Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Minti biyar bacci ya 'daukeshi Sanda tabari yayi nisa Sosai Sannan taxare jikinta ta ha'dashi da fito tafice daga 'dakin tana dariya😂 A falo sukaci karo da Innah Tace SAILUBAH Karki biyema RAMADAN fah Tace lah bashi da lafiyane innah shine yasa na kai mishi magani Tace aiho. naga kin fara Sallah ne ai......... Murmushi tayi Kawai Wasa wasa sanda SAILUBAH tahana RAMADAN kanta gashi har yau takai wata biyu da sati 'daya Gwara HAMEEDA tabada kai tuni ganin irin nacin da FAWAS yake mata 2:03 Wednesday ***** Yau RAMADAN yaxoma da SAILUBAH da takaddunsa akan sun xana exam 'din qarshe anturasu asibitin Aminu kano Murmushi SAILUBAH tayi Tace Allah ya temaka Amiien Yace yana kallanta Tace lafiya kake kallona haka Yace Bakomai Xama tayi kusa dashi ya kwantar da kansa bisa cinyarta. Yace Aunty nagaji Tace Qanina dame ka gaji Yajah numfashi yana xuge mata zif 'din rigarta ta gaba yana cewa Wlhi kisan yanda xakiyi Ki Kore jinin nan inba haka ba kishiya xan miki nanda kwana uku SAILUBAH tawaro ido da sheqewa da dariya Tace kishiya fah kace Yace eh Dan a iya saninah jinin mace baya kaiwa kwana arba'in Dake ba wanda yasan gaibu sai Allah shiyasa aka barku a kwana arba'in 'din Yanxu fah naki yaxama na ciwo😳 Tunda ya xarce kwana arba'in 'din Dan haka Wlhi kitashi muje munemi magani Dariya sosai SAILUBAH tayi tare da xare hannunsa daga kan breast 'dinta Tace nifah gado nayi agun momyna. Dan Kakah tata6a gayamin cewa lokacin da momoyn nawa ta haifeni sanda tayi wata biyu kafin jini ya 'dauke mata Shuru RAMADAN yayi kawai yana San cire mata riga Ta harareshi da cewa xaka fara ko Yace ba'amin iyaka da wannan ba ai😰.. Tace toni na maka Agwa6e Yace dan Allah kibarni Auntyna.... 2:30pm Wednesday ******* XEE ce tsaye a kitchen tana ha'da abincin ranah Momy tashigo kitchen 'din da maganin gargajiya na ice a hannunta Tace Zainab ga wannan maganin na haihuwa ne Xaki dafashi wannan da jar kwanwa kisha na kwana bakwai Sannan wannan kijiqa da tsamiya kisha na kwana uku Insha Allah xa'a dace XEE taja numfashi tana jinjina San jikoki irinna Momy Tace toh nagode Jiyama da naje gida muke xantawa da mamana cemin tayi sanda tayi shekara uku kafin ta haifeni. Shine nace konima irin nata xanyi watoh nayo gadanta.... Murmushi Momy tayi Tace Zainab kenan xai iya yuhuwa haka kam Amma kigwada amfani da wannan 'din inbaiyi sai muzubama sarautar Allah ido mugani XEE Tace toh.... *Hmmm mutane kenan* Momy na fitta daga kitchen din KHAMIS yashigo. Kallo 'daya xakamai kasan yana cikin farin ciki Rungumarta yayi tabaya yana cewa nadawo my luv XEE Tace yanxu ba lokacin dawowarka bane. Gayamin meyadawo dakai Yayi dariya Yace gudowa nayi dan kawai na ganki Tace hmmm dan kawai kaganni ko Ya 'daga mata gira Tace toh kaganni saika komah Yace toh 'danxo muje kiji wani abu Tace har xuwa ina... Ashagwa6e Yace 'dakinmu mana Tace naqi Wlhi Kissing 'dinta ya hauyi baji ba gani. Ganin haka yasa tayi mishi wayo tatura shi