Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya xaro ido yace "kai inna ki dinga jin tsoron Allah mana" inna tayi salati tana kallon dan nata tace "wllh Bukar tun ranar Aliyu ko bangarena baya xuwa, ko ya gan ni sae ya kauda kai." Abba ya dube Aliyun yace "gidan nafisa xaka kai ta anjima," da sauri inna tace "xuwa karfe sha daya dae" Aliyu ya mike yana kallon Abban nasa fuskarsa a tamke yace "gskya Abba ina da urgent meetin da xan wuce ynxu...." Abba yace "ni kke gayawa hka?" ya kauda kansa bai ce komai ba, inna kuwa ta dage da cewa "wllh shi xai kaini, dolensa sae ya kaini, Allah kai xaka kai ni Aliyu" Aliyu ya juya yana mata wani irin kallo kmr ya maketa don haushi. "iyye yaro bashi da mutumci ba shi da kunya sae kace ba jininka ba Bukar, wllh bae yo halinka ba, Haisam kadae da xainab suka yo halinka a gidan nan" abba yyi murmushin takaici ya kalli Aliyun yace "je ka kawai." Aliyu yyi maxa yace "ohk naji xan kai ki ki shirya" inna tace "kaci sa'a wllh" fice wa yyi ba tare da ya bari sun hada ido da abbansa ba. Tare da intisaar da xainab inna xata, amma hajiya na ganin hka sae ta tura xainab gidan wata kawarta wae ta karbo mata sako, duk don kar ta bi innar, don tasa xainab ko ta hanata xuwa ba ji xata yi ba shi yasa ta bullo da hkn. Intisaar bata san Aliyu xai kai su ba da baxata fara bin inna ba, wae sae da suka fito tukunna inna ta fara kwada wa Aliyu kira a tsakar gidan wae ya fito sun shirya. Intisaar ta dafe kirji tace inna shi xai kai mu dama, nayi xaton adai- dai ta sahu xamu hau ae, inna harareta tace "ka ji shirme, gidan dan nawa da motoci xan hau motar haya, inna ta sake kwada wa Aliyu kira sae gashi ya fito fuskarsa daure yana sanye da polo fari da baki, da 3quatre fari kal, shi dae kam yana san 3quatre, intisaar ta fadi a xuciyarta, inna ta xabga salati tana tafe hannu tace "uban wa xaka bi a hka yaron nan?" Aliyu ya hade rai yace "kmr ya wa xan bi a hka?" tace "nashiga uku ni Rahmatu nace uban wa xaka bi da wannan dangalallen wandon?" yyi tsaki ya ce "idan xaki ki wuce na kai ki, don ina da gurin xuwa hajiya, meye ruwanki da abinda nasa" inna ta girgixa kai kmr xatayi kuka tana cewa "la! Wlh baxan je da kai a hka ba kaji min gantalallen yaro." Aliyu ya tabe baki yace "to Allah ya raka taki gona, dama ni bnyi niyar kai ki ba ae," sae ma a lkcn ya kula da intisaar da ta labe a gefen innar, duk wannan abinda akeyi su hajiya na labe a taga suna lekowa, hajiya taji ddin yanda dan nata yyi, inna ta lalubo waya tana kallon intisaar tace "kira min bukar" da sauri intisaar tace "bn iya ba ni xainab ce ta iya."a fusace inna tace "amma kin ji haushi kuwa" nan ta dinga kwadawa fadila kira taki fitowa, sae tayi waje don neman wanda xae ciro mata nmbr dan nata, a dai-dai lkcn Abba ya kirata, ta dauka da sauri tana cewa "Bukar ne?" Abba yace "nine baaba kun tafi ne" tace "ina fa, wandon shaidanu yasa wae xae bini dashi, irin wandon nan dae da ya saba sa wa a gida" Abba ya kashe wayan ya kira a Aliyun, kasa daga wayan yyi ji yake kmr ya makure inna don takaici, can dae ya daga bai ce komai ba har Abba ya gama sannan Abban ya kashe wayan, idonsa yyi jajur, ya juya fuu ya shige ciki, inna tace "Atoh dae." bai jima ba ya fito da dogon wando yyi hanyar motarsa inna ta ja intisaar suka bishi, tana cewa "hka kawae ya janyo mana kallo a gari, yaro sae kace kafiri." shi dae bai tanka mata ba har ta ja intisaar suka shige motar, intisaar dae jikinta bari yake, don bata bari sun hada ido dashi ba, "to uban wa kuka cewa da wannan yarinyar xan kai ku?" ya tambayi innar fuskarsa a murtuke, inna tace "ubanka muka cewa" to bata isa ta xauna baya ba na ja ta don bata kae wannan matsayin ba tun wuri ta dawo gun da ya dace ta xauna, gaban intisaar ya fadi ta kalli inna, to ina xata xauna, ita fa wannan tafiyar ba dole sae ta koma gida, dama don taga tare da inna ne kuma baxai iya yi mata komai ba don inna baxata bari ba shiyasa ma bata ce ta fasa ba, amma da ace da su xainab ne to fasawa xatayi, inna tace "to bbu gun da xata xauna da ya wuce nan, bai sake cewa komai ba don baya son magana, ya ja motar suka wuce. A hanya hka inna ta dinga magana a hnkli a kunnen intisaar, intisaar dae hadiye dariyarta kawae take don bata ma san me inna ke cewa ba ta dage sae mutsu-mutsu take mata a kunne, ita a dole xata ba Aliyu haushi, kallonsu kawae yake ta madubi, intisaar ta lura da hkn sae ta shiga taitayinta, yyi tsaki kawae ya kara volume din wakar dake tashi a motar, a hankli intisar ta matso kusa da inna take nuna mata hanyar gidansu faruuq cikin murya kasa kasa take magana, inna ta bude murya tana cewa "Allah sarki yaron Arxiki" brake Aliyu ya taka da karfi, inna ta saka salati a rude tana cewa "lfya?" ya fito da sauri ya bude bayan motar, da gudu inna ta fito tana cewa "fito intisaar yau mun shiga uku me ya faru?. A rude inna ta dinga tambayrsa me ya sami motar bayan intisaar ta fito, bai ko kalleta ba ya shiga kwaso masu ledojin tsarabarsu da saurinsa, inna ta dada rudewa tana cewa "purse dita na ciki akwae kudade da yawa fito min dashi da sauri wllh har da daham dina a ciki, ya ciro purse din ya ajiye kan ledojin da yake ta dire su a gefen titi, inna ta kin ki me abinta da sauri tana lekar motar a tsorace, "to wae me ya samu motar?" inna ta tambaya tana jan intisaar su matsa daga kusa da motar, bai ko kalleta ba har sae da ya tabbatar ko tsinkesu bai bari a cikin motarsa ba sannan ya rufe motar, ya juyo yana kallonsu fuska daure yace "ku nemi motar haya da xae kai ku inda xaku, don baxan bata lkci na na bar abinda ke gabana na dauko ku a mota ku dinga min iskanci a cikin motar tawa ba." Yana kai wa nan ya shige motarsa ya ja ta ya bar su tsaye a wajen, inna ta xabga salata tana girgixa kai tace "amma wannan yaro na Bukar anyi tantirin dan iska, ynxu xubar damu yyi a dajin Allahn nan ya wuce?" sae kuma ta fashe da kuka tana cewa "wannan masifa da me yyi kama ni Rahmatu" intisaar ta dinga tuntsire dariya tana karewa inda ya ajiyesu kallo ita dae bata ga alamar daji ba a wajen amma inna tace daji ne, sannan ga motoci na ta wuce wa abinsu, har da mutane ma nata harkokin gabansu a wajen. kukan da inna ta dinga rusawa ne ya fara jawo hanklin jama'ah wajen, intisaar tace "kai inna don Allah kixo muje mu hau mota mu wuce, dube yanda kika janyo ana ta kallonmu," cikin kuka wiwi inna tace "wllh baxan hau motar haya ba don ubanki, hka kawae dan nawa na da motoci sae na buge da hawa ta haya" intisaar ta kulu matuka ita kam da ta sani bata bi inna ba, wannan disgrace din har ina? Taruwa mutane suka fara yi a kansu ana tambaya lfya? Nan