Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wankan tsarki XEE tayi shuru Ganin shima shurun yayi shiyasata mai bayanai dalla dalla Yayi Murmushi da tura mata xaka da madara ganin tafa'di yanda yaso yaji Sosai XEE taci yana tayata bata Dan yanda take hango futuna a kwayar idansa ta tabbatar ba barinta xaiyi bah Sanda takoshi Yace bara yake 'dakinsa dake jikin nata yayi wanka Tace Owkie Yana fitta taje itama tashige toilet danyin wankan Bayan tafitoh tamulke jikinta da humra me da'din qamshi tasaka wata dogowar rigar baccinta me rigar mama. Tayi mata kyau Sosai Sai tayi addu'a ta kwanta Can shima yasaka kayan baccinsa saiya 'dauki wayansa ya turama RAMADAN da text message kamar haka _Toh gauro mara mata kayi bacci lafiya😀_ Yana turoma da RAMADAN hakan Saiya turama FAWAS da nashi kamar haka. _Abin tausayi ya rigani Amma xan rigashi angwancewa toh miye marabarka da RAMADAN gauro😂_ Yana gama nemansu da tsokana yaje ga Amaryar tashi Yana xuwa ya haye gadan yana yana cewa me wayo kawai kin wani shige bargo kina kwasar 'dumi toh nima gani Amma naki d'umin xanji Tace ina 'dakinka daban Ne😠..... Yayi Murmushi yana qoqarin rabata da rigarta Yana fa'din aina dena maraicin kwana ni 'daya☝🏻😆 Ji kake fad'an masoya ya kaure acikin bargo😁 Cikin nisha'di KHAMIS ya rungumeta Yace Wlhi kinutsu kibarni na sami nutsuwa....... Cikin sanyi Tace kamin afuwa my luv xuwa gobe pls Yayi Murmushi Yace dalili Tace haka kawai dan Allah Yace Karki ha'dani da Allah Ki cutan dan baxan iya barinki ba Wlhi...... Kan tayi wata magana yafara abinda ya dace Sosai KHAMIS ya burkita XEE Kissing 'dinta yakeyi Cikin wani salo can ya gangara ga dukiyarta Xuwa wannan lokacin yagama da ita gabaki 'daya Lokacin daya samu nasarar kawar mata da budurcinta ba qaramin qara tasake bah Duk da yaficce daga hayyacinsa hakan bainashi ji qarar nata har Cikin ransa bah Yasa mu nasarar rufe mata baki da bakinsa. Sosai ya wahalar da ita harda kukanta. Taga jarumtar mijin nata fiye da yanda take tunani Bata dai sumebah Amma taci baqar wahala Sosai ya temaka mata tagasa jikinta da ruwan 'dumi Kana yayi wankan Sarki yabarta tayi nata Watoh daya tsaya ya kalli gadan nasu yanda ya6aci da jini wata ~*MASEEFAR SON*~ matar tashice ta qara camkarsa. Yayi Murmushi Yace Allah yabarni dake Aunty XEE Da sauri ya farke wani xanin gadan yacire wannan yasaka Tana fitowa suna ha'da ya rungumeta yana fa'din am so sorry my luv. Shuru tamasa kanta bisa qirjinsa tanajinsa yanata gaya mata kalmomin Luv Amma taqi tanka mishi Murmushi yayi dan yasan ya sameta da yawa dan haka yaqara maqaleta sukasha baccinsu. Washe gari bayan sunyi wanka sun ha'de sai qamshi suke. Dan kallo 'daya xaka musu kahango hasken amarci na haskesu Suna qaryawa afalon nasu XEE dai sai satar kallan mijin nata take tana mamakinsa Ashe dai ba'a raina namiji Komai 'kan'kantarsa Ya tsaida idansa sosai akanta Yace ina godema Allah daya temakeni ya mallakamin ke matsayin matata Tace nimah haka Ya matso kusa da ita cikin muryar qasa qasa Yace naga sai satar kallona kikeyi Kodai in qara jin da'di nane Ta gallamai hararar masoya Tace wane kuma jin da'di Yayi Murmushi da matseta Sosai ajikin nasa Yace najiya mana Wanda saboda tsabar da'di har cewa