falo ta rufe qofar kitchen din tana cewa sai ka mai dani tsohuwa hankalinka xai kwanta kacutan. Nanko baka wucce samo daidai kai ba😂 Murmushi KHAMIS yayi Yace ai baxaki ta6a xamah tsohuwa bah Aunty XEE pls bu'de in gaya miki wata magana Tace Wlhi baxan bu'de bah dan ban manta abinda kamin jiya bah Yace Wlhi kiyarda dani ba abinda nasha my Luv Tace Amma yanda kanuna qarfinka na jiya yafi nako yaushe Yace O Ya Allah. Koki bu'de yanxu ko nasa momy tamin Aure in kiganki da kishiya Wlhi..... Ai XEE najin batun kishiya ta bu'de kitchen din tana cewa mekace Yayi Murmushi Yace bance Komai ba Harararsa tayi Cikin wani salo na Soyayyah. Shiko rungumeta yayi 8:00pm Wednesday ***** Misalin qarfe 8:00pm na dare ne FAWAS yake kwance a gadansa yana wasa da yaransa Ahmed. HAMEEDA tafitoh daga toilet tana cewa yau bai maka kuka ba Yace xaiyi in tafiya tai tafiya Murmushi tayi tana qarema mijin nata kallo yayi kyau Sosai cikin shigarsa ta qananun Kaya sai qamshi yakeyi tagyara 'daurin 'dan kwalinta Tace naji kayi magana 'daxo ina toilet dafatan ba cemin xakayi xaka fitta bah. Xaiyi magana takatseshi da cigaba da cewa✋🏻 Wacece Aymana..... A gigicewa ya qara tsaida idanshi akanta Yace ban sanda bafah wlhi😳 Tace koh Yace ba shakka aciki Tace yayi. Kuma na yarda dakai Amma ina kake shirin xuwa yanxu. Da sauri Yace Dady ne ya aikeni kar6o mishi wani aika a gidan abokinsa.... Cike da jin haushin xaman da yayi tun'daxu Tace shine kazauna baka tafi ba Yace nayi hakanne dan in gaya miki Karki xargeni da xuwa inda Kullun xuciyarki take kitsa miki Tayi Murmushi Tace Ayya HABIBINA bai dace ka tsaya sanar dani umarnin Dady ko Momy ba Kasandai idan kadawo kafa'damin sune suka aikeka Kasan xan gamsu da kai Murmushi FAWAS yayi da kissing 'din Ahmed kana yatashi yana da'da qaremah fuskarta kallo Santa na ratsashi ya shafi gefan fuskar tata Yace saina dawo Matata. Pls Ki shirya min kanki da kyau Tace angama mijina..... Yana fittowa qofar gidansu yaga motar KHAMIS ya bu'de ya shige RAMADAN Yace yau kuma wakama qarya agunta Yace Dady mana KHAMIS yayi dariya Yace ni kuma Momy nayimah yau RAMADAN Yace Wlhi akwai ranar da xasu kamaku FAWAS yayi dariya Yace wai kai me kakema Aunty LUUVAH ne Yace Wlhi jifanta da addu'a kawai nakeyi Amma yau nima nayima Momy qarya Dan inba haka ba Tatashi birkicemin bansan ya xanyi ba. KHAMIS Yace kaiko kake da yanda xakayi Yace hmmm mafitar 'dayace kawai shine insa mata kuka KHAMIS ya sheqe da dariya Yace ai Aunty XEE ko kukan mutuwa xanyi saifata hukuntani kunsan tafi kowa kishi😂 RAMADAN Yace aa fah😳 Wlhi kabar Auntyna duk tafi kowa. Kawai ina kiyayewa ne shiyasa nata baya fittowa FAWAS Yace hmm duk HAMEEDA tafisu. Kamar aljana take dan daxaran takafeni da idonta Wlhi bana sanin lokacin da nake sakar mata zance. dan duk qaryata kuncewa take RAMADAN da KHAMIS suka SA dariya KHAMIS Yace sai kadena kallanta Yace ai matsalar 'daya CE. ina shiga gareta fuskar nake fara kallo. KHAMIS Yace saika tofeta da addu'a kafin ka