Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/H9AHhhPcNlNGjHMI4bGhsl *ZAINAZAIN..*! _(Is a love Story and Betrayal)_ *The story of  Patriotic,optimistic,joygiver and a Simple gal..* *Wattpad:Jamilaumar351* *Mallakar:Janaftyshakira❤️* *Bismillahir Rahamanir Rahim,in The Name of Allah the Most beneficient the most mercefull praise be to Allah loard of the words..Assalamu Alaikum my Follows Fans am Starting my new book i ask Allah Subhanahu Wata'ala to guide me,Throught and Make it Sussefull till the end* *BOOK 1*          0️⃣1️⃣ *BAUCHI NIGERIA..* Tun Daga Yanayin Girman Asibitin da yanayin Tsarin Gininsa zaka Fahimci Wanda ya Mallaki asibitin ba karamin Mutum bane,Asibitin ba mallakin gwannati bane,Asibiti SPECIALIST HOSPITAL ne,ya bambamta da Sauran asibitocin da muka sani. *SAULAWA SPECIALIST HOSPITAL ADDRESS 144Box ALAWA BAUCHI NIGERIA* Asibiti ne Daya samu Tunani kuma Hangen kwakwaran Likitan kwakwalwa Wanda Yayi gwagwarmaayan karatu Tundaga nan gida Nageria Har Zuwa Kasashen Ketare Shekaru talatin da wani Abu da Suka gabata. *Dr Abubakar Bashir Saulawa* Shine ma mallakin Asibitin Saulawa Specialist Hosp wanda ya Budeshi Ba Domin komai ba Sai Domin Taimakon Takala da kuma Burinsa na Ganin ya Gina Asibiti na kashin kansa,Duk da Asibitin bana Gwannati bane kuma Babu Hadin Gwiwan Wasu yan kasuwaci aciki Hakan Wani Sauki ne ga Takalawa kuma marasa karfin Garin na Bauchi Sosai ake Rubibin asibitin Tunda Cikin kashi 100% na Kudin Abunda zaka kashe ana Cire kashe 50% kashi Hamsin ake Karba Shiyasa Asibitin ya zama Wajen zuwan Takalawa da marasa karfin da masu Rufin Asiri Harda masu Kudin Duka Saboda Ingancin Likitocinsu da kuma Kama da Nurses din Dake aiki asibitin da masu Kiwon lafiya,zuwa masu kula da Tsaftan Asibitin Har zuwa kan Security Din Cikin Asibitin da kuma masu Gadin Dake kula da Shige da Fice na asibitin Duka Tsararru ne kuma kwararru ne.. Duk da Dr.Abubakar Bashir Saulawa ya kasance likitan kwakwalwa,Tun a zamanin baya Yanzu ma da Girma ya kamashi Karfinsa ya kare,Yana da ya"ya da kuma Jikoki Wanda Yaso Tun yana da karfinsa an samu Mai gadonsa Cikin Ya"yansa Biyar da Allah ya bashi a Duniya sai dai Hakan bai samu ba Ammh Allah bai barsa Haka ba Biyu Daga Cikin manyan Jikokinsa Mafi Soyuwa acikin Ransa Sun kasance Duka likitoci ne,Daya Likitan yara ne Daya kuma Likitan Fannin mata ne,Shekaru Biyu da suka Gabata asibitin gabadaya ya koma Hannunsu Domin Dr.Abubakar Bashir Saulawa Karfinsa ya kare ga Tsufa ga Shekaru don ma an samu Jin Dadin Rayuwa da kuma Nagartan Tsufa Da ba Haka ba Yana zaune agidansa Tare da matarsa Yana Fama da Ciwon kafa sai dai Duk Sati Jikokinsa Dayake alfahari dasu Suna Zuwa Dubasa da Sanda ma yake Tafiya Ta kowani Bangare Buri da kuma Muradin ALHAJI TSOHO yagama Cika. **** *Monday* *8:54pm* "Fitowa yayi Daga Cikin wani makeken Office din Dake cikin babban Asibitin,Hannunsa Dake Daure da Rantsntsan agogon Kamfanin Gucci ya Tura Cikin aljihun wandon Suit dinsa mai kalan Baki da Fari, Dake jikinsa yayi Lokaci Daya yana Fitowa da Wayarsa Kiran Samsumg