Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Nihla? Yarinyar daba shekaru gareta ba? To gaskiya yakamata kasake shawara" "to hajiya, wazan aura yanzu? Wacece zata zauna dani tsakanin ta da Allah Kamar Aisha ta?" Kai tsaye Momy tace "Akwai Ibrahim, idan kabani dama akwai wadda nayaba da hankalin ta, kuma ni azamana da'ita dakuma binciken danayi batada matsala kokadan, sannan batada matsala da yarka" "to Wacece wannan hajiya?" "Adala, wadda take tayani da wasu ayyukan, nadade inama sha'awarta, tanada hankali sosai, tataba yin aure mijinta yasaketa saboda matsalar abinci, baya bata abinci, danta daya namiji kuma yana hannun ubansa, yanzu haka saida nafara tuntubarta da maganar sannan nazoma da'ita, idan ka amince kawai sai ayi, kodan mutuncin Nihla ma" Murmushi baba yayi '' to hajiya, inde tayi miki ai shikkenan, nasan bazaki hadani da wadda halin ta yasha bambam dana Aisha ba, nagode hajiya, amma Kamar yanda kika fada dinne, zanyi ne domin mutuncin yata " Momy tace" to Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da alkhaairi, saimunjika " Daga nan sukai sallama ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Tunda Doc tazo tadubata tayiwa Abba kashedi akan yarabu da'ita harsai ta warke, haka haqura yanaji yana gani har Tsawon sati daya, amma mutuqar matsuwa amatse yake, saide yayi wasa da ita kawai, ta hakanne yake ragewa kansa zafi Yauma da rana suna kwance a dakinsa, yadora kanta akan qirjinsa yace "bani labari mana" Tace "ni banda labari" "toni nabaki?" Tace "inajin ka" "kin tuna lokacin da Aslam yakawo ni gida asume?" "eh natuna, meya faru?" "aikece Sanadin suman nawa" 🤣 "nikuma? Tayaya?" Murmushi yayi yace "a lokacin jinake Kamar nasaceki wallahi, inajin sonki a raina sosai, Aslam nafara fadawa amma bansamu goyon baya awajan sa ba, sai nace Zan gwada ki nagani idan kina kishi na, na shirya nace muku natafi zance, amma sai cemin kikai wai nagaisheta, Hmm dakinsan yanda kika sa kaina yasara ko, da bakiyi magana ba, naso ace naga kishina a'idonki, dama da ina fita Zan dawo na zauna muyi fira afalon ki kalli kwalliyar dana miki dakyau, amma sai kika hargitsa min lissafi na "🤣 Murmushi tayi kawai Yakalleta yace" idan kina tareda maza fa kidena musu murmushi, domin kuwa ba qaramin kyau yake qara miki ba" Murmushin tasakeyi tace "kaima haka" Cikin sauri ya kalleta, lalle yana samun cigaba akan yanda Nihla take cigaba da yafe masa, yace "da gaske?" Tadaga masa kanta Yayi Murmushi yace "na koya miki wani abu?" Cikin sauri tace "a a wallahi, nagode, kabarshi basai na koya ba" 🤣 "to yanzu sai a zauna haka Babu abinda ake koya?" 🤔 Tace "um" Yace "kema to bani labari, tunda kinqi yarda nakoya miki" "ni banda labari, saide kai kaci gaba dabani" "nima Babu labari, namanta komai yanzu, ki bari nakoya miki abun saina tuno daga nan" 🤣 Tace "a a" Hannunsa yadora kan qirjinta yana shafa wa, ya sassauta muryar sa yace "please" Shiru tayi masa, amma gabanta banda faduwa Babu abinda yake, a mutuqar tsorace take, breziya dinta yacire gaba daya yaci gaba da shafa qirjinta, Tun yanayi ahankali harya dawo yida sauri,numfashin sa nafita dasauri