Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
koma" Momy ta kalleshi taga sai wani murna yake yana jin dadi, Wato za'azo abaje mata kolin rashin kunya agida, tatuna ranar da sukazo da daddare da abinda tagani, tace "kayan ta, kokuma kayanku?" 🤔 Comments Share Amnah El Yaqoub ✍🏻❣️DANGI 'DAYA❣️ {Romance&Friendship luv} Writing by Amnah El Yaqoub Like my page On facebook 👇 https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493 Nasadaukar da wannan shafi ga dukkanin masu karanta wannan labari, i luv u All 💋💋💋 65&66 Zuciyarsa daya yace "Momy kayanmu" Momy tace "a a, kayan ta zakaje ka dauko mata, idan ta murmure cikin ta yatasa saita dawo, amma yazakubar gida Babu kowa duk kudawo nan" Cikin sauri ya kalli Momy yace "a a Momy, to tatashi mutafi, dama fa abinda yasa na kawo ta nan din, saboda idan nafita karta rasa Wanda zai dinga bata kulawa, shiyasa na kawo miki ita, idan nafita gaki nan, idan nadawo kuma shikkenan" Momy tace "bari kaji Babu Inda zataje, ai yanda tazo totazo kenan" Shima yace "a a Momy, kiyi hakuri kawai, gara mutafi, to haka Zan zauna Acan din ni kadai" Nihla tayi Murmushi ganin yanda suke yi shida Momy tace "Momy kibarshi yadauko mana kayan namu, can dinfa Babu kowa, Momy kibarshi yadawo nan shima" Momy tayi saqare tana kallan ikon Allah, tace "to ai shikkenan tunda mijinki kikeso" Nihla tayi Murmushi tatashi tabar wajan, shima fita yayi da sauri saboda kar Momy ta sauya shawara Momy tayi Murmushi ganin kan yaran nata yanzu yahadu, dama kuma abinda take fata kenan, yanzu kuma fatansu Allah ya sauki Nihla lafiya Da daddare suna kitchen itada Momy, suna gudanar da Abincin dare, zuciyarta tafara tashi, cikin sauri tafuto daga kitchen din tana rufe bakinta datake shirin yin amai, dashi taci karo zai shigo kitchen din shima Momy tabiyota da sauri tanayi mata sannu, Abba kuwa riqeta yayi yana cewa "ko aman ne?" Kafin ma tabashi amsa tafara yin aman, duk ta bata masa kayansa da wajan Momy tace "subhanallah, wai haka takeyi dama" Cikin damuwa yace "Momy to ai yau da sauqi ma naga Tunda mukazo batayi ba" Tace "kuje daki ta gyara kayan ta, bari agyara nan din" Kafadunta yariqe yana mata sannu suka wuce dakinta Kai tsaye suna zuwa yafara cire mata kayan ta, shima ya cire nasa kayan suka shige toilet Wanka yafara yimata, sai kawar dakai saboda wannan shine karo na farko dasuka tabayin wanka shida ita atare, shikuwa Babu ruwansa shawa ma yasakar musu yariqe ta ajikinsa hannunsa kuwa yawo yake a jikinta yana goga mata sabulu, Tun suna wankan cikin hayyaci har suka fara Manta Inda suke, aka wuce Romance acikin Ruwa Bai san lokacin da yasaki sabulun ba yacafki bakinta yanasha, daqyar suka gama wankan, suka futo, amma kana ganinsa kasan akusa yake, domin kuwa kalar Idanunsa ma kadai ta isa shaida Haka de yake kokarin sharewa, har suka shirya suka dawo falon, Daddy yadawo gidan ya gansu yace "a a, kukuma yau kuntuna da kenan" Murmushi sukai baki dayansu Yace "Abba ai yakirani awaya