ce. Yana Kokarin Amsa Kiran Daya Shigomai da Mirmishi Bisa Fuskarsa kenan Wata Matashiyar Yarinya Da bazata wuce Shekaru Ashirin da hudu ba duniya ba ta Sheko Da Gudu Jikinta Sanye da Fararan kayan Both Riga wando sai karamin Hijabin Dake Jikinta wanda ya Rufe kanta da Wuyanta kawai Cikin Haki Ta Dakata Tana Fadin "Sir..." Kafin ma ta Samu Sauke Numfashin mganarta ya Dago A Zafafe lokaci Daya yana Daga mata Hannu yana Fadin"No..ke  im Going Home...Juz koma miye go to Dr peter or Dr Hisham or Dr Haddir..."Daga Haka kawai ya Wuceta Batare ma Data samu kyakyawan kallo Daga Garesa ba Lokaci Daya wayarsa na Kara Daukan Tsuwa Cikin Muradi da  kuma doki ya Daga Kiran yana Fadin. "FIRSTLOVE...." Da kallon Haushi da kishi Hade kuma da Soyayyah Ta Bishi dashi har ya kulema ganinta. Ingarman Namiji ne kuma mai Cikar Zati Dogon Namiji ne, Fari ne ammh Farinsa ba Sosai bane yadai Hadu ne da Jin Dadi da Tsabar Hutawa,Doguwar Fuska garesa mai Dauke da matsaikatan Idanuwa da Gashin Ido da gira Daidai gwargwardo Bakin Gashi kai garesa wanda yayi wani nadewa irin na Fulanin asali Bakin Sajensa Shi ke karamai kwarjini da Cikar zati akallon Farkon in kaimai zaka mai Shaidan Dattako da Nagarta da kuma kamewa a Fuska *DR.ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA* Yana da kamewa da kuma Basarwa ba kasafai mutun ke iya gano Wani Abu game dashi ba in Dai bashi ya Furta maka ba Kwararran Likita ne afannin mata wato gyneacologist Doctor Wanda ya Shafi Shekaru wajen Takwas a Oxford University London Kafin ya Wuce Mumbai Medicine School ya bata Shekaru Biyu achan kafin ya Dawo kasarsa ta Haihu bayan Dawowarsa ne ya Fara aiki a Asibitin Daya kasaance Mallakin Kakansa ne Alhaji Tsoho Wato Dr.Abubakar Bashir Saulawa. Ajiyar Zuciya mai karfi Ta Sauke kafin ta Yamutsa Fuska Tana Fadin"Dama ai na sani..Komai Firstlove sai anyi mgana Ya kama Masifa Ammh an Tabashi sai ya wani karya Murya yana Firstlove A"a Third Love ne ba Firstlove ba..Tafada Cikin wani irin Haushi Daga kasan Ranta Domin a Hakikanin gaskiya Tun Lokacin da aka Dauketa aiki awannan Asibitin Da Haduwarta da DR.ZAIN,taji Duk Duniya ba Namijin Datake so kamar sa Eh Tana matukar sonsa Domin ya Chanchanta kuma yakai matsayin Asoshi Da Farko ta Fara kokarin Tusa kanta Garesa Sai dai Bata samu Fuska ba Tunda shi bamai Sakin Fuska bane koda yaushe zaka ga Fuskarsa ta Gintse ne,yana da Tarin kwarjini da Haiba Dan Babban Gida ne mai Dattako,Ba Ruwansa da Mata mazan ma ba kasafai yake sakar musu Fuska ba Mace Dayace ke da Wannan Darajan Itace Matarsa Wacce akayi Bikinsu Wata Takwas da Suka Gabata. Bazata ce ga Ainihin Sunanta ba Ammh FIRSTLOVE dai kowa ya sani Duk ba bata taba ganinta a Fuska ba Ta Tabbata Duk wanda yake aiki acikin Asibitin ya san Sunan Firstlove abakin Dr Zain "Daga Haka ta saki Wani Dogon Tsaki kamar bakinta zai Fado ta wuce Fuu kamar Tatashi sama Zuwa Office din Dr peter Domin gwarashi Sau Dubu akan Taje wajen Dr Imran Shima Yan Uban Masifan ne da Rashin bama aikinsa muhmmanci,Da kuma Tsinanan Son mata kamar Bunsuru,Dr Haddir