jikinsa na rawa "sorry bari muje asibiti wani irin ihu ta saki saboda mardawar da cikinta yayi ya kunna wutar dakin yana matsota ya sauko daita jini ya ga yana bin kafafunta sororo yayi yana kallonta cike da tashin hankali ganin zata zube kasa yayi saurin tarota jikinshi "wayyohlly Allah menene haka kuma ?
"Ya Allah karka sa abinda nake gani ya tabbata ya ciccibeta zai yi waje daita tace "ka barni a gida idan ma mutuwa zanyi na mutu a dakina "no no yayi waje daita da sauri ya sanyata ciki mota sai asibiti suna zuwa likita ya tabbatar masa cikin ya fita dafe kanshi yayi ya soma tafiya yana sambatu " meke faruwa ne ?
"Ya Allah ko bani da rabon ganin dan kaina ne me yasa cikin yake zubewa wani zunubi na aikata nake rasa ya'yana kashi da kashi har yaushe zanyi dan kaina ...?
Gyarata likitoci sukayi tare da yi mata allurar bacci washegari ko data farka da shi idanunta suka soma tozali yana zaune rike da hsnnunta yana kallonta itama shi take kallo muryarta cike da kuka tace "mun sake rasa babynmu ko ?Ya daga mata kai hawaye na zubo masa "mun rasa bansan abinda Allah yake nufi damu ba wata killa bani da rabon ganin jinina a duniya ne ta runtse idanunta itama hawaye ne ke zubowa daga cikin idanunta
Lokacin da suhaima taji zubewar cikin tayi farinciki sai data gama tikar rawanta a gida sannan ta garzayo zuwa asibiti da kayan breakfast ..
Lokacin datazo idanun Ummita biyu tayi mata sannu tayi mata banza taki kallon inda take hatta abincin data kawo mata taki ci har ta gama dogon zamanta ta wuce bata sake waigowa gefen da take ba kwanata biyu aka sallameta suka dawo gida ....
Alhaji Umar ne ya shigo dakin hajiya rahma bakinsa ɗauke da sallama ta amsa tana dubansa a tsanake saboda ganin yanayinsa ya zauna kusa daita ta matso jikinsa kamar zata shige masa "ya riko hannunta cikin nashi"rahma Ina son muyi wata magana ta fahimtar juna dake take gabanta yayi wani mugun faduwa saboda sunanta daya kira kai tsaye, kuma duk sanda wata matsala zata shiga tsakaninsu sunanta yake kira kai tsaye ta haka ke bata tabbacin aikinta yayi kasa muryarta a sarke tace "uhmmmmmmm ina saurarenka ta kafeshi da idanunta gefe ɗaya kuma qirjinta da zuciyarta suka dinga bugawa "za'a daura min aure sati mai zuwa duk ance kar na faɗa miki na kasa dannar zuciyata...
Tsoro da matsanancin firgici Bashir yaga ya bayyana a fuskar hajiya rahma tayi saurin mikewa tsaye jikinta na rawa yayinda zuciyarta ta shiga bugawa da karfi ,numfashinta ya soma baranazar d'aukewa ya kai hannunsa ya sake riko hannunta, cikin sanyi jiki ta sabule hannunta daga cikin nashi tana qaqalo murmushin dole "plz Umar banason irin wannan wasan mai barazana da rayuwata ta faɗa tana girgiza masa kai "yaushe muka soma irin wannan ? "A saninsa babu wasan kishiya a tsakaninmu dan Allah ka daina bana son ji
Ajiyar zuciya ya sauke tare da kafa mata idanunshi cikin sanyi murya ya kira sunanta "rahma babu karya ko wasa acikin maganata abinda na faɗa miki gaskiya ne aure zan kara wani sati .....
