Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
suka samu fifikon daraja akan mata. Amma kuma wannan baya nuna cewa su matan ?as?antattune kokuma basuda daraja. A'a akwaima matan da sunfi mazan daraja nesa ba kusaba kai akwai mace guda Waya wadda matsayintama yafi na mazanda suke rayuwa a duniya ayanzu dukkansu. Kukaranta ?issar Maryam mamar Annabi Isa (AS) sadda aka haifeta se mamarta take cewa ai namiji ba kamar mace ba, tanuna bataji daWiba dan ta haifi mace se nan take ALLAH yace shi yafita sanin abunda ta haifa, sekuwa gashi ya bayyana cewa wannan macen da ta haifa tafi duk mazajenda take tunani. Kaga kenan kasancewa mace ba aibu bane bakuma nakasu bane. Sannan Kaduba Nana Khadija uwar Muminai kuma kaduba Asiya matar Fir'auna kaduba irinsu Sayyidatuna Fatima ga irinsu Aisha dasu Ummu Shuraikh wadda saboda karfin walittakarta daga Aljanna kai tsaye aka miko mata ruwa tasha ta koshi, shin kanada wani namiji a yanzu wanda zakace yafi waWancan matan daraja? Dan haka babu shakka maza da yawa masu wanan a?idar suna kan kuskure, amma su sani kasancewa mace ba aibu bane bakuma gajiyawa bane, illa iyaka aduba tsoron ALLAH kawai da takawa, sannan idan kaduba sharhinda malamai sukaiwa hadisinnan na ANNABI (s.a.w) dayace ayiwa mata wasiyya da kyautatawa dakuma hadisin wanda ya raini mata biyu zuwa sama zasu kasance masa garkuwa tsakaninsa da shiga wuta, to waWannan hadisan sun kore abunda mutanenmu suke faWa, kuma su tabbatar da cewa mata sunada daraja, kuma suna daga cikin waliyyan ALLAH, sannan kuma ba kaskanci bane kasancewar mace, sannan kuma idan mace taji tsoron ALLAH to zata iya fin maza daraja. Malamai irinsu Zahabi idan kaduba Siyaru A'alamin Nubala yakawo tarjamar manyan malaman hadisi mata kuma shima daga cikin malamanshi akwai mata sunfi hamsin, sannan acikin Mizanul I'itidal yana cewa ba,a samu wata mace ba wadda tayiwa ANNABI (s.a.w) ?arya, dan haka inkaga mace malamar hadisi to amintacciyace, ba'a tuhumarta da yiwa ANNABI ?arya. Kai malamai dayawa sun ambaci falalar mata a wajaje daban daban saboda haka zamantowa mace babbar darajace matukar akwai imani da ta?awa, kuma acikin magabata akwai waWanda har raba dare suke suna ro?on ALLAH akan yabasu ?a?a mata yabasu ikon musu tarbiyyah, wani kuma zuwa yake cikin danginshi yaro?i su bashi ?a?ansu mata domin ya rainesu, dan yasani cewa macece zaka raineta dandanan kasamu gidan aljanna, dan haka mata sunada falala sosai kuma duk mutuminda har yagama haihuwa be haifi maceba to yakamata ayi masa jaje. Amma koda ace mutum aduniya ?a mace guda Waya tal ya haifa to wannan aimasa barka matu?ar ya iya jure tarbiyyarta. Mata babu shakka a musulinci sunada daraja sosai inhar sukaji tsoron ALLAH, sannan kuma duk wani malaminda kasani ya shahara a duniya to inka bincika zaka samu cewa mata sunyi ?o?ari sosai a wajen tarbiyyarshi, hatta mamalan da suke karama juna sani daku anan idan