tafarayi amma saiyasa dayan hannunsa yariqe waist dinta, dayan kuma yariqe kanta yana kissing lips dinta sosai
Hajiya Farida tafuto falo taga Babu kowa, cikin mamaki tace to waye kuwa yashigo naji Kamar ana gudu
Labulen falon ta janye tabude window anan idonta yasauka akan Dida da Fawaz da ruwa yagama jiqesu suna kiss, cikin sauri tarufe window din tana salati, da mema yakai ta dube dube? 🤔
Saida yagaji Dan kansa sannan yasaki bakinta yace "I'm sorry Dida, please forgive me, nayi miki alqawarin nadena komai, Allah da gaske"
Shiru tayi, takasa cemasa komai, ganin haka yasa yaja hannunta yace "zomu tafi gidanmu"
Hannunta ta fizge tajuya zata koma ciki, ganin abinda take shirin yi yasa yadauketa cak yayi wajanda motarsa take yasakata aciki sannan yashiga yatada motar, megadi yabude masa, yafice daga gidan
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Books ne agabansu masu yawa, duk na addini ne, yanayi mata bayanin su dalla dalla, littafin hannunsa na iziyya har sun danyi nisa aciki, yana sake yimata bayani dangane da hukunce-hukuncen tsarki da kuma abinda ya wajabta ayi tsarki, dagashi sai jallabiya amma tsabar yanda yadage yanayi mata bayani yasa jallabiyar ta tattare daga qasa kana ganin gajeren wandon dake jikinsa 🤣
Ita kanta dalibar tasa, wani shegun riga da wando ne a jikinta, gaban rigar abude kana iya hango albarkatun qirjinta awaje
Kallanta yayi yace "maryam kina ganewa kuwa?"
Matsowa tayi jikinsa ta leqa cikin littafin tace "eh ina ganewa"
Idonsa ne yasauka akan qirjinta yazuba musu ido yakasa daukewa, tana ganin haka tayi Murmushi cikin ranta
Afili tace "ya Adam!"
Firgigit yayi, yadawo haiyacinsa, yana sakin ajiyar zuciya yace "yawwa kina ganewa ko?"
Murmushi tayi tadan kwanta ajikinsa cikin dabara, tasaka hannunta akan littafin dake hannunsa tace "Amma nan wajan bangane fassarar saba ya Adam, kasake min bayani kaji"
Kallanta yayi yaga yanda ta kwanta ajikinsa, gashi ta dora masa qirjinta agefen nasa qirjin, yanaso yayi magana amma yakasa, hakanne yasa yayi shiru tare da lumshe idonsa, baiqi ace sun tabbata ahaka ba shida Maryam, tanada tarin baiwa dayawa yarinyar, dukda yasan cewa wasu gayun sun rigashi
Kallansa Diyana tayi cikin rada tace "ya Adam kawai ni nagaji ma abar karatun sai gobe, yanzu dare yayi sosai"
Idanunsa a lumshe bai iya bata amsa ba, sai kansa daya daga mata kawai
Mamaki yagama kashe Diyana, tarasa gane kan ya Adam, har yanzu Yaqi futowa fili ya nuna mata yanda yakejinta aransa, to kode har yanzu duk wannan Jan hankalin nasa datake yana nufin yace bai fara sonta ba?, ko yaya idan tahada jikinsu baida aiki saide ya lumshe ido amma har yau yakasa baiyana mata yanda yake sonta, aikuwa inde hakane tadinga gasa masa aya a hannunsa kenan harsai ya furta mata kalmar so, bazai iyu tadinga yin abu da jikinta da kalaman ta amma yanata basarwa ba, zataga qarshen basarwar tasa.
idonta abude suke tana tunani tana kuma kallansa yanda ya lumshe ido, tana dariya qasa-qasa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda suka shigo gida take ta masa kuka ita yamaidata gida
Kujerar datake kai yazo ya tsugunna a gabanta, yadora hannunsa akan cinyarta yace "Baby Dida, rigima kikeji ko? Kinga fa ruwa ake, kibari gobe saina maida ke gidan kinji?"
