Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
shekara hudu banwaiwayi gidaba.sai dai inkira waya.a cikin shekara tabiyar goggo ta rasu mafarin zuwa na gida kena(inbakumanta ba goggo itace kakarsa daya fara haduwa damama a kofar gidanta farkon littafin)shima saidan nakwashe sati biyu nasamu zuwa.iyakata minna wajensu daddy nayi sati daya adaddafe nacezankoma.mami tace bazan komaba saina fidda mataraure.nace banda wadda nakeso alokacin suyi minuzuri zuwa wani lokacin.109-ta sunkuyar da kai shiru shima shirun yayi kamarbazai kara tankawaba sannan ya ci gaba tun ranardana daina jin muryanki a waya na tsinci kaina cikinwani hali da bazan iya kwatanta shi ba sakeena dataimakon Allah da taimakon mamina na sami yarnatsuwa hankalina ya daidaitu akan rungumar kaddarar da ta sauko min bayan na rasaki na komarasha can na kwashe shekaru dudu ban waiwayi gidaba sai dai in kira waya acikin she kara ta biyar Allahya dauki ran gwaggo mafarin zuwana gida ke nanshima sai da ta kwashe sati biyu na sami zuwa iyakata minna wajen su dadi nayi sati daya a daddafe nace zan koma mami tace bazan koma ba idan har banfidda matar aure ba nace banda wacce nake so alokacin suyi min hakuri zuwa wani lokaci Duk suka hade min kai sukace atabau basuyardaba.akan dole na basu zabi,,dan na farantamusu.ba ayi kwana ukuba dady yasamo min yarabokin kasuwancinsa a suleja sunantaruqayya.dakansa yadaukeni yakai ni gidan.tsakani daAllah ruqayya batada makusa amma saboda hankalina ba a kanta yakeba naji raina yanabaci.zucita namin sake sake akan alqawuran danadauka miki.wlh sakeena bantaba kawo wa rainakindena sonaba cikin raina.shiyasa nakasa kallonruqayya a matsayin matar dazan aura.saidai bandenabin umarnin su daddy ba har akasa mana rana.cikin watanni biyu aka daura aure.batare da munfahimcijunaba.saboda rashin kulawa irin nawa.dukda nasanita ruqayya nasona.kumatana iya qoqarinta wajennunamin ta amince dani bawai hadamuakayiba.tausayi takeban idan na kalleta na tuno babualamar sonta cikin zuciyata.110 Bawai rashin sobane yahanani rabarta a matsayinmatata ta sunna ba.a a tausayin danakeji shikehanani aganina ban mata adalciba.idan natabata alhalibabu soyayyarta a zuciyata.abun yadamen kamaryadda na lura itama tanada damuwa cikinzuciyarta.amma son xuciya ya hanani magance matsalar.ruqayya nada kunya kuma duk abinda ta lurainaso zata ce gashi basai na tambaya ba.munkwashe sati biyu a haka nafara shirye shiryenkomawata rasha.saidai su mami sunce inbar musu itaanan dan indinga waiwayen gida akai akai.darendazan koma bansa ruqayya a idonaba.amma naga duka kayana ta kimtsa min cikin jaka sai da jikinayayi sanyi danaga jakan tsaf ashirye.Na fita naje wajen su mami nayo hira na dawo misalintara da rabi na iske ruqayya tanata rusar kuka cikindakin,duk iya sallamata bataji shigowata ba.nimaganin banji motsintaba yasa na tura qofar naleqa.gaskia gabana yaafadi ayadda naganta.dasaurina qarasa na zauna gefen gadon nayi kiranta ruqayya! take naga ta dauke wuta taqara tusa kai a filo nacemeyafaru? ta amsa ba komai.nace babu komai ayitarafsa komai? kigayamin danna tabbatar bani na batamikiba..tayi shiru nace tashi ki zauna.nanda nan tabiumarni na.gayamin abunda yasaki kuka.ta sunkuyardakai idan ka tafi yaushe zaka dawo?na zura mata ido saboda mamakin wai tafiyata ce tasata kuka.atunani na da xama na da rashinsa duk zai iya zamadaya agunta ashe ba haka bane. To mezaisa nakasazama adali agareta? Tausayinta ya lullubeni idanuwa na suka tarakwalla bansan lokacin danakai hannu na kamotabanace ruqayya!ta dibeni da kyar muka zurawa juna idotsawon lokaci kafin ince shi ne kadai matsalarki?taamsa dakai.nayi murmushi nace ai bazan dadeba komutafi tare? tace aiba ka