kuma Taga Fitanshi Tun Dazu Baya Cikin Asibitin. **** Tana Jin Sanyin Zazzakar muryansa ta Daki Dodon kunnuwanta ta saki Wani marayan Azuciyar Zuciya mai Hade da Samun Sukuni da Salama Cikin Wata irin Murya mai Cike da kulawa da Soyayyah Take Fadin"Firstlove Ina ka Shiga ne..? Tun dazu ina ta Kiranka u did pick my Call..." Tafada Cikin Wani Irin Sangarta da Shagwaba Har tana Buga kafa Jin muryanta Cikin wannan Shagwaban yasa ya kara Susucewa Cikin Kwaso mgana yake Fadin"Innalillahi FIRSTLOVE...U WANN KILL ME KO.. ? jin Abunda yace ne yasata sakin Wata Siririyar Dariya kafin Tayi wani luu da manyan Idannuwanta kamar yana Ganinta ta Fara Dira kafa tana Fadin"Umh..! Inn....Umh...Ahhhh...Ni Wlh ban yarda ba ina ka ijiye wayarka naji ka shuru almost 3hour Rabon da naji ka fa.." Tafada tana wani Tande baki irin na Mata wadanda suka san kansu,Dafe Kirji DR. ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA yayi kafin ya wani Fesar da Numfashi Yana Fadin"Ohh....Firstlove..HALIMATA my Zainah nayi Attending Din Wata patient da aka kawo Kuma Wayar tawa tana Silent ne am Really Sorry..! Cikin Muryan yarda da Amana ta Furta Daga Bangaranta.."Appolgy Accepted Firstlove kafi kowa sanin ko kana Laifi Wajen kowa ni awajena bazaka Taba Zama mai Laifi ba,kafin ka kuskuremin nake maka afuwa Zain dina.."Tafada Cikin wata murya ta Soyayyah da Sadaukarwa. Tafiya yake yana Waya ammh in kaga yadda Gabadaya Hakoransa ke kyalli awaje zaka Fahimci Irin Farinciki da Nishadin Dayake Ciki da kuma yadda Wayar take mai Dadi Cikin Kasa da Murya yace"Na yarda Dake Firstlove...Na fi kowa Sonki anan Duniyan Hatta kuwa Umman Zarena Allah na Fita Sonki Firstlove.."Yafada Daga karshe Cikin Tura baki yana Tuna irin yadda Umman Zareena ke nuna Tafi kowa Son Zainar Tasa. Dariyar Jin Dadi da Nishadi ta saki Kafin tace"Kai Firstlove Umman tawa ce kafi ta Sona..? Cikin Bata Fuska yace"Eh kina Musu ne..? Da sauri Tace"Haba Firstlove Soyayyah Uwa da yarta Na musamman ne Daga Allah fa.."Cikin kunkuni yace"Alrigt TUnda ni Soyayyata Dake ba Daga Allah bane...Ki koma Wajenta sai ta baki Abunda nake baki mai Dadin nan Every Night.."Yafada Cikin Zolaya da Dariya. Jin Abunda yace ne yasa Ta saka Siririn Hannunta Dayaji Bakin Kunshi da ja Ta Rufe bakinta Tana Fadin"La....La.la...Firstlove ya Fadi Abunda mallam ya Hana Fada.."Ta Fada Cikin Dariya Shima Dariyan yake yana Fadin"Ai ke kika ja..Taya zaki ce Umman Zareena Tafi ni Sonki Ni ai bazance Neneta Tafi ki Sona ba Cos i Know kin Fini yarda Dani Firstlove Duk Duniya Bayan Iyayena da Suka Sanni ta Fannin Rayuwa Kece Wacce kikafi Sani na,Completely kuma kika Yarda Dani 100%..." Cikin Son Tabbatarwa tace"A"a Na fi yarda Dakai Fiye da kaina Firstlove i Trusth u More Dan i Truth my Self..."Tafada Cikin yarda Da kalaman Wadanda Suka Fito Daga kasan Ranta Runtse Ido yayi yana Tuna Wani Abu Jikinsa sai yayi sanyi Yana Tunanin anya yana yi ma Firstlove adalci kuwa..? Ta bashi Dukkan yardanta Shi kuma Batare da saninta ba yana Cin Amananta Duk da ba Laifinsa bane ko yana so ya yakice Abun sai ya