Cikin kuka tace "ai nasan ba maidani zakayi ba"
Yace "a a, zan maida ke, bakisan banason abinda zaisa ranki yabaci ba?"
Dago kanta tayi tace "kuma shine kakeyi ba" sannan ta maida kanta qasa tana kuka
Murmushi yayi yace "to naji, kuma nadauki laifi na, inde shan kayan maye ne yakesa ranki yabaci ni wallahi nadena"
Tace "ai rannan ma haka kace"
Girgiza kansa yayi yace "Dida! Wallahi da gaske nake, idan kika sake kamani inasha nayarda ki dauki kowanne irin hukunci ne akaina amma banda yin nesa Dani, kinji?"
Daga masa kai tayi batare datayi magana ba
Yace "yawwa, to kokefa, tashi Muje kiyi wanka, kicire wannan kayan, kinga duk sun jiqe"
Tashi tayi batare da tace masa komai ba tashige dakinta, shikuma yabi bayanta da kallo yana ganin yanda surar jikinta tafuto acikin kayan sakamakon jiqewa dasukai, haqiqa ya yarda cewa a yanxu kam yanason Dida, tunda haryakejin yanayin jikinsa yana sauya wa akanta
Washe gari dasafe dakansa yadauki Dida suka tafi asbiti wajan wani doctor yayi masa bayanin matsalar sa
Likitan yabashi shawarwari akan yanda zaiyi Yaqi da shan miyagun qwayoyi, Sannan kuma ya dorashi akan wasu magungunan, Wanda zai dinga sha koda shaye-shayen dayayi abaya sunyi masa wata illar batare daya saniba
Haka suka dawo gida cikeda farin ciki, babu wanda yakai Dida murna, yau ya Fawaz yadena shaye-shaye, haka al'amarin yaci gaba da kasancewa, Inda kwanaki suka qara ja, lokaci yana qara wucewa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Takardu ne a gabanta na handout, banda books manya manya dake jere a gabanta
Karatu take sosai, hankalinta kwance, dinkin doguwar riga ne a jikinta na atamfa, kanta Babu dankwali, hakan yasa dogon gashinta kwanciya agaban qirjinta kasancewar gaba tawatso shi
Turo dakin nata akayi a kashigo, amma bata daga kai ta kalli kofar ba, saboda tasan cewa Babu me shigo mata daki inba mamy ba
Saide kuka qamshin turaren dataji ne yasa tadago kanta Dasauri, Idanunsu ne suka hadu, lokaci daya murna ta baiyana a fuskarta
Tace "ya Yusif!, Dan Allah kaine? Yaushe kadawo?"
Murmushi yayi Yazauna agefen gadon, daga wajan qafafunta, yace "zanyi miki Surprice ne shiyasa nace kada afada miki yau zanzo qasar, but Dafarko dai ki sanar Dani me kikeci kika koma haka?, Nihla idan na ganki ahanya fa daqyar Zan iya gane ki, anya kece kuwa?"
Murmushi tayi tace "Allah ya Yusif kaganka ko? Nide bari na kawo ma ruwa"
Tana fadar haka tatashi daga kan gadon ta nufi fridge din dakin domin kawo masa ruwa, Yusif yabi bayanta da kallo yaga yanda hips dinta yake rawa acikin kayan, gaba daya Nihla ta sauya masa, acikin wannan 'yan shekarun takoma haka, kokuma danya dade baiganta bane? 🤔
Komai yaqaru ajikin yarinyar Kamar ba itaba, lalle dole yadinga kaffa-kaffa da'ita Tun kafin wani gayen yayi masa qafa 🤣
Yana wannan tunanin takawo masa ruwa da lemo ta ajiye masa, shide sai binta yake da kallo harta farajin kunyar kanta, zama tayi tace "ya Yusif ya hanya, Yaya kabaro china?"
