Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yace ina xaka, yace xan dauko kudi ne,abba yace nawa ne a wajen ka ynxu, yace dubu biyar, abba ya ciki dubu hudun haisam ya mikawa Aliyun ya karbe yana kirgawa, duk wannan abinda akeyi a kan idonsu hajiya ne, hajiya taji kmr ta maida dan nata ciki don murna, sae murmushi take yi, umma kuma ji tayi kmr ta tsine ma haisam da bai yo hali irin ta Aliyu ba, shekaranjiya tace ya bata dubu goma yace bai da, amma sae gashi ynxu ya kirgo har dubu biyar ya bada don a duba wata bnxa ita kam bata san irin dan da Allah ya bata ba, momy kam sunkuyar da kanta tayi tana jin duk abinda sukeyi cike da takaici, intisaar kuwa idonta ta rufesbda axabar da take ji ko ina na jikinta ciwo yke mata barin ma kanta sannan kuma ga ciwon mara shima ya kunno kai, abba kam tuni ya fice su hajiya suka bi shi a baya a xuciyarsu suna fatan Allah yasa cikita yo, don rahma ca tayi masu amai take ta kwararawa, Aliyu ya dube inna yace"a bata tea kafin na dawo, xan je siyo abinda ya kamata," ya fice haisam ya bisa a baya da sauri, sai da suka kai tsakar gidan sannan yace "canjin nawa xaka dawo da knan?" Aliyu yace kmr ya, haisam yace eh ae dubu tara aka baka, kuma dubu takwas da dari biyar kace, Aliyu yyi masa wani irin kallo sannan yace "to da kafa xanje siyo magungunan?" sannan yyi tsakiya wuce yana cewa "dn ma kun samu xan bata lkcn" . . Su Aliyu na fita inna ta mike tana tambayr intisaar din me xata ci, ta girgixa kai alamar ba komai, xainab tace"to ki daure kisha tea din" inna ta dauki kofin ruwan shayin ta isa kusa da ita tana cewa "tashi ki sha kafin ya dawo to" intisaar ta girgixa kai murya can kasa-kasa tace "wanka xan fara yi," momy ta shiga bathroom ta hada mata ruwan wankan sannan ta mike da kyar jiri na kwasarta ta shige bayin, ko da ta fito rawan sanyi ta dinga yi, inna ta lullubetatana cewa "ikon Allah, ciwan lkci daya ya kwantar da ita," ya haisam ya shigo dakin yana tambayr ko Aliyun ya dawo,inna tace "ina fa! yana can yana sokwanci" haisam ya girgixa kai yace "ni dae wllh inna nafi son a kaita asibiti," inna tace "wae ni kuna bani mamaki wllh, ga likita a gida kuyi ta kiran asibiti," haisam yace "to shknan, ni xan wuce kd ne ynxu ina da wani aiki a can amma yau xan dawo in'sha Allah," inna tace "to Allah ya kiyaye" yace "ameen" sannan ya karasa kusa da intisaar yana kallnta yace "Allah ya sauwake kanwata kinji" tayi murmushi, a hnkli tace "ngdyayana" yyi ma momy ma sllma sannan ya fita. Da kyar inna ta lallabata tasha kunun da ta dama mata, xainab sae fama kallon agogo take yi dn har sha daya ya wuce, tun kusan karfe goma da Aliyu yaje siyo magunguna har ynxu bai dawo ba, tuni bacci ya dauke intisaar din bayan inna ta bata paracetamol kafin Aliyun ya dawo, amma har karfe sha biyu bbu Aliyu bbu lbrinsa, "kai jama'a ko dae wannan yaron bata yyi ne" inna ta fadi tana kallon momy da xainab dake dakin bakinta a bude, momy dae bata ce komai ba, xainab ta tabe baki ita ma bata ce komai ba, wasa-wasa har karfe biyu bbu Aliyu, inna na idar da sllh tana xaune kandarduma cikin ihu tace "amma wannan anyi tsinannan yaro," daga momy har xainab sae da suka raxana sbda irin bude muryar da inna tayi, momy tace "kai inna, kika san uxurin da ya tsayar dashi," a fusace inna tace "yaci ubansa shi da uxurin," ku bni waya na kira bukar, momy tayi ma xainab ido alamar kar ta kira mata abban, inna ta mikawa xainab din wayar tana cewa "maxa kira min