Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da dawowarsa FAWAS Yace Allah rashinka kusa samu RAMADAN matsala ne KHAMIS Yace Wlhi kuwa. Murmushi RAMADAN yayi Yace toh mutuwa dai nanan.. FAWAS Yace tare xata 'daukemu ai Yace toh Allah yasa KHAMIS Yace ya kaga Aunty LUUVAH RAMADAN Yace ai batasan na dawoba Yanxu dai nakesan xuwa gareta in bata mamaki KHAMIS Yace inajinta 'daxo da Aunty XEE tana cewa rashinka kusa da ita maseefa ne Tashi RAMADAN yayi yana cewa barama inje gareta yanxu SAILUBAH tana kwance sai tunanin Qanin nata takeyi. Dan kwana biyun nan da tayi bata sakashi a idanta bah duk saita nemi rasa nutsuwarta. Shiyasa 'daxomah tasamai kuka...... Jin anshafi gefan fuskarta ne yasa tadawo daga tunanin nata ha'de da waro ido Yace Auntyna nadawo dena tunaninah Da murna tatashi Tace shine kawani cemin sai gobe Yace yaxanyi dake Auntyna Kinsan bana San tashin hankalinki. Kiss tayi masa agoshi Tace Wlhi bana San kayi nisa dani Yace baxan qara nisa dake bah. Dan ban manta kukan da kikasamin 'daxo ba........... Kwanan Momy biyu tadawo da ha'dad'dun kayan lefan SAILUBAH... Sosai SAILUBAH ta tsure da ganin kayan taje tasaka RAMADAN agaba Tace Kasan ba da'dewa xamuyi bah Amma kabari Momy taha'do wannan uban lefan😳 Yace aiba damuwa my Aunty kan murabu basai kidinga min ado dasu bah Cikin marairai cewa Tace nifah nafara tsorata fah 😳 dan jikina yana bani kamar Auren xai xama ba yanda muka tsara bah😳 RAMADAN yayi wani shegen Murmushi da wurga mata wani kallo Wanda yasan yamata mugun shiga Yace hmm Aunty kenan Karfah wani abu yasa tunaninki ya samu tangar'da Tace nidai.... Ya katseta da cewa Aunty Tace RAMADAN Yace muje in rakaki Ki kwanta kiyi bacci kawai Tace da tsakar ranan nan Yace toh ai kina buqata ne Tace toh aa Yace toh mucanja hira Tace toh wacce Yace ta soyayya Ta harareshi Tace ban iya bah Yace xan koya miki Tashi tayi taficce daga 'dakin. Yabi bayanta da kallo....... _____________________ Ina gwanin wani ga nawa 😀👈🏻 Yau SAILUBAH tayi walimar Auranta Sosai taga jama'a dan ita'din me kirkice kamar yanda kuka sani kowa nata ne musamman Wanda baidashi xata jawoshi jikinta dan tabashi abin da Allah ya hore mata Washe gari dukkaninsu tashi sukayi da wani ni'imantaccen farin ciki sakama kwan *'daura Auran MUH'MD RAMADAN da FATEEMAH SAILUBAH da akayi* Tunda aka 'daura gaban SAILUBAH ya tsinke ya fa'da Takwantar da kanta kan cinyar XEE Tace naji wani XEE kema kinji irin shi lokacin naki Tace Sosai mah HAMEEDA wacce RAMADAN ya matsamah FAWAS saiya kawota takalli SAILUBAH Tace Aunty kice Alhamdulillah xakiji sanyi SAILUBAH tayi Murmushi Tace toh HAMEEDA Alhamdulillah XEE tayi dariya Tace masha Allah Kuwa dariya yayi agun Ga RAMADAN ko ana 'daurawa bayan manya sun gamah sukamah Auran albarka xamewa yayi ya shige gida yaje yayi alwa'la yayi Sallah raka'a biyu. Ya 'daga hannunsa samah ya fara addu'a kamar haka......... Ya Allah me biyamin buqatuna Ya masanin farkwan rayuwata ka kyauta