Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ngode, tunda kasan hakan, me kake yi da kasko? Ke duk xamanki a dakin nan baki taba ganinsa ba? Da shi fah muke turaren daki. Kai amma wannan bai hadu ba, kauri gare shi, kin kuwa san tsadarsa? Ai ku maza ba gwabe bakin ku ake wajen siyayya? Kabari xan kawo maka mai kyau, idan ka sanya shi sai makwabta sun tambayeka ina ka samo. Ko? To sai kin kawo din. Yanxun mu ake maganar turare, ina kuka kwana da su Abba? Ta tabe baki, me ma? Wai an bashi hkr ya kyaleni, amma idan na sake xuwa nan, dole in tafi. To kice kin karya doka, tunda gaki kin sake xuwa, ni kuma da har nayi cinikin wani gida can bayan tasha, ina fasa kenan? Bakinta har kunne, tace ka fasa kuma? Ai xai mana anfani idan munyi aure ko? Ya shafa kai, gaskiyya ne, xan biya kudin in sa a gyara shi, ai sau muje ma ki ganshi ko? Ya xama dole, yaushe xamu? Duk tym din da kika shirya. Ko yanxumn a shirye nake, mu tafi kenan? Bismillah. Ta sumbace ta yace, amarya ta kenan, maman bebi! Ta rausaya da kai tana dariya. Tare suka fito yana rike da hannunta, har gaban motarsa. Ya bude mata ta shige, ta dawo maxauninsa yaka suka tafi. Gidan ginin kasa ne mai dauke da dakuna 2 kicin da bayi, tsakar gidan turbayar kasa ce, haka ginin babu digon siminti ko kadan, zallar kasar ce kawai, illah iyaka cikin dakunan anyi masu dabe, suna tsaye kafada da kafada, ya dubeta yace, kinga gidan, ina fatan yayi miki? Ta yake baki ta makalo wuyansa tace, ya fiye min kowannne irin gida muddin da kai xan xauna cikinsa. Kar wani abu ya dameka,a hankali na gyara shi, kyau xaiyi fa, yayi dan murmushim ya falla ido sannan yace, toh shikenan, tunda yayi maki, yau din xan nemi dillalin in bashi kudin. Ta kara kankame shi tace, ina tayaka murna. Ya xubo mata ido yace ni xaki taya murna, ko ke xan taya murna, gidan ki ne fa? Tayi dariya sosai. To dukkan mu Congratulations! Ya sumbaci labbata, tace thnk U! Sun jima cikin gidan suna sharholiyar su, ana kiran magriba, suka fito, ya kulle kwadaon gidan suka koma shago, maimako ta koma gida sai ta rashe nan, tana nishadantar da shi, kamar yadda ya bukata, ya siyo mata abubuwan da take so, tace, tayi hani'an, kai barci sace ta mana, ta yada kai bisa filo tai tayi kuwa...... 11pm za su kulle hsago, ayuba yayi juyin duniyan na Danliti ta tashe ta, ta tafi gida amma yaki, ya kuma hana Ayuba ya tasheta. Da ita suka kulle shago, ayuba ya kwana tsakar shagon, shi kuwa dan gogan yana tare da gimbiyar. Tsakar dare ta farka da ganta tare da mutum. Ta tashi xaune ta bubbuga shi ya tashi, menene? Tace dama ban tafi gida ba? Yace ga shi nan kin gani, ai da ka sani ka tasheni Danliti. Yace waya gaya miki ana tashin mai ciki barci? Kiyi kwanciyarki kawai da safe kin koma, Abba xai koro ni Danliti, yace akwai gida na biya kudinsa, baki da haushin wannan. Idan kina kwanciyarki, ki kwanta ida kuma yanxun xaki fita 2am ga hanya nan babu ruwana. Bebi na kawai nake ji. Ta watso masa harara ni banda ni ko? To! Na ga kin wani hakikance ne, meye sabo idan kin kwana anan? In banda gulma! Ta dare ruwan cikinsa ta kai masa duka, ni ce magulmaciya? Kai din fa? Todama mai neman kuka ne aka jefa shi da kashi