idonta tace "to hajiya"
Hajiya na'ila tabita da kallo, Yaya zatayi tunda Allah yahada wannan aure, Diyana mace ce har mace, tasan cewa badan bibiyar maza da yarinyar takeba, Toda zatace tabbas danta yayi dacen mace
Tunda taji shiru dama tasan cewa to ko kalau kokuma akwai abinda yake faruwa agidan yaran, shima Aslam din Allah yakiyaye faruwar haka
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Zuciyarsa fes akan shawarar da Abba yabashi yashigo gidan da sallama
Tana zaune akujera tana jinsa tayi shiru, ya kalleta yace "Ilham ba kiji nayi miki sallama bane?"
Tadago kanta tace "naji, na amsa a zuciyata"
Jinjina kansa yayi, kowanne magidanci yanaso yadawo gida wajan iyalinsa amma banda shi, saboda idan yadawo ma bazai samu tarbar arziki ba
Dakinsa yashige ya cire kayansa yadaura towel zai shiga wanka
Dakin tashigo taje gabansa tace "ya Aslam inaso Zan fita, akwai Inda nakeso naje"
Kallanta yayi, eh lalle sai yanzu ya tabbatar cewa Ilham ta raina shi, har tazo gabansa ha ko ladabi Babu? Kai tsaye yace "bazakije ba"
Tace "ya Aslam gaskiya ni bakamin adalci agidan nan, haka kawai kai baka kaini ko'inaba, Sannan inaso nafita kace..... Dif tayi shiru sakamakon hade bakinsu dayayi waje daya, gaban Ilham yafadi, me ya Aslam yake mata haka? Cikin sauri tafara kokarin raba bakinta danasa, amma Yaqi bata damar hakan, kissing dinta yake sosai,tana tureshi daga jikinta shikuma yana qara riqeta, garin bige-bigen dasuke towel din jikinsa ya cire yayi qasa🙆🏻♀️
Cikin ransa yace shikkenan kin hutar Dani, cak yadauketa yadora ta akan gadon nasa, yafara nuna mata tsantsar soyaiya, kayan jikinta ya cire gaba daya, idanun Ilham suka raina fata, ganin da gaske yake ba qyaleta zaiyi ba, yasa tasakar masa kuka tana roqonsa yayi hakuri, amma Aslam ya shareta, kokadan baiji tausayin ta ba yashige ta kansa tsaye, Ilham tasaki qara tana dukansa, daga qarshe ma saiya hade bakinsa da nata yaci gaba da abinda yake, idanunta ya yi jajir saboda kuka, Aslam kuwa baya cikin duniyar, kawai cewa yake "Innalillah... Ilham... Meyasa bamuyi aure da wuri ba, Ilham ina sonki, wallahi ina sonki ilhma.... Tsawon lokaci yadauka sannan yasamu nutsuwa, yasa hannu ya rungumeta ajikinsa, yana jin wani irin farin ciki yana ratsashi, bed sheet din yaja yarufa musu idonsa akan qirjinta dasukai jajir
Tahada gumi jirgif, yasa hannu ya goge mata gumin fuskarta, yace "yi hakuri, kiyafemin kinji?"