yace "Nihlaaaa... Laushi..... Azabar da tasha Dafarko tatuna tafara yimasa raki, be fasa abinda yake ba daga qarshe ma ya hade bakinsu waje daya Duk yanda taso zillewa kasawa tayi, haka tabarshi yayi yanda yaso da'ita, amma kuka kam tasha shi, bataji banbanci ba tsakanin sa dana farko, kuka take masa sosai, shima kansa abin yabashi mamaki ganin wannan karon ma daqyar yashige ta, tana rungume a jikinsa yana lallashinta yace "kina shan wani abu ne?" Girgiza masa kai tayi, yace "kiyi hakuri to, zaki de najin zafin nan gaba kinji" Ahankali tadaga masa kanta ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Haka Rayuwar taci gaba da wakana, komai yana tafiya yanda yakamata a kowanne bangaren, har Tsawon wata biyu da satittika, zuwa wannan lokacin Adala ta auri baba Inda Mazawaje family sukayi mata kara aka hadu aka rakata dakin mijinta dake Abuja bayan zaman sati biyu datayi awajan danginsa har suka Dan saba da'ita sannan tatafi abujan, baba yana jin dadin zama da matar sa sosai, haka Nihla tayi farinciki da auren mahaifin nata, kowa yanayin aure yana Dan murmurewa amma awajan Nihla, babu wannan sai wata uwar rama ma data qarayi, kana ganinta zakasan ta rame sosai, saboda har yanzu Muddin ya Abba ya nemeta tofa tanajin zafi sosai, shi kansa abin har mamaki yake bashi, kuma har yanzu idan zai shiga daqyar yakeyi, kullum sai yasha fama, hakan yasa tasaka abin aranta duk ta rame, ga ya Abba Babu wasa, ranaku daidai ne bayayi, idan tayi korafi yace ahakane ai zata saba, babu yanda ta'iya sai hakuri amma abin yana damunta sosai aranta, gashi bata fadawa kowaba ba ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ "wayyo Allah ya Adam nashiga uku, cikina" "Innalillahi maryam ko naquda kike ne?"yafadi haka cikin rikice wa " ya Adam Zan mutu, Dan Allah ka yafemin kaji, mutuwa zanyi " Idon Adam yacika da qwallah ganin irin wahalar da Diyana take ciki, gashi tana kiran mutuwa, yace" mariya kiyi hakuri, bari mutafi asbiti, ba zaki mutu ba kinji, kiyi hakuri " Jikinsa na rawa yakira hajiya Na'ila awaya yafada mata, cikin tashin hankali tace suhadu a asbiti Adam yasa hannu yadauketa gaba daya, yasa ta amota cikin sauri yaja motar sukabar gidan, yana driving yana juyowa yana Kallanta, ikon Allah ne kawai yakawo su asbitin lafiya Suna zuwa hajiya Na'ila ta kamata sukai ciki, likitocin ma suna karbar ta sukaga haihuwar tazo kusa, Adam yakasa zama, sai zagaya wajan yake, hajiya Na'ila kuwa addu'ah take mata kawai Bata dauki lokaci Mai tsawo ba kuwa cikin temakon ubangiji ta haifi danta namiji Mai kamada Adam sak Hajiya Na'ila tarasa Inda zata dora ranta saboda murna, shi kansa Adam abin ba qaramin dadi yayi masaba, yau shine da dansa na kansa ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Bayan kwana shida suna zaune adaki ta dashi, tadubeshi tace "ya Adam nikam sunan wa zamu sawa yaron nan ne? Nasan sunan Daddynku zakasa ko?" Adam yace "a a maryam, bazan sa sunan Daddynmu ba" Tace "to ya Aslam zaka saka?" "A a, bashi Zan sakaba" Cikin mamaki tace "towa zaka saka?" Ajiyar zuciya yayi yace "maryam, Aslam dan'uwana ne, dama can akwai zumunci a tsakanin