gado.
Nan hankalin su ya Kuma tashi Meerah Tace "Ni Nasa mata maganin bacci zata kwana tana bacci, ina tsoron Kar ciwon ta ya tashi"
Abba yace kin kyauta, Duk suka tsaya zugum suna kallon ta, Nan Abba yace " Meerah ya akayi hakan ta faru?"
"Abba muna tsaye ne a compound d'in gidan, ya Dawo cikin gidan da fara'a yace ya Dawo ne ya sabida mahaifin sa ya Dawo, yana Shiga cikin gidan bai dad'e ba kawai muka ji wani irin Kara, sai wuta ya kama"
Daddy yace "Ha'aaah karar me?"
"Ina tunaniin gas ne ya fashe sabida gidan Duk ya d'auki Warin gas" ta karasa maganar cikin Muryar kuka.
Abba yace "Allah sarki yaron kirki ya mutu da kuruciyarsa da rabon bazai bar baya ba" Yana girgiza Kai, Meerah bayan hannun ta ta saka ta share hawayen dake fuskan ta tace "Ya bari, sabida yanzu haka Isha na d'auke da cikin wata har na tsawon wata biyu"
Duk da hankalin su ba a kwance yake ba bai hanasu murmusawa ba, suna Mai hamdallah, ganin Isha na bacci hakan Yasa suka fita, d'akin da Mardiya take suka Shiga, tana zaune akan gadon marasa Lafiya tayi shiru bata vko motsi har suka shigo bata sani ba, Umma ce ta zauna a gefen ta Tace "Kiyi hakuri 'yata iyayen ki da Yayan ki sunyi mutuwar shahada, sai dai muyi hakuri"
'dago kai tayi ta kalle ta kana ta maida kanta kasa tana wasa da yatsun hannun ta.
Nurse ce ta Shigo da sallama Bayan sun gaisa Tace sun sallame ta, Mardiya najin hakan zumbur ta Mike zata fita mummy ce tayi saurin rikota tana tambayar ta "Ina Zaki?"
"Gida" tana kokarin ficewa, daddy yace "Umman yara driver na waje ne?"
" Eh"
"Okay ku tafi gida tare, please ki kula da ita" ta amsa da to had'e bda mikewa, hannunta ta rike suka fice, mardiya bin Umma kawai take kamar wata sakarya har suka shige cikin motan, suka fice daga asibitin.
Ayrah na gun aiki ta ji labarin abinda ta faru a gun wasu staffs da ke Hira da saurin ta, ta fice daga asibitin motar ta ta Fad'a ta fice.
Driving take kwasam motarta ta 'dauke, buga steering motar tayi ta fad'in "Damn it!!! Fita tayi tana dubwa ko zata ga mechanic Amma Babu, kwasam wata mota tayi parking a gaban ta, ga mamakiin ta Adnan ta hango ya fito daga motar, baki a bud'e take kallon sa.
Cike da tsoro ta ke kallon sa a hankali yake takawa Yana tafiya cike da izza, Jikin sa sanye yake da T-SHIRT da Jeans,fuskan sa d'auke yake da eye glass hannayen sa a cikin aljihun sa, sai da ya isa daf da ita kana ya zaro Hannayen sa ya rungumi kirjinsa sa yace "I told you idan Kere na yawo zabo na yawo wataran Dole a had'u ko?" Ya karasa maganar yana matsowa kusa da ita a hankali take ja da baya jikinta na rawa, don a matukar tsoro take, sabida irin kallon da yake mata Kallo ne na tsantsar tsana.
Murya na rawa Tace "Adnan please, ka kyaleni na tafi Dan Allah, me na maka, nifa Babu abinda na maka"
"Shutttt up jaka wawuya" a tsawace yake maganar, Yar karamar wuka ya zaro a aljihun sa yana nuna Mata had'e da fad'in "wuce muje"
"Inaaa..... Inna.. Ina zamuje.....?"
"Zaki wuce ne ko Kuma zaki tsaya tambaya ta na Burma miki wukan Nan a ciki?" Yana Mai nuna Mata motar sa.
