rayuwar ummita adalici, ya kamata hankalinka ya dawo jikinka kayiwa ummita duban hankali da kyakkyawar fahimtar da tsananta bincike kafin ka yanke hukunci ,amman ka zauna ka cigaba da ɗaukar hakinta akan abinda ni nasan ba zata taɓa aikatawa ba ..
" A yanzu baka da sauran kalmar da zakayi amfani dashi a wajena" dan girman Allah mama kiyi hakuri ki yafe min wallahi wallahi bazan iya rabuwa daita ba koda kuwa duk duniya ne zasu taru akaina I can't I can't wallahi bazan iya ba yanzu haka na kai maganar gurin ma'aikata har an samu nasarar kama hafiz ...
zuba masa idanunta tayi na second biyu sannan tace "babu ruwana da wannan matsalar abinda ya kamata kayi a farko shine ya dawo karshe "ka bar min ita ta huta kawai idan ta mutu ni nayi hasara .......
nice zan yi hasarar ba kai ba zaka cigaba da rayuwa da matarka ni kuma fa ?" shiyasa na rokeka ka bar zuciyarta ta huta .
kwallar idanunsa ya sharce yana girgiza mata kai , flat ya kwanta a gabanta tare da haɗe hannuwansa "am sorry my mumy ,my everything , my happiness am sorry for huting you I apologise on my behalf naunauyen ajiyar zuciya ta sauke sannan ta samu guri ta zauna hade yin tagumi da hannunta ɗaya tana kallonsa ya matso da sauri zuwa gabanta "ki yafe min mama muddin na rabu da subai'a duniya ce zata fara tsine min albarka ..
"Ki tausayawa halin da zan shiga idan bata tare dani , kiyi hakuri ki yafewa mah'ruf bazai sake aikata kwatankwacin haka ba , nayi kuskure wallahi mama nasan nayi kuskuren yarda da hakan ,zan canza mama ,zan zame mata yadda take so wallahi bazan sake yarda da maganar kowa ba ki taimaka mamana wallahi tun yanzu na soma zazzabin mutuwa idan kika masa zan mutu na bar mata duniyar ...
hannunta na rawa ta d'aura bisa kanshi tana mai runtse idanunta "bazata iya jura rasashi ba ita kanta ba wai tana son raba tsakaninsu bane amman wahalar tayi yawa, tayi haka ne dan yasan mahimmancinta ,
soyayya gaskiya da gaskiya take masa uwa uba uwar data kawo shi duniya, mace mai karamci da mutuntaka tattare da kawaici, macen da samun irinta ke da tsananin wuya a wannan lokacin kusan minti goma hannunta na saman kanshi shi kuma yana mata magiya "kinyi shiru mamana dan Allah kice kin hakura karki yi fushi da mah'ruf ɗinkin duk duniya bani da kamarki " ki kara min lokaci just a litttle time zan canza gabad'aya ba hoton wani ba ko ganinsu nayi tare zan hakura .
"Allah ma bazai sa ba komai ya wuce tayi saurin dakatar dashi ta hanyar fadar haka ya d'ago da sauri kuma a gigice ya zuba mata idanunshi alamun da gaske take ? " ta gyada masa kai "na gode mamana cikin hikima take masa nasiha mai shiga jiki , daga nan sai hira ta barke atsakaninsu kamar basu ke kuka a wanin da suka gabata ba, lallai tsakanin mahruf da mama sai Allah ya riko hannunta cike da farinciki "wai mama da gaske kinyi niyyar rabani da qauna ..?
"In har zaka iya nunawa duniya ita din ba kowa bace a gareka me zai hana baza'a rabaku ba shi fa aure ibada ne matukar akwai cutarwa gara rabuwa "ai kuwa wallahi da kin iskeni cikin mahaukatan dake yawo a cotonue dan haukacewa zanyi na koma can da zama "Allah bazai sa naga wannan mugun abu ba ...
