irin hakaba, balle ace sukad'aine a waje. Muryarta Na rawa amalar tahowar kuka tace, ?Inayini??.
Murmushi yayi yana sakar Mata hannu, sai dai a k'asan ransa yana mamakinta, yanda take masa bai Kama da wadda tata6a aureba, a 6angaren ciwonta kuma Alhmdllh sun sami mafita ai, duk da bazasuce tadawo normal ba lokaci d'aya, ciwo shike shigar Bawa a lokaci d'aya, sauk'i kam sai a hankali.
Kallonsa Yakuma maidawa kanta, tana sanyane cikin lifaya orange da d'igo-d'igon blue, ga ainahin kitson bare-bari akanta, saita koma masa kanuri sosai, ?Kibar kukannan haka dan ALLAH, kingama kanki ciwo yakeyi harma da zazza6i, tashi ki canja kayanki nakawo miki magani kisha?.
Baijira amsartaba yatashi yafita, kukanta tacigaba da rairawa itako, babu abinda kecin zuciyarta sai kewar y'an uwanta da Ummanta, jitake tamkar tayi tsuntsuwa ta koma garesu. Harya dawo bata motsaba balle ta canja kayan. Baice Mata komaiba ya ajiye kofin hannunsa daketa turiri da magani.
Akwatin da aka kawota dashi ya bud'e, kayantane na sakawa sai kayan barci kala uku a sama, ta farko dai tacika k'ank'anta, sai d'aya kuma wando da rigane, amma sunda kauri, suya fido ya maida akwatin ya rufe yadawo bakin gadon ya zauna kusa da ita sosai.
Jitai kawai ya d'agota ya sakata a jikinsa, duksai takuma daburcewa, baice da ita komaiba yafara warware lafayan jikinta, blue d'in rigar ciki mai dogon hannu databi jikinta ta bayya, saurin kare k'irjinta tayi, dan rigar sosai ta fidda surarta, Sheikh Aliy yay murmushi mai sauti dayin magana cikin rad'a, ?Ah Qurratul ain bar wahalar 6oyewa, narigada nagani?.
Ba k'aramin kunya tajiba, dan haka tayi sarin k'udundune jikinta tana gyara lifayar.
?Yi hak'uri wasa nake banga komaiba, tashi ki canja kayan kisha magani ki kwanta ki huta, kinga har d'aya tayi, nanda minti uku kuma zan dawo nacanja miki da kaina idan bakiyiba?. ?yana gama fad'a yatashi ya fita?.
Dak'yar ta iya sakkowa a gadon, tabud'e akwatin ta d'auki hijjab sannan ta d'au kayan barcin daya d'akko tashiga bayi.
Kusan mintuna goma ta fito hannunta rik'e da kayan data ciren, Aliyu dake zaune ya d'ago ido yana kallonta. Tsaye tayi akusan tsakkiyar d'akin takasa k'arasowa, taa duk'ar dakanta dan sai yanzu ta ganshi.
?Na tasone??. ?yafad'a yana k'ok'arin mik'ewa?.
Da sauri ta k'araso har tana had'awa da sassarfa, shi abunma dariya yabashi, amma saiya danne yay guntun murmushi kawai.
Kayan ta d'aura saman akwati kafin tazo ta zauna a k'asa saman kafet d'in dake jikin gadon.
Shima sakkowa yay ya zauna kusa da ita tareda bata tea d'in, kanta dake duk'e ta girgiza masa alamar ta k'oshi.
Hannu yasaka ya d'ago ha6arta, ta lumshe idanunta dan batason su had'a idanu, saukar la66ansa kawai taji a bakinta, dan haka tai masifar rikicewa, jikinta yahau rawa tana yunk'urin zamewa amma babu dama.
Cikin sauke numfashi ya janye bakinsa yana fad'in ?To Yaya zakisha yanzu kokuwa nakuma wani abun.......?
Da sauri tace, ?Zansha d'in?.
