ganin yarsa ta dawo , Kuma ya amince da auren nasu, Haisam ne ya d'auki nauyin jinyar sa zuwa India inda mami da Faisal ne suka tafi, ya daina fushin da yake da mahaifin nasa.
Mardiya kuwa Abdallah ya daina kulata tayi kuka har ta kamar idanun ta zasu Fad'o da taimakon Adnan ya hakura har ya tura iyayen sa a nema Masa auren ta.
Zuwa yanzu Little Mansur Yana wata shida a yayinda kamanin sa da ubansa yake sake fitowa , a sanadin sane mardiya ta canza ta daina duk wani mugun hali nata, idan bata gun aiki kullum suna tare dashi bata ma barin Isha ta d'auke shi idan kaga ta kaishi gunta to don yasha nonone hatta wanka ita take mishi.
*Bayan shekara d'aya*
Abubuwa da dama sun faru, Meerah ta haihuwa yarta mace,taci sunan aminiyarta Ayrah, Ayrah don farin ciki har kuka Saida tayi, Malam Hassan Lafiya ta samu sannan Abdallah da Mardiya sunyi auren su babu wani shamaki, a yayin da Haisam Kuma zallan so yake nunawa Isha, don ita kanta ta Fara tsorata da irin soyayyar da yake Mata, Daddy da Abba suka yanke shawarar d'aura musu aure da zaran ta yaye little mansur.
Bayan an yaye little mansur, aka sa ranar Auren Isha da Haisam anyi hidama sosai Saida garin gombe ya amsa, Bayan aure kuwa Isha ta koma aiki a karkashin asibitin Haisam, daga bisani Haisam ya hana ya bud'e Mata babban chemist yasa mata masu aiki tana gida kud'i suna Shiga account d'inta, sai da ta suka mori amarcin sa kana ya koma bakin aiki a hakan ma idan ba wani serious abu bane ba Zama yake a gida.
*After 5 years*
Dukkanin family suna cikin kwanciyar hankali , a yanzu Isha yaranta 6,3 mata 3 maza da Mansur ya Zama Yara 7, Ayrah kuwa yaranta 4,3 mata d'aya na miji Wanda shine d'an farin ta, sai Meerah yaranta biyu da Mai sunan Isha sai kanin ta daga Nan Kuma haihuwan ya tsaya, Nabila ma tayi aure, haka ma Faisal, a haka family din suke cikin kwanciyar hankali sannan kullum suna cikin mutunci da mutun ta juna.
Alhamdulillah Alhamdulillah, a yaune na kawo karshen littafina Mai suna DANGIN UBANA, Nagode sosai da goyon Bayan da kuka bani har na samu na kammala.
Kuskuren da nayi aciki Allah ya yafemin abinda na fad'a dai dai Kuma Allah ubangiji ya bamu ladan sa dani daku baki d'aya, har kullum Ni din ce Milhaat taku Yar tarewa ku kasance dani a littafina na gaba Mai suna *HAKKIN SO* da fatan zaku bani had'in Kai Nagode.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 24