dazu, Allah ya sauke ta lafiya" Abba da Momy sukace "Amin" Wajan dining Daddy yawuce, Momy ma tabi bayansa, Abba yamatso kusa da Nihla har jikinsa na gogar nata, yayi qasa da murya yace "ai yau adakina zamu kwana ko" Cikin sauri ta kalleshi tace "wanne irin dakinka ya Abba, ka Manta agida muke ne" Momy tana daga nesa take hango su, taga sai kallan fuskar Nihla yake yana magana qasa qasa, amma batasan me suke fadaba Abba yace "to menene Dan muna gida, bafa haramun bane" Tace "duk da haka, su Momy zasu iya tunanin wani abu muke" Yace "to idan suka sani dinma ba dadi zasuji ba, bakiga yanda kowa yake murna kinsamu ciki ba?" Tace "nide gaskiya kunya nakeji ya Abba" "wai kunyar me, ko bakyajin dadinne?" Shagwaba tafara masa tace "tokuma ya Abba Dan inajin dadi saimuyi agabansu Momy" Kansa yadafe da hannunsa 🤦🏻‍♂️"to yanzu ke saboda kunya saimuqi yin abinmu, ai sunsan da hakan shiyasa suka mana aure ko, kinga Dan Allah tashi Muje kici abinci, babu komai acikin ki" Haka tatashi ta nufi wajansu Momy amma bawai Dan ta yarda da maganar tasaba Bayan sun gama cin Abincin falo suka dawo dukansu, yau harda Daddy azaman Daddy yajuyo ya kalli Abba yace "Abubakar wata nawane cikin nata ne" "wata daya ne Daddy, haka de nagani ajikin takardar txt din nata" Daddy yayi Murmushi yace "to Alhamdulillah, Allah ya sauke ta lafiya" Daga nan yatashi yawuce daki, itama Nihla Miqewa tayi ta kalli Momy tace "Momy saida safe" "to Nihla saida safe" Abba yazuba mata ido yana kallan dakin da zata shiga, kawai sai yaga tashiga nata dakin Kallan sukaci gaba dayi shida Momy itama tagaji tayi masa sallama tatafi Hamdala yayi daya ga tafiyar Momy, dama jira yake tatashi yabi bayan matar sa Kayan kallon ya kashe, kai tsaye yatafi dakin Nihla, wutar dakin nata akunne, ya kashe, sannan ya cire kayansa shima ya kwanta Cikin baccinta taji ana shafa ta, ahankali tafara bude idonta harta budeshi gaba daya, sai ganin Abba tayi yana kokarin dage mata riga Kallanta yayi yace "kin tashi?" Tace "ya Abba nide Dan Allah katashi kafita" Rigar yagama dagewa sannan yatura hannunsa ciki yana wasa da Kirjinta cikin salon da yasan tanaso, ahankali yace "kibari mana to ko sau dayane muyi, kinji" Babu yanda ta'iya haka tabarshi, saida tafiya tayi nisa yafara yimata ihu, yana kiran sunanta, sai sambatu yakeyi, tasan cewa su Momy ma sunji shi, dama kuma shine abinda take gudu Hannu tasa tarufe masa bakinsa, amma saiya qwace yaci gaba da wasu irin maganganun da bai kamata ajisu ba, cikin dabara tahade bakinsu waje daya, to anan ne tasamu lafiya yayi shiru ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Washe gari kuwa haka yake ta al'amuransa ko ajikinsa, itace ma Dafarko take ta takure kanta, amma da taga Babu Wanda ya lura da itama kawai saita share, ta warware taci gaba da abun gabanta Haka Rayuwar su take tafiya cikin kwanciyar hankali har cikin ta yacika wata hudu, a lokacin Dida haihuwa yau ko gobe, kowa yaga Dida saiya tausaya mata, saboda cikin yana