Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
don yasan ko ya koma gidan hankalinsa bazai taba kwanciya ba balle ya samu yin bacci. Kafin a sallameta sai da iyaynta suka samu labari, suka isa asibitin. Bayan taji garas aka sallameta, principal da kanta tazo da mota aka wuce da ita makrnta, suna ta kewar juna da Dr. ****** Karshn wannan watan Allah ya yarda ya sami zuwa mkrnta ganin sakeenarsa. Wuri na musamman ta tanadar musu, shoppn kuwa har maman da tayi jiyyarta sai da ta samu. Sun tsunduma ckn hirar dnya ckn jin dadi da farntawa juna rai. Har gaba da azahar yaya Abdl-kareem da yarnsa suka iso. Kawai ji tayi nana kirnta wai tayi baki. Tana isowa ta hngo su ameer, ta kwaso gudu ta rungume su, suna ta murna. Ta koma gun yaynta tayi masa sannu da zuwa tare da tmbayar anti Rabi. Yace, ita ma taso zuwa, amma bata jin dadi ne, tana kwnce. Tana drya tace, "Uhmmm.... Nasan maganar" "ban gane kin san maganar ba?""ai da kaji anti na ciwo to ta kamu ne". Yayi murmushi, "gidanku! Ashe baki da kunya?" "wayyo yayana, ba haka bane. Allah ya bata lfya". Du koma gun su ameer, "kuzo muje, yaya al'ameen na nan yazo". Suka rankaya gaba daya wajnsa. Yaran na hango al'ameen, ameera ta kwala masa kira, "yaya!" ya juyo cike da mamak ya tarbe su. Sama yayi da ameera, bakinsu yaxi rufuwa. Bayn sun natsa, al'ameen ya gaida yayan, sannan ya koma kan yarn yana ta biyewa shirmensu. Mama ta fiddo kayayyakn da suka kawo mata, harda lafiyayyn abinci da soyayyar miyar kaji, ga drnks masu sanyi. Ta zuba wa kowa suka ci, ga ice cream din da al'ameen ya kawo manyn robobi, su kai ta sha. Suna yn azahar suka juya, yarn basu so hakn ba, dadynsu ne ya takura musu, domin suna son hira da yaya al'ameen. Shi kuwa dan gogan bai baro bakori ba sai shida na yamma ckn kewa da tunanin juna mai yawa. Haka al'amura suka kasnce, duk kashn wata ya samun kai mata ziyar. Idan suka samu hutu bata zama a fandogari, tana minni ko abj sbd al'ameen yafi samun saukn zuwa ganinta duk sati. Rantsatssiyar soyayyarsu mai ban sha'awace, domin tana da tsafta, basu da burin da ya wuce na aurn juna. Sannu a hnkali mama ta fada zangn karatu na karshe, jarabawa kawai suka fusknta. Kowa ya zage damtse yana neman ya tsallake kalubalen da ke gabnsa, ranar kawai suke jira. Yaynda iyaye da 'yan uwa da abokn arziki suka dukufa taya su addu'a, Al'ameen na gaba-gaba. Kwatsam! Sakamakn takardn da suka tuwa wata jami'ar binciken cututtukan kwakwalwa da ke Rasha ya fito, bayan shekara 1 wa wata 2 da aika takardun. Su 3 ne suka yi nasara, 1 daga ibadan, 1 daga Legas sai al'ameen daga nan arewa. Wayyo Allah! Wannan tfya tayi masa bazata, ynda ya kosa mama ta gama makrnta a sa musu rana! Ga kuma tfya ta fado masa na watanni har 9. Yaya kenan? Hakika al'ameen na farn cikn wannan nasara, tare da godewa Allah. Amma wani bangare na zcyarsa cike yake da damuwar nisan da zai yi, wnda zai kara tsawn lokacn aurnsu. A tunaninsa da zarar ta gama mkrnta za'a saka ranar aurnsu, wnda ba zai wuce wata 2 ba don kammala shirye2. Ynzu mecece mafita? Sati 3 cur! Yana kai kawo don kammala takardun da suka kamata tun daga 9ja har Rashan. Duk da haka damuwr da yake kaynta na ckn zcyrsa tana wahalar dashi kwarai da gaske. Yau komai ya kammalu a hannunsa, kuma ana sa ran saura kwana 8 jirgnsu ya daga zuwa kasar Rasha. Yau din ne ya iso gida, amma don ya kawo kuknsa wajn mahaifnsa tare da neman mafita. Yana zaune cknsu, da ka dubi ynda yake maida jawabn zaka gane yana ckn damuwa. "ba wai bana farn ckn wannan ci gabn bane, matsalata sakeena. Dole za'a ce sai ta dawo za'a sa biknmu". Mami ta fara magana, "wannan wajibi ne, kaima ka sani......" "bana son haka mami, ya kamata kuyi wani abu. Ko da ranar a sanya kafn in bar kasar nan". Dady