Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sani farin ciki ayanxu Ta girgikai alamar aa Yace ki'danyi min kiss SAILUBAH tayi Murmushi Tace na lura kwanan nan iskanci kakeji ko dai junior ya koya maka ne Yayi Murmushi Yace aa nidai kimin in tafi Takama fuskarsa tamai agoshi Tace toh shikenan Ya 'daga mata kai. Kama hannunsa tayi takaishi har bakin get 'dinsu Tace toh saida safe Yabi bakinta da kallo Yace pls Aunty Tace miye kuma ko wani........ Bai bari ta qarasa ba taji bakin shi cikin nata ya sakar mata kiss..... Kanta tattaro nutsuwarta sai ganinsa tayi a'kofar gidansu yana 'daga mata hannu alamar bye bye Ta gallamai harara da juyawa cikin gidan nasu tana tunanin waye iskanci ne yake damun RAMADAN ne yanxu nasan yadinga kissing 'dinta Har takwanta tunanin bai barta ba Can xuciyarta tafara hararo mata wani abu saidai tsoro da fargaba sun hanata kar6ar abin Amma tasa aranta zata nutsu dakyau dan ta hararo abinda xuciyar tata ta hararo mata......... Wayarta CE tayi qara tana dubawa taga shine Cikin mutuwar jiki ta 'dauka da cewa ina jinka Yace ina miki addu'ar yin tunani me kyau da samun bacci me tattare da samun cikakkiyar nutsuwa Tace nagode Amma meyasa kake san kissing 'dina Yayi mata shuru yana tuno lallausar le6anta Ina jinka. Takatsemai tunani Yajah numfashi cikin sanyayyiyar murya Yace Aunty Allah yayi miki baki me kyau Akowane lokaci idanuna akansa suke Nima xuciyata CE take tinxorani akan namiki kiss 'din Nasha gwada qin bin umarninta ina daurewa. Amma ayanxu abin yaci qarfina Auntyna.... Idan bam miki ba hankakina baxai kwanta bah. Pls kayi hakuri Xan gaba da 'daurewa kamar da. wayan ganin banqara yi miki bah SAILUBAH tajah numfashi jikinta yayi sanyi Saita kashe wayar kawai batare da Tace mai Komai bah Senior yayi murmushin jin da'di dan yasa aranta yanxu yadena barin abubuwa aransa xai dinga gaya mata dan yagaji 6oye mata kansa tunda ita takasa ganewa Cikin qarasan jin muryarta ya qara kiranta SAILUBAH data fa'da tunani taqara ganin kiransa Ta 'dauka a sanyaye Yace Aunty kinyi shuru bakice Komai ba kuma kin kashe waya. Tace toh mexance maka Yace toh inxo in gaya miki abinda xakice min. Tace aa saida safe Yace Aunty...... Tayi saurin katseshi da cewa plx kabarni nayi tunani dan Allah Yayi Murmushi Yace tunanina xakiyi xakiyi ko Aunty Tace ban sani bah Yace Allah ya baki hakuri saikin ganni cikin mafarkin ki... Yana fa'din hakan ya kashe wayar da gyara kwanciyarsa Junior yiyi Murmushi shidai baisan yaxaiyi da ransa akan Yayan nasa da SAILUBAH bah Yasani baxai ta6a samunta bah..... Shiyasa ya fara yakiceta aransa Amma kamar tinxira xuciyar tashi ake akanta Allah kabani mafuta Yafa'di hakan a bayyane Senior Yace meyake damunka Yace SOO Yace nawa Yace nawata CE A ina take Nima bansani ba Toh Allah ya baiyana maka ita Yace AmEEn Washe gari bawani jin Komai Da Senior yagama xubama SAILUBAH shagwa6a kala kala. Saiya qare da manna mata kiss Binshi da kallo tayi