wancen Mama Bariran ce mana bata haɗa mana basket din mu ba". ta kallin a gogo tace "ok ku wuce driver zai biyo ku dashi". yana hura hanci yaja hannu Zeenat Nasrim tace " daughter adawo lafiya Allah ya kare ku daga dukan sharri". "Amin Mamy. in ji Zeenat Khaflan yace "Mamy ni bazaki min adduar ba". Khaflan kai din ne ai komai faɗa Allah ya dawo min daku lafiya kaji Allah kuma ya shirye ka". murmushi yayi yace " I love my Mom". murmushi tayi ta girgiza kai saurin fushin yaron da saurin sauƙowar sa yana bata mamaki a fili kuma ta ƙarasa inda yake ta dafa kan sa idon ta ya cicciko da ƙolla tana mugun tausayin Khaflan tasan duk daren daɗewa rayuwar sa zata kunta ta ɗagowa yayi yana gigiza mata kai yace "Mamy ba nace ki dena kuka ba papa ya gaya min su FAYYAT da ABBA suna aljannan sun fimu jin daɗi kuma muma ai zamu mutu papa yace idan ina sallah ina karatun Qur ani ina gaida manya idan na mutu zan gansu a cikin aljannan Mamy ai kema kina karatun Qur ani kina sallah kina gaida manya zaki shiga aljanna". ya ƙarashe maganan yana dauke mata ƙallan da ya zubo mata ya sake cewa I love my Mamy thannun ta sa ta rungume shi sa tace "I love too my son kuje ko". ficewa sukayi suna ɗaga mata hannu murmushi take musu sai da suƙa ƙarasa ficewa tayi ɓan garen kitchen din ta samu Barira a tsaye akan Maryam da take ta faman haɗa Bread zata soya Nasrim tace "Aunty Barira wai ya kukayi da mutumin naki ne har lokaci yayi ba ahada masa abinci ba".? Barira tace " ranki shi daɗe kinsan halin mutumin jiya fa yasaka na masa wannan abun sherba ko me yema oho da yazo sai yake ta cewa yaji daɗin sa nida son gwaninta na tashi tun asuba ina ta fama yan ka naman ma ƙadai aiki ne amma yaron na dayake shi MAI WUYAR BADAN CI ne yana gani yace shide ba zai tafi dashi ba kin ga abin da yace yana so to nikuma ban iya ba nasa Kulu ta masa yace baya cin abincin hannu Kulu ƙazama ce dole na naje babban kitchen na samo Maryam gashima an kusa kinsan shi baya zuwa da abinci kaɗan mutum ne mai jama'a". Nasrim tace "ummmm kema Aunty Barira kawai daga yace yana so sai ki masa yau ai sai kibare a kwan biyu ko a likitance ba kyau cin a bu asake mai_maita kuma adinga tambayar sa kafin a dama masa abu yanzu de sun wuce ki nemi driven da zai kai musu". barira tace "to ranki ya daɗe ************************ kusan sati ukku Ta soro ta matsa da ƙiran Nasrim akan tazo suje fada ita kuma bata son zuwa fadane saboda zata iya haduwa da Brr Fu'at wanda hakan zai sa asirin Nasir da take shirin ɓoyewa ya tonu yanda ake neman sa ruwa a jallo nan za a iya ganin sa ita yanzu a ganin ta ma Ta soro ta zame mata masifa ga shegen nacin ƙira a taba ta ƙira dayawa ta ƙira sau 6 a rana akan sai tazo sunje fada so dayawa ma idan ta ƙira rejecting din ƙiran take yi duk abin da zai nisan ta ta da ita tabi abu yaƙi *gidan Ta soro* ta rako jikan ta Ma'aruf wajen mota ta kalli

Chapter 30 of 40