qarshena Nayi kamun qafah gareka shugabanmu Annabi Muhammadu gani da ququn barana kasoni Ya kaliqina Kasan nufina ka amsa roqona Ka burkitar min da matata a sOna ka hanata yimin jayayya akan komai Ina godiya gareka daka mallakamin masoyiyata Ina roqanka daka bani xuri'a agareta 'daiyiba kamila wacce babu hallaka acikinta Allah ka kyauta farkwanmu ka kyautata qarshenmu ka hana xuciyarmu raya mana aikata sa6onka..... Yana kaiwa nan ya shafah ganin FAWAS da KHAMIS sun shigo 'dakin suka dafashi atare suka CE toh Ya sayyadi Allah yayi muna maka fatan samun baby cikin wannan ranah Yayi Murmushi da cewa nagode FAWAS Yace Aure me da'di. RAMADAN Yace toh ka qara mana FAWAS ya waro ido Yace ina ai ta'iya dani saidai ko KHAMIS..... Da sauri KHAMIS Yace aa Wlhi RAMADAN yayi Murmushi Yace har da rantsewa Yace hmm baka San Aunty XEE bane..... Dare nayi Kakah takira Momy tayima SAILUBAH nasihah Sosai Haka Abbanta mah yayi mata. ya qara da cewa karkiga mijinki qaramin Yaro kinemi raina masa hankali Wlhi naji wata matsala daga gareki kin kawo masa banyafe miki bah Gaban SAILUBAH ya fa'di rasss Nan taqara volume 'din kukanta Ahaka aka kinkimeta aka kaita gidanta da qafar damah XEE na gefanta tana tausarta akan tadena kukan haka Tace Wlhi XEE jikina yayi sanyi karfa RAMADAN ya kasance cikakken miji agareni XEE tayi Murmushi dariya fam cikin ranta Tace ai yarigada ya xama cikakken miji agareki Saidai nasan baxai kawo miki matsala ba. Tunda bayasan abinda baki so Ina tabbatar miki wata biyar 'dinku nayi xai rabu dake Jin kalaman nan na XEE shiyasa hankalin SAILUBAH ya kwanta ka'dan..... Wayan XEE tafara ringing tana dubawa taga mijin nata ne ta'dauka Yace yau xan hukuntaki da yawa Tunda kika shareni tun safe Tace afuwa my Luv Yace minti 'daya nabaki kifitoh mutafi Tace toh ganinan mah. Yace kufitoh tare da HAMEEDA dan FAWAS yanemeta awaya shuru XEE tayi Murmushi Tace tana can falo tana hira..... Da sauri FAWAS ya kar6i wayan Yace pls Aunty ki tasota agaba yanxu dan bata gajiya da hira XEE Tace toh😀 Haka SAILUBAH na gani kowa ya Washe ya barta ita ka'dai a part 'dinta Amma tanajin motsin innah Yalwa.... RAMADAN ko yana can kofar gidan nasa sanda ya tabbatar da tafiyan kowa Sannan ya kira junior yana bashi labarin Komai Murmushin yaqe junior yayi Wanda ake cewa kafi kuka ciwo Yace toh brother ka shige gidan ka kulle da addu'a Sannan banaso ka tausaya mata kayi qoqarin samarmin baby.... Yace Insha Allah 'dan Uwa na Bayan sungama hirar tasu ne junior yaci kukansa yatashi yafara lafula na RAMADAN akan Allah yayaye mishi soyayyar SAILUBAH Sosai yasami nutsuwa sosai Amma bawai dan San nata ya ragu mai ba😰 Am so sorry my junior RAMADAN😰 RAMADAN na kulle gidan yaje ya gaida Innah Yalwa Tace Allah ya albarkaci Auran nan naka RAMADAN Yace AmEEn Innata😀 Ahankali ya tura 'kofar bet room 'din nata daidai da lokacin data fitoh daga wanka daga ita sai tawul..... Ta waro ido waje👀 arikice tafara neman babban abinda xata suturce