dan kwakwalwarta ta tushe tarasa wane tunani xatayi akansa. Tana kallo ya fice cikin jin da'din yanda ya daskarar da ita FAWAS KHAMIS Senior RAMADAN Sun ha'du dan tattauna yanda sukayi da iyayan nasu Sosai KHAMIS ya nutsu a qawataccen ofishin nashi yana jin yanda mahaifin nashi yake gaya mishi yanda xai tafiyar da harkokin kasuwancin nasu Haka ma FAWAS.... RAMADAN ma mah kallo 'daya yayima masana'antar Dadyn nasu yasan baxaisha wahalar da yake tunani ba Sosai ofishin nasa ya burgesa Yace Dady ina ganin jibi xan fara xuwa aiki Junior dashima ya rakosu Yace xan dinga rakoka kan lokacin tafiyata yayi Sosai Dadyn nasu yaji da'di Yace Allah yayi musu albarka AmEEn sukace XEE da KHAMIS da suka ke6e ba qaramin murna ga junansu suka nuna bah Dan ganin sunkusa xama mallakin juna A washe garin ranar Senior RAMADAN da KHAMIS suka raka FAWAS qauyan takai Sosai HAMEEDA tanunamai jin da'dinta na suma sun kusa zama mallakin juna Dadyn RAMADAN da Qaninsa Dady Auwal sunsami nasarar kar6oma Senior RAMADAN da junior RAMADAN dukiyarsu tagadan mahaifansu na qasashe biyu Wato Dubai da Kuwait Dake junior RAMADAN yasan kan ku'da'de ba qaramin mamakin jin wayan ku'din da yayi ba Senior ko baiji Komai bah Dan shi Sam harkar ku'di bata dameshi bah Damuwarsa ya mallaki Auntynsa yabata kulawa ya kuma cika mata burinta nasan Auran me ku'di 👯 Sosai FAWAS da Senior RAMADAN da KHAMIS suka qara xama manyan yara Dan Komai nasu namasu aji sukeyi Ku'di da qarin nutsuwa da sanin rayuwa yafara ratsasu *** *** *** *** Rayuwa kenan. Yau taxo maka da da'di gobe sa6anin haka... SOYAYYA tsakanin KHAMIS da XEE sai wacce taqara bunqasa Haka tsakanin FAWAS da HAMEEDA sai wanda yagani Junior ko Sosai yake jinyar kansa Dan SOYAYYAR SAILUBAH taxamemai MASEEFAR SOO Kullun a baccinsa ganin shi da ita yake a wannan birnin na BIRNIN MASOYA Toh ya xaiyi da wacce ya temaka kwanakin baya ahannunsu Mubarak Wacce tanace mishi da kira da magiyar soyayyarta bayan yagano itadin 'Yar qauye CE 'dan xama ne ya kawota gun yayarta birni Shin 'yan DUNIYAR MARUBUTA ya dace ya ha'da SOYAYYAR 'YAR QAUYE DA 'YAR BIRNI Ma'ana ya ha'da soyayyarta data SAILUBAH Kai baxai yuhuba agareshi shidai SADEEQ abin da kamar wiyu ya ha'da son da yakema SAILUBAH da wata 'diya mace duk dako yasan baxai sameta matsayin matarsa ba Saidai yana addu'ar Allah ya bashi me kama da ita koma wacce tafita Dan gaskiya baxai iya da MAKIRCIN 'dan uwansa ba Toh kodai yanemi shawara agun HAYATUDDEEN ne Hmmmmmmmmmm Yaja numfashi Yace Allah yasa naxama LEEKITAN ZUCIYAH dan nagyra tunanina Tare da cire soyayar SAILUVAH araina Ni Rahamat Nace AmEEn my RAMADAN😰 Sam kuma junior bai dena tsugama SAILUBAH rashin kunya bah Danko bata kulashi bah saiya kulata...... 