inna ta dinga surutu ratata akan abinda jikanta yyi mata, intisaar ji tayi kmr ta nutse a wajen don kunya, da sauri tayi gaba ta barta a wajen cike da takaici, ita ba kudi ta fito da ba bare ta hau mota ta koma gida, ta juya daga nesa tana kallon inna da mutane suka gama kewayewa, ko me take gya masu oho. Da kyar mutane suka lallaba inna ta hau adai-daita sahu, tana gunjin kuka ta shiga tana cewa "Allah dae ya isa tsakanina dashi," sae kuma ta fara kwadawa intisaar kira tashigo su wuce, kasa xuwa wajen intisaar tayi sbda mutanan da suka taru a gun, har kusa da ita tricycle din ya tsaya sannan inna tace "maxa shigo intisaar, Allah xai saka mana," fuskarta daure tashiga, mutanen wajen suka bisu dacewa " Allah ya saukeku lfya Hajiya, Allah ya kiyaye, ya ja da ranki" inna ta ding a washale baki tana gdya tare da daga masu hannu, shi kanshi mai tukin dariya yake yi. Sae da suka yi nisa sannan inna ta dube intisaar tace "kinga mutanen arxiki koh, har biya mana sukayi, Allah yyi masu albarka dae" intisaar bata ko kalleta ba bare ta tanka mata. Har bakin gate Napep din ya ajiyesu, inna ta dinga gdya ya fiffito masu da kayansu, intisaar ta dauki wanda xata iya ta shiga cikin gidan inna na biye da ita a baya tana cewa "to ynxu bayan duk wlkcn da yyi mana ba gamu a gidan ba. Nafisa tayi murna da xuwan mhaifiyar ta ta sosai,'ya yanta duk suka xo gaida kakar tasu dayake ranar asabar ce suna gida, sae da inna taci ta sha sannan ta soma xayyano wa Nafisa irin abinda Aliyu yyi masu a kan titi, Nafisa tace "amma wllh Aliyu bai da mutumci ko kadan inna, kinsan kuwa tunda na dawo ko sau daya bai taba xuwa gaida ni ba ko yi min sannu daxuwa, amma haisam xuwansa biyu knan," inna tace "ranar da ya kawosu xainab bai shigo ba?" Nafisa tace "xan masa karya ne inna?" nan inna ta kwadawa intisaar dake dakinsu maryam kira, dayake maryam din sa'arsu ce da xainab, suka shigo tare da maryam din, inna tace "ranar da Aliyu ya kawoku gidan nan dama bai shigo ba?" intisaar tayi jim don dae ba Aliyu bane ya kawosu motar haya suka shiga amma da suka koma gida basu ce kin kai su yyi ba, da sauri tace "eh bai shigo ba" inna ta galla mata harara tace "munafukan bnxa kawae amma ca kuka yi min ya shigo da na tambayeku," intisaar tace "uhm ae xainab ce bni bace" nafisa tace jeki kawae abinki, kika san ko yy masu gargadi akan kar su ce bai shigo ba, bala'i inna ta dinga yi tana cewa "wllh yaron nan mugun shaidani ne, amma xai ci ubansa bari na koma gida dae" intisaar ta fice. The end of book one. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT INTEESAR BOOK 2 Intisaar ta xaro ido a tsorace tace "nashiga uku, wllh bn san...." buga mata baki yyi da karfi sannan ya tura ta fuskarsa a murtuke yace "wat do yhu fink yhure tryn 2 do? Seducin me or wat?" da sauri ta juya ta bar palon tayi hanyar dakin momy da gudunta, yyi ajiyar xuciya sannan ya buga tsaki ya nemi kujera ya xauna. Maryam ta shigo tace "lah, ya Haidar kai ne a gidan namu yau" yyi murmushi yace "yea kanwata, ykk?" ta xauna gefensa tana dariya tace fyn uncle ya aiki?" yace "alhmdllh, momy fa?" ta yi hanyar bedroom din tana cewa bari na kirata " ko da ta isa dakin momy na rubuce rubucenta ne, tace "momy uncle haidar fa ya xo?" momyn ta watsa mata harara tace to uban me xan masa?" maryam