yayi albarka"
Tayi shiru 🤣
Yayi Murmushi yasake cewa "bakice amin ba"
Sai a lokacin tace "Amin"
Hannunsa yasa yajanyota jikinsa Ahankali, yace "meyake damunkine, naga kin takura kanki"
Girgiza kanta tayi alamun Babu komai, kafin yayi magana aka fara walkiya sosai, sai cida tabiyo baya, har hakan yatsoratar da'ita, cikin sauri tashige jikinsa
Shikuwa Babu musu yasakata acikin faffadan qirjinsa, cikin kunnanta yaradama ta, meyasa ne kike tsoron cida Tun kina qarama? "
Cikin rawar murya tace" Babu komai "
Shiru yayi, yasaka hannunsa ya zagaye ta dasu, jiyake Kamar ya maida ta cikin jikinsa, yace" to kiyi baccinki, babu abinda Zan miki "
Wata irin ajiyar zuciya tasauke har yana mamakin irin yanda take tsoron sa haka, shikuma dama bashida niyyar yimata komai, gara tasake dashi sosai yanda zaifi jin dadi, amma kana ganin tsoron ka a'idon mace qarara haka tayaya zaka nemeta
Addu'ah yayi musu sannan yayi shiru yana tunani, wai yau Nihla ce suke kwance amatsayin ma'aurata
Jin numfashin ta nasauka a qirjinsa yasa yagane cewa tayi bacci, amma shi sam yakasa baccin, yana jin lokacin da aka gama ruwa, har karfe biyu da rabi idonsa biyu
Sai motsi yakeyi yana matse kafafunsa, ahankali yasaka hannu yazuge mata zif din rigarta, ya cire rigar gaba daya, a lokacin ta farka, tsoro yakamata, nan da nan tafara hawaye, bai saurareta ba ya cire mata siket din jikinta, daga ita sai breziya da under wear a jikinta, ahankali yadora bakinsa dede wuyanta yana kissing dinta, yayinda hannunsa yasauka akan qirjinta nan da nan ya rikice, babu bata lokaci ya cire breziya din yana shafa matasu, muryar sa harta fara sauyawa yace "ki.. Kiyi shiru.."
Kafin ma yaga tabashi amsa yadora bakinsa akan qirjinta yanasha, Dafarko wani irin dadi tafara ji saboda yanda yakeyi Ahankali, amma da al'amari yaci gaba da wakana saita fara kuka Ahankali
kukanta ne yaqara volume, daqyar ya'iya Dagowa yace "kiyi shiru mana"
gashi yariqe breast dinta a hannunsa yana matsawa
Cikin kuka tace "ni zafi nakeji"
Numfashin sa gaba daya ya sauya, daqyar ya'iya cewa "toshknn nadena, kiyi shiru kinji"
Ahankali ta daga kanta, daqyar suka samu suka rintsa gaba dayansu shida ita
Amma matsananciyar sha'awa kam yana cikin ta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Da asuba kam, kasa hada ido tayi dashi,shikuwa gogan daqyar yake aiwatar da Komai, Dan gaba daya jiyayi ma dama yasani bai tabata jiyan, saida yayi wanka sannan yatafi masallaci sallah
Kafin yadawo gida kuwa Nihla harta koma ta kwanta, shima Babu musu ya kwanta, sai a lokacin yasamu bacci Mai dadi ya daukeshi
Tarigashi tashi dasafe, tashiga toilet tayi wanka,taci kwalliya cikin riga da siket na leshi, ta gyara Inda yakamata ta gyara sannan tafuto falo tazauna tana tunanin abinda yayi mata adaren jiya, abin de in Ahankali ne akwai dadi, amma yanda ya Abba yadage yanayi abin ba sauqi, amma ta tabbatar ya Abba yana sonta, ita kanta tasan cewa ya tausaya mata jiya
Har karfe goma tayi tana falon azaune, har lokacin Abba bai tashi ba, dirin motar da taji yasa ta kalli bakin kofar, amma batasan kowaye yazoba, Rafi'ah ce tazo bakin falon ta tsaya tana sallama, Nihla tace "ki shigo mana"
Tashigo falon hannunta dauke da flask din abinci, tace "kinsan gidan amare gara munayi muna doka sallama"
Nihla tace "Allah ya shirye ki Rafi'ah, yagida"
Flask din ta ajiye tace "ga abinci nan inji Momy, yana ganki afalo azaune, nida nake cewa qilama kina cikin bargo kina kuka"
Harararta tayi tace "har wani, kukan me, ni rainona ya Abba yake"