TWO FRIEND'S BSBS
💗💗💗💗💗💗
WANNAN CE
QADDARARMU
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~TRUE LIFE STORY~
FREE NOVEL
AL'QALUMAN
*AYSHA A BAGUDO*
*FAIZA HAMMADU*
~DEDICATED TO~
*AUNTY RAHMA ABBA KYARI*
MY YOUTUBE CHANNEL
*HAUSA BAKWAI*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
PAGE 64
Ta dade tsaye tana kallonsa cike da tsantsar mamakin jin furucinsa na farko mai kama da alamara "za'a d'aura min aura sati mai zuwa, duk da ance kar na faɗa miki na kasa danne zuciyata ta sake maimaitawa kwakwaluwarta furucin ,zuciyarta ta dinga tafarfasa tana mata wani irin zafi da zugi, ta dinga jin kamar ana buga mata guduma a zuciyarta .
a hankali ta shiga girgiza masa kai jikinta na wani irin kyarma "kada kamin irin wannan wasa umar , zakasa zuciyata ta bugu umar , kai mutun ne tsayayye kuma jajitaccen nagartacce mai magana ɗaya ban taba jin kayi magana biyu ba , kasan yadda nake sonka da irin matsayin da kake dashi a rayuwata kamin alkwari kala kala ciki har da wannan ,kace muddin ina raye bazaka kara aure ba dani kaɗai zakayi rayuwarka saboda ka yarda ka amince duk duniya babu macen da take sonka kamarni ,ina ji ajikina mafarki nake yi ,dan Allah kada ka farkar dani daga mummunar mafarkina .... .
ganin yadda ta rikice ta gigice ya sanya hannunsa ya sake kamota ya riko tafin hannunta cikin nashi " na san kina sona fiyye da komai , sai dai wallahi ban san sanda na miki wannan alkwarin ba ,me zai sa nayi miki alkwarin cewa dake kadai zanyi rayuwa tunda nasan Allah ya halastawa kowani namiji auren mace fiyye da daya a rayuwarsa muddin zai yi adalci atsakaninsu ?
"dan Allah rahma kada ki d'aga hankalinki akan auren nan babu abinda zai canza a tsakaninmu hasalima taimaka miki yarinyar zata yi saboda hidimar gidan nan data yara sun miki yawa, yarinya ce karama , ba zaki samu matsala daita ba fatima tana da hankali da natsuwar da zaki so ta kasance a cikinmu "karki ɗauki maganata a matsayin yaudara ko cin amana shi kansa wannan auren babu yadda na iya dole ne .....
murmushin dole tayi wanda yafi kuka ciwo "wai taimaka mata zatayi kamar tace masa ta gaji da hidimar ya'yan data haifa a cikinta , ko tace masa ba zata iya dasu ba ne ?
" wai babu yadda zai yi dole auren ya zame masa numfashi ta fixgo da karfi sannan ta saita natsuwarta tare da sanyawa jikinta natsuwa da jarumta ta kwantar da kai saboda tana son sanin wani abu a tare dashi "me ne ne abun marairaicewa da yiwa kanka karya Umar ? "Kada kayi karya , wa zai maka auren dole ? ka dai yi ra'ayi, kuma kana son ganin mutuwar rahma nan kusa shi yasa ka rasa ta yadda zaka kasheta cikin sauki sai ta wannan hanyar.
"kada kice haka ta yaya zan so mutuwarki bayan kece tauraruwar dake haskaka gidana da zuciyata ? " ki yarda auren nan ya zame min dole saboda umarnin mahaifiyata ne itama yarinyar umarnin mahaifinta zata bi, ba wai tana sona bane "yauwa a she ga inda zance ya samo asali ba wai ka tsaya kana faɗa min mai taimaka min zaka kawo min ba , wannan ba wani abun damuwa bane bare ace karka faɗa min umarnin uwa ai shine gaba aka komai ga kuma zumuncin da za'a karkafa ta karasa maganar tana matse hannunsa dake tsarkafe a cikin nata saboda rawar da jikinta yake " karka damu umaru sanda tunda har hajiya tana so wannan auren nima ina so Allah ya nuna mana lokaci "da gaske rahma kin amince da wannan auren ? ya faɗa yana kallonta .
murmushin yake tayi " haba Umar ai babu abinda bazan iya maka ba ko raina kace kana bukata zan baka bare natsuwata da amincewata karka damu wallahi ka cigaba da hidimar aurenka kawai ,baka da matsala dani zan tayaka yiwa mahaifiyarka biyayya bayan wannan auren duk sanda tace kayi wani abu karka boye min ka faɗa min da wuri "wace fatima ce acikin danginka .....?
