Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta rasa inda zata sa ranta taji sanyi sai kawai ta nemo lambobin sa ta kira bugun farko taji muryarsa yana mata sallama murya na rawa take fadin don girman Allaj yaya ali kayi hakuri ka yafe min.. 148-yace mama kuka ki keyi me yasa tace dole inyi kuka yaya ali don ban taba sanin ni butulu bace sai yau komai ya faru laifina ne kamar yaya laifinki komai bana Allah bane tace laifina ne me yasa ban aure ka ba tun kafin mu sake haduwa da al-ameen kuma ni nasan kana sona fiye da tuna ni na me yasa na zama butulu akan soyayyar da kake nuna min ya numfasa ya dan kada kai yace saura reni da kyau mama ai yanzu mu ba yara bane dai dai gwargwado mun yi hankali gane komai shirin Allah ne ni nayi imani sabo dani ba mijin ki bane shi yasa aurenmu bai yuwuba alkawari ne sai kin auri al-ameen shi yasa Allah ya sake hada ku wallahi bana BAKIN CIKIN auren ki da shi illa iyaka ina ciwon rasa abinda ni nake so.. Abinda na rubuto miki a sakona har cikin zuciyata haka yake Allah ne shaida na saboda haka ki manta komai ke yar'uwata ce ta jini abar alfaharina a ko'ina kar ki sake zubda hawayenki idan har kin yarda kin amince da abinda nake fadi kin yarda? Ta sauke munfashi wasu kwallar suka sauko bisa kuncinta tace na yarda da kai yaya ali ya ce to share hawayenki tasa bayan hannu tana sharewa kafin tace na share ya yi dan murmushi yace zamanin kuka ya wuce har abada da yardar Allah farin ciki muka fuskanta babu waiwaye yanzu gaya min ranar da kuka fara ganin juna duk a sume kuka fadi ko yasa dariya ta kubce mata ta cw wane irin suma yaya ali ah ya baza ku suma ba saboda murna ai so ba karya bane kanwata,,, , 149-tace hakane amma ina mai tabbatar maka shi din ma Allah ne yayi dole sai na aure shi wallahi da da gaske nake bazanyi aure ba sati uku muna dauki. Ba dadi har na bar makaranta saboda shi daga baya muka sasanta saboda abokinsa ya cika min ido yace baki kyauta ba kuma da kin zalunci kanki akan aikin banza don nayi rantsuwa kina son al-ameen to alhamdulilahi tunda Allah ya gyara komai sauranmu shan biki ko? Yayi dan murmushi ta sunkuyar da kai kin yi shiru. Tace me kake so in ce ki gaya min ranar shan shagali mu fara shirye shirye tace kaji yaya ali baku. Ne masu sanyawa ba yace eh gaskiya ne dama abba ya gayawa su baba za'a zo asa rana da zarar sun turo ni zan bada shawara kar asa da tsawo yaci gaba da dariya yaya ali ke nan yace ba dai kunya ki ke ji ba na sani to shi ke nan bari in kyaleki ki huta sai mun hadu a gida ko to shi ke nan Allah ya kai mu lafiya.. Yace amin suka danyi shiru jim sannan tace yaya ali ya amsa ina jinki ta sanyaya murya tace indan na gaya maka wata magana zaka yarda yace me zai hana tace ina sonka yaya ali ya yi jim shiru kana ya numfasa yayi dan murmushi yace to na gode ki gaida min angonki tace zai ji...bata karasa amsawa ba taji ya kashe wayar ta runtse ido tana mai da numfashi kwalla suka tsatso mata tayi sauri ta goge su ta jawo filo ta jin gina shiru tsawon lokaci sannan ta kada kai tace a fili Allah sarki yaya ali Allah ya kara maka dan gana haka zalika yaya alin jikinsa ya yi mugun mutuwa ya dade yana sakar zuciya sai dai kalmar da mama ta furta. Masa tayi masa dadi kuma ya tabbata duk lokacin daya tuna zaiji sanyi a ransa, 150- TABBATACCEN ALKAWARI duk inda ka duba kofar gidan uban dawaki jama'a ne kwatsam babu masa ka tsinke motoci kuwa sun tasar ma bakin babban titi zan so mai karatu ya tsamo mutum daya cikin wadannan daruruwan mutanen ku kwatanta irin FARIN CIKIN da yake ciki a halin yanzu kuma a