Rafi'ah tace "um kaga masoya, tare nake da ya Yusuf fa, shine yakawo ni"
Adede lokacin yafuto daga dakin ya shirya cikin qananun kaya yayi kyau sosai, maganar Rafi'ah tasauka a kunnansa, yace "meyasa bai shigo ba to"
Rafi'ah ta gaida shi, ya amsa mata yace "kije ki shigo dashi mana"
Rafi'ah tace "tab, ya Yusuf din, saida nace yashigo Yaqi yarda"
Abba yace "to mu bari mubishi," ya juya ya kalli Nihla batare dayace mata komai ba, nan take ta gane nufin sa,maganin kar ayi kar afara, danhaka tanemo hijabin ta tasaka sannan suka futo 🤣
Yana cikin motar ya hango su sun futo su ukun, yabude motar yafuto, tareda bawa Abba hannu suka gaisa, Nihla tace "ya Yusuf ina kwana"
"Alhamdulillah qanwata, ya amarci"
Murmushi tayi masa tace "nayi ta kiran wayarka baka picking meyasa?"
Murmushi yayi yace "a inasan abinda yasa kike kiran, babu komai, Allah yasa hakane yafi alkhaairi, amma yanzu nide kitayani kafa fada ta awajan madam Rafi'ah"
Kunya takama Rafi'ah, tajuya cikin motar da gudu tashige, gaba dayansu sukai murmushi sannan sukai musu sallama suka tafi
Ciki suka koma Nihla tazuba musu Abincin suka faraci, Nihla tayi mamakin duk kishin yaya Abba amma bai nunawa ya Yusuf fa, taji dadin hakan sosai, shikuwa sai Kallanta yake qasa qasa, can ta tsinci maganarsa yana cewa "ke dama rayuwa ce bansaniba"
Kallansa tayi tace "ragwantar me nayi"
"gashinan jiya daga fara abu kika kamamin kuka" 🤣
Spoon din hannunta tasaki tareda rufe idonta, yace "idan kin gama kunyar, Muje nafara koya miki motar ki"
Tace "ya Abba A'ina, bade acikin gidaba"
"ai unguwar nan Babu mutane sosai, mufita kawai"
Lokaci daya tafara murna tace "to ya Abba"
Suna gamawa kuwa, suka futo, motar tata suka shiga Wanda dama already ankawo mata ita gidan, sai kwarara gudu yake Kamar yasamu Babban titi, wannan shine karon farko daya taba yini driving da kansa shida ita
Cikin sauri ta kalleshi tace "ya Abba bafa acikin jirgi muke ba"
Murmushi yayi yace "yawwa, nanma yayi," yatsaya, sannan ya kalleta yace "Futo" 🤣, babu musu tafuto shikuma ya koma Inda take da Yazauna
Fara gwada mata yayi, cikin nutsuwa, tana jinsa tana kuma fahimtar abinda yake fada mata
Yabata umarnin ta gwada practical, gaba daya tsoro ya kamata, daqyar tafara driving din Ahankali, can nesa dasu suka hango wani mutum yana tafiya, amma Nihla data taka wata uwar giya, sai ganin mutumin sukai gab dasu, qiris yarage tayi ciki dashi 🙆🏻♀️
Daqayar da temakon Abba aka taka giya, sannan motar ta tsaya, tsoro yakamata, gabanta sai faduwa yake
Tuni ta dora kanta akan sitiyarin motar, Abba yafuto yabawa mutumin hakuri sannan yadawo cikin motar yaga yanda haki Kamar Wanda tayi gudu ya tuntsire da dariya
Dagowa tayi ta kalleshi, yaushe rabonda ya Abba yayi wannan dariyar? tace"wallahi na haqura, abarshi kawai "
Daqyar yadena dariyar yace" a a, manyan direbobi "🤣
Cikin shagwaba tace" Allah kadena min dariya "
Yace" to shknn naji, futo kigani "
Babu musu tafuto daga cikin motar, shima yafuto yadawo driving sit Yazauna, ya miqa mata hannunsa yace "Taho"
Babu musu ta dora hannunta akan masa, babu bata lokaci yadora ta akan cinyarsa, sannan Yarufe motar yace "kina kallan yanda nake yi"
Nihla tayi shiru, tana kallansa, motsin dayake da jikinsa wajan riqe sitiyarin motar da kuma saka giya yasa itama datake zaune akan cinyarsa take motsi, hakan kuwa ba qaramin shiga yanayi ya haddasa masa ba, ahankali ya dakata da driving din yasaka hannu yariqe wais dinta, yadora kansa ajikinta, muryarsa harta fara canjawa yace "kina ganin yanda nake yi ko?"