mu, Karki Manta Allah ne yahadamu maryam, Inda danta iyayen mu ne ba zasuyi tunanin hadamu aure ba, amma gashi kakanninmu sunyi wannan tunanin, badon komai ba saidon su qara danqon zumunci a tsakanin mu, mu jikokinsu, kinga Aslam yasaka sunan Abba, dan haka nima acikin mu jikoki Zansaka sunan wani" Ajiyar zuciya tayi tace "hakane kam, gashi yanzu atsakaninmu jikokin muna zumunci sosai, haqiqa auren zumunci akwai dadi idan har iyaye suka kauda kai akan yayan su, amma Muddin akace yara sun samu matsala, har aka samu rabuwar kai adangi wannan yana bayan wannan, wannan ma yana bayan wannan, to tabbas dole aure ya lalace, kuma dole kan mutanan wannan dangi yarabu, yanzu de sunan wa zaka saka masa? " Kai tsaye yace "Fawaz" Murmushi tayi tace "to Allah ya rayamana ya Fawaz, Dida tayi miji kenan" 🤣 Gaba dayansu sukai murmushi ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Washe gari sunan Diyana, Tun safe Dida take fama da tashin zuciya, komai taci sai amai, hankalin Fawaz yatashi, dan haka yadauketa suka tafi asbiti, suna zuwa kuwa aka gama yimata gwaje gwaje, doc din yafada musu abinda gwajinsu yabasu Fawaz yace "Doctor, da gaske kake mata ta tana dauke da ciki harna Tsawon wata biyu?" "qwarai kuwa Fawaz, matarka tanada ciki, Allah yasauketa lafiya" Cikin farin-ciki yayiwa Doc din godia, suka Taho, ahanya ma yana driving amma bakinsa yakasa rufuwa, gidan Diyana zai kaita wajan suna amma saiyai kwana suka tafi gida Wannan ne karon farko daya taba kawota wajan ummansa tunda aka musu aure, ummah taji dadin ganinsu sosai Suna zaune afalo shida ita, Umma kuma tatafi takawo musu ruwa, yadubeta yace "gaskiya ko Baby Dida, idan kika haifamin Baby me kama dake dakuma halaiyarki zanji dadi" 🤣 Ta kalleshi tace "ko" "hakane, wannan shine fatana, naji dadi sosai, Allah ya saukeki lafiya, me kikeso nasiyo miki amatsayin gift ki fadamin pls?" Kai tace "bana son komai ya Fawaz, kawai sonake karabu da wannan abokin naka Wanda yake daukan hankalinka zuwa shaye shaye" Murmushi yayi yace "angama hajiya ta, saime kuma?" Saida tayi farrr da'idonta sannan tace "saikuma zancen aiki, ka daure kafara zuwa Kamar yanda kowa yake tafiya aiki, kadinga temakon Abbanku awajan ajikinsa, zaiji dadi sosai" Murmushi yayi yace "angama Baby Dida, aini yanzu gaba daya nazama naki, sai yanda kikai dani" Ya matso jikinta yayi kissing kumatunta Zaro ido tayi tace "Allah idan ummah tadawo taganka ko Babu ruwana" Dariya yasaka, adede lokacin ummah tashigo falon hannunta dauke da lemo, bayan ta ajiye musu suka qara gaisawa, Fawaz yace "ummah, please ki fadawa Abba na next week Zanfara futowa aiki" Farin-ciki yakama hajiya Abida tace "Alhamdulillah, Allah abin godia, toshknn Fawaz, yana zuwa Zan fada masa insha Allah" Sake dubanta yayi yace "am umma, daga asbiti fa muke, Doc yace Dida nada ciki" 🤣 Cikin sauri Dida takai Kallanta gareshi, sannan tarufe idonta cikin kunya Ummah tace "alhmdllh, kuce niyau da labarai masu dadi kukazomin" ta kalli Dida tace "Dida? Allah ya saukeki lafiya kinji yata?" Dida tayi Murmushi shikuwa Fawaz yace "Amin ummah" 🤣 Sun Dan dade suna fira sannan sukai mata