Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wanke hannunta da juyo ta rungumeshi tana cewa Wlcm 'dan Qanina kuma mijinta.. Jan ajiyar xuciya yayi jin yanda qamshin sanyayyan turaranta yanda yake shigarsa Ya lumshe ido ya 'dago da kansa a hankali suka ha'da ido Yace Aunty.... Tace kadawo da futuna ko 'Daga mata kai yayi Cikin yimata kallan qaunah Tace toh baqona yaxo 'Dan waro ido yayi Yace aike dashi saikin haifamin Babyna... 'Dan uwana yayi mafarkin kin haifa min kyawawa biyu masu kamarki Tace waya ganni da 'yan biyu. Kabarni dai da 'dayan Qara rungumeta yayi Yace Wlhi xaxxafar addu'a nayi miki akan Allah yabaki 'Yan biyu sau uku Kafin ya bara baki 'yan 'dad'daya ๐Ÿ˜€ SAILUBAH tawa waro ido ๐Ÿ˜ณ Tace tab wannan story ne A'inama kata6a jin anyi haka Yace xa'a fara daga kanki Nasiya miki kayan kwa'dayi da yawa tunda nalura babyn nawa kwa'dayayyene Tace aidama shine yake sani kwa'dayi Yace eh mana kuma shinema ya qara miki da'din wannan abun Ya qarashe maganar da shafa bayanta Murmushi tayi dakai nakinta cikin nashi yana aika mata da sakwanni itamah tana bashi nata salan.... Ganin da tayi yafara rikice mata ne tajashi bedroom nasa Ya rigada ya sabar mata dayi masa wanka dan haka yanxu mah itace tayi masa Saidai Suna fitowa ya ya rungume abarsa sanda yasami cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa sannan ya xuba mata ido Yace Auntyna dana rasaki matsayin matata dana shiga uku. Tace ai tun ran farko ni taka CE RAMADAN Shiyasa kake samun sa'a akaina kaketa juyani San ranka....... Wasa yahauyi da qirjinta yana cewa jifan ki nadinyi da addu'a shiyasa Shuru tayi masa Ganin yana san qara samin nutsuwa Sosai taqara bashi ha'dinkai. Sanda suka 'dauki lokaci me tsawo kafin suka tsaftace jikinsu Tana gyafan gado tana tsame gashinta ne taga message 'din nasa Gyara xamah tayi Sosai ta waro ido Cikin matuqar raxana Tace kaikakai RAMADAN ya rungumeta ta baya Yace lapia Aunty Tace kaduba maqudan ku'din daka turomin๐Ÿ˜ณ Toh menene Yafa'di hakan da kissing 'din wiyanta Tace miliyoyun ku'dine fah RAMADAN kaduba fah๐Ÿ˜ณ Yace eh nagani Tace toh ai ban sanka dasu bah...... Juyowa yayi gabanta ya 'dane cinyarta hannunsa saqale da wiyanta ya manna mata kiss Yace kinutsu Auntyna kijini dakyau Cikin damuwa Tace ina jinka mijina Yace Ni da d'an Uwa na junior marayune fah... Arikice ta qara tsaida idanta gareshi Kwantar da kansa yayi ga qirjinta yafara bata labarinsu. Tas ya gaya mata Komai Tuni xuciyar SAILUBAH tacika da qaunar mijinta da 'dan uwansa Ita bata ta6a sanin Dady da Momy basu suka haifesu bah Rungumar mijinta tayi Tace Allah yasaka muku MUH'MD RAMADAN yabi muku haqqin kisan da Dady Jibiril yayi ma Dadynku Sannan Allah yaji qan Momy da shi Ina sanka mijina xanci gaba da baka farin ciki na har abada Tafa'di hakan hawaye na xubar mata AmEEn RAMADAN Yace Yana lasar hawayan nata dayi mata nuni akan tadeba bayaso Sam sun shagala dajin 'dimin juna sai kawai jin kiran sallar Isha'i sukayi Anan suka ankare Washe gari Suna breakfast