awaki, sai yaya? Washegari, yadda bata sallaci magriba da isha ba haka batayi asuba ba, karfe 7am ta dauko hanya. Gata nan ga nan har gida, salalau-salalau ta karaso ciki, ta iske duk sammakonta Abba ya riga ta tara jama'am don haka tana xuwa tsakar falo, tayi sanrada. Gwiuwa 2 ta xbe ta fara kuka. Kowa ya saki baki yana kallonta, M.kasin ya fara magana, yanxun saboda Allah Mama duk maganganun da aka gaya miki ta bayan kunnunwaki suka wuce? Ashe haka kike da taurin kai? To mu babu ruwan mu, dama rokonsa mukayi, ya ga girman mu ya hkr, tunda ke baki gani ba. Shikenan ga hanya na, ki bi duk wacce kika xaba. Abu yaya kamari har da kwana? Ke Mama kiji tsoron Allah ki tausayawa iyayenki. Ba xata suka ji tana magana, wlh Baba bada niyyara kwana ba na fita, Danliti ne ya sayi gida, yace muje na gani, mun dawo ina hutawa, ban tym din da barci ya kwasheni ba, abba ya xaburo yana fadin, kunaji Maganar Banxan da take fadi ko? Kun tabbatar da cewa abinda nake fadi gaskiyya ne? To ya isheni haka! Ya isheni haka!! BAKIN CIKI ba xai akshe mu ba. Daga nan ki juya ko koma, idan har ki na son kanki da arxiki, wlh! Wlh!! Babu wanda ya ya sake roko na in kyaleki cikin gidan nan! Duniya ce da fadi, karki saurara wajen bin ta kwararo-kwararo har ki gano iyakar ta! Tashi ki bace min da gani, kafin in kusa kashe ki da duka. Gaba daya falon yayi tsit, sai shasheshekar kukan Mama, jim kadan muryar abba ta kara gauraye falon, kai Jama'a! Ina xan kai takaici da BAKIN CIKI? Me nxan yi wa yarinyar nan a dniya na huce, banda in sallama ta, tamkar ban taba haihuwarta ba? Ki tashi fice min nace, in daina ganinki a gabana..... Ki ta... Kawai sai ya yanke jiki ya fadi, gaba daya suka mike da sallalami sukayi kansa...... Toh masu karatu, wannan fa shine wasa farin girki. Nayi iya kar kokarina ace nayi muku sallama anan. Amma ina abin ya faskara, kuyi min hkr karshen badakalar wannan littafi yana cikin 3, ku biyo ni, kada ku gajiya nayi gaba....................THE END!!! . An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ . An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ BAKIN CIKI 3***1 Ganin haka yasa Alh Adamu ya figi wayar rediyo ya tsulawa mama "zaki kashe mana shi ne? Ta mike a gigice ta yanka waje a guje shima ya bita da gudun yana fadin fita! Shegiya! Tsinanniya! Yar iska! Idan kin sake dawowa gidan nan sai mun taru mun kasheki! Har suka wuce kofar gida a guje sannan yaja ya tsaya yana haki, yar banzar yarinya gantalalliya maras mutunci! Ya dawo yana ta zage-zage yan kallo suka fara kawo dauki ya fada cikin gidan ya iske umma ma ta sume anata shafa musu ruwa tare da firfita ya kutsa cikin yan gudummawa. Abba kam ya farfado amma umma abin yaci tura don haka gaba 1 aka debesu sai minna inda zasu fi samun kulawa sosai sannan yayansu susan halin da ake ciki. Al*amrin ya daurewa Abdlkrm kai kwarai da gaske sanda ya sami waya a office. Yaushe suka baro fandogarin har wann abin ya faru? Dama mama bakan kawai tayi tana jinsu tana kallonsu a dage? Tirkashi! Ai dole su hakura da mama! Hankulansu bai kama tashi ba saida suka zo asibitin suka ga halin da umma ke ciki. Tun isowarsu take sume Dr yace heart dinta ta riga ta buga saidai suyita addua Allah yasa ta mike. Kowa ka kalla dole ya baka tausayi musammn Abba da yayi wata muguwar rama sbd zullumi. 