kasa ammh Har acikin Ransa baya jin Dadin Abunda yake aikatawa yana Taoron Faruwan wani Abu Watarana.." "When zaka Dawo gida...? Yaji Sanssanyan Muryanta ta katsemai Tunanin Daya Shiga kansa ya shafa Lokaci Daya yana Fadin"Yanzu zan Dawo Firstlove kin ganni ma na Fito Daga Office dina Zuwa Haraban Asibitin Anytin Special for me..? Dan Fuska ta Gimtse kafin tace"Yes...Oh...No..."Tafada Tana Dariya Cikin mamaki yace"Wht..? Da sauri Tace"No is a Suprise For u.."Yana Cijan lebensa na kasa yace"Umh..Ai Ba wani Suprise Da Special dana fi Bukata irinki Firstlove ur know Dadinki Ya kusa Haukatar dani in D morning plz in nazo zan kara Ko Daya Befere nayi Takin Bath muyi Dinner.."Yafada yana marairaice mata. Dariya Take mai Shi kuwa Fadi yake"Plz..plz Firstlove Don"t Say NO...! Cikin Girmamashi Tace"It Ok..Am Waiting For u Come Back Soon Am Here For u Forever Firstlove.."Tafada Lokaci Daya tana Sakamar kiss Din Tare da Huramai iskar ta Cikin Wayan wanda Sai da yaji Tsirgawansa Har tsakiyan kansa. Daga Haka ta katse Kiran Sauke Wayar yayi Daga kunnansa yana Fitar da Huci mai Zafi Daga bakinsa lokaci Daya yana Shafa Kirjinsa,Yana jin yadda Gabadaya yanayinsa ya Chanza Jikinsa na wani Shaking waje Daya na Tsabar Sha"awace yana Jinsa kamar yana yawo Cikin gajimare ne. Sauri Sauri Gudu gudu ya Fito Daga Cikin Asibitin Duk wanda ya ganshi sai ya Bisa da kallon Mamaki,Duk yadda ake ta Kiransa Sir..!Sir..!Banza yayi Ba wanda ya Tankamawa Ya Fito Haraban Makeken Asibitin kai Tsaye parking Space ya nufa jikinsa na Rawa Burinsa kawai ya Bude ido ya gansa gaban Firstlove dinsa Tun Daga Nesa ya Ciro makullin Motansa kirar Toyota 320, Lokaci Daya yana Zare Coat din Jikinsa Daga nesa ya latsa wani Abu Jikin Key din Motar Tayi wani kuka ta saki Light ta gaba da baya,Ya karisa Cikin Motan kenan yana kokarin Budewa ya Shiga yaji karan Bude Get kamar wanda akace ya waiwaya Da Sauri ya waiwaya yana kallon mai Shigowa.    Da Bala"in Gudun Data saba Shigowa ta Shigo Cikin Haraban Asibitin,Bata Tsaya ko"ina ba sai Gabda inda Dr Zain ke Tsaye yana kallonta Cikin mamaki,Cikin Abunda bai fi Sakwan goma ba ta gama Daidaitan Motan nata ta Bude Murfin Motan ta Sako Kafarta Waje. Wata Farar Kaface ta Fara Fitowa mai Dauke da Wani Ubansu Takalmi na kamfanin Gucci,baki Mai Tsini Wanda yake Dauke da igiyoyi,Ta Daursu Cikin kafarta Wacce Taji Karin Kumba,kuma Shafe da penti mai kalar pink,sai kafar ta kara kyau da ban Sha"awa barin ma Sarkan Gold din Dake Daure a Tsitsiyan kafanta na Hagu,Hannunta ne ya Fara Bayyana ana Biyu mai Dauke da Wata Waya mai Kalan Pink a Hannunta sai key din Motarta Shima mai Sakale da Key Holder kalan pink Daga gani dai ma mallakiyar motar mai son Abu pink ne Domin Data Bayyana Waje ma Wata Doguwar Riga ce mai Roba kalan pink ajikinta Ta kamfanin Armani sai Farar Rigar Likitanci Wacce ta Dora asaman Rigar ammh sakamakon Roba ce sai tabi Rigar ta lafe kowani Motsi na Jikinta ana iya gani Daga kusa. Farar mace ce Tas Ita bamai Tsawo ba kuma itama ba Gajera bace,Manyan Idanuwa gareta masu Dauke da gashin Ido Zara zara,Tana da Cikar gashin kai Domin ya Bayyana ta kasan Gyalen Rigarta Datayi Rolling Bisa kanta,Matsakaicin Bakinta mai Ban Sha"awa wanda yaji pinck Din Jam baki. *DR.DINA GADDAFI SHEERIF...