da ace andaka ta iyayenmu mazane banda matan to da bamuzo kan wannan matsayinba. Kuje kuji tarihin Shafi'i mana ko Malik ko Abu Hanifa da Ahmad binu Hambal cikinsu wanene mace batai masa tasiba akan iliminsa? Imamul Bukhari albarkacin mace yazama abunda yazama a babin hadisi, hakaman Sibawaihi a fannin nahwu ya gagarane albarkan Mace. Ibnu Taimiya kuwa ai Taimiyar ma macece ba namijiba dan haka mata sunada tasiri sosai da amfani a rayuwa kuma duk wani wanda kaganshi a duniyarnan yana ?afafa da tun?aho to arzi?in macece, dan haka mata suma mutanene kuma banda sadaki da ciyarwa babu abunda maza suka daramu dashi. Amma kuma saurin kai mutum aljanna da saurin kaishi wuta to babu kamar mata, abu kaWan zakaiwa mace ka samu aljanna kuma abu kaWan zakayiwa mace katafi wuta. Kuma ana iya gane nagartan namijine tayadda akaga yana kulawa da matarsa da ?a?ansa Abba .  Wlhy duk gaskiya kika faWa Hauwa'u, nima son zuciyane ya lulluSe ganina da jina, Yagana dolene na gode muku matu?a keda yahya, ALLAH ne gatana kune gatana, kune kuka tsaya tsayin daki wajen ganin tarbiyyar ?a?ana da haWuwar kawunansu a waje Waya, ku kun kasance mutanen kirki ababen alfahari da kwaikwayo ga kowanne mutum, duk wanda ALLAH ya bama ?ya?y?yawar zuciya irin taku yagama cin ribar duniya da lahira, dan girman ALLAH ku gafarceni akan kurakuraina kuda ?a?ana, wlhy nayi nadama nayi nadama matu?a...... Daga Umma har Uncle yahya dasu Jiddah kuka suke suna faWin sun yafe masa, suma ya yafe musu.  Ba kuyimin laifin komaiba wlhy, koma kunyi mini na yafe muku tuni . Wannan rugun tsumi ya mantar da Jiddah Aliyu dake ?ofar gida, wanda shi tunima ya gaji da jiranta yashigo soron da nufin yin sallama, sai yaji kukan jiddah tanama Abba nasiha, hakane yasashi fahimtar akwai matsala kenan, saiya juya dan wannan ba huruminsa baneba ai. Haka Jiddah ta yini a gida cikin ?an uwanta batajin daWi, awararma datasaka Walida ta sayo mata tanaci sai Amai, sosai tabasu tausayi sukaita jera mata sannu, data motsa Abba zaice  Sannu Jiddah kinji, ALLAH ya rabaku lafiya . A yau kam duk wanda ka kalla a ?an gidan su jiddah zaka fahimci suna cikin tsantsar farin ciki, komai suna yinsa cike da walwala, gasu ga Abbansu a inuwa Waya suna hira da dariya, abinda bai taSa faruwaba a tarihin gidan. Sai dare Aliyu yazo yaga Abba ya Wauki Jiddah suka tafi, saida ya kaita gidan malam ganin Muhammad da Maimuna sannan suka wuce gida. ('('('('('('('('('('(' Haka rayuwa taci gaba da tsabagen gudu da sauri, Jiddah nata rainon cikinta, ga soyayya da take samu ga mijinta mai tsayawa arai da ruhi, dolene ka gansu suyi matu?ar birgeka sosai. Watan Maimuna biyu a gida tadawo, yaronta yayi Sul-Sul dashi tamkar ta bani=??. Tunda suka dawo Wawainiyar Muhammad ta koma ga Jiddah, idan ka gansa hannun Maimuna nono zaisha kokuma barcin dare, hakanne yabama Aliyu da Maimoon Winsa damar cin soyayyarsu da kewar juna da sukayi. Abba