wannan rana mai dimbin tarihi cikin rayuwarsu sanye yake cikin wani farin lallausan yadi yar ciki da wando hadi da mulun malun hula fara da farin takalmi. Fari hakan zai tabbatar da yanayin da yake ciki koba ka kalli fuskarsa ba,idan ka kalleta kuwa kai kace gonar auduga ne a haske da walwaki da annuri wajen kwatance,Ayi kurum ke nan tabbas shirun shine zaifi domin kwatancen bazai yuwu ba tsaye yake jikin wata makekiyar jeep yayin da wasu rukuni na manyan lokitici daga ko ina gida da wajr suka zazzagaye shi domin dai akwai wasu jajjayen kunnuwa su uku gab da za'a daura auren dr lawal ya sake ketowa da wasu tawagar bakin likitocin a matsayinsa na mai tarbar baki al-ameen ya tarbesu kusan dama sune kawai dr al-ameen yake zaton basu iso ba tawagar likitoci ne da wasu ma'aikatan jinya daga sakkwato ana ta musabaha baki yaki rufuwa kowa ka kalla ka san yana cike da farin ciki daga ciki kuwa waliyyai ne ke ta shirye shiryen gabatar da daurin auran cikin dan kankanin lokaci alhaji basiru ya mika amanar sakeena a hannun alhaji nuhu waliyyin dr al-ameen akan sadaki dubu hamsin... -nan da nan masu. Shela suka hau aikin su wasu tsofafin mata suka fara rangada guda makada da mabusan marafan lafai suka dirfafi ango rerawa suke yi abin sai wanda ya gani kwarai suka birge bakin turawan da ke tare da ango shiyasa suka zaro wayoyinsu suka fara dauka baya ga haka ga makadan nufawa nan birjik kowa na gwada basirarsa da kwarewar sa duk inda ango yake takawa kuwa kudi ne kawai yake zubdawa marokan da mawakan na kwashewa daga nan ma'aikatan hotel din da a ka kwaso daga minna da kaduna suka fara raba wasu manyan fararen ledoji guda biyu ake mikawa kawanne mahaluki dake wajan koda almajiri ne al-ameen ya bada umarnin a basji kamar yadda akaba kowa leda daya kayan kwalama ne dangin abubuwan da ake yi da fulawa watau (snacks) nama kala kala akwai na kaza rago da shanu jus iri iri da robar ruwa, dayar ledar kuma abinda rabonka ya tsaga domin dai babu abinda ba 'a raba ba,, Agogon bango da na hannu da wayoyin hannu dardumar sallah kai harda takalma da huluna turare masu zafi banda kana nan abubuwa irin su tawul hankici birorin rubutu da littafan addini da sauran abubuwa zaiyi wuya ka bude jakar ka ka sami kyauta kasa da iri bakwai can kuma sai ga wasu kananan yara suna raba wata yar karamar jaka mai ban sha'awa bakin jakar a tsuke take in ka bude ka sha dariya domin babu komai cikinta face SACET SACET NA PARACETAMOL nan. da nan abokai suka kaiwa ango don ya ganewa idanuwansa lallai yau shagalin na likitoci ne yana karba ya kwashe da dariya turawan wajrn na taya shi su kansu. Abin ya basu al'ajabi har daya daga cikinsu yace lallai wanda yayi kyautar nan yana da basira hakan yasa al-ameen ya duba sunan take nan yaga (CUT CEE BARAKA) ya kada kai yana yar dariya yace best friend din ta ce aka ci gaba da dariya tare da annashuwa mai yawa...... .idan muka shiga daga cikin gida kuwa ita uwar gayyar kusan can ake kankat.wajen ado tayi canji sama da talatin tun kwanaki uku dafara shagalin bikin.dole tasa domin angonta yasa mata kaya akwati goma sha biyu.ita kanta dataga kayan ciki saida suka girgizata.musamman kit din na kayan karas.mai karatu nabarka da tunanin ya suke?kusan yanxu abubuwa sun kawo karshe.tunda anfara neman amarya ana zagawa da ita gun manya dan su samata albarka.inna saude ke riqe da mayafinta.sasan gidan aka zaga da ita.iyaye suka tofa albarkacin bakinsu.daga qarshe akajata falon abbanta.inda gabadaya yayunta suke zaune shi.suna shigowa ta wuce jikinsa,yawan shekarunta bai hanata gaucewa