Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
xafi da ra'da'din da iyayanta xasu shiba Tafa'di hakan dasan ficcewa daga gidan Yayi saurin kamo hannunta dan yafi kowa saninta sarai yanxu xata qara hurama wutar fetir . Cikin sanyin Murya Yace toh yi hakuri Auntyna gwara da Allah yasa kika gansa muje im baki wayanki pls👏🏻 Ta'daure fuska xata kawo mishi matsala yayi saurin janta part 'dinsa 'Yan biki suka saki baki Suna kallansu har sanda suka qule Sannan suka cigaba da har karsu Suna tuno 'Yar cacar bakin nasu San da ta xauna kan kujera. Cikin lallami Yace am sorry Auntyna bana san 6acin ran nan naki. pls ki temaken Kisake min fuskarki ko nasamu nutsuwa araina dan Allah Ta harareshi dayin kwafah. Ya marairaice mata tamkar xaiyi kuka Tace najini dan Allah Sai kace wani yayana ka wani rufeni da fa'da wai na kwafsa...... Saurin rufe mata baki yayi da hannunsa..... Xirrrrr taji Ita dai akowane lokaci idan RAMADAN ya ta6ata saita tsinci kanta cikin wani hali kome yasa oho Yace ina miki addu'ar Allah yabaki miji me ha'kuri da halinki Auntyna Da Takaici Tace AmEEn. Wai kai baka jin wani abune idan ka ta6ani Ya 'danyi jim can ya ta6e baki Yace banajin Komai Tajah tsaki ako wane lokaci ka riqeni jin xirrr nakeji tun daga Kaina har babban 'danya tsana Yayi Murmushi da qara kama hannunta Yace qila ko danni Yarone. Tace ko Yace ba mamaki Kasan miye matsalata Ya girgixa mata kai alamar aa da kuma kafeta da ido Wlhi Abba ne yaqara min tuni akan Aurena Yace toh miye Tace da matsala mana Yace ba wani matsala kawai kifitoh da wanda ya kwanta miki arai Ta gallamai harara Kana barina ne da samari Da xakace in fito da wanda ya kwanta min arai Yayi murmushin jin da'di tare da murxa hannunta cikin wani salo Yace xan soki da qaramin yaro Cikin 'daure fuska Tace dawa kake.... Kan ya bata amsa taci gaba wajan fa'din. Kafi kowa sanin tsarina da ra'ayina bana san naqara jin wannan kalmar daga bakinka Ina ganin xan janyo Alhaji jamilu jikina musaba kaga sai kawai na gabatar dashi matsayin mijina ko tunda ya ha'du Murmushi RAMADAN yayi Yace duk da ban gansa ba Amma hankalina ya kwanta dashi kifito dashi 'din kawai Ta sauke ajiyar xuciya xatayi magana wayarsa tafara ringing....... Sake hannunta yayi ya duba wayar Amina ya gani meenat ya akayine Tace lpy lau my luv Yanxu haka ina kwance a gado naci kwalliya Sosai dan xuciyata tacika dasan ganinka muje shan iska. Allah yasa baka manta bah Ya dafe goshi cikin marairai cewa Yace am sorry farin ciki na Naso in cika miki alqawarin danayi miki Amma kaxai yuhuba Xanso kiqara bani dama akaro na biyar Amina taja numfashi cikin rashin jin da'di Tace Ashe kana sane ba yau kasaba yimin hakan ba. Da gaske yau shine karo na biyar......... Wani shegen tsaki SAILUBAH tajah da gallama RAMADAN harara Yayi Murmushi da tsaida idanshi akan le6anta Cikin sauri Yace eh kimin hakuri ina da wani babban uxiri ne xan kira pls Yana fa'din haka ya kashe wayan batare da Yaji cewarta bah Kamar yanda lamarin yasa ba faruwa mishi hakance tasake faruwa SAILUBAH taqara kai mishi harara Tace Wato kai baxaka fita aharkar mata bako Qanqanin yaro dakai Kasan kadinga yaudarar mata ko RAMADAN ya xuba mata ido da fa'dawa tunin wai sai yau she ne Auntyn tashi xata dena kiransa da yaro Da 'daure fuska Yace shekarata ishirin xaki