kanta dashi Shiko sake baki yayi yana wani yarfe hannu Yace LA LA LA LA😧 Aunty...... Dama haka cinyoyinki suke da kyau😊 Kallesu 'yan mulu mulu dasu Cikin maseefa Tace kafita kafita kafita manah Ina.... Ai RAMADAN yaso iskanci😂 Saiya fara nufuta yana wani kallanta lungu da saqo sosai Aiko ganin haka ya tayi saurin hayewa gado tajah bargo ta lullu6e jikinta tana auna mishi wata muguwar harara Yayi Murmushi ya haye gadan Yace Auntyna baxaki saka Kaya bane Ta hararesa Ya share da cigaba da cewa Aunty haka nonon.ki suke manya manya.... SAILUBAH tawaro ido 😳 cikin matsalancin kunya kamar xatayi kuka Tace dan Allah dan Annabi ka fitta plssss Yace xan fitta Auntyna Amma saikin bari na shafah miki mai kinga na qara ganin cinyoyinki da nonan........ Bata bari ya qarasa ba ta jefashi da filo tana cewa Ashe dama kai 'dan iska ne..... Jin abin da tace yasa RAMADAN yin Murmushi ya matso kusa da ita Sosai xai yaye bargwan ta riqe gam idanta yaciko da kwalla Tace RAMADAN Yace wlhi Auntyna saina gani tunda kika cemin 'dan iska Ba abinda xai hanani ganinsu kuma har in ta6asu in nuna miki iskancin nawa ........ Ai dajin haka tasamai kuka tana qara qamqame jikinta dan ita tunda aka 'daura Auran nata dashi tashiga shakka akansa Shuru yayi yana kallanta dan kuka take tsakaninta da Allah Yace toh kimin shuru inba so kike in ma'kureki ba Shuru SAILUBAH tayi tana kallansa Ya sauka daga gadan yana cigaba da cewa tashi muyi sallar godiya ga Allah daya nunamin ranar dana mallakeki matsayin matata Tace munyi haka dakai ne Ko xaman Aure xamuyi. Yace oh na manta ashefah xaman makoki xamuyi na wata biyar ko Tace makoki kuma Yace eh mana tunda ni baxaki 'dauke matsayin miji bah kinaso mucigaba da rayuwarmu kamar yanda muka saba na tsawan wata biyar ko.... Da sauri ta 'daga mishi tana cewa eh mana🙂 RAMADAN ya harareta Yace toh baxan iya wannan xaman bah SAILUBAH tawaro ido xata fashe da kuka yayi saurin katseta da cewa dakata fah malama Dama ai abaya Nace miki ina da shara'do'di uku kitsaya kijini kikaqi tsayàwa kintuna SAILUBAH tayi shuru. Can Tace eh natuna Yace Yauwa toh bara in gaya miki yanxu Nafarko dole tare xamu dinga kwana Na biyu kamar yanda kika Sabah dole kidinga dafamin abinci kidinga min ladabin da mata take yima mijinta Na uku shine Xanyi 'ko'kari wajan rokwan Allah yabani axxiqin baby....... Ma'ana in miki ciki acikin wata biyar..... Kinga daga lokacin sai murabu kije gida Ki haifamin babyna....... Wiwi SAILUBAH tasake mishi kuka tana cewa Wlhi baxan yarda da wannan labarin qanxan kuregen naka ba Ni sa'arkace da xakamin ciki kuma ai bah akan haka Nace ka Aureni ba....... Ko mawa gadan RAMADAN yayi da qarfin tsiya yayaye bargwan jikin nata saita kasance daga ita sai tawul 'dinta Aiko ya matseta yakai bakinshi cikin nata yana aika mata da wani shu'umin kiss. Duk yanda SAILUBAH taso kwatan kanta hakan kasa faruwa tayi. Sannu ahankali yakai hanushi girjinta ya warware tawul 'din yafara sarrafah girjinta Ji