Cikin takaici tace "mugu, azzalumi, wallahi sai Allah yasaka min abinda kamin" tafara kokarin tashi daga kan gadon, azabar da taji ne yasa tasaki qara cikin kuka takoma gadon ta kwanta
Murmushi yayi yace"ilham rigima, banace kiyi hakuri ba,? "kafin tace wani abu ya tura kansa cikin bedsheet din yayi kissing breast dinta, sannan yadago yace" i luv u Ilham," daga nan yadauketa suka shige toilet, Ruwan zafi yahada mata yasakata aciki, sannan tayi wankan tsarki, yadauketa yasakata ajikinsa, yanayi musu wani wankan, anan ma bai qyaletaba, breast dinta yana cikin hannunsa, hawaye kawai Ilham take banda azabar datake ji
Daqyar yabari suka futo daga toilet din yadaukota kai tsaye yakai ta dakinta, ya kwantar da ita saboda nasa dakin yariga ya lalace, hawaye tashare ta kalleshi tace "wallahi sai Allah yasa kamin abinda kamin"
Baiji dadin furucintaba, haka yafuto daga dakin jikinsa a sanyaye, dakinsa ya koma ya gyara, yana shiryawa, wayarsa tayi qara, yadauka aka sanar dashi ana nemansa cikin gaggawa, cikin sauri ya qarasa shiryawa, yafuto, ga Ilham batajin dadi, gashi ana kiransa, danhaka yakira number hajiya na'ila yace "mama kije gida Ilham batajin dadi, anyi min kiran gaggawa daga campany"
Gabanta yafadi, to sukuma ko lafiya? 🤔
Haka ta shirya tabar Diyana agida tataho gidan Aslam din
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Kokarin bude whtspp take da wayarta, saboda tadinga hawa kozai debe mata kewa
Saqo taji yashigo mata cikin wayar har guda biyu, tafuto ta duba, tabude guda daya taga alert ne yashigo mata, anturo mata 30k, tana duba sunan Wanda yaturo mata taga Yusif isma'eeil tayi Murmushi, Yaya Yusif kenan
Dayan tabude taga shima shine yaturo mata da number sa, nan take tafara karantawa:
Abinda nake mutuqar Burin ya kasance shi ne, nadinga kwana shimfid'e akan qirjinki , wani lokacin na yi bacci kwance a gefen ki, idan na runtse idanuwana na ganki cikin baccina, inaso naqara bayyana miki adadin yadda nake sonki, dakuma yanda nake Burin muyi aure mu kasance cikin inuwa guda daya, gida daya, daki daya, gado daya, fillo daya, blanket daya, kinajin numfashi na inajin naki, i luv u so much NIHLA"
Akwance take, amma tana gama karantawa tatashi zaune, Yaya Yusif ne kuwa anya? 🤔 Shine yaturo mata wannan kalaman? Kenan sonta yakeyi? Innalillah.. Meyasa ta rungume shi rannan? da tasan haka da bata aikata ba, wayyo wayyo, Dasauri takira wayar Anty Nadiya "hello Anty yaushe zaki dawo ne, shawara nake nema wallahi"
Nadiya tace "kai wannan qaramar qanwar tawa tacika takuramin kwana biyu, to gani agida, yanzun nan muka dawo"
Cikin murna tace "yeeee gani nan zuwa"
Mamy tayiwa sallama tatafi gidansu Nadiya, tana zuwa taganta da kayaiyaki agaba, itada mamanta suna dubawa, mamanta ta kalli Nihla tace "to Ga kayan lefe de sun qaraso, Nihla zauna ki gani kema"
Tatashi tafita, tabar musu dakin
Jikin Nihla yayi sanyi, ta kalli Nadiya "Anty Nadiya meyasa zakiqi aurensa?"
Cikin rashin damuwa Nadiya tace "kekam Nihla narasa irin zuciyarki, kin damu dayawa akan naqi auren Sadiq Mazawaje, saikace wani dan'uwanki?" 🤣
"ba haka bane Anty Nadiya, akwai tausayi dayawa, yana sonki sosai"
Nadiya tace "ya akai kika sani?"
"kawai alama nagani Anty Nadiya, amma Allah yabaku zaman lafiya"
Nadiya tace "yawwa qanwata haka nakeso naji, shawarar me kike nema?"
Nihla tabawa Nadiya wayarta tace "kinga abinda yaya Yusif yaturomin, harda kudi ra dubu talatin, Anty Nadiya kudin sunyi yawa me zanyi da kudi har dubu talatin?"