sallama suka tafi gidan Diyana ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Taron suna ya qayatar, Diyana da danta Fawaz sun shiga sun fita, wannan karon ma hajiya Na'ila itace tayi kaka gida akan komai, ita ala dole sunan jikanta ake, Kamar de yanda tayi a sunan Ilham 🤣 Gaba dayansu yaran sukam suna dakin maijego sunata fira, sai bayan sallar magrib ya Abba yazo yadauki Nihla suka tafi gidan Momy Suna zuwa Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka baje kolin firar yaushe gamo, shikam yana kawota yafice Saida sukai sallar ishsha'i sungama cin abinci, Momy taje daki tahado mata wani tsumi takawo mata tace "ga wannan kisha, rannan Abba yazo namanta ban bashi yakai miki ba" Jikin Nihla yayi sanyi ta karba tace "Momy ni wannan abun banason sha" "shirman banza, meyasa zakice ba zakisha ba? Cemiki akai wannan rawar kan na Abba abanza yake miki?" Cikin shagwaba tace "to Momy shima tambaya ta yakefa wai kona sha wani abu.. ni... ni wallahi Momy auren nan inaa" 🤣 Ajiyar zuciya Momy tayi, ta kalleta dakyau tace "Nihla, shiyasa naga duk kin fada, kinyi yar kama?" Cikin in-ina Tace "a a Momy ni kawai...." saikuma tayi shiru Momy tace "Nihla bakida Wanda ya fini kinji ko, kidena kallo na amatsayin mahaifiyar Abba, ki kalle ni amatsayin mahaifiyarki, fadamin menene yake damunki kika rame" Ahankali tace "Momy ya Abba ne, kusan kullum fa... Allah Momy rana daidai ne bayayi nikuma zafi nakeji har yanzu, shine yace idan wani abu nake sha yake sake rufewa tona dena" Momy tayi Murmushi tace "tokuma Nihla saboda wannan sai kiyi shiru? Yanzu kenan badon na tambayeki ba haka zaki zauna ko?, toki godewa Allah ma dayake tsallaken wasu kwanakin"🤣 Nihla tayi shiru kanta akasa, takasa hada ido da Momy Momy ta dafata tace "Karki sake boyemin damuwar ki kinji ko? Bari inyi magana da wata qawata ta kawomin maganin dazaki dinga sha insha Allah zaki denajin zafin, tunda nasan ba yanzu Abban zai dawoba harta aikomin ma kafin kutafi, amma yanzu de dauki wannan tsumin kishanye duka " Nihla ta daga kanta alamun to, sannan tadauka ta shanye shi tas (eh lalle Momy kin bawa Abba dama sosai 🤪 Najiya dayau kenan, Mutara zuwa gobe insha Allah 🙏🏻) Amnah El Yaqoub ✍🏻❣️DANGI 'DAYA❣️ {Romance&Friendship luv} Writing by Amnah El Yaqoub Like my page On facebook 👇 https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493 63&64 Saida Momy taga Nihla ta'ajiye cup din Babu komai sannan tadauki wayarta, takira qawar tata tatashi tayi cikin dakinta tana waya Nihla tasaki ajiyar zuciya, tabbas barin damuwa acikin zuciya ma wata illar ce, yanzu gashi data fadawa Momy matsalar ta tana shirin tafiya Tashi tayi daga kan kafet din falon takoma kan kujera ta kwanta tazuba wa tv ido tana kallo Jitayi yanayin ta yanata sauyawa, kuma tabbas tasan cewa hakan baya rasa nasaba da maganin da tasha yanzu, shigowa cikin falon yayi bakinsa dauke da sallama, ta amsa masa tana kallansa Kafafunta yadauke Yazauna awajan sannan yadora mata kafar akan cinyarsa yace "muwuce yanzu ko?" Fuska ta yamutsa alamun tanason kuka tace "ya Abba Dan Allah mukwana anan kaji" Wani irin shu'umin kallo yayi