yace, "saurn me kake yi na neman asa ranar kafn ka tafi? Yarnyar nan bakina da na babnta yace min an baka ita, bana jin akwai wani abnda zaisa ya sauya baki. Uban dawaki dattijo ne na kwarai, kuma sakeena na sonka, tamkar ynda kake son ta. Insha Allahu zaka dawo ka sameta a matsaynda ka barta, watau matar da zaka aura". Kwalla suka cika masa idanu,yace, "na fahmci duk abnda kuke nufi dady, sai dai zanfi samun natsuwa idan da zaka taimaka min ka koma wajn abba ka kai masa kuka na. Pls dady ka taimaka min". Gaba daya jiknsu yayi sanyi, barin mami. Ta dubi marafa ckn taushn murya, "ka taimaka masa alh. Ko ya sami natsuwar karatun. Allah ne ya jarabe shi da tsananin son yarnyar nan. Babu ynda muka iya da al'amarn Ubangiji, illa taya shi da addu'ar fatan alkhairi". Ya sauke numfashi, "kema knsan dole in je, don bani da wani farin ckn da ya wuce na al'ameen. Kawai nauyn uban dawaki nake ji, sbd tun farko ba haka muka yi dashi ba". Taceh "ai muna da kwakkwaran dalili, nasan shima zai fahimci uzurnmu"."haka ne, karka damu Al'ameen, ina tashi daga nan Fandogarn zan wuce. Allah ya shige mana gaba". Sai a lokacn ya saki fuska, murmushnsa ya bayyana sirrin zcyrsa. Ya rarrafo ya aje kansa jikn marafa, "na godo sosai Abbana". Ya dafa kansa yana sa masa albarka. Kamar yanda marafa yayi alkawari bai bata tym ba fandogari ya nufa shi kadai yayi sa'ar samun uban dwk a gida. Bayn sun nutsa ya kwashe abnd ke tafe dashi kaf ya gaya masa nan take Abba yace ni kaina nayi wann tunanin tun randa na sami lbrn taiyarsa. Amma ban furta ba tunda baku bukata ba sbd haka Alamen yayi tunani, yaushe ne zai tafin? Cikin fara'a ya amsa saura kwana 8, yace to kuna iya kawo komai konan da jibine sai asa ranar. Bakinsa har kunne yace mashaa Allah kai mungode Alh Allah yasaka da alhairi. Yace kai haba ai duk meson naka ya gama maka komi. Ya kara godiya sukai sallama cikin nishadi. Ba karamin farin ciki Alameen yayi ba kowa nata murna. Ranar litinin tawagar mata da manyan maza 2 daga lafai dauke da kayan sa rana suka sauka gidan goggo hausi tasawa kaya albrk sann suka wuce gidan uban dwk harda innar baraka, sbd kara sassan Alh Basiru aka saukesu bayan an gaisa matan suka gabatar da kayayyaki komi 12, sann ga wani akwatin kaya suttura zalla da takalma kamar wani lefe. Mazan kuwa suna tare da iyaye maza a falo ba bata tym suka yanke 10mnths, bayan sun dan taba kayan abincin da aka kawo musu suka tafi suna godia suma sunayi. Alameen na kwance yaji shigowarsu ya makale a falo yana jin yadda suke yabon yan gidansu mama da sauri ya shige dakin iya yace. Ki goyani ansa min rana tace har sun dawo ne? Sun dawo iya wata 10 aka sa, ta rangada guda tace Allah ya nuna mana lfy yace zaki goyani a ranar ko iya? Dadi ya lullubeshi ya kankame iya yana murna. Can ma sun tarar da mata'yan tarba cikin su harda Innasaude watau Innar Baraka. Sabodakara, asasan Alh. Basiru aka sauke su,bayan an gaisa,matan suka gabatae da kayayyakikomai doxin.Sannan ga wani akwatin kayasutturu ne zallah datakalma kai kace kafe aka hado.Yayin da mata da kesa albarka, su kuma maza sun tareda 'yan uwansu maza a falo. Babubata lokaci su yanke watanni gomamasu xuwa, in Allah ya kaimu.Daga nan aka wadatabaki da abinci kala-kala da ababensha. Kai! Kowannebangare sun ga karamci, don hakabaki sun wucesuna xuba godiya suma 'yan gidansuna yi. Al-ameenna kwance a gida yana jirandawowar 'yan kai kaya, yanamakale gefe cikin falon, yana jiyadda sukemaida bayani, har da kyakkyawartarbar da akayimusu. Da sauri ya tashi ya sulaleya fada dakun Iyabakinsa kamar gonar aduga, yatsugunna a bayanta,ya kwantar da kansa, Iya ki goyani, an samin rana.Tace, har sun dawo ne? Sun dawoiya, wata god,a aka sa, ina dawowaxaku sha biki. Ta ramgada