"china tanacan Nihla, na kawo miki tsaraba Mai yawa harda kaya, but nasan may be suyi miki kadan, dannaga yanzu masha Allah, kinzama Babbar yarinya"
Murmushi tayi tace "a a fa ya Yusif, bawata Babbar yarinya nide"
Yace "kina zaune adaki ke kadai, ko tunani nama bakyayi ko"
Tace "ya Yusif kenan, tayaya Zan kasa tunaninka, kawai de karatu ne yamin yawa shiyasa, kaga munata shirye-shiryen rubuta exam din qarshe, yakamata na maida hankali akan karatu kozan samu sakamako Mai kyau, shiyasa duk nashiga damuwa ina zama adaki ina karatu"
Kallanta qaramin bakinta yake yanda take juyashi tana magana, baiso tadena yin maganar ba, gaba daya Nihla tabashi mamaki, nema take ta susutashi, wani irin kallan luv yayi mata tace "no kada kisake kirawa kanki damuwa inde kina tare dani, bakisan cewa ita kanta damuwar bata isa tazo wajan kyakykyawar mace Kamar kiba? Tana zuwa zanyi ball da'ita namaye miki gurbinta da tsananin farin-ciki"
Itama kallansa tayi tanajin dadin yanda yake sakata nishadi idan tana tare dashi, ko awaya yakirata bataso yace mata saida safe, bare kuma yanzu datake ganinsa azahiri
Masu buqatar DANGI DAYA daga farko su nemi wannan number 09039066577,kokuma kai tsaye suje suyi like na page dina zasu sameshi acan
Amnah El Yaqoub ✍️[7/2, 12:57 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook 👇 https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
🤒Mutane dayawa suna cewa a posting din danayi na shekaran jiya basu gane gyadar miya ba
ba gyadar da'ake miyar taushe dasu amaro nake nufi ba, ita wannan gyadar miyar idan ki kaje wajan masu saida kayan qamshi na girki, ana hadawa da'ita, wasu suna sakata acikin miyar ja, tanada qamshi sosai, sannan jikinta baqi ne saikun fasa zakuga cikin ta da Jan duhu haka, amma wasu suna kiranta da Diyar miya, Wanda basu gane taba kuma suje wajan masu saida kayan qamshi irinsu citta da kanumfari suce abasu gyadar miya kokuma Diyar miya, insha Allah zasu samu , Allah yasa kun gane 🙏🏻
31&32
Tace "ya Yusif ga lemo nan baka shaba"
"baki zubamin ba ai"
Murmushi tayi tayi, tadauka ta tsiyaya masa lemon sannan tabashi, ya karba yasha Dan kadan ya ajiye "to bari nabarki, kici Gaba da karatun ki nima zanje nahuta, anjima sai musha fira ko"
Cikin kunya tace "to ya Yusif Allah yahuci gajia" bayan yafita kasa cigaba da karatun tayi, gaskiya ya Yusif yayi arayuwa, yana kokarin ganin yasakata nishadi akoda yaushe
Ahankali tatashi tafuto falon zuwa kitchen, mamy ma tashigo kitchen din tace "ai tunda naga yashiga dakinki nasan cewa saiya hanaki karatun sannan zai futo, gashi yanzu yataso ki"
Dariya tayi tace " a a mamy, nice nataso da kaina, inaso nahada masa abinci"
Mamy tayi Murmushi tanajin dadi aranta, tace "um to Allah ya temaka ni bari na fice" daga nan tafita daga kitchen din tsabar Nihla tana kokarin hadawa Yusif abinci
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Ahankali komai ke gudana, rayuwa natafiya yanda ya kamata awani wajan.
Tun Aslam da Ilham basu gane Dan qaramin cikin dake jikinta har suka dawo suka gane, sukaci gaba da bawa cikin ta kulawa, Wanda yatasa sosai yanzu
Zaune suke afalo shida ita ta dubeshi tace "ya Aslam yau ba zakaje wajan aiki bane?"