Tashi sukayi suka nufi d'akin mama , ummita na zaune tare da aunty tana shan tea mai zafi ganinsa yasa ta haɗe fuska tare da kawar da fuskarta gefe tana cizan lip's dinta, ya tsaya a bakin kofa rugume da hannuwansa a qirji yana cigaba da kallonta da tsantsar mamakin abinda yaga tayi ,a hankali ya karaso ya zauna akan gadon ya kai hannuwansa duka bisa kafafunta yana mammatsa mata batare da yace mata uffan ba , ganin yadda yake mata yasa mama ta juya ta fita ta bar musu d'akin , aunty ta dube shi tace "meye haka daga shigowarka babu kunya babu tsoron Allah ka wani farwa yar mutane ?
"me nayi aunty ?"Ban sani ba dan rainin hankali kawai ka tashi hankalin mutane shine yanzu zaka wani lalla'bo wa yarinyar mutane da ko lafiya bata dashi ,oya tashi maza ka kama gabanka bama bukatarka anan "ya zubawa ummita kyawawan idanunshi da suke kara narkar mata da zuciya "ko zan iya sanin abinda ke damunki ? tayi masa banza rike da cup din tea da tunda yashigo ta gagara sha ,ya mugun tsareta da idanunshi yana jan yatsun kafafunta ta ɗan kalleshi qirjinta na dokawa "meke damunki ? ya sake tambayarta yana shafa tafin kafafunta "Babu komai ta faɗa cike da sanyi jiki .
aunty ta amshe maganar "babu komai fa kikace ? ki bude baki kiyi masa bayanani yasan mugun abinda ake miki "plz aunty ki barta tayi magana mana ki daina saka mata magana a baki yayi magana yana cigaba da mammatsa kafafunta ,cike da mamaki ummita take satar kallonsa zuciyarta na bugawa da matsanancin karfi , amman ta kudurce aranta komai zai mata sai dai ya gaji zata jure bazata nuna a jikinta ba .
tsaki aunty taja ta nufi hanyar fita "karka bari na dawo dakin nan na tarar da kai tana fita ya tashi yayiwa kofar key ya dawo ya cigaba da matsa mata kafafu har ya yaye doguwar rigar dake sanye ajikinta fatar kwarinta suka bayyana mai matukar kyau da sheki ya lumshe idanunsa kana ya fara yi mata tafiyar tsutsa da farcensa gaba-daya ta kasa motsin kirki dan abinda yake mata ba a iya sansar jikinta kadai take ji ba, har cikin zuciyarta take jin saukar yatsun hannunsa, a tsanake ta tsura masa idanunta tana kallonsa batare da ta kifta ba .
tsadadden murmushinsa ya sakar mata ya matsota sosai ya hura mata iskar bakinsa da sauri tayi kasa da kanta ta ja baya zata sauka , ya riko hannunta cikin nashi yana murzawa kasa juyo tayi ta kalleshi saboda abinda take ji ajikinta ,cikin wani irin salo ya kira sunan daya rad'a mata "qauna .......
wani irin zirrrrrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta mai kama da shocking a yadda ya kira sunan ba karamin rudar daita yayi ba "Yau kuma guduna kike yi ?cikin Sa'a ta sanyawa jikinta jarumta ta janye hannunta dake cikin nashi ta sauko tana haɗe fuska tare da cewa "ka je can ka nemi qaunarka amman ni ba qaunarka bace , ta tsaya a tsakiyar dakin tana rungume duka hannuwanta a qirji ,wani kalar numfashi yaja ya sauke da karfi ya yunkura ya sauko ya tsaya a tsakiyar d'akin tare da zira hannunsa ɗaya cikin aljihun wandonsa , yayinda hannunsa ɗaya ke kan habarsa yana kallonta yana takowa gareta yana shafa sajen fuskarsa , baya taja tana sauke numfashi da kyar ,shima ya biyota yana cigaba da kallonta batare da yayi magana ba , har ta kai karshen bango ta jingina bayanta tana sauke ajiyar zuciya "meye haka ? ta faɗa tana haɗe rai kamar bata taɓa dariya ba .