SAILUBAH tayi kamar xata sume. Takasa hanashi haka ya 'dau lokaci yana wasa da budirinsa da breast 'din Sanda taji sunfara mata xafi Sannan taqara volume 'din kukanta Iya rikicewa RAMADAN ya rikicemah Auntyn tasa Ganin hakàn ne yasashi kallanta ahankali idanshi jajir Yace Aunty kiyi hakuri baxan iya barinki yau ba Na umarceki daki tashi kiyi Alwala muyi Sallah kafin Komai ya wakana Ni yanxu mijinki ne Auntyna baxan iya jure waccan rayuwar da kikesan muyi bah........ Yana fa'din hakan yafara janta har sanda tasauka daga gadan ... Ba musu Alwala ta 'dauro tasaka kaya sukayi Sallah raka'a biyu tana mamakin tsoran daya kamata akansa yanxu. Har yatasa yimishi musu Sosai ya dafah kanta yayi mata addu'a. Ya kalleta Yace Aunty ya kikeyin wankan Sarki da Sallah Ananne fah tagallamai harara Cikin raini Tace ban sani ba Ya matso kusa da ita yana Murmushi tacikin kunnanta ya ra'da mata kusai naqara shan breast 'dina tukunna sai kigaya min Kunya da takaici suka cika xuciyar SAILUBAH ba shiri tafara bayani ganin yafara qoqarin nemansu Yayi Murmushi Yace naji Komai my Aunty dai dai kikeyin komai Allah narni dake Kaxa da nadara ya dinga bata tanaci Ashagwa6e yana Murmushi Sanda ta'kushi yace bara yaje yayi wanka da sauri Tace mai toh. Yana fitta ta kulle 'kofar Tasaka kayan bacci da fesa jikinta da turare takwanta tana tuna Qanin nata..... RAMADAN Murmushi yayi dan yaji lokacin data kulle 'kofar dan haka bai takura mata bah. Yana wanka ya kwanta abinsa yana tuno breast 'dinta yana lumshe ido Da Asuba Bayan ya dawo daga masallacin unguwar ya mul'da kofar 'dakin nata Lokacin ta'idar da laximi kenan dan haka tabu'de mishi Yana shigowa ya rungumeta yana cewa ina kwana Auntyna ni 'daya☝🏻 Ta fara qoqarin kwatan kanta tana cewa lafiya sakarni mana Yace aa. Tace dan Allah Yasaketa yana cewa kika qara kullemin 'kofa Wlhi saina hukuntaki Ta harareshi Tace aikowa da 'dakinsa meye saika shigomin nawa Yace xan gaya ki da Abba Wlhi ince kina kullemin 'kofa dan karki bani hak'kina na Aure SAILUBAH ta waro ido Dan tuna kashedin da Abban nata yayi mata Aiko saiga hawaye Tace yanxu sai ka iya gaya masa haka Yace eh mana Auntyna.😀 dan yanxu naxama Mara kunya tunda naga breast 'dinki kuma har nasha kinga ai kunyata ragaggiyace....... Tura shi falo tayi ta rufe kofarta tana mamakin damah RAMADAN 'dinta haka yake Qarfe Tara tayi wanka tasaka wata riga da siket ta atamfah tsinkin ya matseta Sosai ga Komai nata ya bayyana Tafitoh falan nata tana tsaftace shi tana addu'ar Allah yasa karya fitoh har tagama...... Jitayi tayi ana kwankwasa kofar tasu tana bu'dewa taga direban Momyn RAMADAN ne 'dinne da abinci Ta kar6a da fara'a yana gaisheta Tace ka kaima Innah Yalwa nata Yace eh Tace mah ingayama Momyn gobe karta aiko ita xata muku SAILUBAH tayi Murmushi Tace xandai mana ina ita ina wani yin abinci kagaishe min da Momyn kawai Yace toh sai anjima Tace mu yini lpy Taje tajera Komai a dining tana juyowa suka ha'da ido da 'dan Qanin