Tace ni mai Xanyi da wa'yannan ku'da'dan mijina Sunyi yawa sun xarce burika nah Murmushi RAMADAN yayi Yace kisan yanda xakiyi dasu Auntyna nidai nagama nawa Tace toh kaini gida inyi shawara da Abbana da Kakah Pls ka kashe wanan ranar gareni kakaini gidan marayu asibitoci da sauransu Yace sai dai gobe muje Tace meyasa Yace Aunty XEE tace min in gaya miki xataxo yau Tace ok Allah ya kawota Yace Amiien sai kiyi addu'a Allah yasa gobe banda lectures Tace hmm kundai kusa gamawa muhuta da maganar karatunnan Yace kifara shan allurai bah๐Ÿ˜€ Dariya tayi kawai Haka suka gamah taraka shi mota daqar yabar mata bakinta ya huta wajan tsotso Murmushi tayi gaskiya RAMADAN baya gajiya da jikinta... ko Minti ishirin RAMADAN baiyi Da fitta ba saiga XEE Tace qawata naga sai kyau kike kina wani cika SAILUBAH tajah numfashi Tace kedai bari XEE *Ciki ne dani* Waro ido XEE tayi Tace ciki๐Ÿ˜ณ SAILUBAH ta'daga mata kai cikin shagwa6a Tace Ashe wayo RAMADAN yaymin ๐Ÿ˜ฐ XEE tasheqe da dariya Tace ya'ayi kika bari qaramin Yaro ya haqe rijiyar manya๐Ÿ˜‚ Tace yanda naki qaramin yaran yabi ya haqe taki rijiyar haka RAMADAN yabi ya haqe tawa .dariya Sosai XEE tayi Tace kuma har yanxu da sauranki ko.... Da sauri ta katseta da cewa aa Wlhi ba Saura ko ka'dan๐Ÿ‘Œ๐Ÿป Ashe ba'a raina namiji... Ya nuna min shi na mijine kuma jarimi Gaskiya RAMADAN yaban mamaki XEE ta qara yin dariya Tace ga xahiri nan tunda ya 'kunsa miki ciki๐Ÿ˜‚ Tace hmm RAMADAN 'dan wayo ne Kin San wani abu XEE Tace saikin fa'da Tace wasu ku'da'de yaban bansan mexanyi dasu ba Tace ina burikanki suke Tace Wlhi duk burina XEE ku'din sunyimin yawa XEE tajah numfashi Tace ki'ajiye wasu dan nima akwai wasu ku'da'de da KHAMIS xai ban inasa ran sunada yawa Kinga saimu fara harkar kasuwanci irin kayan mata danginsu sutura takalmah da jakunkuna sarqoqi da dadai sauransu SAILUBAH rungumarta tayi tace masha Allah Haka ko yau 'din SAILUBAH na ha'duwa da Abban nata da Kakah Shawara Sosai suka bata akan dukiyar tadai bama Abban nata abinda ya dace Da Kakah harda matar Abban nata Sannan sukayi gidan marayu ita da mijin nata RAMADAN daga nan suka yi asibitoci Basu tsaya ananba sanda suka shiga ga talakawa yana bada nasa tallafin itama tana bada nata Sai yamma can ya sauketa a gida ya kalleta cikin murmushin soyayya Yace Ki kulamin da kanki da kuma Babyna yanxu xan dawo pls karkayi Komai kihuta dan Allah kinji Tace angama mijinna **** Bayan sati 'daya RAMADAN ya mallaka ma SAILUBAH wata xaxxafar mota SAILUBAH tayi murna Sosai da wannan kyauta ************* Haka dangi kowa yasan da xuwan ku'dinsu RAMADAN Albarka yabo fatan alkairi ba irin Wanda RAMADAN baya Sha Haka agyefan SAILUBAH mah Ba qaramin murna KHAMIS da FAWAS sukayi bah. Wajan kyautar da RAMADAN yayi musu Fa'di yake RAMADAN na baku ne kawai dan jin da'dina bawai dan wani Abu ba nasan kunfi qarfin haka dan Allah ya hore muku Amma kuqara da nawa Allah yasa muku albarka a Cikinta. Amiien AmEEn sukace Zuciyarsu cike da qaunarsa . [8:37AM, 26/01/2017] R๐Ÿ‡ฆHAโ“‚๐Ÿ‡ฆT: Bayan watanni shidda ****************************** Allah Sarki rayuwa yau taxo maka da da'di gobe sa6anin haka Ayanxu HAMEEDA CE a toilet tana tsaftace bakinta Taji wani maseefaffan ciwan mara ya riqeta Nan tadurqushe tana ihun azaba Sam tamanta da wata addu'a Ni dai Rahamat nasan wannan na qudace tah kamata Ina cikin saqar xucin yanda Xanyi in temaketa dan karna fitto adirkeni ace me ya kawoni ๐Ÿ˜ณ har cikin toilet 'din mata๐Ÿ˜€ Idan naqi fitowa kuma ladan temakwan ta ya wucceni...... Kamar anjafo Momy falan nata taji ihunta Nan Tace lapia 'yata Cikin axaba HAMEEDA Tace Momy xan mutu cikina...... Ai Momy bata jira qarashen xancanta ba Tafa'da toilet 'din Cikin tashin hankali take kwa'dama baba me aikinta kira Nan tabaiyana Tace temakamin mukaita mota aihuwa CE taxo mata Tun safe HAMEEDA take naquda bata tashi aihuwa ba sai Cikin dare kusan qarfe 1 'daya Lokacin FAWAS yana kan sallaya yana yima matar tasa addu'a Sai kawai yaji Momy na dariya Aiko da sauri ya shafah addu'arsa yaje gareta Ganin jariri ahannunta shi ya tabbatar mishi da cewa yaxama Dady๐Ÿ˜€ Baibi takan Babyn ba saboda kunya. Sai kawai yaje ga matarsa Yace sannu my MEEDAT Tace Yauwa Yace nagode da baby sai naga ko Da sauri tawo ido da harararsa Tace Wlhi na gamah Yace tab mekikayi Aisai namiki kinta ban doxin doxin ๐Ÿ˜€ Kuka tasa mishi wiwi Momy tashigo tana cewa ina kuka ya qare tunda kin sauka 'yata Tace wlhi momy shine yasani kukan Momy takallesa Tace aa toh tashi kabar nan toh Murmushi yayi kawai Washe gari aka sallamesu da yamma KHAMIS ne riqe da babyn ahannunshi XEE na gyefanshi Tace kai wannan Yaro yaxo dakyau FAWAS yayi Murmushi Yace kai Aunty XEE KHAMIS Yace aigaskiya tafa'da Yace toh ai mamansa yayo HAMEEDA dai shuru tayi tana Murmushi qasa qasa XEE ta qanqame KHAMIS kamar xata shige cikinsa Tace wayyo Allah Yace menene Tace kuliya Dariya FAWAS yayi ya futar da ita daga 'dakin yana cewa harna tuna ranar da junior ya sumar da Aunty LUUVAH sanadinta XEE Tace au dama kai kabashi Yace eh Tace ai banta6a ganin 'dan iska irin junior ba Ko tausaya mata baiyi ba ya callah mata KHAMIS Yace naso dake ya cillamah inga ya xakiyi Tace tab๐Ÿ˜ณ ainima sumewan Xanyi kamar ita...... Kan KHAMIS yayi magana saiga RAMADAN da SAILUBAH sai wani qanqameshi takeyi tana tafiya daqar daqar da wani tulelen cikinta๐Ÿ˜† aihuwa yau ko gobe Da sauri XEE Tace bana ce Karki xo ba Tace tab'di inajin yanda RAMADAN yake xuxutamin kyan yaran saina xauna kallo ya shigeni.... KHAMIS ya miqa mata babyn Yana cewa dan Allah Aunty LUUVAH kidena fitta Tace ai daga wannan KHAMIS nadena RAMADAN Yace sannu me jego Tace ina yininku SAILUBAH Tace lafiyanki Dariya sukayi atare XEE Tace yaushe Xaki dena hausar qauye ne HAMEEDA cewa fah xakiyi Barka da ranah Tace Aunty sai ahankali xan saba SAILUBAH Tace yanxu kuma saina miki fatan Allah ya kawo wani cikin kiqara bamu wani kyakkyawan Da sauri HAMEEDA Tace aa Aunty Wlhi nagamah daga kan wannan Dan ciwan naquda yafi kowane ciwo xafi aduniya