gudakafin tace, Allah ya nuna manalokacun lfya. Yaceameen, amma dai zaki goyaniranar ko iya! Dadinxancenta yasa ya kara kankame tayace, haka nanne iya, yanxu me ya rage? Tacebabu, sai fatan Allahya tabbatr da alkhairi. Yace AminIya ta. Yace laluba aljihunsa ya ciro goronfari kalda shi ya mika mata, tasa hannu taansa, ta bishi dakallo yace, xan xo ki gutsiri goronnan, ki taunasaboda mahimmancinsa. Kai tsayeta ba shi amsagaskiyya baxan gutsira ba, ka fadilabarinka kawaiinaji, ya wuce shikenan. Yayi kyarda ido yana kallonta sannan yace,jiya iyaye na sun kia wasuabba kaya an sa mana rana. Kaibata yarda da abindataji ba, shi ya sa ta xura masa ido,ba ake yi ba Dr. Aidai be kamata ka xolayeni ba.Alhalin kasan halin danake ciki. Yayi mumrmushin jindadi yace, ba xolayabane my Princess. Magana hakatake kuma ni na nace sai aka sakamana ranar, dan in samu sukuninda nutsuwa idan na tafi. Ta saukegwauron numfashiyana kallo ta gutsiri goron, shiyasa tana dagowasuka hada ido. Dariya ya kubcemata, ta rufe fuskatanayi. Sanyi ya kwarara cikinransa, ya dafe kirji yasauke numfsahi alhmdlh! Nagodema Allah daka nufi xan yi tafiyarnan cikin farinciki. Bakin Mamayakirufuwa, duk iya yinta, don ta katseshi, abin yagagara, hakan ya hana wata kalmafitowa dagabakinta, shi kuwa so yake yajitabakinta, bazaki cedani komai bane? Tace me xan ce?Ya kamata kitayani murna. Tace, to ina tayakamurna. Allah ya nuna mana lokacinlfya. Yace ameen my Princess.Toki kwantar da hankalini, sabodaxams dinki kinsabamu da wani buri a halain yanxunda ya wuceabubuwa guda biyu, kicijarabawarki , sannan Allah yanuna mana ranar auranmu. Kingawadannan abubuwaguda biyu, su nake so ki aje acikin ranki a waje na musamman.Bayan haka ki sance mai yawanaddu'atare da neman biyan bukatunkiwajen Allah. Kifahimce ni? Tace, sosai na fahimceka dr. Kuma ISAxan nutsu, bisa hanyar dakadorani, ina fatan baza'ayo min kishiya a Rasha ba.Kyar yake kallontayace, me ake nufi da kishiya? Tana'yar dariya tace, baka ma santa ba?Yace gaskiya ban taba jin wannankalmar ba, ko za kimin bayani? Kinga sai in karu.Tace abar maganar tunda baka saniba, ni kuma induk jikina hankaline , baxan tabayarda ba. Ya maidahularsa kansa, dariya sosai yakeyi,ni kinga nayi kalarmatan turawa? Ni wlh mace ta cikafari ma bata birgeni. Amma kigakalar ki? Ke ba fara ke ba wankantarwada ba, kina gigita ni ba kadanba. Gabadaya kinhada abubuwan da nakeso, banjinakwai 'ya macen daxata tsokane min ido, ballewadannan kaxaman masuwarin najasa...... Ta katse shi, yaisa haka dadinbakin.... Baki yarda ba kenan?Tace, ai ba anan take ba, mkrntarba ko ina daga kasashen duniyaakexuwa ba? kasani ko wata mai iriinkalar da kake sozata bayyana? Loacin da xakagigice. Sakeena na Yayi xugum! Yana kallon ta takare, ya dankada kai yace, Ina fatan dukkalamn nan wasa nekike min, idan kuwa da gaske nasai ince kaico na niAl'ameen da xan iya cin amanarsakeena. Xanso kifayyace min gaskiyar dakexuciyarki, don ki fiddanidaga kokwanto. Jikinta yayi sanyi,ganin tsabar gaskiyya cikin kwayaridonsa. Murya sanyaye tace,Allah wasa nake yi dr. Har cikinraina, na hakikanceka amsa sunan ka. Ya xura mataido, haka itamatake kallonsa. Kamar bai gamsu dabayaninta ba.Tayi dan murmushi da sake fadin,wlh, kaji rantsuwarmusulmi? Dari bisa dari na yardadakai, na amince cewar babuabinda xai faru da xoben alkwarina. Yamaida kallonsa bisa xoben, yayidan murmushi yace,sai na mutu xa'a raba ni dashi. Yadubeta, kinsanwani abu! Ban taba yi wata fargabaa game dake ba,me yasa ke kika samu shakkuakaina? Tacetambayar ka na ta nuna min bakauarda wasa nakeyi ba, yacenayarda, amma ina mamaki ne,baka yardanbakenan, to kar ka ga laifina kishine, yayi 'ya dariya,naga alama, sai dai naji dadi,domin sai ana sonmutum