Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
saboda wani jiri dayakeji yana Neman kwasarsa. hakance takuma kasancewa a gidan Alhaji Garba, dan gaddama suka kwaso suka dire akan ba Jiddah data zauna a gidan baceba, yayinda Ashir keta rantsuwa da ALLAH itace. Alhaji garba yace bai yardaba saiya bincika. Yayinda wancan cakwakiyar ke faruwa a Najeriya Su Jiddah suna can suna gudar da Umrah a Makkah, tareda zagayen guraren tarihi domin k'arin ilimi, yayin da daga baya kuma suka tattarasukak nufi Birnin Madina. Kwanansu bakwai a Madina Gari Mai tarin Ni'ima da dad'in zama, Wanda duk muminin daya shiga baya fatan yaga ya fita, kuka dai Jiddah ta shashi yayinda taganta gaban kabarin MANZON ALLAH (S.A.W) da ahalin gidansa. Ranar jinta take wata iri daban tamkar ba itaba. Duk inda yakamata suje wajen tarihi malam Abdul-ra'uff shine jagoransu, itadai Jiddah tana k'ara mamaki Ina Aliyu ya shiga?. Gaba d'aya kwanakin su Jiddah ashirin Cif da tafiya suka juyo k'asarsu ta haihuwa Najeriya cikeda farin cikin d'umbin nasaarorin da suka k'unso............. '???p?_* *_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?????

Chapter 14 of 31