mata, yasaka hannunsa yana sosa mata tafin kafarta tareda shafa wa yace "kin tabbatar zaki iya?" Idonta ta lumshe alamun jin dadin abinda yake mata tace "emana to menene" Ganin bata gane Inda maganarsa ta dosa ba yasa yafuto mata baro baro yace "zaki iya rufemin bakina idan kika sani kuka ko?" Cikin shagwaba tace "uhm.. To ya Abba basai muhaqura ba" "muhaqura dame? Bari kiji dama can bansan haka akeji ba, Inda nasani ko kwana daya bazan bari kiyi batare danayi ba" "to Dan Allah mukwana anan din kaji" Wani irin kallan luv yayi mata, ahankali yafara shafa kafarta yana tura hannunsa zuwa cikin siket din dake jikinta har yazo kan cinyar ta yaci gaba da shafa wa cikin wani irin salo, lumshe idonta tayi tareda bude masa kafar ahankali Kamar Wanda yake mata rada yace "nide bazan iya haqura ba, kuma yauma sainayi" Shiru Nihla tayi masa, tanajin dadin yanda yake mata, ga kuma wannan maganin da tasha yana qara fizgarta, shi kansa yayi mamakin yanda take qara ware masa kafa,gashi dama amatse yake, Dan haka yaci gaba da sha'anin sa, gaba daya dagashi har ita sun Manta cewa afalon Momy suke, qarasa tura hannunsa yayi har can ciki.... Yana shafa wa yana kallan yanda take numfashi, ga kuma hannunta data dora akan siket dinta Yasake cewa "zaki barni nayi sosai yau?" Ahankali tadaga masa kanta Adede lokacin Momy ta kunno kanta falon zuciyarta daya 🙆🏻‍♀️ Karaf idonta yasauka akan su, babu wanda yasan da futowar ta gaba dayansu, cikin sauri tayi baya tana dafe kanta 🤦🏻‍♀️ Wannan jaraba ta Abba har ina 🤣 Daga Inda take takara wayarta a Kunnan tana wayar qarya sai daga murya take yanda zasu jiyo ta, alamun gatanan zuwa wajan 😃 Cikin sauri Abba yazare hannunsa yana waya gyara zaman sa, itama Nihla ta sauri tajuya takwanta rigingine akan hannunta, sabanin da datake kallan saman falon tabude kafa ana mata Operation 🤪 Momy ta qaraso falon, kwata kwata bata nuna musu wani alamun tagane komai ba, taga de Abban nata yanata matse kafafunsa, amma tsabar miskilanci haka yake danna waya Kamar gaske 🤣 Tace "Nihla, tabayar akawo saqon naki, kujira minti goma haka" Ahankali tace "to Momy" Momy tayi Murmushi tace "Abba na ba magana ne?" Sumar kansa ya shafa yace "Momy magana nake dawani abokin aikina" Murmushi tayi tace "to kajira ta Zan bata saqo saiku tafi" Babu kunya kuwa yace "to Momy" Ba'a dadeba kuwa wani mutum yakawo saqon, Momy tayi cikin dakinta da ledar tana kiran Nihla, ahankali tatashi tabi bayanta, Abba yabisu da kallo yana shafa sumar kansa, yakamata tayi tafuto su tafi Suna zuwa daki kuwa Momy tabata maganin tace "gashinan, kullum kidinga sha safe da dare, kuma ki qara hakuri, aure yaqin mata, wataran sai labari" Cikin nutsuwa tace "to Momy" Futowa sukai daga dakin, daga nan sukai sallama da Momy suka tafi, saida taga fitarsu sannna tayi ajiyar zuciya, gara da Allah yasa yaran nan ba'a gidan nan suke zaune ba ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Suna komawa gida yashiga dakinsa, itama nata dakin tashige tazauna tabude maganin da Momy tabata tasha, tunda taji yace zaiyi tasan bazai fasa ba, kuma itama dama yanda takejin jikinta Babu abinda takeso a