mus'ab "ki saki jikinki ki fahimtar dashi manufarki dan ban samu lokacin yi masa bayani ba ,na dai ce masa aiki zai yi ki fahimtar dashi da yaren da zai gane tunda aikinsa ne ba zaki wani sha wahala gurin shawo kansa ba , tana gama fadar haka ta fito daga d'akin tana murmushi idanunta akan mus'ab "ka shiga ka sameta tana ciki , mus'ab ya mike yana shafa bayan wandonsa yayi kwankwasa kofar aka bashi umarnin shiga ya tura kofar dakin a hankali ya shiga bakinsa dauke da sallama kamar wani mutumin kirki ..
Yana shiga dakin hajiya rahma ta kulle ko'ina dan kar wani ya fado musu ta kunna tv ta qara volume ta samu guri ta zauna hankalinta kwance tare da ciro wayarta ta lula duniyar yanar gizo .
Tsaye yayi a d'akin yana duban bayanta dan ta juyawa kofar dakin baya , shigowarsa yasa ta juyo a hankali sanye cikin jallabiya mai gajeren hannu naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsa sama da kasa, shima tsaye yayi yana binta da kallonta a hankali ta nuna masa gurin zama da hannunta tana sauke numfashi a dalilin ba mus'ab din data yi zato bane suna ne kawai yazo iri daya ..
kasa bin umarninta yayi ya cigaba da tsayuwa , ta tsaya tana kallonsa babu laifi kyawawa ne sai dai bai kai mijinta kyau ba ,ganin yaki zama ta karasa inda yake ta tsaya a gabansa qirjinsa sai dukan uku uku yake yana fargaban kar mijinta ya shigo dan shi bai san irin aikin da zai mata ba , idan kuma harka zai yi daita bai saba yi a gidan mutun ba ,yafi son hotel ko wani guri wanda daya san shi ya kama da kudinsa .
"ka zauna mana ka tsaya jikinsa a mace ya zauna yana dubanta, ta zauna kusa dashi tana riko hannuwasa duka cikin nata take ya fahimci abinda take nufi dashi "ka natsu ka kwantar da hankalinka babu mai shigowa dan naga kamar a tsorace kake , jin haka yasa hankalinsa ya dan kwanta ya samu natsuwar zuciya shima ya riko hannuwanta gam yana murzawa bata tsaya bata lokaci ba ta fahimtar dashi abinda take so tare da shafa saitin jijiyarsa tana sunce belt d'insa, tayi kasa da zip din wandonsa ta kama kan jijitarsa tana shafawa ruwa ne ya shiga fitowa ,murmushi tayi ta rungumeshi ajikinta abunka ga gogen dan duniya , kuma matashi mai jini ajiki , shima bai tsaya bata lokaci ba ya rungumeta tsam ajikinsa sun dade rungume da juna sannan suka fuskanci juna ta hanyar cirewa juna kaya tare da aikawa juna sakonni take mus'ab ya fita haiyacinsa saboda cafkar data kaiwa jijiyarsa tana tsotsa gabad'aya ya birkice ya soma aika mata da nashi salon daya kware akai ya ware kafafunta ya sauke bakinsa a kasanta ya shiga tsotsa , sai daya tabbatar ta gama fita haiyacinta sannan ya soma aiwatar da abinda ya kawo shi ,cikin minti uku kacal ya gama dan mus'ab irin mazan nan ne masu saurin inzali , yaso ya kara suhaima ta taka masa burki saboda bai kai mata kololuwar da zata sake bashi kanta ba , hasalima haushi ya bata lokacin da yake having sex daita jijiyarsa bata kai mata ko'ina ba, dan irinsu sai dai a rashi , idan ka rasa maza to zaka iya yin manage dashi ,muddin akwai maza irin mijinta a duniya babu abinda zaka yi dashi sai rage zafi ta hanyar sucking dan ta lura nan yafi kwarewa ta goge gabansa da hanky sannan ta goge gabanta ta bude kakarta ta bashi 20k ya kalli kudin a wulakance yana yatsina fuska dan ya raina, shi da ake biyansa 50k sama shine zata bashi 20k kamar yace ta barshi sai wata zuciyar tace ya masa zata sake nemanka ai ..