"Ok koratama kike ko?"
Tace "a a, inaso mu kasance tare ne, bansan kanayin nesa dani, shiyasa na tambayeka"
"yau banda aiki me yawa ne, zanyi agida kawai, wai in tambayeki mana Ilham"
Tace "inajin ka"
"idan kika haihu wanne suna kikeso a sakawa babyn?"
Ajiyar zuciya tayi tace "gaskiya idan mace ce Anty Aysha zamusa, idan kuma namiji ne... Muga, sunan wa yakamata musa masa.. Ina ganin sunan Babanku ko?"
Cikin farin ciki yace "Nikaina abinda nasa a raina kenan, inde na haifi mace, sunan tsohuwar budurwata zansa 🤣
But idan namiji ne, kidena ma tunanin Wanda zamu saka, Dan already abokina Zan yiwa takwara"
Kallansa tayi tace "wai ya Abba?"
Yace "yes, Abba zansa, because shine yabani shawarar yanda Zan shawo hankalin matata, kuma shawara tayi amfani ta kaini zuwa wata jihar, wadda bantaba tunanin akwai wata jiha Mai dadi kamarta ba"
Hannu tasa ta rufe fuskarta, wallahi maza kunyar su kadance, yanzu shi ya Abba dama shine yazuga ya Aslam ayi mata wannan abun kenan, kana ganinsa shiru-shiru Kamar bazai aikata ba🤣
Kallanta Aslam yayi yace "har yanzu de kunyar ce?haba qanwar budurwa ta, yakamata adena wannan kunyar haka"
Jikinsa ta fada tana murmushi, shikuma yadora hannunsa akan cikin ta yana shafa wa, tabbas yanzu ne yasan yayi aure.
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Yauma suna zaune shida ita afalo, gaba dayansu suna kan doguwar kujera, yau kuma littafin akdari ne a hannunsa yanayi mata bayanin sallah, da yanda zata gyara idan tayi rafkanuwa 🤣
Abin tun yana damun Diyana harya dena damunta, ace kullum karatu, karatu Yaqi ci Yaqi cinyewa Kamar cin qwan makauniya 🤣
Ganin idan tayi masa shiga ta daukan hankali ma saide yagani ya lumshe ido baya iya yimata komai yasa taci gaba yin shigar ta son ranta, tunda saide agani alumshe ido, batada damuwar komai, ita irin tsoron nanma da'ake tunanin ji a first night Diyana bata nuna komai, kanta tsaye take shigewa jikin mijinta ko'ajinta, kodan tasaba hulda da maza ne oho 🤔, kokuma Dan tasaba shiga cikin su suyi fira da Komai ne yasa hakan oho 🤔
Amma batasan cewa tana bala'in kunna ustazun nataba, kawai daure wa yake
Karatun yake mata amma tana kwance ajikinsa ta dora kanta agefen kafadarsa, tana ganin littafin, shikuma Adam yanayi mata bayani, shi yanaso maryam duk tasan wad'annan littattafan saboda yasan bata sansu ba abaya, shiyasa yadage yana koya mata, yanzu idan sun gama da littattafan ma, baqi zai fara koya mata na arabic, yanda zataji iya bude qur'ani da kanta ta karanta,🤣
Aishi yaji dadi sosai yanda maryam zata zauna tanaji ana karanta mata littafin addini tana koya, yaji dadin hakan sosai, kuma ansamu cigaba acikin Rayuwar ta
Littafin yana hannunsa na dama, ita kuma tana daga gefen hannunsa na hagu, ahankali takai hannunta ta sanya acikin masa hannun na hagu Wanda Babu littafin, idonta yana kan littafin amma tana wasa da tafin hannunsa acikin nata, wani irin abu yaji yana masa yawo ajinin jikinsa 😱