SAILUBAH ta kalli RAMADAN Tace ina cemin kayi ba wani xafi ๐Ÿ˜ณ FAWAS XEE KHAMIS suka bushe da dariya RAMADAN yayi fuska Yace nata ne yaxo mata da xafi Auntyna Tace toh nawa fah ๐Ÿ˜ณ Yace aina gaya miki kina xaune kawai saidai kiga babynmu tafitoh sulubbb HAMEEDA ta waro ido๐Ÿ˜ณ Tace kai ka kai. Sai kuma takalli FAWAS taci gaba da cewa wai haka 'Daga mata kai FAWAS yayi yana Murmushi Saitaja bakinta tayi shuru XEE ko maida kanta Bayan KHAMIS tayi tana dariya ciki ciki ahankali Tace pls my Luv tashi mutafi tunkan na 6atama RAMADAN shirinsa SAILUBAH ta hargitse masa Tashi KHAMIS yayi yana murmushi da kallan SAILUBAH yana rayawa aransa lalle RAMADAN ya sami SAILUBAH Yace toh mu muntafi FAWAS Yace tnx abokina sai munyi waya XEE kalli SAILUBAH dariya fal ranta Tace 'Yar Uwa saikin jini. Me jego sai Allah ya kaimu Suka tafi Suna rungume da juna Amota XEE Tace wai yaushe SAILUBAH xata dinga ankarewa da abubuwa ne KHAMIS yayi Murmushi Yace kibarta indai RAMADAN ne xai gyara tunaninta da ankarar da ita cikin salansa SAILUBAH ko Su XEE nafitta kuliyar nan tashigo 'dakin Wani ihu SAILUBAH tasake.... Da sauri RAMADAN ya rungumeta yana cewa lapia Tarintse idanta mararta tam da futsari Tace kuliya FAWAS Ya fita da ita da sauri Taqara qanqame RAMADAN Tace mutafi gida pls Yace toh Auntyna Ba shiri suka bar gidan HAMEEDA nayin dariya FAWAS Yace ke Kinsan yanda takejin tsoran kuliya kuwa Tace aikam gashi nagani tafi Aunty XEE tsoranta Yace har fah sumewa take...... Bai kai qarashen xancansa ba momyn shi tashigo 'dakin tana cewa tashi kikoma part 'dina FAWAS yaarairaice Yace pls Momy kibarta anan Tace aa nagyara mata 'dakina Baxata dawo nan ba sai tayi arba'in kashiryo mata kayanta yanxu Shuru FAWAS yayi Tashi ko HAMEEDA tayi sukayi part 'din Momyn tare FAWAS yajah tsaki aciki tare dajin haushin Momy tashi . Yana shirya kayan nata yana mita ๐Ÿ˜€ Ahankali RAMADAN ya xaunar da SAILUBAH kan kujera Yace in kawo miki drink Tace aa barshi Yace kinfah kusa sumewa 'daxo ko๐Ÿ˜€ Tace shegiyar kuliya ba Wlhi RAMADAN bani San kuliya Sam Yace nasani Auntyna Ya fada yanamai kissing 'din cikin nata cikin so da qauna Tace naxaku yafito na huta Yace ya kusa ai Washe gari da FAWAS da KHAMIS sukayi qauyan takai suka fa'dama Innah Hansai aihuwar HAMEEDAN Sosai tayi mamaki dan kwanaki da taxo mata Sam bata lura da Cikin ba Tace Insha Allah ana gobe Suna xasuxo sai sukwana washegarin sunah sai sudawo FAWAS Yace toh Allah ya kawoku Hakan ko akayi ana gobe Suna dangin HAMEEDA sukaxo gidan nasu Sosai Momy ta kar6esu Yau ta kasance Suna Yaro yaci Suna Ahmed.