Ayrah ganin gun shiru ba kowa, Kuma zai iya cutar da ita hakan yasa ta nufi motar nasan da d'an sauri Tana yi tana waigawa ko zata ga wani Amma har ta shige motar babu Wanda ya gifta ta wajen.
Shima motar ya Shiga ya jaa motar suka bar wajen, tafiya suke har Saida suka fita a cikin gari, parking yayi kana ya kalleta ya murmusa, handkerchief ya zaro a aljihun sa ya Mika Mata had'e da fad'in "Kar b'i ki share hawayen ki"
Kin Karb'a ta yi a tsawace yace "ki Kar 'ba Nace" hannu na rawa ta sa hannu ta Karb'a, ta samo share hawayen ta, bata d'auki tsawon lokaci ba ta ji idanun ta sun fara rufewa tayi kokarin ganin bata yi bacci ba Amma ta kasa.
Adnan kuwa kallon ta yake sai da yaga ta fita cikin hayyacin ta, ya jaa motar, wani gidan gona ya nufa Babu kowa sai da ya sauka ya bud'e gare d'in da kansa, ya ja motar ciki kana ya sauka ya rufo gate d'in.
Bud'e side d'in da Ayrah take yayi, yana ganin ta a haka ya kyalkyale da wani shu'umin dariya, d'aukan ta yayi chak, kamar wata Yar baby ya shige cikin gidan, Kai tsaye bedroom ya nufa.
Wanka ya Shiga yayi kana ya fito ya nufi kitchen ya nemi abinda zai d'an say cikin sa, Bayan ya gama ne ya Dawo d'akin, ganin ta yayi a zaune sai kallon d'akin take.
Kallon ta yayi yace "Ohh kin farka?"
Bata ce Masa komai ba, yace "Dama nima na Shigo da niyar na tada ke, da naso na cimma burina a yayin da kike bacci Amma sai Naga idan nayi hakan bazan wani gamsu ba"
Cike da rashin fahimta take kallon sa Tace "me.... Me kake nufi?"
Nufo ta yayi hannun sa a konkoson sa yace "Ina nufin zamuji Dad'i mu mure, sabida Haka undress yourself"
Zaro Ido tayi Nan da Nan hawayen da suka makale suka fara zubowa cikin Murya kuka Tace "Me kake nufi da hakan?"
"Ohhhh come on, sai kace ba wayayyiya ba, to Bari na fito miki a Mutum, so nake na d'and'ani zumar ki, Duk da ma bana tunaniin ba a Riga Ni ba, Amma I'll give it a try"
"Adnan Dan Allah kayi hakuri, Wallahi Ni ba haka nake ba, Kar ka raba ni da mutunci na"
"ke malama just do as I say, Kinga already na shirts, vest d'in jikina da boxers d'in kawai zance"
"Adnan kaji tsoron Allah, ka tuna Allah ya na kallon ka"
"shashashar banza kin San da Allah da had'in bakin ki a ka yiwa Yar uwar ki mace fyade? Ita d'in bata San mutuncin kanta bane?"
Kai a kasa ta kasa bashi amsar tambayoyin da yake mata sabida bata da amsar da zata bashi, "Tabbas nayi babban kuskure ban tab'a Dana sanin actions d'ina ba, and now my past is hurting me, but ya akayi ya San da maganar?" A zuciyar ta take wannan maganar muryar sa taji yana Fad'in "Kina mamakin yanda akayi ja sani ko?"
Kai ta d'aga Masa alamun eh, yace "Well shi Usun is a frnd of mine" ji tayi gaban ta ya Fad'i, a tsawace yace "ki cire kayan ki, bani da Lokaci sannan idan kina tunaniin zakiyi ihu ba Mai jinki, sannan zan iya kashe ki anan hatta gawan ki ma baza a gani ba"
Ganin bata da niyar yin abinda yake bukata ya zaro belt a Jikin wandonsa da ya cire ya nufo ta gadan gadan, tana ganin hakan ta Mike da sauri tana fad'in "zan cire..... Za cire Wallahi"
Murmusawa yayi had'e da fad'in "Good girl"
Jika na rawa ta soma cire kayan Jikin ta, Yana tsaye Yana kallon ta, sai faman lashe baki yake kamar sabon maye, sai da ta gama cire kayan Tass ya Mata alama da hannu tazo.
