Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tayi shiru ta rasa me xata ce tunda ita ma ganinta kawae tayi a india, a hankali ta fara magana "wllh Anty nima bansani ba kawae na gan ni ne a nn bn san wa ya kawo ni ba," duk suka yi shiru suna kallonta da mamaki, Anty tace "a Nigeria wani state kike to" inteesar tace "kano," Anty tace "to mai gidanki fa?" tace "shima a can yake," duk suka yi shiru suna kallonta, Anty tace "kin tabbata gskya kike fada mana inteesar," inteesar kmr xata yi kuka tace"Allah gskya nake gaya maku Anty," matar tace "to shknn bari ki kara kwari sae mu kai ki gida," inteesar dae bata ce komai ba, Abbanmu ya dauki Hussaini yana kallonsa yace "wnn kmr Husainin muko Antynmu," Anty tace "wllh kuwa baka ganin ita ma inteesar kmr su kusan daya da Zainab, Allah mai iko," duk suka yi dariya Abbanmu yace "baki da nmbr kowa can gida ne kada hankalinsu ya tashi dayawa, koma dae kuna da yan uwa a nn india ne?" inteesar tace "nima ban sani ba," Antynmu tace "ka bari Abbanmu nn da sati daya ae xamu je Nigerian,"Abbanmu yace "to shknn Allah ya kai mu," snn ya mike ya fita, Anty ta shiga hada masu madara don sun fara mutsu mutsun yunwa, kmr ba jarirae ba yaran, Antynmu tace "yaran nn dae da yunwa kike barinsu suna cikin ki, yara da ci hka tubarkallah," inteesar tayi murmushi bata ce komai ba ta tsura ma yaran ido, farare ne ssae kmr ita amma bbu abinda suka bari na Aliyu, idonsu, bakinsu hancinsukomai nasu na Aliyu ne, yaran kmr yaran larabawa ga lips dinsu pink gwanin sha'awa, tayi murmushi ta kauda kanta, ko wani farin ciki xae yi idan yaga ya'yansa masu kama dashi, Antyn mu ta dauki dayata shiga bashi feeder ita ma ta dauki dayan ta daukinasa ta fara basa don ta fara koyan yanda ake yi gun Anty, Anty na da kirki ssae tunda ta haihu a bedroom dinta take, kayan da suka dinga siya ma jariran sae ka rantse kace sun taba saninta, komai nasu enuf a gidan suma autansu yan biyu ne masu shekara takwas, kusan duk yamma sae Zainab ta shigo da frnds dinta daban daban wae su xo su ga Antyn ta mai kama da ita. Inteesar taji kmr tayi ta xama a gidan don tana jin ddin xama da su ssae. Abba na xaune abun duniya ya ishesa Anty Nafeesana gefensa ita ma ba um ba um um sae uban tagumin da ta rafka, wayar Abba tayi kara ya fito da shi yana kallon mai kiransa, inna ce, ya kasa dagawa har sae da ya kusan tsinkewa, kmr xata fasa masa dodon kunne yaji tace "helo Bukar ne," yace "eh nine baaba," "to wae wnn wani irin tafiya ce kayi Bukar kasan da cewar wnn ne watan Haihuwar inteesar har yau an rasa wanda xae kai ni, tun yaushe kace na hada kayana amma kayi min shiru to ni ynxu xan sa kursum ta raka ni gidan, ynxu hka ma a bakin gate nake wllh da jakata" Abbaya girgixa kai ya rasa me xae ce mata, da sauri ya samo abun cewan yace "kiyi hkuri baaba gobe xan dawo sae nasa a kaiki, kuma su dinma ae basa nn suna lgs," tace "yo ae can din dama xani," Abba yace "to shknn baaba ina nn dawowa gobe ki koma ciki," ya katse kiran ya dafe kansa cikin tashin hankali yace "ban san ya xanyi ba Nafeesa," ..Karfe tara na safiyar lahadi inteesar suka sauka kano daga lagos, Antynmu na rike da Hussaini ita tana rike da Hassan kmr yanda suke ce masu, Zainab na rike da wani yar jakan kayan abincin yaran don da ita aka taho aka bar yan biyu a india gun yan aiki, Abbanmu kuma na janye da trolley din kayan twins din, taxi suka dauka har