tana zaune gaban mirrow tana gyara gashin kanta dan ta samu damar yin bacci mai dadi ta cikin madubi ta hangoshi ya rungume hannuwansa duka a qirji yana kallonta, shiru ne ya ratsa dakin kafin daga baya ya soma takowa gareta ya tsaya abayanta ya sauke hannunta dake ƙoƙarin hada gashin,ya cusa hannunsa cikin gashin gabadaya ya tattara gashin , saukar hannunsa cikin gashin kanta yasa take taji yanayinta ya sauya tsikar jikinta suka dinga mimmikewa ta lumshe idanunta, bai yi mata magana ba haka itama bata ce masa komai ba har sanda ya haɗe su waje ɗaya tana tunani yadda zata kasance a daren yau din nan har ga Allah bata marmarin ya sake kusantarta yanzu, tana tsananin jin tsoro wannan abar tasa, a she rashin kibarshi ba komai bane kibar na gurin jijiyarsa , idan kaga jijiyarsa sam bazakace a jikinsa take ba saboda rashin kibarsa Allah yayi masa baiwa iri iri.
bata an kara ba taji ya dauketa ya kwantar akan katifa tare da cire rigarsa ya yi mata runfa da fad'ad'd'en qirjinshi "a faɗa min tunanin me ake haka ?
Ta lumshe idanunta ta bude tare da tsurawa qirjinsa ido gashin gurin sai sheki yake da ɗaukar hankali bata san sanda ta kai hannu ta soma shafawa tana lumshe ido , bakinsa ya sauka akan bakinta wanda hakan yasa ya birkice mata gabadaya tsoronta ya bayyana a sansar jikinta yana jin yadda zuciyarta ke dokawa .
murmushi yayi dan yasan abinda ya maidaita haka "I need you qauna do you also need me ya faɗa cikin killer voice dinsa tuni jikin ummita ya mutu ya sake shigewa jikinta da mata riko mai karfi ,take ta sakar masa jiki ganin ya samu abinda yake so ya gyara mata kwanciya yana rabata da yar rigar baccin jikinta yayi filinging daita nan ya fara aikata mata da sakoninnsa tuni ummita ta manta wani zafi data kwana sha jiya ta rungume mijinta, sun kusan awa uku cikin duniyar ma'aurata kafin daga baya ya dawo haiyacinsa , taji zafi sai dai ba kamar jiya ba ,wani sanyayyen dadi ne ya lullu'be zuciyar mah'ruf lalla'bata kawai yake yana manneta da qirjinsa yana sauke ajiyar zuciya ya jima yana tunanin rayuwarsu ta da ,da rayuwar da suke a yanzu ya tsura mata ido yaga tana lumlumshe idanun alamun jin bacci "karfa kiyi bacci dan ko kinyi bacci zan tasheki tayi saurin bude idanunta a cikin nashi " anya kuwa zata cigaba da biye masa yazo yayi mata mugun sabo shi gashi ba tabbas garesa ba tamkar hawainiya yake , canzawarsa bata da wahala ?
Batayi magana ba kawai ta soma k'ok'arin juya masa baya yayi saurin juyo daita "abinda nafi tsana kenan arayuwata a juya min baya bare kina matsayin matata karki sake ya matso daita yana shafa sansar jikinta babu yadda ta iya dashi haka ta hakura suka sake lulawa gajimare ..