Tafiya take tana d'an rufe Jikin ta da Hannayen ta har ta Isa inda yake, hannun ta ya cire daga Kan kirjin ta, Nan da Nan ya kara rikicewa, bai tsaya 'bata lokaci ba yasa Hannayen sa biyu ya shiga wasa da Dukiyar Fulanin ta da karfin gaske Yana yi yana cizan leb'en sa. Ayrah kuwa kuka take a hankali kara sauti, bakin sa yasa a ya fara shansu kamar zai cinye.
Wani irin azaba take ji, ta fara kokarin tureshi da dukkanin karfinsa ya riko ta cikin sauri ya sa hannun sa a kasan ta, don mugunta yatsunsa guda hud'u yake kokarin chusa mata Jin yaki shiga , hannun ta ya riko ya ajiye ta Akan gado , ya ware kafafun nata,ganin yanda wurin yake a tsaftace sannan ga kamshin da ke tashi a gun,hakan ba karamin kunna shi yayi ba,ya Kara gigicewa.
Saurin Sanya bakin sa yayi yana Sha kamar ya Sami alewa, Ayrah kuwa tun bata Jin komai har ta Fara sauke wani irin nishi, Adnan na Jin hakan yayi sauri cire vest da garen wando da ke Jikin sa, ya Haye kanta, Babu tausayi babu imani yake kokarin shigar ta bai Sha wani wahala ba sosai kasantuwar gun a jike yake ya shige jikin ta wani irin Kara ta sake, tana kuka tana ture shi Amma ina yafi karfin ta, sai da ya yi Mai isar sa kana ya mike, har yanzu kuka take.
'ban d'aki ya shiga shower ya Kuna Yana tsaye ruwan na sauka a Jikin sa, "Mtswww What happened? Meyasa nake ji ina tausayin ta Kuma?" Da wannan tunaniin ya gama ya fito.
Har yanzu kukan take yace "Ki tashi kije kiyi wanka kin dame ni da kuka, Bayan kema kinji Dad'i"
Cikin Muryar kuka Tace "Dan Allah ka barni na tafi gida"
Hanyar fita yayi da kamar bazai tanka mata ba sai ya juyo yace "Idan Kinga kin bar Nan to Wallahi sai ranar da naji na gamsu na daina Jin sha'awar ki ko da kuwa zan Kai shekara ne." Yana Kai Nan yayi ficewar sa.
Kuka ta Shiga rairawa a haka baccin wahala ya d'auke ta.
A razane ta farka tana kuka, Meerah da sauri ta nufi inda take tana kokarin rike ta Tace "Isha please zaki ji wa kanki ciwo"
"Meerah meyasa kike min haka? Meyasa kike bani maganin bacci kin maidani kamar wata tab'ab'biya"
"am sorry but I have to do it, bana son wani mummunan abu ya same kine"
"To me ya rage? Me ya rage Meerah, Na rasa Haisam, gashi yanzu zan rasa Ma'aruf Dan Allah ki Fad'a min cewar Ma'aruf na Raye" ta karasa maganar tana kuka.
Ganin Meerah tayi shiru ne hakan ya tabbatar mata da Ma'aruf ya mutu cikin kuka Tace "Na sani na sani Shikenan, Shikenan shima ya tafi ya barni"
"Isha calm down please, Duk mai Rai mamacine muma tamu muke jira" cikin Murya mai Sanyi take maganar
"mom da dad fa?"
Ajiyar zuciya Meerah tayi kana Tace "Duk sun mutu sun kone kurmus"
Isha dafe kanta tayi wani irin ciwon kai take ji kamar kanta zai fashe, Meerah Tace "Isha Kar ki cutar da kanki Dan Allah, sabida Kinga bake Kad'ai bace yanzu"
" Ban gane ba ni Kad'ai bace yanzu ba?"
"Ina nufin kina da 2 months pregnant"
Mummy da Daddy da Shigowar su Kenan suka ji maganar da suke da sauri mummy ta karaso inda suke tana fad'in "Meerah pregnant? Are you sure?"