Ya tsotsa keya yana dubanta sannan yace" ba'a nan take ba a efe take da zama cikin yaran baba yahaya ne "ayya gaskiya ban ganeta ba amman dai babu damuwa , tunda har ka yaba da hankalinta ai shikenna Allah ya sanya alkhairi ,ai nasan baba yahaya mutun mai kirki ,ko bashi ne mai yawan zuwa gurinka ba kamin hajiya ko ..?
ya dinga kallonta da mamaki dan bai taba expecting zata fahimcesa da sauri irin haka ba har ma ta amince masa ,ya dauka zasu kai ruwa rana kafin ta yarda ta amince , ita kuwa qirjinta ne ke wani irin dokawa da matsanancin karfi kamar zai fito waje karfin hali ne saboda bata son fito da kishinta jikinsa na rawa yace "na gode na gode rahma Allah yayi miki albarka ,Allah ya karawa hajiyarmu lafiya naji dadi har bansan yadda zan misalta miki farincikina ba ....
"Tashi yayi ya fita da sauri zuwa dakinsa ko cikakken minti goma bai yi ba ya dawo hannunsa rike da check ya zauna kusa daita ,dan zuwa lokacin ta zauna saboda kafafunta sun kasa d'aukarta ya ciro biro a gaban aljihun rigarsa ya mika mata haɗe da check "ki rubuta adadin kudin da kike bukata wanda zai isheki hidimarki data yara ...
Tayi shiru tana kallonsa yadda tayi shiru haka shima yayi shiru rike da biro da check yana kallonta "ta girgiza masa kai "muna da komai daga ni har yara "nasani rahma but at least ki rubuta ni nayi ra'ayi bayan shi ma idan akwai abinda kike so ki faɗa min ....
sosai zuciyarta ta dinga bugawa da karfi tana zafi "tabbas alqadarinta na daf da karyewa koma tace ya karye ,yau Umar ne da kanshi yake zumudin maganar aure a gabanta batare da tsoron ganin halin da zata shiga ba "lallai tayi bacci mai nesan da har makaman hajiyarsa suka soma tasiri ajikinsa , mutumin da sai yayi fiyye da wata biyar bai sanyata a idanunsa ba, haka duk abinda zata faɗa masa a banza sai abinda tace shi za'a yi , ta ja numfashi ta sauke da kyar sannan ta amshi biro da check ta rubuta, million goma ta mika masa ya amsa yana dubawa "sun isheki ? ya tambayeta yana tsura mata ido .
ta d'aga masa kai gabanta na tsanata faduwa ya yage ya mika mata sannan ya maida biron ma'ajinsa," ya dubi agogon dake manne a bango, la'asar ta kusa dan haka ya mike tsaye " ina matukar sonki rahma kuma bani da burin cutar dake ko cin amanarki kar bayan na fita ki sanyawa zuciyarki damuwa nasan kina da hakuri ki qara ,ya fita ta bi bayansa da ido tana jan dogon tsaki yana fita tayi wata irin zabura ta mike tsaye tana zare ido tare da dukan kirjinta da karfi saboda rikewar da yayi ,
"wayyo Allah na shiga uku me ke shirin faruwa dani kishi........
Ta kasa karasa sunan qirjinta na zafi jikinta na wani irin rawa kamar mazari , tunani ta shiga yi wa zata kira ta sheidawa wannan maseefar data afko mata ? tayiwa kanta tambayar ,suhaima da zulaihat kwakwaluwarta ta bata amsa da haka , zulaihat ta soma kira dan tasan ko ta kira suhaima bazata samu damar zuwa ba saboda weekend ce mah'ruf na gida ....