shiga 'dakin Yace xan gwada Ko Haka RAMADAN yayi parking a kofar gidansu Aymana suna gwulmar matansu Ahankali ya kalli FAWAS Yace toh gareka FAWAS mun iso. Pls karka 'dau lokaci kana matse musu 'ya dan awa 'daya garemu. Fitta FAWAS yayi yana kara waya a kunnansa da fa'din.. my manat gani na iso Da rangaji da wata shegiyar tafiya ha'de da girgixa da faro da ido Aymana tafitoh Duk da dare ne hakan baihana RAMADAN da KHAMIS ganin hakan ba. RAMADAN Yace shegiya CE fa wannan yarinyar ka duba yanda tafito mai kamar wata matarsa HAMEEDA KHAMIS ya lumshe ido Yace Wlhi har tasa na hango fuskar Aunty XEE yanda tayi fari da idan nan RAMADAN yajah tsaki Yace Wlhi natsani yarinyar nan bansan dalili ba KHAMIS Yace dalilin 'daya ne kana kishin yanda take tafiyar da rayuwarta ne ..... Ga shegen FAWAS ba yarda xaiyi taxamah tashi bah RAMADAN Yace shi wawane daya gama da ita xai nemi killaceta cikin gidansa Yace aibaikai ga hudata bah RAMADAN yajah tsaki Yace ana tafedai FAWAS ko tunda tafitoh ya kasa 'dauke idansa akanta Sosai tafiyar da ayanxu tatsiriyi take tafiya da imaninsa. Inyayi shirin barinta ya tuno da farin da take mai da ido da tafiyar da take mai sai yaji yana San ganinta mah a lokacin..... Wlhi FAWAS kasameni yanda kakeso. Aymana tafa'di hakan tana harararsa Yajah mufashi da cewa kimin afuwa dan daqerma nasamu na fitto Tace wai wacece wannan matar takace Meyasa ta cutar dani Meyasa ta rabani dakai. Bayan nice nadace danaxama mata agareka Wlhi FAWAS ina so in ganta danna tsaneta..... Yace hmmm kiyi hakuri haka pls.... Xata qara magana ya katseta da cewa baxan juri yanda kikesan mafa'damin magana akan matata ba Ina Santa yanda nake sanki Karki qara furta kalmar kin tsaneta agaba nah Tace me kake nufi. Kanaso ka qara fahimtar dani cewa kayi Aurene kuma kanasan matarka kar in gaya maka magana akanta Yace abinda nake nufi kenan Dan ayanxo kemah kika xamo matata baxan jure watacan awaje tanemi fa'damin magana akanki bah. Dan haka kikula Na fitoh da niyar ganinki naqara samun farin ciki da nutsuwa kamar yanda naso Saidai kin 6ata min dan haka nabarki lpy Ya qarashe da San shigewa cikin mota.... Aiko tasauri tatareshi tana cewa ni yanxu naqara girmah nasan abinda xai 6atamin da kuma abinda xai faranta min Dan haka daga yau FAWAS kabarni..... Yace au dama nariqeki ne ban sani bah Takaici yacika xuciyar Aymana nan take tasamai kuka Tace Allah ya isa tsakanina dakai FAWAS. Ka cuci rayuwata ka 6ata min xuciyata da soyayyarka Gashi yanxu nace kabarni kana fa'damin dama kariqenine Ashe duk alqawarin da kakemin na qaryane na yaudara ne Yace ban ta6a yimiki qaryaba haka kuma ba halina bane Amma yanxu kinsa na koyi qarya dan kawai na faranta ranmu ni dake Duk sanda xanxo gareki ayanxu saina shararamah matata qarya Wannan bai isa kigane cewa ina sanki bah Tace qarya kake baka sona tunda ka'iya Auranta bani ba. Kaje kawai FAWAS na yafe maka saboda baxan iya yimah masoyina baki ba Amma kasani da sanka zan rayu har qarshen rayuwata Tana