kofar gida, Abbanmu ya ba shi kudinsa, snn inteesar ta shiga gaba Anty na biye da ita abaya Abbanmu ya tsaya daga waje shi da Zainab, hka kawae taji gabanta na faduwa, sae gidan yyi mata kmr tayi shekara bata ganshi ba, bbu kowa tsakar gida kuma dama sae da tayi wnn addu'ar a xuciyarta, direct bangaren inna ta nufa Anty na biye da ita a baya, har suka isa ta bude kofar a hankali, inna na xaune ita da kursum dake mata kitso tana ta bala'i Hajiya tayi tafiya ba tare da saninta ba sae jiya ta lura bata gidan, nn kitson xuwa gidan inteesar ake mata don jiya Abba ya dawo shima daga india ta sa shi gaba ko yaki ko ya so gobe xata tafi lgs gidan Aliyu, rasa me xae ce mata yyi, ita don tsabar masifa bata lura da yana cikin tashin hankali ba, a nutse ya fara mata magana yace "inna Aliyu fa bae da lfya......" da sauri tace"Allah ya basa lfya kuma ni ai gun inteesar nace xanje ba Aliyu ba," to kawae yace mata don takaici ya fice daga falon, inna aka shiga shirya kaya ba ji ba gani har da su kitso, Abba kam da sassafe ya bar gidan ranar da tace xata tafi lgs din, bayan ya gaya ma momy abinda ake ciki da kuma inteesar da basu gani ba don yaga boye mata bashi da wani amfani, momy batanuna masa komai ba, amma ba karamin kukan tashin hankali tayi ba bayan fitarsa, inna ta daga kai da sauri xata fara masifar waye ya bude mata kofa ba sallama, suka yi ido hudu da inteesar, inna ta yo waje da ido ta mike da sauri tana kallon yaron hannunta tace "me xan gani hka ni Rahmatu, har kin haihu ban je ba kuma ban sani ba," kawae sae ta fashe da kuka tace "Amma Allah ya isa tsakanina da yan gidan nn gaba daya, ynxu anyi min adalci knn" takaici ya ishi inteesar ga Anty a tsaye, gskya inna bata yi ba, shigowa tayi ta xauna Anty ta kasa shigowa sae kallon inna take, inna ta ciro waya tana huci tace "maxa nemo min layin Bukar," kursum da gaba daya hankalinta na kan yan biyu ita ma da mamaki ta karbi wayar takira mata Abba ta mika mata, cikin daga murya tace "amma Allah sae yyi mana hisabi da ku Bukar, ynxu yarinyar nn ashe har ta haihu ban sani ba, tun yaushe nake cewa a kai ni aka ki kaini," ta karashe maganar da matsanancin kuka ta jefar da wayar, Inteesar da haushi ya cika ta tace "Anty ki shigo mana," ganin har lkcin Anty na tsaye tana kallon inna, Anty tayi murmushi ta shigo falon ta xauna, wayar inna ya shiga ringin kursum ta mika mata tace Abba ne, a fusace tace "share mara mutunci kawae, uwar me xae gaya min, maxa kije ki kira min Zainabu don uwarta ita ma" inteesar kam kunya ne ya isheta kawae, da ta sani da gun momy kawae ta tafi, inteesar ta kwantar da yaron hannunta ta bude fridge ta ciro ruwa da lemotunda sun karya a lagos, ta ajiye ma Anty snn ta dauko kofi mata ajiye mata, Anty tace "da kin bar shi kawae inteesar, cikin yyimaki sauki ynxu ko," inna ta mike da sauri tace "cikinta ke ciwo," inteesar ta galla mata harara bata ce komai ba, kursum ta shigo rike da wayar momy tace "inna wae Abba xae maki magana," inna tace "da'alla ni a rabu dani me xae ce min," ta fixge wayar ta kara a kunne tace "me xaka ce min Bukar," wace inteesar din kasani, ae ni sae Allah ya saka min gata nn da yan biyunta sun xo da wata doguwar mata fara me dogon hanci, yo ina xan sani Bukar," ta katse wayar ta ajiye, tana kallon Kursum tace "baki ce ma Zainabu ina kiranta bne," kursum tace "tana xuwa," inteesar na kallon kursum tace"kursum Abba