shirya hakanba ko?nace hakane kiyi haquri sai na sake dawowa.kinji?ta kallenitanadan murmushi tace nayi!tundaga lokacin natabbatarwa ruqayya cewa kyakkyawar tarbiyarta tajawo mata wani matsayi a zuciyata! daren dazan tafiyazama daren da ban taba mafarkinsaba da ita.natafinabarta cikin wani yanayi da bazan iya gayamiki ba.ko ni na dade ina juyayi nakasa mance ruqayya daalherin dake tattare da ita.amma duk sanda na runtseido ke nake gani.wata guda bayan tafiyata ruqayyatafara rashin lafiya gwaje gwaje ya tabbatar tanadauke da juna biyu.al'amarin yadaure min kai ikonAllah kenan.zuciyata ta qara sanyi akan qaddarar al'amarinmu.kuma na tabbata su mami na rokon Allahakaina.cikinta na wata shidda .112.Taqi samun lafiya saboda haka na wuce da itarasha.tasami ishasshen binciken da sakamakonsayadagawa kowa hankali.cancer aka samu amahaifarta nida kaina saida na zubda kwalla.sabodatausayinta.nan na barta a asibitin danake aiki hartahaihu gaban kwararrun malamaina.dukda haka dakyar aka samo ranta.babynmu kuwa qaton gaske ba indayabaro ni sakeena.ta waya mukayi maganar sunadasu mami nace sunan yaro abdulrasheed.su nanmahaifin ruqayya.abin yabasu mamaki saida mami tatambaya donme bansa sunan dadyba?na nuna matakawaici nayi dan faranta mata rai.bayan ta warware a asibiti muka dawo gida nigeria akayi shagalinsuna.aikuwa iyayenta sunyi murna akan sunandanasa kaya akwati akwti abbanta yayo masa nannabarsa nakoma rasha.tana samun kulawa a gidansutare da shan magunan cutar dake jikinta.wanda likitotidani kaina na tabbatar hatsari ne sake haihuwarta nan gaba dalilin dayasa kenan muka shirya planning doledan ceto lafiyarta.bamu rasha bamu nigeria sabodakwarewata a fannin daya shafi kai,Ko'ina ana gayyata ta muna zamanmu lafiya daruqayya tsawon shekaru takwas ba a yiwa waleedkani ba saboda tasoron abinda kaje ya dawo kuma balaifi kulawar da take samu ya taimaka kwarai wajeninganta lafiyar ta a gaskiya ruqayya mace ce takwarai saboda a dalilinta ne na gane hali yana sawa a so mutum ko a tsane shi zama na da ita ta samar mindukkan farin ciki iyakar kokarinta kuma na gamsu datarbiyarta amma koda sau daya na kasa furta kalmarso gareta duk lokacin dana dubi fuskarta da nufintabbatar mata da soyayyata gareta sai in ga fuskarbata wadda nake mafarki kullun bace,kwatsam cikin wani hukuncin na ubangiji wani cikin ya bayyana ajikin ruqayya,tun kowa bai sani ba daga ni sai ita nacea zubar dashi don kar sa mi matsala nan gaba ammamezai faru ruqayya tace atabau bata san wannanzancen ba raina ya baci a zatona hakan zai sa ta barina aiwatar da abinda nake ganin zai tsirar da lafiyar ta Sai daii abun mamaki Ranar dana diro kasar na sha fada wajen mami kwaraita nuna min bacin ranta saboda halin ko in kula da nanunawa ruqayya dalilin da yasa kenan dana koma nakira ta daki na ta sameni ta zauna bakin gado gadadaya ta rame sai katon ciki gabanta na kare matakallo na kada ka nace saboda Allah ruqayya kin ga yadda ki ka dawo kiri kiri ki yi wasa da rayuwarsaboda me? Ta kare min kallo kafin tace me zai saAllah ya bamu kyauta muce ba ma so me yasa zakudage akan cewa wannan cikin zai iya zama ajalinakuna nufin kun fi wanda ya bani cikin sanin abinda yadace,114-da sauri na katseta ruqayya...."Itama ta katse nizan mutu koda cikin nan koba bu shi muddin kwanakina suka kare dokta amman ka dauki karan tsana kadora min akan laifin da bani nayi shiba nayi zatonzaka tausayamin ka dauki laifin ka dora wa kankaganin komai ya faru daga gareka ya fito sai ka juya bin baya ka nuna min tabbas hadamu akayi Allah yayi aurenmu badan ka so ba,, ban san lokacin da narufe bakin ta ba nace ba haka bane ruqayya pleasekar ki dauki maganar nan ki kai ta in da bai dace banasan