fa'din hakan tashige gidansu tana kuka ta fa'da agadan kakarta Tsaki FAWAS yajah tausayinta ya dami xuciyarsa lokaci 'daya Dan haka ya fara neman numbarta Aiko yakira taqi 'dauka kamar xai share yadai da'da kira. Xuwa lokacin baxata iya jure in 'daukar wayar tasa bah. Dan Sosai yayi nasarar 6ata mata xuciyarta da soyayyarsa Tace FAWAS nace kabarni haka Yace kiyi hakuri mana masoyiyata Tace meyasa kidena Sonah Yace wannan ba gaskiya bane ina sanki pls karki qara cewa komai yanxu. Murmushinki kawai nake san ji da kuma kiss 'dinki dan nakwana da tunanin dan Allah Murmushin tayi kana kuma tasakar mai kiss tana cewa nayi Yace nagode kisharemin hawayanki dan inasO kiyi mafarkina Idan kuma kin kasa sharewa kifitoh in share miki pls Tace Xanso na qara shaqar qamshin turaranka.Yace xanso naqara ganin kyakkyawar masoyiyata Tace toh ganinan Shigewa zauran gidan nasu FAWAS yayi dan iskancin nashi ya motsa Aiko dashi taci karo Ya rungumeta da caf kar bakinta yana kissing 'dinta cikin tsantsar buqatarsa saikace bayansu ya baro matarsa bah Bai 'dauki lokaci yana kissing 'din nata ba wayanshi tayi qara ahankali ya saketa kana ya fara goge mata fuskarta da hankicif yana cewa naji da'din bakin nan. Ki kulamin da kanki dan kishiyarki tayi kira Yana fa'din haka ya ficce kuma Cikin sauri ya shige motar tasu KHAMIS ya jata Sosai yanutsu bayan yaji muryar HAMEEDAN tashi cikin wayar tasa. Yace kiyi my MEEDAT gani kan hanya yanxu RAMADAN da KHAMIS Suna jinta Tace dan Allah kayi sauri in baso kake xuciyata ta buga ba. Dan wlhi 'duminka take san ji Yanxu haka ina kwance HABIBINA Murmushi yayi Yace rufe idanki yanxun nan Xaki ganni Tace tohhh narufe... Kashe wayan yayi ya kalli KHAMIS Yace Wlhi maidani gida RAMADAN Yace ai baka isa bah Wlhi sai yaje ga MEENAT ya kuma saukeni a gida Wayyo Allah FAWAS yace KHAMIS yace am sowie. RMADAN ya gyara xama Yace karabu da Aymana mana FAWAS kaga 6ata mata tunanina kawai kakeyi KHAMIS Yace hmm rabu dashi tunda koya barta ita ba barinsa xatayi bah RAMADAN yajah tsaki Yace Amma dai Kasan yana cutar da ita ko Yace eh toh da wannan dan wannan (wai antura tsowan banxa biko) Murmushi FAWAS yayi Yace xan rabu da ita Amma saina ha'da addu'a dan gaskiya naji ina mata wani so a raina yanxu ba kamar nada bah Saidai nasan baxan iya Auranta ba RAMADAN yayi murmushin Takaici Yace xan tayaka da addu'a Amma pls kasa aranka kabarta FAWAS yayi Murmushi Yace toh 'dan Uwa....... KHAMIS yayi parking a qofar gidansu meenat Kamar yanda FAWAS yayi haka shima yayi ya kirata a waya . Tafitoh cikin sanyayyiyar kwalliyarta Yace kaga tauraruwa me dishashe hasken..... Xaka fara ko. Meenat ta katseshi Yace da bakina kice baxan ba'di gaskiya bah Murmushi tayi Tace hmm minti biyu momyna tabani dan haka bara nabaka muhimmin labari Yace ina jinki Tace Dadyna ne yakesan ya ganka wai yagaji da soyayyar nan tamu ya kamata yasadu da iyayanka dan muxama mallakin juna........ cikin sauri KHAMIS Yace what😳 baki gaya mishi ko 3 years banyi da Aure ba Tace toni ina ruwana da Auran ka Yanda baka duba dacewar ni yakamata da in xama matarka ba hakanne yasani Kasa yarda cewa kayi Aure dan haka idan Sonah kakeyi nimah ka Aurani yanxu. Kaga tafiyata. 