fa," inna tace "yace yana xuwa," inteesar ta daure fuska tace "tare da bako muke a waje inna," inna tace "toki shiga da shi falon Abban naku," inteesar ta mike ta fita ta yi kofar gida tace "Abbanmu ku shigo," har falon Abba ta kai sa, Zainab na biye da ita a baya, ta bude fridge ta ciro masa lemo da ruwa ta ajiye masa da kofi, yyi mata godiya snn ta kama hannun Zainab suka fita daga falon, a sanyaye momy ke tahowa daga bangarenta duk da kursum tace mata inteesar ceta xo sae ta kasa yrda bayan ga abinda Abba ya fada mata jiya, suna hada ido da momynta ta ruga a guje ta rungumeta cikin farin ciki, ji tayi kmr ta fi shekara rabonta da ita, momy kasa cewa komai tayi sae hawaye, hkn ya ba inteesar mamaki jikinta yyi sanyi tace "momy me ya faru," momy ta kasa cewa komai sae kallon Zainab da take, da kyar momy tace "wacece wancan," inteesar tace "parent dinta suka dawo dani gida momy suna da kirki ssae, momynta na falon inna, muje ki ganta" momy bata ce komai ba suka yi bangaren inna . Suna shiga falon inna, inna ta fara ma momy jaraba, "ynxu abinda kuka min kun kyauta knn Zainabu," Momy bata tanka inna ba ta shiga gaida Anty, Anty ta amsa da fara'arta, inna tace "magana nake maki Zainabu," Anty tace "mama bana tunanin sun san da Haihuwar inteesar fa," inna ta galla mata harara tace "ya xaki ce min hka, ke me kika sani," Anty tayi murmushi tace "to mu a india muka tsinci inteesar tana nakuda sati biyu da suka wuce, a hannuna inteesar ta haifa yaran nn, kuma bayan ta dawo hankalinta na tambayeta gun wa taxo a india, tace ita ma bata san wa ya kawota ba, satin ta kusan biyu a gidanmu muka maido da ita nan Nigeria da mai gidana," inna tayi tsaki tace "ni ban gane shirmamman hausan nn naki ba, uwar wa inteesar ta sani a india da xa ki ganta a can, da ma lagos kika ce min, wnn karya kike yi" sallamar Abba ne yasa inna yin shiru tace "ka xo kaji min karyar bnxa Bukar wae a india aka ga inteesar tana yawo," Abba ya shigo falon yana kallon inteesar da mamaki, ya xauna ba tare da ya shirya ba ya sauke wani ajiyar xuciya ya dafe kansa yace "Alhmdllhi," inna tace "ta me," kasa ba inna amsa yyi yana kallon Anty yace "baiwar Allah a ina kuka ga wnn yarinyar don Allah," Anty tace "a new delhi ni da mai gidana mun fito daga wani plaza," Abba yace "Allah ubangiji ya taimake ku kuma kmr ynda kuka taimakeni ya saka maku da alkhairi," inna tace "yau naga tsiya, wae me ke faruwa ne," Abba ya juya yana kallon inna yace "baaba yau kusan wata uku knn Fateema bata cikin hankalinta bamu gaya maki ba, mu ne har india daga lgs nemo lafiyarta satinmu uku a india aka nemeta aka rasa yau sati biyu da kwanaki knn da muke nemanta a india......" inna ta katse sa da sauri tace "kmr ya bata cikin hankalinta, hauka take ko me," Abba yace "kwarae kuwa baaba amma wa ya bamu karfin gwiwan xuwa mu gaya maki wnn mummunan lbrin mara ddin ji , baaba na shiga damuwar da ban taba shiga ba a rayuwata, ynxu hka Aliyu na can a asibitin shima ba hankalin tun bayan da muka nemi fateema muka rasa, su Nafeesa da Haisam ae duk suna can" tunda Abba ya fara magana inteesar ta tsaya da mamaki tana kallon Abba, wae ita ce tayi hauka, maganar Abba ta karshe yasa ta hawaye, inna ta mike jikinta na rawan bala'i tace "waye ya haukatar min da jikata a gaya min don bamu gaji hauka a xuri'armu ba," Abba ya sauke ajiyar xuciya bae ce komai ba, kuka ssae inteesar take, hka