ma dai jikinsa Alhmdllh, dan zamu iya cewa ya warke sarai, sai dai kuma baya koda iya mi?ewa, ko yaushe yana cikin wheelchair zaune, itace ?afafunsa a yanzu, idan kaje gidansu Jiddah saikaga dukya canja saboda kwanciyar hankali takuma samuwa, sai dai matsalolin yau da kullum da baza'a rasaba. Muneer yana wajen Umma, ta kama ta ri?e tamkar nata, yayinda duk gidan suka Wauki son duniya suka Wora masa. A wanan yanayinne kuma aka shiga hidimar bikin zarah da mijinta Nazeer. Su Jiddah kirjin biki, ga shagali ga ciki daya fito sosai kowa na gani, sai dai tanata kumshe abinta a hijjab kar a gani, dangi abokan wasa kam suka tasata gaba da tsiya, itadai nata murmushi, saisu Aunty Nafisa ne ke rama mata. Wannan karonma Uncle yahya shine yayma Zarah komai, dan Abba yace basuda uban daya wuce Uncle yahya, shi hotone a garesu, bai isa zuwa rana tsaka ba yace zai wata fiffika akansu. Ansha biki aka kai amarsu Zarah gidanta tana ti?ar kuka, hakama su Jiddah na tayata a gefe. Kwanaki biyu da gama bikin Jiddah Mutuwar hajia deluwa ya baje gari, koda Jiddah taji sai da taimata Addu'ar samun rahmar ubangiji, Walida tace,  Tab, sannu yaya Jiddah, wlhy kinada zuciya mai ?yau, duk abinda tai miki amma kike mata wanan doguwar addu'ar haka? . Murmushi kawai Jiddah tayi bata iya cewa komaiba. ('('('('('('('('('('(' Lokacin da cikin Jiddodon Uncle ya cika watanni goma cif ta haifo Wiyarta mace santaleliya, murna a wajen ya Sheikh da Maimuna ba'a magana, hakama su Umma da sauran dangi, ranar suna yarinya taci suna Maryam, akasha walima da daddare. Washe gari Jiddah tadawo gida wanka cikeda kewar Wanta Muhammad da ya Sheikh Winta da ?ar uwarta Maimunatu. Sosai Umma ta tsaya akan kula da jiddah, yanda Abba ke nunama Maryam soyayya har mamaki take basu, ko yaushe yana mamu?e da ita, ko kukanta yaji yata faWa kenan wai sakacin Umma da Jiddah ne, su dai su Umma sai dai kawai suyi dariya. Ahaka Jiddah tagama wanka ta tattara ta koma ga ya Sheikh Winta, aka Wora soyayya daga inda aka tsaya, yayinda dukkan kulawar Maryam takoma wajen Maimuna itama. Haka rayuwa tacigaba da shurawa cikin amincin ubangiji da rahamarsa, wataran aji daWi wataran ayi kuka. *_BAYAN WASU SHEKARU_* Rayuwa ta shura, gidan Sheikh Aliyu Abdul-ra'uff maina yazama na ?a?a da al'umma, yanzu kam shine magajin malam Win na gaske, dan ALLAH yayma malam rasuwa shekaru uku kenan da suka wuce, hakanne ya saka girman malma da hidimarsa ga al'umma duk ta dawo kan Aliyu. A yanzu haka akwai ?a?a tara a gidansa, maimuna nada biyar. Muhammad, Ai'sha, Hauwa'u, Umar, Aliyu. Jiddah nada huWu, Maryam, Maimunatu, Abubakar, Usman. Rayuwa mai cike da tarin farin cikice ke gudana a gidan ya Sheikh, ga girmama juna da sanin ha??in zaman tare, duk sun zama manyan mata, dan daga Maimuna har Jiddah sunyi ?iba tamkar ba suba, sun zama iyaye alamun girma duk ya bayyana a garesu. A yanzu haka suke ri?e da islamiyyar