Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels . An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ [11/01 12:44] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***1 Sarautar Uban dawaki babbar sarauta ce a garin fandagori can cikin jihar naija. Babban gari ne wanda al'ummar cikinsa suka bunkasa wajen noma da kiwo. Gidan uban dwk Alh Awaisu Malami katafaren gida ne cike da zuri'a masu yawa na kannensa guda 2 kuma shine babbansu kat! Sassan sa yafi na kowa girma da tsari ginin zamani. Matarsa daya Haj Halima da yaya maza uku a jere. Abdulkadeer, Abdulkareem da Abdulrahman sai kandensu "ya mace tilo a cikinsu Sakina, sunan mahaifiyar uban dwk gareta shiyasa suke kiranta "Mama". Santaleliyar yarinya wacce Allah yayiwa sura tamkar ita tayi kanta kusan zuri'ar gidan haka suke da kyau na fulani. Amma ita mama ta fita daban wajen cikar sura daka gganta dole gabanka ya fadi sbd tsabar kyau. Shiyasa tun shekarunta basu kai ko'ina ba samari suka yanyameta kowa na so, musamman cikin gidansu watau yan'uwanta abin har yana so ya zama rigima a tsakaninsu. Saida Uban dwk da kansa ya tara su ya soke maganr soyayya da Mama ya kuma kar wanda ya kara kiranta da sunan tadi. Yayi haka ne don a sami masalaha da zaman lfy. Allah kuwa ya taimaka kowa ya gama bacin ransa ya hakura. Baya ga haka yana ganin Sakeena bata kai shekarun da zata tsoma kanta kogin soyayya ba alhali tana tsaka da karatunta mafarin kenan da zata tafi babbar sakandire yayi kokari ya samar mata makarantar kwana ta yanmata dake bakori (FGGC Bakori) Sannan hankalinsa ya kwanta amma wann hukunci nasa yayiwa wasu daga cikin iyaye mata ciwo har suna ganin sbd kyaun da Mama take dashi ne yasa ake wulakanta yayansu suka rinka ganin kamar suna sn su dauki dogon buri ne su dora mata. Tabbas uban dwk nada buri akan yarsa tilo mace saidai yasha bamban da irin burin da matan gidan ke nufin ciki zukatansu wanda bazai wuce ya aurar da ita ga hamshakin me kudi ba ko basarake. Shi burinsa yarsa tayi zurfin karatu kamar sauran yayyinta maza wadanda a halin yanzu Abdulkadeer major nr na soja, Abdulkareem accountant ne a CBN, sai Abdulrahman dake NYSC a Jalingo. Ya kuwa lashi takobin ko bashi da rai yan'uwanta su cika masa wann buri nasa. Kwanci tashi Mama ta shiga SS2 kuma yau sukayi hutun 2nd term tun safe Uban dwk ya tura drivernsa ya daukota, basu iso fandagori ba sai bayan la'sar kowa na ta murna musamman yara da suka yanyameta suka kwashe mata kaya zuwa sassansu. Ta shigo da sallama Ummanta ta tarbeta ta rungumeta, ta shiga sauran sassan ta gaishesu, Salisu da Danlami kadai ta samu acikin samarin sassan. Ta zauna suka taba yar hirar skul sannn ta tashi koma sassansu tana shiga ummanta tace Abbanki na nan ya dawo ta wuce da sauri ta sameshi a falonsa, bakinta har kunne ta dan rankwafa tace Allah ya taimaki mai martaba! Fara'arsa ta karu: Allah yabar min Mamana na shigo akace kin shiga sassa. Ta zube gabansa tace eh naje gaishesu ne, ina yini Abba? Lfy lau ya karatu? To mungode Allah, yace ina report sheet a kawo na gani. Ta mike taje ta kwaso duk takardun yayi ta dubawa yana fadin da kyau! Bayan ta kammala ya dubeta kinyi kokari sosai Mamana na baya miki amma har yanzu kina da yar matsala a