da kukaba.shikuwa abban farin ciki! yasanya shi zubda hawaye.yau autarsa zata tafi gidan mijinta hartakai ga bai iya cewa komaiba.sai yayunta ke mata fada tareda sawa auren albarka.kamar wasa sai yazama dakyar aka banbareta daga jikin abba.takoma dakin ummanta takifa kai ciki.kukan rashin ummanta takeyi.jitayi anzauna kusa da ita muryar yaya ali taji yana fadin kiyi haquri kitaso mama!kowa yashiga mota ke kadai angonki ke jira!nanda nan tadago ta dubeshi duk idanuwa sun kode jajir!sun qara fitowa waje. 153.yasake fadin pls.ki kwantar da hankalinki ki taso a fita dake,,kin san hanya ba kyau ko?batace komaiba.ta tashi zaune ya miqa mata hankici yace share hawayenki!ta karba ta share ya gyara zaman mayafinta ya rufe mata fuska.sannan yakamo bakin mayafin yajawo ta falo.inda su anty amina ke tsaye cirko cirko.yace gatanan na fiddo da ita.ku muje nizan sata a mota.ya wuce anata musu dariya.wasu na guda.makekiyar jeep din sabuwa fil!itace angon ya tanada don amaryarsa.yaya ali yasanya ta aciki.inna saude da baraka tare da zainab da anty amina suka take mata baya cikin motar.gabadaya motoci suka tashi aka jera kamar an rako shugaban qasa.sun iso minna karfe biyar da rabi na yamma.akwai wasu kosassun dawakai guda goma dake jiran isowarsu.akan mahadar dazata shiga dasu anguwarsu..amarya da zainab suka hau biyu.sauran takwas din kuwa ango da abokansa cikinsu harda turawan da sukazo daga rasha.gaba daya sun daura alkyabba da rawani na alfarma.musamman alkyabbar amarya tafi kowacce ado.sai wanda ya gani suka tankaya makada da mabusan sarakunan lafai na gaba da bayansu suna qayata sha'anin.motoci na biye dasu ga jama'a suna tafiyar qasaita anata dauka da kamarori kala kala.tafiyar minti talatin takaisu get din gidansu.mami ta fito ta tarbi amarya da turarenta mai shegen qamshi.tana fesa mata anata rangada guda.sannan takamo hannunta suka wuce gida sauran ayari suka take musu baya.sashi na musamman aka warewa amarya da yan uwanta.babu abinda babu na nau'in abinci dasu kala kalar kayan sha.sun cika wani dan matsakai cin sito.sai abinda kake sha'awa zaka debo kaci. BAKIN CIKI 3***12 bayan anci abinci sallar la'asar aka gabatar data riskesu a hanya.bayan magrib da isha'i motoci suka sake kwashesu sai gidan amarya.wanda layi biyu kacal ne a tsakaninsu.dukiya taji jiki.irin dukiyar da aka zubawa mama agidan sai ka rantse da Allah baza a kwanta a kabariba.shikansa tsarin gidan abin kallo ne.bayan yan rakiya sungama bawa idonsu abinci.motoci suka sake dibansu suka maida wajen mami.amarya kawai aka bari dan bawa ango damar hutawa da amaryarsa.ganin basuda isashen lokaci suma gobe lahadi zasu koma zariya.karfe tara ya raka bakinsa hotel dindaya kama musu.shikuma yadawo gida cike da zumudi maras misaltawa..ita kuwa amarya tuni tayi wanka saboda zafin datakeji.tasake caba ado ta qame tana ta zuba qamshi.kawai sallamarsa taji cikin dakin gabanta yayi mugun faduwa.ta amsa masa tanajan mayafi.yatako a hankali yazo gaban gadon ya zuba mata ido.tsawon lokaci sannan ya sauqe numfashi..yazauna gefenta ya duqa sosai.yaleqo fuskarta suka hada ido.tayi murmushi tasadda kanta qasa yayi dariya yace amarya kenan.yadauke mayafin ya zura mata ido.yayin da yake juyo fuskarta gareshi.ta dubeshi tana murmushi kafin tace sannu da zuwa!yace kezanyiwa sannu kin iso lafiya?tadan murmusa lafiya lau.yace to alhamdulillahi.dukkan godiya ta tabbata ga Allah.daya nuna mana wannan rana dabamu taba mafarkin zatazoba.155.ya lalubo yatsanta ya runtse cikin nasa ya nisa sannan yaci gaba abinda nakeso dake shine ki kwantar