Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mudinga break tare maxa kaje ka kirata. FAWAS ya qara kallan Momy akaro na biyu Tako galla masa hararah Yace Dady konaje ba xuwa xatayi bah Dan kunyarta tayi yawa Murmushi Momy tayi Tace ai kallo 'daya nayi mata nasan wannan xamu sha famah da ita Dady yayi Murmushi Yace toh ai shikenan. Amma kisan yanda xakiyi tafara xuwa munaci tare Toh Tace mai FAWAS dai mamakin Momyn nashine ya cika xuciyarsa. Ga tausayin kansa daya dami kwakwal warsa Ahaka ya gamah yaje shirya kansa Yace Dady sai kaxo Yace yau ba lectures ne Yace eh da ficcewa HAMEEDA ko Bayan tagama Komai ta'dauki turarukan cikin akwatinta tafeshe dukkanin 'dakulan da falan Tayi wanka da saka shadda 'daya daga cikin akwatinan nata Nan tafitoh a Amaryar Tasa hijab dinta tayo shashin Momy Momy takalleta da fara'a Tace toh dama abinda xance miki shine Inaso kima mijinki wani uxiri 'daya Baxai dinga xuwa gareki bah harna tsawan wani lokaci Sannan idan kika tashi da safe inaso kidinga xuwa muna ha'da breakfast abin karin kumallo dake Haka da ranah haka da dare Inaso kidinga tayani aikace aikacen gida Kuma duk abinda yake damunki banaso Ki 6oyemin kidinga fa'dimin dan yanxu nice Komai naki Bana San nuqu nuqu a tafiyata Ki saki jiki Ki sake dani Ki 'dauke matsayin uwar data tsugunna ta harfeki Sannan anjima wani telana xaixo shida yarinyar aikinsa Kifitoh da kayan auranki tsaf xata gwadaki. Xan rabama telolina uku kayan. dan inaso a dinke miki Su tsaf Dan kidinga shiga kina fata a cikin sutura me inganci Kuma kidena saka hijabi nan Da xaran kinyi wanka kinsaka Kaya kixauna haka cikin kyawunki Da fatan kinji duk abinda Nace HAMEEDA Tace eh Momy naji Insha Allah xaki sameni me ladabi akan Komai Tace toh Madallah yanxu muje kitchen ki tayani ha'da farfesun ranah Dadynku yana dawowa cin abincin ranah kinga dole ayi abu mekyau ko HAMEEDA Murmushi Haka Momy tasa HAMEEDA aiki Sosai tana koya mata yanda Komai yake ita da Hinde Toh dama ita HAMEEDA akwaita dasan akoya mata abu dan haka taxage dantse ba raki tadinga yin Komai anutse Sun ha'du Su uku Cikin tagumi da damuwa FAWAS Yace ya xanyi dan Allah Qiri qiri Momy takesan tajefani cikin damuwa KHAMIS Yace Wlhi FAWAS tausayin kaina nakeji danni bansan dawane salan momyna xataxo min dashi ba kasan duk bakinsu 'daya RAMADAN yayi Murmushi Yace banajin Momynka xata maka wani abu KHAMIS. FAWAS Yace nima haka nake gani RAMADAN yajah numfashi Yace yanxu fah Auranka da Aunty XEE xai riga namu da Auntyna ko KHAMIS Yace eh mana koxaka jamana lokaci ne ka hargitsani RAMADAN yayi Murmushi Yace wane ni Ai wannan saisu Dady Amma kamin tsiya kagani. Wlhi inban jefeka da addu'a kaga jan lokaci ganin idanka... KHAMIS yayi dariya Yace dako Kullun natashi saina tsine maka RAMADAN Yace ai ayanxu ba tsunuwar Wanda xata bini FAWAS Yace pls kuji dani dan Allah RAMADAN ya dafah shi Yace ga samu ga rashi Kawai shawara 'dayace xan baka akan HAMEEDA shine kadinga 6ata mata tunaninta