"Eh mummy, ai tun zuwan mu ma suka tabbatar min da hakan, Amma dake Naga halin da kuke cike Ne d'azun yasa na kasa Fad'a Muku"
Murmushi Mummy tayi Tace "Allah ya miki Albarka"
"Amiin Mummy"
Mummy kallon daddy tayi Tace "Alhaji kaga ikon Allah ko?"
Murmushi yayi yace "Allah Kenan"
Wayar Isha da ke hannun Meerah ne ya fara ringing, da sauri ta fice ganin Wanda ke Kiran layin Isha, da sallama tayi picking, daga d'ayan 'bangaren yace "Kina kusane? Haisam ya farka" kashe wayan tayi da saurin gaske ta bar gun.
ICU ta nufa daga nesa ya hango ta kasantuwar yasan ita d'in kawar Isha ce yace "Ina take?"
Nan ta Fad'a mishi incident d'in da ya faru, yaji tausayin ta matuka, Nan ta nemi alfarma ya bari ta Shiga a madadin Isha, bai Musa Mata ba, suka Shiga, suna Shiga taga Haisam a kwance sai rarraba idanu yake Yana son gane inda yake.
Idan sa ya sauke a Kan Meerah, Cikin tsarkewar murya yace "Prin.... Ceessss" (Princess) Kama baki Meerah tayi Nan da nan hawaye suka Fara kwararowa daga idanun ta, "wannan Wace irin shakuwace a tsakanin Ma'isha da Haisam,sabida nasan da sunan Princess yake Kiran Isha,tabbas ita yake son gani,tunda ya farka bai yi magana ba,sai da yaga kawar ta" Dr Ali ne yake ayyana hakan a ransa.
Da gudu Meerah ta fita, ta nufi ward d'in da Isha take, tana Shiga d'akin ta fashe da kuka su, mummy da Daddy suna tambayar ta ko Lafiya Amma sai kallon Isha kawai take, Isha ma kallon ta take.
________________________
Please Vote and comment
Milhaat ce
Yar Terawa
65&66
'''Continuation........''' daddy kallon ta Meerah yake cikin Muryar mai Sanyi yace "Meerah speak up Mana, what happened?"
Mummy ce ta karasa inda take, hannunta ta rike hadey da fad'in "Kina Lafiya tsorata mu Meerah, me ya farune kike kuka Haka? Wani mugun abune Kuma ya Faru, sabida a cikin Yan shekarun Nan duk kullum cikin tashin hankali muke da ga wannan sai wanchan"
Daddy yace "Kar kiyi sab'o Mana, Ko wani bawa da tasa kaddarar mu Tamu Kenan muyi fatan Allah ya bamu ikon cinye jarrabawar"
Meerah hannun tasa ta Shiga share hawayen ta, murmusawa tayi had'e da fad'in "Mummy wannan karon ba mumunar labarine ba, abinda Muka dad'e muna jira ne"
Cike da mamaki suke kallon ta, musamman ma Isha da ta kosa taji maganar dake bakin ta,mummy Tace "Please stop beating into the bush,just go straight to the point Mana"
"afwan mummy......" Kallon Isha tayi Tace "Haisam ya farka"
Isha da Bata San sanda ta Dirko daka gan gadon asibitin ba,bata tsaya tambayar ta komai ba ta yi hanyar fita,Duk suka bita da Kallo,Mummy Tace "Are you sure of what you're saying?"
"am sure mummy har sunan Isha ya Kira" daddy yace "Ta fita fa a haka jikinta ba ko mayafi" ai kuwa a sannan ne mummy da Meerah suka bi Bayan ta,a guje Mutanen dake gun sai aikin kallon su suke, suna Kiran sunan ta Amma inaaa kamar cewa suke ta Kara gudu.
Tana Isa ICU,zata Shiga aka hanata,ganin yanda take a birkice kamar mahaukaciya,Dr Ali ne ya karaso gun sabida hanyaniyar da yake ji,Yana ganin Isha ya bi Jikin ta da Kallo da ga sama har kasa ,a cikin kwana d'aya har ta lalace tayi baki ta rame, tabbas tana cikin damuwa.