ake kishinsa ko? Ka ganekenan. Yace, Iya!To ni ya aka yi na boye nawakishin? Tace oho.Watakila kuma naka sikelin yayikasa nan, me kike nufi? Tayi shirubata son ta bayyana. Yace kinsnAllah karya kikeyi. Ta dubeshi,tana dariya tacekarya? To fiddo xuciyarka a gwada.Yace. Na yarda,kema fiddo taki. Tun yaushe ni nafiddo? Kaine kamakara, shi yasa nace sikelin ya yikasa. Dole kayarda. Ban yarda ba! Dole kayarda, ban yarda ba! Dole kayarda! Ta Marairaice, gaskiyya bahaka akeyi ba! Ba haka ake yi ba sakeena,zaki yi min wayau? Tuni take masa dariya, ganin yaddayayi turus! Doleya sha kaye, kallonta kawai yakeyi,dadi ya karakamshi. Sun nannagihira har xuwagabatowar la'asar.Dole yayi harama, a zahiri ma harya makara, yaushe ya kai minna,ya gama shrinsa, ya wuce abuja? Koaahalin yanxun din ma xaune yakeshiru, gabadayansu ido ya raina fata. Shirunyayi yawa. Mamace tayi ta maza ta mike tace, mujena rakaka. Yakunkuwa ya tashi da kuar, ya wuceya bi bayanta,babu mai magana har jikinmotarsa. Ya jingina rungume dahannayen sa ya xubi mata ido, dongirman Allah kuna bari mkrntar,karki bata lokaci afandogori ki koma Minna ko abuja.Zan cigaba da kirahar xuwa ranar da zanyi dacensamunku. Idanuwan tasuka fara tara kwalla tace, kar kadamu, ko kwanabaxanyi ba, xan wuce, ISA.Shikenan, in tafi? Tace, xansohakan, don kar kai dare. Ya budemota yashiga ta rufe masa. A sauka lfya,ina gaida Mami daIya. Yace zasu ji, don Allah ki kulamin da kanki,kinji? Tace ISA zaka sameni yaddaka barni.Promise? Promise Dr. Yayi danmurmushin damuwayace, I love u! Tace me too! Yakara fadin so much? Ta juya dagudu tayi cikin makaranta..... bita da kallon kirjin sa na bugawa,ji yake kamar ganin karshe yayimata a duniya. Nan taje idanuwasasuka kawo kwalla, cikin tashinhakalin yayiwa mota key, ya maida hular sakeya, sannan yaja mota. Can tamadubi yahango ta tsaye rungume dahannayenta, babu alamun laka ajikinta. Tausayintaya kama shi, nan da na hawayen samasu dumi suka soma kwarara.Yayi sauriya jawo hankacif, yana sharewa harya fice daga gate din sch din. Hakamama ta ke ta xubda hawaye,daren nan bata iya cin abincin kirkiba. A gurguje, ya tsayazariya yayi sallama da jama'arsa,musamman mutuminsa Dr. Lwal.Daga nanyayi wa minna tsinke, kai tsayeyana shiga Minna gidan Yaabdulkareem ya nufayayi musu sallama. Sai alokacin yalura aunty Rabi na kayan tsohonciki. Yashare minti goma tare da suAmeera, sannan ya rarrashe shu yatafi. Yaya natayimasa fatan alkhairi. Ya karaso gidayayi sallolin dake kansa, ya dawofalo inda su dady ke jiransa. Ladita baibaaye shi da abinshi daabubuwan sha, amma baicina kirki ba, wai don ma Mami tasabaki ne, shi yasa yayyafita. Sunraba dare daiyayen sa suna ta hira, kafin kowaya fada makwancinsa. Al-ameen baisamibarcin ba domin da xarar ya runtsaido. Mama yake hangiwa tsaye tamadubinmotarsa kamar marainiya. Bayason ganinta a wannan yanayinkuma ya kasasauya wani tunanin. Tabbas yasan,tana cikin damuwa, ya kan jikwallah sun kawo masa dauki cikinidanuwansa. Washegari tare daDadynsa suka wuce.Abuja inda suka hadu da sauranlikitocin guda biyu abokan tafiyasa,a harabarwani hotel inda su sauran likitocinsuka kwana. Daga can sukadunguma filinjirgin inda aka gama tantance su.Karfe sha biyu daidai jirginsu, yatashi ya nausaRasha. A wannan rana mama tawuni add'ar Allah ya saukar matada su al-ameenlfya. Sannu a hankali kuazarin ta yadawo jikinta, ta maida hankalintaakan karatun jarabwa kamar yaddaya umarceta. Satin da ya zagayosuka fara cinkwakwa, jarabawa a aikace, watau(pratical). Wasa-wasa sun kwashekwanakiashirin da bakwai suna jarabawa,daga nan suka shiga shirye- shiryeyaye su tareda abada kyaututtuka. A wannanrana makarantar. Babu masakatsinke dajama'a. Mama ta sha mamaki data ga Mami