* Kenan Farar mace alkyabban mata,Mace ce mai kyau da ilimi A kallan Farko in kayi mata zaka Fahimci Half cast ce Domim Mahaifiyarta Balarabiya ce,Ta gaji arziki gaba da Baya Domin Diya Take ga kwamishinan kudi na Jihar Kanon Dabon Alhaji Gaddafi Sheerif,Daga Fatarta zaka Fahimci Tana Cikin Jin Dadin Rayuwa,Daga yanayin Takunta Zaka Fahimci Idanuwanta Suna Budewa Tana da Tarin Wayewa Sosai Tunda tayi yawon kashashen Duniya Sosai Bayan Karatun Datayi a London achan ne ma Sanadin Haduwarta da Dr. Zain wanda Dalilinsa ne yasa ta Baro Gaban Iyayenta tazo Tana aiki Dashi a asibitin Dayake mallakin kakansa ba wai Domin bata da wajen da zatayi aiki ba,No Zata iya yin aiki adukkan Asibitin Kasar  Nageria a inda taga Dama sai dai kash Soyayyar Zain Acikin Jininta Take tagama Bashi Duka Rayuwarta Bata Jin Koda da Minti goma Rayuwarta da Numfashinta Yayi nesa Da nashi Tana son Ta kasance Dashi Har karshen Rayuwarta. Fara wani irin Taku tayi zuwa Gabansa Lokaci Daya Albarkatun Kirjinta Suna wani Girgiza Cikin karamar Rigar Likitocin Dake Jikinta Dayake wata Arniyar Dogowar Riga mai Roba ce ajikinta tabi ta kama ko"ina ta manne Shiyasa ta lafeta in Tana Tafiya ko"ina na Jikinta na Nunawa. Kafeta da ido yayi kamar yadda Itama ta kafeshi da idanuwanta Masu Cike da wani manadigido da da wani Sha"awa da Bariki yadda Kirjinta ke Shaking ne yasa Hankalinsa ya Tashi Ya kasa Dauke idanuwansa akai,sai da ta kariso gabansa ta saka key din Motarta ta kada mai akan Fuskarsa Tana Fadin'"HI....' Sai Lokacin ya Dawo Cikin Hayyacinsa ya wani yi Baya kamar zai Fadi da Sauri ta saka Hannu ta Riko Hannunshi Tana Fadin"Are u okey..?Tafada tana mai wani irin kallo bayan ta Sunkuyi mai Sosai kamshin Turaranta ya Daki Hancinsa Wanda ya kara Rikitashi ya Fita Daga Hayyacinsa Dama kuma Abunda Take muradi kenan Ya Fita Daga Hayyacinsa Wanda zai saka ya manta da kowa da komai sai ita kwara Daya Tak. Runtse Ido yayi kafin ya Bude Saurin Mikewa yayi yana Rabuwa da Hannunta Daga Rikon Datayi mai ganin mutane na Zirga zirga a Haraban Asibitin Jefi jefi Dukka suna parking Space baya so wani ya gansu ahaka yana da kima a idanuwan Mutane baya so wannan kimar ta Zube Gyara tsayuwa yayi yana kokuwa da Numfashinsa ganin yana Barazanan Daukewa Cikin wata Dashashiyar Murya yace"Am going Home Dina.U can meet Tomorrow Morning Firstlove is waiting For me.."! Yana Gama Fadar haka ya Juya Cikin Sassafar ya isa ga Motarsa ya saka Hannu ya Bude ya Shiga Ya zauna Da kallo Ta Bisa Galala Cikin Wani Irin Bakinciki da Kishi Tana kokarin Danne Abunda Taji yana Taso mata Daga kasan Ranta Jin Sunan Daya ambata FIRSTLOVE,wai da miye wannan yarinyar ta Fita ne..?me take bama Zain wanda bata bashi Da tafita matsayi awajensa...? Ganin yana neman Tada Motar nashi ne yasa ta Farga gudu Gudu Sauri sauri ta Nufi Motar nashi kamar walikiya ta Zagaya bangaran mai zaman banza ta Bude ta Shiga ta zauna Lokaci Daya tana Maida Kofar ta Rufe Cikin mamaki ya Dago Daga key din Dayake ma Motar nashi yana kallonta Baki Bude Cikin mamaki yace"What is dis Dina..! ? I tell u gida zani ko..? Cikin Daure Fuska Tana kallonsa Tace"Yes I want to Tok wit u Zain...! Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Bayan idanuwanta masu kashe mai Jiki Saurin kauda kai yayi zai yi mgana ta katseshi da Fadin"Juz 10minite plz..Dr..! Tafada Cikin karya Wuya Lokaci Daya Tana Dafa Hannunsa Dake kan Cinyarsa wani Iri yaji yayi Saurin Janye Hannunsa yana Fadin"Ok..Go ahead..!. Yafada Yana Kokarin kauda kai Bayaso Taci galaba akanshi kamar yadda ta saba gashi kuma yayi ma kansa alkawarin bazai kara aikata Laifinsa na Baya ba Wato ZINA da Auransa ba. Ganin yadda ya kauda kai ne ya sakata Dariya ta Murmusa Tana Fadin"Why kake neman gujema Dina Dr Zain..? Ta fada Cikin Wata Murya mai Cike da Sha"'awa juyowa yayi yana kallonta Cikin Ido Itama Shi Take kallo Lokaci Daya tana Wani Bude baki Tana Rufewa kamar wata sakarya Miyau ya Hadiye yana Jin reaction Dinsa na Mikewa Cikin Wandonsa ammh sai yayi Saurin Dannenta idanuwansa ya kauda akanta yana Fadin"No..Dina plz ki bar wannan mganar na Fada miki Firs...! Bata Bari ya karisa ba tayi Caraf ta Hade bakinsu Waje Daya Tana Kissing Dinsa in a Romantic Way,Kansa Ta Rike da Hade keyansa Tana kara manne Bakinsa Cikin nata Lokaci Daya kuma tana mai Sosa acikin Gashin kansa nan da nan ya Rasa Natsuwarsa Duk kokarinsa na Son kauce ma Daina ya kasa Shima Hannun yasa ya Dafo kanta,Da Dayan Hannunsa Dayan Hannun kuma ya Dafe bayanta wanda ya bata iko yin Tsalle Daga kujeran Datake Zuwa Kan Cinyar Zain Bakinsu na Hade suna Cigaban da Kissing Din Juna kamar zasu Cinye kansu hankalinsu kwance Tinda Motar Tintek ne ko"ina yana Lullube ne. Sun Shafe wajen Minti goma Acikin Wannan Halin kafin Dina ta Fara Janye bakinta Tana sakin Numfashi sama sama Shi kanshi Zain Baya yayi da kansa ya Jingina da kujeran Motan yana Sauke Numfashi Idanuwansa sun kala Sunyi Jajir saboda Jaraba Cikin Wani irin yanayin kallo yake jifan Dina ita kuwa ganin Haka sai ta Saka Hannu Tana Shafa Kirjinsa Lokaci Daya Tana Fadin"I NEED U ON BED ZAIN...! Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Idanuwanta Da Suka kankance Kokarin yunkurawa yake ta kara Danne Kugunta Wajen Sandar Girmansa,jin Tana kunnosa yasa ya Furta"Stop it Dina..Gida zani Firstlove tana Jira...n."Shiii...! Bata bari ya karisa ba,ta sakamai Yatsanta a baki Tana yawo Dashi Lokaci Daya Tana Fadin"Plz Don"t Say No Zain...Is not going to Take long Time Juz 20m...! Tafada tana Wani Shafa Sajensa Cikin Wani Salo. Kallonta yake cikin Wani yanayin ganin yana kokarin mgana yasa ta kwantomai Nonuwanta suka Daki Kirjinsa Tana Fadin"Plz...Please...!Take Fada tana gaba da baya akan Cinyarsa kamar wacce take Kokarin Tashi ta kasan nan kuwa tasan Abunda take yi,Shi kuwa Zain Jin Sha"awarsa takai Kololuwar tashi ga Sandar girmansa Ta tashi kamar zata Fasa Wando Ita Dina kema wannan Gaba da baya,Domin Tafi