Nihla Tajuyo ta kalleshi taga yanda gaba daya yanayin sa ya sauya, jikinta yayi sanyi, cikin ranta tace nikam naga koyon Mota 🤣
Afili kuma tace "ina gani"
Shiru yayi, yafara tura hancinsa jikinta yana shaqar qamshin dake tashi ajikinta, ahankali yafara yin sama da hannunsa harya sauka akan qirjinta
Cikin shagwaba Nihla tace "ya Abba awaje mukefa"
Daqyar yadago kansa sannan yabude motar, yace "to zagaya kishigo mutafi gida"
"to ya Abba koyon motar fa?"
Kai tsaye yace "kibari sai nanda wata shida"
Cikin sauri tace "wata shida"
"eh, sai nanda wata shida, zagayo mutafi"
Babu musu tafita takoma daya bangaren sannan yaja motar suka koma gida cikin salama
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Washe gari yaje yasiyo mata qananun kaya, afalo yaganta tana waya, ya ajiye jakar kayan Yazauna agefenta, sai yaji tana cewa "Babu komai Anty Nadiya, ai nasan dama akwai dalilin dayasa baki zoba"
Cikin ransa yace Nadiya! Ya Jinjina kansa
Nadiya tace"to shikkenan amarya agidan Sadiq Mazawaje, ki gaida shi "
" gashinan azaune ma Anty Nadiya, gashi "tafadi haka tana bawa Abba wayar
Kawarda kansa yayi yace" nagode "
Nihla tace" Anty Nadiya wai yace yagode"
Nadiya tace "nasan fishi yake dani, amma Dan Allah Nihla ki nema min yafita awajan sa"
"to Anty na, insha Allah" daga nan sukai sallama
Tajuyo ta kalleshi tace "Anty Nadiya tace kayi hakuri akan abubuwan datayi ma, kayafe mata"
"Babu damuwa, Allah yakiyaye, amma yakamata ki kashe wayarki, banason adinga damunki da kira, ga kaya nan nasiyo miki, kiduba kigani"
Tace "to ya Abba nagode sosai" tadauki jakar tabude tafara duba kayan ciki, gaba daya qananun kayane amma Babu na arziqi aciki, duk kayane na badala 🤣
dago kanta tayi tace "ya Abba yanzu wannan kayan Dan Adam zai saka?"
Yace "ba dan Adam zakice ba, cewa zakiyi wannan kayan Zansaka?"