Nadiya tagama karanta text din duka tayi Murmushi tace "ai Nihla bakya buqatar shawara anan, kai tsaye ki amince, kina zaune lafiya da iyayen sa, shi yana sonki, kawai kicire wannan Abban daga ranki kisa Yusif, sannan kina maganar dubu talatin nawa dubu talatin din take awajan 'yan canji? Cemiki akai su suna jin kudi ne? Ki kwantar da hankalin ki kawai Nihla, kema ki tura masa cewa kin amince kuma kinga saqo kin gode "🤣
Cikin damuwa tace" Amma Anty Nadiya yaya Abba... "
Nadiya ta katseta" dan girman Allah Nihla ki rufamin Asiri da zancen Abban nan haba!!, tunda kika dawo Abuja da zama yataba nemanki ne? Inda ya damu dake zaizo har Inda kike ya nemeki"🤣 🤣
Tace" to shikkenan, nagode, dama shine shawarar, whtspp nake budewa natafi gida "
Murmushi Nadiya tayi tace" to sai anjima "
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Hajiya Na'ila tana shigowa gidan kai tsaye dakin Ilham tashige, ta tarar da'ita tana kuka sosai, cikin sauri ta qarasa gadon tace "subhanallahi, yanzu ke Ilham jinyar kikewa kuka saikace qaramar yarinya? Um to Allah ya kyauta, Aslam yamin waya tashi ki shirya Muje asbiti"
Hawayen idonta tashare, idanun nan yayi jajir, tatashi ta sauko daga gadon tanufi wajan kayan ta tana tafiya tana bude qafa, hajiya Na'ila tana ganin haka tafahinci komai, kuma ga yarinya daga sai daurin kirji, yanzu dama yaran nan haka suke zaune wata da watanni? 🤔
Afili tace "Allah ya kyauta, Kinshiga Ruwan zafi ne?"
Kuka Ilham ta fashe dashi ganin hajiya ta fahimci abinda yafaru, wallahi ya Aslam ya cuceta, fasa saka kayan tayi takoma gadon tazauna tana kuka sosai
Hajiya Na'ila tace "yau naji ta'bara, wai ni Ilham akanki aka fara karbar budurci ne?"
Ilham tasake jin wata kunyar, hajiya Na'ila kuwa tashi tayi tafara duba mata kayan dazata saka da kanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tafiya yake yana driving amma tunani fal ransa, gaskiyar magana dayasan haka aure yake, da tuni yasauke girman kai ya lallaba yarinyar nan, yasaki murmushi Ahankali yace bazan iya Manta wannan ranar ba, maganganunta ne suke dawo masa, Mugu, Azzalumi, sai Allah yasaka min, yayi ajiyar zuciya yace oh Ilham tadauki abinnan da zafi, tunani yafara ko tana lafiya yanzu? Ko mama taje? Zuciyarsa tayi nisa a tunani saiji yayi yaci karo dawata motar, lokaci daya motar tasa tai gefe tadaki wani gini, mutanan dasuke wajan suka fara salati, aka tafi da gudu domin kai masa dauki
Daqyar suka zaroshi daga cikin motar kwata kwata Babu alamun rai atare dashi, wani daga cikin su yabude wayarsa domin sanar da yan'gida halin da ake ciki
Hajiya Na'ila takamo hannun Ilham suna tafe daqyar, sai mita take tana cewa zata hadu da Aslam din ne
Wayar hannunta tayi qara, cikin sauri tace "yawwa gashi nanma"
Ta daga wayar tace "kai gashinan muna hanyar zuwa Asbitin"
Daga daya bangaren akace "hajiya bashi bane, me wannan wayar yasamu hatsari yanzu nan, Allah yayi masa rasuwa"
Gaban hajiya Na'ila yayanke yafadi, tace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un, hatsari!!, yanzu Aslam dinne yamutu?yana ina yanzu? Ina zanga dana?
Kwatancen asbitin da'aka kaishi yayi mata, sannan ya kashe wayar
Kuka hajiya tace" shikkenan, Aslam yatafi yabar dan'uwansa Adam, yatafi yabarmu, Ilham Aslam yamutu "
Jin maganar hajiya take wani iri haka, wai wanne yaya Aslam din ake nufi? Girgiza kai tafara" A a, a a Hajiya, ni mijina be mutu ba, Yaya Aslam bazai tafi yabarmu ba, Anty Aysha tarasu, kidena cemin ya Aslam yamutu hajiya, yana nan da ransa... Sulalewa tayi tafadi awajan, hajiya Na'ila ta dora hannu aka tana kuka
Alhaji Baqir tayiwa waya, a lokacin su suna Asbitin ma, Abba yaji labari ya sanar dasu, shine yazo da kansa yasaka Ilham din amota sannan suka dauki hanyar Asbitin
Suna hanya Ilham tafarka, amma takasa gaskata abinda hajiya tafada mata, kuka take sosai, Alhaji Baqir dakansa shine yake bata haquri, amma abanza.