Hannun maryam yanada laushi sosai, yaso ya qwace hannun amma yakasa, haka yaci gaba yana karatun murya ashaqe, agefe guda kuma yana jin dadin yanda take wasa da hannun nasa, shiru yayi yadena karatun kawai yana saurarenta, Diyana taji yayi shiru tadago kanta ta kalleshi, sai ganinsa tayi idonsa a lumshe 🤣
Dariya yabata sosai, cikin ranta tace ya Adam kenan, sarkin lumshe idanuwa, taci gaba da abinda take
Ahankali yabude idonsa, duk sun qanqance, yadora su akan qirjinta, meyasa yake dagawa maryam qafa ne? Har yaushe zai tausaya mata bayan yasan cewa itama tasan komai,? Ai yayi hakuri, Tun ana jin tausayi kar adawo daukan haqqi kuma, ahankali Kamar me tsoron wani abu yadaga hannunsa ya dorashi akan qirjinta, Diyana da batasan abinda yakeba kanta na qasa kawai sai jin hannun ya Adam tayi akan qirjinta, wannan ne karon farko tunda take dashi dataji faduwar gaba, gabanta yafadi, cak ta tsaya da wasan datake da hannunsa
Kallanta yayi, yayi wurgi da littafin dake hannunsa akan daya kujerar, Diyana tabi littafin da kallo 🤣
Ahankali yafara shafa qirjinta yana jin wani irin dadi aransa, yau kam bazai iya hakuri ba, gara yafuto fili yafadawa matar sa yanda yake tsananin kaunarta, cikin sigar rada yanda ita kadai ce zata iya jin abinda yace, yace mata "Diyanaaaa!, please inaso nasha"
Mamaki yagama kashe Diyana azaune, anya ya Adam ne kuwa wannan? Kafin tayi wani yunquri yasaka hannunsa cikin rigarta yaciro guda daya tareda dora bakinsa akai, nan take ya lumshe idonsa yanasha Kamar jariri, Diyana tafara kokarin tashi saboda yanda takejin tsikar jikinta tana tashi, ga wani irin dadi da takeji, shikuwa Adam ganin zata tashi yasa yasake maida ta kan kujerar yaci gaba da abinda yake, yayinda yamaida hannunsa bayanta yazuge zip din rigarta gaba daya, nan take komai ya baiyana, Adam yana ganin haka ya haukace mata, wasa yaci gaba dayi dasu, cikin faduwar gaba Diyana tace nashiga ukuna, ya Adam Dan Allah kabari, nide wani iri nakeji, please kabari dan Allah "ta qarasa maganar muryarta na rawa 😢
Dago da kansa yayi ya kalleta cikin ido yace"i luv u Maryam...., i really luv you so much Diyanaaaaa.... Pls kibarni nayi yau Dan Allah..., kemafa kinsan Babu abinda zakiji"
Diyana kallansa take cikeda mamaki, amma kwata-kwata bata gane Inda maganar sa ta dosa ba dayace Babu abinda zataji, Wato yanaso yace mata ba zataji zafi bane danya samu abinda yakeso kome? 🤔
Miqewa tayi tsaye da qarfin ta, cikin sauri shima yatashi yafuzgota jikinsa tareda hade bakinsu waje daya, Kamar mahaukaci haka yake kissing dinta, tsoro yakama Diyana, dama ya Adam ya'iya wannan abubuwan amma yake fuska, Innalillah.... Wannan abun ai yayi yawa yawuce tunanin ta, batasan cewa zai'iya nata hakanba
Bakinsa yazare daga nata yadauketa cak sai cikin dakinta, yana zuwa dakin yadora ta akan gadon, ganin safiya ce yasa yasaki labulen dakin tareda kashe wutar dakin, yafara kokarin cire kayansa, Dasauri Diyana ta runtse idonta
Mamaki yakama Adam, wai meyasa maryam take masa haka ne? Saikace batasan komai ba shine zatake wani jin kunyar sa, ahankali yahau kan gadon, yashige jikinta, cikin sigar lallashi yace "Maryam kin amince nayi?"