Ta daga wata riga tace "ya Abba kagafa wannan rigar gaba dayan ta andebe gaban rigar" 🤣
Ajiyar zuciya yayi yace "to shikkenan" daga nan yatashi yayi cikin dakinsa
Nihla ta cigaba da daga kayan, yanzu saboda Allah tayaya zaice tasaka wannan kayan, tatuna yanayin daya tafi tasan fishi yayi, itama ta shareshi tadauki kayan takai dakinta
Har azahar bai futo daga dakinsa ba, itama batajeba, wanka taje tayi adaki ta shirya cikin atamfa, sannan ta gabatar da sallah, kwalliya ta tsara Mai kyau sannan tafuto falon, anan taganshi yana kwance dagashi sai gajeren wando, ya kunna tv yana kallo, kitchen tawuce taje ta debo masa snack takawo gabansa ta ajiye, ya kalleta baice komai ba, amma cikin ransa baiji dadiba yanda taqi saka kayan, shi mutum ne dayake son ganin matar sa cikin qananun kaya, sannan kowanne lokaci yaji matar sa akusa dashi, amma yaya zaiyi tunda bataso, dole haka zai haqura bazai yi mata dole ba
Nihla Tajuya cikin daki tazauna agefen gado, tafara tunani da gaske de fishin yake kenan, to yanzu in banda rigimar ya Abba tayaya zata saka wannan kayan? Wata zuciyar tace da ita to menene idan kin saka dinma? Bayan Babu abinda yake miki, illa iyaka yataba jikinki shikkenan, shawarar zuciyarta tabi, ahankali tatashi ta cire kayan jikinta, ta duba kayan ta dauko wata yar qarama Tsawon ta bai wuce gwiwar taba, gaban rigar kuwa abude yake
Sosai kake hango albarkatun qirjinta, haka tafuto daga dakin salalo salalo sai hannu take sawa tana kare jikinta, yana hango ta ta miqa mata hannu, ta kalli yanayin dayake ciki, takawar da kanta sannan ta dora hannunta cikin nasa, kai tsaye ya fuzgota tafado jikinsa, kanta yana kan qirjinsa, dis yaji hawaye yadiso akan qirjinsa, yasaka hannu yana bubbuga bayanta yace "nineko?"
Daga masa kai tayi, yayi Murmushi yace "to kiyi hakuri, dama inaso naganki da kayan ne shiyasa"
Kanta tasake gyara wa akan qirjinsa tayi luf,hakanan ta tsinci kanta da sakar masa kukan shagwaba, cikin ransa yace yasalam! Tareda lumshe idonsa
yasaka hannu yaqara rungumeta sosai ajikinsa, fatar qirjinta tahadu da tasa fatar jikin nan take yafara shiga yanayi,kwana uku, ai yayi kokari, kullum saide yadan rage zafi da'ita ta hanyar wasa, gaskiya yau kam bazai iyaba, bazai iya daga mata kafa ba,
Idanunsa a lumshe yayi qasa da murya yace "nakoya miki wani abu?"
Tadaga masa kanta
Ahankali yabude idonsa, sannan yasaka hannunsa biyu yadago kanta dasu, dif yahade bakinsu waje daya
Lips dinta nasama yakama yana sha sosai, idonsa a lumshe, saida yasha sosai sannan yasaki yakama na qasan yanasha, ita kanta taji dadi domin kuwa batasan lokacin data lumshe nata idon ba, kusan minti uku yayi yana kissing dinta sannan ya cire bakinsa daga nata yace "kin koya yanzu?"
Cikeda kunya tadaga masa kanta
Yace "Ok try"
Ganin Babu abinda yake mata yasa tasaki jikinta dashi gaba daya, babu tunanin komai ta dora bakinta akan nasa, tafara kissing dinsa Slowly, nan take hankalin Abba yafara gushewa
Baisan lokacin daya cafke bakinta ba, yafara yimata wani irin mahaukacin kiss, Tun suna kwance akan kujera har suka kusa faduwa, daqyar tasamu tazare bakinta daga cikin nasa tace "ya Abba ga snack fa na kawo ma bakaci ba"
Wani irin numfashi yake Fitar wa, Idanunsa duk sun sauya launi, yace "zaki bani?"
Tace "eh, tashi nabaka"
Daqyar yatashi daga kan kujerar, tsautsayi yasa ta kalleshi, cikin sauri takawar da kanta ganin yanda komai nasa ya baiyana Kamar Babu gajeren wando ajikinsa
Da kanta tafara bashi abaki,yanaci, amma yanda taganshi kadai yasa gabanta faduwa, tab!