Muryar tane ya Dawo dashi duniyar Mutane tana fad'in "Dr ka Fad'a musu su barni na Shiga please" tana maganar tana kuka hawaye ya wanke mata fuska, Dr Ali yace "Ai Haisam baya Nan Isha"
"Ban gane baya Nan ba?"
"Ina nufin Yana ward,an fitar dashi daga Nan,kizo muje na kaiki inda yake shima Yana tambayar ki" a dai dainan su mummy da Meerah suka Isa inda suke,suna ganin sun juya suka bi Bayan su ba tare da sunce komai ba,Isha tafiya take har tana kokarin fad'iwa.
Da sauri Dr Ali ya taro ta cikin sanyin Murya yace "Be careful"
Murmushi kawai tayi suka cigaba da tafiya, suna Isa kofar d'akin da Haisam yake yace "Ki Shiga Nan ne d'akin nasa"
Kasa motsi tayi tana kallon kofar, Meerah ve ta dafe ta a kafad'ar ta had'e da fad'in "isha kin dad'e kina jiran Wannan ranar, ki Shiga Mana"
"Meerah ina tsoron Shiga ne, bana so ya Kuma rufe idanun sa kamar na ranar idan ya sake rufe idanun sa na tabbata bazai sake tashi ba"
Dr Ali yace "No Isha Kar kice haka Mana, I told you d'an sarkin Saudi tun yana da shekara 17 a duniya yayi accident ya Shiga comma, tun 2014 Kuma a yanzu Muna 2022 bai farfad'o ba Kuma bai mutu, Kuma Haisam bai koma ba , tun da kiga mun dawo dashi nan, ya farka kenan" Mummy Banda kallon Isha babu abinda take yi,wasu zazzafan hawayene suke gangarowa daga fuskar ta tana mutukar jin tausayin Yar tata,fatan ta shine wannan ya Zama shine wahalar ta na karshe a Duniya.
Ajiyar zuciya tayi ta Fara 'daga kafa a hankali, ji tayi kafar ta ya mata nauyi Duk da babu takalmi a kafarta,Jan kafar ta farayi har ta sa hannu ta murd'a kofan ta bud'e, kamar baza ta Shiga ba, sai Kuma ta Shiga da d'an sauri.
Haisam naji motsin kofar ya waigo, don ganin Wanda ya shigo, Yana ganin Isha, kallon ta kawai ya tsayayi, itama kallon sa take Hannayen sa ya ware alamun come and give me a hug, cikin kuka da had'e da dariya ta nufi inda yake, ta rungume shi , wani ajiyar zuciya suka sauke a tare, Isha kuka take yayin da yake d'an bubbuga Mata baya alaman rarrashi Yana zubar kwallar Farin ciki, Shigowar su Mummy ne yasa tayi saurin janye Jikin ta.
Mummy wurin Haisam ta nufa, shafa kansa tayi cikin so da Kauna irin na uwa da d'anta, Tace "Son kana lafiya?"
Ya bud'e baki da niyar magana Amma ya kasa, Isha kallon Dr Ali tayi Tace "Ya baya magana Dr?"
"Eh ai dama bazaiyi magana Nan take ba, sabida shekarun da ya d'iba Yana bacci, yanzu Haisam ya zama kamar yaro babu abinda zai iya yiwa Kan sa"
Mummy Tace "For how long Dr?"
"Uhmn I can't really say gaskiya, Haisam have been sleeping for four years, so Allah ne Kad'ai yasan sanda koman shi zai Zama normal"
Haisam kallon su yake Yana mamakiin maganar da Dr Ali yake yi, Wai shi ne yayi bacci har na tsawon shekara 4,shi Duk a tunaniin sa Suma yayi ya farka, a Sannan ne ya tuna da a gun d'auri auren sa ne ya Suma, kokarin tashi ya Shiga yi, da sauri Dr yasa hannu ya kwantar da shi Yana fad'in "Calm down Haisam, Calm down"
Kuka ya farayi Yana kokarin tureshi, yace "Haisam me kake so? Akwai abinda kake so a Kawo maka ne?"