mata ta ?ofar gidansu, yayinda suma basu zauna hakaba, suna neman ilimi a wajen mijinsu ga kasuwancinsu na hijjabai da sukeyi da jallabiyoyi daga ?asar saudia, wanda Aliyu ne yay musu wanan hanyar. Rayuwar gidan na tafiya dai-dai gwargwadon iko, ba wasu tarin kuWine dasuba, babukuma talauci na an shiga uku an lalace. ************ ?an gaten su Umma ma masha ALLAH, tuni Walida ma tayi aure, yanzu haka dagasu sai Munner daya zama saurayi, yanata karatunsa Sangaren shari'a, tsufa sosai ya kama Abba da Umma, musaman ma Abba da abin ya haWa da lalurar rashin tafiya, dan har yanzu a Wheelchair yake yawo. Shida ?a?ansa kam sai sambarka, dan sune ke ri?e da gidan yanzu, cinsu shansu suturarsu shida Umma da karatun Munner du ?a?ansa matane keyi, bai nemi komai ya rasaba dai-dai gwargwadon iko. Shiyyasa lokuta da dama yakan zauna yayta kuka idan ya tuna taSargazar da yayi na butulcema ALLAH, duk sanda wani acikin ?a?ansa yazo gidan sai ya maimaita neman gafararsa, hakama Uncle yahya. Shidai saidai yace masa dan ALLAH abar tuna abinda ya wuce, komai ya wuce ai yanzu. Shima Uncle yahya yazama dattijo sosai, furfura dukta taso masa, yaransa sun girma sunata Wawainiya dashi harma da Abba, sanan sunata zuminci dasu Jiddah abin gwanin sha'awa. ('('('('('('('('('('(' Sheikh Aliyu maina kishin giWe a falonsa yana kallon wani program a Sunnah tv, yayinda Maimuna da Jiddah ke gefensa suna tayasa hira da kallon program Win suma, daka gansu zaka fahimci tsantsar soyaya da kwanciyar hankalin dake tattare dasu, zukatansu fayau suke babu nukufurcin kishi mara ma'ana, hakama adalin mijinsu kulawarsa tana akan kowaccensu. A gabansa juk ne na kunin aya da yake dorawa.=?J?=?9? yarone da bazai wuce shekara 8 ba, ya shigo da kuka hannunsa ri?e da litatafai, yana sanye da Uniform ruwan ganye masu haske. Harya shigo ya koma da baya danya tuna baiyi sallama ba, daga Sheikh Aliy harsu Jiddah babu wanda yamasa magana, saida yakoma yayo sallama suka amsa aka bashi izinin shiga sanan ya shigo, har yanzu kukan yakeyi. Kai tsaye wajen Maimuna ya nufa ya faWa jikinta yana faWin  Ummina kinga Yaya Umar yasaka yaya Muhammad ya dakeni . Maimunatu tace,  Duka fa auta? A lallai yau babu maicin abinci a gidanan tunda aka dakarmin Auta, kai har Abbu bazamu yima maganaba shida Ammi . Baki Jiddah ta taSe tana mi?ewa da faWin  Sai kukam ku?i ci Ummi, kema kinsan tsokanar Usman da hana bakin mutane zama shiru, aini yayama baimin dai-daiba dabai barka a ?ofar gida ka kwanaba ya kullo mana gidanmu . Ta ?are maganar da hararar Usman dake lafe jikin Maimuna. Murmushi Aliyu yayi shidai, rayuwar matansa na birgeshi, baka isa banbance ?ayan gidan na wanenenba idan har ba'a faWi makaba...... Sallamar Muhammad daya zama Wan saurayi dan kusan shekararsa 22 yanzu ta katsesu, daka gansa kaga cikakken Ustazu, ga tsananin kamanninsa da Aliyu sun fito Saro-Saro. Jiddah ce ta amsa masa sallamar tareda bashi izinin shigowa, tunda ya shigo Maimuna ke dalla masa harara. Murmushi yayi yana sunkuy da kai, cikin muryarsa mai sanyi da batada maraba data mahaifinsa yace,  Afuwa Ummi, wlhy autanki ne bayaji, ki dinga bashi ruwan al'awa kozai dai-daita, muna karatu amma sai tsokanar ?a?an jama'a yake..... Jiddah ta katseshi da fiWin,  I shurunka yarona, itama ai tasan halin abunta, ni sonaima kabarsa can ?ofar gida ya kwana ai .  