Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
masa kud'in tana fad'a masa abinda takeso, lokacin daya mik'o mata hannunsa yad'an ta6a Nata kad'an sai kawai tai baya jiki Na rawa, bai ankaraba kawai yaga ta zuba da gudu tabarsa rik'e da yis. Mamaki da al'ajab suka kamashi, dan haka yabiyota yana kwala Mata Kira, amma ina gudu take iya karfinta. Umma Na gyara mata wutar sai kawai gani tai ta shigo a guje, tana tambayarta lafiya amma bata sauraretaba ta afka d'aki. Umma na shirin binta Sama'ila mai shago ya rabga sallama daga soro. Wata razananninayar k'ara jiddah ta fasa tana toshe kunnenta. Tuni hankalin Umma ya tashi, dan ita tashagala Jiddah ta samu sauk'i sosai, dan tadad'e batai irin wannan firgitar mai karfi hakaba. Jikin Umma na rawa ta lek'a dantaga wake sallama, ganin sama'ila saitake tambayarsa komi yafaru da jiddah?, iya abinda ya sani ya sanar mata, sannan yabata yis d'in ya juya. Dole Umma ta kira Uncle yahya a waya, babu shiri yabaro kasuwa, tsayawa yay suka taho da malam alfah. Tunda suka shigo gidan malam Alfah yaga halin da Jiddah take ya girgiza Kai kawai. ?yahaya inaga yakamata mukai Jiddah wani waje, bak'in aljanin da suka had'ata dashi yanada matuk'ar naci, tunda munyi namu ba'asamu warakaba yakamata mu gwada wani wajen kuma nakega?. ?Malam duk yanda kace haka za'ayi, mu mun aminta dakai d'ari bisa d'ari, Kai Ubane a garemu, ko bama kusa zaka iya zartar da komai akan jiddah?. ?Nagode da wannan karamci, yanzu ita mahaifiyar tata saitai k'ok'arin fidda mana ita zuwa mota?. Da k'yar Umma ta iya fidda Jiddah, daga k'arshema saida taimakon Uncle yahya, aiko Jiddah sank'ame musuma tayi amota. Tafiya sukayi sukabar Umma a gida............ '???-?jiya kwace kodai Abba zakarine ya biya bashin da ake binsa dani=??=??, wani uzirine ya tasomin batareda Na shirya masaba=??, messages d'in PC ma sai yanzu zanje Na amsa mukusu tun kusan Na kwana uku?& @&, wad'anda suka turo kumin afuwa yanzu Zan amsa insha ALLAH.>??_* Ina fata duk kuna lafiya?. *_ALLAH ka gafartama iyayenmu._*=?-?=?O???

Chapter 12 of 31