Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta wuce a natse ta zauna shiru, hannunta na gugar zoben yatsnta. A lokaci guda shi kuma al'ameen ya rataye kot dinsa, ya suri makullai da jaka ckn kuzari ya fito ya kulle gida, ya fada motarsa. Mai gadin rukunin gidajen ya bude masa get. Bayn sun gaisa ya mika masa dubu daya ya wuce. Mai gadi na ta murna tare da sa albarka. Shi kam kullm ckn sawa Dr. Al'ameen albarka yake, domin shi kadai yake masa alkhairi duk safiya, yace yaci abnci. Da ka dubi fuskar al'ameen zaka tabbatar yana tattare da farn ciki ba karami ba. Tamkar ynda mama ta kasnce babu sukuni sbd tsabar kewar al'ameen dnta. Bayn ta gama ayyuknta tayi wnka ta kimtsa, sai ta kwnta bisa gado ita kadai, bata aikn komai sai tunaninsa. Al'amarn kamar zai zautar da ita, domin da zarar ta tuna shagwabar sa, "GASKIYA BA HAKA AKE YI BA! Ba haka ake yi ba SAKEENA!! AI DAI BA'A SHAKE WUYA!". Ta kan yi kamar zata mutu da drya. Idan ta rufe ido shi take gani yana mata yawo tare da yin abnda yake fadi a aikace. Kai a hakikanin gaskiya al'ameen ya gigita zcyr mama, ita kanta ba zata iya fayyace ynda take ji ba game da so da kaunarsa. Duk ta kosa ya dawo ofis, don tabbatar zai sake bugowa taji muryar sa. Ilai kuwa yana shigowa gida biyar da rabi na yamma a gajiye, kai tsaye wayar ya dosa ya kira. Sai da yaji muryarta tsawn minti talatin, sannan ya daina jin kasala. Har ya sami natsuwar yin wnka, ya dan kwanta ya huta kamar ynda ita gimbiyar ta umurce shi. Haka suka kasnce suna renon jaririyar soyayyar su gwanin ban sha'awa. Ita knta anti rabi abin na birgeta har ta kan yiwa mama addu'ar Allah yasa ynda al'ameen ke ji da ita abin ya dore har ckn rayuwar aurnsu. Sun saba sosa, ba da mama kadai ba, da kowa na ckn gidan babba da yaro yasan al'ameen ta waya, kuma gaba daynsu babu wnda bai kosa sati ya kare ba, don al'ameen yazo su ganshi. Sai dai kash! Yanayn aiki bai shigo minna ba sai karfe takwas da rabi na safiyar asabar. Lallai ba karamin asubnci yayi ba, sbd tsabar kosawa kai tsaye gidnsu ya wuce. Kamar koda yaushe haka aka shrya masa tarba, amma sammaknsa yai matukar ba maminra mamaki, bata dai tmbaya bane don tasan daliln ba zai wuce na sakeena ba, sbd gaba daya wannan satin ita knta ta tabbata danta ya kusan zautuwa, duk wayar da zai bugo labarin sakeena yake bata. Suna gama gaisawa ya nufi kan waya, tayi zuru tana kallnsa tare da saurarn da wa zaiyi waya daga isowrsa? Tsammaninta ya zama gaskiya, iabin ran nasa ya kira ya shaida mata ya iso, kuma karfe goma insha Allahu yana nan karasowa. Dadi kasheta mana! Ta kamo su ameera abokn hirarta ta zayyane musu yaya zai iso anjima kadan, duk suka dauki murna da tsalle. Gagarumin shiri ya kankama, ta tsala ado na fita tsara. Kai mama akwai kyau, yarnya kamar aljana. Yaynta da anti rabi kansu kallnta suke yi, duk da cewar sun saba ganin ta, kuma sunsan mai kyau ce. Motsi kadan ta duba agogo, karfe goma taki yi mata sauri.!! Dan alkawarn kuwa goma daidai yana fakin a harabar gidan, abnka da dan gari adireshn da ta gaya masa tiryn-tiryn ya kawoshi gidn ba wata matsala. Ya fito yayi tsaye jikn motrsa,ba tare da yasan gimbiyr tasa na kallnsa ta tagar daknsu ba. Da alama bai san ynda zaiyi bane asan ya iso. Murya kawai taji a baynta ana fadin, "au leknsa ma