nata Yayi wani qif qif da ido yana kallanta Sosai yayi mata kyau cikin shigarsa ta qananan Kaya Tashige kitchen dan 'dauko cup Aiko biyota yayi yana cewa Aunty baki ganni bane..... Jikake fasss ya bige wani glass cup ya fa'di ya fashe. SAILUBAH tabi cup 'din da kallo.... Yace Aunty kiyi hakuri baxan qara bah Yanda yayi maganar a'dan tsorace shiya bata dariya harta murmusa Tace toh naji jeka dining ka jirani Yace aa bara in tayaki kwashewa Tace pls manah 'dan Qanina banaso kasha wahalar aikin dabai dace da kai bane Ya kalli Brest 'dinta Yace toh kiyi sauri nabaki second talatin Tace toh. Yafitta yana waiganta Sanda takwashe tsaf tana niyar fitowa saijinta tayi rungume ajikinsa kansa bisa qirjinta Tace yaushe kakigo har kaban tsoro Yace yanxu Aunty Tace toh muje 'Dago da kansa yayi ahankali ya kalleta Yace Aunty I Luv u Tace me 2 . Ya 'dan marairaice ka'dan Yace Aunty xaki haifamin yara da yawa Tayi saurin girgixa mai kai alamar aa Yace Aunty toh meyasa Tace katsaya a Qanina dan Allah Yace Aunty nidai baxan tsaya awannan matsayin bah yanxu Pls kidawo cikin nutsuwarki Aunty Na'dau shekaro masu yawa ina famah da maseefar sonki Kigane wane irin so nake miki manah Aunty.... Tace toh wane iri kake min RAMADAN.... Yace irin na ma'Aurata Aunty... SAILUBAH ta waro ido waje😳 Tace tun yaushe hakan tafaru RAMADAN Kar6ar cup 'din hannunta yayi ya ajiye gefe ya qara rungumaita idanshi cikin nata Yace nima ban san lokacin bah. Amma nasan na ibu shekaru masu yawa Auntyna... Hawaye ya xuboma SAILUBAH Tace Amma kacuceni RAMADAN kana nufin burina baxai cika ba kenan. Ya kama fuskarta da hannunsa biyu ya fara tsotsar bakinta cikin wani yanayi na nutsuwa yanayi tana biye masa.... Sosai ya fara burkitata. Can ta fara qoqarin kwacen kanta dan ganin ya dawo kan breast 'dinta Tace kabarni haka RAMADAN yaqi kulata sai tasamai kuka Awale ya barta.... Aiko da gudu tabar kitchen tayi bedroom 'dinta ta fa'da gado tana kuka qasa qasa Da sauri ya bita ya haye gadan ya rabata da rigarta arikice ya hau tsotsarta tana kuka yana sauke ajiyar xuciya daci gaba da budurinsa Sanda yaga kukan nata yayi yawa ya barta Amma tana maqale ajikinsa Sosai ta sake mai jikinta ya gyara mata kwanciya Yana shafa bayanta har bacci yayi Awan gaba da ita daga bisani shima baccin ya 'daukesa tare da mafarkan junansu Basu tashi farkawa bah sai gab axahar wannan mah yunwace ta tatashesu badan sungaji dajin 'dimin junansu bah Itace tafara tashi ta xubama Qanin nata ido tana tunani barkatai akansa.... Kamar yasani ya bu'de idansa ahankali ya sauka cikin nata Yace Aunty kinyarda inyi miki ciki in sami yara masu albarka agareki Ta 'dagamai kai da cewa na da'da'de da sanin Kaine farin cikina RAMADAN. xuciyata Kullun so take tadinga Kasan cewa da kai. Nima ina maka irin San da kakemin. Ya lumshe ido ahankali ya bu'de Yace Aunty kiss me Aiko ba musu takai bakinta cikin nasa tana tsotsa ahankali ahankali. bai tayata bah Amma yana jin da'di Sosai Sanda