Tace "ya Adam gaskiya a a, ni wallahi tsoro ma kake bani, Dan Allah kabari yaya Adam"
Kallanta yayi yaga jikinta sai rawa yake, me maryam take nufi? 🤔
Kansa yadora a kasan wuyanta yana kissing harya gangaro yadawo kirjinta, sannan yace "kiyi hakuri maryam, amma bazan iyaba"
Daga nan yaja blanket Yarufe su dashi yaci gaba da nuna mata tsantsar sosai, Tun Diyana tanajin Dan dadi dadi harta dawo tanajin azaba, kuka tafara tana cewa yabari, amma Adam yayi nisa, sai jinsa ma tayi yana karanto addu'ar saduwa da iyali
Batareda da Adam yasan ko Wacece matar tasaba, yashige ta zuciyarsa daya, kansa tsaye yatafi beje mata da wasaba kokadan, Diyana ta callara uban qara tana dukansa, amma Adam yayi shiru, Dan da alama ma Sam bayajin ta
Amatse yajita sosai, ga wani irin dadi dayakeji Kamar ya mutu, yanda yakeji Awannan lokacin kokadan bazai iya hakura ya qyaleta wai da sunan tausayi ba, ahankali hawaye suka tsiyayo masa daga idonsa, cikin wata irin murya yace "Diyanaaaa!" yaja sunan nata
Diyana kwa kuka take, idonta sunyi jajir, azaba take karba awajan sa kawai, Adam yace "Diyana kiyi hakuri...."
Yaci gaba da cewa "kiyi hakuri maryam... Amma bazan iya denawa ba, Maryam bazan iya rayuwa batare dakeba, Allah bazan rabu dakeba"
Diyana tana jinsa tayi banza da qyaleshi, kusan awarsa daya, sannan yadawo hayyacinta, a lokacin Diyana bata iya bude idonta, azaba takeji Kamar hauka, Inda tasan haka akeji wallahi da bazata sha duk magungunan da Mom dinta take dura mata ba lokacin bikin su, gashi tsabar mugun ta itama hajiya Na'ila tazo ta dirka mata wani rannan, batada bakin magana saide kaga hawaye yana silalowa daga idonta 🤣
Ahankali yake bude idonsa daya jiqe da hawaye shima, bargon daya rufa musu ya yaye Yakalleta, Dasauri yadauke idonsa saboda ganin irin barnar dayayi, kunyace ta kamashi yakasa hada ido da'ita
Yanzu dama maryam Virgin ce baisani ba shine yatafi Babu gargada? Innalillah...dole maryam tayi kuka, abinda yamata ko wacce ta dade da sanin abun zataji a jikinta, gaskiya ya dauki alhakin maryam dayake mata kallan yar'iska Tun tuni, bama shi kadai ba, duk family dinsu, but meyasa take yawo da maza ko'ina? "
Ganin Babu me bashi amsa yasa ya yunqura yatashi zaune, Kallanta yayi idonta arufe amma hawaye takeyi, Allah ya soshi baitaba fadawa maryam baqar magana akan yawon datake da maza ba, yauda yashiga ukunsa🤣
Cikin kuskurin kunya yace" Am, Diyana tah, kiyi hakuri dan Allah, ni wallahi bansaniba "
Cikin masifa tabude idonta tace" dama ai haka zakace, menene baka saniba ya Adam? Kasheni kaso kayi ko? To Allah bai baka damaba "
Shiru Adam yayi yakasa magana, ya'isa yace baisan ita Virgin cefa yatarowa kansa December? 🤔
Dan haka yayi shiru, yasa hannu yadauketa cak, yashige toilet din dakin nata da'ita, nan take yafara kokarin gasa mata jikinta sai masifa take masa amma kuma ta qanqameshi saboda yanda takejin zafin Ruwan
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Hajiya Na'ila tana zaune tana tunani aranta, ko yarannan suna zaune lafiya, tajisu shiru, Allah yasa de lafiya kawai, amma yakamata taje tagani da idonta, Dan tasan halin Adam da shegiyar kafiya
tashi tayi ta shirya tafuto tasa driver yakai ta gidan Adam, nan da nan kuwa driver yacika umarninta, ya ajiyeta tace yajirata yanzu zata futo, gidan tashiga sai kwala sallama take, amma taji shiru, falon Babu kowa sai littafi ayashe akan kujera 🤣