😀😀😀😀 Tam😀 inji yara suka tam... Memakwan toh Komai yayi daidai dan yanxu qiri qiri senior RAMADAN yake nunamah SAILUBAH iskancinsa Itadai tagaji da kissing 'dinta da yakeyi na baxata Dan kullun cikin tunaninsa take Gashi baya shakkar gaya mata duk kalmar data fitoh daga bakinsa SAILUBAH ta lura daga cikin xuciyar kalaman suke fitowa Ya mai da ita tamkar *budurwarsa* Wannan abu na damunta Tayima XEE maganar XEE dai shuru tamata duk da tasan me Senior yake nufi dayi mata hakan. Amma tashareta taqi CE mata Komai Kamar yau junior ne yagama shirinsa tsaf na tafiya England dan kumawa karatu. Hutunsa ya qare Yanxu haka Suna airport Dady da Momy da FAWAS KHAMIS Senior harda SAILUBAH dan Momy tanemi rakiyarta Tace itafah baxata bah junior yayi Murmushi Yace dan Allah Aunty idan kikaqi xuwa brother baxaiji da'di Ta harareshi Tace hmmm kaci darajar Momy da Yayan naka Murmushi kowa yayi ahaka suka tawo Hawaye Senior yake tayi danya saba da 'dan uwan nasa 'dan xaman da sukayi ba qaramin sabu yayi da 'dan uwan nasa ba Murmushi junior yayi Yace haba brother kaxama jarimi mana. Dan namiji kamarka baidace ace yana hawaye bah Bayan ina tare dakai Yafa'di hakan da bugar kafa'darsa Murmushi Senior yayi Yace dole nayi hawaye 'dan uwa. Nasaba dakai Pls karka tafi Junior ya dafashi tare da bashi kiss a hannu Yace tafiya taxama dole brother Nidai fatana kadinga kawomin xiraya Yace Insha Allah Kama kumatunsa junior yayi Yace tab kumatunka sunfi nawa girmah ashe😳 Dole senior yayi dariya dama haka junior yake son gani Senior ya lakuce mai hanci Yace qaryane Bayan nagano mah nafika kyau nesa ba kusa bah Yayi dariya Yace tab kafini kyau aina dinga xuwa gun Auntyna Rahamat tanamin gyara dan nafika kyen Kasan tafi'sona Yace hmmm ruwan ido ne da ita ai da farko ni tace tafiso Momy Tace wacece Rahamat Dady Yace wata Auntynsu CE Tace shine bansanta bah SAILUBAH Tace Karki damu Momy xan baki labarinta Tace ya kamata kam 'yata Rungumar juna Senior da junior sukayi dan jin ankira sunan junior FAWAS da KHAMIS suka tafah har Suna ha'da baki wajan cewa abin sha'awa Haka sunaji Suna gani junior yatafi ya barsu kamar yanda yaxo ya samesu Haka KHAMIS yashige motarsa FAWAS mah yashige tasa Momy da Dady mah suka shiga tasu SAILUBAH takama hannun RAMADAN suka shige motarsa Yace AUNTY ki iya mota pls Tace toh xan iya. A haka suka dawo tare da hirar junior RAMADAN Dady ya kalli momy Yace nan da sati biyu xan kai mishi xiyara Tace Allah ya kaimu saina rakaka ai.... RAMADAN na parking SAILUBAH tanemi fitta Da sauri RAMADAN Yace Aunty...... Tace miye Yace yanxu haka Xaki tafi kibarni cikin wannan halin. Baxaki tsaya Ki samarmin nutsuwa ba. Yafa'da da tsaida idanshi qir akan bakinta dan yasan ya tsokanota. Kuma kallan bakin nata xai mishi da'di idan tafara sauke mishi maseefa Aiko gallamai wata muguwar harara tayi Tace iskancinka Yafara isata RAMADAN wai me kakeso na xama maka ne *_MATATA KUMA UWAR 'Ya'Yana_* Bai bari furucin nasa ya fitoh fili bah Dan haka ganin yamata shuru shiya sata cigaba da fa'din Kamai dani 'Yar iskar ka Saina dinga maka kiss kamar wata matar ka In 'iskanci kakeji kafudda 'daya daga Cikin 'yan matarka mana amaka Aure da ita mana. Amma dake ni........ Cak tatsaya da maganarta ganin duk maseefar da take masa bakinta kawai yake bii da kallo Tajah numfashi dasan ficcewa daga motar dan yanxu tatabbatar RAMADAN yaxama 'dan iska. Gawani shegen kwarjini da yake qara yimata Kuma yarasa wacce xai saukema iskancin nashi sai ita... Gam taji 'kofar motar akulle taqi bu'duwa Ta juyo da kallanta gareshi afusace Tace kabu'demin in fitta Cikin sanyi da shagwa6a Yace Wlhi baxan iyaba Auntyna Dan xuciyata bugawa take fat fat fat akanki.... Tace toh ina ruwana Yayi Murmushi Yace da ruwanki mana dan kika bari ta fashe Wlhi kamaki xa'ayi dan kinyi kisa aSO❤ Ta gallamai harara tare da Jan tsaki Tace mukwana ahaka Dan Wlhi na dena maka kiss har abada Yace Wlhi baki isa bah.... Ta kallesa da sauri Ya watsa mata wani narkakken kallo Wanda ya tabbatar ya gabama da duk wani ruwa da jini na jikinta Tum ba yau ba SAILUBAH tasan wannan kallan nasa Ta tabbatar idan ya aika mata dashi gamawa yake da ita Yace Auntyna Kiyi hakuri baxan iya kwana a haka dakeba Idan kin matsa lallle sai hakan. Toh ba mamaki in'miki abinda harki mutu baxaki dena jin tsanata aranki Ina sanki Auntyna banaso hakan ta kasance Pls kiyi abinda Nace miki kawai..... Cikin wahalalliyar murya Tace kana cutar da xuciyata RAMADAN. Har takai yanxu nadena gane kaina. Kanajin da'din tarwatsamin tunanina Me kake nufi danine Yayi murmushi Yace nima ban sani bah Auntyna Abinda nasani ayanxu kawai shine kimin kiss nasami nutsuwata Dan tun farko ke kika shagwa6ani akan kiss Bini bini duk abinda namiki kikaji da'dinsa saiki kaimin kiss Toh yanxu lefine danna nuna ba abinda xakimin in samu nutsuwata sai shi...... Ya qarashe da matsowa kusa da ita ya kama fuskarta idanshi cikin nata Yace 'Yan mata da yawa masu kyau da aji da wayewa 'yan yara masuji da quriciya Suna bina Suna Sona Amma me yasa wawiyar xuciyata bata ta6a ganin kyawunsu da ajinsu ba saike Auntyna Me yasa me yasa Auntyna Yana maganar idanshi akanta lokaci lokaci yana kallan bakinta Inasan rayuwa dake Auntyna Ina San nasami farin ciki agunki Auntyna Inasan nasamu 'Ya..... Bai bari ya qarasa ba yakai bakinsa cikin nata ya sakar mata da shock kiss 'din da ayanxu ya sabar mata Yanayi kuma ya sake mata fuskartata Sam baiyi gigin qara ha'da ido da itaba Ixuwa yanxu RAMADAN yafara ba SAILUBAH tsoro Kamarya asirceta san indai yakai hannunsa jikinta toh Komai nata ya dena aiki kenan harsai yagama yimata kalaman iskancinsa acewarta yasaketa Sannan qarfinta ka'dan xai dawo👌🏻 Yau tahango bala'i😳 a idan RAMADAN Tabbas San Aure tagani a igadanshi Hankalinta ya tashi Dan haka Tace me kakeso RAMADAN Cikin sauri Yace *Aure*.... Tace toh xansa Momy da Dady su maka Sai kadena sauke isakancinka akaina Yace Yauwa. Dako kin temaken dan in baki sasu sun min bah Wlhi NI DAKE a hakka xamu qare rayuwarmu SAILUBAH tawaro ido 😳 Tace wai yaushe kaima ka xama 'dan iska ne. Yayi Murmushi tare da bu'de motar ya fitta. Sannan ya