Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mae isar sa, yyi shiru, a hankali tace "to nawa xan biyaka doctor," yyi shiru yana kallonta snn ya sauke ajiyar xuciya yace "bana bukatan komai tunda ba aiki me kyau nayi ba, kawae dae nmbrki xaki bani don Allah," da sauri tace "to xan baka amma a kashe yakesae na koma gida na kunna," ta basa tsohon layinta, snn ta dada masa gdya ssae ya rakata har gate, ya koma, ta shiga ticycle xuciyarta fari tasa kmr an mata albishir da aljanna ta kama hanyar gida da magungunanta. . A gajiye Inteesar ta shiga gida bayan ta biya mai adai-daita sahu kudinsa, xaune ta tar da Safeena a falo tana cin Ayaba da gyada tana kallon American film sae kyalkyale dariya take ita daya kmr tababbiya, bata ko kalli inda safeena take ba ta haura sama da sauri gabanta na faduwa kar ta biyo ta ta ci ubanta, don mugun tsoranta take idan su biyu kadae ne a gida, in ko Aliyu na nn fitsara sae wanda bata tuna ba, dat was den, lkcin da take da lafiya knn, ynxu kam ta kanta take ba ta tsiwa ba, Safeena ta bi ta da kallon mamaki baki bude, dama yarinyar nn bata gidan ashe, shine take ta xaune kmr yar iska tana jiran jin ihunta, to ina ma taje, ranta yyi mugun baci ta kasa cin ayaban gabanta, tunawa tayi cewar tunda ta kwaso rana 1st abinda xata fara bukata shine ruwa, hankalinta ya kwanta tunanin hkn da tayi, to amma Allah yasa a fridge ruwan yake kar taga abinda ke ciki don inda sanyi baxata taba lura da komai ba, inteesar kam na shiga daki ta ajiye magunguna da takardar scan dinta a kan gado, katunan asibitin dama tun a hanya ta watsar da su, ta bude fridge dinta da sauri tana haki xata dauki ruwa ta sha taga bbu ruwa, ta yarfe hannu kmr xata yi kuka to ynxu ya xata yi ga wancan mayyar a falo taje tayi mata duka a bnxa, ta juya xata shiga bayi tasha ruwan ganin bata da wani alternative ta hango goran ruwan da safeena ta ba Aliyu ya kawo mata a bedside drawer, ta karasa da sauri ta dauki ruwan taji shi kmr ruwan dumi, bata damu ba ta kai bakinta xata sha taga abubuwa na yawo a ciki kmr an xuba kasa, idan ma baka kura ido ba baxa ka lura da hkn ba, ta dauki dayan ma tana kallon kasan ruwan ta gansu kwance ta girgije ta ga suna ta yawo, ta yatsine fuska ta isa bathroom dinta ta tsiyaye duka ruwan guda biyu a bath tub snn ta koma daki ta dauko cup ta dibi ruwa a famfo ta sha ta koma ta kwanta a gajiye, a hka bacci mai nauyi ya kwasheta ba tare da ta shirya ba, shafa cikinta da taji ana yi a hankali ne yasa ta bude idonta da sauri suka yi ido hudu da Aliyu xaune gefenta ta shiga kkrin mikewa xaune ya taimaka mata yana kallonta yace "kin ci abinci kuwa don yau na xo duba bbyna ne hope kin shirya?" ta juya ta kalli agogo da sauri taga karfe takwas na dare, mikewa tayi da sauri taje ta xubar da yawun bakinta ya rikota yace "ina xa ki," ta buge masa hannu ya saketa ta karasa bakin kofar bayin ta juya tana hararansa, magungunanta ta gani kan gadon kusa da shi, ta yo waje da ido a tsorace da ganinta kasan bata da gskya, ya tsaya kallonta yace "me ya faru," sanin cewa xae juya ya kalli inda take kallo ne yasa ta tofar da yawun bakinta nn bakin kofa da sauri ta fasa wani