tayi murmushi tace "yana dae palo fa shi daya" momy tace "manta dashi kawae" maryam tace "intisaar fa?" momy tace "ta shiga wanka," maryam ta koma palon tana murmushi tace"uncle gata nan xuwa," yace"yauwa kanwata ya karatu?" tace"muna tayi uncle," sannan tayi hanyar fridge ta dauko masa ruwada lemo ta dire masa a gabansa yana mata gdya." nan ta xauna suka dinga hira amma momy taki fitowa, ya dube maryam din da ita ma bata ji ddin yanda uwartata tayi ba yace "wae halan fushi momy take yi dani ne?" maryam tayi yake tace "ina ga dae wani abun take yi amma tana xuwa," yamike yana murmushi yace "bari dae naje ciki na sameta nasan fushi ake yi dani," har bedroom dinta yyi sallama ya shiga, can ciki ciki ta amsa masa ya yi dariya ya nemi gu ya xauna yana cewa "dama ashe uwa na fushi dadanta," ta galla masa harara tace"kaji dashi dae" yyi dariya yace "toam srry mum," kun shigo Nigeria lfya? Wllh ayyuka ne suka sha gabana," ta tabe baki tace "gskya ne mara mutunci kawae" don tasan ba don Allah yaxo gidan nata ba kila Abba ne yyi masa tatas shine ya kamo hanyar gidanta yau, don inna bakinta ba shiru xai yi ba, dariya kawae yake yi yana bata hkuri har daga karshe ta dan sake, suna hira intisaar ta fito daga bathroom sanye da hijab ta fice daga dakin xata wuce dakin maryam ta kimtsa, momy ta kira ta tace "kin gaida yayan naki ne,? Tayi yake tace hnkli na ne baya wajen, "ina kwana yaya?" ya daga kai yana mata wani irin kallo, sannan yace"lfya," ita kuma ta fice da saurinta.Karfe daya Aliyu ya wuce masallaci xae yi sllh, nafisa tayi tayi dashi yaci abinci amma yaki wae ya koshi, tace "to yyi kyau ae"yyi yar dariya yace "to ku ajiye min idn na fito masallaci xan xo naci sae na wuce gida," tace "um um fa Aliyu," yace "serious anty xan dawo wllh" tace "to sae ka dawo," har gate maryam ta rakasa suna ta hira cikin raha, intisaar kam tunda tashiga dakin maryam dama bata fito ba, tayi mamakin yanda Aliyu kewa maryam dariya, ashe dae yana dariya hka, a bakin gate ya hadu da kannin maryam din sun dawo daga makarnta suka rungumesa suna murnar xuwansa yace su shiga ciki anjima xae dawo idan yyi sllh. Bae shigo gidan ba sae wajajen karfe uku har momy ta fidda rai da xuwan nasa sae gashi, tace "ca nake halin naka kayi min ae" yyi dariya yace "to ina abincin sauri nake yi" nafisa tace au a dole ma xaka ci abincin knan?" yace "hva de wane ni" a dae kawo min abincin, momy ta kira intisaar ta xo ta kawo masa abinci, gabanta na faduwa ta dire masa abincin a gaba, momy ta mata umarni da ta xuba masa a plate, jikinta na bari ta shiga budekulolin, muryarsa taji yana cewa"no ta barshi kawae anty" ta mike da sauri ta bar wajen ba tare da tabari sun hada ido ba. Wajen karfe hudu da rabi yyi ma momy sllma xai wuce bayan ya hada ko wani yaro da dubu biyu a gidan, maryam kuma ya bata dubu goma, momy tace to ita intisaar din fa? Yyi yake yace "ta bari a gida xan bata nata," momy tace"aa wllh ka bata a nan kawae muna gani" ganin momy da gske take ne yasa ya kirgo dubu biyar ya mika ma shaheed ya bata, momy tace "aa ita ma goman xaka bata wllh" anty duk wata fa ina basu, ko sati biyu ba ayi ba ma da na basu a can gida fa" momy tace "to shknan ka wuce dasu tunda gida xaka, su ma gidan xasu wuce yanxu," yace wa? Momy tace intisaar din da maryam mana, ya