kike yi?". Ta juyo a firgice, duk kunya ta rufeta, domin dai yaynta ne mai maganar. Tana murmushi tare da boye fuska a jikn labule tace, "a'a yaya". Yace, "zai fi kyau kije ki shigo dashi, ba leknsa ta taga ba". Tace, to, ta wuce simi-simi, yabi baynta da kallo yan 'yar drya. Ta kama hannayn yaran suka fito tare. Kiris ya rage al'ameen ya zube kasa, amma ilahirn jiknsa babu inda baya rawa. Da sauri ya tokare jiknsa damota ya zubo mata ido. Ita kuma sanyn gurin ne ya bugeta, ya ratsha ckn fatarta har ya tilasta wa tsigar jiknta tashi, sannan ta gane ashe bata dauko mayafi ba sbd daburcewar da tayi lokacn da yaynta ya kamata tana leke. Sbd haka ta duka ta dauki ameera, suka karasa gunsa. Fara'ar dole take yi a zahiri, amma gaba daya ta tsargu, sam bata ji dadn fitowrta haka ba. "oyoyo!" tace dashi. Ya sauke wawan numfashi, murxa a dishe ya amsa, "kema oyoyo!". Ya maida kallnsa kan yaran. Ya ci gaba, "ga abokina ameer, ga kawata ameera. Zo mana". Ya mika mata hannu. Da sauri taje gunsa tana drya. Ya mama ta iya? Haka nan ta dake tana jinsa da yaran, "wu! Kawata kina da nauyi sosai. Shekarnki nawa?" tace, "4" tana nunawa da yatnta. Yace, "kai kai kai! Gskya kin girme ni, amma don gata har daukarki ake yi. Antnki na sonki ko?". Mama ta watso masa harara, nufnsa ya ganota ne? Ko kuwa duk tsabar tsarguwar ce? Ita kuwa ameera drya kawai take yi. Ameer ya tmbaya, "dama kai ne yaya al'ameen din?" yace, "ni ne. Kana sona kaima?" ya makale a jiknsa yace, "ina sonka". Ya rungumo kafadarsa, "to Allah ya barmu tare". Yaynda ameera ita ma take faman fadin, "nima ina sonka yaya". Ya zura mata ido, yanaynta kamar sakeenarsa, nan da nan ya sumbaceta yace, "nima haka ameera ta!" Mama tace, "ya kamata mushiga daga ciki, surutn yarn nan ba zai kare ba". Ya zura mata ido baice komai ba. Tace, "muje mana" yace, "ai ke muke jira". Bata so ta wuce gaba, shi yasa tace, "Bismilla muje". Ya sauke ameera yana fadin, "bari in dauko muku tsarabarku ko?". Ya bude gidan baya ya kwaso ledoji 2 manya, ya mika wa ameera 1 yace, "to muje ckn gida". Yara suka yi gaba suka bar mama na ta nuku- nuknta.! Suna shiga falon kafin ya gama sallamar yaran ta sukake tabar falon, shi dai ya dagi kai ne bai ganta ba yaran suka wuce da ledar tsarabarsu. Ya aje ta hannunsa gefe ya nemi waje ya zauna yana maida numfashi domin har yanzu kirjinsa bugawa yakeyi shiyasa yana zama kasala ta rufeshi. Jim kadan Ya AbdulKadeer ya shigo tare da sallama Al-Ameen yayi wuf ya mike dauke da fara'a ya mika masa hannu suka gaisa suka tambayi juna aiki. Ya AK yace kuma harda dawainiya? Yace ahaba ba wani abu. Madalla an gode, zauna mana nizan dan fita ne saina dawo yace to a dawo lfy. Baiyi sakwan uku da zama ba Sakeena ta shigo jikinta rufe da mayafi hannunta dauke da tire cike da abubuwan sha gabansa ta aje, shi kuwa bai daina kallonta ba ta dago ta dubeshi suka hada ido tayi dan murmushi ta kauda kai, jikinsa ya kara mutuwa, Sakeena! Ya kirata a sanyaye. Ta kalleshi a nutse ido cikin ido suke kallon juna wucewar some seconds kafin yace "nayi rantsuwa zan iya rasa raina duk ranar da kikace ba kya sona" ta sunkuyar da kai shiru batace komai ba. Rayuwa zata yi min wuya muddin ban tare dake. Don naga misali within these 7days. Ba don inajin muyraki ba da bansan yanda