kira sunanta yana massaging din yatsunta Hannunta dake cikin nashi "Na'am mijina ta amsa masa tana rausayar da fararen idanunta cikin nashi " Ina sonki qauna har bansan yadda zan misalta ba ta lumshe idanunta tana jin wani sanyi na ratsa sansar jikinta ta rausayar da idanunta cikin nashi tana kashe masa jiki "na sani mijina ,nasan kana matsanancin sona zaka iya yin komai akaina ba tun yau na tabbatar da wannan soyayyar ba na soma fahimtar kana sona ne a tun sanda ka taimakeni a hannun yan daba a lokacin da ba yi expecting zaka min irin taimakon ba ,sai dai kasan wani abu ? ya girgiza mata kai yana tsareta da manya idanunsa "yadda ka dinga nuna min saboda mama ka taimake ni a she duk cikin soyayya ce ta k'arasa maganar tana murmushi, ya ja dogon hancinta "bazan ƙaryata ba ,kema a lokacin zuciyarki ta kamu da matsanancin soyayyata tunda duk macen da zaki gani tare dani haushinta kike ji, bakya son ganin kowace mace tare dani na sha zama nayi tunani me yasa kike min haka a she wai duk love ne .....
Tayi saurin shagwa'be masa fuska "Ina da ja gaskiya "no bazan amshi uzirinki ba kiyi shiru kawai tayi murmushi "ina da tambayar da nake son yi maka " yes qaunata Ina sauraronki kaɗan ya rage zuciyar suhaima ta buga a tsayen da take ,ba sunan qauna da yake kiranta dashi ne yafi komai daga mata hankali ba illa kalmar yana sonta dataji ya furta, jikinta ne ya kama rawa kamar mazari wani abu mai duhu ya gilma cikin idanunta sautin Muryar ummita ne ya ɗan dawo daita haiyacinta "cikin ni da matarka wa kafi so ....?
tayi shiru tana kallonsa taji me zai ce, shima shiru yayi yana Kallonta yana tunanin abinda zai faɗa mata ,a zahirin gaskiya yafi sonta akan komai dake duniya sai dai bazai so faɗa mata ba , dan baya son ta ɗauka baya son suhaima ,Idan kuma yaki cewa komai zata ɗauka baya sonta ne ,kwakwaluwasa ce ta shiga tunanin neman mafuta , iskar bakinta ta hura masa ,lumshe idanunshi yayi yana jin wani sanyi har cikin hanjinsa "kayi shiru idan kafi sonta ne akaina fine zan fahimceka murmushin yayi yana sake riko hannunta , ganin bashi da option daya wuce faɗa mata abinda take buƙata bugu da kari suhaimar bata gurin gara yayi amfani da damarsa a wuce gurin dan haka ya motsa labbansa " there's no way da zan had'aki daita soyayyarki a jinina yake ko nace dashi aka halliceni take cikin suhaima ya cigaba da kadawa zuciyarta ta dinga luguden buguwa da karfi kamar zai fasa qirjinta ta dinga kallonsu kamar wasu sabbin hallita a gabanta "i love you subai'a with all my heart ......
A matukar harzuke suhaima ta karaso ta tsaya bisa kansu a gigice , ummita ta d'ago tana kallonta gabanta na fad'uwa shi kansa sai da gabansa ya fadi da ganinta , bata tsaya wata wata ba ta cakumi wuyan hajib din ummita "shiga hankalinki .........
"list to me carefully mah'ruf is mine forever and ever dan haka ina gargadinki da ki dawo hankalinki tun da kika dawo gidan nan kike ƙoƙarin son ganin kin ɗauke min hankalin mijina daga gareni sai dai ina tabbatar miki ba zaki taba yin nasara ba saboda mijina mijina ne ...