"I don't know ya bata amsa yana shafa dukiyar fulaninta da qirjinsa , ta sake kurewa bango ya matsota har suna musayar numfashi ya kai hannunsa wuyanta yana shafa zuwa kirkira tayi saurin buge hannun tana sunkuyar da kanta kasa "plz banason damuwa dan Allah abar zuciyata haka, bata son ganinka yanzu a kusa dani , ya Kai hannunsa jikin bango ya tokare yana kallon sansar jikinta "say it again ?
"Banason ganinka banason kusancina da kai ya sake motsota sosai ya matseta da qirjinsa batare daya kai hannunsa jikinta ba " sosai jikinsu ya haɗe suna shaƙar numfashin juna da kanshin turaren da sukayi amfani dashi ," kina fadar son ranki ne kawai amman duk duniya babu abinda zuciyarki tafi so da bukatar kasancewa tare kamar mah'ruf ya kare maganar yana yawo da hannunsa a fuskarta "ka daina banaso idan ma kana yi dan naji wani abu ne kasani bana jin komai wallahi sai zallar bakinciki .
"uhmmmmmmm okay bari na tabbatar da hakan da kaina ya d'ago habarta ya haɗe hancinsu guri daya bakinsa dai-dai bakinta, kwayar idanunsu cikin juna ,suka zubawa juna idanu suna jin qaunar junansu na sake shigarsu , matso da bakinsa yayi yana kakarin haɗe bakinsu ta kawar da fuskarta tana sauke wani wahalallen numfashi "no ta furta a fusace .....
Cikin zafin nama ya juyo da fuskarta "bai kamata ki juyar da fuskarki ba tunda bakya jin komai "ni ...ni ka barni dan Allah tayi maganar cike da in Ina, " baki isa ba sai kinji abinda baki son ji , bakinsa ya sake daidaitawa da nata ya cafki lip's dinta wani irin tsotsa yake musu na fitar hankali ,tun tana iya kaucewa har ta hakura ta barshi , ganin tsayuwa na neman gagararsu ya jata zuwa kan gado dan itama a lokacin babu abinda zata iya tabuka wa dan ba karamin mutuwa jikinta yayi ba ,ya kwantar daita a gadon ya haye bisa kanta ya cigaba da sarrafa a hankali muryarsa ta fito "yanzu fa ko har yanzu bakya jin komai ?tayi masa banza da alamun da gaske bakya jin komai rigar jikinta ya zame kasa kadan dukiyar fulaninta suka bayyana yayi saurin had'iye wani miyo daya tsaya masa a makoshi, tun daga wuyanta ya fara shafata yana lasar skin dinta bai tsaya a ko'ina ba sai saman dukiyar fulaninta ya shiga kissing dinsu ido rufe , lokaci daya jikinta ya fara kyarma tsabar tashin hankali .
A tsanake ya dinga aika mata da manya sakoninsa wannan karon ƙoƙarin dakatar dashi tayi ta hanyar fashe masa da kuka "dan Allah ka barni misscarriage fa nayi yau ka barni naji da damuwata take jikinsa ya dauki rawa gaba-daya ya rikice ya mike a matukar gigice yana dubanta fuskarsa da alamun tambaya "'bari......
ya maimaita yana Kallonta ta gyada masa kai tare da yunkurawa taja baya kaɗan tana sauke ajiyar zuciya matsota yayi da sauri "wayyohlly Allah da gaske karki faɗa min karya mana ?
Bata ce masa uffan ba ta sauko tana duba jikinta saboda dumin zubowar jini da taji ,ya tsura mata ido yana yafitota da hannunsa alamun tazo garesa , taki zuwa babu shiri ya sauko ya kamota ya zaunar daita ya matso kusa daita yana cigaba da kallonta "kayi hakuri nasan zakayi wani tunani daban akaina amman wallahi cikinka ne ban taɓa aikata wani abu da wani namiji ba bayan kai ...