dinga kirana qaramin yaro Haba dan Allah yanxu inda agaban budurwar tawace shikeban kinsa tarainani dan Allah kidena kirana qaramin yaro Tayi dariya dan ganin yanda yayi kicin kicin da fuska tunba yau ba tasan RAMADAN baya san araina shi shiyasa yake ganawa Khairat axama qanwarshi dan baqaramin tsoranshi take ba Gashi dasan girma Sam baya SO ace wane ya girmeshi Ita ka'daice xatace mishi qaramin yaro baxai CE mata Komai ba. Toh yau gashi yayi kicin kicin da fuska Tashi tayi taje gabansa ta manna masa kiss a kumatu kamar yanda tasaba yimai idan ta 6atamai rai Tace sorry 'dan Qanina kai Babban yarone Xaka kaimu walimar Saudat kajiramu. Yace aa Dan Allah To naji Tatashi xata fita Yace Auntyna yunwa nakeji Tace toh bara na kawo maka abinci. Tafita Yabita da kallo Bata 'dauki lokaci ba sai gata da plate da drink ahannunta Tadiremai a gabansa Taliyace Momy tayima Dady dakai 'daxo Yafara ci yana cewa idan baku shirya da wuri bah tafiyata xanyi tashi tayi da 'daukar wayarta tana cewa bara nagama Amaryar Ka'dan yaci ya kora da drink kana yayi wanka Cikin qananan Kaya yakira FAWAS da cemai Su ha'du a gidansu KHAMIS dan shi KHAMIS 'din yayi wani banxan kamu. Yace OK Tunda ya fitoh qawayan Amarya yayar tasa suke kallansa Cikin maseefar sha'awarsa dan yayi kyau Sosai ya fitoh a bature sak Dan yanayin shigar tasa sai qamshi yake Ya shiga falan Momy nashi annan yaga SAILUBAH tanata xuba cikin sanyayyiyar muryarta Tanajin qamshin turaransa taja numfashi da lumshe Yace momy ina xuwa yanxu Tace da fatan kaci abincin da yawa Yace eh. da maida kallansa ga SAILUBAH Yace Auntyna bara inje yanxu xan dawo Ta shagwa6e fuska Tace pls karka shanyamu Yace Karki damu my Aunty. Yafita da sauri hotan fuskarta na manne cikin kwayar idansa yana hango shagwa6ar tata 'Yan matan suka bashi da kallo dan shi'din yayi Wata Salma Tace nikam ina san yaran nan SAILUBAH.... Harira ta katseta da fa'din ai yayine tako ta ina Saudat Tace ai shegen yarone yasan kan Komai daya dace dashi. Haka kowa Yata fa'dar albarkacin bakinsa akan RAMADAN SAILUBAH tayi shuru kawai tana jinsu Ashe har qawayan Momyn nashi sunyaba da shi Shiko yana fitowa daga gidan nasu idan shi ya sauka akan Jamila Wato Jamila wata 'Yar unguwarsu CE tana MASEEFAR son RAMADAN Tarigada tasan duk wani motsinsa dan haka kanya fitoh daga gida take kafawa ta tsare akan wani dakali da yake fuskanta gidan nasu. Tun baya ganewa har ya ganota suka fara gaisawa Yafara sakar mata da kalamai. Shikenan fah ya hargitsa mata tunaninta Kowa yasan soyayya suke Ya sakar mata Murmushi cikin sanyin murya Yace Jamis tauraruwata yau baxa abari naxo bane [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma...... Bata izza xan canta bah ummi 'yar uwar shi 'yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da'de da sanin yarinyar ta fa'da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya dai ko Hawaye ya xubo mata Tace har yaushe xaka gane ina sanka Asan mace da kame darajarta abin kunyane tacema namiji tana sanshi. Amma ni nafurta hakan dan baxan iya jurewa ba Aqallah ina da 'yan mata sunka 'dari idan na iyasce Duk acikinsu ba wacce nafara furta kalmar so agareta. Kinga ko idan kinfara furtawa baxanji Komai ba Ki shiga ciki xan tunani akanki. RAMADAN Yafa'di hakan cikin rashin kulawa Tace Amma........ Waccan mah budurwa tace ina santa. Ya katseta da fa'din hakan Ummi talalli Jamila da tayi kicin kicin da fuska suka gallama juna harara sai tashige gidan kawai batare da Tace Komai bah Jamila Tace wacece ita. Yace wani abune. Tace aa kawai dai naji na tsaneta ne Yace toh kiji kina santa dan 'yar Uwa tace Yana fa'din yabarta nan tsaye Duk 'yan unguwar kallansa suke cikin sha'awar tsaftarsa. Sam baxaka ta6a ganin RAMADAN FAWAS KHAMIS cikin qaxanta ba Direct gidansu KHAMIS yayi yana xama FAWAS na xuwa Momyn KHAMIS Tace nidai ina sha'awarku 'yan uku na FAWAS yayi Murmushi Yace mungode momynmu Haka suka fito sukayi wajan wankin motar da wannan yarinyar tabayar amata KHAMIS Yace ta'ina xamu fara..... Kan suyi magana idan FAWAS ya sauka cikin motar inda ya hango kamar Passport 'dinta Yace ashe baxamu sha wahala ba Nan ya bu'de yaga akwai address 'dinta Cikin murna RAMADAN Yace Allah ya tenake muyi sauri ina da fitta da Auntyna. FAWAS Yace Aunty LUUVAH (dake haka suke kiranta da shi) KHAMIS Yace Kasan 'daxo sanda ta maimaita karatunta da xamu dawo gida har Aunty XEE na tayata Dama ai bakinsu 'daya. cewar FAWAS Yace inaso nayi Aure cikin lokaci qanqani dan Aunty LUUVAH Wlhi RAMADAN yayi Murmushi Yace ya kamata kam Suka shige mitar sai Gidansu yarinyar Bayan sunyi parking KHAMIS Yace kaduba yanda tayimin datti da mota RAMADAN Yace toh miye FAWAS Yace Bakomai tunda so ya kusan toka. Suka fitoh Suna Tambayar megadi dan Allah miye sunan me motar da suka kawo mata Yace Ameera FAWAS Yace dan Allah koxa kamata magana Yace badamuwa Nan ya kirata Tafi toh da rangwa'da kamar yanda KHAMIS ya basu labari Tace sannunku FAWAS ne kawai ya amsa Tana cema kallan RAMADAN Shiko ya 'daure fuska Yace anwuni lafiya. Da sauri Tace lafiya lau Yace Xan iya samun key na motar can tace mexai hana bayan takuce Nan tamiqa mishi Yayi gun motar da kunnata sannan ya juyata FAWAS ya shiga motar RAMADAN ya xuge gilashin motar ya kalli KHAMIS Yace muna jiranka a waje pls karka 'dau dogwan lokaci dan Kasan bana ha'da uxirin Auntyna dana kowa Yana fa'din hakan yafitta da motar KHAMIS ya kalli Ameera Yace da fatan nasameki lafiya Tace lafiya lau Naji da'din yanda kabani mamakin Ashe kai 'din na da banne Yace toh fa'damin Ta'dan Sosa qeya Tace kai ya kamata ka fara fa'da Yayi Murmushi Yace toh ina sanki sosai Tayi cikin gidansu da gudu tana cewa nima ina sanka...... KHAMIS yayi dariya ya ficce daga gidan Daga yanayinsa sukasan yaci nasara Hakan suka dawo unguwarsu RAMADAN Dai-dai lokacin SAILUBAH tafi toh daga gidansu ita da XEE da Amarya da wata qawarsu Jidda Ba qaramin bala'in kyau sukayi bah Cikin shigarsu ta net dogayan riguna red color tayi musu kyau Sosai Musamman SAILUBAH RAMADAN Yace toh sunfitoh mah wai gun walima xan kaisu FAWAS Yace Aunty LUUVAH da Aunty XEE Yace eh Nan suka qaraso Tace yauwa kunxo a dai-dai qannanmu Saudat Tace toh gamunan muma. SAILUBAH Tace toh Suka shiga motar XEE Tace harda kune arakiyar SAILUBAH Tace eh mana Kinsan inba wani dalili ba ba'abinda yake raba kawunansu Tace umm kumafa Nan suka kaisu Shamsi hold Sunyi parking sunfito kenan wani saurayi ya parka tashi motar da fitowa ya nufi SAILUBAH aqallah xaikai shekara talatin da 'daya Yace dan Allah kijini ka'dan dan tun daga layinmu nake binki Ta 'daure fuska Tace inajinka....... Kan