Ummita ta buge hannunta dake rike da hijab dinta tare da katseta ta hanyar cewa "dakata malama menene matsalarki dani ? "Yau ranar girkina ne meye na shigowa rayuwata ko ranar girkinki kina ganina a inda kuke ? "sannan ance miki dan ke kadai aka hallici mah'ruf ? Ki sani ba dan ke kadai aka haliccesa ba , bani zaki yiwa gargadi ba ni zan miki gargadi ki daina tunanin mah'ruf naki ne ke kadai domin mah'ruf mijina ne nima kuma baki isa ki rabani dashi ba kuma dole zan yi yadda nake so dashi zan kasance tare dashi har abada zan bashi dukkan farinciki , maganar dauke hankali tuni an wuce guri domin ba hankalinsa ba hatta zuciyarsa ma tana tafin hanuna sai kije ki fadi ki mutu mah'ruf ya runtse idanunshi, bala'in da yake gudu kenan daya sani yayi shiru gashi suhaima taji komai kafin yayi wani hanzari yaji tassss suhaima ta ɗauke ummita da wani gigitaccen marin da yasa ta kusan tuntsirawa Allah yasa ta rike kujerar da mike akai .....
mahruf bai tsaya wata wata ba ya riko kafad'ar suhaima ya juyo daita ta fuskanceshi ya d'auketa da lafiyayyayun maruka guda biyu a jere mutuwar tsaye suhaima tayi tana dubansa cikin muryar kuka tace "ka mare ni akan ummita ..?
"Na mareki idan kika sake furta wata kalma gareta zan qara miki wani , abu na gaba da zan so ki fahimta ki fita hanyar subai'a ina fatan kin fahimceni ,nace ki fita hanyar subai'a ina fatan kinji abinda nace ta juyo tana kallon ummita "ya mareni saboda ke, saboda ke ya mareni ? ta kai hannu zata damki wuyan ummita yayi saurin riko hannunta yana jifanta da wani irin kallo "stay a way from her suhaima "ka rabu dani akanta zan rama marin daka min "ina ganin mutuncinki suhaima karki bari wannan mutunci ya kau a idanuna , bancin ke shashace me aka miki yanzu banda rashin godiyar Allah ?
"Ko tayi miki wani laifi albarkaci cikin dake jikinta yakamata ki raga mata, shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya hawaye na tsiyoyo mata "karki sake kai hannunki jikinta subai'a wani bangaren ce na rayuwata infact rayuwata ce matukar kina son cigaba da zama dani ki kiyayi kanki da shiga lamarinta kafin kiyi abinda zai cutar daita ki fara cutar dani fatan kin fahimceni dawowa tayi kamar wata zautacciya tana sheshekar kuka ....
Jikinta na rawa ta soma ja da baya kafin daga baya ta juya a matukar fusace ta shiga part dinta , ta d'auki wayarta ta dawo jikin window ta tsaya tana kallonsu yana janyota jikinsa yana shafa daidai inda ta mareta, dilling din number hajiya rahma tayi tana ɗauka ta fashe mata da kuka tana koro mata abinda ya faru, "me nene matsalarki suhaima ? "Ina ruwanki da ganinsu tare ? ke da kike shiri akansu , idan fa baki kwantar da hankalinki ki kawar da idanunki akansu ba bazamu samu abinda muke so ba "kinga wannan abinda kika yi yanzu idan kika cigaba da aikatawa zaki rasa mahruf rashi kuma na har abada "yaya kike son nayi yayyarmu ina danne zuciyata akansu amman abinda suke min ya isheni I can't take it anymore .
"ya kamata ki fahimci illar abinda kikayi ki zuba musu ido suyi duk abinda zasu yi koda a gabanki zai kwanta daita ki kawar da idanunki akansu bare maganar fatan baki dan haka tun dare bai yi ba kije ki bashi hakuri har ita yarinyar saboda idan shirimu ya soma aiki zai kawo kina da hannu aciki, ki bari ma gani nan zuwa na bashi hakuri da kaina , katse wayar tayi ta jefa a kan kujera ta shiga zariya a parlou'n kwakwaluwarta na sake hasko mata mijinta mah'ruf da ummita ta kasa manta kalaman da suka dinga musanya a tsakaninsu sosai take kuka ta sake komawa jikin window a lokacin da ummita da mah'ruf suka mike rike da hannun juna runtse idanunta tayi da sauri "lallai zan raba tsakaninsu ko ta halin yaya ne ,dole daya zai rasa ransa cikin kai daita .... ummita ce tafi cancanta ta barin duniya zuciyarta ta faɗa mata .....