Zulaihat na zaune tare da bashir kiran hajiya rahma ya shigo wayarta ta mike tsam ta nufi bancoly tana turo kofar adaidai lokacin da kiran ya katse , ko second daya ba'a yi ba wani kiran ya sake shigowa ta ɗauka "hello yayyarmu "kina jina zulaihat kishiya Umar zai min ......
mutuwar tsaye zulaihat tayi take Jikinta ya kama rawa cikin matsanancin tashin hankali ta duro daga saman benen gidanta sai kan sabuwar motar da mijinta ya paka adalilin jin kalmar yayarta hajiya rahma , wani irin razananniyar ƙara ta saki da karfi tana rike kafarta haɗe da cillar da wayar hannunta tana furta "wayyohlly Allah mun shiga uku sautin muryarta yasa mijinta da yaranta guda uku suka nufo bancoly da sauri ,sai dai wayam bata gurin sai sautinta suke iya jiyowa , dan haka bashir ya leka , zaune ya ganta akan mota rike da kafarta daya, da sauri ya fito a guje ,yaran suka biyosa biyu biyu ya dinga taka step ya sauko haraban gidan ya tsaya gabanta yana mata wani irin kallon kamar wacce ta rasa hankalinta ,ya daga kansa ya kalli saman bancoly sannan ya sake kallonta "ta ya akayi kika duro zulaihat kin fara shaye shaye ne ko me ?
Ta girgiza masa kai hawaye na gangaro mata "ka taimaka min kafata na kasa motsata ni kaina bansan yadda akayi ba ganina kawai nayi akan motar tayi maganar wasu hawaye masu zafi suka zubo mata " baki san yadda akayi ba ? ya tambayeta yana matsowa kusa daita yana kallonta yana kallon barnar da tayi masa dan gabadaya glass din gaban motar ya tashi aiki .
da kyar ya samu ya
ya sauko daita da taimakon yaranta ya rataya hannunta a bayan wuyansa ya soma tafiya daita tana dingisawa ya kaita parlou'nta ya zaunar daita har lokacin kukan bakinciki take, tana jin kamar mafarki take, idanunta cike da ruwan hawaye ta kalli inda diyarta take tsaye tana jero mata sannu tace "mumynah dauko min wayata "
ta waya ma kike yi ? yayi maganar a dan fusace "ka bari ta dauko min yayyarmu na can cikin tashin hankali dole nasan halin da take ciki da sauri ya matsota "tashin hankali me ya sameta ? "ya Umar ne zai ƙara aure ta bashi amsa tana rushewa da wani kuka ...
Tsaki yaja a kasan ransa "yanzu ke dan zai ƙara aure shine zaki kashe kanki kamar ke za'a yiwa kishiya ? ta matso ruwan hawaye daga idanunta mumynah ta k'araso da sauri ta mika wayar ,tana amsa kiran hajiya rahma na sake shigowa , wannan karon bashir ne ya ɗauka"assalamu alaikum, daga can bangaren yaji sautin hajiya rahma cikin tashin hankali tana cewa "zulaihat kizo yanzu yanzu ina bukatarki kusa dani " ba zulaihat bace bashir ne yanzu haka maganar da nake miki ta fadowa daga sama bene , ina ganin tayi karaya ko targade ,dafe goshinta tayi matsala goma da ashirin"wannan wacce irin bakar rana ce gareta ?ta furta haka a kasan ranta tana kai kawo a parlouta da kyar ta iya bude bakinta tace "shikenna Allah ya sawwake zan kirata zuwa anjima "Ameen ya faɗa nan take ya kira masu gyara kafa koda suka zo suka tabbatar masa da karaya ce, kuka zulaihat take kamar wata karamar yarinya dan tasan babu ta yadda zata taimakawa yar'uwarta ,madaura suka d'aurata suka kama gabansu ...