uban nasa" xainab ba don ranta yaso ba tace ma inna baya xuwa bayan ta kara wayr a kunne kmr me kira, don ita da momy ta barta kiran abban xatayi, ita kam bata san irin yayan nata ba, basu san tuni abba ya kira momyn yana tambayrtajikin intisaar din ba tace masa da sauki sosae, yace Aliyun ya bata duka magungunan tace masa eh sannan sukayi sllma, xagi kam Aliyu ya sha shi a wajen inna ba adadi, har da dan hawayenta, "ni da nasan abinda tambadadden yaron nan xae yi knan da asibiti kawae na bari muka wuce, gashi ynxu yrnya na ta shan axaban ciwo ba magani, shi kuma bukar na rasa uban me xae sa ya dinga kashe wayarsa ni kam, ynxu wa xae kai mu asibitin gashi haisam ba ya nan," daga momy har xainab bbu wanda ya tanka mainna, intisaar kam jikinta yyi xafi sosae kmr wuta, hka inna ta ishesu da mita tana hawaye, wajen karfe uku da rabi wayan intisaar yyi kara xainab ta dauka tana kallon me kiran, faruuq ne, da har xata ajiye don bacci intisaar din take yi sae kuma ta fasa ta daga, suka gaisa ya tambayeta intisaar din fa, tace "bacci takeyi wllh, bata da lfya," cike da damuwa yace "subhanallahi, me ya sameta" xainab ta yarfe hannu tace "wllh bamu sani ba, tace dae ciki da kantake mata ciwo," yace "tun yaushe?" tun jiya da daddare wae,yace "ya salam! kunje clinic ne?" tayi shiru ta rasa me xata ce, yyi saurin cewa "ohk... Gani nan xuwa," ya kashe wayr, inna tace "faruqu ne?" xainab ta gyada mata kai kawai, cikin minti goma sha biyar faruuq ya iso gidan, hanklinsa ya tashi sosae, momy da ta bar masu dakin ya rage inna daxainab kawae, ta tashi xaune tana kallon faruuq din da ya sata gaba yana tambayrta inda ke mata ciwo, cikinta t.a nuna masa da kai, yasa hannu ya danna cikin nata ta xaro ido tace "waii! ciwo yake min" me ya buge ki a nan ya tambayeta yana taba goshinta da yaji xafi sosae, ta girgixa masa kai kawae sae hawaye, duk ya rude ya shiga lallashinta yace "dama kina ciwon kai ne," ta girgixa masa kai kawae, ya mike yana kalln inna yace "bari ina xuwa yanxun nan inna," inna tace "to dan albarka, wannan shaidanin yaron aka ba kudi ya siyo mata magunguna bamu sake ganinsa ba " bai tanka wa inna ba ya fice da sauri, ko minti talatin bae cika ba ya dawo dauke da kayan magunguna da allurori sae ledar ruwa dan karami da xae sa mata, ya ce wa xainab ta hado mata tea mai kauri ta kawo mata, shi da kanshi ya shiga bata, amma ta karba tace xata iya sha, yana ta hada allurorin da ruwa har ta sha rabi ta ajiye tace "ta koshi," yace "ae baki ma ci komai ba tukunna, tuwo xa a kawo maki kici ynxun," inna ta mike tana cewa "gskya ne, bari naje da kaina ma xan mata ynxun nan," da kyar ta yrda yyi inject din ta sannan ya sakamata ruwan ya bata wasu daga cikin medicines din tasha ta kwanta, ya xauna ya xuba mata ido yana kallonta cike datausayi, xainab dama tuni.. Faruuq na xaune har ruwan da yasa mata ya kare da yake karamin leda ce, ya cire mata don bacci ma takeyi, yana gama cire mata ta bude ido tana kallnsa, yyi mata murmushi yace "ya jikin kanwata," ta tashi xaune tace "da sauki," ba tare da ta kallesa ba, ganin tana kkrin mikewa tsaye ne yasa yace "ina xaki kuma kanwata," murya can ciki tace masa "2 ease my self," ba tare da ta kallesa ba, ya taimaka mata ta tashi tsaye dn jikinta ba kwari dukda taji ta garau ynxu, tuwon da inna ta kawo mata ya shiga xuba mata, ta fito ta nemi gefe ta xaunatana kallonsa kmr xatayi kuka, ya dago kai yana kallnta yace "kici abinci ki sha