bata wahala sosai idan tazauna bata iya tashi, awajan take wuni, saboda girma da kuma nauyin cikin nata Nihla kuwa fitinar Abba ce tasa suka tattara kayansu suka koma gidansu, a lokacin cikin yadena bata wahala, saide kwadayi datake yi kawai Shima idan akwai agidan zata tashi tayi abinta, idan Babu kuma zatayi wa Momy waya akawo mata Yau Tun asuba Dida tatashi da naquda, Fawaz yarasa yaya zaiyi gashi gari anata kiran sallah, haka yakira mamansa awaya yafada mata, tace gatanan zuwa Kafin ma ta qarasa gidan kan Baby yafuto, Dan haka tana zuwa tace Fawaz yabasu waje, haka yafuto yana jin ihun Dida, Tun yana daure wa harya kasa hakura yashiga dakin, ummah tanata mata sannu, shigarsa dakin kenan Allah ya sauke ta lafiya Ummah ta kalli Fawaz tace "Alhamdulillah Allah ya sauke ta lafiya" Fawaz yayi mutuwar tsaye ganin irin wahalar da Dida tasha, sosai yaji tausayin yarinyar, tasha wahala a rayuwa kuma tayi hakuri sosai, idanunta sunyi jaga jaga da hawaye, cikin sauri yayi wajanta yanayi mata sannu Da qyar ta kalleshi tace "ya Fawaz, ka yafemin, jinake Kamar Zan mutu" Umma data gama yankewa Baby cibiya tace "karna sakeji kin fadi wannan maganar Dida, kiyi hakuri keda Allah yasa bakiyi doguwar naquda ba" ta goge wa Babyn jinkinsa tamiqawa Fawaz tace "ungo riqe Babyn Fawaz, kayiwa Allah godia ansamu namiji" Hannunsa har karkarwa yaje yariqe babyn yana kallansa, Dida tariqe hannunsa tace "ya Fawaz, kabawa Diyana shi ta kula min da yarona, wallahi ciwo nakeji Kamar na mutu" Jikin umma yayi sanyi, tace "Dida haihuwar kenan, bazaki mutu kibarmu ba kinji, da kanki zaki kula da yaronki" Cikin ciwo Dida tace "wayyo... Allah na ummah Zan mut...kafin ta qarasa wani gagarumin ciwon yakamata, Umma tataba cikinta tadubi Fawaz tace" tashi kuje falo kayi mata addu'ah, wata haihuwar ce " Zaro ido Fawaz yayi 😳yace" ummah wai saita kuma shan wata wahalar? " " banason shirme Fawaz, da abanza ake samun yaran? Tashi nace "🤣 Haka yafuto da yaron a hannunsa sai waiwayen Dida yake Tun tana naquda cikin duhun gari, har aka idar da sallar asuba gari yayi haske, Umma tafara tunanin su tafi asbiti, domin kuwa qarfinta yaqare, haka lokaci daya tana qwaqqwaran nishi, wani Babyn yafuto Sai a lokacin Dida tasamu damar yin wani bacci Mai nauyi, Umma ta gyara yaron sai kuka yake, sannan ta gyara Dida, Fawaz yana jin kukan Baby yamiqe yashigo dakin, hannunsa dauke da babyn, yaro yanata shan baccin sa 🤣🤣 Umma ta kalleshi cikin murmushi tace "to Alhamdulillah, tasauka lafiya, shima wannan din kaga namiji ne" Hawaye yazubowa Fawaz, yasa hannu yadauki dayan yaron yazuba musu ido yana kallansu, yace "umma yanzu duk nawane?" Tace "gashi kuwa Fawaz, Allah yaraya muku yaranku" Tasa hannu ta karbi yaran tayi musu wanka ta gyara su tsaf, sannan ta kwantar dasu agefen Dida, itama ta zauna ranta fari tas shikuwa Fawaz wajan Dida ya koma Babu kunya yasa hannu yana shafa kan matar sa 🤣 Babu Wanda ya tasheta acikinsu saida tasha baccinta sannan tatashi, tana