Suna shiga parlou'n ummita ya cire mata hijab dinta ta saura daga ita sai wata yar riga iya cinya ya rike kugunta yana shafa cikinta da ko alamun d'agawa bai ba "daman wannan rigar ce ajikinki ? "Lokacin zafi muke kuma zafin nake ji tayi maganar a shagwa'be tun da yaji abinda tace bai sake magana ba ya biyota a baya rike da kugunta kanshi na kan kafad'arta yana shinshina wuyanta gabad'aya ganinta haka ya mantar dashi abinda ya faru ..
A hankali ta juyo daita suna facin juna stil hannunsa na zagaye daita "ya mah'ruf ....."yes qauna ina jin yunwa zan shiga kitchen yau abinci mai yaji nake son ci me zakaci nayi maka naka daban ?matso daita yayi yana kallon kwayar idanunta "karki damu ki dafa dani "okay angama yallabai ta zare jikinta ta karasa dashi kan kujera " zauna daga runguma har ka fara moving a iska zama yayi a kan kujera sharaf yana furzar da numfashi "idan banyi moving a iska ba me kike son nayi ? Tayi murmushi tana juya wa, tunda ya ganta cikin wannan shigar hankalinsa ya tashi bayanta yabi da kallo tana taku na daukar hankali , bombom dinta babu abinda suke sai jujjuyawa idan kaga yadda take juya jikinta zaka ɗauka da ganga take yi nan kuwa halittace haka gyara murya yayi ta ɗan tsaya haɗe da juyowa tana zuba masa narkakkun idanunta da hannu yayi mata alamar tazo ta soma takawa nan fa hankalinsa ya sake mugun tashi jijiyarsa ta dinga harbawa saboda qirjinta dake kadawa ta karaso ta tsuguna a gabansa tana karyar da wuya "ya akayi ranka shi dade ? Bai ce mata komai ba ya kamo hannunta ya daura kan jijiyarsa ,zirrrrrrrr taji ya harba "kinji halin da take ciki ta narke fuska "aiki fa zanyi nasani kin dan shafamin , nokewa tayi dan jarabarsa ya soma fin karfina ganin taki ya mikar daita ya rungumeta ajikinshi ya fara shafata wani irin numfashi yake fitarwa cikin tsiga ta bukatuwa muryarsa a kasanlance yace "mu shiga ciki, ta girgiza masa "bari na dafa abinci yunwa nake ji abinda zan dafa ba mai wahala bane okay shikenan jeki "fushi kayi tayi maganar kamar zatayi kuka "no cin abinci yafi tawa bukatar mahimmanci Allah ba fushi nayi ba ya mannta mata kishi a goshi "na gode mijina ta tsotsi lip's d'insa ta juya ta shige kitchen ....
Jollofy din taliya tayi sai dai ta rage yajin saboda mah'ruf zai ci ta juyo musu a plet ta fito ta ajiye akan dining table ta d'auko ruwa ta ajiye ta k'arasa inda yake zaune ta mika masa tafin hannunta "muje kaga abinda babynka zai ci murmushin gefen baki yayi "shi yasa nace zanci ya fadi yana saka hannunshi cikin nata ya mike suka jera zuwa dining suna zama aka fara kwankwasa kofa, shiru suka yi atare kafin daga baya ya mike qirjinsa na dokawa yana karasawa jikin kofar yaja ya tsaya sannan ya buɗe idanunshi ya sauka akan hajiya rahma kafeta yayi da idanunshi batare da yayi magana ba murumushin dole ta kirkiro haɗe da cewa "bani hanya na shigo babu mutsu ya bata hanya tare da juya wa ya dawo tsakiyar dakin ya tsaya rungume da hannunsa a qirji yana Kallonta "ina wuni ta furta a hankali ,lumshe idanunshi yayi sai lokacin ya tuna bai gaisheta ba "sorry aunty ki zauna ga guri "na gode daman nazo ne akan abinda ya faru yanzu "katseta yayi ta hanyar cewa ina zuwa bani minti goma ya fadi haka ne saboda ummita dake zaune tana jiransa dan yana jin idanunta ajikinsa kasancewar dining table din na kallon makeken tv dake manne a parlou ya dawo ya zauna can sai ga suhaima ta shigo ta zauna kusa da hajiya rahma ..