tayimai San ranta ya fara wasa da breast dinta tace aranta aifah sun shiga uku Daqar ta lalla6ashi ya barta dan tana tsoran karya xarce. Haka takaisa har toilet 'dinsa itama tayi nata dan qarayin wanka Tare suka Sallah Suka je suka gaida Innah Yalwa tabasu abincinsu na ranah da tayi SAILUBAH Tace na safenma bamuci bah Innah Tace meyasa Tayi shuru RAMADAN Yace yanxu fah muka tashi Innah Kunya takama SAILUBAH da sauri Tace wasa yakeyi innah tun 'daxu muka tashi Innah tayi Murmushi kawai Suna dining tana bashi abincin yana xuba mata shagwa6a da ta6ara iri iri dan xaune yake kan cinyarta saiya ta6a nan ajikinta ya ta6a can Duk yabi ya isheta Tace wai yaushe kaxama haka ne RAMADAN Yace jiya Auntyna Xatayi magana ya shagwa6e mata kamar xaiyi kuka Yace Aunty yau Xan xama Ango ko. Tace aa Yace dan Allah mana Tace mexaka iya yi min Qanina Yayi Murmushi Yace abubuwa da yawa Aunty. Tace kai 'din Ya gutsiri kwai yasaka mata abaki Yace eh manah . Tace toh naji Ya kwantoh da Kansa kafa'darta cikin sanyi Yace Xaki barni in girma yau ko Tace xandai 6areka aleda Yayi dariya Yace kodai ni in 6areki aledar ba Tace xamu gani Yace Allah ya kaimu daran Wlhi kika fara min kuka saina cinye bakin kukan Ta harareshi Tace tashimin daga kan cinya Yace inna tashi na xauna akan tawa Tace akujera Yace aa nidai kibarni inna gamah jin 'diminki na tashi. Ya fa'di hakan da qara qanqameta cikin sO da qauna Dake ya gyara tunaninta akan san shi harta ankare tabashi ha'din kai Yinin ranar nan haka suka dinga nunama junansu sOyayya taban mamaki Dare nayi daya fara harka da ita kuka tasamai dan abin yaxo mata a baxata da tsoro da kuma mamaki da al'ajabi gami da tunani Tana kuka yana yimata ihu qasa qasa tare da wani maseefar sonta da yake kamashi. Ashe sumewa tayi jin shurunta da yayi... Bai tsaida buqatarsa bah. Sanda yasamu cikakkiyar nutsuwa sannan ya kaita toilet anutse ya sata cikin ruwa Da kuka ta farfa'do Ya dinga lallashinta harta tsaftace kanta Ya canja xanin gadan taxo takwanta Ya koma yayo Alwala ya dinga lafula yana godema Allah daya mallaka masa Auntyn tasa matsayin mata Sosai ya rungumeta Yana gaya mata kalmomin qauna Shuru tamasa tana tunanin Ashe ba'a raina na miji Komai qanqantarsa Gashi RAMADAN dai data raina saiya sumar da ita Washe gari taga sO agunsa Amma duk da hakan baibar mata shagwa6a bah Tun jiya take neman wayanta Amma shuru bata ganta bah Nanko RAMADAN ne ya 'dauke ya 6oye acewarshi saiya gama cin amarcinsa xai bata wayan sayi gwulmarsun dakyau ita da Aunty XEE Yanxu ko so yake yagama 6ata mata tunaninta da soyayyarsa dan ko tashi wayan mah bai bu'de bah Xusu gaida Innah Yalwa ne RAMADAN ya qarema Auntyn tashi kallo Yace Auntyna... Tace Mene ne Yace tafiyarki tacanjah fah😳 Kiduba yanda kike tafiya a'dan tale😬 Duk da taji kunyar maganar tashi sharewa tayi dan tasan tabbas so yake yacire duk wata kunya tsakaninsa da ita Ta gallamai harara Tace Waye ya canjamin itace Rungumarta yayi Yace Waye ko banda