'dan rainin hankali kawai. Wlhi kadena 6atamin tunani Kuma kasani 'daxo na kiraka matar taka ta'dauka nace mata nice meenat me shigowa gidanka matsayin matarka ta biyu..... Tana fa'din haka tashige gidan nasu Shuru KHAMIS yayi kana ya shiga motar RAMADAN yajah yana murmushi FAWAS Yace yau matsalace tafitoh damu RAMADAN Yace kalli KHAMIS yayi Murmushi Yace ta ha'dama bom gun Aunty XEE sai kafara tara qaryaryakin da xaka gaya mata dan kafidda kanki Yace Wlhi sai yanxu natuna ban fito da wayata ba. Na shiga uku..... Wannan karan dariya RAMADAN ya sheqe da ita Ya kalli FAWAS Wanda shima ita yakeyi Yace tonidai na iso gida Dan haka fitoh kajaku dan Wlhi kabar KHAMIS xubar daku xaiyi atiti dan kwakwalwar cike take tam da tunanin makwamarsa gun Aunty XEE Ya qarashe da fitta yana qara sakin Murmushi FAWAS yayi Dariya Yace sai da safe a shafamin kan 'Yan matana Insha Allah RAMADAN Yace da shigewa gidan nashi yana 'dagawa KHAMIS hannu Da gudu gudo sauri sauri FAWAS yake tuqi damuwarsa ya kai gida da sauri ya kalli KHAMIS Yace kaje mata da addu'a kawai Yace hmm baka santa dakyau bane Na tabbatar yau hukuncin da xatamin yanxu na musamman ne.... Murmushi FAWAS yayi Bayan yayi parking qofar gidansu Yace karka kanuna mata tsoranka dan xatafi wahalar da kai Yace hmmm saida safe ka shafah kan Ahmad Yace insha Allah da shigewa gidan nasu Yasami HAMEEDA harta 'dan fara bacci Dan haka yayi toilet kawai yaqara yin wanka yasaka kayan bacci yaje yara6e ajikinta Yana shafata... bu'dar bakin HAMEEDA cewa tayi Daka shigo naji qamshin turaran wata ajikinka Waro ido FAWAS yayi Yace badai turareba Tashi HAMEEDA tayi shima ya tashi Ta qura mishi ido Tace gayamin gaskiya daga Aiken gun Dady kawucce gun Aymana ko 'Dan rikicewa ka'dan yayi Yace nace miki bansan wata Aymana ba Tace koh Ya 'daga mata kai Tace banyar dakai bah FAWAS...... Jin haka yasa yayi Saurin cewa wani turarene fah na siyamah Dady tun jiya shine dana ganshi Cikin mota shine fa na'dan fesa Tace hmm ai baka fitta da mota ba Yace kanna fitane nayi niyar fita da motar sai kuma nafasa ganin turaran yasa nafesa Murmushi Hameeda tayi Tace OK shikenan Ya kama hannunta Yace pls kiyarda dani Ta kallesa Tace Wlhi nayarda da abinda kace Rungumarta yayi ya rayawa aransa yabar ta6a jikin Aymana daga yau dan bayasan xargin matar tasa Shiko KHAMIS da addu'a ya shiga falan masoyiyar tasa Ahankali ya tura qofar bedroom 'dinta Tana kwance tsakiyar gado taci kwalliya Sosai sai qamshi takeyi Da sauri ya haye gadan Yace nadawo my Luv Tace gada gun meenat ko aikan Momy Yace daga Aiken Momy dai Tace KHAMIS wacece meenat Yace watace can da; da nasanta. Amma yanxu Wlhi tallahi bana tare da ita kiyarda dani kiga na rantse miki Shuru XEE tayi tana qare mishi kallo Tace Amman ka bartan shine har ta'iya