Yana zama ummita ta yunkura zata mike ya riko tsintsiyar hannunta "ina zuwa ?"zan gaishe da aunty'n suhaima ne "koma ki zauna kici abinci ko yunwa kikace kina ji ba ? dole tabi umarninsa ta koma ta zauna idanunta na kanshi tuni ya soma kai taliya bakinsa ita kuwa kasa ci tayi ganin yadda ya haɗe ransa tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa a yadda take kallonsa ta fahimci yajin yana damunsa cibi uku yayi ya ajike fock yana hura bakinsa kamar wani karamin yaro.
take ta rud'e ta soma masa sannu ta tsiyaya masa ruwa a glass cup ta mika masa ya girgiza mata kai yayinda gaba-daya hajiya rahma da suhaima suka tattara hankalinsu da natsuwarsu garesu suka bala'in kafesu da ido har sanda ummita ta mike da sauri ta matsa kusa dashi tana shafa kanshi kamar zata zubar da kwalla "ka gani kou nasan bazaka iya ci ba , ka taimakeni ka sha ruwa dan Allah ta kai cup din ruwan bakinsa ya kurba amman still Yana jin yajin kamar ya mutu dan wani irin zafi qirjinsa ke yi ya sake shan ruwa ji yayi kamar an kara masa wani yajin , ya soma fifita bakinsa da hannunsa , suhaima ta zabura zata mike hajiya rahma tayi saurin maidaita "ina zaki aka ranbani bamu gama da matsalar data kawo mu ba zaki shiga wata ..
"Ya mah'ruf .....
Ya d'ago ya kalleta hankalinsa a tashe saboda azaban yaji "am sorry ta faɗa hawaye na gangaro mata ya kamota jikinsa ya zaunar daita a kan cinyarsa yana girgiza mata kanshi batare daya iya furta komai ba qirjinta na dokawa kamar zai fito waje ta mike da sauri ta dauko roban zuma ta tsiyaya masa a baki runtse idanunsa da sukayi jajur yayi , ummita ta rasa me zatayi masa ya rage jin rad'ad'i ,kawai ta kai hannuwanta duka ta talla'bo fuskarshi ta haɗe bakinsu guri daya ta soma tsotsa bakinsa gabad'aya tsigar jikinsa suka mike tana tsotsar bakinsa tana shafa fuskarshi ya lumshe idanunshi yana sauke numfashi sai data tabbatar ya dawo haiyacinsa sannan ta mike daga jikinsa ta koma mazauninta tana tsiyaya zuma a spoon tana bashi a baki "qauna ya kira sunanta da kyar na'am ta amsa muryarta a raunane cike da tsoro i love you my qauna ina sonki kinsa yadda naji da kike tsotso min yaji ? ta girgiza masa kai " gaba-daya wani irin natsuwa naji ya mamayeni ya matso kusa daita yana busa mata iskar bakinsa ki rage cin yajin zai iya miki illa ,ta kai spoon bakinsa ta bashi zuma "babu abinda zai min saboda zaka ci ne ma na rage , bai ma yi wani yaji ba fa dan dai kawai baka son yaji ne .
zumar datake bashi ya diga a gefen bakinsa ta matso tasa harshenta ta lashe gaba-daya sun manta da wasu halitta zaune agurin suna jiransu , alamun wutar Camera ya hankalta da mah'ruf yana d'agowa yaga hajiya rahma ta saita wayarta tana d'aukarsu hoto muryarsa a dan fusace yace "me kike yi haka aunty ?