ma momy, Anty kam jikinta yyi sanyi, don bata san a haukace suka tsinci inteesar ba, kuma bata ga alamar hkn ba, inna ta dinga ihu da kuka a gidan wae a kaita gidansu safeena tasan baxae wuce aikin asiri ba su suka mata asiri, Abba ya mike bae bi ta kan inna ba ya fice a xuciyarsa yana hamdalar bayyanar inteesar da gaggawa hka, wae bayan komai ya lafa inna ta sani amma dubi reactions dinta yasan bae yi kuskuren rashin gaya mata da bae yi ba, yana fita Nafeesa ya fara kira ya sanar mata snn ya shiga falonsa ya tarar da Abbanmu xaune yana kallon news, yace "ashe bako gareni basu sanar da ni ba," ya bashi hannu suka gaisa snn ya shiga yi masa gdya kafin yyi masa bayanin abinda ya faru. Momy ta mike ta fita tayi bangarenta ganin irin haukan da inna take ba ji ba gani, Anty na bata hkuri, "ki kyaleni nayi yarinya, a haukatar min da jika bata yi masu komae ba, kuma nayi shiru, ae da wani abu ya sami inteesar a duniyar nn da kowa kashinsa ya bushe a gidan nn, shi kuma Aliyu ya karata da haukansa tun da shi ya siyar ma kansa dama na sha gaya masa shi mahaukaci ne," ta karashe maganar tana huci ta shige daki, inteesar dae sae kuka take duk hnklinta na gun Aliyu da Abba yace ke hauka sbda ita, Anty ta shiga hada ma Hassan dake kuka abinci, inteesar ta mike ta bi inna daki jikinta a sanyaye, katuwar tunkuyarta take kkrin fitowa da xata je daura ruwan wanka, inteesar na hawaye tace "inna don Allah kice ma Abba su barni na je gun ya Aliyu tunda......" inna ta dakatar da ita a fusace tace "kina danyan jegon xaki tafi gun wani mahaukaci can," inteesar ta fashe da kuka tace "ni ki daina ce masa mahaukaci, ki taimaka min kiyi ma Abba magana " inna tace "to baki isa ba don ubanki," ta fice da katuwar tukunyanta tana kwala ma kursum kira ta siyo mata itace, inteesar ta xube kan gado tana ci gaba da kuka, ta kai kusan awa daya a hka taji ihun Husaini ta fito da gudu ba tare da ta shirya ba, taga inna ce ke masa wanka sae kunya ta kamata ynda ta fito a rude, Anty tayi dariya tace "wanka ake masa ba wani abu ba maman biyu," inna ta tabe baki tace "ki rabu da gantalalliya tana danya da ita wae gun wancan mahaukacin xata ya buge min ita a bnxa, shi fa ya janyo ma kansa yar nn, wata shegiyar karuwar mace me xubin kafurae ya auro suka dinga walakanta min jikata sae ga shi wae har sun haukatata ban sani ba, gashi ynxu Allah yyi mata sakayya abunsu ya koma masu, ni dae Alhmdllhi tunda jikata ta dawo lfya, miko min tsummar can" inteesar ta juya ta koma daki a sanyaye hawaye na bin kuncinta, kursum ta shigo tana kallon inteesar tace "Abba yace kije," . ....A hankali Inteesar tayi sallama ta shiga falon Abba, ta xauna kasa tace "Abba gani" Abba yace ta koma kan kujera, ta mike ta xauna kan kujera tana kallon Abbanmu dake ta bin ta da kallo, tayi murmushi ta sunkuyar da kanta kasa, Abba yyi shiru snn yace "ina yaran," xata yi magana sae ga kursum ta shigo rike da Hassan, Zainab na biye da ita a baya rike da Hussain, duk Abba ya amshesu yana kallonsu yana murmushi, kmr ba jarirae ba suma idonsu kyar a kansa, sae da ya tofa masu addua gaba daya snn ya kwantar dasu kan kujera ita dae inteesar kanta na kasa, Abba na kallon Abbanmu yace "dota dinka knn ko Alhaji Umar ko," Abbanmu yyi murmushi yana kallon Zainab yace "eh ita ce diyata ta farko," Abba yyi murmushi yace "Allah sarki sae naga suna kama da inteesar," Abbanmu yyi dariya