kowacce mace Sanin Lagon Zain Din Har kuwa da wacce yabani matsayi Fiye da ita Wato Firstlove din nasa. Cikin Shakakkiyar murya yace"Ok..Ammh ba amotan nan ba ko..? Muje Office dina.."Cikim Kiss tace"Why..? Plz u can do it here Zain..Zai fi Dadi da Romantic.."Hararanta yayi yana Mikewa da Karfi Tayi Saurin Kwatomai ajiki Tana Fadin"Ohhwayyo.."Cikin Wani Salo,Tureta yayi Gefe yana gyara Zaman Rigansa Data yamutse Coat dinsa kuma Dama abayan Mota ya Wurgata Kallonta yayi yana Fadin"Meet me in my Office Now..! Daga haka ya Bude Murfin Motan ya Fice Da Sauri yana Gyara Wandonsa lokaci Daya kuma yana kai Duba ga Haraban aaibitin Domin yana Son Mutumta Mutumtakansa Baya so yayi Abunda kimar Gidansu data iyayensa Zata Zube ganin ba wanda yake ankare dashi yasa ya Fito Daga parking Space Din ya Nufi Cikin Asibitin da Sassarfa. Mirmishim Keta ta saki kafin ta Rarumi key din Motar da wayarta Ta Daya Fadi kasa,Bakinta ta Duba amudubin Mota Taga Duka Zain ya Shanyen Jan Bakin Data saka wani Munafukin Mirmishi takarayi kafin ta Bude murfin Motan ta Fito Lokaci Daya tana Rike aKugunta Tana Fadin"Choooo...So So Sorry HALIMATU DIYAR MEGADI YAR MAI AIKATAU....yau ma Dr Zain is Under my Control Sai kiciga da Jiransa.."Daga haka ta saki Wata Irin Siririyar Dariya kafin ta Kada key din Motarta tabi Bayansa Cikin wani irin Takun Gogaggun mata wadanda suka san kan Duniya. Bata tsaya bata Lokaci ba Sama sama take Dagama Ma"aikatan Asibitin da Nurse din Dake gaisheta Hannu Allah Allah take ta karisa Office din Dr. Zain Kada wannan Dan Anacen ya Fito ya ganta sai dai Addu"arta bata Ciba Kamar Daga sama Taji muryansa"Dr.Dina..." Cak taTsaya Cikin wani Takaichi ammh bata waigo ba Cikin Sauri ya kariso gareta Lokaci Daya Yana Fadin"Yana ga kin Dawo... .?Bayan Dazu kince min zaki Fita..? Ya Fada yana son leken Fuskarta Cikin Jin Haushi ta Waigo Tana Fadin"Why Dr.Imran...? Fitata da kuma Shigowata Cikin Asibitinnan Duk akan idonka ne Am i Ur Wife..? Haba Takuran naka Is Over me Wlh Ban so Wlh.."Tafada tana wani yarfa Hannu. Kyakyawan Fuskarta yake kallo Yana Jin wani iri acikin Ransa Meyasa Dina take mai Wulakanci ne... ? Ita kuwa Karamin Tsski Taja tana Juyawa Lokaci Daya ta kadamai Manyan mazaunanta Ta wuce ta barshi nan da kallo ya Bita yana Wani Hadiyan yawu Harda Lashe baki kamar wani maye ya kada kai yana Fadin"Allah yakai Damo ga harawa ko bai ci ba yayi Birgima akai.."Daga Haka ya Juya yana Juyawa suka Hada Ido Hudu da Dr.peter Wanda yake ta Dariya yana ganin haka ya Hade rai ya wuce yana Fadin"Wai Su cin Danko Harda su kaza..Sa"ido ma Harda Arna Mtseww Allah ya kyauta.." Ya wuce Fuu kamar Shima zai Tashi sama Nurses din Dake Zirga Zirga awajen kowacce Taitayinta Ta Shiga sanin Halin Dr.Imran Masifaffan ne na Bala"i Asibiti ba Asibitin Ubansa ba sai iko Daga Cin Arziki Har gwarama Dr.Zain in yayi wannan da Hujja tunda Asibitin a Sali na Kakansa ne ammh Shi fa,sai Iskanci shi ba kowan kowa ba,Ammh fa iya masifar ya tsaya in yaga Wata Nurse tamai yakan Taya in ta bada Hadin kai ana Hutawa Sosai

Chapter 1 of 32