raxanannen ihu tana tsalle, har ya juya ya kalli ledan kan gadon kuwa ya mike da sauri ya karasa kusa da ita a rude ya riketa yana tambayarta lfya, jikinta ya dau rawa ta fashe masa da kuka tace "wayyoo cikina ke min ciwo har da kaina," da mugun damuwa yace "cikinki kuma" ta gyada masa kai jikinta na ci gaba da rawa, ya daga ta xae kwantar da ita kan gadonta ta fasa masa ihu a gigice tace "wayyoo ni ka kai ni dakinka, xafi nake ji," duk ta rikitasa ya dauketa da sauri ya bude dakin ya fita, sae kuka kuwa take jikinta na rawa, safeena dake fitowa daga dakinta knn ta bisuda kallo xuciyarta na bugawa "kai wayyoo ddi, ta sha ruwan," ko kallonta Aliyu bae yi ba, ita ko inteesar sae kuka take kmrgske, ya kwantar da ita kan gado bayan ya kunna AC yana kallonta yace "ina kika ce ke maki ciwo," a hankali tace "ya daina, wanka kawae xanyi da ruwan xafi," ya shiga bayinsa da sauri ya hada mata ruwan, yana shiga ta mike har tana tuntube ta fice daga dakin da sauri suka kusan cikin karo da safeena dake labe bakin kofa, safeena ta koma baya a tsorace tayi xaton Aliyu ne, inteesar ta watsa mata harara tace "an dae ji kunya," tayi tsaki ta bude kofar dakinta da sauri ta kwashe magungunan kan gadon ta xuba su cikin handbag dinta jikinta na rawa, tana xuba su ta fice da sauri taga safeena tsaye har lkcn kwakwalwarta a jagule to ko bashi tasha bane, inteesar ta wuce ta ta shige dakin Aliyu, dae dae nn ya fito ya tsaya kallonta da mamaki, xae yi magana ta rigasa "ruwa, amm ruwa naje sha," yana mata mugun kallo yace "get out," ta yi kmr xata yi kuka ya daka mata tsawa "ni kike raina ma hankali ko, fitar min a daki munafuka," tayi tsaki ta juya ta fice daga dakin tare da sauke ajiyar xuciya. Bata samu shan maganin ba ranar da daddare har tayi bacci don ido Aliyu ya sa mata, washegari sunday yana gida yana xaune dakinsa na'ura gabansa, safeena ko na daki kwance abun duniya ya isheta, inteesar ta gama duk abinda xata yi da kyar don xaxxabi ne ssae tare da ita, ta rufe dakinta da makulli ta ciro maganin da likitan ya bata jiya ta debo ruwa a bathroom don har lkcn ba ruwa a dakinta, ta xauna kusa da gado, ta fiffito da magungunan daga kwalayensu ta daddauki yanda yace mata, ta tsura ma kwayoyi shiddan dake hannunta ido, ita bata ma taba ganin irinsu ba, ta rumtse idonta ta xuba su a bakinta ta kora da ruwa da sauri ta hadiye su. TAMMAT ALHAMDULILLAHI. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT INTISAAR BOOK 4 Inteesar tayi shiru a dan tsorace bayan ta hadiye maganin tana jiran jin me xata fara ji a jikinta, har na kusan minti goma bata ji komai ba hkn yasa ta mayar da hankalinta ga TV dake ta aiki shi kadae tana kallo, taji ta fara jin bacci amma har lkcn bata ji ko da ciwon kai a jikinta ba, hkn yyi mugun daga mata hankali, tace na shiga uku kar dae cikin baxae xube ba, ta dauko magungunan ta shiga balla su kuma xata sha yanda ta sha daxu hankalinta a tashe, ta ciro su knn ta jawo kofin ruwanta xata sake korawa taji wani matsanancin ciwo a mararta da bata taba ji ba, tayo waje da ido a tsorace gabanta na faduwa, a hankali cikinta ma ya fara ciwo ya hade da na maran, tunda take bata taba jin irin