hajiya rahma ta d'aukeshi suka wuce akan hanya hajiya rahma ta ɗan waigo ta kalleshi "wai aikin me kayi mata ne dan bata faɗa min ba ta dai ce in nemo mata namiji akwai aikin da take buƙata ?tayi masa haka ne saboda kada yayi zaton tana da masaniya duk da bai san matsayin suhaima a gurinta ba " gaskiya bazan iya fadan abinda ta buƙata dani ba sai dai zaki iya tambayarta tunda kawarki ce gabanta ya fadi "kar dai bai yarda ba amman dai ta waske tace "shikenan zan tambayeta idan mun hadu ta tsaya akan jection din oniwaya ta kawo 50k ta bashi kayi kudin machine da wannan ka karasa gida yasa hannu ya amsa yana mata godiya ya buɗe mota ya fita , taja motar ta wuce gida tana zuwa gida suhaima ta soma kira "ke ya kukayi da wannan yaron yayin aikin kuwa ?
"Yayi mana har na sallameshi naunayen ajiyar zuciya ta sauke "dan iska shine zai waske min "me yace miki yayarmu ?"nayi ƙoƙarin saka shi a rami ne , da yake shima ɗan duniya ne ya waske wai na tmayeki suhaima tayi dariya kai yayarmu wallahi ke din karshe ce "ke kuwa ai gara nayi masa haka, na nuna masa bansan komai ba kar ya dauka abinda nake yi kenan bai san wannan ma da dalili ba , nan suka cigaba da hirarsu ta asiri daga karshe sukayi sallama da zumar gobe zatazo ta amshi farin kyale ..
Washegari
hajiya rahma ta dawo ta amshi hanky ta nufi gurin boka nan take ya kona hancky yayi tsubace tsubacensa ya mika mata hoda bayan ya gama yace "sauran tazo taci aseje anan, nan take hankalin hajiya rahma ya tashi dan tasan zuwan suhaima zai wuya "yanzu babu yadda za'a yi , kayi komai anan ba sai tazo ba ?"Ai kota zo dole sai dole sai naje har gidan nata saboda akwai aikin da za'a yi a d'akinta "ka dai duba kar zuwan naka ya kawo matsala "babu wata hanya dole sai naje idan ba haka aikin bazai tafi yadda ake so ba .
tayi shiru tana tunani can tace " shikenan zanzo gobe na daukeka na kai ka gaba-daya kawai ba sai tazo ba kayi mata abinda zaka mata kaima kayi mata abinda zaka mata ta mike sukayi sallama ta wuce ..
washegari mahruf na fito hajiya rahma tazo da bokan yayi tsafe tsafensa sannan ya tsafe jikin suhaima yayi mata tsagu guda dari a tsakiyar kanta sai tukunyar tsafin daya zo daita da ramin da tukunyar zata zauna sannan yayi musu bayanin yadda zatayi amfani dashi , bayan ya gama ya dubi hajiya rahma "an gama aiki sai aiwatarwa kunga wannan aikin sharadinsa ba'a son wani kunne yaji duk randa wani yaji ko ta faɗawa wani bayan ke dani da zulaihat da mahaifiyarku da muka sani , aikin zai karye abinda zai biyo bayan karyewar aikin bazai yi kyau ba "babu mai ji yadda akayi komai haka zamu barshi a tsakaninmu suhaima tace "yayarmu baki masa maganar maganin da zai bani na gurin marikiyarsa ba ,gara a gama daita ta bar duniya zuciyata zata fi samun sukuni dan nasan itace tsaye akan mah'ruf , boka ya katsesu yana duba tafin hannunsa "wannnan matar bazaki iya kasheta ba inji cewar boka sai dai akwai magani da zan baki ki barbada a kofar d'akinta muddin ta taka da kafafunta ita da sake takawa sai a lahira "yauwa wannan yayi rayuwarta ta dawo abar tausayi ,boka ya bude bakar kazamar jakarsa da yake yawo daita duk inda zashi ya fito da magani ya bata "kwana ɗaya ne aikinsa idan bata taka ba aikin zai iya komawa kan wani saboda maganin baya jinkinta aiki sannan baya amfani da suna , bukata kawai a taka.