da hankalinki muyi zama na amana wannan zama dazamuyi bana soyayya bane zalla a'a harda ibada.mudauka hanyar aljanna muke nema.ina fatan zaki zama mai bani hadin kai har qarshen rayuwarmu.ta dubeshi ido taf kwalla.tace insha Allahu zaka sameni mai sadauqar da rayuwata a gareka.tareda bin umarninka muddin bai sabawa shari'ah ba.kwalla suka sauqa bisa kuncinta ya zura mata ido sosai.yadan kada kai.meya kawo hawayen? yayi sauri yajawota jikinsa.no pls bansan dalilin wannan kukanba.murya shaqe tace farin ciki dokta! bantaba tsammanin zansamu nutsuwa kamar daba.azatona rayuwata tagama rushewa.amma sai gashi kanata hidima dani tamkar zaka auri.......yayi wuf ya rufe bakinta.bana sonji.kawai kiyi shiru idan bazaki fadi alheri ba.ta zuba mishi ido shima nasa sun fara kadawa.ya share mata hawaye.kinga tashi muje muyi alwala muyi sallah shine zaifi mana kyau.yaja hannunta yakai bayi fara yi ki fito.tayi ta fito.shida ya shiga sanda ya watsa ruwa tukun yayi alwar ya fito.ya jagoranci sallar raka'a biyu tareda miqa godiya ga Allah........ya juyo gareta tana miqe kafafunta saboda gajiya.yace in kwanta? tace kwanta mana waya hanaka?nazaci za a min irin na rannan ne a koreni inaji ina ganin abinda nakeso.tayi yar dariya.mesa baka mantuwa?yayi lum da ido!yace sharp brain.!ya qara bata dariya tace ai yanxu ban isaba,,,kayi kwanciyarka mai gida... .kawai taga ya yada kai bisa cinyoyinta kunya ta kamaata.ta kauda kai daga kallonsa.yasa yatsansa yamaida fuskarta.yace kalleni mana.mekike nufi da kauda kai?ta yamutsa fuska tace ina na kai shi? yayi dariya.wai naga har paracetamol kuka raba wai ku doctors ko?tace babu ruwana aikin baraka ne.tace alqawari ta dauka sama da shekaru biyar dole ta cika.gashi nima tasaka min ajaka dazu dazasu koma.yace kuma wlh ta birge har dr begas yasarawa basirarta.sai dai kun mance baku rubuta dose ba yakamata agayamana nawa nawa zamu sha?tayi dariya ai yawuce dokta.in,miqo maka kasha?.kawo min.tace to dagani.ya manne ido daya yace nanfa daya.ta watso masa harara.yayi murmushi.yace kinajin yunwa ko?takada kai.yace aikuwa ko bakiji yunwa dole kici tsarabata..tace dole?yace yazama wajibi ne yau inshayar dake madara inji manzon Allah.kinga kuwa dolene tayi shiru tana kallonsa kamar yadda ya zubamata ido.karfe biyar na asuba da kwata taji ana bubbugata a hankali tabude ido taga fuskarsa dafda tata.yasa mata ido za a iya tashi koda sauran gajiya?taja mayafi ta rufe fuskarta yayi dariya.yasa hannu ya yaye rufuwar.ta mulmula ta dirqa tadayan side din tafada bayi.yanata dariya sannan yanufi sallaya yatada kabbarar sallah.157.yayi nafila kana yakawo farali.kafin ya kammala tafito ta kintsa ta daura hijab.ta fara sallah.sai da ta kammala tsaf harda azkar din safe.sannan ta juyo ta dubi inda yake.yana kwance bisa shimfida.yasa hannu yayi kiranta.ta miqe ta nufi gunsa ta zauna gefe sannan tace ina kwana? yatashi zaune yabita da kallo yace qalau na kauna kefa?tace nima yace da kyau!kinsan wani abu?ta girgiza kai.to rufe idonki.tayi murmushi ta rufe.cike da annuri.ya tura hannu qasan filo ya zaro dan mukulli.yakamo hannun damarta ya damqa mata.bude ki gani.ta bude ta bishi da kallo dan mukulli nagani.yace hausawa sunce yaba kyauta tukuici.wannan shine tukwaicin kyautar kanki daki ban jiya.wata yar mota ce kiyi maneji.kanta yayi gingiri gin dokta shine......ya nuna mata alamun tayi shiru banson ji ok?ta wuce jikinsa ta qnqame.ban cancanci wannan ba dokta!don Allah kadaina wahalar da kanka akan......ya daka mata tsawa akanme? nace akanme? ta gigice cikin kuka ta kasa magana