Qaninki wanda kika raina Yau xan gyara miki tafiyar dakyau😀 SAILUBAH tayi narai narai da ido Tace RAMADAN mutuwa xanyi kaqara yi yau Kai mata kiss yayi yana cewa da haka xaki saba Aunty Tace nidai kabarni Yace Wlhi baxan barki bah saina gyara miki tafiyarki. KosO kike Innah Yalwa tagano ban maidake cikakkiyar mace ba. Tayi min dariya Tace toh miye Yace abin kunya ne Wlhi aganki ahaka😬 Xare kanta tayi daga gareshi ya riqe hannunta sukaje suka gaishe da Innan Ta kallesu cikin sha'awa Tace Allah ya albarkaceku Sukace AmEEn Da gangan SAILUBAH taxauna agun Innah Yalwa sunata hira RAMADAN sai kiranta yake da ido Tatashi sukoma part 'dinsu Amma taqi yarda ta gane me yake nufi Dabara Tafa'do masa Yace Auntyna naga wayarki 'daxo a Bayan kujera. Da sauri tatashi Tace yauwa bara in 'dauka Tana fitta ya bita Innah Yalwa tabishi da Murmushi irin nasu na manya Rungumarta yayi afalan ya hau shafata yana cewa Aunty breast Tace baka gajiya ne RAMADAN Ashe wayo mah kayimin. Shuru yayi mata suka xube a kijera bayan ya samu abinda yake so Tasamu kanta ne lokacin da aka kira Sallar La'asar ya fitta Sallah Akan hanyarsata dawowane kiran wayan FAWAS ya shigo mishi Yace kaxama mutum Adole aqi samunka a waya Dariya RAMADAN yayi Yace naku ai wasa ne ina baka story Saidai kaga Auntyna tana amai FAWAS ya sheqe da dariya Yace aiduk abinka narigaka saka kwannan kwan RAMADAN ya waro ido Yace kana nufin tasamu Yace inadai tunanin haka Amma xanbi diddigin Auntynmu Rahamat dan tabani haske Yana fa'din haka ya kashe wayan Kan RAMADAN yayi cikakken motsi kiran KHAMIS ya shigo Yace shurunka maseefar sOOO ne ga Aunty LUUVAH RAMADAN Yace kaidai bari abar kaxa acikin gashinta kawai KHAMIS Yace ai wannan kaxar koba'a figeta bah munsan kwanan xancan RAMADAN Yace inafah kuka sani saika ganta tana 'daukar abu daqar tana ajiyewa daqar Sannan xakusan ni'din namuku funtunqau🙅🏼 KHAMIS tajah numfashi Yace aitun yanxu jikina yayi sanyi gaskiya dole na qara xage dantse dan karku barni abaye RAMADAN ya gyara tsayuwa Yace Aure da'di gareshi abokina KHAMIS yayi dariya Yace kaga malam gayama gauro wannan danmu munda'de da sanin hakan fatana kacema Aunty LUUVAH tabu'de wayanta matata tanasan jinta tabi ta tada min da hankali wai tana tunanin ba lpy ba Nanko nasan lpy lau take. kana nan ne kana 6ata mata tunani RAMADAN yayi Murmushi Yace toh kabata hakuri banso sakar mata wayan yanxu bah Naso Suna fara magana tabata kyakkyawan labarin samun baby... KHAMIS Yace Wlhi kabi mana Aunty LUUVAH a hankaki inba haka bah xamuxo yimaka xanga xanga har cikin 'dakinka Dariya RAMADAN yayi ya kashe wayan dan yasan KHAMIS ba gajiya yake da hira bah Saidai in yana cikin damuwa Haka ya isa gidan cikin nisha'di Agun Innah Yalwa ya tarar da Auntyn tashi suna 'dan ta6a hira Yace my Aunty tashi muje in tayaki girki Innah tayi dariya Tace saidai ni inyi muku RAMADAN dan kasan ba'asa Amarya aiki Murmushi yayi da cewa toh bara inje in gaisar dasu Momy SAILUBAH tayimai