tashi kuwa Fawaz yabata yaran yace "ga Baby's dinmu Dida, kinyi kokari sosai Allah yayi miki albarka" Cikin farin-ciki tasa hannu ta karbi yaran tana kallansu, wata irin soyaiyar su tana qaruwa acikin ranta, Umma kuwa tashi tayi tsaye tace "to Dida kihuta sai Muje asbiti adubaki, bari naje nakira yan gida afada musu" Daga nan tafice daga dakin domin ta basu damar sakewa, tana fita kuwa Fawaz ya rungumeta ajikinsa, sai kissing dinta yake, cikin shagwaba tace "ya Fawaz haihuwa akwai wahala" Yace "ai mundena daga yau, wannan wahala haka har kina cewa abawa Diyana yara" 🤣 Murmushi tayi takai masa dukan wasa a qirjinsa Yace "nagode sosai Dida, haqiqa ke alkhaairi ce acikin Rayuwar Fawaz, kin dawo dani hanya madaidaiciya, kinyi hakurin zama dani a lokacin dakowa yake fadar mugun halina, babu abinda Zan saka miki dashi Dida sai godia, Allah yabarmin ke amatsayin mata ta ke kadai aduniya dakuma lahira, Allah ya rayamana, Aslam da Adam "🤣 Dida tayi Murmushi tace"amin ya Fawaz, Wato harka huduba ko" Yace "yes, Adam bai qyamaceni ba shida Diyana, basu qi halaiyata tadaba suka sakawa dansu sunana, kinga nima tunda Allah yabani ai sai nasaka sunansa, shikuma Aslam saboda zumunci nasaka, da sunan Abba zansa, but kinga already Aslam ya rigani" Tace "hakane, to Allah yarayasu yasa suyi halin masu sunansu" Yace "amin Dida ta" Sunje asbiti andubata anbata magunguna, sannan an rubutawa yara madarar dazasu dinga sha saboda itama tadan huta wani lokacin Kafin azahar kuwa gidan Dida yacika taf da jama'ar Mazawaje family Ranar suna kuwa yara sukaci sunan Adam da Aslam, Babban shine Aslam, qaramin kuma Adam, wannnna karon ma hajiya Na'ila mamansu Aslam itace kan gaba akan komai, saboda anyiwa yayanta duka biyun takwara, gaba daya tahana iyayen Dida da Fawaz komai itace takeyiwa yarinyar abubuwan daya dace Yaran kuwa basa zama ahannun Dida, kowa daukar su yake, da Dida da Diyana da Ilham da Nihla duk suna zaune awaje daya Aka umman Fawaz takawo wa Dida yaran tana basu nono suna sha, sai runtse ido take Nihla tace "tab wannan azaba har 'ina, sannu Dida" Ilham tayi dariya tace "idan tasaba ai shikkenan, yanzu de saura ke, zamu ga me zaki haifa, Dan Allah ki haifo wa Abba na matar aure" Diyana tace "a a wallahi, Fawaz dina yarigashi, haka kawai wani Abban ki, yaro yana tafe shiru shiru kana ganinsa kaga halin takwaransa" 🤣 Dariya sukasa Ilham tace "wallahi kuwa kamar kinsani, har mamaki nake, shegen son girma ne da lil Abba, haka kawai zaiyi wa ya Aslam shiru idan yana masa magana, shida kansa ya Aslam rannan haka yace yaga alama lil Abba de yadauko halin ya Abba" Dida tace "to aiga yan biyu sunzo, saisu raba muku gardama, tana haihuwa sun samu matar aure" 🤣 Nihla tace "oh, Tun kafin na haihun har akewa yara kamu? 