"Kun burgeni ne yasa na daukeku hoto ta mike ta karaso har inda suke tana nuna masa "ka gani kunyi kyau sosai "mun gode amman ki goge "me kace ? "Ki goge ya sake faɗa zuciyarsa a dage wani irin bakinciki ne ya caki zuciyarta ,daman bawai sun burgeta bane hasalima haushi suka ba , ta dai d'aukesu ne ta ajiye ne ko wata rana zai mata amfani ,amsar wayar yayi ya goge da kanshi ya mika mata , jiki a sanyaye ta juya ta koma mazauninta "ya mah'ruf ba'a haka fa , at least ya kamata ka girmamata yayar matarka ce gaskiya ban ji dadi ba kuma raina ya ɓaci "kar Allah yasa kiji dadi shi ran naki ya dade bai ɓaci , na kawo miki omo da hypo ki wanke sai yayi fari ? bata san sanda murmushi ya bayyana a fuskarta ba "ki ci abinci ina zuwa ya mike ya nufi inda Hajiya rahma take ya zauna yana fuskantartata batare daya kalli inda suhaima take ba .
"gani aunty "hajiya rahma ta numfasa sannan ta soma magana a sanyaye "daman akan abinda ya faru d'azu ne kamar yadda na soma faɗa maka suhaima ta kirani tana kuka take koro min sai dai banji dadin abinda tayiwa ummita ba , nayi mata faɗa sosai dan banga abinda ya shafeta ba ,ummita matakar ce kana da damar yin duk abinda kake so daita sannan ka faɗa mata abinda kake so , wannan dalilin yasa nazo da kaina na baka hakuri itama ta baka hakuri sannan ta bawa ummita hakuri ,abinda kasan idan an maka zakaji ciwo , karka yiwa d'anuwanka nayi mamaki matuka saboda kullum muka haɗu daita banda yabon ummita da jiddah kai zuriarka ma gabadaya babu abinda take sai gashi yau tayi abinda yafi komai bata min rai , kayi hakuri dan girman Allah bazata sake ba ke kuma ki tashi yanzu ki durkusa har kasa ki bashi hakuri .
naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana jin fariciki suhaima ta mike ta isa har gabansa ta durkusa bisa gwiwowinta ta haɗe hannuwanta "am really sorry habibi nayi kuskure kuma inshallahu bazan sake ba ka yafe min ,sharrin sheidan ne da zafin kishinka ne kasan ba halina bane ,ya lumshe idanunshi ya bude "komai wuce ki tashi "a'a bazata tashi ba sai ummita tazo ta roketa dan ina jin ummita araina kamar yar'uwa tayi maganar tana tsine musu a zuciyarta ..
"No need aunty suhaima bazata roke ummita ba tunda har tayi nadama kuma ta bani hakuri shikenna komai wuce itama zata hakura "wayyo mah'ruf da kabari ta bata hakuri dan gobe ta kiyayye ta mike a fusace tana nunata "da girmanki amman ki dinga abu kamar wata karamar yarinya akanki aka soma kishi wallahi daga yau kika sake irin wannan iskanci ta daga hannunta zata sauke wa suhaima mari ....
TWO FRIENDS BSBS
💗💗💗💗💗💗
WANNAN CE
QADDARARMU
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~TRUE LIFE STORY~
FREE NOVEL
AL'QALUMAN
*AYSHA A BAGUDO*
*FAIZA HAMMADU*
MY YOUTUBE CHANNEL *HAUSA BAKWAI*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
PAGE 62
Cikin zafin nama mah'ruf ya tare marin da hajiya rahma take shirin kaiwa suhaima yana qaqalo murmushin dole "haba aunty ya zaki marar min mata a gabana ? "abinda ya faru kuskure ne kuma ta nemi afuwa , muna sa'bawa Allah mahalincimu mu dawo mu nemi gafaransa kuma ya yafe muna bare mu yan adam na yafe mata ..