Suna zuwa Asbitin sukaga iyayen nasu duk sunje, Abba yafi kowa shiga tashin hankali, dazu-dazu Aslam yabar gidansu amma yanzu ace yana wannan halin,kwata-kwata yakasa zama sai zagaya wajan yake, Ilham tana ganin iyayen azaune tasake fashewa da kuka tafada jikin ummanta, Haushi yakama Abba, kasa boye bacin ransa yayi ya kalleta yace "koki rufewa mutane baki anan kokuma wanka miki mari yanzun nan, marar kunya kawai, koma menene bake kikaja ba?"
Alhaji Baqir mahaifin Aslam din yace "Abba! Kayi hakuri mana"
Likata ne yafuto daga dakin da aka kai Aslam din, gaba dayansu suka nufeshi, yace "Am Alhaji ku kwantar da hankalin ku, be mutu ba, yana nan da ransa saide yasamu karaya a hannunsa saikuma 'yan rauni dayaji, shima insha Allah zamuci gaba da bashi kulawa, zaku iya shiga ku ganshi amma Dan Allah banda surutu"
Ajiyar zuciya suka sauke gaba dayansu, domin kuwa dukansu kiransu akai awaya akace Aslam yamutu
Dakin suka shige, yana kwance yana bacci, ciwukan dayaji duk anyi masa aiki awajan, Ilham kam bataji kunyar kowaba tafada jikinsa tana kuka sosai, duk dakin Babu Wanda bata bawa tausayi ba
Haka suka wuni a asbitin, Ilham itace take masa komai duk da halin datake ciki itama, har Tsawon kwana biyar amma Aslam bai farka ba, Dafarko sun shiga damuwa, amma likitoci suka tabbatar musu da cewa Babu damuwa zai iya farkawa a kowanne lokaci, hakan ne, yasa hankalinsu yadan kwanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Kwance take akan gadon dakinta da Daddare, tunani take akan irin amsar dazata bawa yaya Yusif dangane da message din daya turo mata Tsawon lokaci
Idanfa ta amincewa yaya Yusif hakan yana nufin tabbas zata iya auren sa ne, wata zuciyar tace to Wanda kike haukan akansa shi baya sonki, kawai gara ki amince koshi din zai nuna miki tsantsar soyaiyar dazata ki Manta da Abba
Afili ta furta "yaya Abba, duk kaine kasani cikin wannan halin"
Amsa ta turawa Yusif din cewa ta amince, sannan tayi addu'ah Allah ya tabbatar musu da alkhaairi a tsakanin su sannan kuma ubangiji yayi mata Zabi nagari bawai son zuciyarta ba
Momy ce tafado mata arai, Allah sarki Momy haqiqa tana tsananin sona, ko yaya take yanzu? Tana kewarta sosai
Afili ta furta "i'm sorry Baba"
Tadau wayarta tafara saka number Momy, kasancewar ta riqe number
Adede lokacin Momy tana falo azaune tareda yaranta gaba dayansu, Usman, Aliyu, farouq, dakuma oga kwata-kwata Abba 🤣
taga Sabuwar number na kiranta,cikin nutsuwa tayi picking tace "Salamu Alaikum"
Abangaren Nihla kuwa tunani tafara, da wanne suna zata kirata? Tasan cewa Babu abinda Anty takeso Kamar takirata da Momy, Dan haka cikin farin ciki tace "Momyyyyy, i miss you Momy nah"
Shiru Momy tayi, ko a mafarki taji wannan muryar bazata Manta da ita ba, cikin farin ciki tace "Nihla!!!"