sauran medicine dinki kanwata, kusa da ita ya durkusa yana kallonta yace "ya dae kanwata, cikin na maki ciwo har ynxu ne, naga yhu re restless" ta girgixa masa kai kawae bata cekomai ba "say somethin mana kanwata, ina ke maki ciwo kuma?"ya tambayeta cike da damuwa, itakam kunya take ji tace masa mararta ke mata ciwo, don hka tace "ni bbu inda ke min ciwo," sae kuma ga hawaye, nan da nan ya rude ya shiga lallashinta yana cewa "plss kanwata ki gya min mene mana, kan bai daina bane?,"ganin yanda duk ya bi ya daga hanklinsa ne yasa tace "cikina ke ciwo," ba tare da ta kallesa ba, yace "ciki kuma, ba kin ce ya daina ba, to wae me ya buge ki a cikin ne" a hankli tace ba shi bne, yyi shiru kmr me naxari sannan yace "on yhur Period?" yana kallonta, tayi shiru bata ce komai ba kanta a sunkuye, yace "ohk ina xuwa kanwata," ya mike ya fice. Ko da ya dawo tana xaune a falo ita da momy da inna sae kursum, tasa tuwo a gaba amma taki ci, ynxu kam jkinta yyi mata sauki sosae, da sllmrsa ya shigo falon rike da ledan magani karfe biyar da minti goma na yamma, ya gaida momy don tun xuwansa na farko bai sake ganinta ba sae ynxun, ta amsa tanai masa sannu da xuwa sannan ta mike ta bar falon, xainab ta shigo ta xauna gefen intisaar din tana mata ya jiki, tayi murmushi tace "da sauki"maganin da ya xo da shi kala uku ya dauki daya ya buda ya bata, ta karba a kunyace xata ajiye yace tasha ynxun, inna tace "ae hka nan take yarinyar nan bata san magani, nayi mamakin ma da tasha wa inda ka bata daxu," faruuq yyi murmushi kawae yana kallnta har ta kora maganin da ruwa sannan ya sa ta cin tuwon dake gabanta, bude kofar da sukaji anyi irin ta mahaukata ne yasanya su juyawa gaba daya, Aliyu ne ya shigo dakin sanye da t-shirt fara kal da wando three qtrshima farin, yyi kyau sosae, hannunsa rike da leda da basu san ko meye a ciki ba, intisaar ta sunkuyar da kanta da sauri, faruuq kuwa kallo daya yyi masa ya kauda kansa, kallonsu ya shigayi daddaya da daddaya, inna tana sakace hkori ta tabe baki tace "ae sae ka je ka tsis-tsira ma kanka allurorin ka shanye magungunan don jikata kam ta warke, dan arxiki wanda aka haifa tsiya na bacci ya xo ya duba mana ita" Aliyu ya yo waje da dara-daran idanunsa yana kallon innar, wato shi aka haifa tsiya ido biyu, ya juya yana kallon faruuq din da intisaar, xainab ta labe bayan intisaar sbda wani irin dariya dake cinta, hka ma kursum da ta rufe fuskarta a jikin inna, Aliyun yatsura wa faruuq din ido kmr xae shake shi, faruuq bai ma san yanayi ba, ya dube intisaar yace"kanwata kin ki cin tuwon ko na taya ki ne?" ta kirkiro murmushi bata ce komai ba, yace "au kar na taya ki?" a hnkli tace "kaci mana" yyi murmushi yace ok, sannan ya mike ya dauki ruwan goran dake gabanta ya bi gefen Aliyun ya fita, Aliyu ya bishi da kallo har ya dawo ciki sannan ya xauna gabanta yace "to muci," a kunyace tasa hannu cikin tuwon sannan shi ma ya saka, inna tace "yauwa faruqu kila ma xata fi ci idan taga kana ci," faruuq yyi 'yar dariya ya dubi xainab yace "xo muci xee" xainab tayi dariya tace aa ni naci nawa ae, inna ta dubi Aliyu tace "to ka tsaya mana kerere a ka kmr wani tsohon soja, da'alla fice ka ba mutane waje su ga haske,gantalalle kawae dogon bnxa, knka ka cuta ba mu ba " Aliyu yyi huci mae xafi yana kallonintisaar din dake cin tuwonta a hnkli ita da faruuq," juyawa yyi ya fuce fuuu, inna ta kyalkyale da dariya ya dawo da sauri idon nan nasa ya kada yace "kika ce me?" bata