Shikuwa sai Kallanta yake, yanacin snack din, daqyar yagama yamaida matar sa jikinsa suka fara kallo, yana fada mata idan yasamu lokaci zasuje shopping, saita dubo abaya wadda zatake sakawa akan uniform dinta idan zatake zuwa wajan datake service, taji dadi sosai, tace "Allah yakaimu"
Daqyar Abba yayi hakuri har zuwa dare, Nihla de bata gane komai ba, tunda taga tunda akai auren baiyi mata komai ba, tasan yauma zai iya qyale ta, Dan haka tasake dashi sosai sukayi kwanciyar su, shima daya ga haka yajata jikinsa cikin dabara yafara janta da fira
"kinsan me?"
Tace "a a ya Abba"
Yasaka hannu cikin dabara ya cire mata hannun yar qaramar rigar jikinta sannan yace "fatarki tanada laushi sosai, wanne irin Mai kike amfani da shi ne?" 🤣
Nihla taji dadi anyabeta cikin nishadi tace "kaima zakake shafa wa ne?"
Abba yayi Murmushi, yakai hannunsa ya kashe musu wutar dakin, sannan yasaka hannunsa zuwa qasan rigarta ya cire mata ita gaba daya, yace "akwai zafi garin yau" 🤣
Sannan yadan fara shafa bayanta yace "idan zamuje shopping to nima saiki dauko min irinsa, inaso"
Lumshe idonta tayi, yanda takejin hannunsa yana shafa jikinta Ahankali, tace "to"
Breziya din dake jikinta ya cire 🤣yace "kidena kwanciya da wannan abin fa, zaisaki ciwon qirji"
Nihla tadaga masa kanta Ahankali tace "to"
Bayanta yaci gaba da shafa wa da niyya yake tabo mata gefen qirjinta, sannan yace "nakoya miki wani abu?"
Nihla tayi shiru tana tuna dazu abinda yafaru, tace "a a, karka koyamin" 🤣
Shagwabar tasa yafara yimata yace "uhm uhm bafa wani abu baneba, kinji... Nakoya miki?"
Jikinta ya kashe mata, sakamakon yanda yake mata wannan Shagwabar Babu musu tace "to" 🤣
Ahankali ya birkitota daga jikinsa, batayi auneba taji Saukar hannunsa akan qirjinta, lokaci daya taja wani numfashi tareda lumshe idonta, ahankali yafara matsawa yana kallan yanayin ta, wani irin numfashi tafara fitarwa, tanaso ta hanashi amma abinda takeji yasa tayi shiru tabarshi yanayi, tasan ba komai zaiyi mata ba, Dan haka tasaka hannunta akan nasa hannun alamun kada yadena
Wani irin yanayi yake jinsa aciki, ga wani irin laushi dayaji, lokaci daya jikinsa yafara karkarwa, yace "inci gaba kina koya?"
Batasan lokacin data daga masa kanta ba, ganin haka yasa yasunkuya tareda dora bakinsa akan breast dinta guda daya,sha yafara yi Ahankali Kamar wani jariri, dayan kuma yana matsawa
Lokaci daya Nihla ta rikice, gaba daya taji bataso yadena abinda yake mata, daqyar ya cire bakinsa yasake Kallanta yace "akwai dadi ne inci gaba da koya miki?" 🤣
Bata iya bashi amsa ba, saima hannunta da tasa akan lallausar sumar kansa, tafara kokarin maida masa kansa Inda yadago, yana ganin haka ya cire kayan jikinsa, duk batasan abinda yakeba, tadaiji yasaka hannunsa duka biyun yahade breast dinta waje daya sannan yamaida bakinsa kansu yanasha sosai, ahankali tasaka hannunta ta rungume shi
Gaba daya Abba yafita ahaiyacinsa, ko'ina rawa yake ajikinsa, cikin nutsuwa yafara neman hanyar sa, amma bata samu ba, Awannan halin dayake ciki kuma bashida niyyar hakura, haka yasake gwadawa yanaso yashiga still shiru bawani labari, daga qarshe sai tausayin sa yacire ya daddage yashiga, wata irin qara Nihla tasaka, kasancewar gidan sabo ne nan da nan yadauka