Murya a hard'e yace "Ayrah"
Isha, Mummy da Meerah kallon juna suka Kuma suka mayar da kallon su ga Haisam d'in, Isha fashewa tayi da kuka ta fice daga d'akin, tana fita suka ci karo da Daddy, Abba da Umma.
Daddy ne ya rike ta yace "Isha ina Haisam d'in"
Cikin kuka Tace "Yana ciki"
Umma tace "Ya Mutu ko Isha?"
Kallon Umma tayi a razane ta girgiza kai had'e da fad'in "A a bai mutu ba"
Abba yace "To kukan me kikeyi?"
"Kawai tausayin sa nake ji" tana Kai Nan tayi gaba suka bita ta da Kallo, d'akin suka Shiga, da sallama, haryanzu Yana kokarin ture Dr Ali,Umma na ganin Haisam cikin Muryar kuka tace "Haisam!!!"
Haisam naji Muryar Umman sa ya d'ago ya kalli inda yaji Muryar ta, cikin tsarkewar murya yace "Umma"
Da sauri ta nufi inda yake, Dr Ali na ganin hakan ya jaa da baya, rungume shi tayi Yana kuka tana kuka.
Meerah na ganin hakan ta fita tabi Bayan Isha, hango ta tayi ta durkusa tana ta kuka mai tsuma zuciya, cike da Jin tausayinta ta d'ago ta tana fad'in "Isha kuka?...... Tasa hannu tana share mata hawaye " please ki daina kuka Isha, nasan ambaton Ayrah da yayi ne ya saki kuka ko?"
'dago rinannun idanun ta tayi cike da mamaki Tace "Ya akayi Kika gane hakan"
"Hmm haba Isha we have been friends for a very long time, ya za'a yi bazan gane ba?"
" Hakane Amma Meerah abun ya bani mamaki, Amma meyasa ya ambaci sunan ta, hakan na nufin asirin da ya mata bai Karye ba?"
"A a baki ga actions d'insa ba, ya tuna abinda ya faru ne, don na tabbata Haisam zai d'auka kamar bacci yayi ya farka, ya Kamata ki Masa uzuri kinji, bazai ma so Ayrah ba sai dai ya tsane ta sabida abinda ta aikata masa"
Hijab ta saka Mata kana ta ajiye Mata ta kalmi, sawa tayi, Meerah riko hannun ta tayi suka koma cikin d'akin.
Dukkanin su murna suke sosai yau Haisam d'insu ya Dawo.
Mardiya tana kwance a d'akin da Mummy ta ajiyeta, taji lokacin da suke waya da Mummy Akan Haisam ya farka, kuka ta Shiga yi tana fad'in "bazan tab'a yafe miki ba Isha, kin kashe min Yayana da Iyeye na, gashi Yayan ki ya farrka wayyo Allah na, ya zanyi na Shiga uku na lalace" kuka take sosai kamar ranta zai fita.
Kwankwasa kofar da taji akeyi ne yasa ta tsagaita kukan nata, hannu tasa ta share hawayen ta kana ta Mike ta nufi kofar d'akin, bud'e kofar tayi tana kallon ta.
Tace "Hajiya Lafiya naji kina kuka?" Mai aikin Umma ke yi Mata wannan tambayar.
Kirkirerren Murmushi tayi kana Tace "Lafiya Lau, nagode" ta koma ciki had'e da rufe kofar.
"mtswww Amma Ayrah bata da mutunci na tabbata taji labarin abinda ya same Ni, tun da safe Amma har yanzu Bata Kira ni ba bare tazo inda nake"
Dialing numberta ta Shiga yi Amma swich off, cike da mamaki take kallon wayan nata a bayyane Tace "Yau Wace Rana? Wayar Ayrah a kashe?" Tab'e baki tayi ta wurgar da wayar a gefe ta yi tagumi tana tunaniin yanda rayuwar ta zata kasance, ba uwa ba uba ba yayanta Wanda yaje sonta fiye da komai, ta cigaba da rera kukan ta.