nayi kuskure ki yafe min don Allah idonta yacika da kwalla tace ya wuce dokta kullum burina in faranta maka rai don kar kogin soyayyar da yacinyeka ya samu damar hallaka rayuwarka gaba dayana zura mata ido dauke da mamaki na ce ya akayikika sani? Tace iya taban labari tun lokacin zamantaa waje na jegon waleed tun daga ranar na kara azamabana fashi kuma ba na sanya akan duk wani Bakin ciki daka shiga Barin cikin nan yana daya daga cikinhanyoyin. Dana zaba na faranta ranka dokta na sankona mutu idan ka kalli abinda na bari zakaji dadi harka tuna yi min addu'a ka taso kai kadai cikin gidankubai kamata ace kaima ka rayu da Da kwaya daya batace ina ji ina gani a kashe maka karin da Allah ya baka ina fatan kaima zaka dubi uzurina ka dainaganin laifina? Kai ban taba jin kalaman da suka ratsani ba tun rabuwar mu dake sai a ranar ban san tsawonlokacin dana kasance rungume da ruqayya ba idokuwa taf da hawaye kaunarta na ratsa ko'ina a jiki naduk da ban iya furta mata ba na tabbata son ta ya kamani baki na ne kawai ya kasa fadi,115-mun raba dare muna. Faranta wa juna rai washegari nayi shirin tafiya. Sakkwato in da zan gudanar dawasu aikin fida cikin kai burina in hanzarta kammalaayyukan da zanyi a nan sai in dauketa mu komarasha tare don ta haihu a can wata kila a dace tatsallake siradi, sai dai shirin ubangiji yana gaba da mu a ranar da na wuce sakkwato a daren na sami wayana kai ta asibiti nakuda ta zo hankalina ya tashikwarai da gaske ga shi tiyata biyu ke gaba na daya adaren zamu shiga dayan kuwa sai da safe ni dai aikinnan nayi ne kawai Allah dai ya bada sa'a bamu fito basai karfen biyun dare ina fitowa na kunna waya ta mami na fara nema cikin daran nan jim kadan naji tadauka nace mami yaya ruqayy,?tace ruqyyaalhamdulilahi ta haifi ya mace wajan sha biyun dare tadai ji jiki amma an gode Allah tunda da gata a kwancetaba bacci na sauke numfashi nace lallai Allah abingodiya ne to Allah ya kara mata lafiya ya amfana abinda aka samu tace amin yaushe. Zaka dawo na cein sha Allahu gobe zan dawo muna fitowa aikin dazamuyi tayi min kyakkywar addu'a muka kashe wayana kwanta na kasa barci ina tunanin kalaman ruqayyaina sallar asuba na sake kira mami ta hadani da itamuryar ta a shake tayi min sallama na ansa cike da fara'a mai jego to ya jikin ki tace lafiya lau kintabbata? Tace zazzabi ne kawai ke damuna nace zaibari in sha Allahu ya bebina ina fatan dani take kamatace kuma shi ke nan kai kadai zaka cinye gidan?Nayi dariya sosai nace kina kishi ke nan to ya zakiyiidan na cinye gidan.... tace me kuwa amma idan aka raba ai zai fi amisali in na mutu baza ka rinka ganin me kama daniba Nace yanzu me ya kawo maganar mutuwa bayankin fimu gaskiya Allah ya nuna mana ikonsa tayimurmushi tace hakane to yaushe zaka dawo naceyau yau din nan da yardar Allah badan ma aikin gaggawa zamuyi ba dana biyo jirgin karfe bakwainazo na ganku tace Allah ya kawo ka lafiya na amsada amin mun jima muna waya ta ita tana min dariyawai. Bebyn tayi kama da ita,karfe takwas muka shigatiyata banmance wa akwai wani mutum ne da wasujijiyoyinsa ke hardewa ta bayan ke yarsa suka dinga haifar masa da matsaloli masu yawa awowi bakwaimukayi kansa muna aiki don bamu fito ba sai karfeuku na yamma na hanzarta sallar azahar na dan kirala'asar ta karasa yi itama na mika ta kai tsaye wayata na zaro na kunna na nemo lambobin ruqayya najitaa kashe saboda haka ns nemo ta mami hankalinta a. Tashi naji muryarta kamar mai kuka tace al-ameentun dazu nake neman wayarka a rufe ya mata ka tahojikin ruqayya ya rikice bata san halin da take ciki ba,jiki na ya dauki rawa nan da nan zufa ta fara ketojikina ban jin na cewa mami wani abu ba kashe wayarkawai nayi na bazama wajan