********
Bayan kwana biyu aunty ta tattara ta koma gidanta dan mah'ruf babu sauki baya kunyarta duk inda ummita tayi yana like daita ,bangaren
Suhaima gabadaya a cikin kwanaki hakuri kawai take da mah'ruf shima ɗan tasan halinsa ne tana magana zai taso mata , tana zaune duk abun duniya ya dameta yadda mah'ruf yake shigowa ya fita magana ɗaya biyu ne kawai ke shiga tsakaninsu , gabadaya yana nuna mata iyakarta akan ummita kiri kiri yake nuna mata yafi son ummita dan ko ranar girkinta haka zai ta rawar jiki yayinda ranar girkinta zai zauna cikin kunci da bacin rai daga karshe dai sai ya dangana da dakin ummita zai samu walwala gashi yanayinsa sun nuna yana zaune lafiya da ummita kuma yana samun biyan bukatarsa enough agurinsa tunda ko ta kawo masa uzurinta baya wani damuwa ko kiransa tayi baya ɗauka akan lokaci haka baya reply text message dinta ta kasa hakuri ta kira hajiya rahma ta saka mata kuka "kina da matsala wallahi suhaima biyayyar karyar nan dai zaki cigaba da yi ,kafin muga yanayin aikin zulaiha dan da alamun akwai nasara dan baki ga yadda bashir yake zariya ba duk ya haukace.
"yanzu yayyarmu a saki ukun zata koma a ganina ta samu ta auri wani mai karamin karfi ko three days ne ya sakota sai ta koma ",ke rufe mana baki yanzu mata nawa suke kome da saki goma ma ba uku ba wadan nan kanuna yan iskan basa sakin mutun idan mutun yayi kuskuren aurensu kawai dai ayi sha'ani "shike nan zan jira ranar lahadi zanzo na duba jikin hajiya zamu haɗu "Allah ya kai mu sukayi sallama ....
Ummita na zaune a parloun'nta na sama taji sallamar meenal da gudunta ta kwaso ta soma sauko biyu biyu suka rungume juna "wayyo matar yayana wannan kyau haka suka zube kan kujera "kinsa Allah tun jiya dana tambaya my d ya barni na kasa bacci kirki sai naga garin ma ya dade bai waye ba ,suka sake rungume juna "nayi kewarki yar'uwa "nima ya labari kwana dayawa fatan yayana ya sake bamu sabon baby dan wannan fresh din akwai ayar tambaya ?
"Kai menal ke fa naga aure ma wani sabon lasisin iskanci ya baki ,"wallahi haka my d ya faɗa saboda abubuwan da nake masa ke mazan sai da iskanci ake gane kansu fatan dai Kema baki tsaya tsanya wacan tsohuwar guzumar ta sha gabanki agurin yaya ba ?
Ummita ta sauke numfashi tana riko hannun menal "kinsa Allah idan kika ga yadda yayanki yake ji dani sai kin sha mamaki ke a halin yanzu ko mutuwa nace yayi zai yi "ke kiyayye kanki karki kashewa mama d'a ,dan sai tayi gunduwa gunduwa da namanki , dariya suka kwashe dashi "to ai shine yace zai iya mutuwa akaina "ke mu ajiya wannan maganar ya labari muna zuba ido fa munji shiru amman duk wanda ya kyalleki yasan da magana wannan yayan nawa yayi durin madarar soya beans.
"Allah ya shiryeki menal Wai yaushe kika dawo haka ne ?
"Aure ne ya canzani Kema zaki canza ne idan wannan mijin naki mai ra'ayin rikau ya canzaki , kinsa ko last week mun haɗu dashi a gida ina gaishe shi yana min d'acin rai wallahi kiyi masa magana tunda dai muma ana morar jikinmu "kai menal baki da mutunci wallahi ,can tayi kasa da muryarta"ke nifa ciki ne dani na wata uku yanzu haka daga asibiti muke na saka masa kuka sai ya kawoni na ganki ?"Allah yar'uwa ummita ta rungumeta ajikinta tana murna "shine dan wulakaci kika wani kwaso da gudu haka kina son wahalar mana da baby ,to allah ya raba lafiya Allah ya nuna mana wannan rana ,sun kulle kansu suna hira tare suka shiga kitchen suka girka abincin rana ..
wuni zur menal tayi mata tace bari na tashi na wuce kafin wannan mijin naki ya dawo ya ishi mutune da miskilanci da d'acin rai "ke wallahi ba haka yake ba yana da saukin kai fa sai dai idan ranshi a bace yake "lallai jijiya dadi kece yau kike wani tare masa, ko ki yarda ko karki yarda halinsa na nan har yanzu baki kai shi sammajannati ba bare ya canza wallahi bari na gudu kar yazo ya koreni "Allah ki kiyayi zagar min miji a gabana ta faɗa tana hararta dariya menal tayi har da rike ciki .