a cikin tawagarbakinta. Ta kwasoda gudu ta xube ta gaishe ta. Ta sahannu ta dago ta, ta rungume,Allah sarki sakeena. Al-ameen yacein gaisheki da kyau, kuma in gayamiki Congratulation!Ta sadda kai tana murmushi, Abbaya ce baki amsawa? Taruga BayanUmma taboye, kowa na mata dariya. Tajatawagar ta xuwa babban dakintaron, ta nemamasu kujerun xama, wuri daya,mai daukar bidiyon da suka zo shiyana ta daukarkai da kawowarsu da na sauranjama'a. Ba'a jima ba, shirye- shiryesu kakankama. Dalibai sahu-sahu,yarurruka kasar nan nata fitowasuna nuna al- adunsu. Bayan angama shkawata aka fara gabatar dajawabai. A ciki har da na tshuwar (Headgirl). Mama ta turance baki dakalamaimasu dadi da ma'ana. Daga bisanita mika dan kwalin ta ga sabuwarshugabar'yan mata wacce ta gaje ta. Badakyaututtuka suka biyo baya.Sakeena UwaisMalami tasha kira, don karbarkyauttuttuka inda tayi nsa dagafannoni daban-daban na darussan aji da gasa kalauku da ta shiga, musammandebate a sci.Bayan an kammala, shugabarmkrnta ta sallami baki, sai daukarhotuna ya balle. Kowa ya mikakyautarsa, sai dauke su hoto. Abbada Umma suka bata, mami tata dauko nata xungureriyar tace amadadin Al- ameen ne, ta batakyautar, dominshi ya umarce ta da ta kawo. Anyimusu hoto, mai bidiyo na dauka.Duk yayyintasun sami halarta, banda soja, yanabakin aiki, amma matarsa tazo, dadansumalami. Ali da sa'aeed duk sunsami halarta kuma kowa yaxo daabin mikawa.Daga nan suka baje wa ni fili, sukaci abinci yayin da sauran 'yanmakaranta basu bar mama sukuniba, kowa yana xuwa suyi hotuna daita har da wasu bakin dabata taba gani ba, kawai ta burgesu ne suka kirata yin hoto. Basubar makrntaba, sai bayan la'asar, kayan mamatuli a bayan motaci. Tana farinciki,sai daitana jinsa kalilan ne idan ta hangataron nan babu liktanta. Ammaalhmdlh! Dagayau maraici ya kare, xa su ke jinjuna a waya. Abinda ke kara matakuzari kenantare da kosawa su isa gida. Kaitsaye direban Mami wucewa yayimdon yamma tayi sosai. Gida fah yacika makil! Ana sha'ani, wannantaro bai tashi ba, sai daabdul- rahman ya gabatr da xancenauransa da yarinyar da yake nemaa cankaduna. Kuma iyayenta sun bukacidaya turo magabatan sa. Farin cikiya karalullube kowa, saboda haka washegari, bayan kowa ya kama hanyargida. Ubandawki da 'yan uwansa suka shiryaranar da za suje kai gaisuwa. Ba abar Mama afandagori ba, kamar yadda tayi waAl-ameen alkawari. Kwanan ma yazama dole ne, saboda dare yayi,amma ko baraka bata tsaya jira ba,tabi yayanta minna,duk da cewar Anty Amina ta sotfya da ita abuja, sai dai sabodatshon cikinAunty Rabi, kowa yafi bada karfinda ta fi minna kawai. Sun iso lfya,ita kantaAunty Rabi tana ta murnar xuwanMama. A wannan ranar bayansallah isha'i sunabaje a falo, suna kallon kaset dinbidiyo da aka yi bikin makrnta.Aunty Rabi na tasanti tana fadin, gaskiyya kallo yawuce ni. Suna tayi mata dariya,lokci guda waya ta dauki ruri.Falon yayi tsit! Gaba daya hankulansu suka koma wayar.Kafin kowa ya motsa, ameera taruga wajen ta dauka Hello! Ta fadada karfi,yayin da ddynta ke kokarin tashi.Daga bangaren aka amsa, hello myfriend! Ameera,Ya Al-ameen ne, Kawai tasai ta saki kan wayar tana fadin,Hah! AuntyYayane; walhi yaya ne! [11/01 18:37] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***10 Wannan soyayya ta su Al-ameen dasakeenar sa ko a film ba'a taba nuna irinta ba. Sannua hankali bikin abdulrahman yana ta kara matsowa, a'yan tsakanin ne jarabwar su Mama ta fito. Allah daikon sa sakamakon ta yayi kyau matuka, domin tanadaya daga cikin ajin farko. Tsalle da murna wajen Mama abin ba'a cewa komai, ba ita kadai ba, kowa yataya ta murna musamman dan gaban goshin nata,daga can yake gaya mata a halin yanxun yana tare daabokan karatunsa, suna liyafar taya ta murna. Donhaka