zan kasance ba. Idanuwanta suka ciki taf da kwalla ta zura masa su tace sai ina gani kamar baka yarda dani ba dokta, meyasa? Kwallarta dake neman zubowa su yake kallo hankalinsa yayi tashin gwauron zabi ya kada kai. Yace ba haka nake nufi ba don girman Allah kar kiji min ciwo a zucia hawayenki daya na digowa zai zama tamkar tafasasshiyar dalma cikin raina. Nayi rantsuwa Sakeena tsananin sonki ke zautar dani yana sanyani sambatu ba tare dana sani ba. Kiyi min uzuri bayin kaina bane kuma bazan iya jurewa ba kin yarda dani? Take ta hadiye hawayen tace na yarda da kai da duk abnd kakeji nima ina jinsa. Kaga kuwa abnd yace doma ba zai bar awai ba. Ya danyi lum da ido ya bude tace rufe idonki. Ta danyi jim tana kallonsa kafin ta rufe idon. Gashin girarta baki wulik! Hakazalika na idanuwanta. Tasbihi Al- Ameen kewa Allah mafificin halitta wanda ya zana surar Sakeenar sa kafin yace bani labarin abnd kika gani. Tayi wug ta bude idon tace ni ban iya wann imagination din na ka ba. Nan da nan ya shagwabe fuska gsky ba haka akeyi ba! Ba haka akeyi ba sakeenan! Dariya sosai ta kubuce mata ya bita da kallo komai kara mata kyau yake yace gsky sai kin bani lbr kawai. Ta gyara zama tace to shikenan, ta rufe ido ya zura mata nasa idanun menene labarin? Tace wani busasshen likita zaune bisa kujera kaga gemunsa.......? Yayi saurin katseta bani bane sake wani! Ta bude ido tana yar dariya. Pls kabar maganar lbrn nan, kinsan Allah saikin bani lbr come on close Ur eyes! Ta dan numfasa ta dafe kirji, Oh ni ya su! Ta sake rufe ido tayi dan shiru yana kallonta meye lbrn? Tace duk inda ka duba tsaf yake cikin gidan haka dakin amaryar yake. Bansan yanda zan bayyana kyaun ta ba, daga nin wanda ya shigo ango ne adonsa ya bayyanar da kyaun surarsa. Gefenta ya zauna ya dauke mayafin kanta sannan yayi kiran sunan Sakeena! firgigi ta bude ido kamar an kira sunana? Ya kada kai a hnkli cigaba da lbrnki ba wanda ya kira ki. Tace ai nagama. Ya rumtse ido ya dafe goshi Ya Salam! Kin katsewa angon nan jin dadi gsky ba haka akeyi ba. Tayi murmushi ta matso gaban tire ta tsiyaya masa juice din ta bashi Ungo ka sha zahiri. Ya dan ware ido kina nufin nine angon? Sosai ma" yasa hannu ya karba yana fadin amazing watau nine angon? Ya kurbi juice yaci gaba "Hakika ban taba jin lbr mai dadin na yau ba" ko? Gsky ina ganin ma shiyasa Mami tace in kawo miki wadannan kayayyakin. Ya turo mata jakar ledar katuwar gaske tabita da kallo tace kai Mami harda dawainiya haka? Yace dan Mami ya zama ango kinga dole ta kawo kayan siyen baki koba haka ba? Ta dan rufe fuska ta bude tace hakane to nagode Allah ya saka da alhairi. Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka ina binki bashi, duk ranar da na nema dole ki biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba, wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi 'yar drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya, har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn suke?" tace, "haka suke". Yace, "bambancnku ido, naki kamar na agolan nufawa!" Fuska kumbure take harararsa. Ya kylkayle da drya, haushi ya isheta, bata san lokacn da ta figi filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe filon ya rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?". Ta juya idanuwatana ci gaba da harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai, nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna. Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu ankara ba suka ji azahar tayi. Ko wannensu yayi sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan tande tande. Shi yasa ta kira masa su ameera suka ci abncn tare suna ba juna labari. Tabbas mama ta yarda al'ameen na son yara. Nama har na hannun ameera ci yake wnda ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki, yaran na tare dasu har karfe 3. Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da al'ameen, sannan ta kada yaran don shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito, ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo nan". Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss me". Kowannensu ya sumbace shi, shima ya sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu, ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka bar falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi, ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya canki abnda take tunani.! Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka ina binki bashi, duk ranar da na nema dole ki biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba, wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi 'yar drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya, har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn suke?" tace, "haka suke". Yace, "bambancnku ido, naki kamar na agolan nufawa!" Fuska kumbure take harararsa. Ya kylkayle da drya, haushi ya isheta, bata san lokacn da ta figi filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe filon ya rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?". Ta juya idanuwatana ci gaba da harararsa. Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai, nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna. Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu ankara ba suka ji azahar tayi. Ko wannensu yayi sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan tande tande. Shi yasa ta kira masa su ameera suka ci abncn tare suna ba juna labari. Tabbas mama ta yarda al'ameen na son yara. Nama har na hannun ameera ci yake wnda ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki, yaran na tare dasu har karfe 3. Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da al'ameen, sannan ta kada yaran don shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito, ameera sanye da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!" yace, "daga ina? Come on kuzo nan". Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss me". Kowannensu ya sumbace shi, shima ya sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu, ita ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka bar falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri. Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan al'ameen ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami kulawa. Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba karamin firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata drya, "ai na gaya miki zan rama, me kike tunani?". Ta kara sakan masa harara, sannan ta dauke kai. Yace, "nasan tunani iri daya muke yi, ko ba tunanin 'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta ynda take kallnsa kawai ya gane ya canki abnda take tunani.! Ya kada kai yana dan murmushi, "haka zaki haifa min su, nima in sanya sunan dady da mamyna ko?". Ta dauke kai don ya bata kunya. Yace, "no ba maganar kunya bace, ai daga ni sai ke ne anan, Allah shine shaida, shine kuma zai bamu muna zaune, tnda yasan muna so, muna kuma bukata. Ubangiji kasa hakan ya tabbata, kice min amin!". Ta kara kasa da kai, amma ckn randa da manyan baki tace AMIN.! Yace, "shikenan, ai nasan kin amsa, mata da irin nasu salon? Wanne ne al'ameen bai sani ba? Kice in rufe ido in baki labari". Tace, "bana son ji". "yarnya da kinsha labari, don sunaynsu kaf! Sai na gaya miki". A karkace ta kalle shi, bata dai ce komai ba. Zai kara magana tasa yatsnta 2 ta toshe kunnuwnta. Ya kece da drya, "baki son ji ko? Ai nima na fasa fadi, sai ranar tazo, da kaina zan yiwa idanuwan nan tiyata in cire kunyar". Ta mike tana 'yar drya, tace, "kaje kayi sallah, lokaci yayi". Yace, "yes madam!". Al'ameen kenan, tare da gimbiyarsa ya wuni zungur! Amma ganinta bai ginshe shi ba. Har abuja yasa ta kira waya suka gaisa da ya A-kadir da matarsa amina. Yarnsu daya mai sunan kakansu Isma'il, shi yasa ma suke kiransa Malami. Hnkaln al'ameen bai kwnta ba sai da ya amsa gaisuwar karamin yaya, watau A-rahman, ya gabatar da kansa, ya tabbatar da kowa na maraba da shi. Sannan ya kara samun natsuwa. Gab da kiran magriba da kyar da jibin goshi yayi ta maza, yayi sallama da kowa ya koma gida. Duk da haka sai da ya sake kirnta a waya da daddare. Tsoro mama ta rika ji, irn wannan sabo da al'ameen yayi da ita! Tabbas zai sha wuya idan ta koma makrnta. Tausaynsa ya zauna a ranta, don ba shi kadai ba har ita kanta zata ji jiki, domin kuwa dai al'ameen ya riga ya zama bargo da jini, kashi da tsoka, jijiya da fatar da suka hade suka zama SAKEENAH! [11/01 12:59] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***7 Washegari ma kamar jiya karfe goma zuwa bayan sallar azahar. Tayo masa raki tare da su ameera, haka ya zura mata ido ya rasa inda zai tsoma tsumman ransa. Gajiya tayi da tsayuwar ta kada yaran tace, "ku wuce muje". "sakeena!" ya kirata, ta tsaya cak! Sannan ta dawo baya ta tsaya saitinsa. Bata kalle shi ba sai da yace, "pls ki dubeni sakeena" Ta dago su raurau da kwalla ta kalle shi. Yace, "ki taimakeni ko fasfot ne na hotnki ki bani na wuce dashi". Tace, "sai dai in duba maka wajn anti". "hnzarta don Allah ko na iya tfya". Da sauri ta wuce ta barshi da yaran. A daki ta sami anti rabi tace, "ki taimakeni anti, Dr. yaki tfya wai sai na kawo masa hotona". Tayi dan murmushi, "ai wannan likita naki sai a hnkali, je ki dauko album ki duba masa". Ta kwaso manyan album guda 4 ta darzar masa guda 2, daya nata, daya suna tare da su ameera. Ta nemo ambulan ckn takardn yayanta ta saka su ciki, tayi waje. Tana mika masa ya bude ya zaro su ya duba, yayi jim! Kafn ya sumbaci hoton, 'yar kunya ta kamata, ta kauda kai. "Sakeena!". Ta dube shi, yace, "na gode, kinga na sami abokiyar hira ko? Ga kuma abokina da babbar kawata". Tayi shiru, ya sake cewa, "kinyi shiru, are u jelous?" Da mamaknta tace, "na me?" "zan wuce da madam dina, kuma a gabnki na fara nuna mata love". Tayi dan murmushi, "lokaci