abokan aiki na na gaya musu halin da iyalina ke ciki take nan suka kai ni filinjirgi yan mintoci ya rage jirgin danayi bukin ya tashilokacin na cika ya kwashe mu ya aje minna ya wuceabuja tundaga nan na dauki shata har asibitin inatambaya aka nuna min dakin haihuwa na doshi dakingaba na bai daina faduwa ba da ka ganni kasan bana cikin natsuwa mami na fara hangowa,117-kamar kuka take yi na rage sauri ina zare idosannan na gane kowa na wajen kuka yakeyi na matsana zurawa mami id nace mami da dago ido ta dube nita kara fashewa da kuka ya jikinta sai ga dadi tare daabban ta suka fito daga dakin na nufi gunsu inatambaya don su ma babu alamar natsuwa a jikin su abban ruqayya ya kamo kafada ta ya jawo ni gefeyace kayi hakuri al- ameen ruqayya babu ita kaina yasara yayi gingirin duk da na saba ganin mutuwa iri irisai yau naji ta sabuwa zuciyata ta buga komai nawaya daina aiki tsawon lokaci ina kallon abban ta bancekomai shi yaja hannu na. Zuwa dakin dadi ya biyo bayan mu tana rufe bisa gadon ta yasa hannu yabude min fuskarta na kafa mata ido yanzun nan tacika da kalmar shahada al-ameen don Allah kayihakuri kayi imani da hukuncin ubangiji Inji abbanta,,innalillahi wa inna ilaihi rajiun..gabadayanarikice kamar ba likita ba.nidai bansan yaddaakayiba aka dawo da gawar gida nakasa mata wankakamar yadda shariah taso sai su mami ne sukamata.ina rungume da waleed,shima kukayakeyi.mami tace inje inyi mata addua kafin afita da ita.nashiga dakin nasameta tsaf cikin likkafanintatamkar ka kirata ta amsa.nadauki kanta nadaura bisacinyoyina nafara addua.muryata na rawa ido na zubdahawaye.bansan lokacin dana goce da sumbatu ba,fadinake haba ruqayya,meyasa zakimin haka?saidanafara sonki zaki tafi ki barni? kinmin adalci kenan? yanxu ya kikeso nayi da raina?dady ya dafani yacekayi shiru da bakinka al'amin.taso haka ya isa!nadubeshi hawaye na sauqa nace haba dady wannanwani irin abune? narasa sakeena sannan narasaruqayya ma kenan?ku tausayamin mana.118Baice komaiba yadauke kanta daga jikina yanadeta waje daya,sannan yakamoni ya fiddo niwaje,yatura aka fito da gawar.mutane maqil!sukasallaceta nadauketa da hannuna nasa akabari akabinne abinda nakasa mantawa kenan.ya rinqa firgitaniidan natuna dasafe munyi waya da ita.nakasa kallon jinjirar data bari ga waleed naqara raunana min xuciyada tambayoyinsa.su nanta aka maidawa bebin danhaka muke kiranta waleeda.babu inda tabarmahaifiyarta.tananan yanxu shekararta daya darabi,nikuwa tun lokacin nakoma rasha nabar waleedwajen mami.ita kuwa waleeda tana hannun umman ruqayya.idan kinganni nigeria to gayyotani akayi waniaikin dabazan wuce sati biyu ko wata guda ba.gabadaya nasamu rauni acikin xuciyata agame damaganar aure ko soyayya.dukda nasan nafaramanyanta yakamata nasake aje mata.amma banatunanin hakan.abisa dalilin dani kaina nasan ba hujjabace a wajen ubangiji,119Amma Allah yagani na jarabtu wajen kewarruqayya.da kayan sonki danakasa sauqewa shekarada shekaru.kuma inayin addua ina rokon Allah idanyasake bani mata yabani wacce zuciyata zatasotakarna sake tafka kuskuren danayiwa ruqayya.saibayan ta mutu nake gayamata kalmar so.kwatsam! Nasami takardar gayyata indawo inyi aikin wata shidaanan asibitin zariya.musamman saboda ku yan koyonaikin dakuma yawan samun matsaloli lalurar datashafi kwakwalwar yara.bantaba tsammanin zansakehaduwa dakeba sakena.saigashi cikin satin farkodana shiga office.Allah yahadani dake.nayi murna da farincikin dana manta rabon da inyi irinsa.don azatonaAllah yakarbi adduata.saboda yasan babu macendanakeso tamkarki..ya numfasa tareda shafa zufardata karyo masa,yaci gaba da fadin.koda yake nayiimanin bakomai kakeso yake zama alheriba.wata qilaakwai abunda Allah yaboye