Tsaki hajiya rahma ta ja tana furzar da numfashi tace "nasan da haka amman da ka bari na sake ganar daita kuskuren abinda ta aikata ,"no aunty ba Sai kin kai hannunki jikinta ba , suhaima na jin furucin mah'ruf dadi ya mamaye zuciyarta da gangar jikinta ta faɗa tattausan jikinsa tana kuka .....
Shiru dukkaninsu sukayi babu wanda ya sake magana suna fitar da numfashi a hankali suhaima ta lumshe idanunta tana jin sanyi a cikin ranta , cikin wani irin tashin hankali ummita take duban suhaima dake makake a qirjin mah'ruf , take zuciyarta da gangar jikinta ya soma rawa ,bata san haka take matsanancin kishin mijinta ba sai data ga suhaima makale dashi, Allah ne kaɗai yasan irin azabar ciwon da take ji a zuciyarta sai dai tayi kokarin danne abinda take ji saboda bata son zubar da kima da mutuncinta a gaban aunty suhaima har ma da ita kan suhaima ..
Suhaima kuwa wani irin sanyi ne ya dinga bin sansar jikinta zuciyarta ta mata sanyi ta rage jin rad'ad'in azaban data shiga a wanin da suka gabata, ko babu komai mah'ruf ya nuna mata tana da mahimmanci a rayuwarsa ,sake lafewa tayi a fad'ad'd'en qirjinshi dake fidda kamshi tana sauke sheshekan kukan makirci "kin ci darajar mah'ruf yau da abinda zan miki wallahi sai kinyi mamakina tana gama fadar haka ta juya fuuuuuu kamar gaske ta nufi kofar fita tana sauke numfashi ....
A hankali ya shiga shafa bayan suhaima yana rarrashinta duk akan idanun ummita, tana zaune tana kallonsu har sanda suhaima ta fuskanceshi hawaye na bin kuncinta "am really sorry habibi bazan sake ba ta fadi tana haɗe bakinsu guri daya ta soma tsotsa ,tun yana ki har ya shiga maida mata martani ,dan daman hajiya rahma ta rigada ta koyar daita yadda zata rama abinda aka mata cikin ruwan sanyi babu faɗa babu tashin hankali ,ganin tsayuwa na neman gagararsu ta soma jansa suka nufi kofa fita tare tana makale a jikinsa .
take hankalin ummita ya kara tashi jikinta ya kama rawa" a parlou'nta mah'ruf ke biyewa matarsa dan ta samu damar tozartata ?
"Wani irin soyayya yake ikirarin yana mata ? " idan har zai iya aikata haka akan idanunta bai cancanci ta amince da kalamansa ba ,kalamansa zasu kasance karya da yaudara ne a gareta .
a matukar sanyaye ta mike zuciyarta na bugawa da karfin gaske suna daf da barin parlou'n ta k'araso inda suke cak ta rike tsintsiyar hannunsa ya tsaya haɗe da juyowa yana Kallonta kana ya ɗan dawo baya , tsura masa narkakkun idanunta tayi tana kallonsa numfashinta na kokarin tsayawa, a kallo ɗaya daya mata ya fahimci zallar damuwar dake tattare daita ,her face with silent smile ta kai hannunta ta bambare suhaima a jikinsa tana aika mata da wani irin kallo mai haɗe da murmushi kana ta maye gurbin suhaima a qirjinsa ta hanyar fuskantarta "karki manta har yanzu ina cikin lokacina kina iya kama gabanki har zuwa sanda zai dawo hannunki tana gama faɗa mata haka ta juya tana fuskantarshi tana tsuke ƙaramin bakinta , kallonta kawai suhaima take cike da mamaki da al'ajabi , yayinda ummita tayi kamar bata san da wata halitta suhaima a gurin ba muryarta a raunane tace "muje daga ciki ko tayi maganar cikin salon jan hankali mah'ruf ya kasa magana ta kamo hannunsa ta tsarke cikin nata ta soma tafiya dashi numfashinta na fita da karfi , ita kadai tasan yadda taji a lokacin da suhaima ta haɗe bakinsu tana tsotsa tana jin kamar zuciyarta ta kama da wuta , nan suka bar suhaima tsaye bude da baki da ido tana kallon bayansu "kwakwaluwarta ce ta shiga caji "lallai nayi saken da yarinyar nan tayi karfi a zuciyarsa , amman da sannu zan ganar daita kuskurenta dan ba'a shiga track d'ina a wanye lafiya , nayiwa kanta alkwarin sai nasa wuka na raba tsakaninsu ta karfin tsiya a fusace ta juya ta bar parlou'n tana surutai ..