Gaba dayansu hankalinsu yadawo kan Momy jin sunan data ambata, Abba kuwa haka kawai ya tsinci kansa cikin farin-ciki baisan dalili ba
Momy tace " 'yata Nihla ina kika shige? Idan nakira Mai hakuri saiya cemin kina lafiya, kina lafiya ko 'yata?"
Murmushi tayi tace "ina nan lafiya Momy, karatu ne ya boyeni, baba ya maidani makaranta Momy, ina shirin gama level 1 ma"
Momy tace "Alhamdulillah, kice yata tazama yanmatan jami'ah, nasan yanzu samari suna nan buhu-buhu ko?"
Dariya tayi tace "um um Momy karatu na kawai nake, Momy ina Daddy da sauran yan gidan?"
"Daddynki yana nan kalau, yanzu ma yana masallaci Tun sallar ishsha'i bai dawoba, amma daya dawo Zan fada masa kin kira, sukuma yan gida dasu Dida kowa tana nan lafiya Nihla"
Tace "to Momy inasu yaya Usman?"
"Usman gashinan Nihla, duk yayunki sunzo yau suna tayani fira, ga farouq nan da Aliyu, dakuma yayanki Abba"
Gabanta ne yafadi jin an ambaci sunansa, amma saita share tace "Momy bawa yaya Usman wayar mugaisa"
Momy tabashi wayar tace "Usman ga qanwar ka tana magana"
Yana karba yace "da alama de wannan yar qauyen Dani takeyi yanzu, nine na gaban goshin, tunda nita fara nema"
Dariya tayi tace "ya Usman wallahi kamin tsufa yanzu, sai sabon jini"
Yace "aikuwa sainazo an goga Dani, yarinya tuni Zan daukeki daga Abujan nan kidawo kano"
Abba yakalli ya Usman yana mamaki, yaushe tatafi Abuja? Ya akayi besaniba? 🤔
Nihla kuwa dariya tayi tace "nide yanzu ya Usman Dan Allah bawa ya Aliyu mu gaisa"
Aliyu yabawa wayar, yace "qanwata yakike, dafatan kina lafiya"
"lafiya kalau ya Aliyu, yagida yayara"
Yace "duk suna lafiya,naji kincewa momynki kinkoma school to kidinga karatu sosai kinji ko? Banda kula samari"
"to ya Aliyu insha Allah nagode, ina ya farouq?"
Yace "farouq gashinan azaune yanaji Kamar ya qwace wayar" 🤣
Dariya tayi tace "to bashi"
Farouq na karbar wayar yace "Wato kin gudu kin barmu, kin lula birnin tarayya, to ki gama karatun kidawo, ina nan ina jiranki auren nan de yana jiranki sai andaura Dani" 🤣
Dariya tayi sosai tace "to yaya farouq aikai nawane, zan amince amma da sharadin makkah duk sati, yawon bude ido duk bayan wata daya" 🤣
Yace "inyeee wannan ai kora da hali ne, to bari kiji inde makkah ce saikin gaji, kullum Zan dinga kaiki, muda mukeda Pilot ai bakida matsala"
Sarai tagane Inda maganarsa ta dosa amma saita shareshi tace "to shikkenan, dakai din za'ayi, amma yanzu nide bawa Momy na waya zamuyi sallama"
Kai tsaye farouq yabawa Momy wayar, tana karba kuwa Nihla tayi mata saida safe akan wani lokacin zata sake kiranta, daga nan takashe wayar
Ba Momy kadai ba, hatta Usman, farouq, Aliyu saida mamaki yakama su, meyasa bata tambayi Abba ba? Ko bataji Momy tace suna tare ba?
Shikuwa jikinsa ne yayi sanyi, sai yaji murnar dayake takira waya duk tagushe, meyasa shi batace abata shiba? It means ta tsaneshi, batason jin voice dinsa
(kwana biyu zaku jini shiru, zanyi tafiya ne zuwa wajan wani biki, bazan samu damar typing ba, insha idan mungama zaku jini, nagode da soyaiyar dakuke min i luv u All 💋💋💋)
(ko yaya batun Diyana da Adam?)
