Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya sawwake. To ameen. Taaje waya, sannan ta sake dauka ta lallatsa lambobinmaigidan na Ofis, jimawa kadan ya dauka, ta zayyanemasa kaf, abinda ke faruwa. Nan take haushi ya rufeshi. Ya mike cikin fushi ya fito daga Ofis, ya fadamota bai zame ko ina ba sai tasha, jami'an union ya samu ya bayyana masu kamaninnta, nan take sukabashi tabbacin ta zo tashar ta shiga motar xuwaMinna tun safe. Ran maza ya kara baci kwarai. Yafada motar sa yana tambayar kansa, dama mama taiya irin iskancin nan? Lallai zasu gauraya, zatayabawa aya zakinta... Karfe uku da rabi mota ta aje taabakin titi, ta fito ta gangagro saitin shagon danliti, saidai shagon a rufe yake. Babu kowa wajen. Ta tsayatana kallon kofar shagon kafin ta wuce, tana tafe tanawaige ko zata ga Danliti ya dawo, amma har ta dainahango shagon. Babu alamun kowa. Taci gaba da tafiya ranta bace na rashin ganin Danliti, xuciyartacike da tambayoyi, tana hasashen menenemusababbin rashin xuwan Dan liti shago? Tun dagakofar gida yara ke kwala ihun mama oyoyo! Shi yasaUmma ta fito har kofar sassan dauke da mamaki bisafuskar ta. Suna hada ido tace ke kuma dga ina haka? Ta kwaso da sauri ta rungume ta, Umma na! Tayisauri ta dago ta, ta xura mata ido, meya faru ne? Mekuwa Umma? Na dawo ne kawai. Ta wuce uwar tabiyo bayanta, bata yarda da ita ba. Cikin falo yara sunrufeta, tace, kuyi hkr ban siyo muku komai ba, gakudin nan kuje ku siyo biskit. Ta dauko Naira Hamsin ta basu., duk suka watse da murna. Har yanxunUmma kallonta takeyi, tayi dan murmushi tace, saikallona kike yi Umma? Tace dole in kalle ki, kin shgokamar an koro ki. Ni bawanda ya koroni, ke nake tamafarki Umma, nace gaskiyya ni xan dawo. To inajakar kayanki? Tana can, kamar yaya? Yaya ne yace baxan taho ba, ni kuma na silalo na gudo. Ta daukisalati ta sauke, kika yi me? Kanki na lfya kuwa?Mama ki gaya min gaskiyya dawa kuka yi fada? Taceumma ni ina fada ne? Da wan xanyi kuwa? Umma kiyarda da ni, wurinki nazo. Ba zan taba yarda dake baMama har sai Yayanki ya zo naji ta bakinsa. Kuma wlh naji akasin abinda kika fadam sai na bata miki raifiye da zatonki, kinji nagaya miki. Na yarda, shikenan,Ina abbana? Ya tafi kd, tayi 'yar dariya, Allah sarki inaango da amarya? Yau kwanan su uku da komawa.Kije ki zubo abinci ko sai kinyi sallah? Tace bari infara cin abincin, yunwa nakeji. Ta tashi ta shiga ta xubo abincin ta dauko ruwa ta dawo falon ta xauna.Bata wani ci sosai ba, saboda cikinta ya cushe dayunwa, don ko karin safe batayi ba, bayan ta gamatayi sallolinta tayi wanka, cikin kayayyakinta, dakegida ta dauko tasa. Ta fito tace zata shiga sasa tagaishe su, daga nan zata wajen Baraka. Umma tace daga xuwanki? Ba inda zakije sai Yayanki ya zo najidalilin dawowarki gida. Ta ya mutsa fuska, tace kaiUmma! Barakara kamar wata bare, kuma wlh damada xan tafi bamu sallama ba, na wuce, hkr zanje nabata. Tace, tazo nemanki kinbi 'yan abuja, amma bainda zaki, kinji na gaya miki. Ta bata