"yau dai da nima bani da aure da nasha bakinciki lokacin da zata wuce ne ta shiga ta leka aunty jidda, babu yadda ummita batayi daita ta shiga su gaisa da suhaima tace bazata shiga ba "ke rabani da wannan matar mai shegen iyayin tsiya da mugun hali "wallahi yayanki bazai ji dadi ba "kar Allah yasa yaji wallahi idan kina damuna akanta zan daina zuwa "yi hakuri yar'uwa ni bana zuwa ke bakya zuwa ai abu ya lalace ki saki ranki dan Allah nice fa ta hannun damarki "naji sai munyi waya sukayi sallama cike da kewar juna ..
*******
Bayan wata daya
Kwance take ajikinsa bayan ya matsa mata sunyi sex , suna gamawa ta kwasa aguje tayi hanyar bayi ta sugunna ta shiga kyaleya amai ya biyota aguje ya dafata "am sorry qauna yana daya sanin takurata da yayi, dan tunda ya shigo yaga alamun kamar bata jin dadi ,yana tsaye ta gama kyalaya amanta .
ya wanke mata baki suka fito ya canza mata kaya "bari na wanke jikinta muje asibiti cikin sauri ya shiga ya wanke jikinsa ya fito ya zira jallabiya ya zira mata hijabinta ya ɗauketa cak bai direta akoina ba sai acikin mota ya kwantar mata da kujera "sorry qauna har suka isa asibiti sannu yake jero mata suna isa ya fito da sauri ya sake d'aukarta wannan karon rungumeta yayi sosai ajikinsa yana lalla'bata Tamkar ya wata baby hatta numfashi yana jin da yana da hali da yayi mata dan karta wahala .
batare da bata lokaci ba likita ya soma dubata sai dai gwajin farko Dr husain ya fahimci shigar ciki gareta ya d'ago yana duban mah'ruf tare da mika masa hannun "congratulations madam fa ciki ne daita "ciki doctor ?
"Ka daina mamaki da ikon Allah Allah yasa wannan karo ma mu samu twints."ammen doctor amman naji dadin wannan magana , magungana doctor ya rubuta masa ya mika masa, farincikinsa ya kasa boyuwa ya riko hannunwata " Allah ka gama min komai a rayuwata you give me everything ka bani abubuwa masu mahimmanci arayuwata "alhamdullahi Allah ka inganta min wannan baby "qauna kinga ikon Allah ko ashe da wuri haka zamu sake samun wani baby ta rungumeshi ajikinta "am so happy ya mah'ruf shima rungumeta yayi sosai tun acikin mota ya kira suhaima ya sheida mata sannan ya kira gida ya faɗa musu .
Kai tsaye gidan mama suka wuto basu sameta a parloun'n kasa ba suka zarce d'akinta tana ganinsu ta saki murmushi "kai baba sai dai abarka to meye abun tasota gaba kuzo ,? "mama wannan abun fariciki ai dole muzo ki sanyawa shaleleki albarka, mama tayi murmushi "Allah kyauta duk ka canza wallahi kamar ba kai ba, aranshi yace bazaki gane ba mama wannan yartaki ta wuce yadda kike tunani suna tare da mama har kusan shadaya sannan suka dawo gida ..
