sai kashiga ciki.
gaba yayi Nasir ya bishi abaya
gidan kam yaginu balefi tun daga compound suka kafara jin faɗan ta
har cikin parlon ta suka shiga tana zaune ta hakince akan kilishi kamar wata babbar ba sarakiya ta kishingiɗa da tumtum ana mata tausa Nasir sai dayayi murmushi tun kafin matar tayi magana dan ganin ta yayi kamar Hajja yanayi kishiɗiɗar ta
kirari mai gadi yafara mata yace " hutawan ki lafiya sogiji manyan mata uwa ga Alhaji Isyaku da Baban gida ".
mirmushi tayi tace " Malam Jafaru barni na huta yanzu na zuba ikona nima anmin a tsoro fa nagama rayuwata a Fada shikuma Amadu yakare a kariyar Dogarai duk su Isya a zaure mukayi cikin su yanzu nasamu duniya ai dole nayi mulki yanda nakeso kai wayyo Allah kajiƙan Amadu ina ma zai zo duniya yaga haifuwa ta mana rana".
Malam jafaru yace Allah yajinƙan su".
Ta tsoro sai leƙen Nasir da yake bayan Jafaru takeyi
tunkafin jafaru yayi magana tace " Malam Jafaru kai kuma a ina kasamo omer na tarkon kauna ai wannan omer ne.?
"Hajja waye kuma omer mai gadi da ki kace kina so nakawo miki kin san sa kenan?".
wani irin guɗa Ta soro ta saka tace
" iye ni Ta soro ce yau zanyi mai gadi balarabe irin su ai a tv muke ganin su hala talauci ne yakoroshi daga ƙasar su wannan de ba baroroji bane ba sadaka yalla bane ba alagabba bane shi ba buzu ba yafisu ɗan ƙasar su omer ne gashima suna kama saide wannan ai yafi omer manyan maganai ido masha Allah oo ni Ta soro yaro nawa kake son naringa biyan ka na ƙira Isya".
Nasir yace " ni sunana Moddibo ni bafulatanin Gombe ne neman aiki yakawoni nan ko nawa kika bani gode".
geɗa kai tayi tace
"wancan me aikin nawa de dubu talatin muke bashi amma kai ai dole a ƙara maka kodan kyan ka Mairo ƙira min Alhajin Allah na sanar masa nasamu mai gadin na nunawa sa'a ai goben nan zai min rakiya *Fada* dan na nuna musu niɗin bata wasa bace ".
ta ƙarashe maganan tana karɓan wayan hannun mairo
"Alhajin Allah Allah yatsare minkai ya daukakaka nasamu wani santalelen yaro mai gadi daganin zaiyi kirki kasan na kori wancan kazamin
sai da ta saurara tace
to to amma zaka ƙara masa kuɗi ai".
sai da tasake saurarawa tace " dubu hamsin zakana bashi yo badan karyayi kuɗi ya gujeni ba ai ko ɗari zance kaba da kyan sa fa yawuce misali".
tayi dariya tareda jero masa Adduar
can ta gashe waya tace "yaro kashigo da ɗafar dama an baka aiki".
godiya sukayi shi da Malam Jafar
tace " ke Mairo dauko mukullin ɗakin mai gadi ki bashi".
Nasir ya sauƙe kayan sa aɗakin mai gadin ɗakin da ko katifa bamu taburman leda ne sai benci da buta da sanda sai wani ƙaramin bathroom a gefe gawani uban ƙura na alaman ɗakin yajima ba mutum sai ƙenƙeme jikin sa yake arayuwar sa ya tsani waje ba shara gashi shi ba iyawa yayi ba afili ya furta MUHAMMED NASIR ABDULSAMAD HARUNA shine a ɗakin mai gadi acikin gidan da bai fi house maid din gidan mu ya mallaka ba
girgiza kai yayi yace no no na tashi daga wannan sunan ni sunana Ahamed fita yayi waje daƙer yasamu al'majiri yashare masa ɗakin da ban ɗaki ya bashi 1k al'majiri sai godiya yake
ko dadadare daƙer ya tursasa kansa bacci ga sauro ga sanyi
da safe bayan yayi breakfast lafiyeyye
yashiga dan gaida Ta soro yasame ta tana waya
"haba Nasurin zaki zo mana kofa jiko kina ban gayawa ba saboda ina son ke zaki fara ganin sa wllh mai gadina kamar dan larabawa ni a tibi nake ganin irinsu sai zuwana saudia
shiru tayi tana saurarawa tace to to sai kinzo muna jira".