rai sosai. Ta jefar da gyele bisa kujera ta koma dakinta. Ummatace, in kinso kiyi bindiga, ba fushi ba. Ta shige natadakin. Jimawa kadan mama ta fito cikin sanda ta lekafalon, daga nan tana jiyi sautin Umma tana karatunQur'ani. Tayo sanda takalmin ta a hannu, ta daukigyalan tayi waje. Bata shiga sassan ba, kai tsaye waje tayi, sauri take kar wani ya ganta. Yaran natakaratu ta gaida Malam ta fice. Ga ta nan ga ta nan harkofan shagon Dan-liti, farin ciki ya lullubeta da tahango shi a bude. Sai dai kash! Tana isowa ta iskeayuba ne a cki. Tayi masa sallama, cike da mamakiyake kallonta har ya kasa amswa, gaba daya tsigar jikinsa ta tashi. Ya xura mata ido kafin yace, sannuko? Me za abaki? Tace ba komai, don Allah ko danlitina nan? Ya kara matsowa ido waje yace, a'a bayanan. Tayi dan shiru jim, kafin tace yayi nisa ne, eh to,kano ya tafi siyo kaya, amma watakila xuwa anjimako gobe ya dawo. Ta numfasa cikin rashin jin dadi, tace, shikenan nagode. Zan dawo xuwa goben. Ya nadan murmushi yace Allah ya kaimu. Ta wuce ta komagida. Ayuba bai gasgankanta idonsa ba, sai da ya fitoya bi bayanta da kallo. Ya dora hannu bisa kai yace,na shiga uku, amma Dan liti anyi mugun dan iska! Baikoma cikin shagon bisa benci ya xauna yana jimami! Mama kuwa tana tafe har tuntube tayi saboda takaicinrashin ganin Danliti. Ta shige gida can sassan sukawunanta. Hajiya Gaje tace, a'a saukar yaushe? Tace daxun nazo. Lfya dai ko? Tace kalau. To yamutan Abuja? Suna lfya, ina su Dan lami? Ko sunsami makarantar? Tace ai kuwa makrnta ta samu, shekaran jiya ya tafi, ana can sakkwato. Allah yataimaka. Amin. Umma tayi sallam sassan suka amsata dubi Mama tace, Abbanki ya dawo yana kira, tamike tana fadin to. Hajiya tace, ashe autan Umma andawo? Tace eh wai hankalin ta ne ya dawo gida.Sukayi 'yar dariya, Haj. Gaje tace, ah shagwaba! Sai da auran yazo ake kwa xucin gida? Kina wasa neyarinya. Suka fice suna dariya. Abban yana falo azaune, ta shigo da fara'arta, Allah ya taimaki maimartaba! Yace zo nan. Ta matso jiki babu kwari tazauna akasa gefensa. Mama me ya faru kika baroAbuja ko jakar kayanki baki dauko ba? Tayi kasa da kai tace, Allah abba babu abinda ya faru, cewa nayizan dawo wajen Umma, shine yaya ya hana, ni kumana gudo. Ya xura mata ido, yace, me ya sameki? Kina ma gani kamar ba laifi kika aikata ba? Haka kawaiki kamo hanya ki taho ke kadai, ba tare da saninkowa ba, idan wani abu ya faru dake, ya kike so mutane suyi? Wannan rashin hankali ne, irin wandaban taba sanin ki da shi ba. Ina fatan kuma daga shiba zaki sake ba? Ina fatan kinji da kyau? Ta kara kasa daidon tace, yi hkr Abba Insha Allah ba zan sake. Yanumfasa yace yanxun saboda Allah kinsan awane halisuke? Zaki gamu da Yayanki ai, kala bazan ce masaba, yayi miki duk abinda yayi niyya. Umma tace ni faabin daure min kai yakeyi. Wai mama ta gudo? Ta kuta tana zuba mata harara. Abba yace, tunda daiAllah yasa ta ido lfya, mungode masa, sauran magankuma sai yayanki yazo. Idanuwanta suka kwalla