biology sai kin kara bada himma kinsan dalili? Ta kada kai yace kara matsowa kiji ta matso kusa dashi sosai kafin yace: buri na ki zama likita Mamana, sbd a rayuwa ta ina sha'awar in ga ya mace likita, abin yana burgeni kwarai, shiyasa tun ranar da Allah ya bani ke nake ta addu'ar Allah ya raya minke in samu in cika burina, ko kuwa ke bakya sha'awa? Tace sosai ma nakeson zama likita Abbana. Kuma I.S.A zan kara himma don ganin na gama da biology. Ya dafa kanta cike da farin ciki yace yauwa Mamana, Allah yai miki albarka tace ameen Abbana. Daga nan suka ci gaba da hirarsu saida akayi sallama dashi ya tashi ya shiga babban zaure inda Majalisarsa ke taruwa. Mamana ta koma gurin Ummanta a kicin suna aikin abinci tana bata labarin abnd Abbanta yace, Umma tace yallabai kenan Allah dai ya cika masa wann buri nasa tace I.S.A Umma saina zama likita. Tace Allah ya yarda wai waya gane min Mama da farafen kayan nan? Mama tana dariya tace na dan ratayo wann abun da suke sawa a kunne ina takawa ana ga Dr Sakeena nan zuwa. Suka fashe da dariya. Washegari misalin 10:am Mama ta fesa ado da koriyar atamfa sannn ta dora after dress ta yafa mayafinta ta sami Umma a daki, sai ina? Zani gaida Inna saude ne. A'a kice dai zaki gun Baraka. Tayi dan murmushi Umma ai duk dayane Idan na gaida Inna ta sai muyi hira da Baraka kawata... Uhummmn... To kodai lauya zaki zama a fasa likitan nan? Tayi dariya wai kinaso ki hada ni da Abba kenan.. Lallai kam to kice ina gaida Sauden idan ta gama dinkunan ta baki kizo min dasu, shikenan amma ina fata akwai nawa aciki. Umma tace babu naki aciki duk nawa ne, Mama ta dan kirne fuska kai umma ai kuwa zan zabi daya aciki, tace duk zannuwa ne ciki da alakum rigunan kuma masu hannu ne, zan canja style ni inaso a haka, to ban yarda ba ki anso min kayana kawai idan ta gama. Ta jinjina kai shikenan umma nina tafi, adawo lfy karki dade... Ta saba jakarta tana fadin to Umma.. Salis ne zaune a kofar gida tana fitowa ya kare mata kallo sama da kasa kafin yace sai ina kuma? "Gidan Inna Saude zanje" 'Okay na kuwa ga Baraka jiya itama ta dawo". Ya mike muje in rakaki ko bakiso? "Muje mana ta wuce ya biyota suka jera. Wai Mama meyasa Abba yake takuraki dayawa? "Kamar yaya?" Baya son kina kula samari kin kuwa san har yanzu yaya Ali yana sonki? Ta dube shi farin sani kuwa tunda yana gaya min a sace amma fitinar duk waya fara daukota? Yace a'a ba don muna uwa daya uba daya dashi ba, abnd yaya Sa'ed yayi bai kyauta ba, tunda yasan shi yana sonki menene na shi na shigo nemanki? Ya fa san halin Yaya Ali ba hakuri ne dashi ba yanzun nan sai ya nuna maka hauka. Ta dan tabe baki tace hmmmnn... Kai nifa karatu ma zanyi dama sun sa ransu a inuwa, babu wanda zan aura acikinsu koda Abba bai dakatar dasu ba.. Ya zura mata ido kina wulakanci Mama kice dama kema ba sonsu kike ba? Baka gane ba.. Me kikeso ki fada? Karatu zai hanaki aure ne? Ta kada kai nutsuwa nafi bukata sbd karatuna mai son nutsuwa ne.. Me zaki karanta? "Akikin likita" ya ware ido Uhmmnn.. Dokta Sakeena kenan! Tayi murmushi har kasa naji gingiringin! Yayi dariya daidai lokacin da suke tsayawa gefen babban titi.. To Dr Sakeena ni anan zan juya.. "Ngd ai kaga har nayi sauri da yake ana hira" yace