tanka masa ba sae dariyar da take ta yi kawae, ya juya yyi gaba yana cije lebensa. Kursum da xainab suka dinga kyalkyale dariya inna na taya su, faruuq kam murmushi kawae yke yi, intisaar kam jingina kanta tayi jikin kujera tana kallonsu. . Gajiya tayi da tsayuwa taga ba sarki sae Allah, tayi shahada, ta kusa kai cikin gate din tana karanto duk addu'ar da taxo mata don duk a rude take, a dai-dai lkcn shi kuma ya mike tsaye xae bar gidan ya wuce masallaci don maghrib ya kunno kai, duk gidan yyi masa xafi, wata raxanan nan kara ta saki ganin ya mike tsaye a dai-dae lkcn da ta shigo gidan, don a nata tunanin dama can ita yake jira yana ganintakuma ya mike, shi kanshi sae da ya firgita da irin karar da tayi, ta kuma juya a guje kmr mahaukaciya xata bar gidan, yyi saurin fixgota da karfinsa ransa a bace, bae an kara ba sae ganin yarinya ta sulale kasa yyi, yyi hanxarin rikota ta xube jikinsa sumammiya, ya durkushe wajen yana kallonta cike da mamaki, yasan suma tayi, jijjigata ya shiga yi a hnkli ya ma rasa abinda xae yi ya fara waige-waige gashi bbu kowa a tsakar gidan dan gari ya fara duhu, ruwan goran da ya fitoda yasha ya rage, ya dauko ya bude ya shiga yayyafa mata ruwan, a hnkli ta bude idanuwanta ta daura kan nasa idon da ya tsura mata a fuskarta, kuka ta saki tana kkrin tashi daga jikinsa tana cewa "don Allah don annabi ya Aliyu ka daina dukana, ni bn maka komai ba....." buga mata baki yyi yace "keep mute!" ba shiri tayi shiru, ya turata daga jikinsa fuska a hade yace "don ki kara ja min bakin jini wajen abbana shiyasa xaki tsiri suma da kin ganni ko" girgixa kai tayi hawaye na sintiri a fuskarta, ya daka mata tsawa "tashi a kaina kar nayi ball dake munafuka kawae," ta mike da sauri jikinta na rawa, shima ya mike tsaye, tayi baya xata fadi, yyi saurin tallabota, ta fada jikinsa ya turata da sauri sannan yyi maxa ya riko hannunta dn faduwa xatayi, ya fara fixgarta kmr wata dabba tana binsa jikinta ba kwari sae jiri dake kwasarta amma bae bari ta fadi ba, yyi sashinsu daita, har bakin kofarsu ya kaita ya bude kofar yana kallonta, duk a tsorace take, ya tura ta ciki har tana faduwa yyi gaba, momy ta taso da sauri ganin yanda 'yar tata ta fado falon tana cewa "lfya intisaar," . Karfe tara abba ya shigo duba intisaar, har lkcn inna na falonsu bata tafi ba, abba ya shigo mata da fruits da tsire a leda ya ajiye mata yana tambayarta ya jikin, tace "da sauki abbana" sannan ta mike ta shige bedroom ta bar masu falon, abba ya dubi inna yace "nan xaki kwana knan yau?" tace "aa dama kai nake jira, kasan iskancin da wannan dan naka yyi mana yau" abba yyi shiru yana kallonta, ta tabe baki tace "wllh bkayi sa'an da ba bukar, shanya mu yyi a nan ya gudu da dubu taran da kuka bashi, sae wannan yaron faruuq yaxo ya dubata kmr xata mutu" abba ya tsura mata ido yana kallonta ya kasa cewa komai, "wllh ko minti goma ba ayi da fitan yaron ba ka shigo, tun safe yaki barin gidan nan yana kanta, gashi ynxu jiki alhmdllh, yaron mutunci ne wllh" abba ya jinjina kai cike da takaici yace "to shknan yyi masa kyau, hkn yaga yafimasa alkhairi," inna ta mike ta tabe baki tana cewa "ka rakani bangarena" yace "to sannan yyi sallama da momy, ta rakosu har bakin kofa tana ma inna sae da safe. Karfe goma haisam ya shigo duba intisaar, momy tace "kar dae ynxu ka dawo haisam" yace "wllh kuwa momy," bae bar sashin nasu ba sae kusan karfe sha daya, suna ta hira da momy da intisaar da ynxu bata