yayi magana RAMADAN ya fitoh yaxo garesu Yace sannu Cikin kulawa mutumin Yace yauwa Qanina da ganinka kai qanintane RAMADAN ya gya'da kai Yace hakane Mutumin yayi Murmushi Yace dan Allah ka bu'de min hanya dan nalura Auntyn taka xata ban wahala Yace kome yasa Yace ina Santa ne ina qaunarta daxa ta ban ha'din kai Wlhi xanji da ita fiye da tunaninta Bu'dar bakin RAMADAN sai cewa yayi tab ai ammata miji....... SAILUBAH da XEE da KHAMIS FAWAS suka saki baki da mamaki Cikin wani yanayi mutumin ya kalleta Yace ayya kiyi hakuri dan Allah bansan sani bane RAMADAN yasan baxata iya cewa Komai ba awannan lokacin Dan haka Yace la karka damu ai akwaita da yima irinku afuwa Mutumin ya shiga motarsa ya tafi SAILUBAH ta kalli RAMADAN Cikin bala'in 6acin rai Sami sami yayi cikin motarsu yajata dan yasan ya bari tayi furucin bakinta bamai kyau bane xai fito gareshi SAILUBAH tayi kwafah. Wlhi xan gyarama yaran nan xama. Cewarta XEE tayi dariya Tace baxaki iya masa Komai bah aikun saba hakan Haka suka shiga da jera kayansu drink da sauransu Baifi minti biyar ba saiga Su Amarya Saudat Nan aka fara gabatar da walima kamar yanda kuka sani. Anayin walima irin wannanne dan Jan hankalin Amaryar tabi mijinta Toh Madallah Gaskiya nasihar da Jan kunne ta ratsa xuciyar duk Wanda yake gun Haka akaci akasha aka Washe Surajo saurayin XEE shi yadawo dasu SAILUBAH gida Tana kwance baje baje agado lokacin ana kiran sallar isha'i dama tana period shiyasa batayi yun qurin yiba Tunani take meya hana Alhaji Jamilu kiranta ko dama irin mayaudaran nan ne Ta danna wayanta tana neman numbarsa. Duk daba kiransa xatayi ba. Amma me sai tanemi numbar sama ko qasa ta rasa Shuru tayi tana tunanin ya akayi haka itadai bata gogeba toh waya goge mata Ai kamar an muntsineta tatashi. Ba shakka wannan aikin RAMADAN ne Kut Amma fah yaran nan ya rainani Baqin ciki ya cika xuciyarta Ta'dau kusan awa 'daya tana saqa da warwara tasan bayan ya goge har blocking yayi Tashiga tunanin sosao dan tanasan tasan hanyar da xatabi da Qanin nata In zagine ba irin xagin da bata masa akan samarin nata ba. Ba irin jan kunnan da bata masa ba akansu ba Tabbas tasan indai xataci gaba da bayyana samarinta afili kuma ya gansu ba shakka Saidai ta tsofe agida batayi Aure ba Ta 'daga wayan nata takirashi Kaxo ina San ganinka yanxu Abin da Tace kenan ta kashe wayan Canko sai gashi ya shiga 'dakin nata da xama ahannun kujera. Amma Sam baiyi gigin kallanta bah Yace Auntyna gani...... Tashi tayi taxo taxauna agabansa kamar me neman gafara ananne suka ha'da ido Cikin sanyin murya Tace me yake damunka ne RAMADAN Yayi shuru Ya kakeso nayi da rayuwata. Duk wani saurayi daka ganni dashi saika koreshi hankalinka yake kwantawa. Na xageka naci mutuncinka akan haka Amma kamar tunxira xuciyarka nake Me nene dalilinka nayimin hakan Ya shagw6e fuska cikin wani yanayi Yace hmm matsalar 'daya CE Auntyna shine duk wa'yanda suke xuwa gareki basa dacewa dake........... Cikin maseefa ta katseshi da fa'din.... Ya isa Ya isa haka. Nagaji dajin wannan kalmomin naka. Kullun abu 'daya kake fa'damin. danka rainamin hankali Toh bari kaji narantse maka da Allah tatsaya anan. Karka kuskura ka qureni Ganin da tayi Sam maseefar tata bata shigesa ba shiyasata fashewa da kuka Anan ya rikice ya durqusa gabanta yahau lallashinta