in kun ha'du Koka dinga rage xafi Ga Momy ko katashi tsaye wajan bautar Allah cikin dare. kata jifanta da addu'a Ina tabbatar maka zata canja tunani Shuru FAWAS yayi Can Yace Amma Kasan Tace bata yafemin bah inhar nanemeta awaya Ta'ina kake ganin xamu 'dinga ha'duwa ina rage xafin KHAMIS Yace kaduba mana Naga duk kawani hargitse Pls ka fahimta manah Kadinga fakwan ranar da xata fitta unguwa Da kuma lokutan daka fahimci HAMEEDAN na xuwa shashin Momy Kaga in kana ankarewa da wannan Sosai xaka rage xafi..... Tashi FAWAS yayi cikin murmushin jin da'di Yace duk da hakan kunsan bazankai da nisa bah Dan kunsan yanxu ba samun lokacin kammu muke bah Koda yake xan 'dan sami salamah akan hakan ka'dan.... RAMADAN Yace yauwa abokina Xan tayaka da addu'ar Allah yasa musamu baby nan kusa. KHAMIS yayi dariya Yace tab ina tabbatar maka ayanda yace wai bata tunanin lamunce mishi ita nan kusa Na tabbatar maka saina rigashi samun baby😀 FAWAS ya 'daka mishi duka Yace 'dan iska Insha Allah saina rigaka RAMADAN yayi Murmushi kawai yana tuno ranar da xaixama kamar FAWAS Auntynsa ta kasance qarqashin ikwansa Bayan sati uku da kwanaki biyu RAMADAN ne da Auntynsa SAILUBAH suketa tabka rikici Dan Kullun sai yaxo Yace mata yaxo tad'i Idan tafitoh kuma shirune xai biyo baya Can idan yagaji saiya fara sakar mata kalamai akan 'Yan matanshi yayita mata hirarsu Tun bata kulashi yanxu tafara kulashi. Abin ya bashi mamaki dan Sosai ya hango kishinsa a kwayar idanta duk da dama yasaba ganinsa lokaci lokaci Dan haka yau da wani jiji da kansa yaxo mata ta'di (xance) acewarsa Bayan tafitoh ne yafara bata labarin budurwar da take damunsa masana'antar tasu yau wai ita Iyami Da maseefa ta katseshi da cewa bana San iskanci da wula'kanci kademeni ka fittineni akan wa'yan nan shegun 'Yan matan naka Wai mah nina nemi kadinga ban labarinsu Kullun saikasani agaba da wani xancansu Kana tadamin da hankali Toh nagaji daga yau karka qara xuwamin da xancan kowacce 'Yar iska acikinsu Shuru yayi mata da xubawa bakinta ido xuciyarsa nayi masa da'di dan kishi ya kusantota Itako ganin ya xubama bakinta ido saita gallamai harara. Yayi Murmushi Yace Aunty ki dena saka jambaki Tace dalili Yace saboda yana 'daukar hankalina Ta qara gallamai harara dajan tsaki Tatashi xata tafi Yace jimana Tace wani Abu Yace ban sallameki bah Tace toni na sallami kaina Yace Abba na falo ai sainaje na gayamai Komai Tajuyo afusace kamar xata mareshi Tace kafuta daga harkata fah RAMADAN..... Tashi yayi ya matsu kusa da ita Yace wai Fushin da maseefar da akemin ta miye ce Tamai shuru dan ya ritsata Sosai ya matsa kusa da ita yaci gaba da fa'din Kawai dan ina miki hirar 'yan mata na saiki hauni da maseefa kamar wata masoyiyata wacce takamu da maseefar sonah Tace kadena matsuwa kusa dani haka Yace kinajin wani abune Cikin sanyi kuma a shagwa6e ta 'dagamai kai Yace hmmm toh gayamin kamar me kike ji Tace dan Allah RAMADAN kabari Yace me nayi miki Auntyna Tace nidai kakai jikinka