Wai Ammi ashe yau Ummi zata hanani tuwo kenan a gidanan, gara dai mu lallaSa ko Abbu? . Aliyu datun Wazun yake musu dariya ?asa-?asa yace,  Da gaskiyarka babban yaya, mu lallaSa dai Ammi, kar Ummi ta turamu bayan ?ofa akan wannan autan nata sarkin shagwaSa . Maimuna tace,  dakun taimaki kanku kam . Dariya duk suka Wanyi, Usman ya sakko daga cinyarta yakoma wajen Aliyu ya zauna jikinsa,  Abbu! . Aliyu yace,  Na'am autan Ummi ta samune? .  A'a Abbu bata samuba, zance maka dai nama ha?ura na daina kukan, shima yaya Umar Win na yafe masa . Rungumeshi Aliyu yayi tareda sumbayar goshinsa,  Yauwa autan Ummi mai halin manya, ai haka akeso, yanzu kaima kaje ka bama yaya Muhammad hakuri, kace bazaka sake rashinji a ajiba .  To Abbu . Gaban Muhammad Usman yaje ya durkusa,  Yayanmu kayi ha?uri kaji, kaga ALLAH yana tare da masu hakuri, indai nine zan dinga jin magana insha ALLAH, na daina tsokanar kowa a aji . Muhammad ya ajiye littatafan hannunsa ya Wauki Usman ya Waga sama yana nufar kofar fita da faWin  yawwa Autanmu, ALLAH ya maka albarka kaji .  Amin yayanmu usaman ya faWa shima suna gab da fita...... Da sauri Aliyu ya dakatar dashi ta hanyar kiran sunan Muhammad, hakanne yasaka Muhammad amsawa ya juyo,  Na'am Abbu .  Inasu Maryam suke? Banace kadaina shigowa gidaba sai kaga sun shigo? .  Afuwan Abbu, na biyo Usman ne dama amm...... Sallamar sauran yaran ta hanashi ?arasawa. Maryam da Ai'sha kusan kansu Waya, sun zama ?an mata masha ALLAH, sai Hauwa'u (Noor) da Maimoon (Amatallah) suma kansu Waya, sai sauran yaran maza Umar, Abubakar, Aliyu, yaran gwanin sha'awa, atare suka durkusa suna gaida iyayensu, dan tasowarsu kenan daga makarantar dare dake a ?ofar gidansu. '?p?>?p?>?p?>?p?=؃?????????] ` ?` Da 2c d hd nd |e ?e ?f `h lh i j k ?k ?k ?k ?k ?l ?m dn ?o \p ?q dr ?r ??????????????????????????????r jt ? b? x? ?? ?? ܞ ޞ ?? ?? ?? ?? ?? ?? d? f? h? ?? ??????????????????????????????? ?? ?? ?? ? j? l? n? p? ?? ?? ?? ?? ?? N? P? R? T? ?? ?? ? ? ? ? ?? :? ܪ ު ?? ? ?????????????????????????????? (? v? L? ?? ?? 4? ķ ?? ?? ?? ? ? @? B? `? r? 2? *? ?? ?? 0? ? B? ? ?? ?? V? ?? ?? ??????????????????????????????? ?? ?? ?? ? 8? L? ?? z? Z? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? N? ^? v? x? ?? ?? L? "? $? &? n? ?????????????????????????????n? p? r? ?? ?? |? ?? z? ?? X? ?? ? ?? ?? ? ? p   ? V ? ? ? ? H z ?  f ?????????????????????????????f F ? ? \ ^ n p ?  . 0 2 ? ? ?  J z ? ? ? ? | ~ ? ? ?  $ ?????????????????????????????