🤔 Abinda cikin watansa biyar bamusan mezan haifa ba?" Diyana tace "insha Allah ma matar lil Fawaz zaki haifa" 🤣 Haka sukaita firarsu abin sha'awa, har dare yayi sannan kowa mijinta yazo yadauketa Nihla suna hanya ya Abba yadubeta yace "dazu mudasu Aslam muke cewa kema yakamata ki haifi namiji, tunda duka jikokin Abubakar Mazawaje maza suke haifa, abin Kamar alamara kowa namiji namiji, shi Fawaz ma daya fimu aiki yasamu biyu" 🤣 Nihla tayi Murmushi tace "kuma ashe kunyi zancen, mumafa adaki haka suka sani agaba wai kowa sai cewa yake idan na haifi mace to wallahi dansa na haifawa mata" 🤣 Ya Abba yayi Murmushi yace "sunada gaskiya, amma ni idan namiji kika haifa ma sunan Yusuf Zan saka" Tace "to Allah yakawo nagari" Haka suka qarasa gida suna firarsu cikeda kulawa Cikin Nihla yana cika wata tara Momy tace akawo mata ita gabanta, haka suka sake dawowa gidan Momy Saida tayi kusan sati biyu agida, sannan Allah yakawo tata haihuwar, tana fara naquda kuwa Momy da Abba suka tafi asbiti da'ita, dakuma kayan Baby, amma da sukaje sai likitocin sukace haihuwa tukunna Gaba daya Nihla ta jigata, ya Abba sai sintiri yake Yaqi zama, suda sukazo da azahar har wajan magrib tana abu daya, lokaci daya kuma suka fara jiyo kukan ta, Abba yatashi tsaye yanufi dakin haihuwar, Momy tayi sauri ta riqe shi, "ina zakaje haka Abba?" Idanunsa suka cika da qwallah yace "Momy tanasha wahala wallahi... Sai sharrrr hawaye yazubo masa 🤣 Momy tace" toya zamuyi Abba, kayi mata addu'ah kajiko " Suna tsaye shida Momy wata nurse tafuto hannunta dauke da Baby ta miqa musu tace" Hajiya tasauka lafiya, ansamu Baby girl " Cikin sauri Momy ta karbi yarinyar tana murna, shikuwa Abba nurse din yanufa yace " zamu iya ganin mamanta yanzu? " Tace" kuyi hakuri tana dakin hutu, zaku iya ganinta anjima " Dawowa yayi wajan Momy ya zubawa yarinyar ido, fara ce sol Mai mutuqar kama da Nihla, gata bulbul masha Allah, idonta abude sai kallansu take, sumar kanta yala yala da gashi Momy tace" Alhamdulillah, yau su Abba anyi 'ya, karbe ta mana kayi mata addu'ah "🤣 Ahankali yamiqa hannunsa ya karbe ta yace "Welcom to the world DIDDI nah " Momy tace "kayi tunani Mai kyau Abba na, amma yanzu de share hawayen naka" 🤣 Murmushi yayi yasa hannu ya goge idonsa, saida suka dauki lokaci sannan aka basu damar ganinta, tana zaune akan gadon ya Abba yadora mata yarinyar acinyarta, Nihla ta kalli yarinyar taji lokaci daya wata irin qaunar yarinyar aranta, ashe haka iyaye sukeji akan yayan su, nan take tafara yiwa Allah godia Sai dare aka sallamesu, kai tsaye kuwa gidan Momy suka koma Yan'uwa suka cika part din Momy, Ilham kuwa da Diyana da Dida dasuka zo dauke yarinyar sukai kowa yazo saiya fadi albarkacin bakinsa akanta Ilham tace "wallahi jinake Kamar na dauketa gaba daya" Diyana tace "kekoni, Kamar yar larabawa yarinyar wallahi" 🤣 Dida tace "a a ni zaku barwa yan biyu na sun samu qanwa" 🤣 Saida sukai kai dare awajan ta sannan suka tafi gida, Momy tana ganin take taken Abba takafa ta tsare iya karsa da Nihla saide in falo tafuto 🤣 Yauda safe ya shirya zai fita wajan Aslam, yashigo dakin nata yaganta tana bawa Baby nono, zama yayi kusa da ita yasaka hannunsa ya riqo waist