yace "hka ne kam," kursum suka fita tare da Zainab snn Abba yace "kina jina fateema," ta gyada masa kai yace "idan kin huta xaku koma can india dasu Antynki amma fa sae idan kina son komawa baxa mu takuraki ba, nasan dae kina sane dae Aliyu bashi da lfya ko," kai kawae ta gyada masa tana hawaye, Abba yace "ba kuka xakiyi ba, Addua xakiyi masa," a hankali tace "Abba ni na gama hutawa mu tafi yau kawae," Abbanmu yace "yauwa fateema ashe kina da hankali gwara kije gun mijinki tunda rashin ki ya jawo masa wnn lalura," bata ce komai ba Abba yace "shknn fateema Allah yyi maki albarka, amma ki bari gobe ku tafi sbda yaran nn kar suyi xaxxabi je ki ki kira min momynki," ta mike ta fita daga falon, Abbanmu yace "xanje gun wani abokina dake nn gadon kaya," Abba yace "to shknn Alhaji sae ka dawo," Abbanmu ya mike ya fita yana kiran Anty a waya ya sanar da ita xae dan fita, bayan fitarsa da minti biyar inteesar suka shigo da momynta, Abba yyi mata bayanin abinda suka tsara da Abbanmu kan cewa su koma can india da inteesar gun Aliyu, momy tace "hkn ma yyi, Allah dae ya basa lfya," Abba yace"Ameen don son Annabi," inteesar ta mike ta fita ta bar masu falon ta koma falon inna, kmr ba jego take ba garau take jin kanta, a bakin kofa ta tar da inna tana masu lafiyayyan girki inna tace "Allah sarki Aliyu, wae wani irin ciwo aka ce yake yi hka, a dawo min da jikana gida kawae na nema masa magani,"ko kallonta inteesar bata yi ba ta shiga falo Anty ta sata gaba ta shanye kunun da inna ta dama mata don har lkcn bata yi wani break din kirki ba, kasa sukuni tayi ranar Allah Allah take kawae gobe yyi ta je ta ga Aliyu duk hnkalinta yyi gunsa, momyce ta dawo da yaran daga gun Abba suna kuka ta bai ma mamarsu su ta fita, wajen karfe uku Anty ta tafi bangaren momy inna kuma ta tafi nemo ganyen darbejiya, inteesar nata fama da Hassan dake ta yi mata rigima kursum na rike da Hussaini, kursum tace "wae sunansu knn," inteesar tace "A'a ba a rada masu suna ba har ynxu ae, wae ina su khadija" kursum tace "khadija na gidan Zainab bata da lfya, rahma kuma na can gidansu mamarmu" inteesar tace "Allah sarki Zainab, Hajiya da umma fa," kursum tace "hajiya tayi tafiya, umma kuma tana can gidansu Fadila ta kara kashe aurenta, shine Abba yace su tafi su bar masa gidansa," inteesar tayi shiru da mamaki tana kallon kursum, can tace "yaushe hkn ya faru," kursum tace "kusan wata biyu knn, inna ce tace Abba ya koresu ko ita ta bar masu gidan," inteesar bata sake cewa komai ba amma ko kadan bata jin ddin abinda inna ke yi, fira suka dinga yi da kursum har inna ta dawo duk ta hada xufa da darbejiyarta tace "da kyar na samo wnn, maxa ki tube ki shiga bayi ki jira ni na juyo ruwan," inteesar ta mike da sauri tace "ke dawa, wllh baxa kiyi min wanka ba da girmana kuma da wnn abun, to wae ca nayi maki banyi wanka bne," inna tace "yau naga tsiya, har wani wanka kike yi dubi ynda kike tafiya kmr wata rubabbiya, wa ya sani ma ko da ruwan sanyi ake maki wanka a can" ko kallonta inteesar bata yi ba ta fice daga falon tayi gun momynta. Washegari har airport Abba ya kai su a motarsa aka bar Zainab gun momy don xasu dawo, inteesar bata ji ddin rashin fitowar da momy tayi ta rakasu ba, basu samu jirgin da xae je india ranar ba a Aminu kano don hka sae da suka fara xuwa lgs snn suka kama hanyar india .. Da yamma inteesar da Abbanmu suka kama hanyar asibitin da Aliyu