"duk ma kan wanda zai koma ya koma muddin ba kanmu zai koma ba Allah yasa ma a koma kan aunty ko mahaifiyarsa wannan ba matsalarmu bane inji cewar suhaima hajiya rahma ta d'aukeshi ta maidashi cike da dunbin alkhairi ta dawo "tam suhaima aiki zai soma at any time so karki manta yadda zakiyi amfani da aseje , karfe dayan dare yace zaki tashi karki yarda ki kuskure ,kin dai ji abinda yace karki fadawa kowa abinda zai biyo baya bazai yi kyau ba suhaima tace "yayarmu karki damu zanyi komai yadda ya dace kuma babu mai ji daga bakina ....
Daren ranar suhaima bata runtsa idanunta na kan agogo duk yadda bacci yaso ya dauke taki yarda lokaci nayi ta zabura ta mike taje ta daura jan kyallenta ta fito ta soma aiwatar da abinda boka ya umarce ga tukunyar eseje d'inta a tsakiyar ramin da boka ya huda tana ci ,aseje na sake yawa a cikin tukunya haka ta dinga ci numfashinta kamar zai bar jikinta har garin Allah ya waye sannan ta nemi tukunyar da ramin gabadaya ta rasa hankalinta ya tashi ta kira hajiya rahma , jikinta na rawa take sheida mata "karki damu kanki boka ya faɗa min tukunyar zata bace haka ma ramin,ni nace kar ya faɗa miki saboda bazaki saki jikinki kiyi abinda ake so ba ,naunayen ajiyar zuciya ta sauke "wallahi na tsorata sosai "gara ki cire wannan tsoron dan matsorata basa nasara , ke kinsa spam din mus'ab da akayi amfani dashi , bazai taɓa haihuwa ba arayuwarsa, aikinki na da matukar mahimaci, akan aikin nan an salwatan da ya'ya mus'ab gbdy , sai anjima mijina na daf da dawowa ta katse kiran ...
Suhaima tayi sororo rike da waya da kyar ta iya had'eye miyo "lallai yayyarmu ta wuce yadda nake tunani kishiyar da zata shigo gidanta sunanta gawa, bare babu yadda zata bari wata ta shigo mata gida da sunan kishiya suma tana yaki akansu ina ga ita ?
*Bayan kwana biyu*
Ummita na kwance a parlounta da misalin karfe dayan rana kallon zee world take bacci yayi awon gaba daita cikin baccinta taga an tasheta "tashi aiko ta bude idanunta sai ganin suhaima tayi cikin jajaye kaya tana wata irin mahaukaciyar dariya sai da tayi dariya sosai sannan ta haɗe rai "ke har kin samu yin bacci ?
"ai bacci bai ganki ba ke da kafarki daya ke lahira daya a duniya ,bari kiji mijina mijina ne ni kadai kinyi kankantar da za kizo gidana ki rabani da mijina alhalin muna son juna ,sannan wannan ciki sai naga bayansa ,muddin ina raye bake ba haihuwa a gidan nan yadda ban taba daukar cikin mah'ruf ba haka Kema bazaki taɓa haifa masa ya'ya ba wannan cikin suna zubabbe ..