"On expecting taji ya rungumeta a jikinsa yana sauke numfashi yana shafa bayanta ya kasa furta komai duk da maganar yake son yi kusan minti ashirin tana rugume ajikinsa canzawar numfashinta yasa shi zareta ajikinsa ya kafeta da idanunshi ahankali take fitar da numfashi ,alamun ta soma bacci, ya kwantar daita ba dan ya yarda baccin take ba , "ko bakiyi baccin karya ba zan barki dan nasan kina bukatar hutu ya lullu'beta ya gyara zaman rigar jikinsa, ya fito daga d'akin zuwa parloun kasa inda ya iske mama , ya tsaya kusa daita "mama a she qauna bata da lafiya ?
"Eh kawai mama ta faɗa ta mike ta shige kitchen , ya biyo bayanta "shine kuma aka barta a gida ba'a kaita hospital ba ?"Kai za'a fadawa ,kai din kuma baka cikin hankalinka , me zaka iya yi alokacin ko an faɗa maka ?
"koma dai menene mama ai bai kamata abarta a gida ba , bari na kira doctor husain ya ciro wayarsa ya soma dilling number doctor husain, cikin wasu yan mintiuna ya k'araso tare suka shiga dakin idanunta biyu suka tarar daita tana ganinsu ta runtse idanunta doctor husain ya dubata yace" suje asibiti ayi mata wankin mahaifa .
"doctor kayi min allura kawai ta wadatar banason wankin cikin nan akwai wahala ina ji kamar na mutu a duk sanda ake min , jin haka yasa mahruf yace "kayi mata allurar kawai idan babu matsala "okay , allura yayi mata a hannu suka fito tare da mah'ruf cikin lokaci kankani bacci yayi awon gaba daita kai tsaye police station mah'ruf ya nufa dpo ya bada umarnin a kawo masa hafiz wanda ya sha mugun duka a dalilin kin fadar gaskiya da yayi da farko ,shi kansa mah'ruf bancin yayi masa mugun sani da bazai ganesa ba , shiru yayi yana kallonsa yana sauraron bayanin dpo akan gaskiyar lamari bayan dpo ya gama magana yace hafiz ya fadi yadda komai ya faru ..
"Ina zaune a kofar gidanmu a wani yammacin ranar laraba wata mata tazo min da wannan aiki tace kasan ummita subai'a ?ina jin haka nayi saurin tattara hankalina gareta dan jin sunan subai'a "nasan kaso subai'a a can baya kuma har yanzu kana kan sonta ? nayi saurin girgiza mata kai "sosai ina sonta fiyye da komai dake cikin duniyar nan amman ke din wacece ? Babu ruwanka da koni wacece aiki nazo maka dashi wanda zai kawo maka farinciki arayuwarka nayi shiru ina saurarenta domin jin wani irin aiki ne "nasan a yadda kake haukan sonta zaka iya yin komai akanta dan ka sameta "nayi saurin daga mata kai ,tayi murmushi sannan tace " zaka zo gidana vekly estate da dopemu express a matsayin kwarto ni kuma zan qarasa sauran aiki muddin kayi haka ina tabbatar maka zaka sameta cikin sauki , nayi matukar mamaki sai dai nayi faricikin cewar hakan zai zamo silar da zan samu auren subai'a a rayuwata wanda ban sani ba a she matsala zan jefa kaina , cike da farinciki na amince mata ,da fari taso na kasance tare da ummita har mijinta ya dawo sai dai naji tsoron haka dan ba san me haka zai jawo ba ,na gwamaci Gara idan mijin baya gida yana nan kawo wa nan yayi shiru yana duban mah'ruf da kuburarun idanunta da bai iya gane kowa mahruf ya numfasa yace " Allah sarki shiyasa ake son bincike idan matsala irin haka ya faru yanzu da zuciya ta debeshi ya kusan sakin matarsa dawa gari ya waya ? "Wacece wannan matar dan sam zuciyarsa bata kawo masa suhaimar nace "ban santa ba hasalima ranar na soma ganinta amman idan na ganta zan ganeta mah'ruf ya haɗe hannuwansa ya rufe fuskarshi dashi dpo ya bada umarni a mai dashi "zamu cigaba da bincike inshallahu za'a gano kowacece take da sanya hannu mahruf ya mike tare da mikawa dpo hannu "na gode sosai kuma na yaba da kokarinku dan Allah a gaugauta binciko min ko wacece , sannan nima ta bangarena zan cigaba da bincike sukayi sallama ya wuce ..