(Aslam yabude taro da addu'ah 🙈ko waye zai biyo baya Kuma? 🤔 )
Game buqatar wannan littafin daga farko zuwa Inda muka tsaya, ya nemi wannan number 09039066577
Sharhi
Comments
Share please 🙏
Amnah El Yaqoub ✍️
[6/29, 11:18 PM] El Yaqoub: ❣️DANGI DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook 👇
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
Bayin Allah ya kwana biyu? Alhmdllh mungama biki lafiya, naji dadin yanda dayawa sukamin uzuri saboda sha'anin biki, masu yimin addu'ah nagode sosai, amarya tana godia.
Masu neman DANGI DAYA complt kuyi hakuri wallahi Nikaina banda shi complt a wajena, duk Wanda kukaga anyi muku posting dinsa arana, to wallahi aranar na rubutashi, ganda ma bazata barni narubuta cmplt lokaci dayaba
Masu tambaya sunason littafin gaba daya saboda sun matsu suga dramar Abba da Nihla suma suyi hakuri, sannu sannu bata hana zuwa, kuyi hakuri mu qarasa ahaka, bazai iyu na sauya tsarin labarin saboda Abba da Nihla ba, idan na sauya to komai zai iya lalace wa🤒
Sukuma masu cewa kona kudi ne sunaso nasiyar musu dashi complt to DANGI DAYA free ne, Tun farko nafada cewa idan labarin yamiki dadi kawai kimin addu'ah, Allah yabarmu tareda masoyan mu ameen👏🏻
27&28
Karan farko dayaji wani Baqin ciki ya kamashi, Ahankali yatashi tsaye ya kalli Momy "Momy Am tired, zanje nahuta" yana fadar haka yayi gaba
Momy ta kalleshi tace "to Abba"
Bayan yashiga daki ya Usman yace "Momy ran Abba fa yabaci, Kamar kishi yake"
Aliyu shi dama Babu wasa, kai tsaye yace "basai yayi ba, shiyasa ko sallama baiyi manaba yayi daki"
Farouq yayi dariya ya dauki wayarsa yace "anayi ina daga gefe ina smiling"
Momy tace "a a shide Abba baice hakaba, ni farin ciki ma naga yanayi" 🤣
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Dawowar sa kenan daga yawonsa, yashigo falon da sallama, yaji shiru, kai tsaye dakinta yashiga, a lokacin tana kwance tana bacci, daga ita sai d'an qaramin siket under wear shitaja har sama, hakan yasa cinyoyinta suka baiyana, hankalin ta kwance tana bacci bataji shigowar sa ba, yadade a tsaye yana Kallanta, shi sai yau nema ya qarewa yarinyar kallo san ransa, tana yanayi da Diyana sosai, ahankali yataka yaje gaban gadon ya tsugunna yaja qarewa fuskarta kallo, saida yagama ganinta tsaf, sannan yakai hannunsa ya shafa kanta Ahankali, Allah ya temakeshi bata farkaba,Inda tafarka ta kamashi da yaya zaiyi? Shida yake cewa itace take liqe masa
Ahankali yatashi yafuto yayi cikin dakinsa
Zama yayi agefen gadon tareda yin tagumi hannu bibbiyu, babu abinda yake masifar son yasha irin qwaya, gashi ya cewa wannan yarinyar yadena sha, amma a yanda yakeji yanzu idan bai shaba gaskiya akwai matsala, hannu yasa a aljihunsa yadauko su har guda biyu, yasha abinsa sosai yayi watsi da kwalaben anan, sannan ya kwanta yafara kokarin bacci, yasan cewa kafin ma tatashi daga bacci yatashi yayi wanka yafice
Dida kuwa ta dade tana bacci sannan tatashi tashige toilet tayi wanka, shaf ta shirya cikin atamfa dinkin riga da siket, tasan ya Fawaz bai dawoba Dan haka ta nufi kitchen domin dora musu abinda zasuci
Tafuto falon kenan zata shiga kitchen din taga kofar dakinsa abude, cikin mamaki tace "to lafiya?"