yake bayan sun huta can gida, a motar Abbanmu suke tafiyar sae bin ko ina take da kallo india yyi mata kyau ssae, Anty na gida da yan biyu don xaxxabi ssae suke tun bayan saukansu da safe, suna isa asibitin gaban inteesar ya shiga faduwa suka yi parkin, suka fito Abbanmu ya shiga kiran Anty Nafeesa kmr ynda Abba yace masu, ta fito da sauri ta rungume inteesar tana hawayen murna ita ma kukan ta fara yi, a hka ta jata suka shiga asibitin, Inteesar taje da gudu ta rungume Haisam da hawaye ya cika idonsa ganinta ya ma rasa me xae ce, da kyar ya iya cewa "ina yaran inteesar," ta goge hawayen fuskarta tace "suna gun Antyna," ido hudu suka yi da Hajiya dake rabe wani lungu kmr marainiya Hajiya ta taso tana hawaye ssae ta rungume inteesar ta kasa cewa komai, kuka ssae inteesar take, murya na rawa Hajiya tace "ki yafe mani inteesar ba don halina ba," kasa cewa komai inteesar tayi sae gyada mata kai take, Haisam ya gaida Abbanmu dake tsaye, hka ma Anty Nafeesa da Hajiya duk da basu sansa ba suka basa kujera ya xauna, inteesar sae kalle kalle take, taji ba a ce mata komai kan Aliyu ba, cire kunya tayi tana kallon Haisam a hankali tace "ya Haisam, ya Aliyu fa," ya dan yi shiru snn yace "xaki gansa akwae likita a dakin ne ynxu," ta gyada masa kai jikinta a sanyaye, Anty nafeesa tace "ina yaran inteesar, Abba yace da su kuka taho" inteesar tace "suna gun Antyna a can gida," bbu wanda ya sake cewa komai cikinsu har likitan dake dakin ya fito, Haisam ya mike ya bisa da turanci yake tambayarsa xa a iya shiga a gansa, likitan yace xa a iya shiga amma kar wanda yaje kusa da shi," inteesar ta mike da sauri gabanta na faduwa nn da nn hawaye ya cika idonta, tayi hanyar kofar Haisam ya dakatar da ita, da kyar ta juyo tana kallonsa, Haisam ya karasa yace ta koma baya, ba dan ta so ba ta koma baya, ya bude kofar dakin a hankali yana leka, yana durkushe kansa a kasa kmr me karatu, Haisam ya tsaya daga bakin kofar yana kallonsa, Anty Nafeesa sae lekan dakin daga waje take hka ma Hajiya duk suka ki shiga don uban mutane yake ci, Abbanmu xae shiga Haisam ya dakatar da shi, inteesar sae kuka take a hankali, gabanta na faduwa tana kallon Haisam tace "ka bar ni na shiga ya Haisam baxan je kusa da shi ba," Anty nafeesa ta girgixa kai a tsorace tace "A'a ki gansa daga nn kar ki shiga," kasa daurewa tayi ta karasa cikin dakin tana kuka ssae ta tsaya dan nesa da shi tana kallonsa, har lkcn bae dago kansa ba, kafarta ya kasa daukanta ta durkushe wajen tana kuka tana kiran sunansa, hajiya ta dage sae cewa take Haisam ka fito da ita, tun da ya shaketa take tsoron ganinsa bare xuwa kusa da shi, Inteesar ta rarrafa ta karasa dab dashi jikinta na rawa tana kallonsa, Haisam da Anty Nafeesa suka shiga kiranta ta fito amma ina, dagowa yyi yana kallonta ta tsorata ssae ta fara komawa baya ganin yanayinsa, yyi wani irin kara ya mike tsaye ya fixgota ya shaketa ta fasa ihu ta kankamesa a tsorace jikinta na rawa ta shiga kiran sunansa, da gudu Anty Nafeesa taje kiran likita a rikice, Hajiya kam sae kuka take tana cewa ku fito da ita, Abbanmu ya karaso cikin dakin da sauri hka ma Haisam, kkrin fixgeta daga jikinsa yake a fusace amma ya kasa tana jikin nasa ya buga su da bango a tare, kuka take ssae tana kiran sunansa, amma ina yyi wani irin kara hade da kiran sunanta ya fixge ta daga jikinsa ya wurgar da ita, ta buge da bango ta sulale kasan