Cike da karfin hali ummita tace "yadda yake mijinki nima haka yake mijina kuma Nida shi mun dade muna son juna ba tun yau ba karki shiga tsakanin wannan soyayyar ,suhaima ta kai hannu zata shako wuyanta, ummita tayi saurin kaucewa " ai nasan duk abinda kike min munafurci ne dan bazaki taba canzawa ba coz you're selfish ..
"Karki Kara kirana da wannan sunan kinsa ni nafi cancanta na dauki cikin mah'ruf bake ba , duk soyayyar da yake nuna miki na hakura na zuba muku ido akan wannan cikin bazan taba hakura ba dole ne sai nayi yadda nayi na fitar dashi ajikinki idan kika cigaba da takun saka dani sai dai ki zaba daya ko cigaba da rayuwa ko rasa ranki ...
"Enough suhaima "nasan Babu abinda zaki iya yi , ba zaki iya yin komai ba wallahi Allah ya fiki, wanda kika yi a baya ma bai yi tasiri ba , nasan baki so ganina a haka ba amman da ikon Allah haka zaki gaji ki barni, nan take suhaima tayi kan umminta gadan-gadan ta shake mata wuya tana haushin cikinta , nan take ummita tasoma wutsil wuntsil akan kujerar da take kwance daga karshe ta nausheta aciki hade da hankadata kasa sannan ta koma ta tsaya tana huci.
fad'uwar da ummita tayi akan tayis yasa ta bude idanunta ta saki wata razananniyar kara bata sake sanin inda take ba sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti zagaye da mahaifinta da mahaifiyarta da hajiya umma sai mah'ruf da idanunshi suka rikide sukayi jajir Abba na rarrashinsa gabadaya yanayinsu ya tabbatar mata da suna cikin tashin hankali a hankali take jin sautin muryarsa "Abba ina son subai'a bana son na rasata yau kwana biyu kenan bata farka ba ni ba cikin da muka rasa ya dameni ba rashin farfadowarta .
a hankali ta soma motsa labbenta tana ambatar sunan Allah jikinta na rawa tare da kiran sunansa "ya mah'ruf ......
Jijigar da gadon yake yasa hankalinsu yayi gurinta gabadayansu sukayo kanta suna kiran sunanta take numfashin ya dinga sauka da karfi yayi saurin riko hannuta "qauna dan Allah karki mutu ki barni plz dont do this to me I really love you ina sonki banason rasaki ...
ya fita aguje yana ihun kiran "doctor !doctor !! tare da likitoci suka dawo kowa ya fita , dakin ya saura daga likitoci sai mah'ruf dake rike da hannunta kusan minti talatin likitoci na kanta sannan numfashita ya dawo daidai da taimakon Allah bayan likitoci sun fita ta koma bacci kujera ya janyo ya zauna a gabanta ya riko hannunta cikin nashi yana Kallonta cike da tausayawa hawaye na zubowa daga idanunshi sosai yake jin bugun zuciyarta wanda yake da tabbacin tafi shi shiga tashin hankali , ta jurewa fitar cikin a tunaninsa ma mutuwa zatayi a lokacin daya kawo hospital..
Babu wanda bai zo duba jikin ummita ba sai hajiya inna wacce ta dinga zubawa mah'ruf bala'i " idan an shanyeka kai da uwarka ni ba'a shanyeni ba, kana wahalar yiwa yarinya ciki tana zubrwa dan bata kaunarka ,kamar dole sai kayi rayuwa daita , har ita wannan shegiyar mai fuskar kamar tawa suhaima take da sunah ko wacece Itama bata da wani amfani sai aikin ci da juyewa a masai wallahi Allah sabon aure zan maka naga uban daya isa ya hanani ,shi dai bai ce mata komai ba ya kara gaba daman sako yazo amsowa ummita a gurin mama ..