tana,duban abba tace, Allah abba bada gangan nayi ba,kullum mafarkin gida nakeyi, shine nace ni dai zandawo in ganku. Yace, to kin ganmu ko shi kenan? Tace ka gaya wa yaya idan yazo kar yace zai bigeni.Umma ta karbe, ai ko shi bai ce ba, ni zan sashi.Kuma tunda abin naki ya zama tsiya anan din zaki tazama, na ga inda zaki samu ki dauki wayar. Karyartsiya kikeyi! Ta turo baki tayi shiru. Abba kuwa 'yardariya yayi yace, dama kinyi shiru da bakini, da kanta zaki ji tana neman hanyar komawa. Ba kuma zatanba, yauwa! Ki ma sani. Ta shiga murza ido ko alamarbacin rai bata ji ba, tayi shiru tana sauraren suna tazazzaga mata tsiya. Ita bama wannan ce matsalartaba, kusan ma da za'ace ba zata koma din ba, ita adadinta. Damuwar ta daya, tayi tozali da Danliti ko hankalinta ya kwanta. Domin ko a daren yau ma takuma yin mafarkinsa irin na jiya. Ya kira ta amsakiransa har taje gunsa. Da wannan azalzalar songanin Danlitin ta wayi gari. Allah-Allah takeyi, abba yabar gidan, ta sulale taje ta duba ya dawo. Kafin lokcinfitar sa tayi har tayo wanka ta chaba ado. Yayan kuwa sammako ya bugo mata, karfe tara dai-dai yanaparkin kafar gidan. Ya bude ya but, ya kwasokayanta, da ganin yaddayake ya wurgo jakar kasa zaitabbatar da afusace yake kalla ya iso wajen dasurinsa yana masa sannu da xuwa, ya amsa, kalla yakwashe kayan ya shige da su cikin gida. Yaya abdulqadeer ya biyo bayansa, sallamar sa hade takeda kwala wa mama kira, Ina bebi? Abba da Ummasuka fito falon. Yaya Babba sammako kayo haka?Abba ya tambaya, yace ina fatan Bebi nan na. Yace ,ta iso tun jiya, zauna mana! Yace ina take tukunna?Umma tace tana dakinta tana jinka. Ya wuce dakin abba ya bishi. Mama na makure karshen gado, kaitsaye ita ya dosa, kafarsa daya ya dora bisa gadonya mika hannu zai janyota. Abba ya riko shi yanafadin, yi hkr Yaya babba ka dubeni ka saurareni. Yadubi abba ransa bace yace, abba yarinyar nan tana dahankali kuwa? Ban iya barci ba fa saboda bacin ran abin da tayi min jiya! Tana nufin tayi girman da ba zaa gayamata taji ba? Saboda muna wasa da ita? AbbayaCe, Allah ya huci zuciyar Soja. Zauna kaji, zaunanace ko? Ya zauna yana kallonta xuciyarsa natafasa. Umma tace, wlh da ka kyale shi ya tattabajikinta ko hankalinta ya zl jikinta. Abba yace ya dai karya ta kike so, kinsan irin dukan da zai yi mata?Yadda ya hassalo din nan? Ya juya kan Yaya yacigaba. Dubani nan Babban Yaya, kayi hkr don girmanAllah, ni kaina na san Mama bata kyauta ba, kumatun jiya na nuna mata kuskuranta. Ni tunani na ma kowani abu ne ya faru tsakaninta da maidakinka. Kayi hrk babban Yaya da yardar Allah ba zata sake ba.Idan kuwa har ta sake, duk hukuncin da ka yankemata kayi daidai. Ke kuma bashi hkr, maras kunyakawai. Tuni hwaye ke ta kwaranya bisa kuncinta,murya na rawa tace kayi hkr yaya don Allah. Ya ballomata harara yace, ga komatsanki can na kwaso miki, idan na sake ganin kafar ki cikin gida na, sai na karyaki. Kuma daga yau mun bata, kar sake min magana!Abba,Yace Allah ya huci