ta kashe wayan tana cewa ɗan fari wllh waya nake da wata yarinya mai kirki ƴar gidan manyan mutane wai fa daga yimin aiki ko kuɗin aikin bata ƙarɓa ba saboda badan kuɗi take aikin ba shine fa muka ƙulla zumunci kasan ni dason harka da masu kuɗi babbar lauyace ai wani jika na ne ya maƙalewa yar gidan wani tsohon maye ta lashe zuciyar Ma'aruf Allah ya temake ni Nasurim ta temake ni yarabu da ita kasan me ja irin she shi wai son nasurim din yake da har munyi dashi zai auri ƴar gidan Baban gida ƙanin Isya a she shi ƴar manya yake so nide barkana tunda yarabu da mugun iri".
cikin sanyi murya yace " Nasrim ko Nasurim".
Ta soro tace " eh hakan ne sunan ne nazamani kasan yar waye a ƙasan nan kuwa ƴar gidan *Turi buroda* ce fa masu kuɗin duniya wanda de kwanaki labarin ta yakaraɗe ko ina ta kashe mijin ta da yaran ta mukayi ta tsine mata ashe abin ba haka bane ta gamu da sherrin matar uba da ɗan uba ne tun daganan naji ina son ganin ta shine fa dawannn abin yataso bai makai na kai ƙaraba amma saboda inason ganin nasurim na kai ƙara na kafe kuma sai na ganta
kai ma za kagan ta yau zata zo yarinya mai kyau da ita ko daya ke nasan ka ganta a tv da wannn abin yafaru ko to zaka ganta azashiri yanzu".
a jiyar zuciya ya sauke yameƙe yana cewa Hajiya sai anjima".
tana ta masa surutu shide bai tsaya ba yafice
tace "o ni Ta soro wannan kuma miskili na gamu dashi a a wllh ni bana zama da kurame na saba da surutuna na fadawa yo baki baya rufuwa kana sauƙe wannan kiraren wani zai zo dole ko baka so sai ka motsa baki yasa ba yo idan ina rufe baki basai yayi ɗoyi bama".
Nasir wani irin sanyeyyen numfashi yasauƙe yace ikon Allah Nasrim na gudu ko na tsaya murmushi yayi yace gaskiya Nasuru kana buƙatan ganin ta kodan yayi shiru kuma
yana zaune akan benci yaji an danna horn meƙewa yayi yafara zuge get din yana bin motan da kallo duk da bakin gilas ne tabbas macece aciki macen ma wanda yake sammanin zuwan ta tun daga yananin tsadan moton yasan na 3A FULL ne jan hulan faceng cap din shi yayi baya son ta gane shi yanzu yasake ƙyara zaman face mask din sa ya na tafiya da get din har yakai ƙarshe cikin
ahankali ta danna kan motan cikin gidan ta gyara parking ta fito da ƙafar ta dama ta dauki ɗan ƙaramin hands bag din ta tafito tana zuba addua azuciyar ta dan sarai ta gane shi amma bata son shi ya gane ta sai tacim ma burin ta akansa murmushi tayi a hankali afile tace Ahamdulillah a kasa ƙasa dan kar yaga ne fuskata bata bari yaga fuskan taba ta wuce ciki
bajimawa suka fito da Ta soro tana ta dube dube
"to kinga ma bayanan ai na kula mai son ibada ne wata ƙila ya tafi masallaci tun lokacin sallan bayyi ba".
Nasrim tace "shikenan tunda baya kusa kinga sauri nake akwai wani cese agabana gobe zan sake zuwa tayi magana tana bude mota ta shiga dama get din a walgale yake amma ko ajikin Ta soro da wani mai gadin ne atake abincin sa ya ƙare a gidan
Nasrim ta fice da motan da sauri tana murmushi afili tace "Ta soro zaki tsane sa inde face dinsa kikeso zai zame miki abin tsoro acid zan wa tsamasa kowa sai ya tsani ganin fuskar sa wanan promise ne b......