Lokacin da labarin abinda ya faru ya iske hajiya rahma kamar su zuba ruwa a kasa dan dadi rawa ta kama yi ita kuma zulaihat har da birgima a kasa , suka fara cashewa domin nuna murnarsu suka yiwa gidan diran makiya bayan sun gama waya da suhaima har yamma suna tare suna taya juna murna barin suhaima da burinta ya cika makiyayarta ta bar mata gida kallon juna suke suna sheka dariya suna maimata abinda ya faru..
Suhaima ta tashi haɗe da shekewa da wata mahaukaciyar dariya "yayyarmu Allah yayi miki albarka ,Allah ya barki da ya Umar daga ke babu kari a gidansa ke dashi muddin rai mutu ka raba ,haka kema aunty zulai , yanzu bancin ina daku bansan yadda rayuwata zata kasance dani a gidan nan ba ,kune gatana maganin kukana, kun taimaka ta kowani hanya na tarwatsa rayuwar wannan annamimiyar yarinyar , na rabata da mah'ruf bari na har abada ,ta sake matsowa kusa da hajiya rahma yayarmu dan Allah sauran ayi masa aikin da zai manta da ita arayuwarsa dan da alamun fa yana sonta dayawa ,kinga mutumin nan daya bamu sirrin zubar da cikin nan dole mu sake riƙe shi hannu biyu biyu zan koma masa yayi min aikin da zan mallake mah'ruf gabadaya na rabashi da kowa nashi muyi rayuwa daga ni sai shi .
"karki damu ko bai miki aikin da kika mallakeshi ba, shi din naki ne har abada saboda babu wata mace da zataji dadin rayuwar aure dashi bayan ke, kinfi karfin ki zauna da kishiya, dole ne kowace iri kishiya ce ta fita ta bar miki gidanki ko babu asiri akwai sharri iri iri da makircin da zamu gama da rayuwar kishiya .....
Suka sa dariya "ni babu abinda ya bani dariya ya wanke min zuciya kamar yadda ya haukace saboda ganin hafiz a video ke Kinga hauka kamar ya kamasu tare wannan da kamasu tare yayi sai ya haukace shi kuma hafiz wawa kai dan giya bai yi ba wallahi "ai tunanin iska garesu shi a tunaninsa taimaka masa akayi ba sai amfani mukayi dashi ba wawa huhulahu kawai inji cewar zulaihat "bar shege mu ina ruwanmu tunda kwaliya ta biya kudin sabulo komai mah'ruf din zai masa can ta matsesu idan ma yayi kuskuren dawo daita gidan nan wallahi da kato zai iskesu tare a saman ruwancinki "aiko da mutuwa zai yi wannan mai shegen kishin tsiya bare ma bazata dawo ba Kinga yadda na dinga masa rarrashin munafurci ina bashi hakuri yana nuna sam ya gama zama daita suhaima ta karasa maganar ta kamo hannun hajiya rahma .
"Yayyarmu kinsan wani abu ?
Hajiya rahma ta girgiza mata kai "sai kin faɗa ," dangin mah'ruf fa sun fara tsarguwa dani dan dazu da naje gidan ita wacan yar iskan aunty magangagu ta dinga zuba min kamar wata sabon shigar hauka "gud barta a mahaukaciyar dan babu abinda zata iya mun rigada mun sha gaban kowa dan ma shi dan iskan mijin naki aiki baya shigarsa da sun ga kudi sunce kashi ne ...