xuciyar Soja, ai ba zatasake ba. Ta ma sake! Ta rarrafo da sauri, ta rungumebayansa, Allah yaya bazan sake ba kayi hkr. Abbayace, Allah sarki tsaknin babban Yayya da bebinsa, ai ba ajin kansu. Ko? Zuciyarsa ta fara sauka, sannua hankali ya huce, ya jawo ta gefensa ya zura mataido, ban sanki da rashin ji haka ba Bebi na, sabodahaka kar ki kara idan ba ki so mu bata. Ina fatan kinjini? Kwallan ta suka wuce da gude, tace Allah ba zansake ba Yaya. Ya share mata hwayen, ya wuce, shikenan, ki zauna wajen Umma, shi kuma lazy Dr.Din me zan gaya masa? Tun jiya yake damun mu.Tace ai zan dawo. Haka xan gaya masa? Ta amsa daka, yace an gama. Ya dubi Abba yacigaba, munshirya abba, Umma ki yi hkr idan ta kara guard roomxan sata. Tace yayi kyau. Abba yace, Allah ya so ki 'yar nema, da kin jigata. Suka fara dariya, yace dukda haka sai na dan tabata. Ya duma mata dundutsakar baya, ta fasa kukan shagwaba, tana susarbaya. Ya mike yana dariyan mugunta, yayin da takefadin wayyo Allahna. Ka dai jibgeta da wayau, injiAbba, yace ladan sammakon da nayi, ta hana min xuwa ofis. Suka koma falo suka gaisa. Karin safekawai yayi a gurguje ya shiga sauran sassan ya gaidakawunansa, ya fito ya sake dibar hanya. Yau maAbba kd ya sake tafiya bin wata kwangila da yakenema. Bayan sun gama ayyukan gidan. Ummakwanciya tayi, ba dadewa barci ya kwasheta. Nan da nan Mama ta kwashi takalma da gyale tai waje ta nufishagon danliti, amma kash! Ayuba ta sake samu.Dan liti bai dawo ba kamar zatayi kuka, ta tsayadauke da tagumi..... Ayuba yace, karki damu xuwaanjima, ninasan bazai wuce yau ba. Tanumfasa muryasanyayetac e, zanzo anjiman, Allah ya sayadawo lokacin.Yace, amin ta juya ta fito ta danjima a tsaye batasan abinda ke mata dadi ba.Salalau- salalau ta komagida, ta fada dakinta, ta kwantaranta na mata daci kamar tayitsuntsuwa tabi shi kanon. Ta juyanan, tajuya can duk inda ya jefa idonta,shi take gani yamiko hannayensa yana murmushi.Yana fadin zomana! Jikin ta gaba daya ya hauciwo, zazzabi naneman rufeta. Har cikinkasusuwanta take jin ciwontamkar mai sanyin kashi. Karfehudu bayan tayi sallar la'arsar tasake sabon wanka ta sauya kayatacewaUmma zata wajen Baraka. Ummabatayi musu ba,saboda sun warware matsalaryayanta. Cike da farinciki ta bar gidan kuma xuciyarta najaddada matatabas taga Danliti. Wayyo Allah! Ranta ne kawai kesaka mata haka, saboda ta zaku tagashi, ayuba, ne cikin shagon ahain yanxun kam ya rasa kalmar dazai gaya mata. Ta zura masa ido,tace, kodai guduyakeyi idan ya hango? Ya kada kaiyace, wlh baidawo ba ne Mama. Ashe kasansuna na nan? Yayidan murmushi yace, haba kamarwani bako a garin?Asalin sunanki sakeena, ko banfada daidai ba? Fuska sake taamsa, haka yake, amma abokin kayacika yawo, dama haya yakedadewa. Yace, kin sansha'anin kasuwa, watakila ma bakano kadi ya tsayaba. A fada nan ne, a fada can ananeman halali. Tacegaskiyya ne. Barin in tsallakawajen kawata, may bekafin in fito. Allah ya taimakeni yadawo. Yace, Allah yasa. Kin damuda