kike dan Allah karka barni inka barni mutuwa xanyi..... XEE tawaro ido😳 Tace sharri xakamin Yace tuna dai Ta shagwa6e fuska Tace toh ai kaine kake fa'da bani bah Yace yauwa matata kamar yanda nake roqanki da karki barni gaske kika barni Allah mutuwa Xanyi Takama fuskarsa tasakar mai kiss abaki Tace ni dakai mutu kara ba takalmin kaxa uban 'ya'yana Murmushi yayi yafara kissing 'dinta tunda ta6u'de mai hanya Candai takwaci kanta dan ganin yana qoqarin xarcewa Tace inasan inje in gaida Momy saidai kacanja min tafiyata Yace am sorry baby muje in rakaki Kinga sai indinga kareki ko Ta hararesa tana cewa Amma sai kayi wata kafin ka qarayi ko Yace mene kenan Tamai shuru Yayi Murmushi daci gaba da cewa ko tsallaken kwana 'daya bazanyi ba bare inkai har wata Tace tab..... Yace Allah da gaske Tace tab'dijan nidai tashi muje karakani Haka ko akayi yana gabah tana binshi abaya har sukakai falan Momyn nashi Ta durqusa tagaisheta cikin ladabi da kunya Momy ta amsa da kulawa Taqara da cewa matso 'yata gareni.. Haka XEE tamatso kusa da ita. Aiko ta 'dora hannunta akanta Tace Allah yayi miki albarka ya baku xuri'a 'dayyiba kamila Wacce musulunci xaisan da xamanta Ba kunya KHAMIS ya saqalo da duk hannayansa tabayan Momyn. Ya rungume momyn Yace AmEEn momyna kina San jikoki Sosai ne Ta make kansa Tace rashin kunya ko Yayi Murmushi Yace toh shikenan tunda baxaki ban amsa bah bara naje na tambayi Dadyna Yafa'di hakan da xame hannunsa daga gareta Momy tayi murmushi da bin 'dannata da kallo XEE Tace Momy kinada aiki ne Tace a'a kije Ki huta kinji XEE Tace toh Haka tatashi ahankali tafice daga falan Momy batayi mamakin canjawar tafiyar tatabah🙈 FAWAS ko bayan sungama breakfast xai tashi kenan yaji Momyn shi nacema Dady tanaso taje gidan qanwarta dake nasarawa Yace ba lefi tadawo lpy Murna tacika FAWAS yau xai 'dan huta da matartasa Qawata kixo kisha labari pls. Kuma kar kice min baxa kixo bah....😔 RAMADAN yayi Murmushi Yace am sorry Aunty XEE ban kaimata wayan nata bah. Amma bara na kai mata yanxu XEE Tace toh RAMADAN pls kaimata da sauri dan Allah Tace toh Afalo ya sameta da alamah tagama karyawa ne RAMADAN yayi murmushi da cewa Auntyna Da sauri SAILUBAH ta kallesa sai kuma ta wulga mishi mugun kallo Yayi Murmushi Yace toh kiyi hakuri mana my Aunty bagashi yanxu nakawo miki bah Kar6ar wayan nata tayi xatabar falan Yayi saurin shan gabanta cikin marairaicewa Yace kemafah kinsan fushinki maseefa ne agareni Kitemaken kimin afuwa Ki yafemin komai pls Ta gallamai harara dayin kwafah taturo baki gaba Tace shine harda wani cewa kanaso na xama cikakkiyar karuwa agidanka kuma...... Da sauri RAMADAN ya rufe mata baki kuma ya waro ido ka'dan alamar nuna tsoro Yace kiyi ahankali mana Aunty kar Kakah da mamah sujiki Tace baxanyi ahankalin bah Yace toh kiyi hakuri baxan qara cewa bah Tace toh meyasa tun jiya bakaxo kaban wayata bah Yace soboda karna qara 6ata miki raine. Tace waya kirani Yace Aunty XEE. Tace kaci abinci Ya girgixa mata kai Saita koma ta xauna ta ha'da mata Komai tatura mai gabansa Yace qiwarci nakeji Auntyna Tace hmmm in baka kenan Yace eh Aiko tamatsa kusa dashi tadinga bashi yana mata hirar junior wai sun gaisa 'daxo har yana cewa agaisheta Tace hmm ina