na wucewa Dr. ban son dare yayi maka" Ya lumshe ido, ya bude yace, "zan tafi sakeena, sai munyi waya ko?" ta amsa da kai. Ya juya kan yaran, "to ameera, sai wani satin ko?" tace, "zaka kira waya?" "sosai ma. Ameer sai na kira ko?" suka yi musabaha ya tafi yana fadin, "to yaya?". Ya shige mota suka rufe masa, "Safe journey! Allah ya tsaye". Ya amsa, "amin SAKEENA TA! I love u". Tace, "me too". Ya yiwa mota key, ta janye yaran gida. Yayi kwana ya bar harabar gidan, suna yi wa juna bye-bye! Al'amura sunci gaba irn haka, kullm son sakeena kara zama yake wani wuri na musamman ckn zcyar al'ameen, tamkar ynda mama ke jin rayuwarta ba zata taba tfya daidai ba, ian bata jin ko da muryar Dr. nata ba. A haka ta kammala hutnta na sati 3, duk sati yake zuwa suga juna. Yau shine satin karshe da mama zata koma gida, daga can sai makrnta. Akwai alkawarn zata je gaida maminsa kfn ta koma, sbd haka tana zaune ckn shiri tare da 'ya'ynta 'yan rakiya. Karfe goma na safiya yana kofar gidan. Babu bata lokaci ya kwashesu ya aje katafaran gidan mahaifnsa. Suna ckn mota basu fito ba yake fadin, "saura ki shiga kina min kauyanci, sai nai miki allura a gaban mamin, inga tsiya" . Ta watso masa harara, kunyar me zanji? Muje ckn ka gani". Yace, "kamar da gaske" "uhm.... Bari ka gani". Ta bude murfn mota ta fito tana fadin, "ameer ku fito mu je". Ya fito yana drya, ya budewa su ameera kofa suka fito, ya kamo hannaynsu ya dubeta, "to muje ko?". Tace, "muje mana". Yana murmushi yana fadin, "ha! Ha!! Yarnya yau zanga ynda zaki yi a gaban surika". Ta yamutsa fuska tace, "kasan Allah zan koma". "to shikenan!" "wlh baki isa ba, idan na rika kururuwa ina ihu, duk sai na tara miki jama'ar unguwar nan". Ta bishi da kallo yana mata drya, ita kuma tana wani irin murmushi mai sace zcya. A zahiri ya ganota kunya take ji, shi yasa take 'yan kame- kame. Kawai fitowar mami suka gani, "oyoyo sakeenar mu!". Nan da nan ta daburce, kasa zata shige ko sama? Da sauri ta durkusa, "sannu mami!" ta mika hannaynta ta dago ta, "taso, taso muje". Ta rungumeta jiknta, "yan yarori sannunku da zuwa". Ta fadi tana kallnsu ameer. "shigo dasu mana". Ta wuce rike da mama, ya bisu da kallo kamar ya zubda kwalla sbd murna da farin cikn da ya lullube shi. Ya sauke numfashi, ya ja hannunsu ameera ya bi bayansu mami. Har dakn barci ta shige da mama, ta nuna mata kujera, "zauna nan!". Ta zauna kai a sunkuye, ya shigo da yaran, yaynda mami ke fadin, "ki saki jiknki sakeena, nan gdnku ne, kuma ni bana surukar, 'yata ce ke. Kinji?". Ta kara rufe fuska da mayafi tana dan murmushi, ta silalo ta kwashi gaisuwa, mami na amsawa baknta kamar gonar auduga. Yaran ma suka gaisheta, ta tambayi sunaynsu, kowannensu ya gaya mata. Kusa da mama al'ameen ya zauna baknsa har kunne, "mami ya kika ganmu? Munyi matchn ko?" tace, "ai kana zama kawai naji na kosa ta shigo gidan nan, yanda kasan in boyeta". Yace, "kinsan ynda za'a yi? Mu kulleta a wani daki, muce bamu ganta ba". Dariyar mama ta karu, ta kara sunke kai tana jan mayafi. Mami tace, "idan ma muka yi hakuri dan lokaci kankani ne, Ubangiji dai ya bamu aron rai da lfya. Kuma Allah yayi muku albarka, na gode kwarai da gaske sakeena. Duk mai son tilon dana gaskiya nima bani da kamar sa. Sbd haka ku rike amanar junanku, kinji sakeena?". Ta amsa da kai. Yace, "ina su Iya? Basu san amaryata ta iso bane?" tace, "suna kicin tun safe suke shirya mata abncin tarba". Ya mike, "bari in kirasu, ai ko ladi bata zo ba ya kamata Iya tazo taga amaryar dan Iya.!" tace, "maza jeka". Ya fice. Mami na masa drya, wannan amarya ana ji da ita. 