yawa, neman me kike masa ne?Ta gyara tsayuwa tace, a'a tsakanida shi ne, so kake kaji? Ya kada kai yana 'yardariya yace, wane niinji sirrin ku? Sai dai in ce Allah yadawo miki da shilfya. Tace amin, barin in je indawo. To shikenan. Tabar wajen ta tsallaka titi. Al'amrinkara daurewa Ayua kai yakeyi, yama rasa yadda zai fassara shi.Kamardaga sama wata mota (ToyotaCarina) tayi fakin akofar shagon, me ayuba zai gani?Mutumin na sa nea ckinta. Yayi azama ya fito dashgo, yayin da shi maDan liti? Yace, siyo ta nayi. Motar?Ya tambayadauke da mamaki. Yace, eh mana.Ya bashi hannu suka tafa, ka tsulana tsiya mutumin na a bayankasa, ya akayi? Yace yadda akayikenan? Kasan itamota akwai kara aji, shi yasa nashiyo, kada yarinyarnan ta dauke ni wani gara. Yacekai! Don Ubanka dalabari, shigo dai daga ciki! Yayi dangutun tsaki, tanata xuwa nemana nakoa? Ya sakibaki ya na son kallonsa, ka ma sanikenan? Ahaf! Kana wasa danine.... Ya wuce ya bude but, yasake juyo wa ya kalleshi, ka na nan tsaye? Ga kaya kazoka taya ni cirewamana. Ya tako a hankali ya tsayagabansa, kana bantsoro Danliti. Wlh kabi a hankaliMalam mu kwashikaya in ka na kwasa! Mts.. Ya jatsaki ya shigo fito da kaya yanashigewa da su shago. Ayuba natayashi har suka kwashe. Tsakar shagonya baza 'yartabarma ya zauna. Ayuba na bisakujera, kofin ruwaguda ya shanye, ya aje kofinsannan ya dubi Ayuba,duk kayi wani la'asar, kai banza newlh, yace ai doleabin nake da ban tsoro. Tsoro?Tsoron me xanji? In gaya makayadda kasan Tv haka ake nuna minitaakofar shagon nan. Sakeena a tafinhannu na take,sai yadda naga dama da ita. Yacigaba da kada kofardamarsa. Ayuba yace, xan bakashawara mutumi na,tunda ka nace, ka matsa sai da kabirkita hankalinyarinyar nan, kuyi aure kawai kahuta da kwashe- kwashe. Sakeenakarshe ce wajen kyau, ni ban mataba sanin haka ta hadu ba, sai danatsu anan tanamin magana. Kaga idanuwan takamar madara!Mts.... Ya dan kada kai. Yaci gaba,yarinyar nan inaiya ma cewa idan ka aure ka hutamutumi nan. Adage yake kallon sa tsawon lokacinkafin yace, aure? Wa zai aureta?Kana hauka ne? Idan na aure ta,insiyo mata kima? Yadda tageni,haka kowa sai yazage ta a garin nan. A'a danliti! Karika sayan tsoronAllah a ranka... Ya daga masahannu, ya isa hakaAyuba! Naga alama kai ma sai nasaan daure minbakinka, kar kaje kana min shegensurutu a gari. Domin daddawa bazata gayawa manda baki ba. Saidai ni bana zurfi shige-shige irinnaka. Shi yasa nakeba ka shawara ka aureta. Malamba ruwanka! Ni banshakkar Uban kowa, irin ta irin tamasu taurin kai biyuna baro da ciki a garinsu. Daya akano, daya a zariya.Zaman da nayi a can kafin in dawonan. Ido waje yace, iye! Kwarai!Me zai danne ni? Kila ma yanxuduk sun haihu, wa ya sani? Ayubaya kara la'asaryana kallon yadda yake kadakafarsa, ko ajikinsa.Wata 'yar fulani ta leko tana fadin,hannun ku dai! Adama fura? Dan liti yace, dama tahamsin. Ta sauketa shiga damun fura. Dan liti yafito ya zauna bisa benci yana hirada 'yar fulani ya bar Ayuba. AwadayaMama