xaga ya bu'de mata motar tah fitoh Suka ha'da ido ya sakar wannan kallan nan nasa dan yanaso ya barta da tunaninsa Yace dama a 'dan iska nake Auntyna bana nuna mikine da dan wani ra'ayi nawa. Amma yanxu baxan iya bah 6oyewa ba dan nalura ke'din bagane Komai kike bah....... Bata kulasa ba. Tayi cikin falansu dan tasan in tatsaya bashi amsa ba makawa saiya qara kaima bakinta wani kiss 'din Dan talura da yanda yake qarema bakin nata kallo Shiko RAMADAN Murmushi yayi Yace Xanyi maganinki ne..... Ya shige motar tasa yayi office xuciyarsa cike da tunaninta dana junior SAILUBAH Sallah tayi ta'daga hannu xata roqi Allah akansa Amma saita mance memah xatace Dan haka sai tatashi kawai tanufi gidansu Afalo tatarar da momynsa Tace Momy naxo miki da wata magana ne Tace ina jinki SAILUBAH fa'di Tace Wlhi Momy ayima RAMADAN Aure yanxu Dan na lura akwai abinda yake damunsa Momy tayi Murmushi Tace ya fara nuna miki ko Shuru SAILUBAH tayi tafa'da tunanin yanda yake nuna mata iskancinsa Momy ko bin SAILUBAH tayi da ido. tana tunanin itadai tana hango soyayyar SAILUBAH a idan RAMADAN Gashi ita SAILUBAN har yanxu bata gane soyayyar da yake yi mata ba. Cikin nutsuwa Momy tacigaba da fa'din. Inaso Ki lallasheshi cikin nutsuwa harya gaya miki wacce yake so Dan munan munyi munyi dashi ya gayama mana wacce yake so Yaqi fa'da Kinga in ke kika lallasheshi qila ya gaya miki Shikenan saimu masa Aure Toh SAILUBAH Tace ____ Dare nayi ta nemeshi. Suna ha'duwa takama hannayansa Tace plx RAMADAN ka gayamin acikin 'yan matanka waccece wacce takwanta maka arai Yayi Murmushi idan shi cikin nata Yace wani abune Tace eh mana Toh gayamin Ya fa'da hakan cikin muryar ra'da Taji hakan har cikin ranta Tace idan nasani sai ingayama Su Momy kaga sai amaka Auran ko Yace Allah Auntyna Ta gallamai harara Tace ban sani bah Yayi Murmushin da yake qara masa kyau Yace ni ba wacce nake so a 'yan mata nah SAILUBAH tawaro ido cikin sanyin kuka Tace wai meyake damunka ne Ya sakar mata mata kiss Yace ke kike damuna Auntyna. Hmmm karki min kuka ki hanani mafarkinki yau in shiga uku. Ya fa'di hakan da ficewa daga falan yana cewa bye bye rikitacciyar Auntyna Kuka SAILUBAH tasa tayi San ranta Can tayi shuru tasa aranta yadena ganinta kenan Tunda itace take damunsa har yake sauke mata iskancinsa **** **** **** Yau kusan sati biyu kenan SAILUBAH na 6oyema RAMADAN kanta Duk tabi ta rame dan rashin ganinsan da batayi XEE ta kalleta Tace yau ni naga ikwan Allah Kin hana xuciyarki taxauna lpy dan kawai bakisan ganin RAMADAN akusa dake Na tambayeki me yasaki yin hakan kinqi gayamin Cikin damuwa SAILUBAH tajah numfashi Tace ya xanyi ne XEE ya kike san nayi Har Saina fitoh naga miki cewa yanxu RAMADAN yaxama 'dan iska. Bayan kina gani da idanki Inya ibo iskancinsa sai yaxo ya sauke aguna Ni sa'arsa CE daxai dinga yimin kiss tamkar wata matarsa Idan na kwanta bacci sai indinga ganina dashi cikin wata rayuwa irinta ma'Aurata Duk yabi ya birkita