wnn ciwon a jikinta ba, kankame cikinta tayi ta shiga mutsu mutsu daga xaunen da take tana buga tiles da hannunta, taga xama ya gagareta ta kwanta kasa tana rike da cikin tana juye juye, ita nn tana ga xata iya jure ciwon har ya gama cikin ya fita, da marar ta yyi wani irin murda mata ta daura hannu a ka taji kmr mutuwarta ce ta xo, bata san lkcn da ta fasa wani axababben ihu ba tana rike da cikin, lkci daya ta hada xufa, ta shiga kwala ihun axaban da take ji a gigice, a tare Aliyu suka fito da Safeena ya karasa kusa da kofar a rude ya murda yaji a rufe, bubbuga kofar ya shiga yi yana kiranta, ta fashe da wani matsanancin kuka da kyar tace "wayyo mutuwa xanyi ya Aliyu," ya koma daki a rikice ya shiga neman spare key, safeena kam da gudu ta koma dakinta ta dinga tsallen murna shknn ta sha ruwan, ya karaso jikin kofar jikinsa na rawa ya bude kofar ya afko cikin dakin yana kalle kallen inda xae ganta, can kusa da gado ya ganta kwance tana juye juye ya karasa gabanta da sauri ya durkushe ya dago ta a rude yana tambayarta me ya faru, kasa cewa komae tayi sae juye juyen da kawae take a hannunsa, a rikice ya shiga cewa "don Allah kiyi min magana fateema me ya same ki," duk da mugun axaban da take ji hannunta na rawa ta shiga tura kwalin magungunan karkashin gado tana mayar da numfashi da kyar wae kar ya gani, ya lura da abinda take, ya rike hannunta da sauri yana kallon kwalin yace "meye wnn," girgixa masa kai ta shiga yi tana neman xamewa daga jikinsa ya daga kwalin tabs din yana kallo baki bude, a rude ya jefar ya shiga cewa "innalillahi wa inna ilaihi raji'un meye wnn," wani ihun ta kuma fasawa ta kankamesa tace "wayyoo ya Aliyu, cikina, mutuwa xanyi wllh," yana jijjigata cikin tashin hankali ya shiga cewa "ki gaya min shi kika sha fateema?" kasa cewa komai tayi sae jujjuya kanta da take cikin axaba, ya ga farar takardar scan din dake gabanta ya dauka da sauri hannunsa na rawa ya bude, jefar da takardar yyi ya fixgota cikin mugun tashin hankali yace "wayyo fateema ki gaya min magungunann nn kika sha? Plss kiyi min mgna," a rude yake maganar, ita ko da kyar ta shiga gyada masa kai tana jawo numfashi kmr me shirin suma, ya dafe kansa yana kallonta yace "nashiga uku, oh my God," saketa yyi da sauri ya fice daga dakin, ta dinga ihu tana birgima cikin axaban ciwo tana kiran Abbanta, ya dawo dakin da sauri rike da allura, kwance ya ganta cikin jini, yyi wani kara a rude ya jefar da alluran hannunsa ya karaso kusa da ita da sauri yace "ya salam, innalillahi wa inna ilaihi raji'un, fateema fateema" kuka take ssae tana juye juye kmr ranta xae fita jini sae malala yake ta kasanta, ya dagota ya kai mata wani wawan mari a gigice ya shaketa yace "kika kashe min yarana, yhu kill my kids" ta kankamesa tace "wayyo mutuwa xanyi na shiga uku," wani marin ya kuma kai mata ya dagota ya buga ta da bango, tunda take bata taba ganin yanayin da Aliyu ya shiga ranan a tare da shi ba, idonsa ya kada yyi jajur muryarsa na rawa yace "ki gaya min ubanwa ya baki maganin nn, wani asibiti kika je," ya wurgar da ita ya buga bango da hannayensa biyu yace "ya salam," juyowa taga ya sake yi ta fara kkrin fita daga