Bangaren hajiya rahma kuwa sai lokacin hawayen bakinciki ya zubo mata ta fashe da kuka "lallai yan'uwan umar bazasu bata ba ,sannan duk abinda zaka ma namiji alkhairi ko sharri da kishiya zai saka maka banyi tunanin wannan ranar zata zo ba amman da sannu zan aunaka inda tunaninka zai gagara lissafuwa , da kyar ta samu ta kwanta bayan ta kira malamanta ta bangare dabam dabam har kusan shadaya na dare idanunta biyu ta kasa runtsawa tunani ta shiga yi kala kala hankalinta bazai kwanta ba sai taji daga bokayenta ...
Alhaji umar tsaye a dakinsa sanye cikin jallabiya brown colour Mai dogo hannu kunneshi manne da waya yana fuskanta kofar shigowa dakin sai kamshi yake "alhamdullahi komai na tafiya daidaita babu wata matsala, idan na gama shirya inda zata zauna zan yi magana abarta dai tukun nan zan dinga lekowa ,yayi shiru can ya cigaba da magana ",wallahi ni kaina nayi mamaki ban wani samu matsala daita ba ta amince ,dana san zata yarda cikin sauki da tuntuni na tattago auren yayi maganar yana murnushin jin dadi ..
Daren rana daga hajiya rahma har zulaihat babu wanda ya runtsa yadda suka ga rana haka suka daren ,gashin daren ya dade gari bai waye ba
washegari a dadafe Hajiya rahma ta tashi ta shiga bayi ta sakarwa kanta ruwa ta d'auro alwala ta fito ta saka kaya ta bubuga sallah wacce ita kadai ake gabatarwa azahar laasar magariba ba maganarsu bare isha'i ,bata tsaya kaiwa Allah kukanta ba ta mike ta soma neman numbers din malamanta da bokayenta ,kowane daga cikinsu cewa yake ta kwantar da hankalinta baza'a yi auren ba, bazai sake yi mata maganar auren ba inji bokanta na karshe wanda take da tabbaci akansa ,dan shi yayi aikin jikin suhaima da har ta samu galaba akan ummita har take iya zuwa zuwa mata cikin mafarki , ta natsu sosai tana saurarensa "akwai abinda zan baki ki jefa a cikin tsohuwar rijiya wacce ba'a shan ruwanta, kizo zuwa anjima muddin kika aikata wannan aiki angama yadda aka manta da rijiyar ba'a shan ruwan ciki haka batun auren zai kasance duk wanda ya matsa akan auren zai iya rasa rashin sai lokacin ta saki lafiyayyen ajiyar zuciya saboda yarda da take dashi akansa sunje gurin bokaye dayawa sai dai basu haɗu da mai zafin aiki kamarsa ba idan yace aiki zai yi ,to zai yi idan yace bazai yi ba ka hakura kawai .
Da sauri ta bude wardrobe dinta ta d'auko kudi masu yawa ta zuba a jakarta tana jin farinciki mara misaltuwa ta fito ta shiga motarta sai kauyen isheri koda ta isa ta iske mutane masu dimbin yawa mata da maza , haka ta dinga ratsasu har ta isa bakin kofar dakin boka dan bazata iya jira ba, ta daga labulen tana daga tsaye yana ganinta ya washe baki ya tashi ya dauko aikinta ya fito ya nufi wani daki daita, ya ciro kan mage ya nuna mata yana mata bayanin yadda zatayi " ki tabbatar da kafin nan da kwana hudu kin jefa acikin rijiyar idan ba haka ba zaki tsinci kanki a matsayin da bakiyi zato ba, ta amsa tana masa godiya , ta dibo kudi masu yawa ta mika masa ta juya da sauri zuwa inda motarta take ta shiga ta zauna tana maida numfashi da tunani inda zata samu tsohuwar rijiya.