Dakin ta nufa tashiga kanta tsaye, ranta ne yayi mugun baci ganinsa kwance shame-shame yana bacci ga kwalaben kayan mayensa nan azube agefe, kenan sake sha yayi, haushi yaqara kamata, cikin takaici ta qarasa wajansa tana dukansa yatashi amma Fawaz ko gizau beyiba, awajan ta tsugunna ta dora kanta akan gadon setin kafafunsa tasaki wani irin kuka Mai cin rai, kuka take sosai tana tunanin Rayuwar ta, duk cikin 'yan'uwanta da aka musu aure tare ko wacce tana zaune gidan mijinta lafiya amma banda ita, ya Fawaz kullum shaye-shaye, ga duka, dago idonta tayi ta harareshi Kamar yana ganinta,garama tatashi Tun kafin yatashi Yarufe ta dawani dukan, shaye-shayen ma yace ya daina gashinan Akwance bai daina ba, to dukanma tasan cewa bazai fasa ba
Ahankali tatashi tafice daga dakin nasa, ko kallan kitchen din batayi ba tashige nata dakin tadauko mayafi da wayarta da jakar ta, tafuto daga gidan, saida ta kalli gidan hawaye yazubo mata sannan tasamu me napep tahau tayi masa kwatancen Inda zai kaita
Yana ajiyeta directly part dinsu tanufa, tana Jan jaka tana share hawaye
Hajiya Farida da Alhaji Habib suna zaune afalo suna tattaunawa akan maganar Diyana, kwata kwata Adam Yaqi zuwa gidanma bare ayi masa magana yadauketa su koma
Kawai sai ganin Dida sukai afalon tashigo tana kuka, gaban hajiya Farida yafadi, tace "nashiga uku Alhaji, meyake faruwa ne yara sai dawowa gida suke daya bayan daya?"
Kafin yabata amsa Dida ta qaraso dakin tazauna akan kujera tareda dora kanta akan cinyar uwar tana kuka sosai
Alhaji Habib yace "ke Dida, meyake faruwa? Kinshigo gida da jakar kayanki bakice mana komai ba"
Cikin kuka tace "Allah ni nagaji bazan koma ba"
"me yafaru?" cewar hajiya Farida
Dida tace "Mom kullum ya Fawaz saiya dinga shan kayan maye, nace yadena Yaqi ji, rannan yacemin yadena sha, shine yanzu ma naganshi yasha"
Alhaji Habib yayi ajiye zuciya, hajiya Farida tace "toke Dida waya fada miki ana kama maganar Mashayi? Ai yanzu zai zauna yadinga yimiki rantsuwa da Allah yadena amma ana jimawa zakiga yasha, waya kai Dan qwaya biyaiya? Idan gaisuwa ce har qasa zakiga yana gaida babba Kamar mutumin kirki, kuma yadinga yimiki rantsuwa shifa yadena shaye-shaye, amma hakan bazai sa anjima inde yaga qwaya yadauka yasha ba, kuma su masu shaye-shaye mace bata gabansu, bare ayi tunanin zataja hankalinsu harsu daina, da wahala kiga Mashayi wai yana kula yanmata, addu'ah daya zakiyi Dida Allah yasa Fawaz ya soki, to wannan kam idan yafara sonki duk abinda kikace zaiyi, amma a yanzu kam saide kiyi hakuri"
Ta kalli Alhaji Habib tace "Alhaji ba zama zakai ba7, tashi zakai kamaidata dakin mijinta"🤣
Dida najin haka ta qara volume din kuka tace "Mom Allah bazan koma ba, dukana fa yakeyi"
Hajiya Farida da Alhaji Habib suka hada baki wajan fadin "Duka!!"