$ & x z ? ? ( * B D ! ! ! N! P! R! T! ?! " " " " L" N" P" R" ?" ?" ?" ?" ??????????????????????????????" ?" B# D# ?# ?# ?# ?$ ?% ?& ?' ( B) ?) ?) ?) ?+ ?, x. ?. / ?0 x1 d2 ?2 ~3 ?3 ?4 ?7 ?7 ??????????????????????????????7 ?9 ?: ?: ?; ?< ?= ?> V? h@ dB >D VF ,G H &I ?I ?J $L ,M ?M jO ?O nP ?P rQ ?Q ?R ?S nU ?????????????????????????????nU pU ?U ?U &V ?W ?X ?Y jZ [ 8\ ?] ?^ ?_ Hb ?b ?b ?c (d Pe g pg ?j ?k ?k :m \n ?o q Zs ?????????????????????????????Zs 6t ?u ?> ?> ?> ?> ?> ?> ? ? (? @ *C fF 8K ?N 8S LU xV XW X dY fY ?^ ?^ ??????????????????????????????^ Vd Xd pd rd ?m ls ns ?u ?v ?w ?x `y by dy fy hy jy ly ny ?y z z z z Xz Zz \z ^z ?z ??????????????????????????????z ?z ?z ?z ?z N{ P{ ?{ ?{ ?{ ?}  b ? P? ?? \? ?? ?? ~? ?? ?? ?? ؐ ڐ ?? ?? H? J? L? ?????????????????????????????L? d? f? h? ? @? H? ?????????????????????????????H? ?? ? ?? ?? ? ?? X? ? ? ? ?? 8? 6? T? ?? >? ?? r? .? ?? ?? b? ?? ,? .? 0? ?? ?? ?? ??????????????????????????????? ?? ?? ? ? T? ?? ?? ? J? L? ?? ?? ? ? `? b? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ??????????????????????????????? ?? ?? ?? ?? ?? ?? (? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? d? f? h? j? ?? ?? ?? ?? ? ?? ,? z? ?? ??????????????????????????????? @? ?? f? h? v? x? ? ?? ?? ?? `p????F? $ P .????.0<?????????????????????????????<:&>8B?B?C?E?E?GdIzJ|J?J?J?LPNR?S`U$V&V8X?X?X?X?X?X?Z?[??????????????????????????????[f]?^?_?_?_?_?a?b,c?f?g?ghh?kJm?mbodofo~o?o?r?sju\v?w?y?z??????????????????????????????z?|?~?????V?$???\?Ѕ??X??????????\?ƍȍʍ̍΍????????Ԓ ?????????????????????????????? ?D?f???̓?:?l???Ȕ??*?P?~???ܕ??T?V?X?Z?.?0?2?????̚ ?J??????????????????????????????J?z?›ě????|?~?؝ڝ???$?&?x?z?????(?*?B?D????N?P?R?T????????????????????????????????????.?@?D?F?X?b?d?h?j?????????????????????????????????????????????????????????????gd?8????@?ܪ?2?4?????V?X???????T?V?X?Z??? ? ?V?????d??????????????????????????????gd?8?d?????,?.???????,??????????gd?8? (??/ ??=!??"??#??$??%????? ??s?????????666666666vvvvvvvvv666666>666666666666666666666666666?6666666666?666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62????&6FVfv??????2(??&6FVfv??????&6FVfv??????&6FVfv??????&6FVfv??????&6FVfv??????&6FVfv??8X?V~???????? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@?? 0@PJ_HmH nH sH tH F`??F Normal$a$KH_HaJmH sH tH DA ???D Default Paragraph FontVi???V 0 Table Normal :V ?4?4? la? (k ???( 0No List PK!????[Content_Types].xml???N?0E?H???-J??@%?ǎǢ|?ș$?ز?U??L?TB? l,?3??;?r??Ø??J??B+$?G]??7O٭V???c:???E3v@?P?~??D?s? |??w?v? 6? ????,??? ??V'?A0Gu]?m4wԂ???l?,???X?????Q ,?$?1?A?K?Y?i?u?????O?~?:?H????? 84G?MVNf?t??????"?خ????H???*?a( ?$=?J?Y g?u ??f???q???????[??& z?#j3?G?RY f:w?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?????????????????????????????????[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?8?@???????????0?( ? ??B ?S ???? ?? !"(EGHOPVWYv{|?????????????????????????????????!