jikina xan iya rasa nutsuwata Yace Auntyna nine xan rasa nutsuwata bakeba. Tace to to toh kamatsa mana Yace abu 'daya xan gayamiki kedena yimin maseefa Tace na dena Yace promise Tace Ya am promise Yayi wani shegen murmushi yana kallanta qasa qasa. Ya shafi gefan fuskarta Yace kiyi mafarkina me kyau na 'dauke xuciyar masoyi Amaryata. Yana fa'din hakan ya juya ya 'dau wayarsa ya ficce daga gidan SAILUBAH tabishi da kallo tana 'dauke ajiyar xuciya........ XEE ko da KHAMIS sai sharya yanda bikinsu xai kasance suke Inda KHAMIS yake cewa my Luv xanso muyi reception Tace muyi dai walima honey Yace kina ganin hakan shi yafi dacewa Tace kwarai dan yafimah albarka Yace toh shikenan angama Sai kuyi taku muma muyi tamu ko Tace Yauwa mijina ni ka'dai Yace saifah kin iya dani xan xama naki ke ka'dan Tace mexai hanani iyawa dakai Yayi Murmushi Yace Allah da gaske Xaki iya dani Tace Wlhi da gaske hasken farin cikina...... Dake Momyn FAWAS ta'dora HAMEEDA akan mayuka masu tsada da gyara fata Xo kuga yanda tayi wani maseefar kyau Ta goge fatarta tayi kyau dan haskenta ya qara futowa Ga girki kala kala Momyn take koya mata Sosai HAMEEDA tayi kyau Sai shiga take tana futa na sutura Dan ankawo mata kayanta tsaf na wajan telolin da Momyn tabayar Su 'dinka mata HAMEEDA talura Momy akwaita dasan tsafta da gayu Tace aranta qila ita FAWAS ya gado Ga maganin Mata masu kyau da nagarta da Momyn take bata Sosai take k'ishirruwan San kasancewa da mijin nata Amma ya xatayi ita dashi sai gaisuwa da bi da ido Ga FAWAS ko duk yanda yaso ya ritsa HAMEEDA abin yaqi yuhuwa Dan Sosai Momy tasa mai ido👀 Yanxu Kullun cikin tunani yake Ganin yanda matar tasa tawaye tayi kyau kamar kata6a jini ya fitoh Gaisawar da sukayi shida ita yasa har yasan qamshinta Sosai matar tashi ta tsolemai ido Ga Momy ko taji da'din yanda 'dan nata yabi umarninta Yau take Alhamis da miqalin qarfe 2:00pm XEE da SAILUBAH da qawayansu sai shirye shiryan xuwa walimar XEE suke Dan gobe jumma'ane d'aurin Auran KHAMIS da XEE Sosai sukayi kyau abinsu Mototoci suka kwashesu xuwa wajan walimar Wa'axi me ratsa xuciya da 6argo ne yayima xuciyoyin duk Wanda yake gun mugun kamo Sosai suka nutsu wajan sauraran malaman Ahaka akaci akasha akayi hotuna abin gwanin ban sha'awa. Xuwa qarfe hu'du suka taso Alokacinne kuma Su KHAMIS suka 'dora tasu Sosai malamai sukayi wa'axi akan Maza suji tsoran Allah Su riqe matansu amana..... Bayan antashi agajiye suka dawo Xuciyoyinsu cike da tsoran Allah A daran Momyn KHAMIS tasa 'yan uwanta suka kai kayan Auran na XEE Akwatina manya manya irin na *MATAN ALFARMA* Sukansu SAILUBAH da XEE 'din sunsha mamakin dukiyar da aka kashe RAMADAN ne yake tuqi ahankali lokaci lokaci yana kallan Auntynsa Ya 'daukota ne daga gidansu XEE dan maidata gida Yace Auntyna Tace Mene ne Yace Komai ya burgeki na wannan Auran ko Tace Sosai mah Yace bakiji aranki dama kece Aunty XEE bah Ta hararareshi Tace nibanji Komai bah Yace toni naji Komai Dan naso da'ace namu