"Nabila wai yau ina Ayrah ne, tun safe da na Zo ban ganta ba, wato dama haka takeyi Bata Zama a gu d'aya?" Mamy kiyi wa Nabila Wannan tambayar.
"A'a Mamy kullum tana Nan Wallahi, Sunusi ne ma ya daina zuwa kwata kwata"
" To ina taje?"
"A Facebook muka gani Wai gidan su Mardiya ya kone, shine ta fita don taje ta Duba ta Amma haryanzu bata Dawo ba, Kuma na Kira Layin ta baya shiga"
"Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, Ashe dama gidan su Mardiya ne? Ance fa Duk mutanen ciki sun mutu"
"Eh Mamy gidan sune"
Mamy yarfa hannu ta Shiga yi ta Kama habarta Tace "Oh Allah, Allahumma Ajurni fii musibati, Kinga rayuwar Nan ko, ita fa da Ayrah suka had'a Kai suka cutar da Yayan ku Haisam sabida hud'ubar uban ku, gashi duk Allah ya soma nuna musu ikon sa"
Nabila "uhmmmn" kawai tace..
Mamy Tace "Kira Mardiyar muji ko suna tare"
"To Mamy"
Ta Shiga Kiran layin Mardiya, mardiya naji wayan ta ya Fara ringing tayi Tsaki bata Duba wayar ba bare tasan Wanda ke Kiran an Kira har sau biyu na ukun ne tace "mtsww Wane ne hakane?"
Ganin sunan mardiya ya bayyana a fuskar wayarta tayi saurin d'agawa, ta'aziyya ta mata kana ta tambaye ta ko suna tare da Ayrah.
"A'a bata Zo ba, nayi tunaniin ma bata ji abinda ya faru bane ba"
"A a taji, har ta fita da motar ta Akan zata je gidan naku"
"okay bata iso ba maybe tana hanya ne"
"Anya kuwa tun fa lokacin da abin ya faru ta fita, ai ko barin gari zata yi Albarka"
"Hakane Kam, Kuma ko da taje gidan namu ma baza ta sameni a Chan ba"
" Toh Allah yasa Lafiya"
Ta amsa da amiin.
Mamy ce ta karb'i wayar suka gaisa ta mata ta'aziyya sannan ta mata nasiha, ta Kuma jaddada mata cewar kuka ba nata bane yanzu tayi ta musu addu'a kuka take sosai, Mamy na Jin hakan tayi saurin katse wayar, Mardiya kuwa ta Shiga rera kuka Mai cin raai.
Bacci take har ta manta Jikin ta , ruwan da aka watsa mata ne yasa ta farka a razane a had'e da dirkowa daga Kan gado, kallon sa take yi da d'an karamin bucket d'in dake hannun sa ta kalli Jikin ta, zaro ido tayi tana ganin jikinta har yanzu ba kaya da sauri ta sa hannu ta d'auko zannin gadon ta d'aura a Jikin ta.
"Mtsww me zaki 'boye anan me ban sani a Jikin ki ba?" Adnan keyi wa Ayrah wannan maganar
Kai ka sa tana matsar kwalla Sam bata ji dad'in maganar da yayi mata ba, yace "Ba Kya sallah ne? Bakiyi azahar da la'asar ba gashi magrib ta sako Kai, wato ma kinji dad'in abinda mukayi d'azu tunda har Kika iya bacci, to ki shirya anjima zamu sake, kije kiyi wanka" Yana kainan ya fice abinsa.
Bin bayansa tayi da Kallo tana Jin tsanar sa a cikin zuciyar ta, ajiyar zuciya tayi ta nufi hanyar ban d'aki, shigowa d'akin ya sake yi Amma wannan karon da wata Leda ne a hannun sa, wurga mata yayi yace "Kaya ne idan kin yi wankan kisa"
Bud'e ledar tayi, kananan kayane aciki, daga mini skirt sai wanduna da riguna sharara Wanda su da babu Duk d'aya, hawayebe masu zafi suke gangarowa daga fuskan ta Tace "Wai me ya maida ni ne?"
Ji tayi ya amsa da "Karuwa ta" kallon sa tayi tana mamakin yaushe ya shigo,
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 24