ya saka hankicif 'dinsa yana goge mata hawayan nata Cikin kamilalliyar murya Yace yi shuru Auntyna indai nine baxan qara yi miki haka Dan Allah kiyi hakuri Wlhi nadena kukanki maseefa ne agareni Ta tsaya da kukan. Ta kallesa yayi kalar damuwa Tace ka'dau alqawarin Gaskiya wannan karan Ya 'daga mata gira da cewa eh Ta'dan daki qirjinsa. Kai yanxu baka tausayina kaga yanda Abbana yasani gaba in fidda miji Amma kake korarmin Su Yace nadena Shuru sukayi ahaka Can Yatashi Yabu'de furiji ya 'dauko madara da xubawa akofi ya bata Sha Auntyna xai temaka miki wajan saki nisha'di yanxu Ta kar6a da 'Yar harararsa Tace kaci abinci Xama yayi suna fuskantar juna Yace eh. Kana ya fara danna wayarsa Tsakaninka da Allah Ya kalleta ka'dan da jifanta da wani kallo sanda taji gabanta ya fa'di. Yace Wlhi naci Shuru tayi mai Yasan dame ya bita dashi dan duk macan da yayima wannan kallan rasa nutsuwarta take. Yayi Murmushi yatashi. toh sai Allah ya kaimu safiya my Aunty. Har yakai 'kofa tace xa'aje gidan she'dan kenan yau Yayi Murmushi yana gyara takalminsa dan ya gane club take nufi gidan rawa... Yace bakin hanani xuwa bah Tace shine dai abinda har yanxu banyi nasarai hanaka bah Ya kalleta da Murmushi ya futa daga 'dakin Sam SAILUBAH bata san idan sunfara hira da Qanin nata surabu. Ta yarda tana samun nisha'di Sosai agareshi kodako fa'da sukayi Haka ko akayi kusan sha'dayan dare sun gama xagaye 'yan matansu RAMADAN FAWAS KHAMIS sukayi club Kamar yanda suka saba 'Yan matan mu musulmai sunfi yawa agun Wa'iyaxubillah Yarane xaka gansu qanana dagasu sai rigar mama da 'dan qaramin siket Suna 'dirkar rawa agun Duk masu xuwa gun sunsan Su KHAMIS farin sani Xasu xone sukaraci kallansu susha drink kala kala Su rungumi mata da 'dan tsotse tsotse Amma har yanxu dai basu xama mazunatan ba (Toh Allah ya karesu ko agaba. HAYATUDDEEN Yace hmm da wiya in har xasuci gaba da xuwa irin gura rannan Aunty Rahamat) Toh yau abin yaxo musu wani iri Inda wata she'daniyar yarinya bata wucce 13 years ba ta'dane cinyar RAMADAN hakama sauran suka 'dad'dane cinyoyin Su KHAMIS RAMADAN ya xubama breast 'dinta ido ta qara ban qarosu. ya lumshe ido tare dakai hannunshi Kansu yanasan wasa dasu..... Tace honey na da'de ina sanka dama...... Warin giyan da tasha ya bugi hancinsa tuni ya han ka'deta tafa'da qasa. Wasu suka bita da kallo wani yaxo ya jata yana murna xai biya buqatarsa RAMADAN ya lumshe ido cikin maseefar sha'awar mace Yace innalillahi-wa'inna'ilaihirraji'un Nan ya maida kallansa gasu FAWAS. Inaaaa... sunyi nisa Sosai baxasuji kira cikin Sauqi ba Dan haka yajanye matan daga garesu ya tasasu agaba suka fitta daga gun. lokacin kusan qarfe 2:30am Shika'dai ne me hankalin cikinsu dan bai shiga da yawa ba FAWAS ya kalli KHAMIS Yace naso hutawa yau Amma 'dan iskannan ya kwafsa mana. KHAMIS yayi shuru yana tuno saura ka'dan ya fa'da mummunan yanayi Allah ya temakeshi Yace hmm sa6an Allah da da'di yake FAWAS Yace Wlhi kuwa dan yau Allah ne ya ku6utar damu kai gaskiya nagaji ina sha'awar mace KHAMIS yayi dariya Yace kayi Aure kawai awucce gun Yace kasan Dadyna ba barina xaiyiba. Cewa xaiyi ban kai ba kai kasani RAMADAN najinsu yayi shuru shidai burinsa. yaje gida yayi jinyar kansa KHAMIS suka fara saukewa Sannan RAMADAN yayi parking a kofar gidansu ya kalli FAWAS