Hannun data rungumeshi, shi tasa tafara dukansu, da hannu bibbiyu 🤣🙆🏻♀️
Amma Abba, jinsa yake awata irin duniya
Gaba daya bayajin dukan datake masa, kawai abu daya yakeyi, gefen kafadarsa tasamu ta cijeshi, tana kuka, hawaye sai ambaliya yake akan kuncinta yana gangara wa kan fillo, cikin kuka tace "ya Abba zaka kasheni, nashiga ukuna, Momy ya Abba zai kasheni"
Tasaka kuka sosai, shi kansa zuwa wannan lokacin hawaye yake, yakasa controling kansa gaba daya, yana hawaye yana kiran sunanta "Nihla... Nihla.. Bansan haka ake jiba"
Wasu maganganun shi kansa bayasanin meyake fada, jijjigashi take tana yaqushi, cikin sauri yamaida bakinsa cikin nata, hawayen idonsa yana sauka akan fuskarta, yayinda idonta yayi jajir, suka kumbura saboda kuka
Wani irin dumi yakeji da masifar dadi, Wanda kozai mutu bazai iya raba kansa da'itaba
Nihla Babu damar kuka saboda Yarufe bakin,amma wata irin azaba takeji Kamar ta mutu, tunda tazo duniya bata taba jin wannan bala'in ba irinna yau
Saida yadauki Tsawon awa daya, yana abu daya, sannan yarirriqeta Kamar zai ballata, lokaci daya kuma jikinsa yasaki,nan take zazzabi Mai mutuqar zafi Yarufe ta, banda ciwon kan nan take daya kamata 🤣
ahankali yafara zare jikinsa daga nata, har lokacin bai daina kuka ba, ahankali yasaka hannunsa ya janyo ta jikinsa, yamaida kansa cikin wuyanta ya fashe dawani irin kuka, yace "i luv u Nihla,i luv u so much my Soul'
Kunsamu Nihla da Abba ko jajen gidansu Dida da Diyana bakwayi ? 🤔
Yanda kuka samu typing dayawa yakamata nima nasamu sharhi please 🙏
Amnah El Yaqoub ✍🏻❣️DANGI 'DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook 👇
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
61&62
Wani irin haushi yakama Nihla, yama za'ai bayan kuka da tasha, tanayi masa magiya yaqyaleta amma yaqi hakura zaizo yana mata kuka, ahankali tafara kokarin janye jikinta amma takasa, jikinta zafi sosai, ga wata uwar gajiya da takeji, shi kansa yagane hakan, cikin sauri yasake matse ta ajikinsa sannan yashare hawayen idonsa yace "Allah yayi miki albarka, nagode, ina qara yiwa Allah godia daya yimin kyautar mace Kamar ki, nagode da irin yanda kika kawomin mutuncin ki lafiya, i luv u"
Yana qarasa magana yadora bakinsa akan nata yana kissing, lokaci daya ta fashe da wani irin kuka, ahankali ya cire bakinsa sannan yatashi ya kunna wutar dakin, yana ganin halin da take ciki yace "Innalillahi 😳
Nashiga uku"
Hawaye yanata zuba a'idonta, ahankali tarufe idonta, bazata iya kallansa hakaba
Cikin sauri yadauketa sukai toilet, Ruwan dumi yahada mata tashiga sai ihun zafi take masa, shi kansa kawarda kansa kawai yake, amma yasan cewa yayi mata barna dayawa, saida sukai wankan tsarki sannan ya gyara musu gadon tareda canja bedsheet din suka kwanta, har lokacin Nihla bata dena hawaye ba, haka kuma batace dashi uffan ba 🤣
Idonta arufe taqi kallansa, cikin tausayawa yace "kiyi hakuri dan Allah, wallahi ni bansan haka ta faru ba, Dan Allah kiyi hakuri kiyafemin, bazan sakeba"
"dan Allah ni kamin shiru, zazzabi kake qaramin" 🙆🏻♀️🤣
Abba baisan lokacin daya saki wani irin murmushi ba, ahankali yatashi yaje dakinsa yadauko mata magani yabata, daqyar tasamu tasha ya kalleta yace "to kiyi shiru mana, sai hawaye kikeyi"