tayi a daddafe wajenBaraka, duk hankalin tayana can tunanin ko Danliti ya iso? Suka fito tare zasu wuce Baraka tace, Yau ba zakishiga wajenkishiyar taki bane? Ta ya mutsafuska, tace, kullumnazo sai na shiga wajenta? TaceHala Dokta yayi laifi ne, ni nagako maganarsa baki min ba. Tace ninadaina yayinsa. Tayi 'yar dariya tacemama kenan.Ashe Dr, zaiyi laifi har adainayayinsa? Dakata, kina nufin kin warwareranar da akasanya miki? Tabbas haka ne,domin hankali na ya fikwanciya da kai.Yayi wani saurayinmurmushi cikinnishadi, nagode sakeena, kin cetorayuwa ta, ban sanirin godiyar da xan miki ba. Dadiya rufe ta, ta rausayakai, nima na gode, kin gode? Menayi na godiya? Dole ka godewa wame sonka. Ya kara jingina da motayaxura mata ido, kamar na sace kisakeena, kalaman kina gigitani, gashi banzo miki dakomai ba, balle inbaki tukwici. Ta kada kai tanamurmushi, ban sankomai naka. Ba kiso nake na, al bahaka bane nufiba, so na gaskiyya baya bukatarkudi. Allah ko? Eh mana. Kin finigaskiyya. Amma duk da hakayakamata ace na zo miki da waniabu, hausawasunce yaba kyauta tukuici. Kar ki jikomai kyauta saikin ture sakeena, tunda kika zabeni. Tace gaba damurmushi tana fadin, to Allahyasa. Awa daya da rabisuna tare, sannan sukayi sallama,ya wuce, ta shigo cikin gidan.Umma na kwance bisa doguwarkujera afalon, ta shigo simi-simi zatawucem umma tace zonan Mama! Ta dawo gunta zaunabisa kafet. Ummata tashi zaune ta dube ta tsaff!Kafin tace, ke da akece kije ki gaya masa an sanya mikirana, me ya kaikidadewa. Ta sunkuyar da kai, batatanka ba, ban gane miki ba Mama,kina so a zage mu a garin nan ne? Bikinki fah saura wata uku ko kinmanta ne? To muba kananan mutane bane, ko kingaya msa ko bakigaya masa ba, ba zaki kara fita ba! Kinji na gayamiki! Ba zaki kawo mana sakarciba, dan na lura taketaken ki kenan. Idan kuma ba hakaba, abbanki zai maida ki minna koabuja, tashi ki ban wuri! Ta mikeda kyar fuska kumbure, ta wucedaki. Umma ta bitada kallo ganin yanayim fuskarta yasa ta kama bakicike da mamaki. Ta jima zaunesannan ta tashi tarufe ko ina ta kashe fitulu ta samiabba a daki. Waikasan yarinyar nan sai yanxun tashigo? Ni fah ban gane sauyinyanayin ta ba, ina mata fada tanabatarai, yace ai na leka ta falon bakina hango su sunawasu dararraku, ni ban ganewanene ba, amma yayishigarsa tsaf harda motarsa. Kajiba? Allah ya sagobe da kanka zaka fita ka bashilabarinta. Ai kamarkin shiga raina, kwanciyar nan danayi abinda nake ta tunani kenan,karta hadu da romon baka, yajikirtatunani nta. Ya kamata ka hanzartayin wani abu. Yazama dole kar girma na ya fadi.Haka suka kwan daabin cikin xukatansu. Ita kuwaMama ba nantunaninta yake ba, hankalintakwance tayi barci cikinshaukin son dan Liti. Da safe Abbaya xaunar da ita yayi matanasihohi tare da jan hankali, akankuskuranda take neman aikatawa. Har yayi,ya gama batacekala ba. Abinda bai sani ba, shinebabu kalma dayada ta shga kanta, domin kuwa tananan akan bakanta,duk ta inda za'a bullo mata. Danliti ne, ba sauyi.Bayan