amsawa Yace yanxu fah saura wata 'daya da sati biyu bikinmu Tace Kullun saika fa'da adadin kwanakin wai baka gajiya ne Yace ina xan gaji da lissafi adadin kwanakin da xan mallakeki Ta hararesa Tace nadai gayama kadena wani xumu'di Yace Auntyna kenan wai tunaninki wani abu xai farune Tace daga dukkan alamun yanda kake nunamin bah Yace hmm Karki xargi Komai Tace nidai nagayama wata biyar ne xamu rabu Yace ainaji Tace aha Tashi yayi ganin ya qoshi Yace bye bye my Aunty saina dawo Tace toh kadawo lpy katawo min da ice-cream Yace toh Auntyna uwar babis nawa...... Da sauri SAILUBAH tawaro ido 😳 wasa nake mikifah Tace toh kadena kar yaxama gaske😔 RAMADAN yayi Murmushi Yace na dena toh karkimin kuka.. Ya fa'din hakan da ficcewa yana Murmushi Yana ko futan XEE takirata Sosai SAILUBAH tagyara xama ta'dauka da fa'din Amarsu XEE Tace shegiya kixo da labari Wlhi SAILUBAH Tace gaskiya baxan xo bah XEE ta marairarce mata SAILUBAH tayi shuru can Tace sai jibi toh Bakin XEE na qaiqayi batabar SAILUBAH haka bah sanda tabata labarin wahalar da KHAMIS ya bata SAILUBAH tawaro ido Tace 'dan qaramin yaran nan ne xai wahalar dake😳 Wlhi qaryane 😀 XEE Tace narantse miki da Allah SAILUBAH tayi dariya Tace story kawai amma maixai iya wannan yaran😂 Tsaki XEE tajah takashe wayanta dan tafi kowa sanin rashin ganewa irin na SAILUBAH idan akan abin data raina ne FAWAS ne xaune a office 'dinsa yana kallan wani fatan daya futar na wata atamfah da sukesan Su futar. Bayan ya gama ne yakira Momyn shi yana cewa mum kin dawo ne Tace aa saidai ina.... Sam bai jira qarashan xancanta bah ya kashe wayan dan jin yaji abinta yake fatan ji.... Yana qoqarin tashi Dadyn nashi ya shigo yana cewa naga naka my son Ya juyo mishi da laptop 'din gabansa Murmushi Dadyn nasa yasakar masa da shafah kansa yana cewa dts gud my son Hmmm Yayi kyau Sosai FAWAS yayi dariya Yace dama Dady inasan xuwa gida yanxu ne Yace ba lefi my son Amma karka 'dau lokaci Yace toh Gudu Sosai yakeyi burinshi kawai yakai gidan nasu ya rage xafi da matar tashi [5:45PM, 09/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: Aiko yana yin parking ya fitoh da gudunsa Sam baiyi shashin HAMEEDAN bah. Dan yasan uwar 'Yan surutu CE yana da tabbacin tana tare da babah Hinde Dan haka yayi part 'din Momyn nasa. Nan ko sukaci karo da juna. Ita tatawo da niyar fitta shikuma ya sawo kai Da sauri tamatsa baya tana cewa kayi hakuri bansan katawo ba. Yayi Murmushi yana cewa ashe ramukwan nawa sunada yawa. Ta waro ido Yace eh mana Jiya ban sallameki ba kika tafi yanxu kuma dan mugunta kinganni sarai kika bari muci karo Da sauri HAMEEDA Tace toh dan Allah kayi hakuri shikenan Yace inafah shikenan naxo ne kinunamin wan'yannan abubuwan HAMEEDA taqara jah da baya ganin yanda yake matsowa kusa da ita Ga kuma momy afalan. Ta lura Sam baisan da xaman Momyn ba. Kuwai iskanci ne agabansa Dan haka saita fara mishi nuni da ita da ido Amma ina FAWAS yayi nisa Innalillahi...... Kawai HAMEEDA Tace Ganin yanda ya rungumeta Yana qoqarin xuge mata riga Yana cewa so 'daya kawai xan gani Kuma kikaqi Wlhi xakisha wahala. Dan narantse Allah saina gansu... Kunya Baqin ciki takaici suka cika HAMEEDA tamkar xatayi kuka Tace Momy Momy Momy fah..... Bai bari