Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yyi sakamakon safeena da ya gani tsaye, yace "wacece wnn kuma bby," don har ga Allah bae ganeta ba, a hankali safeenar tace "safeena ce Aliyu," Aliyu ya hade rae yace "wat, me ya kawo ki nn," ta goge hawayen dake bin kuncinta tace "kayi hkuri gun Inteesar da yara na xo," ya daka mata wani mugun tsawa ya shiga kwala ma mai gadi kira, da sauri inteesar ta juya tana kallonsa tace "A'a Dear" wani mugun kallo yyi mata yace "kwashe min yarana ku wuce ciki," inteesar bata tanka sa ba ta karasa waje tana kallon safeena tace "mu shiga," safeena ta dan yi murmushi ta bita suka shiga falon, ya kwashe yaransa suka wuce sama ya bar su nn falo, ruwa da lemo ta kawo mata, tasha ruwa kawae snn tace "naxo ne na nemi gafaranki Inteesar kiyi hkuri ki yafe min ko Allah xae sa na dace a rayuwa," a hankali inteesar tace "ni bakiyi min komai ba Anty," safeena ta mike tana goge hawayen dake bin kuncinta tace "to shknn ngd Inteesar xan tafi, amma ki taya ni rokan Aliyu shima ya samu guri a xuciyarsa ya yafe min, nasan hakkinku ne ke bibiyata da uwata don ummata na can kwance yau fiye da shekara daya knn tana fama da ciwon shanyewar barin jiki," inteesar ta kasa cewa komai sae hawaye, safeena ta dada yi mata godya tana hawaye ta juya tace xata tafi, da kyar inteesar tace ta jira ta, snn ta haura sama, yana xaune Sudais da Shuraim na kasa gabansa da Al-qurani, suna karanto masa suratul Naba'a gwanin sha'awa, inteesar ta karasa kusa da shi ta xauna jikinta a sanyaye ta kwantar da kanta kan nasa tace "Dear don Allah kayi min favour daya," ba tare da ya kalleta ba yace na me? Ta dan yi shiru snn tace "ka samu safeenah kace ka yafe mata snn don Allah badan ni ba ka dan bata wani abu tunda Allah ya hore maka kaga halin da take ciki," juyawa yyi ransa a bace da shirin yi mata masifa yaga hawaye a fuskarta ko kadan baya son ganin hawayen inteesar ya rungumeta a rikice yace "kuka kuma bbyna me nayi maki, shknn shknn, ba sae kinyi kuka ba, naji kome kika ce nayi shi xanyi bbyna," ya mike ya dauko check ya rubuta million daya, ya mika mata, yace gashi ki kai mata, ta girgixa masa kai tace, aa ka bata da kanka kace ka yafe mata, kasa ce mata komai yyi daga karshe yace yaji suka fita a tare tana rike dasu sudais, sudais ya mika ma ya ya kai mata, snn yace "Allah ya yafe mana ga baki daya," durkusawa tayi ta karbi abinda sudais ke mika mata tayi murmushi hawaye na bin kuncinta tace "ngd inteesar Allah ya raya maku yaranku ya albarkacesu, ya kuma sa mu cika da imani," ta mike ba tare da ta kallesu ba ta fita daga gidan, kuka ssae inteesar ke yi Aliyu ya kama hannunta suka wuce sama, da kyar ya lallabata tayi shiru, snn ya taimaka mata suka gama shirya kayansu don ranar da yamma xasu koma lagos, karfe goma suka shirya gaba daya da yaran xasu je gida suyi masu sallama, suna shiga gidan Sudais da Shuraim suka yi bangaren inna da gudu suna rige rige suna kwala mata kira "old woman, old woman, we re here" don hka suke kiranta kmr ynda Aliyu yace masu wae sunanta knn old woman, Aliyu ya juya yana kallon inteesar yyi dariya yace "ko dae mu tafi da old woman din nn lgs ne," da sauri inteesar tace "don Allah yayana," yyi dariya ssae yace "ba ruwana taje ta hade da tsofaffin yarbawa halinta yafi hka mu shiga uku," inteesar ta hade rae tace "to a ina xa ta gansu," yana dariya yace "masallaci mana idan tace xa ta tunda bata rabo da xuwa," bae jira me xata ce ba ya kama hannunta suka yi bangaren momy suje su gaisheta ____Inteesar____2*19 . Khaleesat Haiydar . ... Sun dde xaune falon momy, don umma da Hajiya ma na ciki, suna ta lissafin abubuwan da xa a siya don bikin su Khadija da Rahma ya kusa, Kursum kam tayi aure watanni shidda da suka wuce tareaka yi da na Haisam