kowannen su dai tayi magana da shi, tayi masagodiya. Babu bata lokacu Abba ya fara bincikar mata makaranta a zariya, amma aka ce ba'a fara siyar daform ba tukunna, jin haka yasa hankalin Al- ameen yatashi, sam baya so Abba yayi wahalar karatun mamakuma, ai cewa akayi a gidan sa xatayi karatunta. Nantake ya kira wayar gidansu, ya kuma yi sa'a dadinsana gida, saboda haka ya marairaice ya bayyana masalarsa, Dady yace, wai me ke damun ka neAminu? Haba Aminullah! Menene a ciki, idan ta farakaratun? Yace, ni dai Dady nafi so ta fara bayan aure,kamar yadda aka shirya tun farko. Yace, wanan yarorigimarka tayi yawa, saboda Allah ya kake so inyi?Kaje wajen Abban, kui magana. Kai tsaye ya bashi amsa, ba xan iya ba, gaskiyya sai dai ka hk, bakasan nauyin da nake ji na uban dawaki ba. Sabodahaka ba inda xani, wannan karon dole ka hkr. Kuma niban ga wani abin xafi ba, idan sakeena ta fara karatuyanxi. Cewa xatayi ta fasa auranka? Kamar zaiyikuka yake fadin, ba haka bane, Dadyi amma ina tsoron mata a jami'a, yace, ban son shirmen ka, kayarda Da Allah shi daya ne mai xartar da komai,sannan ka rike sakeena da xuciya daya, na tabbataba xa ta ci amanar ka ba. Ya numfasa yace, shikenanDady, na gode. Sukayi sallama ya aje waya. Dukjawabin da dady yayi masa, hanlainsa bai kwanta ba, don haka yake sake kiran waya gidan Yaya Abdul.Mama ce kuma ta dauka. Bayan sun gaisa, ya faratambayarta, yaya maganar makaranta? Tace, tananan, form din ne har yanxun ba su saki ba, yace,saboda Allah menene na wahalar da Abba, yanayawon neman makai makaranta? Hakki na ne sakeena, don Allah ki taimake ni, ki gaya wa Abba yabari in dawo, bayan auranmu, sai ki tsundumamakaranta. Tayi 'yar dariya tace na tsunduma kamarwani kogi? To menene idan na fara yanxu? Gaskiyyaban so my princess, pls ki rushe maganar nan sai nadawo. Ta yaya? Ki na cewa sai na dawo. Babu mai tilasta miki, tace wa xan gayawa? To sai dai in gaywaAunty Rabi, tunda ka nace da alama kana da watamanufa. Yayi murmushi yace, manufar kenan gudadaya, xallar kishinki, bana so wani ya san cewa bakida aure, ya lallabo yace xai miki magana. Aikomuryarki yaji, wlh ya cuce ni. Ta kama baki tanamasa dariya, a gaisheka. Dariya kike yi? Dagaskenakeyi, kina da kyau sakeena, ba karamin jarumi bane xai kalle ki ya dauke kai. So pls kic gaba daxama gida har na dawo, in maida ki tawa, ni kadai, aikin gane? Tace, ba dole ba, ya na iya da Maigida? Yafara dariya yana fadin iye! Dan sake fadi inko? Tace,Maigida takobi. Kaina xai fashe uwargida, in dainafadi? Yace, a'a ci gaba madam. Idan kan nawa ya fashe, kin san yadda xakiyi. Tace ya xan yi? Hakanan xa'a sha bikin. Kina fa dada tunxura ni. Ji nakenakfi kowa awajen nan. Tace, sa ranka a inuwaAmeer da Ameera suna tafe.... Me kikace? Me nacekuwa? Don Allah ki maimiata. Allah na manta. Yamarairaice, gaskiyya ba haka akeyi ba, ba haka akeyi ba sakeena. Ai dai banji ba sai ki maimaita ko? Tanata masa dariya tace, sai da safe. Yace, a'a rufeidonki. Kin rufe? Ta rufe tana fadin, uhm. Yace, kingansu? Su wa? Ameer da ameera. Suna tsakiyar mu.Ameer ya cire min hula ya sanya a kansa. KingaAmeera? Wayyo, kamar ku daya my princess, shagwaban ta kawai takeyi a ajiki na. Oh ma Godmwhat a lovely family. I lobe U sakeena, I really meantit. Murya sanyaye ta amsa, me too dokta. Tayi saurita kife wayar ta ruga dakin ta, tayi sufa bisa shimfida,ta datse ciki ta rasa duniyar da xa ta sa ranta tajisanyi. Haka ta raba dare tana juyi, bata san lokacin da barawon ya sace ta ba. Kamar yadda ya tsaramata haka ta aikta, domin bata bata lokci ba, ta samiAunty Rabi ta gaya mata, abinda dokta ke bukta. Taxura mata ido jim, kafin tace, wannan dan nawa yafiye rikici wlh, menene banbancin fara karatunkiyanxun da kuma lokacin