Nasir da yake kwance a bayan mota a hankali yasa hannun sa ya dafa seat din cikin wani irin zafi ya durƙo gaba yana gyara zaman sa a front seat din wani irin sakin kan motan Nasrim tayi tana ƙokarin seta numfashin ta dan ma Allah ya temaka babu motoci sosai atitin cikin hanzari ya riƙe kan motan cikin shikima yayi parking din sa agefe tareda zare key din gaba daya yakoma mazaunin sa yana control din kansa saboda haɗa jikin sa da yayi da nata
Nasrim rasa ma ya zatayi dashi tayi saboda wani irin tafasa da zuciyar ta keyi nadaman meyasa bata yawo da acid din da ta tanada danshi tayi shi kaɗai zata zubawa Nasir ta ji sauƙi tana cikin wannan tunanin taji an dafa hannun ta bin hannun nasu tayi da kallon irin zoben ta sak ta gani a hannun sa ahankali ya ɗaga hannun nata yana juya zoben ya kallin fuskan ta cikin cool voiced din sa da bata tsamma yana dashi ba yace "zaki iya tuna sanda namiki kyautan zoben nan alokacin da ake narkar da zoben nan sai na yank......
cikin wani irin tsawa ta ƙatse za " ka dauke mummunan hannun ka ajikina banza talaka ai dama irin ku ahaka muke ƙarewa get man haɗuwa ta dakai ɗaya ne kuma ka saurara ba zai maka daɗi ba ma tsiyaci mai halin dabbobi ka fice min acikin mota
murmushi yayi yace "duk meyayi zafi ok ok ni fa ashe mai lefine to kirama lefin da namiki kar ki dauki matakin acid kamar yanda kika saɗa idan jikayi haka baki san inda rana zata faɗa ba wataran zai iya damun ki amma na baki dama ki rama iya lefin da na miki rapping din ki danayi kirama kimin RAPPING".
ya ƙarashe maganan yana kontar da seat din motan ya kwanta tare da balla maballan rigan sa Nasrim rintse idon ta tayi a lokacin da tayi tozali da faffadan ƙirjin sa mai cike da kwantaccen kashi cije lips din ta tayi ko me tayiwa wannan bawan Allah bata rama rabin abinda ya mata ba".
jitayi yace "ok ok na tuna ashe ni asan dana yi nawa aikin da kaina na cire shijab da riga da fant da rigan nono kai harda hula har daukan ki nayi na yafe daukan tunda a motan muke amma da kan ki zaki zire komai nawa ki rama duk abin da na miki".
ya ƙarashe maganan yana maida maballan sa tare da lumshe ido irin yana jira din nan
cikin wani irin karfi NASRIM t...........
*TO MASOYA YAU DE NA MUKU typing mai yawa saboda ganin kuma kuna comments sosai wanda har narasa nawa zan amsa duk ina ganin na kowa Allah yabar kauna*
*BJ* 👍
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCINA NE*
( _rikicin babban gida_ )
*NA*
*BATUL ADAM JATTAKO*
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
➰➰ *27*
cikin zafi ya tare hannu na ta da take shirin dukan glass din motan hannun nasa tabi da kallo da jikinsa ya matsa daf da ita har suna gogan juna shima ɗagowa yayi duk muryar sa da moment din sa ya canza da hannun sa ɗaya ya nuna mata ƙananun rubutun da yake jikin glass din cool voice din sa
yace "kinga abin da aka rubuta baya fashewa ko da an saka masa blent ne balle wannan langa langan hannun naki".
duk wannan maganar da ya keyi ya saka ciyoyin ta a tsakiya ne ya mata rumfa ya rike hannun ta gem idon sa cikin nata
wani irin bugawa gaban ta yake gaba daya jikinta ya mutu yanda ko motsin kirki baza tayi ba yau itace gata ga bayahude acikin mota ɗaya ya haɗa jikin sa da nata amma ta kasa daukan mataki ina ma da BOM ta tada duk su mutu da raɗaɗin da take ji a zuciyar ta Cikin ɓacin rai
tace
"(wai kai meye haka)?
cikin ƙasa ƙasa da murya sosai ya raɗa mata yace " wawanci dabbanci mana ko ba haka kika ce ba."
ganin yanda fuskanta ya nuna ɓacin rai ƙarara yasa yayi mata murmushi tare ɗaga mata gira daya
a hankali ya saki hannun nata ya koma mazauninsa
cikin cool voice ɗinsa yace " ba glass ya kamata ki daga ba nan" yayi maganan yana nuna mata setin He's heart".
Allah ya sauwaƙe hannu na mai daraja ya taɓa jikin mai gadi ai kai ahaka zaka gama rayuwar ka cikin koma baya babu nasara a mai aikata tsaɓon Allah a haka zaka ƙare".