yace wallahi! wallahi!!wallahi!!!idan kikasake aibanta kanki ayau zan barmiki qasarnan.sai ranar da kikayi hankali zandawo.kina jina?haba!jiya jiya fa kika min alqawari? kina nufin abaki ne kawai?to wlh bazan dauka ba.bazan jure jin lBAKIN CIKIN Lafazinki susa min hawan jini ba.kin gane? tafada jikinsa ta qanqamesa sautin kukanta na ratsa kunnuwansa.shiyasa zuciyarsa taci gaba da tafarfasa..don baison jin kukanta sam.haka kuma bayaso taci gaba da aibata kanta.abinda yafii tsana da kyama kenan.dan haka ya kyaleta taci gaba da zubda hawayen.amma yadda ta qara qanqamesa kamar zata shige jikinsa.shiya tabbatar masa da lalle haquri take bashi dukda bata furta da bakintaba. hakan yasa fushinsa yadinga sauqa harya rabu da zuciyarsa.yabar masa tausayin amaryarsa kawai..ya tallafo kanta yasauqe numfashi ya sassauta murya.tun ranan da Allah ya hada ni dake ya manna min matsanancin sonki a zuciyata har rana mai kamar yau. Banji sassauci ba.duk wani abu dakikaga nayi a halin yanxu dama shiryayye ne.tunda mafarki nane kawai yazama gaskia.karkiyi mamakin irin tarairayar da zanmiki cikin zaman da zamuyi.kiga kamar shekaruna sun wuce hakan.ni a wajena dole inyiKARA'IN Soyayyarki.duk abinda na shirya mana a farko sai na nuna miki.tunda ubangiji ya nufeni da mallakarki.idan kuwa shekaru basu hanani dawowa yaroba.banga dalilin dazai hanani aiwatar da abunda nayi niyyaba.don faranta ran wacce ta faranta mini,,,,,ya dago fuskarta idanuwa sunyo jajuz.yaci gaba pls kidena kona zuciyata da zafin hawayenki.ta zura masa ido na tuba dokta!yayo dan murmushi amarya bata lefi. Kota kashe dan masu gida.tace gara da kace wai.ya goge hawayenta baki yarda ba? yanxu ki kamo waleed ki yanka ai babu abinda zanyi.illa in miqo miki waleeda itama ki yanka duk cikin nishadin amarci ne.159.tace Allah ya tsareni nazaama mahaukaciya kenan!ba amaryaba.karka sake min irin wannan misalin ya lakucr hancinta nima karki sake min asaran hawayenki.tace idan bakason hawayena kadaina min hidima..ya dubeta yace uhmm....to shikenan nadena.tamiqa masa yatsanta promise? yace bawani promise.karkiyi mini wayau maman waleen.ta watso masa harara.yafara dariya ai gaskia kisan nanda watanni tara zuwa goma zaki haifi ameer ko ameera.kinga kuwa hidima takama babab waleed da waleeda uba awajen ameer da ameera.ta shagwabe fuska takai masa duka a kirji.ya kece da dariya yakwanta a filo yana kallon shagwabar datake masa.zaka dace da roqo tace masa wannan irin kirari?yace eh bandeji haushiba..tayi dariya ta lallabo jikinsa nagode dokta Allah qara budi na halas!ya tallafota ameen bebina.abinda kawai nakeso ki rinqa fadi kenan kinji?tayi far da ido insha Allahu.good sai gari yawaye muje kiganta tana motor park.ta dada shigewa jikinsa double thank sir!sir sis!?babu sir a wannan gidan daga darling sai cweethrt sai honey. Sai sugar da mazarkwaila.ta fashe da dariya tana kada kai.yaci gaba da nishadantar da ita tuntana ji har bacci mai dadi ya saceta.shikuwa farin ciki ya hanashi bacci gani yake tamkar a mafarki.wai yau shine tare da sakeena?kana ya aje numfashi yace Allah nagode maka. I60.qarfe takwas da rabi wayarsa dake silent take hasko wa alamun ana kiransa.yasa hannu yadauka mami ce take kiransa..yayi sauri ya amsa sannan tagayamasa direba nanan zuwa da abinci safe.yayi godiya suka kashe wayar.ya dubi mama dake kokarin tashi zaune na tasheki koh?tayi lum da ido takada kai dama yakamata intashi.kiyi me?tace inyi wanka inshirya.kafin baqi su fara zuwa.yace gaskia ne mami ne takkira waya wai direba nanan zuwa da abinci kafin ya iso jekiyi wankan tace to.ta sauqa tashiga bayi ta tsalo wanka tadawo baya dakin.taci gaba da shirinta.kafin wani lokaci tahade kanar sarauniya.tafar a gyaran gado kenan taji sallamarsa shima yahade.da jar shadda mai duhu suka zubawa juna ido sannan tayi murmushi tajuya taci gaba da aikinta.ya matso yakama yana tayata.yana fadin kinkalleni ki dauke kai.banyi kyau bane? tace aidama kai mai kyau ne dokta!rudewa nayi nakasa magana.ko?kamar yadda nima na gigice? aida kika waigo kiris ya rage na zube qasa.sai kuma kika dauke kanki.tace ashe na taima keka?yayi yar dariya kintaimaki kanki dai.kamar yaya?idan nazube.a sume zaki iya kwasata? tafara dariya Allah yashiryeka dokta!wayarsa taqara haskawa daga can inda take yashe .yasa ta miqo masa tana fadin mami ne kuwa.yakarba da sauri yadanna ok. Hello mami!tace wai ina kake ne tun dazu?naketa kira?yace ayya yi haquri mamina wanka nashiga.tace to direba na waje fiyeda minti talatin wai baku fitoba.ai baiyi maganaba mami mai makon yataba kararrawa? sun ciki shirme mutanen nan wlh. yakashe wayar yayo waje mama ta biyoshi harwaje.yana zaune yatasa kuloli gaba sunata zuba hirada mai gadi.ganin dokto yasa duk suka miqe sukanufosa sukayi gaisuwa bai amsaba yafarafada.meyasa kuke haka?donme aka manna waccarqararrawar? kudaina maida kanku yan qauye gaku a birni..suka ce tuba muke dokta!yayi guntun tsakiyakama hannun mama suka wuce ma'ajiyar motoci.Da ita direba ya lallaba ya kwashi kayan abincin.maigadi yataimaka suka shigar falo suka fito.mama tadubeshi bansan dokta na da fishiba! shima ya dubetahaushi yabani wlh.ni banso mutum yarinqa qasqantar da kansa saboda wani.kawai yazo ya latsa kararrawako bacci nake zan sauraresa.ko uzurin kansa balle namami amma sun tasa kuloli gaba kuma hadda magajiya biye masa..ta qara matse yatsunsa Allah hucizuciyar wakilin marafan lafai.ya zura mata ido yanasoyayi dariya.yaushe kuma kika ban wannan rawanin.? tace dama can haka kake bawani sai kai babanwaleed da waleed ameer da ameera.ya bushe dadariya dai dai lokacin dasuka tsaya gaban motaranrufeta da tamfol,yace badan karki sake kukabadana qara wata kyautar motar.!tayi dariya wannan mata isa.tunda fushin dokta ya sauqa.buqata ta biya danshine farin cikina.yabita da kallo yarasa me zaicesaboda dadin kalamanta.yajawo ta jikinsa Allahyayimiki albarka.tace amin.toga motarki.ta ware idotace oh my god.!yasa hannu ya kwashe tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar mota.akallakudinta zai kai miliyon biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin datarungumeshi ba amma takasa magana tasan tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice wani abubebina.don kalamanki nasanyani nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta! wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace hannunta tanazagaya motar kamar yar qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u soo much iluv u yace nima haka murnarta isa haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.! shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta kamata. yakashe wayar yayo waje mama ta biyoshi harwaje.yana zaune yatasa kuloli gaba sunata zuba hirada mai gadi.ganin dokto yasa duk suka miqe sukanufosa sukayi gaisuwa bai amsaba yafarafada.meyasa kuke haka?donme aka manna waccarqararrawar?kudaina maida kanku yan qauye gaku a birni..suka ce tuba muke dokta!yayi guntun tsakiyakama hannun mama suka wuce ma'ajiyar motoci.Da ita direba ya lallaba ya kwashi kayan abincin.maigadi yataimaka suka shigar falo suka fito.mama tadubeshi bansan dokta na da