kirkiro murmushin dole yace "ae ba gida xani ba yanxu," eh ka ajiyesu sae ka wuce inda xaka din," ya rasa yanda xai yi ya ce aa, don hka kawae yace mata to su sameni wajen mota a waje, sannan ya fice bayan ya mata sllma yana kokrin boye bacin ransa. Yana cikin motar suka karaso wajen, intisaar duk jikinta yyi sanyi. . Motar ya bude ya fito yana kallon intisaar din ransa a hade, yyi mata wani irin kallo yace"hope ba wannan motar kike shirinshiga ba?" ta kauda kanta da sauri gabanta na faduwa ta gyadamasa kai sannan ta dau hnyr da xae kai ta babban titi inda xata samu mota ta hau. Maryam tayi sororo tana kallon Aliyu, yace shigo mu wuce kanwata, ta hade rai tace "hva uncle me yasa xakayi hka, ita din ba kanwarka bace?" ya tabe baki yace "idan xaki ki shigo mu wuce kawae" ta juya ranta a bace tace "kaje kawae ni na fasa xuwa" yyi dariya ya shige motarsa ya wuce. Maryam na shiga gidan ta gyawa momynta abinda Aliyu yyi ma intisaar, momyn tace "maxa bita ki kira min ita," maryam ta fice da saurinta, amma bata ga intisaar ba, ta dawo ta gyawa uwartata, kiranta momy tayi a waya, bugu uku ta dauka tace ita tama kusan gida, momy tace to idan kin saukaxan kiraki intisaar kiyi hkuri ki kyaleni da dashi, bake yyi wa ba ni yyi ma, intisaar tayi murmushi tace ba komai momy, amma ae maryam din xata xo ko? Momy tace "aa ita ma ta fasa xuwan saesati mai xuwa," intisaar bata ji ddin hkn ba amma kawae tace "tomomy ngd sae anjima. Intisaar naxaune a bakin kofar palonsu ita da xainab dake fere wa momy doya dan shi xata girka da rana da yake kowa girkinsa yake yi daban da rana har ma da safe, sae dae idan kayi ka kai ma inna, na dare ne kawae akeyi gaba daya, intisaar ta ajiye nail cutter din dke hannunta tana kallon xainab din tace "ki bni na karasa mana, ko ku baxa kuyi girki bane yau?" xainab ta tabe baki tace"ohon masu ni dae doya xanci" intisaar tayi dariya tace "ni dae nasan da biyu kike fere doyar nan" momy ce ta fito daga palo ta karbe kayanta tace "ku tashi ku bni waje ni don Allah, awa nawa xa ayi ana fere doyan nan" takun da suka ji ne yasa gaba daya sukajuya suna kallon wanda ke xuwa, Aliyu ne yana tafe yana danna wayrsa, gaban intisaar ya fadi to me yaxo yi a sashinsu, xainab ma sae da taji tsoro sosae, to me sukayi kuma, momy kuwa cin gaba da aikinta kawae tayi, ya karaso wajen yana kallonsu da daddaya da daddaya, daga xainabdin har intisaar baki na karkarwa suka gaida shi, yau kam suit ne a jikinsa yyi kyau sosai, ko daga inayke oho, bai ko damu da gaisuwarsu ba ya dubi intisaar fuskarsa a tamke yace "wae da jira kke naxo na sameki kafin ki bni kudina ne?" intisaar ta firfito da ido tace "ni?" ya daka mata tsawa yana cewa "yhu re vry stupid, tambayata kike yi ko waye?" a tsorace tace "Allah ni bngne abinda kke nufi ba...." ya gallamata wani mugun harara yace"fito min da dubu biyar dina" ta xaro ido tace "lah ni na mnta wllh kayi hkuri" sannan ta mike da sauri ta shiga ciki, sae gata ta fito dasu, ta mika masa ya fixge ya kirga sannan yyi gaba. Xainab tace "an shiga uku," momy dae bata ko kallesu ba ta dauki doyarta tayi hanyar kicin, intisaar tace "uhmm ni har na manta ma wllh" xainab tace "amma yaya Aliyu bai yi ba a lyf wllh, Allah ma yaso baki taba kudin ba" intisaar tayi dariya tace "me xae kaini dama, ni wllh