yanzun sai shi, qara daga maganin tayi ta qara sha, sannan ta boye, tashige wanka, tanada futowa daga wanka ta kwanta tashige cikin bargo harda lumshe ido Kamar me bacci Shigowa yayi jikinsa sanye da kayan bacci, yace "bade harkin kwanta ba" Ahankali tace "um na kwanta ya Abba, nagaji ne, kasan sha'anin suna" Gadon yahawo shima yashige cikin blanket din yace "bamu gaisa bafa" Tabude baki tace masa "daw..." dif yahade bakinsu waje daya, atare suka lumshe idonsu suna sakin wata irin ajiyar zuciya Hannunsa yasa yatallafi kanta yana qara shan lips dinta, yasaka hannunsa ta cikin bargon yadorasu akan breast dinta yana matsawa Wani irin numfashi tasaki, ta qwace bakinta tace" washhh... " Kallanta yayi sannan yamaida bakinsa kansu yanasha Ahankali ta dora hannunta akansa tana shafa masa lallausar sumar kansa, cikin wani irin murya tace" ya.. ya. Abba.. Pls cigaba " Mamaki yakama Abba, anya kuwa yau yarinyar nan kalau take? Matar da kullum yazo batada aiki sai raki? Ahankali yaci gaba dasha har Tsawon wani lokaci, Dan bude idonta tayi ta kalleshi tace" ya Abbaaah... to'isa haka Dan Allah, sun fara min zafi " Bai takura mataba ya cire bakinsa ahankali, yana sauke wani irin numfashi, daqyar yace" nima kimin kinji " Daga masa kanta tayi, ahankali ta qara matsowa jikinsa sannan ta dora bakinta akan qirjinsa, lokaci daya Abba yasaki wani irin numfashi " ahhhh... Yawwa Nihla.... Kamar haka..., Nihla ina son ki" Jin yana mata wannan sumbatun yasa ta dage tanasha, gaba daya ta haukatashi da salonta, cikin zafin nama yamaidata ya kwantar da ita sannan yafara nuna mata tsantsar soyaiyar dayake mata, ihu yafara yana fadin "dadi Nihla... wallahi bazan iya rabuwa dakeba, Nihla tahhh... Nihla ta ni kadai...., meyasa har.. har yanzu yake shiga daqyar, wayyo Allah na" Nihla tana jinsa, ita kanta tanajin dadin abin sosai yanzu, saide zafin da takeji idan zai shiga, shima yau kadan kadan takeji, gaba daya Abba ya haukace mata da ihu saida ta rufe masa bakinsa Tun tana jurewa harta dawo tagaji tafara masa magiya yayi hakuri, amma bai saurara mataba saida yaji shi daidai, sannan ya qanqameta har tana sakin yar qarama qara Wani irin wahalallan numfashi yake saukewa, daqyar ya'iya daga hannunsa ya janyo ta jikinsa yace "kinada dadi sosai, kullum qara suger kike" bai jira amsar taba yasaka bakinsa yayi kissing nata bakin, sannan ya kalli kumatunta yaga hawaye kadan Kanta ya shafa yace "akwai zafin har yanzu ko" Girgiza kanta tayi Rungumeta yayi ajikinsa yace "kinfara jin dadin kema?" Tace "eh, amma akwai zafi kadan" Bayanta ya bubbuga yace "zaki daina ji, aide yanzu Babu radadi Kamar da ko" Tace "um" Shiru yayi mata, yaqara matseta ajikinsa, sai shafa kanta yake Dasafe ma haka yasake yi, amma kafin yayi saida taje tasha wannan maganin da Momy tabata, tanajin dadin maganin sosai, domin kuwa yauda safen bataji wani zafi ba, saima wani irin dadi da takeji, shiyasa yanzu tadena fargabar komai Ganin tagaji yasa yatashi da kansa yahada musu abinci, sunaci yajata jikinsa yace "sakewa fa zanyi" Tace "uhm.. Ya Abba wai baka gajiya ne" "ni bawata gajiya inde zaki bani, tunda kinfara