Alhaji Habib yace "subhanallah"
Hajiya Farida tace "a a, to bazaki koma ba Dida, bazakije ya kashe minke ba, ina sonki, tashi ki shiga daki"
Dida tatashi taja jakar kayan ta tashige dakinta, hajiya Farida tayi tagumi tace "yau naga ta kaina, yarana har biyu agida,Allah ya hadani da sirikai biyu na arziki dana tsiya, shi na arzikin ya koro min 'yar tana gida, shina tsiyar matar tagudo tabarshi, kaiiii Allah ka sayaya mana"
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Qaran da wayarsa takene yasa yaji baccin duk ya'isheshi, daqyar yabude idonsa ya kalli Agogon hannunsa yaga magrib ta kusa, kaiii gaskiya yadau lokaci yana baccin nan, wani kiran ne yasake shigowa yadauka yana magana daqyar "hello ummah yane"
Ajiya Abida ta Girgiza kanta, Allah ya shirya mata Fawaz, wai ita yake cewa yane tace "naje Asibiti ne ganin mijin qanwar ka naga family kowa yana zuwa amma bangankaba"
Yace "Ummah meyasamu mijin Ilham din"
"wallahi Accident yayi, harya samu karayama, yakamata de kaje, narasa meyake damunka Fawaz, gaba daya baka cikin nutsuwarka, anyi ma fada kadena shan qwayar nan amma kaqi ji, tokaci gaba wataran saita haukatar dakai, yanzu ace mijin yar'uwarka ciki daya yayi rashin lafiya kusan sati amma ace kai baka saniba, ai shikkenan idan Baqin cikin ka ya kasheni "dif ta kashe wayarta
" kai ummah tanada damuwa wallahi, menene kuma na ambatar mutuwa? "cewar Fawaz, daga nan yatashi yashige toilet yayi wanka, tsaf ya shirya cikin qananun kaya, yafuto falon, ganin dakin Dida arufe yasa bai shigaba, yasan tana bacci itama
Kai tsaye Mota yashiga yakira wayar Ilham din tafada masa a asbitin dasuke, sannan ya kashe wayar yaci gaba da driving
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Zaune take agefen gadon akan kujera dede setin Inda kansa yake, Dan qaramin handkerchief ne a hanunta data jiqashi da ruwa tana goge masa kansa dashi, saboda taji kan nasa akwai zafi
Fawaz ne yashigo dakin shida wata nus datayi masa jagora, yana ganin halin da Aslam yake ciki jikinsa yayi sanyi, wannan hannu duk an nad'e masa shi, ga qananun ciwuka, tashi Ilham tayi tabashi kujerar Yazauna, anan yake tambayarta yamai jiki
Shiru sukayi na wani lokaci, Fawaz de jiki yayi sanyi, cikin ransa yake magana tabbas dan'adam ba abakin komai yakeba, kaduba kaga de halinsa Aslam yake ciki rai ahannun Allah shida bayama shan ko wacce irin qwaya, Allah ya jarabceshi da wannan qaddarar, to idan shine dayake aikata wannan mugun halin yaya nasa abin zai kasance kenan? 🤔
Tabbas dole ne yayiwa kansa fada ya shiryu Kamar sauran yan'uwansa, insha Allah yayi alqawarin daga yau yaraba hanya da kayan maye.
Jiki a sanyaye yayi mata sallama yatafi gida
Shiru Ilham tayi tana kallan Aslam, ita sai yanzu ne take ganin mugun kyansa, ya Aslam ya hadu ba qarya, amma da qiyaiya tahanata gani,Allah sarki, ko yaushe zai farka?.
Ahankali yafara bude idonsa, yasaukesu akanta, rufe idonsa yayi yana tunani nan take hatsarin dayayi yadawo masa cikin qwaqwalwar sa, bude idon yayi yaga tabbas Ilham yake gani a gefensa, meyasa tazo Inda yake? Ai yayi tunanin zatafi kowa murna
Farinciki ya rufe Ilham, cikin murna tace "Alhamdulillah, ya Aslam katashi? Sannu ya Aslam bari nakira Doc."
Cikin sauri tafice daga dakin yabi bayanta da kallo, menene ya sauya yarinyar nan haka lokaci daya?
Doc. ne yashigo dakin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 24