๐Ÿ˜€๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ RAMADAN da KHAMIS sunma Yaro hidimah ta bam mamaki banda matansu SAILUBAH bata sami xuwa ba dan ciwan maran da yake damunta Amma ta nuna halin girmah Sosai wajan siyamah mejego Kaya nagani na fa'da Washe garin Sunan ne ko da qarfe goma sha biyu na ranah SAILUBAH tana xaune a 'dakin Innah Yalwa naquda tatasan mata..... Dama Innah a ankare take da ita dan haka tafara temakwanta irin nasu na manya Nanko cikin ikwan Allah sulu6o 'yarta mace Xucan taqara sullu6o wata Innah Yalwa tayi hamdala ga Allah ta qyarata Sannan taqyara yaran kyawawa masu kama da ubansu sak RAMADAN yana gidansu yaga kiran wayan SAILUBAH Nan ya'dauka da sauri yana cewa Auntyna Innah ta amshe da cewa nice kana'inane Yace gidanmu yanxu nake shirin dawowa Tace toh kagayamah momynku Allah ya sauki SAILUBAH lapia tasamu yara biyu duk mata...... Sakar wayan RAMADAN yayi yarungumi Dadynsa yana cewa Dady Auntyna ta haifamin twice ๐Ÿ˜€ Sosai Dadyn ya biyemishi yana cewa masha Allah ๐Ÿ˜€ Momy xura hijabinta tayi tana Murmushi Tace Maza muje Da dugu yayi mota Momy da Khairat sukabi bayansa Suna masu farin ciki Dady da dariyar jin da'di yabisu da kallo Khairat Tace yah RAMADAN ga wayan ka Qar6a yayi yana tuqin yakira Junior ya gaya mishi Yace aidama na gaya maka ka shafamin Kansu kafin naxo garesu murmushi RAMADAN yayi haka KHAMIS mah yagaya mishi kana ya kira FAWAS shima yaji Momy ko dangi tadinga kira tana gaya musu Ahaka sukakai gidan cikin farin ciki.... Hmmmm RAMADAN takan yaransa yafara bi. Sam baibi tร kan SAILUBAH 'Daya na hannun Momy 'daya na hannunsa sai Murmushi yake Ya kalli Momy Yace idan Auntyna sukayo Momy kuma kiduba yatsunsu irin na junior ne Tace aikowa gashi nan kam Saidai Komai na jikin junior irin naka ne ai Innah tayi Murmushi Tace aiya fa'di Hakkanne dan yasan shi sukayo Momy tace lah na sha'afah wlhi Murmushi RAMADAN yayi kawai ganin Innah ta ramfoshi suna cikin nuna farin cikin nasu ne. FAWAS da KHAMIS XEE suka bayyana da matuqar farin ciki KHAMIS yake cewa waw Aunty LUUVAH abani wannan Murmushi SAILUBAH tayi Tace anbaka KHAMIS FAWAS Yace xamu rabaki dasu gabaki 'daya dan nima 'dauke 'dayar zanyi Tace Bakomai FAWAS 'dauketa kaima XEE Tace ka 'dauka Wlhi xuwa xanyi in 'dauke Ahmad FAWAS yayi Murmushi Yace ainaki ne Aunty XEE baxanji Komai ba Murmushi Momy tayi Tace Allah yayi muku albarka yarannan kucigaba da kulawa da Kansu AmEEn sukace gabaki 'dayansu Cikin farin ciki Tace Innah ba wani matsala atare da ita ko. Innah Tace eh. Abin yaban mamaki ai kigansu manya dasu Amma basu qarata ba Momy Tace toh Madallah bara in kira doctor Anisa taqara dubata Innah Tace ya kamata kam Ko minti gomah doctor Anisa batayi ba sai gata Sosai ta duba SAILUBAH tagano ba wani matsala Sannan ta kwashe mata jininta sai Wanda ba'a rasa bah Saidai tabata wani magana wanda xaiyi saurin fitar da sauran jinin nata Taba nanda kwana gobe sha biyar tace xata dena fudda jinin Sannan kuma taba wasu magunguna Tace Bayan 'daukewar jinin nata tayi amfani dasu na kwana biyar xasu tsuketa tamkar budurwa taqara da cewa magungunan Suna da kyau Wlhi tayi amfani dasu marabarta da budurwa shine furta Auran da tayine SAILUBAH tayi mata godiya Sosai Tace xan qara dana HAUSA dan banaso ni kaina nayarda na aihu Doctor Anisa tayi dariya Tace shegiya SAILUBAH kin camke RAMADAN pls karki xautar dashi dan Allah SAILUBAH tayi Murmushi tayi Tace hmm Aunty