Yace toh sai da safe ya fita daga motan FAWAS yajata Kamar yanda yasaba buga gidan yayi ahankali megadin nasu ya bu'de mishi kofa. RAMADAN ya bashi dubu biyu yayi part 'dinsa cikin san'da SAILUBAH tayi Murmushi dan duk lokacin da RAMADAN ya dawo daga club idanta biyu tana kan sallaya Cikin baqin ciki ta kira wayansa RAMADAN na Ganin kiranta yajah tsaki da fa'din ita wannan wai me yake hanata bacci ne dan Allah Kullun sai taji dawowata . Ya dai 'dauki wayar Tace ya maka kyau. kadawo ko Yace Allah banje ba fah Auntyna Tajah tsaki ta kashe wayan RAMADAN yabi wayan da kallo...... Kana yayi calli da wayan Yace matsala Sannan ya shiga wanka yayo alwala yayi Sallah Raka'a goma Sha biyu wannan ya xama jikin RAMADAN dan akwai shi dasan ibada Sannan ya 'daga hannu sama yanata xuba addu'a Addu'ar RAMADAN tafarko itace Allah ya bashi masoyiyarsa wacce yake bala'in so kana kowace addu'a take biyowa baya Sanda ya idar yabi lafiyar gado Ya lumshe ido yana tuno yarinyar da tahau kan cinyarsa a club.... Nanya sake shiga wannan yanayin daya shiga 'daxo SAILUBAH ko qa'idar tane ko tana period qarfe 2:00am nayi xata tashi tahau kan sallaya tayita xikirorin Allah da yima Annabi salati wannan RAMADAN ne yayi nasarar cusa mata ra'ayin hakan dasan ibada Tunanin shi da rana kawai takeyi har abin ya shiga jikinta har cikin dare Shi dai ya nuna mata ba halittar da Allah bayaso kamar mushe akwance (Wato mutum yasaki baki yata bacci kamar wani wawa) Yace tadinga tashi qarfe hu'du sallar Asuba tadinga samun Ita kuma ganin xata iya tashi qarfe biyu shi yasa take tashi har ya xaman mata jinin jikinta . Ta juya ta kwanta tana tunanin wacce hanya xatabi tahana RAMADAN xuwa club Nan bacci yayi awan gaba da ita tare da mafarkai barkatai duk nashi Shima RAMADAN wani lamarine ya faru dashi acikin mafarkinsa Gaskiya ne ya kwanta da sha'awar mace Amma abinda ya burkita kwa kwal warshi shine yanda ya gansa yana saduwa da Auntyn tashi har yana mata sambatu Kiran sallar Asubahi ne ya farkar dashi Yafi minti talatin axaune yana tuna mafarkin nashi kana ya tashi yayi wankan Sarki Sannan ya gabatar da sallar Da misalin qarfe tara lokacin SAILUBAH tagama shiri Surajo yaxo shida XEE 'daukarsu dan ita takira XEE tagaya mata yau ba mota a hannun RAMADAN dan bata manta tashin motar da taji Cikin dareba tasan FAWAS yayi da ita gidansu Suka gaisa da Surajo Yace yau gani nixan kaiku Tace hmm ai ka kyauta. Bara nakira RAMADAN Yace OK Nan tashiga gidansu direct part 'dinsu Dadyn shi tayi suka gaisa da Momy Sannan tayi part 'dinsa Ya gama tsaf yana fesa turare tashogo 'dakin Ya qura mata yana tuno mafarkinsa Ta gallamai harara da cewa Lafiya Yayi murmushi Yace qalau my Aunty dafatan kin tashi lafiya Tace lafiya muje ko Ya'dan Sosa qeya cikin rashin gaskiya Yace jiya Wlhi....... Ta katseshi da fa'din na tambayeka Ya girgixa mata kai Tace hmm Wanda yayi da kyau ai ya sani. Fatana katemakeni kadena xuwa hankalina na tashi yayinda xuciyata take ciki da ba'inci Yayi shuru dan xancan nata ya shigesa..... Ya kama hannunta xan dena pls kici gaba dayimin addu'a Ta hararesa ai kullun acikin ci gaba dayi maka nake Ya kaima hannunta kiss da sakin hannun suka fitoh gwaninban sha'awa Bayan sun shiga motarne cikin tsokana XEE Tace wannan wanka haka RAMADAN Yace Aunty XEE kenan Tace yau