Dariya taso kufce masa yanada yaga tayi da fuska, ga hawaye Na tsiyaya kamar anbud'e fanfo, jikinta kuwa banda tsumar tsoro babu abinda yakeyi. Kofin yakuma d'akkowa yabata, babu musu ta amsa tafara sha, dayake babu zafi sosai dandanan tasha da yawa sannan ta ajiye, bai takura mataba yabata maganin da saida akasha fama sannan Tasha, dan Jiddah batason magani sai dai dole, daka bata magani gara kaimata allura a wuce wajen kawai.
?Tashi ki kwanta to?.
Batayi musuba ta mik'e tahau gadon ta kwanta a mauk'ar takure, addu'a yay Mata ya tofa a hannunta ta shafa, shima ya tofa mata yana fad'in ?ALLAH ya tashemu lafiya Amarsu?.
Itadai Jiddah kanta kad'ai ta iya d'aga masa ta lumshe idanu, shikuma yamik'e ya fita harda kashe Mata wuta tamkar gaske. Ganin haka yasata sauke nannauyar ajiyar zuciya da fad'in ?Alhamddllh? a fili..
Aliyu dake tsaye bai fitaba yana jinta saiya Saki murmushi. Baiyi motsiba yanda zata jisa, soyake saitayi barci. Cikin sa'a kuwa yaji numfashinta yafara sauka a hankali alamar tayi barci, dan tattare take da gajiya, ga rashin samun barcin da tai Na kwanakin bikinnan da damuwar mahaifinsu.
Wayarsa ya Ciro a aljihu ya danna, da hasken screen d'in yay amfani yataka zuwa gaban gadon a hankali.
Yaja kusan mintuna uku yana k'are Mata kallo dukda acikin hijjab take, kafin ya sauke numfashi tareda zare Mata hijjabin cikin dabara shima ya zagaya d'ayan gefen ya kwanta yanda bazataji motsinsaba balle ta farka..
('('('('('('('('('('('
H a j i y a d e l u w a N a h a k i m c e a f a l o t a r i n g a j i n s h i g o w a r m o t o c i a n a r a b g a b u d ' a , m a m a k i n e y a k a m a t a , t a m i k ' e c i k e d a m a s i f a r m a k ' w a f t a s u n t a k u r a m u s u , h a r d a c e w a k o m a U b a n w a y e y a h a i h u s u k a t a k u r a m a k u n n u w a n m u ? . J i n h a y a n i y a r t a m k a r a cikin gidantane yasata lek'awa Mamaki ya kamata matuk'a ganin a harabar gidansunefa, jikinta har 6ari yake ta fito, Cikin daka tsawa tafara tambayar y'an kawo amarya, ?Kai lafiya kuka cikamin gida da ihu? Kodai 6atan Kai kukayine??.
Wata hamshak'iya a cikinsu ta daddage ta callara gud'a kafin ta kalli Hajia deluwa shek'ek'e, ?Madam Mijin naki bai sanar dake tauraruwarsa zata shigo baneba??.
Kan hajiya deluwa saiya k'ara d'aurewa, yayinda can k'asan ranta kewani irin lugud'en tsoro, jikinta sai tsuma yakeyi.
Y'an kawo amarya kam basu kumabi takantaba suka nufi sashen Jiddah na da akabar Deluwa nan tsaye.
Jin tana Neman fad'uwa yasata saurin barin harabar gidan takoma sashenta, waya ta d'auka takira Alhaji garba, harta tsinke bai d'agaba, bata hak'uraba ta sake Kira. Yana d'agawa babuko sallama tahau masa tambayoyi. Tsaki yaja kafin yace, ?inma kin kwantar da hankalinki ai gidan zan dawo Na kwana, dan babu angon dazai guji k'amshin a maryarsa a daren farko?.
Baijira cewartaba y a y a n k e w a y a r .
C i k i n m a t u k ' a r g i g i t a h a j i a d e l u w a t a y i w u r g i d a w a y a r t a s a m a n t a y i s t a n a h u c i t a m k a r w a t a b a j i m a , w a t a a s h a r t a l a i l a y o t a d i r e d a c i r e d ' a n k w a l i n t a t a d ' a u r e k ' u g u a l a m a r y a u a k w a i b a l a ' i k e n a n .
?&
@&?&
@&s
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 21 Chapter of 31