kenan. xan kiyaye Kantayi magana XEE tashigo 'dakin Tace wai Aunty Anisa wane gwulma kukeyi ne haka Tace ina GYARA qanwar tawa ne XEE ta waro ido Tace kai Aunty tun yanxu Tace eh mana. Sauran ke ki haife kiga GYARA SAILUBAH Tace ita kam tukunna dan haryansu shuru Tace Ayya zansa qanina KHAMIS ya qara dagewa XEE Tace tab ya kasheni kenan ๐Ÿ˜ฐ Dariya suka mata Doctor Anisa ta numfasa. Inya kasheki yarasa nutsuwarsa kenan har abada dan ban manta kallan tsantsar qaunar da naga yana yi miki 'daxo bah. SAILUBAH Tace kai Aunty dasa ido kike Tace Wlhi ba qarya nayi bah na lura Sosai kun asirce maxajanku XEE Tace da ayar Allah ba Ni dai ba ma'a bociyar sallar dare bace Amma danaga kansa na rawa Sosai natashi tsaye wajan gaida Allah cikin dare ina jifansa da addu'a SAILUBAH tayi dariya Tace Allah Sarki RAMADAN shiyake tashina yanxu dan da'din 'dumin jikinsa sani yake namanta kaina XEE Tace ai RAMADAN ba daga nan ba Duk shi ya 'durasu akan hanya Doctor Anisa Tace shiyasa duk fuskarsu take cika da annuri da hasken kwarjini Pls kuriqe maxajanku dan Wlhi kunfi kowa tashin hankali ayanxu Dan maxajanku yara ne masu aji da tashen balaga da ku'di ga kyau da Allah yayi musu kallo 'daya xakuyi musu kusan dole mata subisu Toh bare insu kansu sun furta kalmar sO agaresu Kunga sai Luv kenan Su Auro muku su Araxane SAILUBAH tawaro ido XEE Tace afurgice. Wlhi inna tuno haka gabana mugun fa'duwa yake yayinda hankalina yake tashi Yanxu ya xamuyi ni ZAINAB Tace abinyi shine ku kula dasu SAILUBAH Tace Allah duk wacce tayi gigin Shuguwa gidana saina babbakata ๐Ÿ˜ฌ Tace toh SAILUBAH ya xakiyi da qadda idan tahau kanki Tace haquri Tace toh kidage daba mijinki kulawa kawai Tace xan qara dagewa Anisa taqara jan numfashi Tace Da xanga matar FAWAS dana ja mata kunne Sosai akansa Dan akwai wata yarinyar unguwarmu Aymana Sosai takesan FAWAS kuma haryanxu Suna tare. Ba wani makawa FAWAS Yana Santa dan Sun da'de da juna mah XEE Tace tabbas nata6a jin KHAMIS yana cemah FAWAS 'din yau wajan Aymana zamu ko Dake lokacin kishina na kusa bakiga rikicin da mukayi ba Duk dako ya rantsemin ba budurwarsa bace Tace toh Wlhi ta FAWAS CE Haka dai doctor Anisa tatafi tabarsu da tunanin maxajan nasu Candai suka ware XEE ta kalli SAILUBAH cikin tsokana Tace ya dai Qawata kina xaunan kika haife biyun. Saiji kawai kikayi sun fitto sululub ko๐Ÿ˜€ SAILUBAH ta harareta Tace Allah na'dauka da gaske RAMADAN yakemin Ashe gaskiyar HAMEEDA ne da tace ciwan haihuwa yafi kowane ciwo xafi aduniya gaskiyane haka abin yake Dariya XEE tayi kawai Bayan su XEE sun tafi ne RAMADAN ya lalla6o gareta yabarsu Momy a falo Duk da hutun da SAILUBAH take nemah bai hana shi d'anewa kan ciyarta ba. Ya hau kissing 'dinta yana cewa wayyo Auntyna na gode miki dan kinbani abinda yafi Komai faranta min rai ayau Tace naji tashimin ajiki Ya maqale mata kafa'da alamar aa Yana shafata tako ta ina Tace haba 'dan Qanina nifah yanxu me jego CE Yace toh wani Abu nayi miki Auntyna Tace eh mana. bagashi kana neman Breast ba Yace