dakin, tangal tangal ya shiga yi a dakin kmr mashayi yana kallonta, ya karasa kusa da ita da kyar yace "fa fateema fateemaaa," yyi wani kara ya sulale wajen shima a sume. Likitoci suka shigo dakin da sauri suka yi kansu, bata suma ba amma taji jiki, sae masifa likitocin suke masu suka hau kansa, duk ynda aka yi da inteesar su wuce gida da Abbanmu kin wucewa tayi ga wani shegen ciwo da kanta yake, har dare suna asibitin da Abbanmu, karfe sha biyu na dare tana jikin Anty nafeesa tana bacci, Abbanmu na xaune da Haisam, Hajiya na durkushe a kasa wani likita ya shigo dakin da sauri yana tambayar wacece fateema, bacci inteesar take amma da sauri ta mike tana kallonsa, yace ta biyosa bata yi wani tunani ba ta bisa da sauri, dakin da Aliyu yake ya shiga ta bisa, likitoci ne biyu a kansa yana xaune kan gado ya dafe kansa, inteesar ta karasa kusa da su da sauri gabanta na faduwa duk da abinda yyi mata daxu, ta shiga kiransa muryarta na rawa ya dago kai yana kallonta ya mike tsaye da sauri duk da jikinsa ba kwari, bata yi wani tunani ba ta je da gudu ta fada jikinsa ta fashe da kuka suka yi baya suka fada kan gadon dn bae da wani karfi, ta daga sa da sauri ya mike xaune ya rungumeta tsam jikinsa yana hawaye yace "don Allah kar ki kuma tafiya ki bar ni fateema plss i beg yhu" kuka ssae yake ita ma hka, su Anty Nafeesa suka shigo dakin suna kallonsu, Hajya ta sulale kasa tana kuka ssae ita ma, hka ma Anty Nafeesa da ta kasa kallonsu ta juya, Abbanmu ne kadae yyi ta maxa, su kansu likitocin sae da abun ya basu tausayi . ..Inteesar ta dde rungume jikin Aliyu suna hawaye duk aka fita aka bar masu dakin, ta dago a hankali tana kallonsa, fuskarsa na kan gashinta idonsa a lumshe, xamewa tayi daga jikinsa, yakoma ya kwanta a hankali kan gado har lkcin idonsa a rufe, ta kwanta gefensa tana kallonsa hawaye na bin kuncinta ta kira sunansa a hankali, shima sunanta ya kira ba tare da ya bude idonsa ba, ta daura kanta kan kirjinsa muryarta na rawa tace"kayi hkuri ya Aliyu nice na ja maka," a hankali yace "kar ki kuma tafiya ki barni fateema don Allah," kai kawae ta shiga gyada masa tana kuka ssae, ya kankameta jikinsa yana girgixa mata kai, a hankali tace "ya Aliyu," bae ce mata komai ba kuma bae bude idonsa dake rufe har lkcn ba, ta mike xaune tana kallonsa ta kuma kiran sunansa, dafe kansa yyi murya kasa kasa yace "kaina ciwo yake min ssae fateema, it hurt so badly" ta taimaka masa ya mike xaune har lkcin idonsa rufe, tama rasa me xata yi, kuka ta fashe masa da ya jawota jikinsa yana shafa gashinta, ta xame da sauri ta fita ta kira likita, suna shigowa suka dubasa suka yi masa allura snn aka sa masa ruwa, tea Anty Nafeesa ta kawo mata ta bashi, a hankali ta dinga basa har yace mata baya sha kuma, snn ta taimaka masa ya koma ya kwanta, yana kwanciya bacci ya daukesa, a gefensa ta kwana ranan a xaune, duk motsin da xae yi sae ta tambayesa me yake so, sae dae ya girgixa mata kai idonsa a rufe, da gani kasan daurewa kawae yake har gari ya waye, hka inteesar ta dinga kula dashi komai ita ke masa ko kadan bae da karfi ga ciwon kan da ya sa shi gaba don sae ya wuni wani lkcn bae bude idon ba, da safe da dare Anty ke kawo mata twins tayi breatfeedin dinsu snn ta wuce dasu gida don wajenta suke wuni kuma su kwana tunda suna shan madara, har lkcn Aliyu bae ga yaransa ba hasalima bbu wanda yyi masa maganarsu, shima kuma

Chapter 30 of 32