jin ciwo a ko ina na jikinta. Da safe ita da ihsaan suka je gaida abba, kmr ba ita tayi ciwo jiya ba, Aliyu na xaune a falon kansa sunkuye bayan abban nasa yyi masa tatas, intisaar ta nemi gefe ta xauna ganin Aliyu duk sae jikinta ya mutu, ta gaida abba ya amsa da fara'arsa yana tambayarta jiki, tayi murmushi tace abba da sauki, ta kalli Aliyun da har ynxu kansa a kasayake tace "ina kwana yaya," ya dago yana kallonta idonsa yyi jajir ya kauda kai murya can ciki yace "lfya lau," ta mike tana kallon abba tace"abba sae anjima," yace "yauwa intisaar, kin dae sha magungunanki dae ko," tace "eh abba nasha" yace "to yyi kyau" sannan suka fice, Aliyu ma ya mike yana kallon abban nasa yace "Allah ya huci xuciyarka abba," abba ya dauki kudin da Aliyun ya ajiye masa ya watsar masa dasu yace "nace kaje da su bama bukata," Aliyu yyi jim sannan yace "kayi hkuri abba, ita ma kanwata ce bbu yanda xa ayi na karbi kudi wae don xan yi treatn dinta, na gya mka dalilae na nayin hkn, kuma bayan hka ma ni bn samu na yi treatn dinta ba " abba ya galla masa harara yace "dalilanka na bnxa, ina ruwanka da uwartaka da har xakayi hkn wae sbda taji ddi, wae kae me uwa, ka burge uwarka amma kuma ka xubda kimarka a idanun mu, kai ko kunya ma bka ji ba, wawa kawae, da'alla get out malam" Aliyu ya juya jiki ba kwari ya bar falon. Da yammar ranar ummi kanwar faruuq taxo duba intisaar, yayan nata ya ajiye ta sannan ya wuce, sun jima suna hira da intisaar da xainab kmr da can sun saba sannan suka kaita gun inna, inna ta rasa inda xata sata don farin ciki, tsaraba ta hada mata lkcn da faruuq din ya kirata wae yana waje don baxae shigo ba wae, momyma ta hada mata nata abun arxikin sannan intisaar ta rakota don xainab tuni hajiya ta aika khadija ta kira mata ita, a bakin gate suka gaAliyun a xaune fuskar nan tasa bbu alamar rahama, ummi ta gaisheshi, ya dago kai yana kallonta fuska daure yace "lfya," intisaar ma ta gaidashi gabanta na faduwa yyi bnxa da ita har suka fice, ummita juya tana kallonta tace "waye wannan kuma," intisaar ta kirkiro murmushi tace "babban yayanmu ne" don ita ynxu tunanin yanda xatashiga gidan yana bakin gate din take, har bakin motar faruuq din intisaar ta rakata suka yi sllma faruuq ya kashe mata ido yace "sae nakiraki bbyna," ta kauda kanta da sauri tana murmushi ta bar wajen, ya ja motar suka wuce, ta kasa shiga gate din ta tsaya a waje, har wani bari jikinta yake yi don tsoro. Dago ta momy tayi tana kallon ta tace "jikin ne intisaar?" ta girgixa kai ta mike da kyartace "aa faduwa nayi," bedroom ta shige momy ta bita da kallo ta kasacewa komai tausayin yar tata ya cika ta, ita ta rasa abinda ke damunta. Washegari da ciwan kan ta tashi amma bata bari momy ta gane ba don bata son tana daga wa uwarta ta hnkli, faruuq ya kirata da safen yana tambayr jikinta tace yyi sauki sosae, tare abba ya shigoda Aliyu falon nasu wajen karfe tara, lkcn innana nan a xaune don tun karfe bakwae ta iso sashin nasu da kunun ta da kosae ta kawo ma intisaar, ihsaan ta rungume abban nata ya daga ta sama yana cewa"how re yhu momyna" tace fyn sir, ya dubi intisaar yana murmushi yace "ya jikin fatima? Tayi murmushi tace "da sauki abbana," to Allah ya kara sauki, kina shan magani dae ko? Tace "eh abba ina sha," Aliyu ya nemi guri ya xauna yana satan kallon momy dake xaune tana linke kayan ihsaan, ba tare da ya kalleta ba murya can ciki-ciki yace "ina kwana," tayi kmr bata ji sa ba, ya tabe baki