Daga zulaihat har Hajiya rahma surawa suhaima ido sukayi saboda ganin yadda ta ɗauke wuta lokaci daya jikinta ya kama rawa a tare sukayi saurin juyowa bayansu mah'ruf suka gani tsaye yana duban suhaima fuskarsa babu yabo babu fallasa , Gabadaya jikinsu ya kama rawa ..
" TWO FRIENDS BSBS
💗💗💗💗💗💗
WANNAN CE
QADDARARMU
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~TRUE LIFE STORY~
FREE NOVEL
AL'QALUMAN
*AYSHA A BAGUDO*
*FAIZA HAMMADU*
~DEDICATED TO~
*MAR'ADAM UWAR GIDAN ABDUL , ALLAH YA KARA DAMKON QAUNA YA RAYA MANA UMAR FAROK, KHADEEJA, MUHAMMAD DA ABUBU SARKIN RIGIMA*
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL
*HAUSA BAKWAI*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
PAGE 69
.. Gabad'aya jikinsu ya kama rawa da ganinsa kallo ɗaya zaka musu ka tabbatar da tsantsar rashin gaskiyar dake tare dasu , a natse ya k'araso tsakiyar parloun ya tsaya kikam kamar wani jami'in tsaro yana binsu da wani mugun kallo, take hantar cikinsu ya soma kad'awa,
wani irin bugawa zuciyarsu ke yi da matsanancin karfi , lokaci daya hankalinsu yayi masefar tashi, jikinsu ne ya cigaba da rawa, gabadaya sun rigada sun sadaukarwa kansu ya gama jin maganganunsu, cikin zuciyarsu babu abinda suke sai Allah wadai da kaifin harshensu ,"me yasa basu shiga dakin suhaima sun kulle kansu a ciki dan gujewa ɓacin rana ?
Ganin yadda yanayinsu ya sauya da ganinsa yasa ya ɗan saki murmushin karfin hali akan fuskarsa tare da gyara tsayuwarsa still idanunshi na kansu ya kasa ɗaukesu daga kallonsu , muryarsa a raunane yace "sannu ku a she kune a gidan? ya faɗa yana tsaresu da manya idanunshi masu matukar firgitawa .
"Uhmmmmmmm ammmmm mu ne yanzu ma muke shirin wucewa "ok ya jikin hajiyar ? "naunauyen ajiyar zuciya suka sauke da karfi , a tare suka hada baki "ai ..ai taji sauki sosai ,Cikin yanayi na jarumta hajiya rahma ta cigaba da magana "a she Kuma abinda ya faru kenan ? "Na me kenan? yayi mata tambayar ido cikin ido yana Kallonta , wani irin buguwa zuciyarta tayi da matsanancin karfi hankalinta yayi bala'in tashi da jin irin amsar da ya bata , da kyar ta sake bude bakinta cike da tsoro da fargaba "na yarinyar nan ummita mana ,wallahi na tausaya mata matuka, ka ƙara hakuri dan Allah, kasan zama damu sai ana hakuri sannan kayi bincike akai ko dan darajar dangantar dake tsakaninku kar azo zumunci yayi rauni ....
" ai an wuce wannan gurin ,bincike kuma ana kanyi dan sai naga karshen wanda yake da sa hannu a cikin lamarin gidana ya karasa maganar yana dan lumshe ido tare da kallon suhaima " ya akayi ne naga duk kinyi wani rikice kamar mara gaskiya ko akwai damuwa ne ?ta mike da sauri tana waskewa jikinta na rawa ta isa gurinsa ta tsaya kusa dashi zuciyarta na harbawa da sauri sauri " babu komai habibi da ciwon kai na shigo gidan shiyasa ka ganni wani iri sannu da zuwa ai na ɗauka sai zuwa dare zaka dawo ? tayi maganar tana amsar jakar hannunsa bai ce daita uffan ba ya sakar mata ya raba ta gefenta ya nufi hanyar d'akinsa zuciyarsa na kuna da tuttukin bakincikin , ta biyo bayansa da sauri tana addu'ar Allah yasa bai ji tautaunawarsu ba .