kwakwal wata wajan tunaninsa dasan kasan cewa dashi. Kullun natashi daniyar cimai mutunci muna ha'duwa yana jefamin shegen kallansa xan rasa nutsuwata Me kikeso nayi anan bayan in ne santa kan nawa dashi XEE tayi kalar tausayi dariya fam cikin ranta da jin da'di Amma ko kusa baxata iya nuna hakan bah Tace toh ai naga hanashi ganin kanki da kikayin. Damuwar kanki take komawa Dan gashi kin rame sai uban haske da kika qarayi Ga damuwa nan da tashin hankali da suka baiyana kansu agareki. Tace ni ban damu da ramar da nayi bah. Ko tashin hankalin daya baiyana agareni ba Fatana Allah ya yayemin tunaninsa XEE RAMADAN haukatani yake sanyi Dan yanxu wani tsoran shi da kwarjininsa ne suke kamani...... Kan XEE tayi magana wayarta ta'dau ringing Tayi Murmushi dan Ganin KHAMIS ne nanta 'dauka tana cewa sai yanxu Yace ya xanyi my Luv tashina kenan fah FAWAS yaxo har office ya 'daukeni Shine fah nace bara in kiraki nasamu nutsuwa Tace toh xan iya ganinka yanxu Yace naso dai namiyo miki wanka nacanja Kaya dan kiganni da kyau Sosai. Tace ai kai kobakayi wanka bah kyanka karuwa yake agareni Yace Naji dai Dan nalura wayo kike san kiyi min xamuje qauye ne ni da RAMADAN da FAWAS yanxu haka Idan muka dawo na'dan huta xaki ganni. Ta shagwa6e murya Tace ni dai yanxu nakesan ganinka. Kallan FAWAS KHAMIS yayi Yace toh Aunty XEE nasan ganina kuma nima ina buqatar ganinta RAMADAN Yace tambayar min ita Auntyna tana gidan ne KHAMIS Yace my Luv Aunty LUUVAH na tare dake ne Tace eh gatanan. KHAMIS ya 'dagama RAMADAN kai Murmushi yayi Yace toh kuyi shawara pls lokaci na tafiya kunsan ahakan mah sai munyi dare Sosai yau. KHAMIS Yace toh my Luv ganinan xuwa XEE tayi Murmushi Tace ina jira.... Da kashe wayan SAILUBAH Tace tambayarki yayi ina tare dake XEE tayi Murmushi dan tanaso ne RAMADAN ya ganta Tace aa mamah yake tambaya Tace toh ai bata nan XEE tadafe goshi kamar gaske Tace Kinga na manta Tsaki SAILUBAH tajah Tace nixan tafi gida Wlhi gabaki 'daya banajin da'din rayuwar XEE tafara lallashinta da tsokalo hira dan dai RAMADAN yaxo ya sameta agidan..... FAWAS natsaida motar Yace pls minti biyar na baku RAMADAN yayi Murmushi Yace niba Luv xan tsaya yiba Kallanta kawai ya isheni KHAMIS Yace ni dai saina 'dan ta6a Da harara FAWAS yabishi. Sukamai dariya da shigewa gidan Saijin sallamar RAMADAN SAILUBAH kawai tayi Aiko gabanta ya tsinke ya fa'di..... Da sauri tatashi ko kallansa batayi bah dan ita tasan qarin maseefar da kallan nasa suke qara haifar mata dashi Da wani gudu ta tafalle da shi xuwa 'dakin XEE........ XEE da KHAMIS baqaramin mamaki sukayi ba wajan ganin RAMADAN ya Sha gabanta Dan basu san wane irin gudu yayi bah Yace Auntyna kuliya kika gani haka.... Tace ayanxu ganinka yafi kuliya ban tsoro arayuwata RAMADAN pls ban hanya in wucce. Yayi Murmushi Yace abin har yakaimu da haka Ta 'dagamai kai Cikin damuwa Ya kalleta sama da qasa Yace meya ramar dake haka. Cikin gajiyawa da maganar tasa Tace ciwo nayi Yace narashin ganina ko Ta kalle ka'dan Tace aa Yace fa'di dai gaskiya dan gata tana yawo akan fuskarki kuma.... A shagwa6e ta katseshi danjin yanda qamshinsa yake bugarta Tace RAMADAN...... Yace AUNTYNA.......... Bani hanya in wucce Yace xan baki Amma saikin gayamin... Tace nace maka aa ko Yace toh Naji Yanxo gayamin mexan tawo miki dashi in xan dawo Ta girgirxa kai Tace ni banasan Komai Ya waro ido Yace harda ice-cream Ta 'dagamai Ya kama hannunta cikin shagwa6a Yace dan Allah dan Annabi Auntyna Karki qara 6oyemin kanki Kinsan maseefar da kika jefani kuwa... Ta. Juya da nufin ganin XEE Amma taga wayam ba kowa daga ita sai shi Ta kallesa Tace toh Naji jeka Ya xubama bakinta ido Ta gallamai harara Tace Allah kamin kiss kadena ganina kenan Yayi Murmushi dan ya hango tsoranshi Sosai atare da ita Yace baxan miki bah Dan ganinki yafimin Komai da'di aduniya Kinga idan najama kaina ai nashiga uku Tayi Murmushi Tace jeka Ya shagwa6e fuska Yace toh kimin kiss tunda ni kin hanani inyi miki Dafe goshi SAILUBAH kafin takama fuskarsa tayi masa agoshi Tace shi kenan Ya 'daga mata gira da cewa eh Amma gaya min me xan tawo miki dashi pls👏🏻 Tace ice-cream Yace dame kuma Tace hmm🤔 sai kakulamin da kanka Yace toh idan na dawo xakiban abinci abaki Cikin gajiyawa Tace Eh. yanxu mah xanje in dafamah Yace Yauwa my Aunty bye bye Ta 'damai hannu ya ficce Jan numfashi SAILUBAH tayi dan ganin San nan da tayi Da 'Yar maganar nan da sukayi har ta'danji sanyi aranta FAWAS yajah tsaki Yace ina shi wancan 'dan iskan RAMADAN yayi Murmushi Yace wai KHAMIS Yace eh mana Ta6e baki RAMADAN yayi Yace na ganshi ya sata agaba yanata aika mata da sakwanni Wlhi bakaga yanda tasakar mai da imaninta bah. Dan ko shigewata basuji bah FAWAS yafara neman KHAMIS awaya XEE Tace ana kiran numbarka fah Yace nasani FAWAS ne Zan tafi. yanxu sai dare Tace eh katawo min da kayan da'di 😬 Yace angama matata.... HAMEEDA da Qawarta Mero suna xaune a kofar gidan nasu HAMEEDA Fa'di HAMEEDA takeyi yanxu Mero yaranki hu'du Tace eh Wlhi naxama babba Dan yanxu baki isa Ki rainani bah HAMEEDA Tace hmm nima nadai kusa Auran nan nima in tara yara Lodi Lodi Mero takalleta ta kwashe da dariya dan tasan san yara irin na HAMEEDA Sam baxataga Yaro ta wucce batace miki yaranki yayi mata kyau bah dan halinta 'daya☝🏻 da (Rahamat) Tace angaya miki aihuwar cin tuwo ce da xaki haifah lodi lodi. Wlhi ina tabbatar miki ranar daxaki aihu ji xakiyi tamkar xaki mutu dan axabah HAMEEDA Tace dallah dena tsoratar dani Mero Tace nadena HAMEEDA tayi shuru can Tace Kinga dare yayi Amma banga idansu bah Mero Tace Wlhi kam Ai daba dan inaso in gansu bah aida tuni nayi gida O ikwan Allah yanxu kin kusa shiga birni kiyi rayuwa tahar abada....... Kan HAMEEDA tabata amsa saigasu FAWAS Nan farin ciki yacika xuciyar HAMEEDA Tadinga xungurin Mero cikin muryar qasa qasa Tace gasunan shine Wanda xai fitoh yanxu Mero da ba'a xancan sirri da ita Tace lah ia'ilahaillallahu