3 days anata kai kawo akan umma abun yaki dadi abdlkdr yace a basu ita su wuce Abj a daren aka sallamesu suna jira gari ya waye su wuce. Karfe 3 na dare Abba na zaune a gaban gadon yaga umma ta daina jan numfashi a zatonsa ta sami sauki ne don hk yayiwa Allah godia ya leka ya kira nurse yace tazo ta gani ko zasu cire mata tukunyar gas din iska ta huta. Nos ta kalleta da kyau tace tana zuwa cikin sassarfa ta fita ta kira dr suka dawo tare ya gwada ta da kyau ya cire duk injin dake jikinta ya rufeta da mayafi ruf! Gaban Abba ya fadi ya tsurawa dr ido ya juyo ya dubeshi... Alhaji..... Ya katseshi naga ka rufe mata fuska me hakan yake nufi? Ya dafa kafadarsa yace sai hakuri Alh kuyi imani da abnd Allah yayi. Yasa kai ya fice. Abba yayi mutuwar tsaye fadi yake Innalillahi.... .....!!! Nos dinnan ce ta kamashi ta zaunar tana kwantar masa da hnkli saidai zaiyi wuya idan yanajin ta ya dai zauna ya zubawa gawa ido yana tasbihi. A haka ya riki asubahi sannan ya tashi da kyar ya fito masallaci yai salla. Yana fitowa su abdlkdr na fakin har sun fito tafiya ya nufesu da sauri suka yi saurin gaidashi ya jikin ummar? Yace jiki yayi sauki ina fatar zakuyi hakuri ku dauki maraici. Haka Allah yaso.... Ya wuce da sauri yana goge kwalla ya barsu suna kallon juna kamar ba. Ya jima yana kallon gawar umma tamkar a dream sannan suka shigo yaya soja ke kan gaba ya zauna ya bude fuskarta nan da nan abdlkrm ya fice daga dakin yana kwalla da salatin Manzo SAW. Shi kuwa soja zura mata ido yayi baya ko kiftawa ganin haka yasa Abba yaja mayafin ya rufeta sanna ya cira kai ya dubi Abba amma bai iya firta komai ba idanuwansa kamar garwashi. Abba ya dafashi yace ya kamata mu wuce gida kuyi hakuri kaji?. Ya kada kai kwalla suka zuba kuncinsa yasa hannu ya share nan da nan aka fito musu da gawar aka sanya a mota suka tafi. Anti rabi da inna saude suka gigice ta fasa kuka ganin haka suma yaran suka hau kukan. Abba ya rungumesu yana rarrashi yaya soja ya kira waya abj ya shaidawa anti amina. Daga nan ya kira abdrhmn yace su hadu a fandogari nan take suka danko hanya shida ya saeed da matarsa suka biya birnin gwari suka wuce da yaya Ali. Gida ya barke da koke-koke kan kace kwabo rasuwar tayi tambari a gari. Baraka da mahaifinta suka garzayo gidan. Misalin 10am suka iso da gawar kowa sai cewa yake mama ta kashe uwarta! Hnklinta ya kwanta, babu bata lokaci aka shiryata aka fito da ita jama'a kamar kasa suka sallaceta suka kaita makabarta, uban dwk dai karfin hali yake har suka sata a kabari shida yayansa wanka zata fito lokcn danliti ya shigo gidan a sukwane ina kike? ta karasa fitowa da bocket a hannu gani nan wanka nayi. ya matso ta yana fadin kina da lbr kuwa? tace name?kai tsaye yace ummanki fa ta mutu yanzu aka wuce da ita..... ta saki bokiti da kwandon soso ido waje tace gane ba? yace ya hausar baki gane ba? kije kisa riga kije gidan ki gani amma ni tabbs haka naji ana fadin matar uban dawaki. ta rasu ko yana da wata matar bayan ummanku? ta fasa kuka ta ruga daki ta rarumi riga tasa ta fito waje