ta qarasa ba ya katseta da cewa kimin Shuru uwar 'yan magana. dan nasan momyn bata nan Kinga kuwa idan zakiyi iwun duniyar nan sai dai baba Hinde tajiki Kuma ita ba kawo miki 'dauki xatayi bah dan taganni. Tasan nine na ritsaki... Waima in tambayeki shin baki San aljannah ne. Yafa'di hakan da nufin kai bakinsa cikin. Da sauri Tace gafa Momyn nan..... Ahankali FAWAS yakai kallansa inda take mishi nuni da Momyn nashi..... Yayi daidai da lokacin da itama momyn takai kallannata kansa Aiko da sauri yasake HAMEEDA ya ficce daga falan da wani shegen dugu saboda wata kunyarta da takama shi..... Haka batare da wani 6ata lokaci ba. itama HAMEEDA tabishi da nata gudun xuwa part 'dinta tanaji kamar qasa tatsage tashige ciki Momyn tayi Murmushi jin tashin motar 'dan nata Abayyane Tace my son kenan. FAWAS na tafiya yana tuna mema yake gayama HAMEEDA ne Allah yasoshi zif kawai ya xuge mata Innalillahi... Yace abayyane dan Sosai yaji kunyar mahaifiyar tashi Ahaka ya komah office 'din nashi yana saqa da warwara 😂😂😂 Yamma can suka ha'du Su uku inda suka xubama KHAMIS ido👀 ganin yanda yake cikin nisha'di RAMADAN Yace shegen ka kashe bos kenan irin wannan annuri haka KHAMIS yayi Murmushi da tashi ya dafah RAMADAN Yace fatana kayi saurin mallakar Aunty LUUVAH. Nasan idan kaji Komai daga nesa xaka dinga sakar mana dariyar farin ciki.... FAWAS yajah tsaki Yace gay yau na kwafsa RAMADAN Yace ka share kawai kaje mata yanda kasaba xuwa mata KHAMIS yayi dariya Yace nifah ina ganin har sai anyi bikinka da Aunty LUUVAH Sannan Momyn shi xata sakar mai mara😆 Wata shegiyar dariya RAMADAN yayi Yace tab kace Kullun saiya kwana da ciwan ciki kenan KHAMIS Yace toh yaxaiyi RAMADAN yace ai ina tabbatar maka baxai kai wata ahaka ba Dan nasan in yagaji cire kunya xaiyi ya saka momyn tashi agaba yasa mata kuka akan tabashi Matarsa. Aiko KHAMIS ya qara saka dariya FAWAS najinsu yayi musu shuru har suka qaracimai iskancinsu suka barshi Da dare daya koma gida momyn bata nunamai Komai ba Dama haka yakeso. Sai yayi fuska yadinga janta da hira Momy dai Murmushi tayi tace aranta nakusa baka matarka my son barmin wani kwana kwana Bayan kwana biyar Sanda HAMEEDA takai kwana biyar Sannan tafara sakewa da Momy kamar da Momyn na kallansu duk da HAMEEDAN bata shigowa saita tabbatar da FAWAS yabar gidan Sannan xatayi part 'din Momyn tagaisheta FAWAS ko danne xuciyarsa kawai yakeyi danba yanda xaiyi KHAMIS ko yasami XEE yanda yakeso sai kwasar amarci yakeyi abinsa Yana wani qara haske sheqi daga shi 'din har ita RAMADAN ko kallan Aunty kawai yakeyi yana addu'a Allah ya nuna masa ranar da xata xama mata agaresa Sai wani killaceta yakeyi Sam bayasan yaji tace xata waje kaxa Haka ranar takallesa afusace Tace wai me yasa kake takuramin ne haka Yace Auntyna nima ban san dalilina na takura miki bah tajah tsaki Tace kabarni nasha iska pls Yace baxan barki bah Auntyna..... Yau take laha'di Bayan sunkaima 'Yan matansu xiyara Su biyu Suna Hanyar dawowane wayar FAWAS tafara ringing Da sauri ya 'dauka Ganin momyn shice Yace yes mum Tace kaxo gida yanxu ina nemanka. Yace ganinan toh Dake XEE tama KHAMIS kamun kaxar kuka Sam Mantawa yayi da wasu 'Yan matansa😆 Sai yabar RAMADAN da FAWAS sunata fama Dan