Ashe qaramin Yaro ne HAMEEDA tatake mata qafah Tace haka nake sanshi😬 FAWAS ya qaraso garesu Yace Aminci ya tabbata agareki YAYATA kuma wacce takusa xama mata agareni... Tace tare da naka hasken idanuna Yace kinyi kyau Sosai. Dafatan ba wani namijina daya ganemin wankan nan Tace wane wani da gane maka HAMEEDA aikoya kallan ina tabbatar maka baxai qara kuskuran yi akaro na biyu bah Dan munina xai gani. Ina tabbatar maka kai ka'dai ne Wanda aka lamuncema ganin kyawuna .... FAWAS yayi murmushi dan yanxu yadena mamakin Yayar tasa wajan 6arar da kalamai Na soyayya dana shirme dana abin dariya Yace Naji da'din furucin nan naki. Saidai naga baquwar fuska agareki abinda ban ta6a gani ba kenan HAMEEDA tayi Murmushi Tace ita ka'daice wacce na 'dauketa 'Yar Uwa a qawayena Yayi kyau hakan. Yafa'da da kallan Mero. Tare da qarawa da cewa. Toh sannu qawar YAYATA Mero tawashe yalan haquranta Tace Barka da xuwa dai 'dan birni FAWAS yayi dariya Yace Barka 'Yar qauye...... Dariya sukasa atare dukkansu Ya kalli HAMEEDA Yace toh Kinga kayan kwa'dayi nasiya miki yau Dafatan sun isheki cika cikinki yanxu ame makwan kici abincin dare HAMEEDA takar6i ledar xata bu'de..... Yayi saurin katseta da fa'din aa karki bu'de yanxu harsai na tafi Tace darkar namaka godiya me yawa. Yace ko guda 'dayace bana santa Yafa'di hakan da ajiyema Mero dubu uku agefanta yana cigaba da cewa Ga wannan Ki siyama babyn bayanki sweet Qawarmu Mero tafara godiya Yakalli HAMEEDA Yace toh Amaryata sai munyi waya dama damuwata naganki yanxu Toh Allah yayi ina miki fatan alkairi Da kallo HAMEEDA tabishi har yashige motar tasu ya tadata Sannan tadawo duniyarta Mero tadinga dariya tana fa'din tunda uwata tahaifan ban ta6a riqe dubu uku bah gashi yau sanadinki nasamu HAMEEDA Tace xomuje ciki muci kayan da'di dan naga harda kaxa Sun dawo gida lafiya inda kowa yafara cikiniyar wanka da Sallah suci abinci Sannan suhuta Sanda RAMADAN yayi sallar Isha'i ya huta Can kusan qarfe tara Sannan ya nufu gun Auntyn tasa Yasa meta afalo tana karatun al qur'ani megirma Yace Auntyna takallesa da sauri Ya sakar mata Murmushinsa da xama kusa da ita. yana cewa ina ummah Tace tana 'dakin Abbah Kakah fah Itama tana can inaga wata magana suke tattaunawa Yace toh xomuje haraba Tace aa Yace dan Allah Tace me xakamin Yace ciyar dake Xanyi Tace dame Yace da ice-cream da sauransu Ai fah jin ice-cream Tatashi Shima tashin yayi ya kama hannunta suka fitoh Kujerun robar wajan yaja musu can gefe suka xauna kusa da juna ya tura mata ledan kayan gabanta Nan tabu'de taga gasassiyar kaxa ce da ice-cream sai danginsu chocolate Jan ice-cream 'din yayi Ya dinga bata tana Sha tana ha'dawa ta kaxar ahaka harta qushi Tace toh bara in 'dauko mah abincinka kaci ko Yace kidai ban naci ko Murmushi SAILUBAH tayi Dan tun 'daxu tasa aranta tadena damuwa da duk abinda xaixo daga gareshi Tunda talura ayanxu baya shakkar gaya mata Komai. Nisanta kanta dashi bashine

Chapter 16 of 33