jin dadi kema bagara muyi ba" Shiru tayi masa, hannunta yanakan qirjinsa tana shafa wa Yace "gara nadage musamu Baby muma, kina ganin Fawaz ma matar sa tasamu ciki, jiya suka sakani agaba da tsokana wai bana miki horo yanda yakamata" Cikin sauri tace "su ya Fawaz din?" Yace "emana, kinga ai gara naqara himma wajan bawa fulawa ta ruwa, kusan wata uku da bikin mu har yanzu ko batan wata bakiyi bafa" Murmushi tayi tace "to menene ya Abba, ai lokaci ne" Yace "um um wannan lokacin kam toya kamata yazo, namatsu naga abinda zaki haifamin, inaso naga dana danaki" Tace "Allah yakawo masu albarka" "amin, dazu fa munyi waya da Yusuf yacemin ansaka ranar aurensa da Rafia'ah nanda wata daya" Cikin murna tace "wayyo Allah, amma naji dadi, kace zamuje Abuja biki, kokuma lagos din zamuje, daga nanma naga Anty Nadiya?" ta qarasa maganar tana kallansa Yace "duk ba daya, gobe zamu wuce saudia kuma gaskiya daga nanma Honeymoon zamu wuce, bama nan za'ayi bikin, shima Yusuf nafada masa, saide idan mun dawo sai mukai musu ziyara" "Amma ya Abba Honeymoon harya wuce wata daya?" "wasa kika dauka ko, shiyasa fa naqi koya miki Mota ma, saboda amarcin mu, nace sai nanda wata shida kafin nan kinsake murjewa, amarci ya ratsaki" ya qarasa maganar yana dora bakinsa akan kunnanta, nan da nan yafara sha, hannu tasa tarufe kunnanta, yadago da kansa ya kalleta yace "please kibari na tabbatar da mafarkina dana tabayi kwanaki" Batasan wanne mafarki yake magana akaiba, haka tasa hannu ta rungumeshi, nan take yayi ajiyar zuciya Saida yaqara yin yanda yaso da'ita, sannan suka samu suka huta, washe gari kuwa suka lula qasar saudia, saiga Nihla har wajan tuqin jirgi itada Abba, yana nuna mata abubuwan sosai, itace harda yimisu pictures ❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️ Tsawon wata daya sukayi a qasar saudia, babu abinda Abba yake sai addu'ah akan Allah yabashi yaya nagari, sunsha addu'ah sosai, ba subar kowaba, zuwa yanzu kam Nihla tafara murjewa, hankalinta Akwance yake yanzu, tunda tafara sabawa da Abba dakuma yanayin yanda yake, saida sukai wata daya da sati biyu sannan suka dawo gida, ta qara cika sosai, komai nata yasake futowa saima abinda yaqaru Wanda ada bata dashi, kana ganinta zakasan hutu Yazauna, jikinta Kamar ka latsa jini yafuto, dasuka dawo gida ma Abba baya barin ta haka kawai, kullum yana buqatar matar sa, satin su daya dawowa suka tafi Abuja gidan Yusuf Gidan mamy suka fara zuwa suka gaisa da Adala dakuma mamy, sannnan suka tafi gidan Yusuf din Abba kam amota Yazauna Nihla tashiga ciki kanta tsaye, sai sallama take kwalawa Rafi'ah tana daga cikin daki tafuto, tana ganin Nihla tafada jikinta cikin murna, anan falo suka zauna Nihla tace "ke tareda ya Abba fa nake, yana compound amota" Rafi'ah tace "kuma akan ki fadamin dawuri, bari na fadawa ya Yusuf yana ciki ai" Cikin dakin tashiga tafada masa, yafuto suka gaisa da Nihla sannan yafita yashigo da Abba cikin falon Rafi'ah takawo musu abun motsa baki, suna firarsu cikin farin ciki, kai ba zakace wani abu yataba shiga tsakanin suba Cikin daki Rafi'ah ta janye Nihla, ta dubeta tace "ke naga auren ya