sun gama ayyunkan su, tayiwanka Umma tayi barci ta sadadata fice kamar jiya. A shago ta samiDanliti, koda ganinta, sai yai tsayea kofa, bakinsahar kunne ya mike, ah! Sanyinraina kamar kinsantsundum nake cikin tunaninki. Tatsaya rungume dahannaye ta zuba masa ido. Tace,hum! Haka naji.Baki yarda ba kenan? Dubi lissafinda nakeyi dole na aje shi don banafahimta. Tayi dan murmushi, to yaka kwana? Ya amsa barcin nan baiyidadi basakeena, ko'ina najefa ido ke nakegani, kamar zanzautu nake gaya miki. Tayi dariyafasa min kai. Saiga Ayuba ya shigo, manya manyainji kanana! Tadubi Danliti tace, ka yarda mugaisa? Ku gaisa sanyin raina badamuwa. Ayuba ya saki baki au saima kayarda zamu gaisa? To matar kace?Ya kada kai,wane ni? Tafara dariya tana fadinkadai ina kwana?Yace baxan amsa ba. Dan liti yaceto idan bazakaamsa ba, ka fita ka bamu guri,yace ai ko baka ce ba.Ya juya ya fice mama na dariya,tace wlh baka da dama korarsa makayi? Ah to yadawo ne? Ta kadakai a'a, yace to shigo daga cikimana kya ta tsayuwaanan, tace wlh karka damu datsayuwata. Yadan batarai me yasa? Tace dan Allah karkabata ranka, yasaki fuska nima na hkr banso natakura ki. Ammadole kici wani cikin shagon nan,me xan miko miki? Ta kada kaidon girman Allah ka barshi. Yaceanan nezamuyi fada idan har baki sa minalbarka ba. Me zanbaki? Ta sa hannu cikin wani katontire ya dauki mintguda daya tace, na dauka Allah yakawo kasuwa. Yazura mata ido kawai, bai ce kalaba. Tayi murmushi tabare mint din ta ajefa baki, kaganinama sha. Yace yanxun duk girmanshagon nan ki rasa abinda zakidauka, sai banzan sweet. Ta rufebaki tana dariyakafin tace, baka gane manufa ta bakenan. Na daukisweet ne saboda mahimmancinkalmar, kai sweetheart dina ne, dole in sweet ashagonka. Yayi 'yardariya yace, shagon mu zakice. Toshagon mu. Yauwa yanxu najimagana. To ki kara sweet dinmana, tunda ita kika fiso, zan karabari sai zan tafi.Yace nabari sakeena ta. Sun jimasuna hira, sai datakin taci tashin mama daga barci,sannan tace masazata koma gida. Ya dauki leda yacika mata da kayanzaki, ya bata. Ta sa hannu ta amsatana ta xuba godiya. Ya dago kantaya fito, barin in dan taka miki.Tace ka barwa shagon wa? Bayanka kori Ayuba? Aiko bakin kwata na rakaki ko? Ta fito waje tana dariya, kawai saiga Barakata tsallako titi. Ido sukayi da junabakinta har kunne,ta bar Dan liti tsaye tayi gunta,kawata! Ta tsaya tanamata duban da yafi gaban mamaki? Tace ban ganeba? Kamar yaya? Daga shagonDanliti naga kin fito,eh menene? A tunani na kodasiyayya ce, ajinki ya wuce ki yi ta ashagon Danliti. Amma sai nagakamarkun fito tare kina dariya. Ko idonane? Tace kemuguwar 'yar sa ido ce wlh, bamaganar sa ido bane,wai da gaske daga shagon kika fito?Daga can nake.Amma dai siyayya kikayi? Barakake kika haifeni ne?Wannan irin tambayoyi, me yadame kine? Ta fizge ledarhannunta, ta duba idan sweet kikeso ai gara kitsallaka shagon Okundiri ki siya, yafiye miki mutunci.Arnan? A waje na Okundiri ya fiDanliti mutunci. Tagyara fuska