ganinsu kawai fah xanyi inga ko yarana sunsha Tace toh basu shaba Yace har yansu๐Ÿ˜ณ Ta 'dagamai kai A shagwa6e Yace toh na d'an ganiiii ni dai Auntyna pls Yafa'di da marairaice mata Tace katemaken RAMADAN kaje dan Allah Yace korata kikeyi Auntyna Tace aa ni na'isa. Kadai bari nida kaina xan xo in nunamah anjima insu Momy suka tafi Yace promise Tace yah am promise Ya manna mata kiss Yace I Luv u matata Tace me 2 mijina. Yace toh 'dan bani aran bakinki nasha ka'dan Tace idan innah ko momy sukaxo suka gammu fah Yace sai ince kece kikace nayi miki........ Haka dai da wayo da dabara ta lalla6a yabar 'dakin Momy kalli Innah Tace toh Innah saiki komah 'dakin SAILUBAH har tayi arba'in Tace aikuwa haka xa'ayi dan nalura yaran naki ba damah Cikin jin kunya Momy Tace ai yaran xamani ne Innah Momy na tafiya Innah tatattara kumotsanta takoma 'dakin SAILUBAH SAILUBAH ko taji da'din hakan dan ita tasan halin mijin nata... RAMADAN ko tsaki yajah dan Sosai yaji haushin hakan Bayan kwana uku kowa yasan da haihuwar SAILUBAH da Qaninta RAMADAN. Takanas ta Kano 'Yan unguwarsu sukayo group dan kawai suga babis 'din SAILUBAH da RAMADAN 'din Sunko ganowa kansu dan sunga kyawawan yara gwanin ban sha'awa Kallo 'daya xaka musu kasan ubansu sukayo Ba abinda yarabasu da RAMADAN Senior n junior Saidai wata rabuwa inji 'Yan caca๐Ÿ˜ณ Samfah yara sunqi kar6ar nono Anyi anyi Amma shuru kakeji Haka aka dama musu masarar yara ta jinjiraye kamarsu Cikin ko ikwan Allah suka qar6e suka dinga Sha abinsu Ganin haka yasa hankalin Su Momy da RAMADAN ya kwanta..... A 'dakin Innah ya ritsata taje 'dauko wasu magungunanta Cikin qasa qasa da murya RAMADAN ya rungumeta ta baya yake ra'da mata ta cikin akunnanta Qila sunbarma ubansu ne Yafa'da yana qoqarin kama breast 'dinta Aiko cikin sauri ta kwaci kanta Harara SAILUBAH tagalla masa Tace kakamasu Wlhi kuka xansa maka Yace ai nasani musamman da yanxu suka cika suna buqatar me shansu Saidai anyi rashin sa'a masu shan sunqi Sha toh abarni nasha mana Tace anqi Yace zasu miki tsami fah๐Ÿ˜ณ Tace toh ina ruwanka suyi mana Murmushi Murmushi yayi Yace xan miki afuwa xuwa kwana arba'in 'din Wlhi kosunfi haka cika saina xuqesu dan baxan barki da Kaya Suna daminki bah Ta qara gallamai harara Tace kabarni da abuna haka mana. bana so katakura min su pls Yace Allah baxan barki dasu bah. Naji da'din yanda Babyna suka barni dasu. Kuma ki qara hararata kigani Wlhi ayanxu xan maqureki naxuqe abuna Gaban SAILUBAH ya fa'di taqarema 'dakin kallo taga xahiri daga ita saishi ne. Xai iya yimata Komai dan tasan futunarsa tafi qarfin tunaninta gata da jego dan haka saita hau lalla6a shi har tasamu ya barta batare daya ta6osu bah Haka dai ya ficce daga 'dakin yana Murmushi dan sarai ya gane lalla6ashin da tayi bana Allah bane Yanako fitta Innah tashigo 'dakin tana cewa meya fitta da ita haka..... Shuru SAILUBAH tayi mata har sukayi part 'din nata ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿพ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฟ Munga baqaqe munga koraye munga jajaye munga farare a sunan *KAULAT DA KAULET* Yara kyawawa sunci Suna Khamsa'u da Aminatu. Ana kiransu da *KAULET DA KAULAT* Komai anyishi cikin bajinta da nuna Komai ba Komai ba Jama'a da dama sunyi farin cikin xuwansu wannan Suna dan suntafi da arxiqi me mugun yawa Junior yaga hotonan babys 'din nasa dan FAWAS ya tura masa Haka KHAMIS Bare gogan RAMADAN harda Wanda ya tadama da Junior hankali sanda RAMADAN ya tura masa. Wanda suke qale da juna shi da Auntyn SA Aiko da sauri junior ya goge xuciyarsa na bugawa fat fat fat ๐Ÿ˜ฐ ****************** FAWAS ya shiga tashin hankali Sosai dan baqaramin buqatar Matarsa yakeyi ba Gashi Momy tasaka mishi ido Sosai *to kai kayi hakuri mana tunda mah acikin jini take. Me xata iya yi maka. Rahamat Nalele CE mai wannan furucin*๐Ÿ˜‚ Yau yayi ram da ita a kitchen tana tana San 'daukar Abu Yace dan Allah Aunty MEEDAT kitemaken nasamu nutsuwa Dariya ta kamata wai harda wani cemata Aunty. Tadai gimtse dariyar Tace Wlhi ina jini HABIBINA Yace qaryane in gani Tace Wlhi da gaske Janta part 'dinsa yayi na falan Yace toh nunamin Ba musu tanuna mai Yayi saurin runtse ido Yace nashiga uku ni FAWAS Murmushi tayi dan tuno da garga'din da SAILUBA tayi mata dan haka ta qara tsaida idanta akansa Tace karka damu dan dai nan da wata biyu Ya waro ido Yace what ๐Ÿ˜ณ Ta gya'da mishi kai Tace ai kaji kuma Allah hakane Yace ina kwana arba'in ne dariya takama HAMEEDA ganin yanda yayi furucin cikin tabbatarsa Tace xa'a barmu mudinga kwana ba Amma ai jinin baxai 'dauke ba saiyayi wata biyu Shuru FAWAS yayi yana kallanta taficce har tanamai gwalo... ******** Anan ko byan sati biyu RAMADAN ne maqale da SAILUBAH akan tabashi hakkinsa sai wani lalla6ata yakeyi Dariya itama tadinga yi masa Tace ai in mace ta haihu jini baya 'dauke mata sai tayi wata biyu Toh bare ni dana haifi 'Yan biyu. Kaga wata hu'du kenan Xanyi Iya gigicewa RAMADAN ya gigicewa da sauri ya saki hannunta cikin tsoro Yace haba my Aunty fa'damin gaskiya SAILUBAH tayi fuska Tace Wlhi da gaske nakeyi Rungumarta RAMADAN yayi yasa mata Kukan soyayya sosai Wlhi har yana hawaye akan ya xaiyi Dan yanxu yana kwantawa ya runtse idansa ita yake ganowa Sai yanxu yagane ba qaramin sabo yayi da jikin matar tasa da kuma xumarta ba Sosai SAILUBAH tasaki baki tana kallan RAMADAN da guntun hawayansa Yabata tausayi sosai amma baxata iya qaryata kanta ba dan tanaso ta gyara kanta ta'dan huta tukunna Dan haka saita qara qamqa meshi ajikinta tana lallashinsa Tace toh kayi shuru haka. ai kamar yaune ranar xataxo Auntyna yaxanyi Nayi sabo da 'dumin jikinki Nayi sabo da xumarki Nayi sabo da Komai na halittarki Wlhi baqaramin daurewa nayi akwanakin nan ba...... Tace ya'isa haka Babyna xanyi maka qoqarin kaina kaji Yaqara lafe mata yana cewa Aunty bacci yaxo min banasan raba jikina da naki Tace toh kayi abinka in kayi nisa na gyara maka kwanciyarka nakomah 'dakina ko Shuru yayi mata da qara kananna 'deta yana sauke ajiyar xuciya

Chapter 22 of 33