a guje ba takalmi ta kwasa da gudu. tana salati hawaye na kwarara, danliti ya fito ya bita da kallo cikin ransa yana fadin mahaukaciyar banza ta wani kwasa da gudu kamar barinta zasuyi zama a gidan. Shashahsa! yaja tsaki yajawo kofar gidan yasa kwado. ita kuwa taci gudu gidan ma nisa yayi mata tana isowa motarsu Abba na tsayawa. Taja birki tana haki kamar ranta zai fita ga hawaye na kwarara duk suka fito suka zuba mata ido shi kuwa soja yana fitowa ita ya dosa gadan-gadan idanuwansa kawai ta hanga ta soma ja da baya kafin ya karaso don kanta ta juya ta koma inda ta fito. yace dakin tsaya mana in karaso! kiga yanda zan kasheki da sauran kwananki! su M kassim suka rikoshi suna bashi hakuri kwalla taf idonsa yace in banda raini me zatazo nema bayan ta kasheta? tunda wuri ku gaya mata idanta bari na damketa saidai wata ba ita ba! akayi tabashi haquri,yazauna cikin en uwansasunata karban gaisuwa,inna saude da sauran matasun cika falon umma.baraka kuwa hawayenta yaqi yatsaya da zarar ta tuno mama sai taji kamar ta sheqabarzamu da bakin ciki! Gidan dan liti mama takomatana tafe tana kuka anata kallonta tamkar mahaukaciya...tana isowa taga gidan a rufe,tarasameke mata dadi....mutuwar umma ko rashin makulli?tasake bin titi tadawo shago tazauna akan benci kofarashagon dan liti na kallonta bai tanka mata ba.ayubayace kace tashigo ciki mana a ranafa take.......yacekasani ko ranar tafiso?kyaleta tagama juyayin muma haka mukayi muka bari.ayuba yace bakada tausayidan liti,narasa inda imaninka yake,yace to kaki filincigiya da sanarwa mana,sai su nemo makashi.ayubayafita ya lallashi mama tadawo shago tayi kukantaharta gaji,bacci ya dauketa.danliti kuwa yaci gaba dacinikinsa hankalinsa kwance..don yasan yasha gaban kowa babu mai tinkararsa akan wani magana.ammayamanta Allah nanan?kuma yana kallonsa?baikulataba saida yagama cinikinsa,zai kulle shagoyasameta zaune yace kitaso muje in sauqeki indawoyau anan zan kwana,,,,,,tadubeshi ido jazir tace anankuma?nikadai zan kwana kenan?ya qara tsuke fuske yace ke!na aureki ne? ina tambayarki...na aurekine?Daga taimako sai ya zama tsiya?kuma shikenan saiin ringa kwana dake,salon kisa mutane su zageni,acena ajiyeki muna dadiro ko?......takada kai dasauri,tace a'a wlh ba haka nake nufi ba,yi haquri,yacemeyasa kikeson batamin rai?kinga nafasa kaiki tashi mazaa ki kama kanki,ungo makulillin ki wuce.tamarairaice tace kayi haquri katausayamin dan litikaga dare yayi bayan tashan nan yan shayeshayene.wulaqanci zasumin don Allah kayihaquri.......ya zura mata ido fuska daure yacemuminar qarya!da anyi magana ki marairaice,ni tashi muje in ajiyeki indawo!iya mike yayi wajeabinsa,canta sameshi cikin mota ayuba dai bai iyakallontaba saboda tausayi tunda tashiga baitankamataba duk lallashin datake masa kuwa...hakata sauqa tana waigensa yayi ribas ya figi mota yawuce tasa mukullai ta bude kofan tashiga ta kulle da sakatagidan bakikirin tayita laluba tashiga daki talalibo ashana ta kyasta,,,ta hango inda fitilar kwaitake tana kunnawa ko minti goma baiyibayamuta,kalanzir din dake ciki ya qare.........dole takwanta kusa da katifar da danliti yasayo mata.takasabacci tarasa abunda yake