dinta, yana kallan yanda take yatsina fuska Yace "Sannu" Hararar wasa tayi masa tace "duk bakai neba, kuma itama gashinan zata qarasa ni" Yace "sorry, mun tuba" Yasaka hannunsa yana shafa qirjinta Wanda take bawa yarinyar, sannan yafuto da dayan waje, yasaka harshansa yana lasa, Nihla bata hanashi ba, tabarshi Tun yana lasa yadawo yanasha ahankali, yanda yake sha ne ahankali yasa ta lumshe idonta, cikin muryar jin dadi tace "ya Abbaaaa... Saika shanye mata abinta ko..." Shiru yayi yana tsotsa harda lumshe idonsa shima Adede lokacin Momy tashigo dakin,qaran bude kofar dayaji ne yasa cikin sauri ya cire bakinsa 🙊 Yasunkuyar da kansa qasa yana sosa qeyarsa Momy tace "Sannu Abba, sannu kaji" 🤣 Tashi yayi Cikeda borin kunya zai bar dakin, Momy tasake cewa "Allah yakiyaye hanya, mujima da yawa" Shide yayi wuf yafice daga dakin Tadawo da Kallanta wajan Nihla tace "idan kika biyewa jarabar Abba ko shekara ba zakiyi ba zaki sake daukan wani cikin, kinde ji abinda akeji awajan haihuwar" Nihla tayi shiru kanta aqasa, ga wata kunya data rufeta, shima kansa gogan yaji kunya bare ita Ranar suna yarinya taci sunan Aysha, amma Suna kiranta da Diddi A family house din akai taron sunan, gidan yacika sosai, kowa sai daukan yarinyar yake, Muddin ka dauketa sai kaji tashiga ranka, Mamy batazo ba amma taturo Rafi'ah wajan sunan da kayaiyakin barka, saikuma baba dayazo ganin jikarsa da kansa, kuma Sabuwar matar sa Rafi'ah ma tana dauke da nata cikin na wata shida, amma haka ta daure tazo tunda mamy bazata samu damar zuwan ba Tunda aka gama taron suna Momy tafara gyara Nihla, ciki da waje datage tana gyara yarta Saida sukai Arba'in sannan sukai shirin tafiya gidansu Tun safe kuwa Abba yagama shirya wa su kawai yake jira, Momy ta kalleshi ta girgiza kanta tasan cewa yau sai Nihla ta yabawa aya zaqin ta 🤣 Saida suka futo, zasu tafi Momy tace "to kokun Manta da Little Diddi ne?" Gaba dayansu sai kunya ta kama su, Abba yakalli Nihla yafara borin kunya, yace "Dama baki goyata ba kika futo?" Nihla tayi masa wani irin kallo tace "ba kaine kake ta cewa nayi sauri ba" Ta kalli Momy tace "Momy ina take?" Momy tayi Murmushi tace "tana wajan Yayan ta" Abba ya kalli Nihla yace "to kinji tana wajan Daddy kije kiyi sauri ki karbota mutafi" Momy ta girgiza kanta tana murmushi, sai sauri yake Kamar Wanda zasu je wata qasa akace jirgi zai tafi Babu su 🤣 Daddy yafuto daga dakinsa hannunsa dauke da yarinyar yace "hajiya wannan qanwar tawa tacika kuka" Momy tace "haka take Alhaji, da rana tasha baccinta da daddare kuma mu ta hanamu sakat" Daddy ya kalli idon yarinyar yace "toki daina, danni ba haka Aisha na take ba" Gaba dayansu sukai dariya, Nihla ta karbeta, su kayiwa su Momy sallama suka tafi gidansu Awannan dare Nihla tasha baqar wahala awajan ya Abba, domin kuwa Tun ana abu na marmari saida ya Abba yasa tafara kuka, sannan ya'iya hakura, amma badon yasoba BAYAN SHEKARA TAKWAS Zaune suke afalo suna yin game atv, gaba dayansu hankalin su