*****
wannan samun cikin da ummita tayi ya balain d'agawa suhaima hankali dan haka ta dinga shirya yadda zata zubar dashi tun bai je ko'ina ba nan suka bazama gurin bokan da yayiwa zulaihat shima ya tabbatar musu asiri bazai tasiri ajikin mahru da ummita ba saboda ana tsaye da addu'a a akan mah'ruf da ummita " amman karku damu zan kokarta , zamuyi aiki ajikinki kije ki nemi wani namijin daban byn mijinki kuyi auratayya dashi idan kun gama ki kawo mana spam dinku dashi zamu hada aikin , ya mika mata wani farin kyale, idan kuma hakan bata samu ba ki kawo mana kayan jikinsa wanda kukayi auratayya dashi a lokacin ko da kuwa boxcer dinsa ne muddin kika kawo magana ta kare zamu kona abu ya zama gari zamu hada miki garin hoda dashi da man shafawarki duk sanda tayi ciki zaki gani koda kuwa na kwana ɗaya ne matukar kin haɗu daita ,sannan zan baki aseje ki ciki wanda zaki dinga zuwa mata cikin baccinta yanzu dai kije ki nemo wanda zakuyi autarraya dashi kafin na faɗa miki shatadin aikin .
nan suka baro gurin boka hankalinta a tashe tana tunani" ina zata samu wanda zasuyi sex dashi gashi duk ta sallami samarinta a tun farkon haduwarta da mah'ruf ?
"Ya naga duk kin damu kanki inji cewar hajiya rahma ?"dole na damu yayarmu wa zan samu da zai kusanceni " dan wannan zaki damu ai bai kamata ki damu kina dani ba akwai yaron da zan nemo miki mai suna *mus'ab* kanin hajiya adama kawata ne ance min ya kware a harkan bin matan aure ,musamman ma suke nemansa ya biya musu bukata su kuma su biyashi sai na haɗaki dashi "*mus'ab* suhaima ta furta sunan a kasan ranta ..
TWO FRIENDS BSBS
💗💗💗💗💗💗
WANNAN CE
QADDARARMU
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~TRUE LIFE STORY~
FREE NOVEL
AL'QALUMA
*AYSHA A BAGUDO*
*FAIZA HAMMADU*
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL *HAUSA BAKWAI*
~DEDICATED TO~
*MOMY ASMA'U MADUGU (MRS LAWAN ATNAL)*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
PAGE 61
Shiru tayi ta kasa furta komai har sanda hajiya rahma ta k'araso bakin tafkeken get din gidan ta sauketa taja motarta ,gabanta na wani irin dokawa ta soma buga karamin get ,mai gadi dake zaune ya mike ya buɗe mata, tana shigowa haraban gidan idanunta suka sauka akan mah'ruf dake tsaye cikin kayan shan iska wando da riga farare sol , ya zuba hannunsa ɗaya cikin aljihun wandonsa yayinda d'ayan hannunsa ke fuskarshi yana shafawa zuwa ha'barsa tare da tsurawa get din ido, yana son sanin lokacin da zata shiga gidan dan tun karfe biyu ya dawo gidan bai isketa ba, shi daya bata awa uku kacal ......
gabanta yayi mummunar fad'uwa a dalilin idanunsa dake yawo a sansar jikinta ,ya dade yana kallonta ,sai daya gama hukuntata da sexy eye's d'insa sannan ya furzar da iska mai zafi ya ɗauke kanshi yayi kamar bai ganta ba ya soma tafiya a hankali zuwa runfar shakawarsa ya ja kujera ya zauna ya da'ura kafarsa daya a kan daya ..
Cike da matsanamcin tashin hankali ta shiga tunani abinda zata kare kanta a gurinsa bata san sanda mah'ruf ya bar gurin ba , a hankali ta sauke naunauyen ajiyar zuciya hantar cikinta na kad'awa , ta waigo gefen hannunta na dama nan ta hangosa zaune rike da waya yana daddawa , ta karaso gabansa ta durkusa har kasa ta buɗe bakinta cike da sanyi jiki ta soma magana "habibi dan girman Allah kayi hakuri nasan na wuce kaidar lokacin daka bani wallahi na tsa.....
Yayi saurin d'aga mata hannu " ban son jin long talk "karfe nawa yanzu ?
"after 4 ta bashi amsa gabanta na fad'uwa , "karfe nawa nace ki dawa gida ?"Karfe biyu "shine kika dawo yanzu saboda baki ɗauki dokata da daraja ba ..?