Tace to ina Diyanan tafita kuma? Yarinyar nan batajin magana tana gani de yanda sukai aka samu tadawo gidanta, ayi yara ace sune da zaman aure amma kaine daso su zauna lafiya? 😀
Tace ai shikkenan, sannan ta danna kanta cikin dakin Diyanan, a lokacin su kuma suka futo daga toilet shida ita, Allah yaso su sun dauro towel ajikinsa, hajiya Na'ila ta kallesu cikeda mamaki, tace "a a, ashe ku kuna ciki sai rafka sallama nake naji shiru"
Diyana tayi shiru ta qyaleta, 🤣
Hawaye suka silalo daga idonta, Adam kuwa kansa ya sosa, cikin kunya yace "Sannu da zuwa mama" daga nan yafuto daga dakin dagashi sai towel iya qugu
Hajiya takai kanta Kallanta kan Diyana tace "a a subhanallah, me aka miki kike kuka? Shiyasa fa hankali na Yaqi kwanciya nace sainazo naga halin dakuke ciki,"
Nanma Diyana shiru tayi ta qyale hajiya, cikin ranta ma haushinta takeji, ai duk itace taja mata, tabata magani tasha gashinan danta zai kasheta
Tafiya tafara da qyar, tana dingisa kafa, gashi sai bubbude kafa take tana runtse idonta, ko kayan sakawa bata nemaba takoma kan gadon nasu da Babu ko bedsheet saboda Adam ya cireshi, ta kwanta tana hawaye
Hajiya Na'ila tayi mutuwar tsaye, Innalillah kawai take maimaita wa acikin ranta, abinda idonta yagani kadai ya'isa ya tabbatar mata da cewa maryam takawo budurcinta dakin mijinta, gaskiya sun dauki alhakin Diyana, tatuna lokacin da'aka ce Adam zai aure ta sai fada take anhada danta da Diyana yarinyar datake yawo club club
Cikin tasauyawa ta kalleta tace "kiyi hakuri mana Diyana, kowa da kike gani da haka yafara, bari nayi masa magana yazo yakaiki Asbiti"
Fita tayi daga dakin tana magana cikin zuciyarta, wai meyake damun wannan yaran ne? Duk sai yanzu suke mu'amular aure, ita kuma Allah yake nuna mata wannan abun kunya 🙈, Allah sarki ashe shiyasa Adam Yaqi bin bayan matar sa, har take fada tana cewa Diyana batasan gyara ashe ita yarinyar batasan komai bama na aure bare aje ga maganar gyara, aikuwa ta dena zuwa gidansu kar gaba kuma taga abinda yafi haka 🤣, har gara Adam ma yaji kunyar ta yagudu dakinsa, amma shi Aslam kiranta yayi awaya ma taje gidan nasa
Bakin dakin nasa ta tsaya tayi nocking, sannan tadaga murya tace "ka futo ka dauki yar'mutane kuje asbiti"
Daga nan tafuto daga falon gaba daya ko dakin Diyana bata sake shiga ba, Mota tashige driver yaja suka tafi
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda tagama school ta karbi result dinta second Class upper, taje tayi registration din Service, tana jira ayi posting dinsu ne kawai, da wannan damar tayi amfani tashiga Catering school tana koyar Birthday Cak, kullum zata shirya tayiwa mamy sallama tatafi, bazata dawoba sai yamma, wani lokacin kuma ya Yusif ne yake kaita da kansa, zuwa wannan lokacin kam ita kanta tasan cewa tagama mallaka masa zuciyarta, saboda yanda take samun kulawa sosai awajan sa, kuma har zuwa wannan lokacin Bata sake kiran Momy ba, dama wancen dinma dokar mahaifinta takarya takirata
Wayarta tace tayi qara tana dubawa taga Abokinta ne yake kira Wato Abdallah qanin Anty Nadiya, tanayin picking ya sanar da'ita cewa Posting dinsu fa yafuto, taje taduba nata, shi anduba masa nasa yaga sun turashi yola
Tace "toooo yola!, tabdi nikam ko'ina suka kaini? Sai Allah"
Yace "kije kiduba naki kema, sai munyi waya"
Bata jira komai ba, ta shirya tsaf, taje kafe aka duba mata, Wanda yaduba nata yaciro posting latter din yabata, tana dubawa taga anyi posting dinta kano, cikeda mamaki tace "kano kuma?"