A gidansu suhaima kuwa mahaifiyarsu na tsakiyarsu sai sauran y'an'uwanta da ita kanta suhaimar farinciki abinda ya faru gurin wannan family ba'a magana ,mahaifiyarsu ta kwashe da mahaukaciyar dariya tana tsotsa tsakiyar kanta da suka rasa menene a ciki da duk sanda zatayi magana ta dinga tsotsawa kenan tana dariya tace "na jinjinawa kokarinki rahmatu kin faranta min da har suhaima ta samu cikar burinta na zamowa tauraruwa a gidan mijinta , domin nasan nan gaba kadan haskenta zai haskaka gidanta da zuciyar mijinta , kina sawa ayi aiki yadda ya kamata, baban farincikina yanzu bai wuce ki samo mata maganin haihuwa ba, naga ya'yan kowa ina son ganin nata ya'ya dan nasan muddin ta haihu mah'ruf ya zama nata gabadaya sai yadda tayi dashi "karki damu hajiyarmu zata haifa ,ina iyakacin kokarina, a ranar dai nan suka wuni suna hirar asiri da makirci ..
satin ummita biyu a asibiti aka sallamota , sai dai gabadaya ta zube ta rame kallo ɗaya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali ga wani tsoron mahruf da take sam bata son ya kusanceta saboda tsoron kar tayi ciki ya zube , yadda hankalinta yake a tashe haka nashi yake dan bazai iya hakura daita ba rungume take ajikinsa yana shafa bayanta da zara zaran yatsun hannunsa " kuka take masa sosai ..
"Am sorry am sorry with everything na kasa baka abinda kake so , enough qauna ba daga gareki bane daga Allah ne a hankali zamu samu rayayyu ,ina sonki a duk yadda zaki kasance muna tare muddin rai wannan matsalar bazata sa na canza miki ba we are together forever ina son Kema ki sanya haka a ranki, a hankali ya dinga kwantar mata da hankali ta yadda zata saki jikinta dashi, ya dauki lokaci yana rarrashinta da dabara .
A ranar dai sai da mah'ruf ya kusanci ummita sun dauki sama da awa daya suna abu daya yana juyata son ran shi , gaba-daya ya mantar daita wani tsoro da fargaban daukar ciki ,daren ya kasance musu na musamman sun jiyar da junansu dadi mara misaltuwa sun nunawa junansu kulawa ya zareta jikinsa ya kwanta sharar yana maida numfashi ta kwanto jikinsa hannunta ya sauka a daidai kan nipples d'insa , gaba-daya jikinta yayi laushi dan ta murzu sosai a hannunsa har yanzu da zuciyarsu ta samu natsuwa suna jin kansu a wata duniya ,kissing din goshinta yayi yana gyara kwanciya ya kai hannunsa kan dukiyar fulaninta yana shafawa yana lumshe ido "Allah yayi miki albarka ina alfahari da kasancewar ki a rayuwata Allah ya azurtani da samun nagartattun ya'ya daga gareki , tayi huging dinsa "nima ina alfahari da kai mijina ina son na haifa maka ya'ya , Ahankali ya zarce da murza nipple's dinta dake tsaye gwanin ban sha'awa ita kuma tana mishi tafiyar tsutsan a kunneshi jin wannan salon yasa jijiyoyin dake aiki a jikin jijiyarsa suka soma aiki jijiyarsa ta soma harbawa da sauri tare da mikewa, gaba-daya ya sake shiga wani yanayi ƙoƙarin sake shigarta yake ta fara turesa, sai dai yaki yarda ta mike ya matseta gam ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya yana jin wani iri, mikewa yayi tare daita ajikinsa ya zauna ya jingina bayansa da abun gado "bazan takura miki ba na gode da wannan ma da kika min ya karasa maganar yana zira harshensa cikin kunneta juyowa tayi ta fuskantarshi ta kai hannunta ta shafi fuskarsa tana shafawa tana lumshe ido saboda baccin dake cikinsu , shiru yayi yana busa mata iskar bakinsa " kin gaji ko ?