cewa xata shigo gidanka matsayin matarka ta biyu Sosa qeya KHAMIS yayi Yace qila tafa'di hakan ne dan ta6a miki rai Tace KHAMIS kaji tsoran Allah Wlhi kamin kishiya mutuwa Xanyi 😰 Qara Tsaida idansa yayi akan fararan idanuwanta wa'yan da suke birgeshi. Kuma sanda da qaunarta na qara mamaye xuciyarsa Yace Wlhi dake ka'dai nakesan rayuwa matata. Pls kikwantar da hankalinki narantse miki kika mutu nima binki Xanyi.... Ya fa'di hakan yana me rungumarta da kissing 'dinta......... RAMADAN na shiga gidan nasa yayi part 'dinsu kawai dan yasan Innah Yalwa tayi bacci yanxu Qamshine yake ratsa hancinsa yana lumshe Direct bedroom 'dinsa yayi ya GYARA kansa Kana yanufu gun rikitacciyar Auntyn tasa 😆 Tana xaune tana karanta wani littafi waishi *BIRNIN MASOYA* Yalequ dakansa 'dakin yana cewa Auntyna a'dan furgice takallesa kana tagallamai harara da ajiye littafin Tatashi tanufu bakin qofar. Aiko yana ganin haka yakoma baya ga falan. Biyoshi falan tayi Tace wato kamin qarya wai momyce batajin da'di ko Ya 'daga mata kai a shagwa6e Tace ina kaje Yace raka FAWAS da KHAMIS nayi wani gu Tace kai basu rakaka bah Yace Allah basu rakani ba Shuru tayi kawai tana kallansa Ganin haka yasashi shagwa6e mata yana wani yimata qif qif da ido da cigaba da cewa dan Allah Auntyna Karki hukuntani kinji Tunda nagaya miki gaskiya😬 Murmushi tayi Tace naji Amma daga yau kadena fitta da daddare Wlhi Yace indai baxaki hukuntani yanxu bah nayarda Tace inasan jin 'duminka mijinta Da sauri ya rungumeta Yace nima haka Auntyna Ahankali takai bakinta cikin nashi tana tsotsa. Yana lumshe mata ido Sanda taga yana qoqarin yi mata bacci atsaye sannan taxare shi daga jikinta tana cewa a tsaje xaka min bacci Ta qara shi da xamah a dining Yayi mata sanyayyan Murmushi Yace ina yarana suke Aunty Tace ai kasani Suna tare da Innah Yace O yah Allah gashi sunyi bacci yanxu Tata6e baki Tace aikasan da wuri sukayi dake yau bakaso jin 'diminsu ba shiyasaka shantakewa...... Ya 'dane cinyarta yana Murmushi Yace xomuje mukwanta Tace saina baka wannan madarar tukunna Ya kalli cup 'din da madarar take ciki ya kalleta ashagwa6e. Ai wannan yayi min yawa Aunty Tace Wlhi ko saika shanye dan ba abincin Karki kaci 'daxu ba Kamar xai mata kuka haka tadinga bashi yana Sha Can daya koshi kuma ba barinshi xatayi ba sai kawai ya hau shafata yana lumshe ido Ai ba shiri ta ajiye cup 'din tana harararsa Tashi yayi yana janta yana cewa Wlhi yau saina gani dan nalura kamar yau kinyi sallar asubah SAILUBAH tawaro ido Tace banyi fah Ya wurga mata mugun kallo da cewa kinsan Allah saina gani..... Da gudu tayi bedroom tana qoqarin rufe qofar ya shiga da nasa gudun Numfashi tajah ta manne a bango ya harareta Yace wannan ka'dai ya tabbatar min da cewa da tsarkinki Tayi mai shuru Yayi murmushin Takaici da ciga da cewa watoh kinda'de dayin tsaki shine kika barni kicin bala'i ko Tace toh ai jiya nayi tsarkin Shuru RAMADAN yayi yana tunanin yanafah ganin tada'de dayin tsarkin qilamah ba jiya bane Yace