Kudinsa tabashi tadawo gida, a compound taga su Baba da ya Yusif da Alhaji Isma'iel Abban ya Yusif, tana gaishe su ta miqa musu takardar, kowa yagani, duk sunyi mata murna da aka turata jihar musulmai, Alhaji Isma'iel ya kalli Yusif yace "to Yusif ai sai kuje tasiyo abubuwan dazata buqata gobe tabi jirgi tatafi ko?"
Yace "to Abba insha Allah"
Sannan ya kalleta yanayi mata wani kallan luv yace "kishirya anjima sai Muje shopping din"
Da yamma kuwa sukaje shopping, tasiyo komai na buqata, tagama shirya kayan ta tsaf, tunda aka ambaci service akano taji tanayin murna badan komaiba, tasan zataga Ilham da Momy
Da daddare baba yazo har dakinta, tayi mamakin ganinsa a dakin Dan ba shigowa yake ba, Kallanta yayi yace "Nihlan Diddi, gobe kuma sai kano ko?"
Murmushi tayi tace "hakane Baba"
Yace "to banda shirme de, ki tsaya kiyi abinda yakaiki, idan kun gama zaman camp din idan kinga zaki iya cigaba dayin service din Acan saiki zauna, idan kuma bakyaso saiki nemi relacation kidawo nan"
Tace "to Baba, amma Baba ai gara na dawo nan din yafi, saboda nanne gida"
Yace "a a, can dinma ai gida ne, ga yayun mahaifiyar ki duk suna can, sai kije can kiyi zaman ki"
Tace "to Baba kakira su awaya kafada musu zanzo"
Yace "saboda ga gwamna ko shugaban qasa ko? Sai an sanar dasu zuwan ki, 🤣kema ai iyayen ki ne, kikirasu da kanki kifada musu, ni bazan saka baki akan zaman ki agidanba, kawai de bazan dauki abinda za'aci zarafin 'yataba"
Murmushi tayi tace "to Baba insha Allah, zankirasu"
Kallanta yayi yaga tanata murna, yasan kuma bazai wuce ace murnar ganin Momy bace, Dan zuwa yanzu kam yasan ai ta cire Abba aranta, daga nan yatashi yayi mata sallama yatafi
Washe gari saida tayi sallar azahar sannan ta shirya cikin doguwar riga Mai adon stones ajiki, sannan tayi rollinga tasaka wani shegen glass a'idonta, sai zuba qamshi take, idan ka kalleta saika sake waigawa, tayi masifar yin kyau, farar fatarta yaqara futowa sosai sai shining jikinta yake
Ya Yusif ne yakai ta Airport sai firar soyaiya suke abinsu gwanin sha'awa, har lokacin tashinsu yayi, sukai sallama yace zai kawo mata ziyara idan yasamu dama, da haka tashige cikin jirgin akaro na farko atarihin Rayuwar
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 24