yanakan game din, Acan gefe kuwa wani Yaro ne yana zaune yana kallan abinda sauran yaran suke Little Diddi na gefensu tana wasa da teddy ahannun ta Remote din lil Fawaz yayar aqasa yace "natafi wajan mata ta" 🤣 Yayi wajan Little Diddi Yanbiyu ma dasuka ga haka sukai wajansa da gudu kowa yana cewa matar sa ce Lil Adam yaron Dida yace "ai gidanmu zaki dawo ma ko?" Tajuya ta kalleshi kafin tayi magana lil Fawaz yaron Diyana yace "a a gidanmu zata koma" Shima tajuya ta kalleshi, duk sai kallansu take tarasa wazata yiwa magana duk sun sata agaba Wancan na zaune agefe shi kadai shine yataso yazo wajan su yace "duk ba Inda zataje, gidanmu zata tafi" 🤣 Ya kalleta yace "ke Little Diddi gidanmu zaki tafi gaba daya, kuma nine Zan aureki, kinga nine takwaran Daddynki" 🤣 Abba da Nihla dake zaune akujera suna kallan yaran sukai murmushi, hijabi ne a jikinta ya Abba yatura hannunsa cikin hijabin ya shafa qirjinta Kallansa tayi tace "ya Abba kayi ahankali fa ga yara nan" Murmushi yayi yace "bakiji abinda suke fada bane? Kitashi Muje daga ciki anema musu wata Ayshan shikkenan kin raba fada" 🤣 Tace "um um, sutafi Abuja wajan ya Yusuf yabasu Mai sunan Mamy" Yace "a a, gara de kema ki haifo musu wata yar budurwar Karki hadasu fada" 🤣 Hannunsa ta cire daga kan qirjinta cikin shagwaba tace "ya Abba Allah zakasa yaran nan sugane fa" Murmushi yayi yace "to Muje nakoya miki wani abu" 🤣 Murmushi tayi ta rungume mijinta, shima yasaki daria cikeda farin-ciki Tammat Bi Hamdullah Anan na kawo qarshan wannan labari Mai taken DANGI DAYA Gaskiya tunda nake rubuta labari bantaba shan wahala ba Kamar yanda nasha acikin wannan littafin, saboda soyaiya ce data rabu gida gida kuma kowanne gida da irin nasa salon,dakuma irin nasa soyaiyar, babu wanda yaci karo da irin soyaiyar wani Haka kuma duk cikin books dina Babu Wanda nasamu qarancin Comments Kamar sa, bantaba rubuta littafi nace Zan ajiye shiba sai akan DANGI DAYA saboda qarancin Comments But Babu damuwa kowanne labari da irin nasa farin jinin Amma abin mamaki shine bantaba tunanin inada masoya ba sai akan novel din DANGI DAYA ta yanda ina bude page a facebook masoyana suke ta ruruwar Like din page dina, Alhamdulillah mun fara labarin DANGI DAYA da mutum dari da hamsin mungama shi da mutum dubu biyu dawani abu, gaskiya naji dadi Babu abinda zance da masoyana sai godia,domin kuwa nagane ni akeso ba novel dina ba. Dangane da al'amarin rayuwa nayau da kullum shima mun tabo matsalolin da ake fama dasu Awannan yanayin kuma mun fadi maganin su, misali magungunan da aka fada acikin labarin Idan kuma labarin Rayuwar ki yayi daidai da irinna wannan ma'auratan, to ina fatan zaki samu solution acikin littafin DANGI DAYA. Idan akwai wanda na batawa Sanadin wannan labari, yayi hakuri yayafemin, nikam na yafewa kowa,daga qarshe ina fatan duk masoyan Amnah El Yaqoub su kasance DANGI DAYA 🙏🏻 Amina Muhammad El Yaqoub jigawa state ✍🏻 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 24 of 24