dadin abokin rayuwa kenan, don ma ba Ya Ali bane tayi dan tsaki get lost donAllah ka rabani da wann zancen, yana dariya ta tsallaka titi ta barshi hanya shi kuma ya juya ya koma gida. Mota yake kakkabewa ya cire shimfidar foot mat lokacin da Mama tazo wucewa, yayi tsaye yana kallon wata surar da bai taba gamo da irin ta ba.. Kai ya kasa daurewa saida yayi mata sallama.. Ta dago ido ta dube shi tare da amsawa, sautin muryarta ya kara rikita shi ya bita da sauri donAllah ko zaki 5mins kadai in tambayeki? Ta tsaya caka tana dubansa, dogo ne sosai "Allah yasa na sani" yace donAllah anan garin kike? Tambayar tasata a mamaki tace eh mana, amma ban taba ganinki ba sai yau. Tace kasan daurowa take , gsky ne, ah suna nan Al-Ameen ina minna amma nan gidan kaka ta ne, na kawo Mamana ne ma yanzu sau dayawa ina zuwa nan shiyasa kikaji na tambayeki. Haka ne yau ne Allah ya nufa zamu hadu. Ya sauke numfashi gsky ne, allah ya hadamu kuma take nan kin kwanta min a rai ko zan san sunanki? Ta dan kauda kai yanayin mata saida gabansa ya fadi tsoro ya kamashi kada ya sha kayi. Ya marairaice dan daure ki gaya min ba don hali na ba, hali? Nasan halinka ne? Yace na mita da bakin naci! Tayi dan murmushi Sunana Sakeena' kai! Sunan nan ya dace da kykkyawar fuskar nan! Anan unguwar kike? Ta dan kada kai can gidan zani wajen kanwar Ummana, ok to gidanku fa? Ta yatsuna fuska alamun ta kosa ta wuce, harta fara takawa ya biyota na dameki ko? Yi hakuri so ne ya kamani ki taimake ni, ta tsaya ta dube shi da idanuwanta farare kal dasu tace kasan Uban dawaki? Can tsallaken titi kenan? Ni yarsa ce idan kasan gidan, nan ne gidan mu saidai akwai matsala. Ya hadiye murmushin sa Matsala? Na shiga uku a ina matsalar take? Tace Abbana baya bari azo zance wajena yace sai na gama karatu hasali ma bording skul nakeyi daga hutu sai hutu ake ganina, ya danyi shiru jim kafin yace to ya za'ayi yanzu Sakeena? Gsky ba da wasa nakeyi ba ya kike ganin za'ayi? Tace ban sani ba amma ina ganin hakuri zai fi kyau, mu saurari lokacin kammala karatun, ba kai kadai bane akwai wasu wadanda suka rigaka magana kuma sun hakura. Yace su zasu iya ne nikam bazan iya ba Sakeena! Ina sonki sosai babu abnd nake rayawa a cikin rain aface na aureki. Ta dan kara dubansa sai taji ya fara zama cikin ranta. Matsalar kawai batasan yanda zatayi dashi ba har tace yaje gidansu. Don haka tace kayi hakuri Al-Ameen.. Ta wuce da sauri ta barshi yana kira Sakeena! DonAllah tsaya mana kiji.. Gidaje biyu ta wuce na ukun shien nasu Inna Saude. Ta sa kai ciki tare da sallama baraka dake tsaye tsakar gida tana gyara zaman mayafinta ta juya da sauri baki sake suka rungume juna.. Gidanku zan tafi yanzu a haba? Wllh yanzun nan kewa Inna sallama har ta bani dinkunan Umma tace dama nima ta aikoni akansu, ina Innar? Tana ciki suka shige tare Inna tace au Mama ce? Har kin rigata kenan tana dariya ta zauna sannu Inna ina kwana? Ta amsa lfy lau an dawo lfy? Tace wllh lfy lau inna, kinga dinkinta dama za'aje kai mata Mama ta fiddo su a leda ta daddaga kai amma atamfofin masu kyau. Suka dan taba hira suka wuce dakin Baraka kowacce ta cire after dress. Mama ta fada katifa tace tun dazu ya kamata in shigo gidan nan bakon unguwarku ya tare ni. Bako? A