Wani irin kuka tasaki, tasaka hannu tarufe fuskarta dashi sai kuka take masa sosai, cikin kuka tace "mugu kawai , dama ai nasan baka qaunata,Inda kana sona zaka qyaleni, amma nacema kabari kabari zaka kasheni, shine karabu dani"
Dariya tanason kamashi amma yagagara yinta saboda karya jawowa kansa,shagwaba yafara yimata "inason ki mana, to... ba wannan ne soyaiyar ba"
Dago kanta tayi ta kalleshi tace "Amma ai cewa kayi abu zaka koyamin" 🤣
Yace "abun me? Kifada mana, ai sunansa zaki fada" 🤣
Tayi shiru tarabu dashi tana kuka yace "to kiyi shiru, kinga yanzu dare ne, kibari idan safiya tayi sai Muje asbiti adubaki"
"niba Inda Zani, karabu dani kawai..." ta qarasa maganar tana daga masa hannu
Kukan shagwaba yasamata "uhm.. uhm... to kidena kukan mana, kinga fa nima Inda kika cijeni ciwo yake min... uhm wayyo Momy zafi hannu na"
Kallansa tayi ganin yanda yafara yimata halinnasa Wato shagwaba 🤣
Yayi mata laifi yazo ya isheta da wani kukan shagwaba,
banza tayi dashi ta qyaleshi, tajuya masa baya takwanta
Shiru yayi yadena mata kukan, sannan yayi Murmushi shima yaje bayanta ya kwanta tareda janyo ta jikinsa, wani irin nishadi yakeji Wanda bai taba jiba, haka kawai yakejin farin-ciki acikin zuciyarsa, ahankali yadora hannunsa akan qirjinta yana shafa wa
Tana jinsa amma yanda takejin zazzabi ga ciwon jiki, hakan yasa tarabu dashi, gaba daya jitake wani irin radadi wajan yake mata, zafi sosai takeji, ahankali hawaye yake diga daga idonta zuwa kan hannunsa, hakan ya tabbatar masa kuka take, hannunsa ya janye daga kan qirjinta, sannan yajuyo da ita yasaka harshansa yana share mata hawayen dashi, cikin sigar lallashi yafara lallaba matar sa
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Sun dade suna bacci dagashi har'ita Babu Wanda yatashi akan lokaci Tun lokacin dasukai sallar asuba, tasamu de zazzabin nata yasauka, amma gaba daya tayi laushi 🤣
Zaune suke afalo tana zaune a cinyarsa yana bata Tea tanasha, kanta yana kan qirjinsa saiya debo Tea din sannan zata dago tasha tamai kanta, hannunsa yasa akan wuyanta yace "har yanzu jikin naki dadan sauran zafi, kince kuma karmuje asbiti zaki warke, tayaya ki kasan haka"
Idonta ne yaciko da qwallah kafin tace wani abu wayarsa tafara qara, ganin me kiran yasa yadauka cikin sauri "Momy good morning"
"Abba ina yata take, Tun jiya ina kiran wayarta akashe"
"Momy wayar akashe take, damun ta ake da kira sainace ta kashe kawai"
Momy tace "um.. tonaji, bata wayar"
Kallan Nihla yayi yaga qwallar data cika idonta harta sauko tazama hawaye, kuma yasan idan Momy taji muryarta hankalinta zai tashi, yace "Momy tana bacci ne, bata tashi ba"
"wanne irin bacci ne wannan Abba shabiyu saura, tasheta kabata waya"
"Momy... ai, Momy ai ba dadi mutum yana bacci atashe shi, idan tafarka saita kiraki"
Momy tace "Abba, banason shirme, tunda aka kawo yarinyar nan bamuyi wayaba, kawai Rafi'ah tacemin ranar data kawo muku abinci taganta tana nan lafiya, ita bata kirani ba, nima sai yau nasamu nasallami mutane, tasheta kabata waya pls"
Badon yasoba haka yabata wayar, wayar takara a kunnanta cikin rawar murya "He.. hello Momy"
Momy tace "Subhanallah Nihla meyake faruwa"
Duk yanda taso danne kukan ta hakan bai iyu ba, saida tasake shi, Momy najin tasaki kuka tace "menene yake damunki yata"
Cikin kuka tace "Momy Dan Allah kizo..."