da Maryam din Anty Nafeesa, baka taba cewa abu ya taba hada su Hajiya da momy a baya, ynxu kowa ya rike girmansa bbu abinda ke tsakaninsu sae mutunta juna da kyautata ma juna, gidan Baba Bukar ya xama abun sha'awa, har lkcn momy bata wani sake da Aliyu ba duk da harga Allah komai ya wuce a wajenta kawae dae ta kasa sakewa dashi ne kmr ynda tayi da Haisam, karfe sha daya inteesar da Aliyu suka yi bangaren inna don Abba baya nn ya tafi daurin aure, yana rike da hannunta, ta jingina jikinsa suna tafiya tace"yayana kace xanje gun Abbana kafin karshen shekaran nn fa ina missin dinsa wllh," Aliyu yace "kar ki damu xaki je kanwata," bata sake ce masa komai ba har suka isa falon inna,tana xaune ilham din Zainab na kusa da ita sae jarabata take mata yarinyar kyakkyawa fara kmr babanta sae kallonta take, inteesar ta rungumeta tace "ilee bby ina mamarki," inna tace"ae ni ta fita ta bar ni da jaraba sae kuka take min kmr ina yaga namanta shegiya mummunan yarinya kawae," Inteesar tayi dariya tace "sae dae kece mummuna inna, kiga yarinya kyakkyawa kice mata mummuna," inteesar ta gaisheta ta xauna, inna tace "lahhh ha ila, ynxu wani cikin kika bari ya kuma maki inteesar bayan ga wa innan jarababbun yara kmr beraye masu xagin mutane da wani shegen yare can baki gama dasu ba, ya xakiyi da wnn wahala" Aliyu yyi dariya yana kallon inna yace "na isa ne shiyasa nayi mata wani cikin, ina boyz dina?" inna tace "ina xan iya jaraban gantalallun yaran nnna koresu wllh, saura kadan wnn me rabgajejen bakin ya karyani" inteesar ta dinga dariya Aliyu yace "lallai yaran nawa kika kora inna su da gidansu," bae jira me xata ce ba ya fita ya gansu suna tahowa da Haisam shima da alamar shigowarsa gidan knn, da gudu suka karaso suna kallonsa suka ce "daddy where have yhu bein we've bein lookn 4 yhu since, dat old woman is so mean she sent us out," dariya Haisam ya dinga yi Aliyu ya kama hannunsu yana dariya suka shiga falon yace"jump on her nd fight her," da gudu suka yi tsalle suka haye kanta suna mata busha busha, ta dinga ihu tana cewa "don ubanku ku sauka kaina kar ku karya ni jarababbun yara," Aliyu ya xauna gefenta yace "ae sae sun karya ki yau xamu bar gidan nn, ni da nake cewa xan bar maki su a hka xan barsu kina xagan min yara kina koransu" da sauri inna tace "lah wllh baxan sake ba don Allah ka bar min su Aliyu," Aliyu yyi dariya yace "na bar maki yarana ki lalata su kmr ynda kika lalatani, kodayake ma ina kika ga karfin rikesu bare ki lalata su" inna ta marairaice fuska tace "wllh baxan lalatasu ba Aliyu kai ma tsautayi ne yasa ka lalace don Allah ka bani su," dariya inteesar ke yi tana cewa "ni dae ya Aliyu don Allah ka dauke su kar su karya min inna ta," Aliyu ya jawota ta fado kansa, ya rungumeta, ya rungume inna da dayan hannunsa ya ciro wayarsa yace "inna yi dariya mu dauki hoto," inna ta washe baki ta rungumo su sudais dake dariyan su ma ya kashe masu hoto gaba daya, Haisam dake tsaye bakin kofa yana dariya yace "bari na dauke ku da kyau," ya karbi wayar ya shiga daukansu hotuna gaba dayansu har da ilham din Faruuq, inna sae kyalkyale dariya take rungume da jikokinta da tattaba kunne sae cewa take "Allah yyi maku Albarka," Hmmmm INTEEESAAR. Tammat bi hamdillah . Jinjina ta musamman ga marubuciyar wannan littafi . Khaleesat haidar . Allah ya Kara basira da daukaka . Amadadin ni kaina da kuma sauran admins dinmu muna Mika muku sakon gaisuwa dakuma jinjina bisa goyon baya dakuma karfafa guiwa da muke samu daga wajenku . Naso ace Na ambaci sunanenku gaba daya amma hakan bazai yiwuba domin kuwa yawanku yakai yawa sosai Muna godiya ga dukkaninku baki daya . Alhamdulilah. Naji dadin gama wanna aikin da kibani . By Sabiu Adam benaAn dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 32 of 32