ya gaida inna ita ma tayi masa bnxan, ya dake yana duban intisaar din yace "ya jiki," ta sunkuyar da kanta tace "da sauki," sannan tace masa"ina kwana" ba tare da ya kalleta ba yace"lfya lau," ya sata kallonabbansa da ke kallon Tv, yace ba tare da ya kalleta ba"kwaso min medicines din da kike sha nagani," ta mike jiki ba kwari ta shiga bedroom ta kwaso masa magungunan da faruuq ya bata ta durkushe gabansa ta xubesu tana kallonsa, inna ta tabe baki tace "ko uban me xae yi dasu idan ba gulma ba," bae tanka mata ba ya shiga dudduba magungunan ya cire guda biyu a ciki yace "ki ajiye wa innan kar ki sha," to kadae tace, inna tayi karaf tace "akan wani dalilin, kafi sa sanin aikin nasa ne malam," da'alla kwashe magungunanki ki maida kirabu da wannan gantalallen, dariya ma abun yaba Aliyun, abba ya dubesa yace"sbda me xata ajiye su," ya shafa kanshi yace "sbda aikinsu kusan iri daya ne gaba daya, dama xan karo mata wasu ne shiyasa nace ta ajiyesu," abba yace "no ka bari ta gama da su tukunna sae ka bata wanda xaka batan, shima yasan abinda ykeyi ae yaron," Aliyun yyi shiru bai ce komai ba, inna ta galla masa harara tace"munafukin bnx kawae, idan yaga ubansa ya dinga yi kmr na Allah," Aliyun ya mike yana kallon abban nasa yace "abba xan wuce clinic sai na dawo," inna tace "kaji makaryacin bnxa, ca xakayi xaka je gantali,kai din aiki kke xuwa," ya tabe baki bae tanka mata ba, ya dan kalli intisaar din ya watsa mata hararar tsana yace "Allah ya sauwake," ya juya ya fice. Suna tsakar gidagaba dayansu intisaar na sa ma rahma rani a hannu da yamma, su hajiya da umma anje gidan suna, momy na can bangaren inna, haisam da abokinsa sadeeq suka shigo gidan, dukansu suka gaida su, sadeeq ya dubi xainab yace"xainabu ya garin," ta galla masa harara tace " kaji dashi malam," yyi dariya suka wuce ciki da haisam yana satan kallon intisaar da tun da ta gaida su bata sake daga kanta ba, sadeeq din ya dubi haisam bayan sun shiga ciki yace "wacece wannan yarinyar dan Allah," haisam ya hararesa yace ita intisaar din ce bka sani ba, sadeeq yace wllh bn ma taba ganinta ba ni, haisam yyi murmushi yace "kanwatace,'yar wajen momyn ihsaan ce," sadeeq yace "waww amma yarinyar tayi sosai," haisam yyi 'yar dariya bai dae ce masa komai ba, sadeeq yace "uhm naga baka son maganar, ko dae kana ciki ne?" haisam ya hararesa yace "kanwar tawa? Sadeeq yace "so, sae akayi yaya? Bbu auretsakaninku ne ko me kke nufi" haisam yyi murmushi, sadeeq yace"yess?" Allah idandae bbu komai tsakaninku ni kam ina ciki, yarinyar tayi ne wllh, haisam yace "kunyar ta nake ji ne sadeeq, amma baxan boye mka ba, sonta ya wahal dani fiye da yanda kke tunani, but bbu yanda xanyi, ni kam nahkura, na kuma dauketa a matsayin kanwata ne," sadeeq ya galla masa harara yace "amma kai wani bnxa ne wllh, wannan ae xancen bnxa ne kke min," haisam yace "to ya xanyi?" sadeeq yace"tun kararta xakayi kace kana sonta, kaga sae ayi tuwonamai na, sincerly sayin kar ka bari yarinyar nan ta wuce ka, xakayi babban asara," haisam yyi murmushin takaici yace "to ae its too late, ni nan na bata go ahead na kula samari kuma ynxu hka akwae wanda xae aureta, kuma frndship ma muke yi dashi, abokina ne ynxu hka," sadeeq yyi tsaki yace"nonsense ni kuwa xan shigar da kaina nace ina sonta, watch nd c" haisam yace no kar kace hka plss baxan iya yi wa faruuq hka ba, sadeeq dae bai kara tanka masa ba, har suka gama abinda ya kawosu, suka je masallaci sukayi