ina?tace oho! Wai nan gidan Alh lado suke cewa ko? Eh nan ne gidan kakarsa Al- Ameen yace min sunansa, bakinta har kunne ta jawo hannunta suka tafa ban mu kashe yar'uwa bakar fata kice kinyi gamao da katar. Likita bokan turai yau shiya kawo Maman tasa kenan. Ta ware ido kina nufin Dr ne? Kwarai kuwa ko bai kammala ba kiris ya rage, don tuntuni naji ana fadin sabis yake, ta kama baki har kin kara min son shi ina ma ace wann abu ya tabbata kusa bikin likitoci, au kema likitance? Tace zauna nan in gaya miki jiy-jiya Abba ya gaya mina bnd zan karanta kenan, kuma gsky Al- ameen yayi min matsalar kawai Abba. A'a ina cewa ya soke maganar su Ya Ali? Eh mana to ai baki sani ba soke maganar ita ta janyo min tsiyar. Kina zaton su kawu baza suji haushi ba? Ance karatu zanyi kuma wani yazo an bashi? Ai sai Umma tayi bakin jini acikin gidan. Bansan yanda zanyi ba shi kanshi yaban tausayi tahowata kawai nayi na barshi kinsanni da karfin hali Baraka ta bata rai kai yakamata a nemi mafita Al-Ameen yayi kawata zan soki dashi don na hango kun dace kwarai. Ta sata ta zabga tagumi ta zuba mata ido, ina tsoron Abba Baraka bazan iya dumfararsa da wann maganr ba bayan jiyan nan yaja min kunne ya gaya min burinsa akaina ina zansa raina nima inason Al-Ameen! Ta dafe goshi ga koshi ga kwanan yunwa, Baraka tayi iya tunaninta ta rasa mafita, sbd tsoron hanyar da za'abi a dumfari Uban dwk don haka ta numfasa tace to ai shikenan sai ku dauki hakuri idan kuma yana iya dakatawa ya jiraki ko kuwa? Tace kyaleni haushi ya isheni dauko wani topic din kona manta da wann. Tayi yar dariya to ya skul? Mu koma wancan fannin dame-dame suka faru? Ta gyara zama suka tsinke da hirar makaranta daga abinci sai sallah har zuwa bayan la'asar lokacin da Mama ke niyyar tafiya da zarar ta idar da sallah.Tana sallamewa yaro ya shigo wai ana kiran Mama ta leko tace jeka kace ta tafi Inna ta leko tace uwaki baki zuwa ko wanene? Kai kace gata nan zuwa. Yaro ya fice inna taci gaba da fada ba kyau wulakanci ko baki son sa ki saurare shi ki bashi hakuri a zauan lfy, ta shige daki Inna kenan bazaki gane ba. Ta maida after dress dinta tasa mayafi tace Baraka zoki rakani, donAllah ki tafi ke kadai kinsan sirrin da zakuyi? Ta ja tsaki ta fito yana tsaye a kofar gidan haba gimbiya, kuma saiki tafi kibarni da tension? Ina kikeso nasa raina yau wllh ko abinci na kasa ci sbd tunanin matsalar da kika ambato. Tayi masa zuru tausayinsa ne zalla ke bin jinin jinkinta tace kasan Allah nima tunani na ya kara na rasa me zancewa Abba ganin yan'uwana ma na jini ya dakatar dasu balle wani kuma watakila kana bukatar auren ne da wuri kaga Abba bazai amince ba. Ya goge zufar goshinsa da hankici, don dai in jure ki karee sakandire zan iya jira mana. Idan ma kinaso cigaba ne bayan munyi aure ni zan dauki nauyin ki karanta duk fannin da kikeso donAllah ki taimakeni kiyiwa Abba wann bayanin. Ta dafe goshi! Wane zan masa ya gane? Ya fada a ransa yace na dameki ko? Yes nima nasan na fiye naci ga duk abnd nake so. Yace mata tunda baki da abinyi ni ina dashi abnd nake bukata daga gareki kawai ki tabbatar min tsakaninki da Allah har cikin mind dinki kina sona? Ki fada kanki tsaya kawai! Mamana tana gab da fitowa zamu tafi.Tace