ta ajiye jakar a inda ya saba ajiyewa sannan ta shiga bayi ta haɗa masa ruwan wanka ta fito a lokacin daya soma cire kayan jikinsa , ta tsaya a bayansa ta soma ƙoƙarin tayasa cire kaya bai hanata ba haka zalika bai ce mata uffan ba har ta gama ya saura daga shi sai boxer da singlet ta miko masa farin towel "ka shiga wankan bari naje na sallami su yayarmu na dawo Kai kawai ya gyada mata ya shige bayi ita kuma ta dawo inda suke ...
Tsaye yayi a cikin baya yana kallon tafkeken madubin dake makale a jikin bango yana kallon kyawawar surar jikinsa tunani ya shiga yi sosai akan abinda ke faruwa , wani irin zafi tsakiyar kanshi ke masa da zuciyarsa , ya dauki cup ya tara ruwa yana tsiyayawa akashi ko zai dawo daidai , yayinda kwakwaluwarsa ke sake budewa yana adana wasu mahimman abubuwa a cikinsu, Kanshi ya dafe da hannunsa daya saboda tsananin tashin hankali ....
da sauri ta karaso inda suke zaune "yayyarmu me kika fahimta game da mah'ruf kamar ya jimu fa ?girgiza kai Hajiya rahma tayi tana sauke wani wahalallen numfashi kana taja hannuta" zo mu shiga dakinki ban son irin haka suhaima , suka nufi d'akinta suna shiga suhaima ta rufo kofar dakin tana sakin labule ta fuskancesu" kina da gigicewa suhaima bana tunanin yaji maganarmu wannan mai shegen zuciyar tsiyar ai da yaji da dole zamu ga alama , ki saki jikinki karki bari ya fahimci bamu da gaskiya " suhaimai ta sauke numfashi da kyar tace bakiji yadda qirjina ke luguden buguwa ba , Allah ya rufa min asiri ,ya dai rufa mana daya ji maganarmu bansan abinda zai yi ba ta ina zamu fara ? ban san inda zamu boye acikin gidan nan ba inji cewar zulaihat " bai ji ba kuma bana addu'ar ranar da zai ji da kunnuwansa ........
Gabadayansu suka yi shiru , hankalin hajiya rahma a matukar tashe tace "kusan wani abu ? suka girgiza mata kansu a tare da zuba mata idanunsu "dole musan yadda zamuyi da hafiz akan wannan matsalar kafin binciken mahruf ya hau kansa "wannan gaskiya ne yayarmu tsabar gigicewa ma na manta maganar da yayi a parlou'n kamar cewa yayi ana bincike ko ? Inji cewar suhaima "haka ya faɗa, wani irin abu suhaima taji ya caki zuciyarta tayi saurin dafe gurin gabanta na faduwa "yanzu ya zamuyi yayyarmu tsoronsa ya sake shigata ? "Karki damu babu abinda zai faru babu matsalar da zan bari ta kuno kai muddin ina numfashi a duniya zan yi komai dan na kubutar damu gaba-daya , shiru sukayi gabadaya suna Kallonta "ki kwantar da hankalinki hajiya rahma ta sake furtawa suhaima ....
"yayyarmu wallahi tsoro nake ji nasan halin mah'ruf bashi da kyau gurin rashin mutunci "oh my God , suhaima ki fahimce irin zafi da rad'ad'in da zamu ji idan wani abu ya faru dake bana tunani mah'ruf yaji tautaunawarmu ki natsu zanji da komai zan sa a d'aukewa hafiz komai nashi ayi nisa dashi na tsawon shekaru ta yadda idan a samu nasarar ganinsa bazai musu amfanin komai ba tana gama fadar haka ta kalli zulaihat "Kinga tashi mu kama gabanmu sai wani jikon .
A tare suka fito suna wa kansu dariyar rud'ewar da sukayi , tayi musu rakiya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 72 Chapter of 76