fishiba!shima ya dubetahaushi yabani wlh.ni banso mutum yarinqa qasqantar da kansa saboda wani.kawai yazo ya latsa kararrawako bacci nake zan sauraresa.ko uzurin kansa balle namami amma sun tasa kuloli gaba kuma hadda magajiya biye masa..ta qara matse yatsunsa Allah hucizuciyar wakilin marafan lafai.ya zura mata ido yanasoyayi dariya.yaushe kuma kika ban wannan rawanin.? tace dama can haka kake bawani sai kai babanwaleed da waleed ameer da ameera.ya bushe dadariya dai dai lokacin dasuka tsaya gaban motaranrufeta da tamfol,yace badan karki sake kukabadana qara wata kyautar motar.!tayi dariya wannan mata isa.tunda fushin dokta ya sauqa.buqata ta biya danshine farin cikina.yabita da kallo yarasa me zaicesaboda dadin kalamanta.yajawo ta jikinsa Allahyayimiki albarka.tace amin.toga motarki.ta ware idotace oh my god.!yasa hannu ya kwashe tampoldin.idonta ya nuna wata tsaleliyar farar mota.akallakudinta zai kai miliyon biyar.162.hannayenta bibbiyu ta rufe bakinta da wasa kakekoh?yace duk yadda kikace.tayi kwal kwal daido.kwalla na neman zubowa.ya murtuke fuska idankika bari hawayen nan ya zubo Allah zanyitafiyata.kinji na rantse.batasan lokacin datarungumeshi ba amma takasa magana tasan tanayi zatayi kuka.sai shi ke fadin zanso kice wani abubebina.don kalamanki nasanyani nishadi.tadago tadubeshi bayan ta tabbatar ta shanye hawayenta.banida kalaman godiya dokta! wlh na rasa mezance.kagayamin me zance dan Allah.?yakamohannunta yace zo muje kici abinci wata qila inkin qoshi ki tina me zakice.ta kwace hannunta tanazagaya motar kamar yar qauye..tasa bakinta tasumbaci motar.yakawo kuncinsa saura ni.shima tasakar masa babu wani noke noke.tace ngd ngd.ngddokta. Iluv u soo much iluv u yace nima haka murnarta isa haka yar shagwaba nafara jin yunwafa.tayi murmushi Allah ya temaki wakili muje kaci abinci yagirgiza kai yace wannan nadi yamin kina fasa min kaigaskia.tafigi hannunsa suka wuce tana waiwayarmotarta.yace kina tafe kina waige idan kikaci da bakiAllah bazan dagaki ba.a shagwabe tabe Allah motarne tacika kyau.! shima ya maimaita a shagwabe.ta fara dariya jitayi ya ciccibota ya sure ya na bari kigani kada kijamin ina tsakiyar angwanci.gabadayakunya ta kamata. ta rufe fuska da hannayenta tana salati.ya diretaa falon.ko nauyi batadashi ashe fafa lolo ce..ta watsomasa harara tace gemai gemai dakai dokta?yace tome akayi?ai na gayamiki sai anyi kara'i.ta girgiza kaihakane?to saura kara'in cin abinci.bismillah zaunasuka ciyar da juna cikin annashuwa.qarfe goma da rabi suka koma daki ya tsinci missed cal goma cikinwayarsa.yadanna yaga gabadaya dr lawal.ya dafe kaina shiga uku! ta dafe kirji da akayi me? yace missedcal goma sakeena yau na mutu wajen drlawal..tawangame baki maza kira karya sake kira.yakwashi sauri yana kiran layin yaqi dauka shima saidaya kira sau uku yana tuqi sannan ya dauka.danAllah malam karka dami mutane!ya kashe wayarsayabar dr alameen da salati.ya take mota dan kankaninlokaci yakaishi hotel din.yana shiga dakin yakamakunnuwansa yana i'am very sorry.! very sorry!!verysory!!! Suka fara masa dariya.dr will dake malami ne agaresa yataso ya riqesa manta dasu sun mantaangwanci kakeyi.yace thank you sir!ya bubbugakafadarsa bawani abu ya amarya?ya amsa lafiya lautake.yace dakyau.zamuje mu gaisheta daga can saimu wuce dan karmu rasa jirgi.yace yes sir!ina fatankunci abinci?yace munci yabi sauran duk suka gaisa.yana zuwa wajen dr lawal ya ballo masaharara.sai ya tsugunna yace ina kwana baba lawal?Dariya ta kubce masa.sauran ma dabasu san meyaceba suka kama dariyar ganin dr lawal