dakene xa'a 'daura gobe Ta kallesa dayin Murmushi Tace in tambayeka man Yace me xai hanani baki amsa Auntyna Tace wai me kake tunanin xai faru ne idan naxama mata agareka Yace tab Abubuwa da yawa Auntyna Tace kamar sume Yace banda ra'ayin sanar dake yanxu. Ki bari idan lokacin yayi Xaki gani ganin idanki SAILUBAH tata6e baki Tace story kawai. Kasani Aurena dakai na wata biyar ne. Karkayi kuskuran saka wani abu aranka Yayi Murmushi Yace toh Auntyna FAWAS ne kwance a shashinsa kusan qarfe 9:30pm Momy tashigo 'dakin nasa Tace yadai my son Yace kaina momy Tace me yake maka Yace ciwo Da sauri Tace bari na'dauko maka magani kasha ko Yace toh Tafito daga 'dakinta kenan xata kaimishi maganin Sai sukaci karo da HAMEEDA Tace sannu Momy tace Yauwa HAMEEDA tamiqa mata wayanta Momy tayi Murmushi tana fa'din. kin qararmin da caji ko HAMEEDA tayi dariya Tace bani da irin cajarkice dana saka miki in kwana ina bugawa Shine nace bara na kawo miki koma mutane xasu nemeki Momy taqara yin Murmushi akaro na biyu da kar6ar wayan nata Tace ai gobe baxan baki bah Da sauri HAMEEDA Tace dan Allah kiyi hakuri Tace toh nayi HAMEEDA tayi Murmushi tajuya da cewa toh saida safe..... Har takai 'kofah Momy takirata Ahankali tadawo Tace gani Momy Tace ungo wannan maganin kiyi shashin nan xakiga wata 'kofah kishiga mijinki na ciki kansa ne mai mishi ciwo. maxa kikai masa daga nan kyaje Ki kwanta HAMEEDA ta kar6a da cewa toh. Ta nufi part 'din FAWAS Momy tayi shashin Dady Ahankali HAMEEDA bu'de 'kofar falan tashiga Bata ganshi anan bah Dan haka tanufi bet room 'dinsa Da sallamah abakinta Da sauri FAWAS ya bu'de idansa dan jin muryar YAYAR tasa Tashiga a sulkunce ganin yanda ya xubah mata ido kuma da yanda yayi mata wani maseefar kyau. Ta durqusa gaban gadan Tace barka da dare Ya lumshe ido Sannan ahankali ya bu'de Yace Barka YAYATA..... Tace momyce taban magani nabaka wai kanka nayi maka ciwo ko Tashi yayi yaje ga wani aqaramin furiji ya 'dauko wata sanyayyiyar madara ya xuba a cup yaxo ya mika mata Ahankali Tatashi tsaye ta kar6i Tace mexanyi da ita Yace sonake kisha Tace toh baka Sha maganin naka bah Yace narigada na warke tunda na ganki adaidai lokacin da nake buqatarki Tace Amma........ Yayi saurin katseta da cewa pls kisha niba surutu na tambayeki kiyi min bah Shuru HAMEEDA tayi masa takafah kai tasha kusan rabi Ya kar6i cup 'din ya ajiye yana cewa dts gud my baby... Yanxu Kinga naci minti 'daya da sakwanni alokacina dan haka gyaramin da kyau nayi abun ranar Yafa'di hakan dayi mata wata kyakkawar runguma. Ya kama qugunta cikin wani salo ya fara aika mata da sakwannin da sukafi na ranar daya sami damar kissing 'dinta Arikice Tace wayyo Allah na Yace ai Allan ba naki bane ke ka'dai☝🏻 kinsan rokwanshin da nayi akan yasa namusa ganinki kamar yanxu Shuru HAMEEDA tayi hankalinta tashe jin yanda yake sarrafata abin ya bata tsoro da mamaki Cikakken kiss yayi mata wanda yatafi da komai nata Sosai yake sarrafata san ransa Can ya fara qoqarin