damunta...tsorone?fushin da danliti yakeyi ne?ko rasuwar mahaifiyarta?saikusan asuba tasamu bacci mai nauyi yadauketa. kwanaki uku da rasuwar umma.a tsawonkwana ukun nan abba baya barci,daka dubeshi zakagane yana wani boyayyen ciwo dake tsananindamunsa.idanuwansa sun zurma,fuskarsa ta tsukekwarai da gaske,shisa hankula yayansa yaketashe,abincin kirki babu mai cinsa...sallar azahar aka kira kowa ya tashi da nufin yin alwala,akaja sahu nanbisa tabarmi malam qasim ke limanci tunda akafarazaman makoki,,,,,,,,,,,,,,,a raka'an qarshe suka dagojiri yadebi abba ya buga da qasa mutan biyu dakegefen hagu da damansa su suka yanke sallan,sukajanyeshi gefe suna masa firfita har saura suka idar da sallah.yaransa suka rugo gunsa tare da sauranmutane,,,,,masu shafasa ruwa nayi masu firfita nayiharya farfado,sai dai yanayin yanda yafarfado yafirgita kowa,gefen damansa ya shanye,baki yakomagefe,gwanin ban tausayi.labari yashiga cikin gidamata sukayi ta fitowa suna koke koke ganin yanda akadauko abban kaman gawa akasa a mota sukakaman hanyan minna......har akayi bakwai abbanacikin kaka nikayi.dole suka kasu,alh basiru da yaabdul kareem suna tare da abba saura kuma sunawajen karban gaisuwa..kai!sunga tashin hankali,kukadai anyishi babu adadi,da yana magani.daya magance matsalar data sauqa cikin gidan uban dawaki.. Wasawasa abba ya kwashe wata guda ana jelarasibitoci,daga minna aka turasu k.d dagananzariya,akarshe ya abdulqadeer ya daukeshi yadawodashi abuja,sukafara shirin fita egypt cikin sati gudakomai ya kammala,abdurah man da anty amina ne suka tafi dashi saboda yanayin aikin sauran ammashi yaya soja zai biyosu da zarar yasamu umarnidaga ofis. andanga canji a cikin sati biyun dayasamu yana ganin kwararren likita,domin ansamu yanamagana kuma yana amfani da hannunsa kadankadan,kafarce dai bata aiki haryanxu.,...a sati nauku..akabasu sallama tareda magunguna da zai ringaamfani dasu.suna sauqa abuja.ya soja yawuce dashi gida yace anan zai zauna yarinqa samun kulawan dayadace..aka gyara masa daki,,,sannan yayi masarijistan zuwa ganin likita lokaci lokaci,anty aminatasha damarar kulawa dashi cikin hakuri dagirmamawa Dan jikansa kuma malami yana debemasa kewamusamman da yamma zaiturasa akan kekensa sufito shan iska yana zagayawa dashi cikingidan,wataranma harwaje dan yaga gari,,,,kullam daresai sunyi tilawar alqur'ani mai girma sannan sukebacc.haka kusan duk sati yayansa ke zuwa dubashi danasu iyalan.har safiya ta haifi ya mace,abdurahman yaso yasa mata sunan umma,ammaabba yace tunda akwaita yana roqon arziqin asamasasunan mahaifiyarsa watoo sakeena tunda shi yanxubaida mai sunan....abdurahman bai musa masa badukda dai sunan bai kwanta masaba yabi zabin abba,don ya faranta masa rai....komai na abbayadawo qarqashin kulawan yaransa hardagonakinsa,,,bayan wata biyu da haihuwar sakeena. Bayan wata biyu da haihuwar sakeena qarama yaaika da takardar murabus,,,aka nada alh basiru amatsayin uban dawaki.zaman sa yayi masa dadi agidan dansa hankalinsa kwance dukda yana damuwada rashin umma...sai dai imanin dayayi qokarintusawa kansa wajen maida al'amuransa wajen ubangiji.illa iyaka yarakata da addu'a tareda nemawamama shiriya. To