yakai masaduka.yace masa bafa kai kadai ne mai mataba.mumamunaso muje mugansu.sannan soyayyar nan ba afi mu iyawa ba. yayi dariya yace nayarda na amsa laifinaamin haquri.yayi shiru yana kallonsa murmushi yayiyana fadin kun shirya mutafi? munshirya ango.ya juyaya tambayi sauran da turanci duk sun shirya sukafirfito da jakukunansu.suka rankaya wajen amarya.tasawo hijabi ta fito suka gaisa.minti goma kacal sukayi cikin gidan suka fito dr lawal da dr alameen sukakaisu filin jirgi suka tashi zuwa legos.inda zasu tashizuwa rasha.shikadai yadawo gida domin dr lawalyadau hanyan zariya.gidansu yaja birki ya tsayaharsuka gaisa da baki haryana tsokanar baraka inafata kema kin kora paracetamol din.?tace ai wannan dole ne over dose ma nayi saboda inada likitoci.yafitoyana dariya suna tayashi.ya wuce shashin mami sukagaisa yazarce na dadi suka gaisa daga nan yaketambayarsa yaushe zasu wuce?yace bayan sallarla'asar.tare suka bar gidan a motar dadin yamasarakiya wasu harkokinsa.sukuwa yan rakiyar amarya mami tasa aka maida su wajen mama don kammalawasu al'adu.bayan sallar azahar dadi yadawo da doktalokacin baki sungama shiryawa komawagidajensu.godiya maiyawa da kyaututtuka suka samugun mami da dadi.haka dokta yanuna farin cikin saakan karamcinsu.bus din kamfanin dady mai daukar mutum talatin ita ta kwashesu suka bar mama nakwall. BAKIN CIKI 3***13 Yasa mata ido ko yanzu din ma idanuwan na ta tamsuke da kwalla ya girgiza kai yace karki dami. Kankinasan kina da masaniyar ajali sauka yake kodasababi ko babu da zarar kwanakin suka kare shi kenan an gama magana fatan mu kullum Allah yasatana cikin hasken kabari tace amin yasa yatsansa ya goge kwallar daya sauka kucinta please ya wuce ina.Fatan kin shirya zuwan ameera kafin in koma da saurita dube shi har da zame hannunsa a kafadarta yakece da dariya harda tureni tace me ka sani dole intoreka yace to ai ba ni na fara fadiba mami ce ta kosaitama ta sami takwara ita din ma bata sani ba kam!bai taba ganin irin wannan hararar ba yasa yake ci gabada kwasar dariya -mai da wukar mai jego duk ni kadai wannankallon please rage in sami na gobe ta make shi tanadariya ko tausayina ma babu abin don bakaga yaddajini ke zuba a jiki na bane take nan jikinsa kuma yayila'asar ya sake kamota yace Allah sarki bebina toAllah ya kara miki lafiya ina ganin ya kamata mu binciko dalilin yawan zubar jinin idan akwai yuwuwarmagance matsalar sai a tareta da gaggawa kogaskiya ne kara a bincika yace sha kurumin kiwannan dole ne tsakani da Allah ina son Ameera takada kai tana kallon sa ai na san baza ka daina fadiba yace "Thanks God da kika san haka yabi bebinsa da kallo sannan ya sumbace shi yace ko dadina Allahda ikonsa yayi yar hamma cike da fara'a yace"yausee" shi ma ya amsa ya kara sumbatar sa yace "whata sweet dady! Ta tabe baki tana kallon sa sun shararihira har mami ta dawo ciki tayi kwanciyar ta tabarsusuka kwana hira Washe gari aka sallameta bayan ya gama tattaunawada likitocin mata watau(gynea doctors) akan matsalarta wanda suka tabbatar masa akwai yuwuwartaimakon da za'a bata amma sai wani cikin ya samusun koma gida baki suka ci gaba da zuwa daga ko'inasuna ganin bebi yayin da angon karni ke ta shirye shiryen walimar suna adalilin bai fara aiba tukyna yasami damar zirga zirgarsa yadda yake so har zuwagobe suna kafin yamma gida yayi tankam da bakitundaga lagos har arewacin mu nan tun daga lokacinhidima ta kankam zuwa washe gari da ya kasancecikar suna hajiyar ruqayya mata sami zuwa a ranar dauke da alkairi mai yawa anci an sha a sunansaifullah

Chapter 27 of 28