da ya bukta? Kar fa yayi miki sakiyar da ba ruwa, ki shiga gidan yayi mirsisi!Da saurinta tambaya, kamar yaya aunty? Tace, ayiauran ya ce bai san maganar karatu ba. Tayimumushi da bai kai ciki ba tace, Haba anti kamarwani jahili, ai dokta baiyi xubin irin wadannan mutanenba. Tace, oh haka ne? Idonki ya rufe kina son sa ko? Ai shikenan, ni 'yar sako ce kuma ko an tambaye nishawara ba xance a'a ba. Tace, kinyi daidai antina,kin kuma san Yaya na ji dake, idan kika ce eh dinnan, babu sauyi. Tace, banson zakin baki, inda yakexuwa neman 'yan matansa sani zakiyi? Ya ya mutsfuska tace, wannan kuma sharrin kine. Ta dada mata duka. Ai gaskiyya ne anti, dan Abba sadauki ne,bawan Allah bai yi xubin shaidanu ba. Ke da kanki, kikace idab bashi ba, sai rijiya. Tace, a'a sai masai barijiya ba, meye ajikin Yayan naki da za'a fada rijiya? Ta gwalalo mata idanuwa tace, ayi kurumaunty, kar ayi 'yan tone-tone, don ni har na hango ki agidan Zoo! Tace, kan biki! Lallai yarinyar na ki gagadon barcina, to ko ke din suke kwakwaxo a kanki,ma zaki gwada min? Ta kece da daroya tana fadin, aidama ni ban fadi ba. Aunty ke ce xaki raina min yaya, alhalin koda mai kwado, ya dara gaya. Tace, naji saikije wajen kwadon ki gaya masa da kan ki, a kyalegaya agefe. Ta rungumo ta, ayya my Aunty ba ma'yar haka dake surukuta ta kaina! My lovely wife! Tatabe baki tace, haka naji masu kyau ke da Al- ameendin naki hakane? Tace ban so surutu, sai in fasa ta kara kankakme ta, yauwa my swthrt, ke kadai ce harabada. Tace, ko baki fadi ba. Haka ta lallaba ta sukasasanta, don ta san halin Aunty Rabo, da wasa xatace ba xatayi abu ba, amma sai sai ki sha mamaki,taki ai watarwar da gaske. Ba yaya Abdulkareemakadai, su Abba kan su sun sha mamaki da wannan sako da yazo kunnuwansu, sai dai Abba baiyi jayayyaba, du da yana shakku cikin ransa, yana jin kamar Al-ameen ba zai bar ta yin karatun bane. To amma idanya dubi iyayensa, sai yayi saurin kauda wannantunanin. Yanxun bikin abdulrahman shi suka gaba,sun kyale fafutukar makarantar mama. Shi dai dadi bai san yadda akayi ba kawai an masa ne makarantarce bata samu ba, sai wata shekara. Tun sati biyun sasuka wuce aka fara gabatar da shirye-shiryen biki tahanyar kai kayan lefe kaduna. Tun daga lokacin sumama babu xama, kusan kullum fita sukeyi xuwakasuwa, domin yawancin abubuwan bukata, daga nan minnar xa su taho da su. Satin daya shigo shine yakama kwana shida biki, don haka a gobe su mama damutan gidan za su wuce Fandagori. A daran ranarraba dare sukayi suna hira da Al- ameen, saboda xasukwana biyu basu motsin juna ba. Washegari dasassafe yaske bugowa. Sai da kalamansa suka sa Mama kuka, don kalamai ne masu ratsa xuciya, suhana ta sukuni, shi ya sa bakinta gum! Tana tunanitare da kewar Doktan ta, ji take kmar tace su sauketa koma gida. Ta dai ya daurewa sannu a hankali tatattaro nutsuwarta wuri daya, ta dauki dangana. Sunisa kuma, ganin Ummanta ya debe mata kewar masoyinta. Bayan sun ci abinci, sunyi sallolin su,sannan suka ci gaba da tattaunawa akan shirye-shiryen biki. Karfe biyar dai-dai lokacin ne rana tayisanyi. Mama ta sheko wanka tayi shafe- shafe, bayaga hoda bata karawa fuskar ta komai ba, ta daukowata atamafa 'yar ingila ruwan bula ta sanya, ta daura dan kwalin ta, ta ziro bakaken takalma, ta yafo bakingale ta rataya jaka. Duk wannan shirin na tafiya wajenBaraka ne, wai nan ma ba kwalliyya tayi ba, kawaiyanayin jikinta ne baya boye kyan da kaya ke mata.Ta sallami Umma ta kama hannun Ameera suka fitotare A kofar gida suka ci karo da Ameer, yanaganin gari shi ma yace zaije. Tace yaje ya fadi a gida,don kar a neme shi. Daga nan ya kwaso takalman sa.Ya sheka a guje cikin 'yan dakikai ya fito suka wuce.Suna gaba tana biye da su, suna xuba