"yanzu de zaki rama ko kin yafe".?
ganin ta tsaya tana masa magana ma ɓata lokacine yasa tayi shiru ga mota a kulle ya jefa key cikin aljihu kawai rufe idon ta tayi can yace "tunda kin yafe ni gaskiya bazan iya yafe FURUCIN DA KIKAYI na cemin DABBA WAWA ba bazan fita ba sai na tabbatar miki ni wawane "
ya ƙarashe maganan yana shirin kaiwa bakin sa kan nata ji hucin sa yasa ta bude ido ai ta kalla wani uban ƙara tana an gazashi da ƙarfi
amma ko gizau sai ya ƙatasa haɗe bakin nasa ya fara mata wani wawan guzza a lips bata san dan wani irin ƙarfi yazo mata ta fisge kan ta ba ta shaƙo shi ta wuya tace" ko san da kayi na farko da idona biyu baka isaba wllh banz.....
bata sanda tajita a seat din baya ba kafin tayi wani yunƙuri ya duro Kanta cikin sauƙi ya ƙwantar da ita flet ya na ƙoƙarin cire mata riga Nasrim ta gama iya shure shuren ta duk ƙarfin ta ya ƙare tana gani ya danne ta da gwiwowin ya mata wani irin matsa da hannu ɗaya ya kama hannayin ta biyu duk ka ya maida baya ya riƙe ahannu daya ya cire rigan ta yana shirin cire siket din ta
bata san sanda ta furta "dan Allah karabu dani ba."
tsayawa yayi cak da abinda yakeyi yana kallon yanda duk ta tsorata acikin zuciyarsa yace Allah sarki mata kuɗin abin tausayi ne dole annabi yace kuna da rauni
afili kuma yace " sai kin bani haƙurin FURUCIN ki na cewa dabba wawa".
_"to kayi haƙuri"._
yace " ok ok yanzu kin yarda ko a ido biyu zanyi abinda nake so ko?".
gyada kanta tayi da sauri dan zaman sa akan ciyar ta duk ya zuba mata mata nauyin sa da gangan
murmushi yayi yana bude
motan sai da yafita ya leƙo ya sa kansa cikin motan yace "bana son Mommy na tasan inda nake".
NASRIM
tana kare ƙijin ta da mayafin ta tace " inda yanda zanyi nasake ɓatar dakai wllh zanyi balle ni na cewa wani ga inda kake".
sayar yaji abin da tace amma yace" au wawan kika sake cewa ko dabban".
ya ƙarashe maganan yana ƙoƙarin bude mota ya shigo
da sauri tace "nifa cewa nayi bazan faɗawa kowa inda kake ba"
murmushi yayi mata tare da kanne mata ido ɗaya yace
"Gud ina jiran haɗuwa ta biyu da acid ko?".
ya karashe maganan yana meƙa mata key din tare da juyawa ya fara takawa cikin sauri Nasrim binsa tayi da kallo ta cikin mirror zuciyar kamar zai fashe jin abin take kamar a mafarki har batason tunowa wai ita ta bawa Bayahude haƙuri da bakin ta cikin ɓacin rai ta ɗauki rigan ta saka jin zuciyarta da gan gan jikin ta take a mungun jagule yake baza ta iya tukin ba yasa ta ƙira Usaini sarkin gida wanda ƙani ne ga Bala sarkin gida da bala yayi Retire ya kawo shi
tace ya turo mata driver daya ta kwatanta layin da take dan bazata iya tuƙiba
*Three brother*
Baba Nasuru ya nisa yace " Fanna na gaya miki nifa bazan iya tunkaran Emaka ba tare da na kai mata Nasir nace ga ɗan Halima ba kinsan halinta sarai ai irin taurin kan ku daya ke da ita shiyasa tafi son ki
Halima ce ta biyo sauƙin kaina kinga shima Nasir da alaman shi yana kafiya irin naki ita ma Nasrim duk irin halin EMAKA kuka dauko kinga Nasirm ta kafe bazata yafewa Nasir ba kema ban yarda kin yafe masa ba har yanzu da wannan shegen taurin kan naki".
nisawa tayi tace "Baba tunda kace na yafe masa na yafe amma kasani Nasir yana da lefi to yanzu zuwa jibin zamu wuce mai dugurin ne da Nasir da yaran zasu shiyasa tunda ana hutu".