Bakinta na rawa tace "ba haka bane habibi hajiya ce "shiiiiiiiiiii yayi saurin katseta ta hanyar daga mata yatsansa daya ,take tayi shiru tana sauke naunayen ajiyar zuciya a bayyane " abinda nake so dake karki ƙara tambayata zuwa gidanku , duk mai son ganinki yazo nan ya sameki tunda abun naki ya zama iskanci da rainin hankali , duba daraja mahaifiya ba zai sa nayi sakaci da aurena ba at lest Ina iyakacin bakin kokarina akanki tunda bakya gani shikenan ,daga yau na kashe zuwa ko'ina tun da ya fara magana bai d'ago ya kyalleta ba har sanda ya dasa aya kusan minti goma tana durkushe gabansa tana bashi hakuri yayi mata banza saboda ranshi yayi bala'in ɓaci ,tun 7 na safe ya sauketa a gidansu shine sai yanzu take dawo masa gida tana kallonsa ya manna waya a kunensa "idan kin gama ki fito ina jiranki abinda ya faɗa kenan ya katse kiran yana cizan lip's d'insa na kasa .
ganin yadda yayi banza daita yasa ta mike jiki babu kwari ta nufi bangarenta ta tsaya gurin window parlounta ta ciro wayarta ta kira hajiya rahma kira ɗaya ta ɗauka"ya akay suhaima ?"ina one chance yayarmu mah'ruf fa yayi Cancer din fitata ko'ina wai duk mai son ganina yazo to yanzu damuwata yadda abun nan zai kasance.
"wannan miji naki akwai dan durin uwa, dan iska mai taurin kai da bakar zuciyar wahala ,bancin ma kin nacewa aurensa da kin rabu dashi mu huta da jaraba ,mutun ba'a karuwa dashi ga shegen miskilanci da iko dukkaninsu suka yi shiru na second biyu sannan hajiya rahma tace " babu komai bar dan iska a gidan nashi za'a yi komai ki kwantar da hankalinki da zarar ya fita gobe zanzo da mus'ab kuyi abinda zaku yi "okay yayyarmu na gode Allah dai ya bar mana ke "ameen ta fadi tana ƙoƙarin kashe wayar a daidai lokacin da ta hango fitowar ummita sanye cikin hijab brown har kasa .
Mah'ruf dake zaune yana ganinta ya tsura mata ido yana kallonta har ta kusan yin tuntube ya zabura da sauri ya nufeta tun bata kai kasa ba, ya tarota jikinsa haɗe da furta "oh my Goodness qauna ki dinga bi a hankali plz kinsa fa bake kad'ai bace , ta shagwa'be masa fuska "ai wadan idanun naka ne ,idan kana kallon mutun dole jikinsa ya kama rawa "to ai ke dince duk kingama da zuciyar maza , ba kiji abinda mama ta faɗa ba wai na canza, bata san ke kika canzani da salonki ba.
gaba-daya ta kasa motsi dan maganganunsa kunya suke bata fuskanta ya d'ago ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "kema kinsan kin canza mahruf , shi ne dai ya kasa canzaki , ta kawar da fuskarta tana murmushi dan tasan halinsa ba ƙaramin aikinsa bane ya kai bakinsa cikin nata ,"muje lokaci na tafiya dan kaci minti ashirin daga cikin lokacinka da ka bani , ka duba lokaci karfe nawa yanzu ?