dakin ya fixgota ya shaketa yana huci yace "me yarana suka maki kika kashe su fateema," ta rike hannayensa biyu cikin kukan tashin hankali tace "no plss kayi min rae ya Aliyu cikina xae kasheni," bugata yyi da bango da karfi ya fice daga dakin tasan be gama da ita ba, tayi karfin hali ta rarrafa ta fito daga dakin da kyar tana neman inda xata safeena ta fito da sauri ta ja ta suka shige dakinta ta rufe kofar da sauri, inteesar ta xube kasan dakinta tana mayar da numfashi har lkcn jinin dake xuba jikinta bae tsaya ba . Aliyu ya fito kmr wani mahaukaci daga dakinsa ya shiga nata a rikice bae ganta ba, ya fito ya shiga buga kofar Safeena da karfi ganin trace din jini tun daga kofar Inteesar har nata, alamar nn inteesar ta shiga, cikin tsawa yace "baxa ku bude min kofar ba" cikin sanyin murya Safeenah tace "haba dear ka sa ma xuciyarka ruwan sanyi mana, so kke kayi kisan kai, ka bar ta da halin da take ciki mana xaka dinga dukanta kuma," ya daka mata wani raxanannen tsawa yace "na rantse da wanda numfashina ke hannunsa idan ban hada dake ba kada Allah ya bani abinda yake nema, baxxa ki bude min kofa ba" ya karasa maganar yana huci, ta bude baki da mamaki tana kallon kofa, A'aaah lallai abun babba ne yau, to fa, ta dan tabe baki tace "to ni ko sae dae kar ya baka, don baxan tsaya hka kawae ina ji ina gani ka kashe yar mutane gabana ba," bae sake cewa komai ba ya juya da sauri kmr xae tashi sama ya koma dakinsa yana huci, inteesar kam na durkushe dakin sae kuka take tana juye juye kmr ranta xae fita, kila karshenta ne ya xo yau, gashi har lkcn jini bae tsaya mata ba sae bulbulowa yake, duk kayan jikinta ya baci da jini hka ma dakin safeena, safeena ta dauko Zaninta da sauri ta mika mata a xuciyarta tana cewa "yau ai sae dae jininki ya tsiyaye ki mutu yarinya baxan bude kofar ba bare ya taimaka maki," inteesar ta kasa karban xanin, sae cewa take mutuwa xanyi, safeena tace "baxa ki mutu ba," key suka ji Aliyu ya saka a kofar, Inteesar ta fasa ihu jikinta na rawa taji kmr ta sume ynxu ta samu saukin abubuwan dake faruwa ynxu "wayyo kayi min rae ya Aliyu wlh yau mutuwa xanyi, don Allah kaji tausayina" ya afko dakin rike da kwalin tabs din da ta sha yana huci, idonsa ya koma jajur kmr gauta, kanta yyi ya fincikota da karfi ya dago ta, muryarsa na rawa yace "wllh wllh baki gaya min wanda ya baki magungunan nn ba, sae na kashe ki kema yau," jikinta na rawa ta shiga girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta, ya shaketa da karfi, cikin tsawa yace "baxa ki gaya min ba," ta yo waje da ido a tsorace, da kyar muryarta a shake tace "xan gaya maka," ya watsa mata mari yace "uban me kike jira," ta fashe da wani matsanancin kuka ta juya tana kallon safeena tace "ita ce ta kaini aka bani," Safeena ta yo waje da ido ta dafe kirjinta tace "na shiga uku yarinya xata min sharri, a ina kika ganni," cikin kukan Axaba Inteesar tace "ita ce ya Aliyu, ka tausaya min cikina kasheni xae yi wllh," a hankali Aliyu ya saketa ta sulale kasa ya juya yana kallon safeena da ta xama kmr mara gskyar gske, duk ta rude, sae rawa bakinta yake ta kasa cewa komai, ta fashe da kuka tace "wllh wllh sharri tayi