komai dai sai Allah yayi hattaasiririn dayayi tasiri ajikin mama da izininsa ne,,,,donya jarabta ta da iyayenta kuma yayi wa danliti daurintalala.saboda fidda tsoron Allah a zuciyarsa. Page 12:mama dai sharholiyanta takeyi dukta mance abubuwan da suka faru..domin ko alama bata ganinkowa a idonta sai danliti.....shine mai sata shine maihanata musamman yanxu data samu lafiya,cikintayashiga wata 6 yana neman 7 batada watamatsala,batada abun dayake daga mata hankali saifushin danliti.shikadai zata gani yanxu tafita hayyacinta...tun mutan gari na suru2 suna zaginta harabun yazama jiki bamai kallonta......sau dayawa zakasameta cikin shago ita ke siyar da kayan shagon saitazauna tun safe har dare suna sakarci kalakala...gidan danliti kuwa yanxu bata tsoronsa dukdare zatabi hanya takoma takwanta,,,shiyasa ma inna saude tadaina bin hanyar haka ma baraka ko saudaya bata bari hanya ta hadasuba. A yan tsakanin ne akasa ranar baraka da Muhd dinta 5mnths. Basu baraka kadai ke gudun mama ba harda Ya Ali shima idan yazo garin bai biyowa ta kofar shagon ya gwammace yayi zagaye ta hanya mai nisa, ya kanyi kuka shi kadai idan ya tuna halin da mama take ciki baida abinyi face addua kullum bata yankewa a bakinsa yakan jima bai shigo garin badon kar ya shiga gida a rinka bashi mummunan lbr masu jirkita masa tunani. Kwanci tashi watan haihuwar Mama ya tsaya ta kumbura dam! kamar ta fashe sbd hawan jini bata sani ba, tunda ba awo take zuwa ba, amma shegen dariya yake mata wai ta dawo alkubus. Ita kadai a daki tsakar dare nakuda kamata ta rasa inda zata tsoma ranta taji dadi tayi nan tayi can tana ambaton Allah tare da tambayar kanta wannan wane irin ciwone kuma? gab da asubah jini ya goce mata idanuwanta suka raina fata fadi take shikenan zan mutu! ta hau kuka tana kiran zan mutu danliti ka taimakeni! garin Allah ya waye 7am danliti baiga tazo shago ba alhalin kullum 6am take zuwa wata zuciar tace yaje ya ganota ya buga mota ya iso gidan ya iske a kulle yayi ta bugu bata bude ba wasu samari suka taimaka masa aka buge kofar ya shiga. a zatonsa ma ta mutu ganin ta shame shame cikin jini saida ya tabata ta motsa tace zan mutu ka taimakeni. cak! ya daukota ya saka a mota sai asibiti take sukace bazasu iya ba ya kaita kagara, nan da nan ya buga mota yazo shago ya kwashi kudi ya wuce yanata zage zage dama haka takeso aci kudina tana jin ciewo tayi zamanta bataje asibiti ba zata farfado ta hadu dani kudin dana kashe saita biya su don ubanta .......ayuba yayi tagumi yana juyayin karfa mamatarasa ranta .yana isa asibiti a ka turata emergencylikita yace tiyata za'a yi mata sunan bukatar jiningaggawa. Babu yanda Danliti ya iya dole yaceagwada nasa jinin a gani ko zaiyi daidai Aka gwadaamma bai yi ba. Mai daukar jinin ke gaya masa akwai wanda ya saba bada jininsa ana biyansa, idan yayarda a kira shi au tsadance ya biya. Ba ason ransaya amince ba nan da nan aka kirashi, suka tsadance,ya biya shi dubu biyu aka diba, ga kuma kudin aikidubu goma sha biyu da dari bakwai da hamsin. Donhaushi kamar yace bashi dasu wannan shiri Maimakon yaci bulus ya dawo yana cacan kudi donneman lafiyarta. Wucewar minti talatin aka fito da itada jariri