A qalla ta kusan awa ɗaya zaune a cikin mota tana tunani inda zata samu tsohuwar rijiya sannan ta ɗauki hanyar gidan zulaihat dan ganin halin da take ciki ,ganinta ya sake daga mata hankali dan kafarta daya ta kumbura sai kyale take , ta zauna tana mata sannu yaranta suka gaisheta suka fita suna fita zulaihat ta zubawa hajiya rahma idanu a cikin kwana ɗaya kacal ta rame tayi baki ,wani irin tausayinta ne ya kamata, a hankali ta kira sunanta tare da fadin "yayyarmu anjima suhaima na zuwa wannan karon itace zata maye miki gurbina tunda ga yadda na tsinci kaina , na kirata jiya daddare , tana gama jin abinda ya faru ta rushe da kuka wai baki faɗa mata ba..
Hajiya rahma ta sauke naunauyen ajiyar zuciya "faɗa mata din me zanyi? " yarinyar da ni ke taimaka mata me suhaima zata iya min? " bugu da kari bana son sakata cikin rigima kinsan wannan mahaukacin mijin nata ba kai garesa ba sai ya ballo mana ruwa mu shiga uku, ni yanzu ma daga isheri nake kinsa da zafi zafi ake buga karfe,shi dai Umar din na nuna masa babu matsala yayi aurensa haka zai je yayita fadawa yanuwansa ai na amince, Kinga ko wani abu ya biyo baya daga baya bazasu zargeni ba" haka ne kuma shiyasa kullum nake son zama dake Allah ya baki siyasar zama da mutane, mutun ko aljani ne zaki iya zama dashi suna cikin magana suhaima ta fado musu ta zube a jikin hajiya rahma tana kuka "yayyarmu a she hk ya Umar zai miki ? "ki tashi muje gurin bokan nan da yayi min aiki wallahi aikinsa nayi na yarda dashi ...
murmushin takaici hajiya rahma tayi tare da shafa bayanta tace " karki damu suhaima a yanzu an gama komai , tsohuwar rijiya kawai nake bukata ,suhaima tayi shiru can tace "akwai rijiya a gidan alhaji saba tsohuwa ce ,girgiza kai hajiya rahma tayi alamar a'a "zan bincika dai a wani guri bana son abun cikin unguwa haka zulaihat da suhaima suka dinga rarrashin hajiya rahma .
Wuni ranar yawon neman tsohuwar rijiya sukayi ita da suhaima amman basu samu ba har zuwa washegari basu samu nasarar gano inda tsohuwar rijiya take ba duk wanda aka fada musu da zarar sunje sai suga ba tsohuwa bace ranar sun sha yawo haka suka gaji suka koma gida , cikon kwanaki na hudu da boka ya bata ta fito neman rijiya kamar wata zarrariya ko ince mahaukaciya sabuwar kamu , itace ijoko ,ita songo ota, itace ijaye tafiya kawai take daga karshe dai shawarar suhaima ta ɗauka ta biyo dare ta jefa kan mage a rijiyar gidan alhaji saba , sai lokacin ta samu kwanciyar hankali da natsuwar zuciya ta zuba ido zaman jiran tsammani .. .....
******
Ummita na gyaran dakin mahruf tana sauraron azkar a wayarta ya shigo sanye cikin wando da riga na shan iska , ya tsaya ya maida kofar ya rufe ya jingina bayansa da kofar ya harde hannuwansa duka a qirji ya kafeta da manya idanushi yana kallonta ko kiftawa ba yayi, wanda hakan yasanyata jin wani iri a sansar jikinta ga kamshin turarensa mai sanyi dake kawowa hancinta ziyara ta bar gyaran gadon ta juyo tana sakar masa tsadadden murmushinta cikin sanyayyiyar muryarta tace " qauna ka k'araso mana ko nazo ne?