Al-Ameen na amince kar kaji wani shakku a ranka amma...... Ya dan daga mata hannu don't sai it pls! Kin faranta min rai Sakeena na tabbata zan samu inci abinci ya wuce min. Sauran magana ki kyale min, nace yanzu me zaki bani na rike na alkawari? Al-Ameen fa na bata mmk na yadda gaba daya ya sallama kansa gareta ko shiyasa itama ya mamaye mata ko ina? Tayi dan murmushi me zan baka kuwa? Ya nuna yatsanta wann ring din yayi min kyau shi zaki bani, ai bazai yi maka ba, inji wa? Miko shinan ki gani. Ba musu ta zaro ta mika masa ya turawa karamin yatsarsa zobe yayi zamansa daram kamar daman can na sane. [11/01 12:44] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***2 Ya dubeta yana murmushi U see? Mu biyu akayiwa zoben nan kika kama ke kadai kika rike, tayi yar dariya "haka naji" "nima kuwa hakan naji" amma matsalar ni bani da jar azurfa dana baki wann kuma saidai kiyi warwaro dashi ba dai zobe ba. Ta zubawa zoben ido yana ta daukar ido ko in baki zoben haka? "Kawo" ai yayi miki yawa gimbiya ayi min hakuri a biyoni bashi in Shaa Allahu zan biya. To Allah ya baka iko, ya kara zubo mata ido yace to ameen gimbiyata. Ya cigaba da kallonta sannan ya sauke numfashi wai yanzu zamu tafi gashi ban gaji da ganinki ba. Yadda kikasan in saki a aljihu in tafi dake. Tace ka saceni kenan? Yayi yar dariya me karawa fuskarsa kyau da kwarjini kamar yanda kika sace ni ba. Ji sukayi ana tambaya ina Al-Ameen din ya nufa ne? Yace gani Mama anan. Ta fada zaure da saurinta ta fara dariya zoki ganta Mama donAlla! Ta kama baki Oh ni Hafsatu Goggo fito kiga ikon Allah! Itama yar tsohuwa ta fito ina kishiyar tawa duk ta susuta min miji! Mama ta manne da bango ta rufe fuska ruf da mayafi. Ta sulale kasa tun kafin su karaso, Goggo zoki sha kallon yar bebi ba irinki ba bude fuskar su ganki. Maman da kanta ta bude fuskar yayin da take gaishesu. Ta amsa cike da fara'a ah! Mashaa Allahu Al-Ameen ka iya zabe, Allah yasa albarka Goggo tace ameen dai. Ai ka kwantar da hankalinka nan gida ne babu abnd zai gagara In Shaa Allahu! Yace Allah yasa Goggo suka baro zauren Hajiar na fadin kai fa nake jira karka shanya ni.. Gani nan Mama, Mama tace Allah ya kiyaye ta amsa da ameen. Ya gyara tsayuwa yace kingani? Bani kadai nake sonki ba Sakeena sbd haka ki saurare ni, tace ina nan ina sararonka Allah ya tabbatar mana da alahiri, ameen gimbiyata to bari mu lallaba tace Allah ya tsare amma zaka yi min alkawari? Me zai hana? Fade shi indai ba zakice in daina zuwa gunki bane , tayi yar dariya bashi bane kayi min alkawarin zaka ci abinci idan son samu nema mama ta dan jiraka kaci ko yaya ne, kai Dr ne kasan matsalar rashin cin abinci ya ware sosai yace waya gaya miki ni Dr ne? Tayi nuni cikin gida yar'uwata dake nan gidan. Yayi jim! Murmushi kawai yake fiddawa kafin yace its true 4mnths back aka damka min letter of appointment a ABUTH Zaria hope kinason Dr? ta dube shi da gefen ido sai ya tsira mata ido domin kallon yayi masa sosai ko shi kadai ya isa amsar tambayarsa, in ba don son jin baki ba bata ga ma dalilin wann tambayar ba don haka ta juya zata shiga gida. Sakeena! Ya kirata a sanyaye ta juyo dauke da murmushi tace a sauka lfy Allah ya tsare ta karasa cikin gida don ta lura idan ba hakan