namiji. Santalele dashi ga kyau ga girma shikansa likitan sai da yaji kamar ace babyn nashi ne.Malaman jinya kuwa kamar su lashe yaron. Ahi kuwaDanliti yake kawai yakeyi cikin dan kankanin lokaci da bai wuce awa daya ba an wawure masa kusandubu sha biyar, bai ma san me zataci ba nan gaba namagungunan. Ya na tsakar wannan tunanin watanurse tazo ta gaya masa akawo kayan da za asawababy kudin aljihunsa kaf sun kare sai da ya komaFandogari rai bace. Ayuba yayita masa dariya yana masa kirari, "angon karni angon karni!!", bai kulashiba ya shiga ciki ya sake lalo wasu kudin ya fito yakoma. A kagaran ya shiga wani shago, ya sayo kayanjarirai kala hudu da rigar sanyi, sai sabulu da Omonwanki ya koma asibiti ya kai musu aka sayaron.Mama tana kwance bata farfado ba tukuna. A ka kawo masa jariri ya karba ya zura masa ido gaban saya fadi. Yace a ransa "kaga shegen yaro kamar mudaya dashi? Maimakon ka kwashi uwarka, sai kadebo ni? Tun yanzu kenan ka nuna min baka dakunya". Ya bawa kansa dariya ya shiga yi kamarsakarai" kwana bakwai mama ta gyagije tare da taimakon nurses da wasu masu jinya saboda karyarda sukayi, wai daga nesa suke kuma iyayensu basason aurensu, shi yasa babu wanda yazo jinyarta.Babynsu sai kara kyau yakeyi, shi ya kara jawo musufarin jini a wajen ma'aikatan asibiti da masu sontaimaka musu. Ranar da ta cika kwana 7,aka sallamesu likita yagindaya mata sharudda banda aikin qarfi,sannan tatabbata tana samun ishashen kayan qarin jini....dantayi saurin maida jikinta.sati daya aka basu su dawoakara duba lafiyarta sukayi sallama da kowa cike dakewa,,,,don anriga ansaba dasu.danliti ya kwashesu a mota suka kama hanya. sunfara tafiya ta kallesa idokode tace haryanxu banji kafadi sunan yaronba,kawaiqarya nayi wa mutane ake kiransa adamu...jitayikawai yamake mata baki..kar insake ji bakinki ya kirawannan sunan.dama na kyaleki ne dan ganinmutane,,don iskanci kirasa sunan da zakisa wa shegen danki sai sunan ubana? Tuni take rungume da baki ido waje takekallonsa,,tace haba danliti!baka tausayina? dana sansunan babanka ne zanfada?wlh zuwa kawai sunanyamin nafada musu shiyasa ranan da kazo da ayubasuke ta kiranka baban adamu... yasake kawo matawani dukan,yace sake fadi kikayi?? wato raini ya shiga tsakaninmu koh? bakisan cewa inajin haushinkiba ko?to kibi a hankali,idan kina neman zaman lafiyadani,,idan nasake jin adamu a bakinki sai na karyakiwlh..... taguma ta doka tana kwalla tana kallonsa,Allahb aka haquri danliti,yaron nan dai dankane,duk sunanda kace akira dashi za'a na kiransa.bannaso na bata maka rai danliti..amma kai abu kadan sai fushi. yacebabu ruwana da sunan yaro,,idan kinso ma kinakiransa BIRI ,duk daya a wajena!tace Allah ya hucizuciyarka,, maganar batakai hakaba,tunda ran talataaka haifishi zamu na kiransa mai kudi...yadan dubetakadan ya kauda kai yarage naki inkinso ma kina kiransa miloniya wannan keya dama..zatayi maganayadaga mata hannu banso jin don Allah kimin shiru.tasunkuyar dakai tana kallon yaron dayake jikintayanata bacci abunsa.har suka iso gida,,basuyi wanimagana ba.ya tsaya kofar gida tafito yatayata kwashekaya..taron mutane nata kallonsu suna mamakin wannan

Chapter 20 of 28