Yayi murmushin gefe baki "kinsa Allah idan kika yi wasa za'a fasa zuwa, cikin shagwa'ba tace "kai ma kuwa yau da ka kwana a d'akinka kai kadai ya zaro ido "what ? ta lumshe masa narkakkun idanunta ,
"ai daman abinda kike so kenan matsoraciya kawai ,ban ta'ba ganin matar dake jin tsoron mijinta irinki ba, ya k'araso ya buɗe mata gaban mota ta shiga ta zauna, shima ya zagaya ya shiga ya zauna yayi wa motar key suka bar gidan.
sai daya hau titi sosai sannan ya cigaba da magana "wai me yasa kike jin tsorona? muryarta a sanyaye kamar wacce aka wa dole "bafa haka bane kawai dai ni dai ina jin... tayi shiru ta kasa karasa mgnr, ya lulu'bo tafin hannunta cikin nashi yana murzawa a hankali "gaskiya ban yarda ba a fada min dalili ? tayi masa shiru tana murmushi shima dole yayi shiru har suka kai gidan menal dake ore meji ya tsaya a daidai bakin get din gida"sauka naje na dawo minti talatin na baki . "Kai bazaka shiga ba ?"Uhmmmmm ya faɗa yana tsare gida "why tayi masa tambayar kamar zatayi kuka "me zan shiga nayi a gidan sister dina ?
"wannan ai lalura ce dan Allah ka d'aure mu shiga tare "ba fa zan shi ...tayi saurin katse shi ta hanyar haɗe bakinsu guri ya tsurawa kwayar idanunta nashi idon ,a hankali ya kai hannunsa gefen fuskarta ya shafa yana ƙoƙarin cafko laulausan harshenta tayi saurin zare bakinta da sauri dan muddin yayi nasarar cafko harshenta anan zasu saura suna abu daya "am sorry muje ko ,guri ya samu gaba kadan da gidan yayi parking ya fito ya rike tafin hannunta suka shiga ...
a haraban gidan suka haɗu da abdulshakur ya k'araso gurinsu yana
murmushi ya mikawa mah'ruf hannu suka gaisa "sannuku da zuwa "yauwa ya mai jiki ? "Alhamdullahi taji sauki auntymu sai yau kika zo gsky munyi fushi kullun sai baby ta min complain ?
Mahruf ya tabe baki "wai baby kamar wani shasha , ummita tace "wayyo mijin yar'uwa wallahi ba laifina bane , mah'ruf ya watsa mata wani kallo mai haɗe da harara dole tayi shiru ,abdulshakur yayi gaba suka biyo shi a baya a babban parloun'nsa yayi musu masauki sannan ya fita .
ummita ta kwanto jikinsa "me kuma nayi kake hararata ? "a yaushe kenan ? ya karasa maganar ya furzar da iska "Ai daman nasan waskewa zakayi " tunda kin san waskewa zanyi kema sai ki waske ya k'arasa maganar tare da kai wa bakinta ligth kiss .
ummita tayi saurin gyarawa daga kwanciyar da tayi ajikinsa saboda jin motsin bud'e kofa abdulshakur da menal ne suka shigo , ya taimaka mata ta zauna shima ya zauna kusa daita "yaya ina yini?Ya gida ya aiki ?"lafiya ya jikinki yace a takaice ta amsa tana kallon ummita tana harararta "Am sorry yar'uwa ya jiki ?"bazan amsa ba ,ai da kin bari kin zo zaman makoki , ummita tayi murmushi "Allah ba zai sa ba , wallahi ba laifina bane Kema kinsani ki fahimceni dan Allah .
abdulshakur ne ya tashi ya kawo musu abun sha sannan suka cigaba hira ,yayinda lokaci zuwa lokaci mah'ruf ke duba agogonsa a karo na karshe yaga minti tallatin tayi ya mike tsaye tare da sanya hannunsa cikin aljihun ya ciro 20k ya ajiye mata akan center table , itama ummita ta mike "to yar'uwa sai wani lokaci Allah ya raba lafiya "ameen har dake ummita tayi murmushi suka musu sallama suna juna murmushi, har haraban gidan menal da Abdulshakur suka rakasu sai da suka ga wucersu sannan suka koma ciki .
Kai tsaye hanyar family house d'insu taga sun dauka take murna ya rufe ummita ta kasa boye murnarta ,ya waigo ya kalleta bata san sanda ta had'eye farincikinta ba dan tasan zai iya fasa zuwa, dariya ta bashi amman ya waske ,bangaren hajiya inna suka fara bakinsu dauke da sallama, suka shiga parlou'n ta a lokacin da take ƙoƙarin zama da kyar tana rike kafarta ɗaya data rike mata , ganin mah'ruf yasa ta fadada fuskarta da murmushi "babana kai ne da yamman nan ?