agame damu shisa nakasa samun aurenki.nagode Allah tunda ya tsamoki daga qangin sharri.ubangiji yadada tsaremu dagasharrin masu sharri. Ya dubeta tana share kwalla yace kukan me kikeyi?tace mutuwar ruqayya naji tamkar nasanta.Allahyajikanta.yace amin summa amin! tace haryanxuwaleeda tana suleja?yace tana can waleed ma yanazuwa hutu yadade acan har hutun yaqare.ta numfasatace Allah amfanasu yace ameen.sukayi shiru suna ratsa tsakiyar zariya haryakawo gida.yayi fakin.tadubeshi daidai lokacin dashima ya dubeta.tacenagode ina fatan zaka yafemin.yace me kika min?tace shikenan saida safe.ta bude murfin motar tafitoyana kallonta bai iya tankawa ba.yabude nasa murfinyafito yasake dubanta yace dazaki ban numbarki dakin taimakamin ko gaisuwa mudinga yi.tagyaratsayuwa tace kada muyi hakadakai babanwaleed.alfarma biyu ka nema.kakuma gayamin naamince.toyanxu zaka karya alqawari.ya kada kai yacesakeena.....ta katse shi saida safe baban waleed tajajakarta ta tura get ta shiga ta nufi bangarenta tana budewa zainab ta tura qofar ta shigo.sakeena kindawone?tadub eta da murmushi bake kika turamin dr ba?yana iya daku!ta tura qofa tashige,120.zainab tana dariya to ko kefa? saboda Allahakanme zaki bar karatunki?ta jefar da jaka tazaunagefen gado bazaki gane bane zainab.medaki shiyasaninda yake masa yoyo.nisanta ta da dr shine zamanlafiyata.tazauna kusa da ita ta sanyaya murya tacedon Allah intambayeki?tace tambaya naji.tace tsakani da Allah bakison dokta?ta zura mata ido jim kadantace meyasa zakimin tambayar kurilla?kiban amsakai tsaye zan fahimta sakeena.tace to aikobangayamiki ba kinsan amsar tambayar zainab shinaso afarko kuma shine a qarshe.idan kuwa hakanebaikamata ki cutar da kanki ba.kimanta da komai ki amince masa adaura muku aure.tace zainab kenan tona gode da kulawarki.tamiqe tana fadin don Allah kiyitunani karki bari dr yaqara kubucemiki.Ta juya ta bar dakin mama tayi shiru kanta sun kuyeduk gabobinta suka mutu,zainab ta sake fadowadakin. Ta firgita sakeena haba sakeena ki taimakibawan Allah nan koya sami natsuwa ko kin san haryanzu yana waje ta kara zaro ido banganeba doktayana waje kin kuwa san zai iya kwana a nan don hankalinsa ba a jikinsa yake ba ta sauke numfashitace na shiga uku ta mike da sauri ta fita zainab tabita kansa na kife bisa sitiyari ji kawai yayi an budemurfin motar ya dago kai ya dube ta ya zura mata idobaki sake ya kasa fadin komai ta gyara tsayuwa tacebaka san dare ke kara yi ba Ta juya tabar dakin,mama tayi shiru kantasunkuye.duk gabobinta sun mutu.zainab tasakefadowa dakin harta firgitata,sakeena!haba sakeena!kitaimaki bawan Allah nan kozai samu nutsuwakinsan haryanxu yana waje.ta qara zaro idobanganeba? dokta yana waje.kinkuwa san zai iya kwana anan,don hankalinsa baya jikinsa.tasauqenumfashi tace na shiga uku!ta miqe da sauri tafita.zainab tabita.kansa na kife kan sitiyeri ,ji kawaiyayi anbude murfin motar.yadago kai ya dubeta yazura mata ido baki sake,yakasa fadin komai.tagyaratsayuwa tace bakasan dare ke qarayiba?ya sauqe numfashi yace zantafi.tace yakamata kasan yanayingarin ko?yace hakane saida safe.tace Allah yatashemu.ta rufe masa murfin mota ya tayar yasakedubanta kamar yagayamata sirrin zuciyarsa ya tunamata baya,amma yariga ya dauki alqawari dan hakayadake kawai.yadaga mata hannu ya wuce.itama tana daga masa saida yabar haraban wajenm tadawo dakiba kwari ajikinta.batama san tawuce zainab tsayeba.Ta maida kofar ta rufe ganin haka yasa zainab itamata wuce nata bangaren ta kyaleta tayi tinani akanabinda take shirin aikatawa.kwanciya tayi bisa gadotunani ya isheta labarin daya bata kawai yakanta cikinranta.ta tausaya masa ta lalubo hotonsa ta zura masaido bata lokacin da kwalla ya zuba