har ma na mnta da kudin, tun fa ran sunday gashi yautuesday" xainab ta tabe baki tace"Allah ya kyauta toh" yauwa na mnta ban gya maki ba jiya faruuq ya bni dubu biyu wllh, intisaar tace "Allah sarki, ihsaan ma ya bata" ni kuma dubu goma ya bni har ynxu ma yana wajen inna, xainab tace "bawan ALLAH, shine ake neman a maki tijara kan dubu biyar ynxu," suka kwashe da dariya gaba dayansu. Suna sashin inna gaba dayansu yau amma bnda khadija da rahma, intisaar na tsife ma kursum gashi,xainab na kwance suna kallo sukaji hayaniya a tsakar gidan, da sauri suka fiffito har da inna dake binsu a baya da gudu, fadila suka ga ya Aliyu ke duka da belt yana ball da ita, ita kuwa bakinta bai mutu ba yana dukanta tana xaginsa, hajiya da umma na ta masa ihun ya rabu da ita, inna ta karaso da gudu tana yarfe hannu tace "an shiga uku, wae kai Aliyu wani irin shaidani ne, ynxu me tayi mka kke neman kasheta?" cikin xafin nama Aliyu ya kaita kasa ya dinga xuba mata belt din tana ihu, "ae wllh sae ta gya min gidan uban da take xuwa yau, idan ba hka ba na rantse sae na sumar da ita," "ayyo ynxu naji bayani, ae fadila ana kiran sllhn farko take barin gidan nan ba ita xata shigo gidan nan ba sae karfe sha dayan dare," inna ta fadi tana kallon su hajiya da kamar su shake ta, hva, nan inna ta dinga xuga Aliyu ya dinga dukanta kmr xae kasheta, ita kuwa bakin ta yaki mutuwa sae xaginsa take tana ihu, inna ta dauko wani katako da gudu ta kawo masa tana cewa "muka mata wannan Aliyu, wa yasani ma ko karuwanci take fita yi, tsinannun iyayenta sun xuba mata ido," haisam ya shigo gidan, inna ta tsiri yi masa bayani shima yasa kafa ya kwasheta ta xube kasa hka suka dinga dukanta inna na xuga su, kmr xasu kasheta, umma da hajiya ba baki tunda inna na wjen sae matsar kwalla suke, intisaar da su xainab duk jikinsu yyi sanyi ganin yanda akayi ma fadila, xainab tace "ae gwara suyi mata hka kila ta nutsu wllh" . Momynta tashiga kwada ma kira tana bata hkurin ta bude mata kofar tana kuka,ta juya taga ya kusa iso inda take, tasa tafin hannunta ta rufe fuskartata dinga ihu tana bubbuga kafa tana cewa"wayyo kayi hkuri ya Aliyu wllh tllh ni ina xuwa makaranta naje kitso ne yau shi yasabnje ba yau, don Allah ka rufa min asiri kar ka dokeni, ina rokanka," kuka take yi sosae hannunta a fuskarta tana tsalle-tsalle sae kace ihsaan. Shiru bata ji an kamata ana duka ba, ganin shirun yyi yawa ne yasa ta xamehannunta a hnkli daga fuskarta jikinta na rawa, wayam taga wajen ba kowa, ta fara waige-waige tana gwalo ido amma bata ga kowa ba a gun, a hnkli ta dinga kuka tana kallon kofar palon nasu, takai hannu ta bude, taji shi a rufe gam, jikinta a sanyaye tayi bangaren inna tana goge hawayen fuskarta, xaune taga Aliyun kan dakali kusa da wani flower yana ta tuntsira dariya kmr mahaukaci, haisam dake kan kujera yyi tagumi yana ta kallonsa, gabanta yyi mugun faduwa xata juya ta koma da sauri, haisam yace"intisaar wa ya saki kuka?" tsit Aliyu yyi ya sha mur kmr bashi ke dariya ba ynxu, ta girgixa kai tace"ba kowa," sannan ta maxata bar wajen. Xainab na xaune a palonsu intisaar suna kallo intisaar na kwance, wayan xainab yyi kara, ta daga,masifar da take tayi ne yasa intisaar ta mike xaune tana ta kallonta har ta gama ta kashe wayan, intisaar ta tambayeta

Chapter 7 of 32