sllhr maghrib, sannan sukayi sashin inna, har lkcn jikin haisam a sanyayye yake, basu bar wajen inna ba sae kusan karfe takwas da rabi, sadeeq ya shiga ya gaida hajiya daumma sannan ya baro haisam a falon hajiya yace yana xuwa, xainab sadeeq ya kira yace taje tace da intisaar haisam na kiranta don kar ace shine taki fitowa, tace haisam ae yana falon mu, Yace do as i saymana kanwata, ta kuwa j . . Suna fitowa tsakar gidan intisaar tafara tambayr xainab ina ya haisam din, xainab ta nuna mata can kusa da wata flwer inda sadeeq yake a xaune, ta karasa wajen, "gani ya haisam," ta fadi tana kkrin xaunawa kan wani dakali, suna hada ido da sadeeq tayi saurin mikewa tana kallnsa,ta juya a fusace gun xainab amma tuni xainab tayi gaba tana dariya, donta gano sadeeq din, intisaar ta juya xata bar wajen,yyi saurin shan gabanta yana cewa "hva kanwarmu, ni ba yayanki bne da har...." tayi tsaki tace "ka bni waje malam ina da abin yi," ta katse shi, yyi murmushi yace"to naji baxan bata maki lkci ba, amma sae kin xauna sae muyi magana," tayi masa wani irin kallo tace "dan Allah ka bni waje na wuce, ni mamata bata san na fito ba" yyi shiru yana kallonta sannan yace "uhum faruuq ya riga ni ko?" directly tace masa"yeah!" yyi murmushi mae sauti yace "to kika san ikon Allah" ta watsa masa harara tace "kayi hkuri ka bani guri na wuce," "to idan Allah yyi nine mijinki fa?" xatayi magana taji an fixgota ta baya an juyo da ita, a tsorace tace "ya..ya Ali...." marin da ya kai mata ne ya sanya ta kasa karasawa, ransa a bace ya fara mgna "ke don uwarki baki da aikin yi sae tara mana samari a gida, wannan gajan ya shigo wancan gajan ya shigo kin maida mana gida kmr hotel, cikin gidan nan uban wa kikaga yana shigowa da samari, sae ke tatatcciya,marakunya ko?, to daga yau na sake ganin ki da wani shege a tsaye a gidan nan sae na...." turasa tayi da karfinta har sae da yyi ba, dan unexpectedly hkn ya xo masa, ta koma baya tana kallonsa hawaye na sintiri a fuskarta, ta yarfe hannu cike da takaici tana magana "ni me na tsare mka agidan nan ka gya min don Allah, kullum sae ka cuceni ba tare da dalili ba, to kasani wllh sae Allah ya saka min,kace ba ruwanka da harka na ba ruwanka da lamarina, to ina ruwanka da samarin da naketarawa, ka fita rayuwata don Allah don annabi ka rabu dani, ka kyalenini ban tsare ma komai ba gidan nan, just let me leave my lyf am beggin yhu " ta kara fashe wa da kuka ta juya da gudu ta bar wajen, sororo Aliyu ya tsaya kalln intisaar ransa a jagule, kansa ya dinga juyamasa, ya firfito da ido cike da mamaki, kansa na tsara masa ya dafe maganganunta na dawo masa a ka, sadeeq dake tsaye cike da mamaki yana kallonsu yyi masa duban wlkcn sannan yace "to kaji dae malam," Aliyu ya juya cikin bacin rae ya cakumeshi da karfi yana cewa "kace me??? " haisam ne ya karaso da sauri don dama yana tsaye yana kallon duk abinda ke faruwa, yafixge yayan nasa daga rikon da yyi wa sadeeq dake ta tuntsira dariya kmr wani xautatce, Aliyun ya tsaya yana huci yana kallonsa kmr kirjinsa xae yi magana, sadeeq ya kalli haisam yana dariya sosae yace "wannan dan uwan naka yana bukatan xuwa psychiatry a duba kwakwalwarsa urgently" da haisam bae ja sadeeq sun fice daga gidan nan ba da ba karamin tashin hnkli xasuyi da Aliyu ba, barin ma Aliyun najin haushin sadeeq din tun da ddewa. Sashinsu intisaar din yyi kmr wani xaki ya kasa daina tunano kalamanta, yana isa ya tura kofar da karfi

Chapter 9 of 32