kallan qasa qasa Tace toh kagaishe min dasu Angama yace da ficcewa yana waiganta Murmushi SAILUBAH tayi kawai. Da jin wani MASEEFAR SON MIJIN NATA Yanda Momy da Dady sukaga RAMADAN cikin farin ciki da annushuwa shiyasasu ganewa Lalle SAILUBAH taji da d'an nasu Cikin siyasa da dabara da wayo irin nasu na manya Dady yadinga shigarma da RAMADAN kalamai masu ratsa jiki akan yanda xai tafiyar da Auran nasa Har kunya sanda RAMADAN yaji dan sarai yagane mai Dadyn nasa yake San cewa Yace nabaka sati 'daya my son kaci amarci kanka dawo office. Saidai kawai kadinga xuwa skull Yace toh Dady Sun ha'du Su uku KHAMIS Yace gaskiya ne d'an Uwa Aunty LUUVAH tayi dakai wannan duk annushuwan da annurin da suke haske fuskarka duk na Luv ne FAWAS Yace kaji ka KHAMIS da wani xance idan bai 6ata mata tunani bah ai baxaka ganshi haka vah RAMADAN yayi Murmushi Yace kwaji dashi Lokacin daya koma gida tsaf yasami komai In banda tashin qamshi ba abinda yake tashi ako ina Tana xaune gimbiyar tasa tana kallan wani film na Rahama Sadau waishi Safeenat Ya rufe mata ido tabaya Murmushi tayi Tace bamai min haka sai mijina uban 'ya'yana Shima Murmushi yayi Yace Aunty nadawo Tace Wlcm my blood Xagowa yayi ya xauna kan cinyarta yayi mata kiss Yace Allah Aunty naxata xan dawo naganki gun Innah ne. Tace dame xai faru Yace da kuka xansa miki Kinsan 'daxo qiris ya rage na fashe miki dashi Allah ya temaken dabarar qaryar ganin wayarki tafa'domin Murmushi SAILUBAH tayi takama fuskarsa ta tsotsi bakinsa san ranta Tace ai nima na lura da hakanne shiyasa natashi da sauri Ya rungumeta yana cewa muje kimin wanka Aunty Tace aa Yace dan Allah ya kuri kinji Tace gaskiya aa dan nasan tirkeni xakayi da wannan wayan naka Sai kawani marairai cemin Nan ko a gado kai jarimi ne Wasa yafara da breast 'dinta yana cewa abin da ya dace ne ai Auntyna... Ganin xai fara yimata futuna dan taga idanshi ya fara juyawa shiyasa Tace muje toh Murmushi yayi ya tashi ganin tafa'di hakan Cikin tsoro Suna xuwa bedroom tatsaya Yace mushiga dan Wlhi baxa kiyi min wayo bah Tace wai wace irin funace dakai RAMADAN ta'ina xan farayi maka wanka. Yace ta'inda kike yima Aunty.... Yafa'di hakan yana cire kayan jikinsa Daga shi sai gajeran wando SAILUBAH tasaki baki tana kallansa Kama hannunta yayi yana cewa oh Su Aunty ba kunya kike kallam min abuna😀 In kinyi hakuri ai xan gyara miki tafiyarki anjimah ka'dan👌🏻 Kunya takama SAILUBAH kamar kasa ta tsage tanitse haka taji kuma Wlhi bata kalli abar tasa ba. Sharrine kawai irin na RAMADAN🙈 Da qer ta'iya cewa na kallah 'din nima meyasa kake kallanmin breast 'dina. Kake damunshi da futuna Yace toh ai breast 'dinane ni ka'dai☝🏻 Wannan ko kunada damar mallakarsa ku hud'u 4. Kunya ta qara kama SAILUBAH Tace nama fasa yimaka wannan 😂 Da sauri ya marairaice ya cewa Wlhi takice ke ka'dai Auntyna Dan ba wata mace da take da damar mallakar miki ita..... Kuma Allah kina yimin wankan kika ban abinci xan qara yimiki

Chapter 20 of 33