mata ba daren nan bata runtsa ba saboda tsabar tausayin al'ameen dayaransa.haka zalika lamarin yake ga al'ameen tundaya koma gida yakira wayar mami yasheda mata dukyadda sukayi da mama.ita kanta ta girgiza.sai daibatada abinyi illa tabashi haquri ya dangana..tundayace bayaso abbanta yasani dan karya takuramata.wanda hakan baisan abunda zaijanyoba.haka yakwana yana juyi da tinanetinane.kamar yabar garin yakeji.dasafe a ofis ya iskemutumin dr lawal.yazauna shiru yana kallonsa.drlawal yakada kai yace ai mukam mun shiga uku!tundasakeena ta dawo mana!yanxu shikenan haka zamu kasance a susuce?dafa ba yanxubane kasanalameen din yanxu ba yaro bane.122Yaja tsaki ina ruwan so da shekaru? yace waitsaya baku daidaita bane?ko tana da aurene?yacelabari ne mai tsawo ashe yaron nan asiri yamatasaboda taqi yarda dashi ya lalata mata rayuwartayakuma qi aurenta.ya rabata da iyayenta.ya ajiyetakamar dadiro.cikin wahala da kazantatciyar rayuwa abin babu dadin ji sai dai Allah yakawo qarshenabin.asirin ya karye.ance yananan yana hauka afandogari.amma ingaya maka har haihuwa sukayidashi saida yaron yashekara goma sha biyu yamutu.da wannn fa take ganin ita abar kyamace.tagaggaya min maganganu masu qona zuciya.wai harda tarkata kayanta ta gudu tabar karatun.tagudu harkaduna nabita na lallasota nace indan tanine tayihakuri na haqura.ya ce haba!bai kamata kayi hakabaai ita abar tausayi ce kuma dakai yadace ku zaunazaman aure.don wancan BAKIN CIKIN Yazama tarihi! HAUSA Novels BOOK BAKIN CIKI 3***10 Yace ita batayi wannan nazarin ba.amma tunda hakane sai mu mutu gwaraye!dr lawal yace a a Allahyasauqa kamutu gwaro nizanje nasameta.da sauriyace karka je dr lawal alqawari nadauka mata koabbanta bazaijiba.to saboda me?bayan kana sonta?yace bana so tabar karatunta dr lawal.kaga tunfarko abbanta karatu yaso tayi nazo na tusa matasoyayyata har wancan shirin ya russhe.yanxu kumatayi nisa sai inqara rusa shi? ka kyaleta kawai zandaure har zuwa lokacin dazan koma abina.daga nanbazata sake ganinaba.ina ganin hankalinta zai kwantataji dadin karatunta.ya numfasa yace Allah yazaba mana mafi alheri.yace amin zan qarasa ofis.tosai kafito yamiqe yafita yabar dr lawal yana girgizakai.kwana 7 suncika litinin tazagayo wa al'ameen adaddafe.domin gani yake kamar yashekara da zuwayanda nigeria tamasa zafi.komai akan qarfin haliyakeyi.amma hankalinsa nakan mama.ko yau da wuri yazo ofis dan ya ganta kozaiji dadi aransa.kowa yazoya tarar dashi ne azaune a ofis yanata fama da (laptop),A hankali masu jinya suka cika wuri masu raba(folder)suka rarraba kamar kullun sababbin zuwa susuke ganin baban likita kuma mutun hudu ake bokinko wane wata saboda dadewar da ake wajan bincikeakan kwashe sama da awa biyu ana ganin mutumdaya, dalibai suka iso cikin ayari kaman yadda suka saba suka kutsa kai ofishinsa. Bai iya dauke idon saga kallon mama ba hasalima wani banzan kyau tayimasa ga rigar likitocin ta kara mata kwarjini bayansun gama sa hannu kowa ya zauna aka fara karatugaba daya ya tasa mama da tambayoyi kuma idonsabaya daukewa akan na ta koda bada ita yake magana ba ma'ana dole ne duk bayan yan sakwanni ya dubiinda take zaune anan suka kai karfe daya kamaryadda suka saba suka sallame shi kowa ya ficemama na tsaye rungume da wani (file) a hannunta yazuro mata ido jim kafin yace yaya dai ta matso ahankali ta dora masa file din hannunta akan tebur ta juya da sauri tabar ofis din ya bita da kallo ya rasa mezaice har ta fice ya jawo file din ya bude ya daddagetakardun dake ciki daya bayan daya ya karanta kafdin su sakamakon gwaje gwajen da aka yi mata ne aegypt kansa ya daure mene ne nufinta na kawo masafile din yakasa warware dalilin... -Amma a hakikanin gaskiya kai zan