tace, ni kuma wajenabai fishi ba. Fadazamuyi Mama? Yaushe kika faragood time daDanliti? Ban sani ba, ta nuna tace,kina nufin yayi nasara kanki? Baikamata ba, domin a iya sanina, bayaudara Dr. Kike ba. Yaushe kikacanza? Ban sani baBaraka. Haba mama, ai ko laifi Dr.Yayi miki bagirmanki bane ki huce haushinkiwajen Danliti. Kigayawa manya mana ayi masafada. To Ummamtsw..... Ta fige ledar ta, ta dawotana kara zuba tsaki. Baraka kuwatsaki tayi musamman da tagaMama ta sake komawa wajen Danliti. Allah kadaiyasan me sukace. Ta dai ga Mamata wuce, tanadariya. Gabanta ya kara faduwa, tadafe kirji tanaInnalillahi wa Inna ilaihi raju'un!Wlh sai Umma tajimaganar nan...... KARSHE SAI MUN HADU A NA BIYU . An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ . An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ [11/01 19:01] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI (TRUE LIFE STORY) 2***1 Ta wuce inda aka aiketa kamar zata tashi sama sbda saurin ta dawo gida.Ta zube wa inna cefane,ko zama bata yi ba ta fara fadin "inna mama na cikin hankalinta kuwa? Tace,me tayi? "Kin san danliti ya dawo....""Danliti?" Waye shi? Dan gidan buzu mai shayi fa inna."Oho ,ina jin ki me yayi? Lokacin da aka yi bikin yaya Abdulrahman danliti yaga mama ya nuna yana son ta wlh a lokacin ko kallonsa bata yi amma ban san yadda aka yi ya shawo kanta ba,ynzun nan na gamu da ita Ta fito shagonsa leda cike da kayan sweet." Inna ta dafe kirji ido waje,mama fa kika ce? Wlh inna ni kaina mamaki ya kusa kashe ni.Danliti dan iska!"Inna tace,mun shiga uku ni saude wai! Ban ga ta zama ba dole in bincika na tabbata gidansu ba'a sa ni ba! Kai mama kamar mai hankali,me zai tsone mata ido a wajen yaron nan?Kai Allah ka shirya mana yara.Bari babanki ya shigo Insha Allahu yau din nan za ni gidan gara a yiwa tufkar hanci,kar ya kai mu ya baro!" Ya kamata inna,ni ina ganin ma kamar fada suka yi da Al-ameen don tun dawowar ta bata so ayi maganar sa."To ba sai ta fadi ba,ko yayyinta sun isa su kira shi su sasanta su balle ga iyayensa a gari."Ni ma dai hakan na gaya mata. Tace min babu ruwa na" "ita mama din ta fadi hakan? "Ko yanzu ta maimaita min kiris ya rage mu yi fada a titi,inna ta kuta,ta numfasa,kai jama'a yara halin su sai su,Ita fa ta kawo shi ba dole aka yi mata ba?Ta zabga tagumi bakin tana maimaita salatin Manzo,Da azahar mahaifin baraka ya shigo gida,inna saude ta maida masa halin da ake ciki.Nan da nan ya bata umarnin taje ta bincika,ai bata bata lokaci ba,cikin tsakar ranar nan ta kama hanya ta nufi gidan uban dawaki.Umma na daki tare da abban shi ma shigowarsa kenan gidan aka gabatar masa da abincin sa yana ci.-Inna ta shiga suka gaisa sannan suka koma dakin umman.Bayan sun gaisa da en hirarrakin zumunci kafin tace.magana ce tafe dani yaya amma ki duba ko alhaji ya gama cin abincinsa zan so in fade ta a gabansa."Nan take jikinta ya mutu,tace me ya faru saude?"To magana ce data shafi mama na rashin jindadi shiayasa nace ba

Chapter 8 of 28