rabata da rigarta tafara hanashi..... pls YAYATA Karki hanani ina cikin wani hani ina buqatarki plsss. Yafa'di hakan da kwantar da ita akan li'imantaccen gadansa... Jikin HAMEEDA yacigaba da karkarwa daidai lokacin yasamu nasarar ganin dukiyar funaninta...... Nan yafara aikin daya furgitata.... Saidai kash..... Baiyi nisa ba wajan cinma burin nasa kamar yanda yaso qarar wayansa ta katse mishi abinda yake muradi jin hakan yasa HAMEEDA tayi saurin kare k'irjin nata da hannu cikin yiwa Allah godiya A wahale ya 'dauki wayan nasa batare da ya duba bah. Nan yaji muryan Momy tana cemai ina fatan dai HAMEEDA tatafi 'dakinta Da sauri FAWAS ya rintse ido ya aro jarumta da saita muryarsa Yace Momy tatafi Tace toh Madallah ka kula da kanka my son Yace toh Momy Cilli da wajan yayi cikin baqin ciki..... Dama HAMEEDA tagyara kanta cikin sauri tanemi ficcewa daga 'dakin Yace Kinga Ta juyo ahankali taqi kallansa Ya tashi yaje ya rugumeta tsam Cikin sanyi yakai hannunsa bayanta yajah mata zif 'din rigar Yace ki kulamin da kanki YAYATA Ta 'daga mai kai Ya qara mata kiss Sosai daqar ta kwaci kanta taficce daga 'dakin tana waigansa Yabita da murmushin yaqe wai kafi kuka ciwo...... Tana xuwa part 'dinta Tafa'da gado tana maida numfashi tare da tuno Komai A hankali numfashinta ya daidaita Ta lumshe ido tana rayawa aranta duk randa mijin nata yayi nasarar samunta xataci ubanta agunsa Dan yamata baxata Sosai Ashe dama haka Yake. Tana mishi kallan biri ashe shi kallan ayaba yake mata...... Da tunaninshi Sosai ta kwanta... Shiko FAWAS Sosai yayi jinyar kansa dan wannan dare yayi dana sanin ta6a matar tasa Dan daxaran ya rufe ido saiya dinga cin karo da dukiyarta wacce ganinta yasa yayi mamaki Sosai Haka yadinga juyi yana tsaki Can yaga dare yayi nisa bacci yaqi xuwa mishi. sai kawai ya tashi yayo Alwala ya fara lafuna na RAMADAN😀 Washe gari Bayan sun idar da breakfast sai yayi shashinsa dan shiryawa Dady ya ficce yana cemah Momy kice my son yayi sauri yaxo ya saman Tace toh Xata tashi kenan taga HAMEEDA na qoqarin shiga kitchen Takirata tana cewa yau kamar baku gaisa da FAWAS ba HAMEEDA ta sunkwai dakai Tace eh Momy dan ban ganshi bah Tace jeku gaisa saiki kira min shi Tace toh Da nufar part din nasa bakinta 'dauke da addu'ar karya ritsata irin na jiya Bu'de kofar tayi da sallama lokacin ya gama Komai yana 'daukar laptop 'dinsa Tadur qusa Tace ina kwana Yayi Murmushi jin da'di ya 'dagota da rungumarta yana cewa banaso kina durqusawa haka Daxaran kinga dagani sai kene toh rungumeta nakeso ki dingayi Tace toh naji sakeni Yace idan naqi fah Tace Allah na falo tana jiranka. Kiranka Tace nayi Jin tafa'di haka yasa shi yimata kiss kawai suka fitto Kan sukai falan Tace toh samin hannu. Kuma kagoge jambakin bakinka.... Yace baxan gogeba dan ado kika min Sosai ta marairaice mishi akan ya goge Murmushi yayi Yace hannunki ciwo yake miki Cikin sauri takai hannunta tagoge mishi idanshi cikin nata Tayi Murmushi Tace muje........ Haka suka fitoh gwanin ban sha'awa tayi kitchen shi kuma yayi gun Momyn Alhamdulillah Yau bayan an idar daga sallar jumma'a *aka d'aura Auran KHAMIS da ZAINAB* Dan ginsu KHAMIS basu bar Amarya XEE takai dare bah suka sunkuci abinsu sai gidansu KHAMIS Sosai XEE tayi kukan rabuwa da iyayanta An dankama momyn KHAMIS amanar XEE nan takar6a. Suka kaita part dinta Wanda KHAMIS ya tsigunta mata akan gidansu da Dadyn nashi yake qarasa musu... SAILUBAH takalle XEE xatayi gwulma saitaji wayanta na ringing Tana dubawa taga RAMADAN ne Yace Aunty kiyi sauri kixo mutafi Tace ko cikakken minti biyu bamuyi bah xaka doko min kira Yace eh Tace toh baxan xo bah Yace xan shigo in 'daukeki Wlhi SAILUBAH tawaro ido😳 Jin tayi shuru yasashi cigaba da cewa minti biyu nabaki kizo mutafi. Yana fa'din hakan ya kashe wayan SAILUBAH ta kalli XEE Tace ni SAILUBAH yaxanyi da RAMADAN XEE tayi dariyar qarfin hali dan kukan da tasha bai saketa bah Tace hakuri zakiyi Tace duk yabi ya futuneni ya hanani sakewa. Kan XEE tayi magana itama wayanta ta 'dau qara. Tana dubawa taga kuma RAMADAN 'dinne.... Murmushi tayi Tace gashi ya kirani kuma bara inji me xaice Tana 'dauka Yace pls Aunty XEE ki koro min Auntyna dan Allah Tace kafiya rikici RAMADAN..... Akan me xaka takura mata haka. Sam kahanata sakewa a bikin nan. Sai kace ba nawa bah😔 Yace kiyi hakuri nidai Ki koromin ita imba sO kike insa miki kuka bah Tace har abin yakai ga haka😳 Yace eh Sosai mah Tace toh gata nan ka 'dan jirata ka'dan Yace aha ina jira..... FAWAS yayi Murmushi Da fa'din kabarta xuwa anjima mana Yace bakaga yanda Maza suka cika layin bane KHAMIS yayi dariya Yace gashi tafeso kyau Sosai bashakka ko saisun gane maka ita san ransu RAMADAN yajah numfashi da fa'din Wlhi abinda nake tunani kenan..... FAWAS Yace addu'ata 'daya yau Allah yasa Momy taqara yimin baxata irin na jiya 😀 KHAMIS Yace AmEEn RAMADAN ko jan tsaki yayi FAWAS ya dafashi Yace kayo makirci mana RAMADAN.... Ka tsaya kana wani jah mana tsaki kamar wani tsaka Murmushi yayi dan kwakwal warshi ta'dan tsillo mishi wani dabara SAILUBAH tajah tsaki Tace barshi kawai da Allah dan nafara gajiya da futunarta XEE tayi dariya Tace 'daxo naga bakinki da magana pls gayamin SAILUBAH ta Murmushi Tace cewa Xanyi yau Xaki cafke sandar girman👍🏻 qaramin Yaro XEE tawaro ido kana tayi murmushin yaqe Tace hmm toh saime Addu'ace dai na miki Wlhi ina tabbatar miki qaramin Yaro ne xai haqe miki wannan rijiyar taki SAILUBAH tayi murmushin Takaici Tace ai narigada naci fariyar qaramin yaro bai isa ya kwashi romona bah Bar ganin RAMADAN xai Aunreni....... Kema kinsan yanda mukayi dashi Sanin kankine RAMADAN bayasan ganin 6acin raina Da xaran na'daure mai baxaiyi gigin shiga gonar da batashi bah XEE tajah numfashi Tace kikiyayi ranar da xanganki kina amai ko kina xubda yawu SAILUBAH tasheqe da dariyar rainin hankali xatayi magana wayarta takatseta Cikin dariya ta'dauka ganin 'dan futunar nata ne Yace Auntyna..... Tace ina jinka Yace naji