"Eh hakan ya kamata amma har mijinki da surukar ki duk tare zamu wuce."
murmushi Mommy tayi tace "Eh Daddy yace dashi zamu tafi balle Hajja *Alah letu kude*
murmushi shima yayi sosai yace" Fanna kinji barbarci sosai idan munje ba zamuji kunya ba Hajjan ce *Alah letu kude*
yanzu ya labarin Nasir din har yanzu shiru."
ajiyar zuciya Mommy ta sauƙe tace " baya cikin garin nan amma bayanai sun nuna yana cikin ƙasan nan ka san a gidan wani yaron ɗaki na yafara zama Mudansir GUGA daga nan ta kwashe duk abinda yafaru da nasir kamar yanda guga ya mata bayani ta gaya masa
ta daura da
cewa fitan sa agidan Mudan gidan wani mutum yaje waishi ladan shine wanda Nasir ya dade awajen sa".
Baba Nasuru yace" taya kuka samu labarin ya zauna a gidan ladan din tunda Guga hoton sa ya gani ya baki labarin ya zauna a gidan sa".
Mommy tace " ai zoben sa yakai ya saida to wanda ya siyi zoben yana kaiwa company a kasheda zoben shine aka kama mutunin ya nemo wanda suka je sai dawan tare zoben ya saida ya tsayawa shi Ladan din gida amma muka tambayi shi Ladan din inda Nasir ya tafi sai yace mana shi bai sani ba ashe ƙarya yake alokacin da Nasir zai tafi ya tafi da waya agidan kuma suna waya sosai amma ya buye mana yanzu de ansa matakan tsaro ana binciken shi Ladan din".
shiru Baba Nasuru yayi yana gigiza kai can yace shiko wannan bawan Allahn ya faɗi inda jikana yake mana Nasrim da take dining area tana jinsu murmushi tayi a zuciyarta tace zai zo muku da fuska abin tsoro dan nasan Hajja Ta soro dole ta goroshi agobe insha Allah wani tunani tayi tace bai kamata ta watsa masa yanzu ba sai sunzo daga mai duguri saboda kar ya muso kancan din tafiya
Mommy tace "to ni Baba baka taba faɗamin abinda ya haɗaku da Mama ba dan Allah yau ka faɗamin".
numfasawa Baba Nasuru yayi yace kamar yanda na faɗa miki ni ɗan mai duguri ne ina da mata da yara biyu maza kuma ina zuwa lagos neman kuɗi kusa da inda Emaka da mahaifiyar suke ƙosai anan nake wanki da guga da gyaran ta kalmin idan ya samu to ana cikin haka emaka ta kawomin tallan kanta ita de tana sona kinsa alokacin nayi kyau sosai duk baƙine ni ina da hanci da tsowo da dogon fuska kuma shi kuka gado halima kam ma kamar kara aka tsaga dani sai yara na na mai duguri Girema bai biyoni ba mahaifiyarsa ya biyo amma Bana ya biyoni sosai
haka Emaka tayi ta shigemin har nima naji na fara son ta amma dama tana nuna ƙyama ga addini na bata son muslumci sosai soyayya mu har tayi ƙarfin da ta kaimu ga maganan aure Emaka masifafiya ce gani kasheni bata barin iyayenta ma balle yayunta ba wanda take tsoro a familyn su sai ita ake tsoro tana juya kowa a gidan yanda takeso dan haka ba wanda ya musa mata da tace ni zata aure wani limami ne ya tara musullamai aka daura mana aure ita tayi al adan su sukasha biki ita da ƴan uwanta muka tare ita tana fita sana arta nima ina fita nawa naso naja ra'ayin ta muyi planning amma ina gaskiya Emaka tafi ƙarfina ban son haifuwa da ita saboda muddin muka haifu to zata saka min yara cikin kafurci nikuma ba abinda na tsana irin addinin christian shi yasa banso mu haifu ba amma da tagane sai tafara fadan musulmai muna fukaine ina moran jikinta amma bana son haifuwa da ita sai nafito na gaya mata ga abin da nake gudu sai tace idan hakane ba damuwa zata bani dama idan muka haifu nima na nunawa yaran addini na ita ma tanuna nada duk wanda yayi rinjaye shikenan na amince da haka tunda nasan hujjan musulmi yafi na kafiri ƙarfi nasan nine da nasara mukayi wannan alƙawari shakara daya Allah yabamu ɗa namiji na saka masa Muhammed ina ƙiransa Mala ita kuma tana ƙiransa Friday Mala yana da shekara hudu aka haifeku to gaskiya Emaka ta samu nasaran akaina akan mala saboda tanayiwa yaron wani irin so da jansa ajiki sosai ko waƙa irin na coci yakeyi duk abinda nake koya masa baya dauka ni kuma ganin bazan iya barin ɗana ya shiga hanyar ɓata ba yasa nasa aka tsacemin shi zuwa maiduguri dama ƴan uwana sun san da maganan auren kafura da nayi tunda ina yawan zuwa ganin gida