karbeki Nihla, sai wata uwar qiba ma dakika hada" Tace "ke wacce qiba, yanzu nefa nadan ciko, da baki ganni ba wallahi, duk na rame" Rafi'ah tace "um abin kam Babu sauqi gaskiya, ga ya Yusuf ba haquri, ke ni Tun ina kuka yanzu nadawo ma na haqura" Nihla tace "sai hakuri kam Rafi'ah, Allah dai yabarmu tareda mazajanmu" "amin Nihla, kinga wani turare da aka aikomin shi daga lagos, kiyi amfani dashi zakiji da dinsa" Tureren Nihla ta karba tace "nagode Rafi'ah" Anan gidan suka wuni, sannan suka koma gidan mamy sukayi wa su baba sallama suka tafi gida Basuzo gidaba kuwa sai wajan magrib Gajiya tataru tayiwa Nihla yawa, nan take zazzafan zazzabi Yarufe ta, Abba yadawo daga masallaci da daddare yana zuwa dakinta yaganta cikin bargo, yana yayeta yaga tana rawar sanyi Cikin sauri yace "subhanallah, menene yake damunki?" yafadi haka yana janyo ta jikinsa Idanunta ne suka fara lumshe wa tazube ajikinsa, jikinta yafara tabawa yace "zazzabi ne ai yakama ki, kode mutafi asbiti" Girgiza kanta tayi, tabude baki zatai magana wani irin akai yataho mata, cikin sauri tatashi tayi cikin toilet tafara kwara amai Shima toilet din yabita yariqe ta yanayi mata sannu, tana Dagowa tazube ajikinsa, yasaka hannu yadauko ta, ya kwantar da ita yanayi mata sannu Duk yanda yaso sutafi asbiti qin yarda tayi, yarasa menene tsakaninta da asbiti Haka ya haqura suka kwanta tana jikinta, amma basu runtsa ba, kwana tayi tana amai Da sassafe kuwa yasaka mata kayanta, suka tafi asbiti, sai kuka take masa ita batason allura Suna zuwa kuwa aka daura mata qarin ruwa, sannan akayi mata text na jini dana fitsari, ba'a dade da saka mata ruwanba bacci ya dauketa Doc. Yazo har dakin yabawa Abba sakamakon txt din, cikin sauri ya kalli fuskar Doc. Yace "Doc. Mafarki nake kokuma gaskiya ne? Kafadamin gaskiya da gaske Nihla tanada ciki?" Doc. Yace "congratulation" sannan yafice daga dakin cikin murmushi Jikin Abba har rawa yake yakira Momy da Daddy, dasu ya Usman yafada musu Ruwan yana qarewa kuwa suka Taho gida, kai tsaye taga yayi hanyar gida da'ita, ahankali ta kalleshi tace "ya Abba gida zamuje?" Cikin murna yace "gida Zan kai ki wajan Momy, daga nan nakoma nadauko mana kayanmu" Kallansa tayi tace "meyasa zamuje?" Cikin murna ya kalleta yace "kefa yanzu bake kadai bace, nakusa zama Daddy Abba, dan haka wajan Momy Zan maida ke mudinga baki kulawa harki warware" Murmushi tayi, batace masa komai ba Yace "kinyi shiru" Cikin shagwaba tace "ya Abba ancefa haihuwa da wahala" "waye yafada miki? to wasa suke miki" Tace "Allah da gaske ya Abba?" Yace "baki yarda ba ko?" Murmushi tayi tace "um um" Babu Wanda yasake magana har suka qaraso gidan cikin part din Momy, Momy na zaune afalo ta gansu sun shigo, tace "ashe baqi ne dani yau, sannu Nihla, zonan ki zauna" Nihla ta kalli Abba, yasakar mata wani irin murmushi yana kashe mata ido daya, karde ya Abba harya fadawa Momy komai, tunanin tane ya katse lokacin da Momy take cewa "Allah yaraba lafiya, zoki zauna kinji" 🤣 Zama tayi, shikuma Abba ya kalli Momy yace "Momy, zanje nadebo mana kayanmu, mun dawo gida kenan saita gama warware wa zamu

Chapter 23 of 24