ciwo ne xojiga yanda yake jini......... Xarab SAILUBAH Tatashi Tace meyasa kaji Yace wayyo jinina xai qare Dan.... cilli da wayan SAILUBAH tayi cikin tashin hankali takalli XEE da cewa wai ciwo yaji har yana jini. Tafa'di hakan tana saka takalminta XEE Tace saida safe dan wannan ciwan axuciyarsa yaji nasani..... SAILUBAH taji me tace amma bata tsaya kulasa bah ta ficce Ganin kofar motar tashi tayi abu'de Hakan yasa tayi saurin shigewa tana cewa nagani. Yace kulle qofar mana Aunty Ba musu takulle........ Jannnnnnn... Yajah motar yana Murmushi Tace katsaya naga ciwan mana Yace axuciya yake Aunty Hakama XEE tace nagani.... Tafa'di hakan da kunna watar cikin motar tana wani waro ido Yace kai Aunty XEE badai kwakwalwa bah. Shuru tamishi Ganin ba alamar ciwo ajikinsa shiyasata ganewa wayo yayi mata. Aiko tagallamai wata muguwar harara Yayi Murmushi yana qara gudu da motar Yace kawai bacci nakeji shine naga bai dace batafi na bar Amaryata bah SAILUBAH tadafe kai Tace wataya da jakata Suna can gidan fah.... Yace saiki barmah gobe Tace akwai hirar da xamuyi wajan chat da qawayena qarfe gomah Yace toh Naji Tace mu juya pls Ya galla mata harara Yace wlhi baxan juya bah Shuru SAILUBAH tayi tana tunanin wai yaushe RAMADAN ya rainata ne..... Pls FAWAS inka shirya xuwa gida ka'dan tawomin da jakar Auntyna da wayanta yanxu dan Allah Ok Tnx. Saiya kashe wayan Daidai nan ya shiga gidan nasu da tsaida motar Ya kalleta ka'dan Yace FAWAS xai kawo yanxu shikenan Ta gallamai harara dasan ficcewa daga motar Yace Allah idan baki gode min bah xan kira FAWAS nace ya barshi kawai sai gobe naje na kar6a Bata kallesa bah taja tsaki da taficce daga motar xatayi falansu. Yace si si si😁 Tajuyo afusace Tace karka yarda wlhi.... Danni ba karuwa bace da xaka dinga min irin kiran su. Yayi Murmushi cikin muryar qasa qasa Yace xanso ko kixama cikakkiyar karuwan acikin gidana ya kasance Kullun acikin yimin karuwancin kike 😳😳😳😳 😳😳😳 😳😳 Sosai SAILUBAH tawaro ido cikin matuqar mamakinsa😧 Ganin tashiga yanayin da yaso shiyasa yayi saurin jan motar tasa baya ya fitar da ita xuwa gidansu yana Murmushi...... SAILUBAH ko mamakin bakin da RAMADAN yayi da rashin kunyar da take damunsa CE tah cikata. Haka dai takwanta da mamakinsa batare da taga qeyar jakarta da wayanta bah KHAMIS Ango ko shigarsa gidan nasu gun Momynsa yayi direct bakinsa 'dauke da xaxxafar addu'ar Allah yasa karta fitoh mishi da nata salan kamar yanda Momyn FAWAS ta kawo nata. Samunta yayi tana waya Sanda ta gama takallesa da cewa 'dan Auta nah. Yace kalleta da cewa Barka da dare Tace Barka dai Sai yayi shuru yafara danne dannan waya Tace KHAMIS..... Da sauri ya kalleta dan yaji kiran har Cikin ransa Tace Wato shi Aure wani abune me hatsari idan baka tafiyar dashi kanta farkin addinin musulinci bah Shi Aure wani ibada ne Wanda Annabi Muh'md sallallahu'alehuwasallam Yayi mana nuni da muyishi Xanso kaxama 'daya daga cikin xaratan maxan da sukasan miye Aure me ake nufi dashi Ka