Asma'u ko Amina suka ganka saisun tsure. Tayi Murmushi kawai Surajo Yace kema kin yaba kenan Tace kasan qannan namu akwai iya wanka Gaskiya na yaba Sosai Yace gashi ni ba gwanin iya wanka ba bare inqara shiga ranki Tace karka damu soyayyarka ta isheni ma haka. Inka qara da wanka xaka cutar dani. Bana ganin wankan kowa sai naka wan nan ma dan qaninmu ne. Shiyani Yaba masa Cikin jin da'din furucinta Yace Naji da'din furucinki.... Nan fah suka fara kalaman luv RAMADAN ya kalli SAILUBAH cikin muryar can qasa kuma a shagwe6e Yace sun fara damun kunnena fah Aunty ki duba yanda suke kalamai agabana ina qanin su Kan tayi magana XEE ta cafke da fa'din ayya Qanina mundena kaji. Shuru yayi yana fa'din axuciyarsa Aunty XEE ba dai kunne ba Dai dai nan sukayi faking cikin skull Kuma atare sukayi department 'dinsu. RAMADAN na murnar yau Allah bai ha'dashi da 'yan matan nashi ba Lokacin da suka tashi KHAMIS ya gyara faking 'din motarsa. Dan shi sun da'de da futowa XEE tashiga SAILUBAH ta shiga RAMADAN xai shiga kenan Yaji an kirashi. Cak ya tsaya harta qarasu Yace Asma'u ya dai Ta'dan harareshi har yanxu kaqi ban kalmomin naka Kuma dan baka damu da niba shine har xaka tafi baka Neman ba Yace am sorry my baby Yau xan baki mamaki insha......... Bai qarasa ba SAILUBAH tafara mai maseefa karka shanyamu kamar Wasu kayan wanki pls. Cewar SAILUBAN Ya kalli Asma'u Yace sai munyi waya Tace hmm Amma Gaskiya Auntyn nan taka mafa'da ciyace Yace ke Auntyna cefah Tace eh ko Auntyn takace saina fa'di gaskiya Ya 'daure fuska Yace toh ya isa haka sai anjima Tace dan kawai nayi maganarta shine......... Eh dan kinyi maganar tane. Ita'din sa'arkice Tace aiba wani abu nace ba Ya katseta cikin tsawa da cewa ke nagajima dake kije na baki hutun shekara 'daya Tace hutu ame Yace a SOYAYYA Yana fa'din haka yashige motar KHAMIS ko ya jata Asma'u ta dafe kai Tace ban ta6a ganin 'dan iska 'dan rainin wayo irin RAMADAN ba. Ko a ina ya ta6ajin an bada hutu a asoyayya oho 😆 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida Aranar ne aka 'daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace haba Auntyna bata da qawar da tawucceki pls dan Allah badan niba tashi kije Sanin halinsa da naci yasata tashi tayi wanka tashirya kicin wasu riga da siket na atamfa sun amsheta matuqa XEE tayi dariya Tace aigwara da 'dancin naki yasaki tashi dan abinda kikasoyi Sam bai dace ba Ta feshe jikinta da turare suka fitoh Lokacin yayi daidai da xuwan angwaye masu 'daukar amarya Nan samari masu ji da kai suka yimusu cah akai wannan Yace sushiga motarshi wannan Yace tashi Ahaka dai suka shiga motar wani Abbas yajasu Cikin sauri sanda ya fitta daga layin ya fara tafiya ahankali Ya kalli XEE Yace qawarki tayimin dan Allah kiban ita Tayi murmushi Tace indai SAILUBAH ce nabaka ita Nan yacika da murna yace xan iya samun numbarta Tace eh mexai haka Ahaka yadinga Jan XEE da xance tana biye mishi duk akan SAILUBAH ne Tana jinsu tayi shuru In ta 'kaice muku awannan daran SAILUBAH tayi samari kusan shidda masu aji da nera Kuma sanda suka Nace suka samu numbarta Dukda ba magana take musu bah. XEE CE take aran bakinta Gidan Amaryar Saudat yayi kyau Sosai dan Babban gidane. Saidai tana da abokiyar xama Rabi'a..... Abin takaici😔 Sunfito xasu koma gida. motar Abbas suka

Chapter 2 of 33