Murmushi yayi "ai har nayi fushi nace kusan sati ina fama da ciwon kafa amman ko sakon gaisuwa ?bai kai ga amsawa ba ta ga ummita na kokarin shigowa ta yatsina fuska tana mamula baki,guri ya samu kusa daita ya zauna yana gaisheta ta amsa tana dubansa ,"ya karfin jikin inna wallahi jiya malik yake faɗa min bakiji dadi ba ? "Uhmmmmmmm kafafuwana ne wallahi yanzu ma haka lalle nake son d'aurawa " maganin meye shi ? "Maganin ciwon kafa "Allah yayi afuwa yasa zakkan jiki ne "ameen ya Allah ya aikin naka da suhaima itama kwana biyu ta ɗauke kafa ?" Alhamdullahi komai lafiya "
ummita ta karaso tana dari dari tana jin tsoron karta koreta, ta zauna nesa da mah'ruf tana gaisheta "hajiya inna ina yini ya karfin jiki ? Shiru tayi taki amsawa gabad'aya jikin ummita yayi sanyi ta kasa motsi mah'ruf ne yace " Hajiya ana gaisheki fa " ammmmm lafiya ta faɗa atakaice tana dauko wani hira ,shi kuwa zuba mata ido kawai yayi yana jin zallar bacin rai dan ba haka takewa suhaima idan sun zo daita ba , basu dade ba saboda matsuwar daya lura ummita tayi da shi kanshi ,itama 20k ya ajiye mata tare da sallama jiki a sanyaye ummita ta fito daga dakin inna sai lokacin natsuwarta ta dawo jikinta haɗe da sauke naunayen ajiyar zuciya , suka shiga part din mama da hajiya umma sannan suka dauki hanyar dawowa gida akan hanyarsu yake kwantar mata da hankali da nuna mata komai yana da lokaci sannu komai zai wuce ,ta kamo hannunsa cikin nata tana murzawa cikin salon jan hankali "zan yi hakuri da komai akanka, ni dai tayi hakuri ta barni da kai dan ka rigada ka zama wani bangare na rayuwata bazan iya rayuwa babu kai ba ,ya harareta "kamar gaske tayi murmushi "Allah kuwa ta bashi amsa tana sake damke hannunsa , a haraban gidansu sukayi branch suka cigaba da maganar hajiya inna gefe guda kuma suna murza soyayyarsu ...
A karo na barkatai da suhaima take jan tsaki tare da kara kai idanunta kansu suna zaune akan fararen kujeru da aka tanada domin shan iska ,sun bala'in tsurawa junansu ido kusan minti goma suna kallon juna daga karshe ya ciro wayarsa ya matso kusa daita kamar zai shige jikinta ya manna fuskarshi da nata ya d'aukesu hoto sai da yayi musu kusan guda biyar sannan ya ajiye wayar akan table din dake gabansu kuma duk akan idanun suhaima abinda bai taɓa faruwa a tsakaninsu ba kenan rabon da suyi hoto tun na dinner din aurensu .
mah'ruf ya riko laulausan tafin hannunta cikin nashi yana kissing suhaima tayi saurin runtse idanunta zuciyarta na kuna da rad'ad'i mai tattare da bakinciki , tana binsu da wani irin kallon tsana tana jin kamar ta shiga kitchen ta dauko tafasheshn ruwan zafi ta kwara wa ummita ajiki , a hankali ta fito daga part dinta idanunta na kansu sai data k'araso daf dasu sannan ta tsaya tana sauke numfashi da kyar qirjinta na dokawa da karfi kamar wacce ake bugawa guduma a daidai lokacin da mah'ruf ya bude bakinsa ya cigaba da magana "qauna .........
Ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 63 Chapter of 76