tayi ba bazai tafi ba kuma ana jirransa. Gaba daya kasala ta sauko masa ya sauke numfashi ya jima tsaye bakin zauren sannan ya fito wajen mota inda Mamansa ke jiransa. A hakikanin gaskiya Al-ameen ya kamu da wata sabuwar cuta wacce shi kansa a matsaynsa na likita bai taba cin karo da maganinta ba. Duk iya karatnsa da yayi kuwa. Sosai yake ji a ckn ransa idan bai auri mama ba babu makawa zai fusknci matsala. Shi yasa tunda ya damki hnya baya iya magana da kowa illa addu'ar Allah yasa sakeena matarsa ce! Hakazalika al'amarn yake wajn mama, tas! Al'ameen ke neman rusa shirinta na son zurfn karatu, kamar ynda tayi wa Abbanta alkawari. A halin ynzu kam shirun da tayi bisa shimfida tun shigowarta gidan, tunanin auren al'ameen take yi, kuma da son samu ne kar aja lokaci mai tsawo. Anya abbanta zai yarda kuwa? Baraka ma taso ta kauda mata wannan tunanin, amma ta kasa. Ta yunkura ta tashi zaune tace, "bari in wuce baraka". Kallnta kawai take yi, ta mika hannu ta jawo jakarta ta rataya, tayi waje. Yaynda baraka ta dauko mayafi ta biyo ta. A dakin inna ta sameta suna sallama, hannunta daya rike da ledar kayan dinkin umman ta, "ki gaida min ita da kyau, sai na zo" tace, "to zata ji insha Allahu". Ta juya suka fito tare da baraka. Sawun tayoyn motarsa ta tsaya tana kallo tsawn lokaci, kafn ta dubi baraka, "al'ameen ya wuce, ban jin zan sake ganinsa......." "wannan mugun zato ne, me yasa kike wa kanki mugun fata?" ta kada kai, "ba mugun fata bane, sauya ra'ayin abba shine fargaba na, tabbas babu abnda zai hana shi dakatar da al'ameen, tunda ya iya dakatar da 'ya'yan 'yan uwansa na jini daya". Tace, "ni kuwa a tawa wautar gani nake al'ameen zai iya jiranki, tnda yana sonki". "lallai kam wauta, baki ganin al'ameen ya girma sosai, na tabbata a halin yanzu iyaynsa basu da wani buri da ya wuce su ga yayi aure. Yaushe zasu lamunci jirana shekaru barkatai masu zuwa? Banzan tunani kike yi baraka, kawai ki yarda zan iya rasa al'amee".! Ta fizgo hannunta suka wuce tana fadin, "ni banji a jikina ba, kuma ai Allah na nan, ba sai mu kai kukanmu gunsa ba" "haka ne, dole in gayawa Allah, don gaskiya ban taba jin wani sauyi a zuciyata ba, sai a kansa. Zaki tayani kawata?" tayi dan murmushi tare da kamo habar ta, "mama kenan, sai ma kin tambaya? Matsalarki ai tawa ce. Ki sha kuruminki, insha Allahu by nxt year zamu sha bikin likitoci, ranar duk wani mai ciwo a fandagori zai warke" Ta fara dariya, "au dariya na baki ko? Kinag dai PANADOL shine tekaway dinmu, ANTI BIOTIC kuwa su kowa zai sha a wajen dinner, to ina cuta zata zauna?" Ta buge kafadarta tana kara darawa, "surutunki yayi yawa baraka, ubangiji ya cika mana burnmu" ta amsa da amin. A bakin titi suka yi sallama akan zata ji duk yadda al'amarin ya kaya nan gaba. Ta tsallako hanya tana tafe zuciyarta kunshe da sake-sake kala-kala. Wani lokacin ta kanji kamar kwalla zasu zubo mata sbd tsabar damuwa. Ta shigo gida yaran gidan sunyi nisa da karatun allo, kamar kullum. Malamin su ke zuwa ya basu darasi. Taja birki ta gaishe shi, ta wuce da sauri ta shige gida, ta mika wa ummanta dinkunan ta. Bata tsaya bata lokaci ba ta sungumo Kur'aninta da sauran littattafai ta koma wajen malam ta kwashi karatu. Sai da ta

Chapter 1 of 28