kyautatama matarka kasota ka qaunaceta tsakaninka da Allah badan wani abu nata bah Kanutsu kafahimci rayuwa yanda take kasamar min nutsuwa acikin Auran ka Ka kula banasan nafara cin karo da matsala acikin Auran ka Sosai Momyn nashi tatsaya tadinga mai nasiha me ratsa jiki Can Tace yaje ga Dadynsa Haka yaje garesan jiki a sanyayi Shima 'dorashi yayi akan tashi nasihan da cemai yake sai Allah ya tashemu Koda ya kuma 'dakin Momy. Murmushi tayi Tace toh sai da safe kakula min da kanka. Jikinsa amace yaje ga Amaryar tasa........ FAWAS na komawa gida ya kafah ya tsare addu'arsa Allah ya hanka'do mai da matartasa Dan haka ya kira momyn shi awaya Yace Momy kaina ne yanxu yafara min ciwo irin na jiya Momy Tace Subhanallah ina maganin jiyan yake Yace kamar dashi HAMEEDA tatafi jiyan a hannunta Tace bara in duba maka wani Yace no Momy wancan nake so. Dan nalura yafi kar6ata pls ki dubamin shi Momy tayi Murmushi irin nasu na manya dan tagane 'dan nata yake nufi Sosai yake buqatar matarsa Nan tausayinshi ya kamata Ta shiga tunanin Insha Allahu asatinnan xata barshi da matarsa tunda tagama aikinta akanta Tace gashi kuma kamar wancan 'din ya qare Bari nakira HAMEEDA a 'dayar wayata tunda tana hannunta sai takawoma Yace tnx my mum Allah ya barmin ke. Tace AmEEn my son HAMEEDA na kwance Momy tadoka mata kira Wai taje takaima FAWAS sauran maganin jiyannan data bata tabashi kanshi ya dawo mai da ciwo Shuru HAMEEDA tayi dan itadai a'dakin nashi tabar maganin Kodai bai gani bane yayi tunanin dashi tatafi Qilama gyefan gado yafa'da tunda rikitata yayi Tacema Momy dai toh..... Tana turo 'kofar da sallamah shi tagani a tsaye yana ganinta ya rungumeta da saurin kai bakinsa cikin nata yana aika mata da sakwanni kalakala a burkice Tasan bata isa ta kwaci kanta bah shiyasa tabarshi yadinga juyata San ranshi Sosai ya burkitata har tafara dana sanin xuwa Can dataga xaiyi nisa saita fara quqarin fashewa da kuka Cikin damuwa ya qara matseta ajikinsa tsam kanshi bisa qirjinta yana wasa da sauke ajiyar xuciya. Muryarshi can qasa Yace ina buqatarki matata pls kiyarda yau nakai wancan matsayi.... Yafa'di hakan da janye kansa daga gareta ya rumshe ido yana sauke numfashi Ahankali HAMEEDA tajanye kanta daga gadan tagyara kanta cikin sanyi Tace anan 'dakin nabar maganin fah Nasani ai. Yafa'di hakan batare daya bu'de idanshi bah HAMEEDA taxuba mishi tana qare mishi kallo tsaf Gaskiya FAWAS kyakkwawa ne Yayi mata tako ta ina.... Ahankali ya bu'de idanshi karab suka ha'da ido Takai bakinta ta sakar mai kiss agoshi. Yayi saurin lumshe ido Tana ganin haka taficce daga 'dakin FAWAS yabita da kallo KHAMIS ko yana shiga bet room 'din matar tasa. Jikin nasa a sanyaye haka yaje ya rungumeta Yace masha Allah yau burina ya cika. Tace nima haka Yace dare yayi xanso kiyo Alwala muyi sallar godiya ga daya cika mana burinmu Tace toh Hakan sukayi Sallah ya kama kanta yayi mata addu'a da yin fuska Yace my Luv 'dan gayamin yanda kikeyin

Chapter 18 of 33