mata labari,iya ko jinsu bata yi, don tayi nisa a tunanin Doktan ta, kalamansa ke shiga suna fita a kunnuwanta, "kwanakigoma banji muryarki ba sakeena? Ai yayi yawa, kitaimake ni kar ki sa asiri na ya tonu a makarantarnan. Xauntuwa xanyi cikin aji in kasa gane komai".Idanuwan ta suka tara kwalla, tayi sauri ta shanye su,tana fada aranta, ba xan xauna ba, ana gama biki xan koma...... Sannu 'yam mata! Muryar ta fito. Samaribiyu ke xaune bisa benci a kaofar wani katon shagodaf da bakin titi. Daya fai sol! Ga dogon hanci damatsakaitan idanuwa, duk da cewa a xaune yake, kana kallon sa zaka gane dogon gaske ne. Gashinkansa kuwa mai santsin gaske ne, har yana nannadewa duk da cewa bai da yawa akansa, watauyayi aski. Kwalli ram! Ya xauna a idanuwan kamarmace. Ga kuma alamar gashin baki baki wulik! Akwance, guda kuwa wankan tarwada ne kuma zamansa kusa da na farkon, ya dushe gaba daya kyan sa.Gaba dayansu, ta san su, amma tuni suka bace a kwakwalwarta, domin shekaru masu yawa rabon ta dasu. Sannan ko a wancan lokacin babu wata alakantsakanin su. Shi yasa a yanxu take masu kallonmamaki, yayin da farin yake kara fadada murmushinsa, sannu ko? Ya sake fadi. Wani guntun tsaki tayi,ta wuce abinta, sukayi sa'a babu wata mota mai xuwa, don haka ta rike hannun yaran suka tsallakatitin. Ka gani ko? Na gaya maka karka yi matamagana, ba zata saurare ka ba. Yayi murmushi yace,ko bata suarare ni ba, dole ne ma ta so ni, domin irinwadannan su ne ke nema kuma ban taba daga ido nadubi yarinya nace ina son ta ba, tayi min kallon banza ta xubar ba. Yace yau ka samu, saboda haka dukabinda kake takamar ka na dashi, yau ka hangowacce ta fi ka, kar ka kuma ka mance, bikinta sauran'yan watanni suka rage, mijin da xa ta auran ma bashianan kasar, kaga kuwa yafi ka komai. Ya ja dogontsaki, aikin banxa, to meye ruwa na dashi? Kasan Allah yarinyar nan sai dai in ban so ta bi ra'ayi na ba,cikin dan kankanin lokaci zan birkita ta, ko? Wlh, kajina ranste, yace hakan dai babu kyau, tunda na gayamaka bikinta ya kusa, sai ka hkr. Yace, kai ba xanhkr ba, yanxu ma na fara sonta. Yana dariya yace,sai ka shirya yaki da manyan kasa, na lura har yanxu ba ka hankaltu ba. Yace, bar maganar nan tun kafinran ka ya baci, don Uban ka! Yace, nayi shiru. Zai fimaka kyau. Ya tashi daga kantar shagon sa ya komaciki ya xauna a kujera. Bai kara tankawa na wajen ba,haka shi ma bai sake cewa da shi komai ba. Yayin daita ma mama ke tafe tana sakin tsaki kamar tsaka. Ranta bace tayi sallama gidan su baraka. Barakar ketsakar gida tana wanke- wanken yamma. Tayi tsallesama ta runtuma a guje suka runguma juna. Inna taleko daga daki da sauri tana tambaya lfya? Sai tagansu rungume da juna, tayi dan tsaki tace, Ammadai Allah ya shirya ku, kunji yadda gabana ya fadi? Suka nufo gunta suna dariya, wayyo Inna, kinsankwana biyu ba'a hudu ba. Tace, ku rika nutsuwa,girma kuke karawa. Mama tace, to Inna. Suka shigedaki, suka gaisa da Inna, sannan suka dawo indaBaraka ke wanke wanke ta baro su Ameera wajenInna. Ta kawo wa Mama kujera ta xauna tana wankewa. Mama na mata dauraya. Ina mutuminki?Tayi dan murmushi tace, karki sani kuka don Allah,yau da kyar zan iya barci baraka. Ko? Kuna da abindariya ke da likitanki nan, tace, baiki tausayinmukenan? Tace shagwabar kawai ke damunku, shi yamarairaice, ke kin marairaice,, to wa zai rarrashi wani? Da kan mu muke rarrashin junanmu. To yaza'ayi, ke kuwa soyayya. Tace, baku da laifi, in gayamiki nima na kamu. Ta mika mata hannu, ban mukashe, don Allah, a ina yake? Suka tafa suna dariya kafin tace, danKagara, wani dan aiki ya kawo shi na garin, na yiniguda, in gaya miki ashe rabo na ne. Muhammadsunan sa, yana aiki a sakateriyar nan ta kagara. Tajuya idanuwa tace, ba

Chapter 6 of 28