'Yar dattijuwar na zaune tana yankar ganyen latas, ya fado yana kira, "ina Iya ta ne?" tace, "gani nan dan Iya". Ya tsugunna baynta ya yada kansa a kafadar ta, a shagwabe yake magana, "baki san amaryar dan Iya ta iso bane?". Ta kara fadada fara'arta, ta aje wuka, "ina na sani? Ynzu tana nan ciki?" "tana dakin mami, taso muje. Iya yau mu 2 zaki goya". Tace, "ya zama dole". Ta yunkura ta tashi tana kiran Ladi, "maza kizo amarya ta iso!". Tayi gaba ya biyota suka shigo dakin, yayi azama ya koma kusa da mama. "ya kika ganmu?". Ta rangada guda, daidai ladi na kawo kai, "lallai iya harda guda?". Tace, "abnda yafi guda ma zanyi ladi, wannan amarya zubin larabawa? Gskya dan iya kayi sabe, Allah ya tabbatar da alkhairi". Gaba daya suka amsa, amin. Shi kuwa ji yake tamkar yau yake angwanci, bai san lokacin da ya kai hannu ya rungumo kafadarta ba yace, "Iya kenan, mai raino na". Da sauri ta zame ta sulale kasa ta makure. Mami tace, "hayaniyar ta isa haka, aje a kawo musu abin sha" Kafn kace kwabo tsakar dakin mami ya cika da kayn lashe-lashe da jus kala-kala. Al'ameen ya zuzzuba musu, ya mikawa yaran. Sannan ya juya kan gimbiyar ya miko mata, taki karba. "nifa ban son kauynci, kinsan Allah zan miki dure!". Mami tace, "wai tsaya, bakuwarka ce ko tawa?" yace, "taki ce maminmu". Tace, "to tashi ka bamu wuri. Don me zaka dameta? Duk ka kanainaye min ita, maza tashi ka tafi harkoknka". Ya marairaice, "baki tausayina mami? Daga yau fa bazan sake ganinta ba sai karshn watan da zamu shiga, sannan ba waya ba komai? Pls mami ki barni in zauna". Ta tafa hannu, "ya Rasulu, ni indo! To bari in tashi, watakila ni take jin kunya". Ta yunkura zata tashi, "don Allah kar ki daka ta tashi, ki dauki komai ki ci, ki sha lemu kinji? Sai kinci kin koshi a gidan nan zan tabbatar kina son dan Aminu na". Ta fice, al'ameen din yana drya. Ya kara matsowa, "kinji abnda tace ko? Nima yau zan gani, kina sona ko a'a". Ya jawo tiran soyayyen naman kaji, meat pie, donat, lafiyayyen cincin da samosa, yace, "to Bismillah, iya cinki iya son da kike min". Ta dubeshi tace, "wannan wayau ne, a wane ckn zan zura tulin kayan nan?" yace, "oho! Ni dai na kare magana, kuma kina jin abnda mami tace". Tayi shiru tana kalln tire, kafn ta dubeshi, "don Allah ka tayani ci". Yayi 'yar drya, ya dauki samosa ya kakkara wa yaran. Ya sake daukar daya ya kai baknsa, "mu tayaki, kema fara ci". Duk kunya ta isheta, da kyar tasa hannu ta dauki meat pie, ta juya gefe ta gutsira. Ya zura mata ido jim! Sannan ya dauki kofin lemun ya miko mata, "sha in kara ganin ynda kike so na". Ta karba ta dan kurba. Ya jawo ameera jiknsa ya rungume, "kinga ynda antinki ke so na?". Oho! Ina ruwan ameera, me ma ta sani banda drya, tana amsawa da kai. Sai ga ladi dauke da wani tiren ta aje wani dan matsaikaicn kek da duminsa. Yace, "a gaida ladi". Tace, "likita irin wannan zaman da kake yi kyanshi a buga muku hoto". Yace, "ko ladi?" "gaskiya". Ya fice suna masa drya, jimawa kadan ya dawo