ai shekaran jiya ma naganki kina Sallah Tace eh waccan shekaran jiyan nasamu tsarkin Yace kikace jiya kuma A shagwa6e Tace kana burkini RAMADAN pls kabarni haka Yace koh Tace eh Yace ai ban burkitaki bamah tukunna sai kin tuna ranar farkonmu dana sami nasarar kar6ar hakkina SAILUBAH Tace baxan tuna ba imma na tuna menene 😙 Yace Ba komai😀 kawai dai wannan xafin da kikaji awannan ranar shixan qara maimaita miki shi awannan ranar SAILUBAH tawaro ido Tace Allah 'dan Qanina😳 Yace Wlhi Auntyna👯 Shagwa6e mishi tayi Tace dan Allah Qanina ka'dan barni xuwa gobe manah Murmushi RAMADAN yayi Yace koh Ta 'dagamai kanta alamar eh Ya qarayin Murmushi Yace toh in inji dalilinki sai nabarki. Tace haba 'dan Qanina. Xura hannunsa yayi a qogunta yana wani aika mata da wani salo bakinsa cikin nata daga nan ya kashe mata jiki. Bazatoh ba tsammani sai ganinta kawai tayi agado Haqiqa ba qaramin gigicewa RAMADAN yayi ba. Wani da'din idan yayi yawa Kukan da'dinma in xuwa yake Washe gari da kasala SAILUBAH Tatashi. Amma ahakan tayi Komai kamar yanda tasaba Yan xunma yana kan cinyarta tana bashi breakfast yana xuba mata iskanci injita da fa'da😂 Ya wani qanqameta kamar wani xai kwace mishi ita Yace Auntyna Karki barni kinji Tace idan nabarka RAMADAN inyi yaya da rayuwata Yace Wlhi Aunty ina yimiki wani sO wanda yafi qarfin akirashi da MASEEFAR SOO Aunty idan narasaki nayi bankwana da duk wani farin ciki na rayuwata kenan Pls Auntyna kici gaba daji dani kinji.... Ya qarashe maganar da kwantar da kansa a qirjinta Aiko nan taqara rungumesa tana shafa kansa Tace ina tare dakai Qanina kuma zanci gaba da ji da kai har qarshen rayuwata........ Da yamma misalin qarfe biyar da rabi suka ha'du RAMADAN Yace yau ba fitta fah. Idan Auntyna tajamin kunne👂🏼 FAWAS Yace hmm jiya Ashe nakwaso qamshin Aymana bansani ba. MEEDAT taso kamani Allah ya temakeni😀 KHAMIS yayi dariya Yace aini nayi xatan qar6ar mummunan hukunci gunta Allah ya temaken dai😀 RAMADAN xaiyi magana wayanshi ta'dau ruri Yana dubawa yaga junior Yau na kammala skull brother...... Katayani murna nan da sati biyu zaku ganni. Tsallan murna RAMADAN yayi Yace Allah na godema da xaka dawomin da 'dan uwana kakira Dady ka gayamai ne Junior yayi Murmushi Yace shina fara kira na gayamah ai RAMADAN Yace gud Amma meyasa baxaka taso jibi bah.. Yace inaso ne nagamah tattara dukkanin wani wasu muhimman al'amura nah Najima Dady yana cewa wai angamah Komai na asibitin nan ko RAMADAN Yace eh angamah asatinnan mah aka xubah ma'aikata Yace dts gud Sunso riqeni akan nayi musu aiki na shakara biyu Amman naqi RAMADAN Yace gwara da kaqin dan ina buqatarka kusa dani Murmushi junior ya qarayi Yace nima haka 'dan uwana.... Hira Sosai sukayi kana sukayi sallamah RAMADAN ya kallisu KHAMIS ya gaya musu Komai FAWAS Yace 'dan rikici xai dawo kenan KHAMIS yayi Murmushi Yace Allah ya dawo dashi lpy AmEEn RAMADAN yace Tun daga harabar gidan nasa RAMADAN yake furta Auntyna Auntyna Auntyna Innah ta kallesa da sha'awa tayi