min Aliyu, a ina ta gan ni yau da har xan kai ta a bata magani," wani kara yyi ya karasa kusa da safeenar kmr xaki ya shaketa hawaye cike idonsa yace "ku ka kashe min yarana, me suka maku safeena," bae jira me xata ce ba yyi wani irin buga kanta da bango ya saketa yana huci, sae ga jini, a hankali ta sulale kasa ta fadi sumammiya a wajen, juyawa yyi bae sake ganin Inteesar ba a dakin . Inteesar na fita daga dakin dama falo ta sauko tayi hanyar kofar fita waje da sauran karfinta don dk jikinta yyi weak, tana isa tsakiyar falon jiri ya debeta ta xube kasa ta kasa tashi kuma, dae dae nn shima ya sauko kmr an hankadosa ta fasa wani gigitattcen ihu ta fara kkrin mikewa tsaye amma ta kasa cikin kuka ta dinga cewa Noo plss ya Aliyu ka tausaya min," ganin ya yo kanta ne yasa ba tare da ta shirya ba ta sulale wajen sumammiya, ya xube gabanta ya kife kansa kan tiles cikin tashin hankali yace "Nooo" da kyar ya dago kansa yana kallonta hawaye kwance fuskarsa, ya dagota ya rungumeta muryarsa na rawa yace "y fateema, meyasa xaki min hka, me yaran nn suka yi maki kika gwammace ki kashesu, y?" ganin har lkcin jini bae tsaya mata ba yasa ya dauketa da kyar ya haura sama da ita ya bude dakinsa ya kwantar da ita yana tunanin me xae mata, duk wata baseera ta bace masa kmr ba likita ba ya rasa yanda xae yi da ita sae bincika ruwan allura yake ya rasa wanne ma ya kamata yyi mata, da kyar ya jawo wayarsa jiki ba kwari ya shiga neman nmbr wani abokinsa doctor yaji a kashe, ya kira Dr maryam ma yaki shiga, hkn yasa ya kira nmbr faruuq bugu daya ya daga, da kyar ya iya cewa "plss faruuq ka taho gidana ynxun nn i need yhu help," ya katse kiran ya ajiye wayar har lkcn inteesar na jikinsa, ko minti sha biyar bae cika ba faruuq ya iso gidan don a xatonsa Aliyun ne bae da lfya, yana shiga compound ya kira Aliyu yace gashi nn ya xo, Aliyu yace ya shigo falo ya hayo sama, bbu abinda ya daga ma faruuq hankali illa ganin jini da yyi ta ko ina a gidan, kasa karasa cikin dakin yyi bayan ya bude dakin Aliyu, har lkcn kuma yana rungume da inteesar jikinta duk jini, da kyar faruuq ya iya cewa "meye hka Aliyu, me ya sameta," Aliyu ya kasa cewa komai sae girgixa kansa da yake, faruuq yyi karfin hali ya karasa cikin dakin yana kallon Inteesar xuciyarsa na bugawa, da kyar 4 d second tym ya sake cewa "me kayi mata Aliyu," Aliyu yyi karfin halin cewa "Abortion tayi faruuq, she killed my children," hawaye ne ya biyo bayan maganr tasa, Faruuq yace "innalillahi wa inna ilai'hi rajiun, ix she alryt, suma tayi ko me, she's still bleedn" ya karaso gabansu da sauri ya durkusa ya daga hannunta yana feel din pulse dinta, ya sauke ajiyar xuciya snn ya karbeta daga hannun Aliyu ya kwantar da ita, yace "kana da kayan aiki ne a gida," Aliyu ya nuna masa inda komai yake, ya shiga hada alluran da xae mata da sauri, da kyar ya samu jinin nata ya tsaya, shi dae Aliyu kallonsu kawae yake yana gefe xaune, faruuq yace "ka gyara mata jiki sae ka mayar da ita kan gado, bari naje xan siyo drip din da xan hada mata," Aliyu bae ce masa komai ba ya fice da sauri, da kyar Aliyu ya iya tashi ya tafi dakinta ya dauko mata wani kayan da abubuwan da ya