dariya yayi yana cewa "ban yarda ba ki nemo naki sunan idan ba haka ba na cigaba da kiranki fat.....ai kafin ya k'arasa ta karaso gurinsa ta toshe masa baki tana girgiza masa kai ya rungumeta tsam ajikinsa yana kising din wuyanta "me yasa baki son sunan nan gashi yafi dacewa dake? ta yatsina fuska tana kokarin zamewa daga jikinsa ta juya tana cewa "nayi fushi ta cigaba da gyara gado , ya biyota bai sake ce mata komai ba ya kama dayan bangaren suka karasa gyarawa tare yana satar kallonta , ta zauna a bakin gadon batare da tace masa uffan ba ,shima ya zauna kusa daita cinyoyinsu na gugan juna, ya riko hannunta "meye haka baki san idan kika canza wannan fuskar zakin taki bakya kyau ba ? ta zumburo masa baki tana gargadinsa da idaunta ya cafko bakinta ya fara kissing dinta sai daya ɗauki minti biyar ya sakar mata baki "kin huce ko na sake ? ta yatsina fuska tana hararasa cafka ya sake kaiwa bakinta ya kamo harshenta da karfi wanda ya kusan sumar daita , sai da suka tsotsa bakin junansu son ransu , itace ta fara zare bakinta cikin nashi tana sake haɗe rai "na sake yi fushi akan fushi ....
Ya janyo wata farar leda "kin gani kaya na siyo miki idan baki dawo daidai ba zan fasa baki cike da matsanamcin farinciki ta sake matsoshi " mu gani ta faɗa tana sakar masa murnushinta mai bugar masa da zuciya ,yaja numfashi kaɗan ya fesa mata a fuska "no bazan baki ba sai kin dawo daidai , ta tsura masa fararen idanunta tana murmushi shima kallonta yake yana murnushi , ya mika mata farar leda ta sanya hannu ta karba tare da narkar da murya "na gode nurul qalab "wooooowwww very nice name wannan sunan yayi min a cigaba da kirana dashi , ta rungumeshi tana manna masa dukiyar fulaninta a qirjinsa wani irin sanyi yaji yana ratsa shi saboda laushinsu nan da nan jijiyarsa ta soma yaki acikin wandonsa, ya haɗe bakinsu suka cigaba da kissing din juna tana shafa jijiyarsa bakinsa ya kai dukiyar fulaninta ,suka zube kan gado ya dinga aika mata da zafafan saninsa gaba-daya sun kasa magana sai nishi nan take ya rikice shi sai yayi ,kafin tayi wani yunkuri ya shigeta yana kissing din wuyanta "my qauna you're so sweet zaki kasheni da dadi. take itama ta ɗauke wuta sai da ya yi gud 30 minti ya barta yana fidda numfashi , ya kalleta yana mata murnushi da cizan lip's d'inta "ash ta furta tana lumshe ido "dole kayi min dariya kamin wayo ,ya shafa fuskarta "babu wani wayo dadi kika
sha .
ummita ta kara narke masa aji tana zuba masa shagwa'ba tare suka yi wanka ta taya shi ya shirya kanshi cikin wasu kaya yanayin wanda ya cire ,ta juya masa baya "ka rufe idanunka ta samo sakin towel din jikinta ya ɗan rufe idanushi kaɗan ta waigo "ina ganin kwayar idanunka fa ka rufe , yayi murmushi"shikenna na rufe gbdy ta ciro kayan daya siyo mata riga da wando ne mai kyau ,tasa kayan sunyi mata kyau sosai kamar dan ita akayi su ta juyo garesa har zuwa lokacin yana tsaye yana miko mata hannunsa, ta k'araso a hankali tana bada step sai data k'araso gabansa taja ta tsaya tana kai hannunta da sauri ya riko yatsun hannunta yana buɗe idanunshi fatabarakallahu fi ahsanal khaliki "Allah yayi hallita anan ya furta a zuciyarsa komai tasa sai yabi da jikinta kamar dan ita akayi kayan .
ya rike yatsun hannunta yana jujjuyawa daita yana kare mata
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 67 Chapter of 76