Murmushi kawai dan yaran Suna burgeta SAILUBAH ko na kitchen tayi Murmushi da rayawa aranta futunannan Qanin nata ya dawo Dan haka tafito daga kitchen 'din tana goge hannu Tace ina farin ciki da dawowar masoyina Rungumarta yayi Yace nimah haka Auntyna... Kukan KAULEET ne ya katse musu jin 'dimin junan nasu Da sauri ya 'dauketa yana cewa kiyi shuru manah yarinyar kirki..... Ai kamar KAULAT itamah jira take nan tacantara nata kukan Arikice yabita da kallo ya xauna kusa da ita yana cewa Auntyna temakamin mamah Tace naqi 'din. Yau kaimah kaji abinda nakeji nida Innah inda da'di raino Tana fa'din hakan takomah kitchen tana dariya RAMADAN ko rasa yanda xaiyi dasu yayi daya lallashi wannan waccan xatasa kuka Haka xai sauke caccan ya 'dauki wannan 😅 Duk ya rikice SAILUBAH najinshi yana cewa KAULAT kinfiya kuka Can kuka taji Yace xan dake ki KAULEET Itadai SAILUBAH dariya kawai takeyi a kitchen Kamar 'daukewar ruwan sama haka tajisu sunyi shuru Ahankali taleqo dan taga meyasasu yin shurun..... Ganin KAULEET tayi a kafa'darsa KAULAT kuma ya kwantar da ita a cinyarsa Yanda ya qame da alama bayasan yayi mutsi ko ka'dan hakan shiya ba SAILUBAH dariya xatayi magana kenan...... Ya harareta yana mata nuni da ido akan tayi shuru plssss Murmushin mugunta tayy.... Tana qarasowa gunsu tata6a KAULAT Aiko kamar jira take ta tsantala kuka.... Kamar RAMADAN xaiyi kukan haka ya hau lallashinta Amma kamar yana qara ingixata SAILUBAH ta kuma gefe tanata Murmushi Tashi RAMADAN yayi dasu yaje ga Innah ya dire mata KAULEET a cinyarta Yace Innah tayani raino ya akeyi😀 Innah tayi dariya Tace ba naka bane raino RAMADAN. Tafa'da tana mai tashi ta Goya KAULEET Aiko nan tayi shuru tana wulwullah ido Murmushi RAMADAN yayi Yace toh Innah kawo wani abin goyan in goya wannan Itama 😂 Murmushi innah tayi Tace kawota dai.. Yace aa bara naje da ita kawai. Tace toh Haka ya dawo falan da KHAULAT a hannunsa SAILUBAH Tace kawota in goyata😀 Yace aa barmin abuta 😬 Murmushi tayi Tace wai nan fushi kayi. Yace aa dariya nake😠 Rungumarsa tayi tabaya tana dariya Tace 'dan micicin Yaro da kai harda wani yin Aure da haihuwar yara biyu😁 Murmushi yayi dan yaga hakan takesan gani Yace eh manah bakiga matar tawa tsohuwa ba Amma ganin tasamu yaro kyakkyawa me aji sanda tamaqalemin na Aureta😂.... Saurin raba kanta dashi SAILUBAH tayi Tace wacece tsohuwa kuma ta maqale makah....😠 Yace kemana Kuma Kishirya yau qaramin Yaro kakkyawa me jini ajika xai qara baki wasu bebis 'din😀 Harararsa tayi takoma kitchen tana cewa zan hukuntaka ne..... Washe gari RAMADAN yagamah shirinsa tsaf SAILUBAH na saka mishi turare Tace ka kulamin da kanka pls banaso kakalli wata mace Murmushi yayi ya 'dago da ha6arta yana kallanta cikin so da qauna Yace namanta ban gaya miki ba. Junior ya kammala karatunsa yanxu haka nan da sati biyu xai dawo Da Murmushi Tace natayasa murna xan kumayi farin ciki da dawowarsa Kiss ya sakar mata Yace kina farin ciki da dawowarsa yaxo ya qara shuna miki

Chapter 23 of 33