ta shige jikinsa tana narke masa "muje muyi wanka tana makale a jikinsa ya sauko suka shiga bayi, tare suka wanka suka fito ya sanya mata rigar baccinta ,shi kuma yasa boxer ya kamota ta kwantar daita a saman fad'ad'd'en qirjinshi ya lulkubesu ya matseta mata ajikinsa ya haɗe bakinsu guri daya yana hura mata numfashinsa yana shafa laulausan suman kanta a hankali bacci ya d'aukesu, tunda sukayi sallar abusa suka koma bacci basu farka ba sai gurin daya rana kasancewar weekend ne duk inda tayi yana makale daita yana bata kulawa ,a cikin satin ummita ta soma amai nan take ya fahimci ciki gareta wannan karon bai fadawa kowa ba shi kadai yayi dokin cikinsa yana addu'a, sai dai cikin bai je ko'ina ba shima ya zube ..
Suhaima ta shirya kamar abun arziki taje gidansu mah'ruf domin aiwatar da nufi ta tana shiga kai tsaye part din mama ta dosa cikin ikon Allah bata haɗu da kowa ba ta ɗan waiga gaba daya taga babu alamun kowa ta fito da maganin da boka ya bata ta barbada ta kakkabe hannunta ta juya da sauri ta nufi bangaren hajiya inna babu yabo babu fallasa hajiya inna ta amsa sallamarta , dan haushinta take ji yanzu tun da tashigo gidan mahruf ko batan wata bata taɓa yi ba suhaima ta durkusa har kasa cike da biyyaya "hajiya inna ina yini "lafiya ke ba yara ba bare a tambaya ta fadi haka tana watsa garin horo a baki .
shiru suhaima tayi cike da jin haushi maganar hajiya inna "tsohuwar nan fa tana da hauka ta faɗa a ranta amman a zahiri cewa tayi "ai haihuwa na Allah ne ..
Wani irin kallo Hajiya inna ta watsa mata mai haɗe da harara "kina son nuna min kin fini sanin Allah ko me ?"a'a ba haka bane kiyi hakuri idan kinji haushi amman zan haifa "kar ma ki haifa daga ke har ita wacan mai samu tana zubarwa ubanku zaku ci, ni tashi ki kama gabanki kar na sake ganin waɗan maka makan kafafunaki a bangarena, jiki a sanyaye ta mike sai dai ranta idan yayi dubu a bace yake ta bar gidan ..
Kwana ɗaya kwana biyu suhaima ta jiran taji wani bala'i ya samu mama taji shiru takira wayarta ta gaishe daita bayan sun gaisa ta tambayeta mutanen gidan , mama ta fadada fuskarta da murmushi tace "ai ni bana kasar ina kwatono yau kwana biyar kenan bari na kashe kar a cinye miki kati ....
Sororo suhaima tayi tana jin wani irin bakinciki na ratsata kamar ta mutu taji , tana zaune tana tunanin yadda ta yi hasarar maganinta ,sosai zuciyarta tayi nisa cikin bakinciki mahruf ya shigo da sauri ya nufi dakinsa ta mike da sauri ta biyo bayansa tana tambayarsa "lafiya ka shigo haka , yana tafiya yake bata amsa"hajiya inna ce bbu lafiya tayi shiru tana kallonsa gabanta na faduwa "meke damunta ? "Abba yace tun safe take kukan ciwon kafafu da jiki yanzu haka ana shirin kaita al-iman " Allah ta bata lafiya ta faɗa jikinta a sanyaye "ameen ya furta yana fitowa da sauri ya fita kai tsaye gidansu ya nufa .
kafin kace me bangaren inna ya cika makil da ya'ya da jikoki ,ban da ummita dan lokacin da mahruf ya faɗa mata cewa tayi baza ko'ina ba , dan ciwo bai fi ciwo ba , kowa sai sannu yake mata Abba ya kira masu duba kafa, suka gama bincika kafar basu ga wata alama targade ko karaya ,suna mammatsa kafar tana bala'in karsu kasheta ita ba faduwa tayi ba , sun dai dubata tare da bata magani suka ce kar akaita asibiti su bari zuwa jibi a gani ...