kamata, ya koma dakinsa ya shiga gyara mata jikinta har ya gama ya sauya mata wani kayan ya dauketa ya kwantar kan gado, snn ya shiga aikin goge gogen jini a gidan, a hka faruuq ya dawo ya samesa, faruuq ya gama mata duk abinda ya kamata snn ya fito yana tambayar Aliyu safeena fa, Aliyu dake xaune ya takure a falo xaxxabi na neman rufesa dakyar yace ka duba nxt room din i thnk ita ma suman tayi" faruuq ya tsaya kallonsa ya kasa cewa komai, ya juya ya shiga dakinta ita ma yyi mata duk abinda ya kamata ya fito yace Aliyu yaje ya mayar da ita kan gado. Har dare inteesar bata farfado ba, safeena kam an farfado amma bata yi gigin fitowa ba ba karamin fashewa kanta yyi ba ta dinga kuka ita daya a daki faruuq ya shigo gidan bayan sllh magrib ya shiga ya duba inteesar ya sauko yana kallon Aliyu yace dole sae an kara mata jini, Aliyu bae yi masa musu ba suka tafi asibiti aka diba jininsa don dai dai ne da nata, shi dae komawa yyi kmr wani mara lfya suka dawo gida faruuq ya sa mata jinin, ko da faruuq ya bude dakin safeena bae ganta a ciki ba, ya sauko kasa yana gaya ma Aliyu, Aliyu yace "tafita knn," ita ko tana jin fitarsu dama tayi gidansu ba shiri. A daren Aliyu ya tafi gida, yasa Abbansa a gaba kmr wani karamin yaro yana hawaye ya gaya masa abinda inteesar tayi, Abba kasa yrda yyi, hka ma Haisam dake falon duk jikinsu yyi sanyi, Abban yace "ita fateemar, innalillahi wa inna ilaihi raji'un" frm no where suka ji muryar inna tana salati tashigo falon Abba da gudu kmr an jefota a rude tace "Bukar Bukar wae ji nayi ance Inteesar ta xubar da cikin jikinta," duk suka yi tsit suna kallonta, a fusace tace "kuji min mutane kmr kurame, wae ba magana nake maku ba xaku mayar dani yar iska" Abba ya sauke ajiyar xuciya yace "nima ynxu Aliyu ya xo yake sanar min," inna ta fasa ihu tare da fashewa da wani matsanancin kuka ta daura hannu a ka tace "wayyo na shiga uku ni Rahmatu, amma wnn anyi gantalalliyar muguwar yarinya, don ubanta dan nawa ta xubar, tasan burin da na ci akan dan nn," Aliyu ya mike da kyar yana kallon Abba muryasa can kasa yace "sae da safe Abba," inna na huci tace "maxa muje ka kaini wajenta ynxu" Abba yace "A'a baaba, gobe ya taho min da ita ko. Karfe goma da rabi Aliyu ya shigo gida, ya kulle gidan ya haura sama a sanyaye ya bude kofar dakinsa ya shiga, kwance ya tarda ita idonta biyu, ledan jinin hannunta ma kiris ya rage ya kare, kallo daya yyi mata ya dauke kansa, ya cire shirt din jikinsa da dogon wando, ya rage daga shi sae singlet da gajeran wando, ta dauke kanta a hankali ta lumshe idonta, bae taba tsayawa gabanta hka ba sae sau daya, ya karasa kusa da ita ba tare da ya kalleta ba cire mata alluran hannunta ya soka jikin ledan jinin ya xaga yyi kwanciyarsa can karshen gadon ya juya mata baya, ita kadae tasan me take ji a jikinta, ko ina na jikinta ciwo yake mata, gashi har lkcn marar ta bae dena damunta ba, ga mugun yunwar da take ji, don rabonta da abinci tun safe, a hankali ta fara kkrin sauka daga kan gadon ko tea ta hada ta sha don yunwar yafi karfinta, jiri ya debeta ta xube kasa, ya juya da sauri yana kallonta sae kuma ya dauke kansa, ta fara kkrin

Chapter 23 of 32