da 'yar karamar kyamara a hannunsa. "ai kema zaki iya daukar mu ladi, ba wuya. Duba nan ki gani, saman nan kawai zaki latsa". Yana saitawa ya fara bada misali, sai dai kawai mama taji wal! Haske ya wuce. "ai kin gane ko ladi?" "na gane likita". Ya mika mata. Mama kuwa sai kalln ikn Allah take yi, ya dawo gefnta ya zauna, ya taro su ameera, ladi tayi ta yi musu hotuna. Wasu tare da yaran, wasu su kadai. Ladin ya tura ta kira mami, itama ta zauna suka yi hotunan tare, fadi take, "wannan shagali yayi kyau". Mama kuma bata sake ba sai da al'ameen ya tafi sallah. Sunci sun sha, sun bar gara birjik! Kamar ma basu taba ba. Kafn ya dawo ta gama shirin tafya. Ga ledoji tuli, kayayyakin da mami ta bata. "ban gane ba?" Ya tambaya, har da kama kugu hannu 2. Tace, "gida mana". Ya langabe kai, "gaskya ba haka ake yi ba, ba haka ake yi ba sakeena. Ai dai sai la'asar ya kamata ko?'. Tuni take ta drya zancnsa, kafn tace, 'ka manta yaya na jirana ne?'. Ya runtse ido tamau! "oh my God!". Ya bude ya kara matsota, ya zura mata ido, "kamar ki ta zama a gidn nan sakeena, bana so ki tafi". Ta sauke numfashi, "kayi hakuri". Yace, "yaya zanyi sakeena? Ya zama dole, amma ki bari zuwa karfe 3 sai mu tafi" "Allah yaya zai yi fada, kana so ya bata min rai ne?" ya kada kai, "bana son kowa ya bata miki rai sakeena, kin gama shiryawa?". Ta amsa, "na gama. Ka ga kayan da mami ta ba ni? Sunyi yawa Dr, kace ta rage". Yace, "me yasa ke baki ce ta rage ba?" "kunya nake ji" "oh, nine mara kunya kenan?". Tayi dan murmushi, "ba haka nake nufi ba yallabai". "to ai mami tasan kinfi karfn wadannan tarkacen ne, shi yasa ta baki su. Gaba daya shopping din makarnta ne. Bari in zuba miki a mota ko?". Tace, "na gode!". Sai ga mami ta shigo. "mami barin in maidata gida, yaynta na jiranta zasu wuce". Tace, "yana da kyau! Sakeena na gode, a gaida min mutan gidan. Insha Allahu duk ranar da na shigo fandagorin zanje mu gaisa da umman taki". Tace to. Ya kwashe kaya ledoji hudu, mami ta riko hannayen yaran suka fito, tayi sallama da su iya. Har mota mami ta raka su, tana tsaye suka fice. Suna tafe a mota suna hirar Mami, zcyar mama gwanin dadi, surikarta na sonta, kuma ta nuna mata kauna. Yayanta na waje yana ta faman duban agogo. Al'ameen yayi fakin suka fito. Yaran suka ruga gunsa, take nan suka fara bashi labarin ina da ina suka je, kamar shi ma bai sani ba. Bayan sun gaisa. Yace mama tayi sauri ta fito da kaynta, don shi a shirye yake, ita kadai yake jira. Ta shiga ciki da sauri dauke da kayan da ta samo, sbd tana so ta nuna wa anti Rabi, kuma ta dibarwa su ameer wani abu. Haka kuwa aka yi, anti rabi na ta sa albarka, ita kanta ta samu mayuka masu tsadar gaske, da turare guda 2. Mama da yara suka fhto da kaya suka zuba. Hankalnsa a tashe yake. Ganin suna satar kalln juna, shi yasa yaya yace, "ina zuwa". Ya shiga daga ciki don ya basu guri suyi sallama. Ya zura mata ido yace, "sai nazo visting, Ok?"tace, "shikenan, ina saurarnka". "zanzo miki da pictures din da muka dauka ki gani". "to". Suka yi shiru sai kalln-kalln suke yi. Idanuwnsa tam da kwalla yace, "gskiya gobe ba don da wuri zaku wuce ba, zuwa zanyi. Ban ganki ba, banji muryarki ba. Anya kuwa zan jure?". Haka nan nata idanuwn suka yi ja, ta bishi da kallo, amma ta kasa cewa

Chapter 4 of 28