Ummita na shiga d'akinta da mah'ruf ta saki hannunsa tana juya masa baya ,yana tsaye yana kallonta ta shige bayi ta barshi , naunayen ajiyar zuciya ya sauke ya zauna a bakin gadonta yana dafe goshinsa , bayan kamar minti biyar ta fito daure da towel tana wata irin tafiya na daukar hankali ,yana ganinta ya mike da sauri ya kai hannu zai rikota ta goce , ta raɓa ta gefensa ta tsaya gaban mirrow tana goge jikinta da gefen towel din dake daure ajikinta , bai yi fushi ba ya matsota kamar shige jikinta tayi saurin juyowa tana tokare hannunta da qirjinsa "karka soma ta'bani ta faɗa tana matsawa daga garesa fuskarta a haɗe tamkar bata taba yin dariya ba.
wani irin yanayi mai sarkakiya da wutar misaltuwa ya ziyarci zuciyarsa dama gangar jikinsa , tsantsar mamakin ummita yake, ya dinga binta da ido yana Kallonta ta dauko wata riga iya gwiwa mai hannun hamles tazo daf dashi ta saki towel din jikinta bombom d'inta da dukiyar fulaninta suka bayyana wani abu daya tsaya masa a makoshi yayi saurin had'eyewa, ya kasa kifta idanunshi akanta yana kallonta yana mamakin sauyawarta.
ta zira rigar ajikinta ta sake komawa gaban mirrow ta tsaya tana tattara gashin kanta guri daya , ya matso daf daita ta yadda kowanensu zai iya jiyo bugun zuciyar d'an'uwansa ,ya riko hannunta ya zauna kana ya zaunar daita akan cinyarsa ya tsura mata manya idanunshi yana kallonta duk yadda yaso ya sanya kwayar idanunshi cikin nata kin yarda tayi dan kallonsu kadai zai iya sa ta kasa aikata komai, ya riko yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa muryarsa a sanyaye ya soma magana "me nayi miki kika canza min a lokaci daya ?
tambayar da yayi mata yasa numfashinta ya soma fita da kyar , idanunta suka cicciko da hawaye fuskarshi ya danna qirjinta yana kissing din tsakiyar brest d'inta da suke a haɗe gwanin ban sha'awa, da kyar ya samu ya saki kwakwaran ajiyar zuciya "me na miki qaunata zuciyata bazata iya jurar ganin fushinki ba ,gabad'aya ta dimauce saboda lasar qirjinta daya zarce dashi yana ƙoƙarin cafko nipples d'inta kawai ta sakar masa kuka ....
"subuhanallahi har abun ya kai da kuka ki taimaka ki faɗa min yayi maganar yana ƙoƙarin haɗe bakinsu tayi saurin fixgewa daga jikinsa "karka yi kuskuren haɗa jikinka da nawa bare kwatanta shan bakina ......
take kwakwaluwarsa ya fahimtar dashi komai murmushi yayi mata mai narkar da zuciya , cikin farincikin nuna kishinsa da tayi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 64 Chapter of 76