sosai na tada fitunan Emaka ta ɓatar min ɗa nida ita har wajen yan sanda akan ita ta ɓatar min ɗa tane bo sosai na tada bori hankalin Emaka ya tashi sosai da tana mugun son MALA sonda ko keda Halima banayiwa haka de mukayi ta nema har ta haƙura gani na kawar da matsalan Mala yana inda zai tashi da Addini na yasa duk hankalina kuma yakoma kan ku sosai nake janku ajiki mude bakin kuma da BISMILLAH kuka fara saboda komai zanyi sai nace bismilla idan zan ajiyeku da bismilla idan zan ɗauƙe ku idan zamuci abinci kai har ni kaina ya zame min jiki alokacin ko magana zanyi sai nace bismilla komai yara suna bude baki suma suka fara shiga banɗaki addua fitowa addua ga na siri sallolin nafila agida tunda farali a masalaci nakeyi kullum nafila sosai nayi iya kokari na lokacin shekaran ku uku Matata Fanna wanda sunan ta nasaka miki wai ta gaji ta tako tazo lagos da yaran Girema da Bana dakuma MALA ɗan wajen Emaka to fa aranan ne babban tashin hankalin ya faru ban taba tsammannin masifan Emaka yaka haka ba ashe tana ragamin saboda son da take min aranan yan aguwar ma basu samu bacci ba ta tafi ƙiran yan sanda na dauƙi matata da yaran ta da Mala nakai tasha Allah ya temaka nasamu mota saura mutum daya ina sasu nace taje dasu ni ma idan na samu na dauki Fanna da Halima zan gudo
ina zuwa gida naga ta kawo yan sanda suka tafi dani nasha azaba sosai ahannun su amma duk tambayar suka min sai nake cewa ba ɗan ta bane ɗan gidan matata ce nace kuma kama suke dani shima mala dani yake kama gani ba yanda basuyi ban faɗa ba yasa dole suka rabu dani sosai nake lalaba Emaka akan tayi kaƙuri muci gaba da zaman mu kamar da fir taƙi wai naci amanan ta ban sanar da ita ina da mata ba ni kuma lallaɓa tan da nake dama nasamu na dauke kune na gudu amma tayi mugun sa ido akan ku saboda sace mata ɗa da akayi wata rana ke ta daukeki ta tafi coci na dauki Halima muka gudu kinji iya abin da ya hadamu da ita kenan
mukuma mukayi hatsari a hanya yanzu babban abinda nake damuna yanda zan fuskanci yara na maza uku da Matata Fanna sarkin haƙuri ƴar aljanna Allah yasa ma tana raye na nemi yafiyar ta ".
Na sauke ajiyar zuciya tace " , Insha Allah zata yafe maka Baba".
washe garin ranan birthday din Abdul Nasrim ta kalli Humairan da take ta shirin fita tace " amma de ba fita zakiyi bako Humairah tana gyara rolling din mayafin ta tace "fita kuwa akwai wani case da muke dashi gobe za ayi zama wllh wani tsohon banzane yayi wata yarinyan yar shakara 9 rapping shine nake son nasamu zama da iyayen yarinyar kafin goben".
ta ƙarashe maganan tana shirin daukan jakan
Nasrim tace " amma inaga kin manta da yau ne birthday din Abdul naga bakiyi kowane shiri ba ana su Muwadda iyanzu har an fara shirin party kuma ke kika shirya a ina za ayi cake din ne nasu Muwadda yayi kyau sosai ayi a inda akayi nasu dan Allah kinsan lokacin da akayi nasu Muwadda nawa cikin sukunin dina ai".
cikin rashin damuwa Humaira tace "ba wani birthday din da za a masa yaron da uban sa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 29 Chapter of 40