kawo mawa don ka gani a matsayinka na mijin da na yanke shawarar mika wa amanta Allah ya tsare ni dokta ba'a sami cutar komai ba a jiki na zaka iya hakuri dani a matsayin matarka ba tare da tunanin na taba haihuwa a waje ba tsawon sakwan biyar yayi zuru yana kallon a idanuwanta jajur taf da kwalla murya dishe ya ce idan zolayata ki keyi ki bari sakeena please kar ki yi wasa da rayuwa ta kwalla suka zubo bisa kuncinta tace ba wasa bane dokta zainab tayi kokarinta ta gaya min gaskiya haka abokin ka dr lawal zuwansa uku gidan nan yana jawo hankalina akan abinda ya sameni ba hujja bace ta kin yin aure na kuma tabba ta ko abba yaji wannan maganar zai so mucika wa juna alkawari shi yasa na hakura na yi niyya cikin raina da yardar Allah baza mu mutu gwauraye ba muddin zaka kare min mutuncina wajen danginka kayi min alkawari ya dafe kirji idanuwansa sama yake fadin Alhamdulillahi Allah na gode maka da ka nuna min wanna rana dana dade ina mafarkin zuwanta kawai gani tayi ya zaro waya ya nemo wasau lambobi ya kara wa kunnensa tayi zuru tana kallon sa dukkansu kwalla ke bin kuncin su jimawa kadan ya fara fadin wa'alaikumus salam mamina albishirinki sakeena ta amince mami sakeena ta yarda zata aure ni tace godiya ta tabbata ga Allah ka gaya mata muna godiya yace zan gaya mata mami zan kira dadi in gaya masa ya fara shiri tayi yar dariya tace Allah sarki dan gidan dadi to shi ke nan sai mun ganka ya kashe waya ya dubeta sukayi wa juna kuri na tsawon lokaci yai dan murmushi yace sakeena har,126Yace sakeena har abada asirinki a rufe yake.kuma zaici gaba da zama a rufe har qarshen rayuwarki.duk wanda ya nemi ya tona miki sai naga iyakarsa.ina mai tabbatar miki qarshen sa zai zama tamkar na danliti.karkiyi kokanto ko kadan tunda ga fuska har zuciyaata alameen dinki ne wanda kikasani.ta kada kai tace bashi bane al'ameen dina saurayine,wannan kuwa harda furfura!ya fashe da dariya yana tambaya furfura?ina furfurar take? itama ta fara dariya gatanan ina gani bisa kanka!Allah sarki dr na ya tsufa!yace sakeenarfa?ai ita ma ta canza.taci gaba dayi masa dariya.yana kallonta kwalla suka taru masa ya numfasa yace Allah nagode maka da dr lawal da zainab.dasuka dage da farin ciki na ya dawo.sakeena kigayamin ranar da za'a daura mana aure tun kafin a tasheni daga baccin nan! 126Yace sakeena har abada asirinki a rufe yake.kuma zaici gaba da zama a rufe har qarshen rayuwarki.duk wanda ya nemi ya tona miki sai naga iyakarsa.ina mai tabbatar miki qarshen sa zai zama tamkar na danliti.karkiyi kokanto ko kadan tunda ga fuska har zuciyaata alameen dinki ne wanda kikasani.ta kada kai tace bashi bane al'ameen dina saurayine,wannan kuwa harda furfura!ya fashe da dariya yana tambaya furfura?ina furfurar take?itama ta fara dariya gatanan ina gani bisa kanka!Allah sarki dr na ya tsufa! yace sakeenarfa?ai ita ma ta canza.taci gaba dayi masa dariya.yana kallonta kwalla suka taru masa ya numfasa yace Allah nagode maka da dr lawal da zainab.dasuka dage da farin ciki na ya dawo.sakeena kigayamin ranar da za'a daura mana aure tun kafin a tasheni daga baccin nan! Yace sorry ba baraka yadace infara tambayaba ya umma dasu ameera?tadanyi shiru jim kadan ta dubeshi ido ya kawo kwalla tace umma ta rasu dokta.....yace what?innalillahi wa inna ilaihi rajiun.ciwo tayi?ta goge kwalla tace BAKIN CIKI Ne yakasheta dokta!umma takasa jure ganin halin qasqancin dana shiga.shisa bana son tunata.hankalina tashi yake tun lokacin shima abba yasamu matsalar paralise.andai samu yanxu hannun yana dan aiki amma baya tafiya a keke ake turashi.yace subhallahi Allah ya jikanta ya mata rahama.ta amsa ameen.ya miqo mata hankici share hawayenki kiyi haquri kinji?ta share fuska yana