ranar babu wanda ya runtsa acikin ya'yan hajiya inna saboda sambatun data dinga da mita da raki washegari kuwa ciwo ya sake cewa bismillah kafafunta suka kumbura suntum ko motsashi bata iya yi ,dole suka ciccibeta sai asibiti acan nan ma ba'a ga komai ba , watanta ɗaya aka dawo daita gida aka shiga jinya ....
*******
Bayan wata daya
ummita ta sake samun wani ciki tafiya take acikin gidanta tana tunani tana kuka "in faɗa masa mafarkina ne ko kuma na hakura zuciyarta tace "ko kin faɗa masa bazai yarda dake ba, zai ɗauka wani abun ne daban, gabadaya hankalinta yayi matukar tashi tana jin tsoron Kar arabata da cikin jikinta
Tana cikin tunanin ya shigo batasan da shigowarsa ba sai jin tafukan hannuwansa taji a kyawawan fuskanta yana shafa wa yana kallonta ta sauke naunauyen ajiyar jikinta na rawa ya kai hannunta bakinsa ya sumbata "banason yawon kuka faɗa min abinda ke damuwanki bakinta na rawa ,so take ta faɗa masa mafarkinta amman ta rasa ta inda zata soma tasan kota faɗa masa ƙaryata zai yi kawai ta cigaba da kukanta "oh my goodness qauna ki faɗa min abinda ke damunki ganin yadda ya rud'e hankalinsa gaba-daya ya tattara akanta yasa tace "marata ke ciwo " taso muje asibiti banason rasa baby nah ya soma ƙoƙarin mikar daita taki motsawa ya tsaya yana dubanta "meye haka ?ta girgiza masa kai " babu komai ba sai munje naji sauki "ban yarda ba dole muje muga doctor wallahi bana son sake rasa cikin nan ..
Babu yadda ta iya haka ta mike ya dauko mata hijab dinta ya zira Mata Kai tsaye asibiti doctor husain suka yi take ya shiga dubata komai lafiya ya gani dan haka yayi musu bayani cike da farinciki suka dawo gida suna shigowa idanun suhaima a cikin na ummita wata irin faduwar gaba ta tsinci kanta dashi kamar yadda gaban ummita ya fadi , take jikinta da mararta ya kama rawa.
Ita kuwa suhaima mamaki take a cikin ranta tace "wani cikin gareta ? Kusa da mah'ruf ta k'araso tana tambayarsa daga inda suke yace" munje gida ne haka nan ya tsinci kansa da fadar haka "ok amman dai ba wani abu ne ya samu ummita ba dan naga yanayinta wani iri tayi masa tambayar tana maida idanunta kan ummita dake ƙoƙarin barin gurin ? girgiza mata kai yayi ya bi bayan ummita kasancewar ranar girkinta ne, bai koma side din suhaima ba yana makale daita ganin yadda taga hankalinta sai kuka take ..
cikin bacci taji an tasheta kamar koda yaushe tare da ɗaukar wani karfe za'a luma mata aciki tayi saurin kaucewa tare da durowa daga saman gadon zata gudu aka fizgota da karfi aka maka ta akan gado ,ta sake zabura ta mike tana cakumo suhaima nan dambe ya kaure tsakaninsu suhaima ta dinga dukan cikinta da iyakacin karfinsa ,wani irin ihu ta saki da karfi "wayyo cikin wannan ihun ne yayi nasarar farkar da mahruf ya farka a gigice yana kiran sunanta aiko ta farka da wani irin azaɓaɓɓen ciwon ciki ta dinga juyi tana murkusu "lafiya meke faruwa "wayyo cikina zan mutu mutuwa zanyi ka taimake ni
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 66 Chapter of 76