Abba ya kalleta da sauri yana zaro idonsa 😳
Momy tace "kiyi shiru kimin magana, nasan ba bacci kike ba yacemin kina bacci, mene yake damunki"
"Momy nide kizo ki daukeni mutafi gida, Allah bazan iyaba, ya Abba zai kasheni" ta qarasa maganar tana fashewa da kuka
Momy najin haka ta gane komai, ta sassauta muryarta tace "Nihla!, kina jina?"
Daga kanta tayi batareda tace komai ba, Kamar Momy din tana ganinta
Momy tace "Nihla, ki saurareni dakyau, ko wacce mace dakike gani da haka tafara, wannan shine auren, kuma wannan shine abinda ake kira hakuri, dole hakuri zakiyi, Nihla ki godewa Allah kinkai mutuncin ki lafiya gidan mijinki, wadda tarasa wannan damar ta hanyar bin samarin banza Nihla fargabar zuwan ranar take ma, kidinga tsarki da Ruwan zafi koda yaushe kinji ko, sannan kidinga zama aciki sosai "
Jan zuciya tayi tace"to Momy "
"bawa Abban wayar"
Wayar tabashi ya karba jikinsa a sanyaye,"Haba Abba, wanne irin rashin tausayi ka gwadawa yarinyar nan har take cewa azo atafi da'ita gida"
Sumar kansa ya shafa cikin kunya yace "Momy"
Daga nan yayi shiru yakasa cewa komai, sai shafa kansa yake yana yiwa Nihla wani irin kallo Mai kashe jiki
Tace "kunje asbiti ne?"
"A a Momy, taqi yarda"
"Abba amarya ai saida lallami, lafiyarta ce dole ko bataso haka zaka dauketa kuje, yanzu zanturo muku Doc tadubata, amma kadinga bin yarinya ta ahankali Abba, banason rashin hankali" 🤣
Murmushi yayi yace "to Momy"
Daga nan tayi musu sallama ta kashe wayar, yasa hannu yadauki Nihla yayi hanyar dakinsa da'ita yana cewa "bismillah... Bari mushiga daga ciki, Momy tace Muje aci gaba da gashi" 🤣
Kallansa tayi dasauri tace "nashiga ukuna, Innalillahi, Dan Allah Dan annabi kayi hakuri"
Murmushi yayi yace "keda kika hadani da ita, ai shiyasa tace naci gaba daga Inda na tsaya"
Hawaye yazubo mata tace "wallahi tallahi nadena"
"ke wasa nake miki, Doc zata turo adubaki tunda kinqi yarda muje asbitin, shikkenan?"
Wata irin ajiyar zuciya tasauke Mai nauyi
Yayi Murmushi yana girgiza kansa
Daga nan yayi ciki da'ita
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda su Ibrahim Mai hakuri sukazo auren Nihla har suka koma Abuja Momy take ta tunani akansa, yakamata ace tabashi shawara Mai kyau ko Allah zaisa yayi amfani da'ita
Wayarta tadauka ta kirashi, bugun farko kuwa yadauka "hajiya yaya mutanan gida, ya wajan amare"
Momy tace "Alhamdulillah Mai hakuri, dama wata magana nakeso muyi ko Allah zaisa adace"
"to hajiya ina jinki, Allah yasa lafiya"
"lafiya kalau Ibrahim, saima alkhaairi, Wato Ibrahim gani nayi Tun rasuwar Aisha kusan shekara biyar zuwa shida har yanzu kana zaune Babu aure, mezai hana kasamu wata matar ka aura?"
Baba yayi Murmushi yace "hajiya kenan, to yanzu Awannan shekaru nawa, Wacece zata aureni, ai saide muci gaba da addu'ah Allah yasa mucika da imani, kuma Allah ya albarkaci Rayuwar yayanmu"
"Ibrahim kenan, wanne shekaru gareka da zakace ba zakayi aure ba? Yartaka qwaya daya jal
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 24