qara bata hakuri.sundan jima shiru kafin yace pls kidena damuwa insha Allahu abba zai warke idan har akwai yiwuwar hakan sai inda qarfina ya qare.ta numfasa nagode hira ta tsunke labarin bayan rabuwa sukeyi.kiran magruba dole ya miqe sukayi musayar lamba,yafito ta tako masa zuwa gaban motarsa.ya bude ya shiga,sannan yace to sai munyi wayako?tace ina sauraronka.ya qara zuba mata ido yace i love u! tace mee too!yace so much?tayi murmushi ta tura hularsa gaban goshi tace so much!ta juya tabar wajen tana waigensa.bakinsa har kunne yabar wajen, 128.tana karasowa ta iske zainab tana mata dariya.taja ta tsaya meyabaki dariya?ta daga gira ta kama kugu hannu biyu so baya tsufa,sai dai masoyan su tsufa kinga oganmu baki har nan?ta nuna da hannayenta mama tayi murmushi tana kada kai ke mayya ce zainab,wato ido kikasa mana ta window? zangayamasa.tace karki hadani da oga kisa ranar monday ya kasheni da tambayoyi.tana dariya ta tura qofarta tana fadin barinyi sallah.akwai abincifa kixo muci,tace sai na shigo ina jiranki kowacce ta nufi bangarenta.sannan suka hadu cin abincin karo na farko da mama ta gayyoto zainab saboda jin dadin shawarwarin data bata,har suka taimaka wajen dawo mata da farin cikinta. Haka al'amarin yake wajen dokta yana fitowa masallaci wayan dr lawal ya kira yagaya masa yana gida cikin yan mintoci dabasu fi ashirinba ya isa gidan.yana fitowa yaga dr al'ameen ya nufosa baki har kunne ya rungumesa.ya dubesa yaya dai likita?yace Allah yasaka maka da mafifi cin alheri!ya ware ido sosai yace amin likita meya jawo min wannan kyakkyawar addu'ar?yace ta amince dr sakeena ta amince zata aureni!ah haba?yace gaskia nake gaya maka,bansan irin godiyar dazan makaba dr lawal.ya numfasa yace yazame mini dole in taimaka maka.don na tabbata fadi kawai kake bazaka iya haqura da itaba.nima ngd Allah data dubi girmansa ta amshi rokona!nagaya mata bakai kadai zata kasheba. Allah kadai yasan mutanen dazasu mutu idan ta bari sonta ya wargaza mana kai.ko ba gaskia ba?abin ya dameni da yawa.koda kace kar insake mata magana najika ne kawai amma tunani yana kan yadda zanyika auri sakeena.muma hankalinmu ya kwanta.so yaushe tace zamusha bikin?ya rungumeshi yana fadin.bazan taba mantakaba a rayuwa dr lawal.yace to nima nagode.suka dubi juna fuskokinsu cike da annuri to yaushe zamusha bikin?yace tace wata uku amma gaskia yayi yawa munbarshi a sati uku.yayi dariya dr love!watau ku kuka sanya wa kanku rana koh? tsokanarka fa nake dakaji na tambayeka.ya zura masa ido yana yar dariya.wlh madam na fama da iya shegenka.to miye dan musa rana?ya tabe baki hannayensa cikin aljihu babu komai sa'ido ne kawai irin na lawal mushiga muci abinci.ko sakeena ta baka?yace banceba dr lawal.karka min sharri.suka shige ciki sunawa junansu dariya.dr al'ameen na fadin ranar sati zamu wajen abbanta a abuja shima sati uku zamu gaya masa.bakuda kunya shima sai kun nuna masa kun kosa?suka fado falo suna kyalkyala dariya.ah madam kenan!ta yunkura ta tashi tana murmushi oga ne dakansa?ashe yana dariya haka abokin naka?tana tambayar mijinta dr lawal.yace kingano kenan?ai sirrin zuciya a tambayi fuska.ko?yace hakane mana ke me kika fahimta kan fuskarsa?130.Tace wataqila sakeena ta janye gudumar data daga!yace shisa nake sonki mairo.akwai ganewa ingayamiki har sunsanya wa kansu rana!tace ahaba dai!?kace biki ya kusa.yace sati uku kinkuwa san akwai sonkai aciki suna nufin sun kosa.takama baki wai!maganar tafi qarfina.wannan tsakaninku ne.dokta ka zauna akawo ruwa ko?yazauna yana fadin kungama sharrin?toya yarana.tace suna lafiya tun dazu suke sallah yace yayi kyau.tace to congrats! muna murna Allah sa ayi damu yace amin madam.ta wuce yayinda

Chapter 25 of 28