$,-38ABDEIdjkstxy|}???????????????????????????????? &'/023=>ABEKQU]aghn??????????????????????????????????????? %&*+/07CEFJKPY]^cgklpqxz}~????????????????????????????"&+46>@JMQUVXY]^ctxy??????????????????5:? F Q S &? S? W? s? x? y? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? 8? WY???5:W[? F x y ? ? 8? 33333? ? &? E? R? ? 5? 8? ??8??0?6? 8? ?@?5? 5? 5? 5? p !"013567AB?U?V[f[g[k[m[?[?[?[?[?[?[?[?[?[?[?_?_???????????? u(u)u7u8>?CE]^FcFdGsGuGyGz\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?9?9?9?9?????????F?F?F???????????? ? FFF!F"?3?6?@?A?B?CNGNHcMcNcjcn%r%s u v5?5?F?F???F?F?????o?o?o?o?o?o?o?o?o?o?o?o?o ooo 0 1 ? @ D FFMFOFP`U`V`X`Y`w`x`z`{q?q?q?q?q?q?q?q?q?q?????????????????????? ?!?%?(G0G1?8?9?=?>=P=Q=Y=Zfgorxy}~????????4?4?4?4?4?4?4?4?4?????????T?T?k?k?p?p?p?p???? ? ??????)?*F0F1?2?3?8?9?=???@?N?O?P?r?s?{?}???????????????X?X?F?F?F?F?F?F?F?F?F?F?r?r?r?r???????? ? !%'-.02378FEFFFHFIFTFVFWF^F_7{7|7?7?7?7?F?F?F?F?u?u?????????????????????????F F FFFFFFFF FNFOFYFZF]F_?h?i?s?t?v?wޓޔޕޗޚޝޢިީޫޭޮޯ޹?????????????????????????????'?(6? ?@??,@?,?\@?<?|@?@?D?F??@?R??@?h??@?z??@???@???L@??????@????@???@?? @??$@?&?P@?:?x@?@?B??@?L??@?V??@?f??@?n??@?t??@???$@???4@???\@???h@????@????@????@??????@????@????@????@??? @? ? @??,@?&?P@?,?\@?8?x@?D?H??@?N??@?V??@?Z??@?f??@?r??@?~?@???0@???H@???P@???\@???l@????@????@????@????@? ? @? ?D@?$?L@?0?d@?:?x@?F??@?V??@?b??@?h??@?|??@??? @???0@???l@????@????@??????@????@????@??@? ?@???4@?J??@?N?T??@?X??@?b??@?f??@?l??@?v??@??? @???d @???? @???? @???? @???? @???? @???? @?? @??( @??D @?(?T @?.?` @?:?x @?F?? @?P?R?T?? @?l?n?r?t?? @?x?? @??? @??? @???P @???p @???? @???? @???? @???? @?????? @???? @?? @?? @???0 @??8 @?*?,?\ @?P?? @?Z?? @?`?b?? @?p?? @?v?x?? @?|?? @???$ @???0 @???@ @???P @???\ @???? @???? @???? @???? @??@???$@??<@?"?L@?,?\@?0?4?l@?:?x@?J??@?N??@?\?`??@?j??@???@???$@???8@???L@???X@???l@????@????@??????@??$@??<@?&?P@?,?\@?4?l@?:?x@?>??@?F??@?z??@???@??? @???8@???P@???X@??????@?????????????????????$@? ? ?& ?* ?6 ?8 ?< ?@ ?F ??@?J ?P ?Z ?r ?v ?? ?? ?? ?? ?? ??@?? ?? ?B ??Unknown????????????G??.?[x? ?Times New Roman5??Symbol3.? ?.?[x? ?Arial;???(SimSun?[SOA?Cambria Math ?p?h ??؈??y?h? ???y?h? ?!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0 0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0 0 000000Y?[?]????;?[??????????0*? *? J?p??)?? $P??? ??????????????????'*22!??zc ??PLATINUM RADIO 91.1?? ?????Oh??+'??0`??????? ??  ( 4@HPX? Normal.dotmPLATINUM RADIO 91.12Microsoft Office Word@F?#@?ҝ???@??????y?h?? ??՜.??+,??0? hp|??? ???? ? ??? *?   Title  !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Root Entry???????? ?F@?$????1Table????????? <WordDocument????????*SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8?????????????CompObj????????????r?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ???? ?F Microsoft Word 97-2003 Document MSWordDocWord.Document.8?9?q

Chapter 31 of 31