haka yanxuma Su biyu ne suka fitta RAMADAN Yace sai kayi sauri ka saukeni da alama yau ango kake FAWAS Yace kai share banji hakan ajikina bah RAMADAN yayi Murmushi Yace idan hakan ta kasance ka 'daukar min alqawarin xaka jajirce har Allah yasa kasamar mana baby acikin wannan daran FAWAS yayi dariya Yace idan har hakan takasance nayi maka alqawarin wannan sallar da xamuyi xan roqi Allah yasa nasamu baby acikin daran RAMADAN yafitta daga motar yana cewa toh ina maka fatan alkairi Yace nagode Sosai 'dan uwa... RAMADAN ya qarayin Murmushi Yace Wlhi kayi guxurin kaxar cin amarcin naka dan da gaske naji ajikina Toh FAWAS Yace mai yana dariya Gun Auntyn nashi RAMADAN yanufah da rikici dan yau iskancin nasa ya motsa Sosai yakesan ya kalle bakinta da tsokanarta Saidai kash ya sameta afalo tana bacci Ayan Kakah Tace mai wai kanta ne mai mata ciwo tasha magani shine tasamu bacci Yace Allah ya bata lafiya.... Aiko Momy nasiha tayima FAWAS Sosai akan Aure Daga bisani Tace yaje ga Matarsa Allah yayi mishi albarka Da murna ya kwantar da kansa kan cinyar Momyn nasa Yace Amiien Momyna Bacci Sosai yasami HAMEEDA tanayi cikin kwanciyar hankali Qamshi ne yake tashi ajikinta me sanyi sanyi Ya xubama rigar da tasaka ido dan tayi mishi kyau Sosai Wanka yaje yayi da 'dauro Alwala Yasaka kayan bacci Sannan ya haye gadan dayi mata cakulkulu Ai da dariya Tatashi tana xare ido😂 Yace tashi mana YAYATA Tace meya kawoka Yace hukuntaki Taqara waro ido ashagwa6e Tace bana San hukuncinka Wlhi Yace naji tashi kiyo Alwala muyi Sallah Tace ainayi Ya jefah mata wani kallo Yace wannan tagodiya ga Allah xamuyi Tace toh Yana kallo tayo Alwala ya tashi sukayi sallar yayi mata addu'a Sosai da tambayarta yanda take tsarki Tagayamai Komai anutse Duk yanda FAWAS yaso da HAMEEDA taci kaxa Samqi tayi Acewarta in bataci kaxar bah ai baxai kusanceta bah.😀 Daqar dai ya lalla6ata tasha madara Daga nan yafara burkitata Ita dai batayi yunqurin hanashi ba. Sanda taji Maza😳 Sannan tasamai kuka wiwi Yana mata ihu tana kuka Daqar tasamu kanta Bayan uwar wiyar da tasha agunsan Tana kuka yana bata hakuri da temaka mata kintsa kanta.... Sosai ya rungumeta kamar wani xai kwacemai ita yana wani lalla6a kamar kwai Tanajinsa talangwa6e mai tana kuma yima Momy addu'ar Allah yasaka mata da alkairi Washe gari haka FAWAS yadinga nan nan da ita cikin so da qauna Da wayowayo sanda ya qara jin da'dinsa da ita. Nan tafara jin 'dan tsoransa ka'dan Kallo 'daya xaka mishi kasan yana cikin tsananin farin ciki Dadyn shi ya kalli Momy Yace yau banga my son bah Tace hmm Kasan saiyau nasakar mai Mara Yace ban gane ba 'dan ban haske in fahimceki Tagyara xama Tace ina tunanin yaudai ya girmah Dady yayi Murmushi Yace na dauka ya kwan biyu da girma ai Tace aa Nan dai ta'dan bashi labari Ka'dan suka rufe hirar da addu'ar Allah yabasu jikoki na gari Dariya KHAMIS da RAMADAN sukayima FAWAS sukace Alhamdulillah mun tayaka murnah Yace Allah abin godiya nagode yanxu Saura kai. RAMADAN yayi Murmushi Yace nima gani akan hanya ai 👯👯👯👯..... ____________________ Gida ne mai kyau Wanda ya amsa sunansa [7:27PM, 09/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: Gashi qarami sai wadatar fili.. Babban falo ne sai kitchen da toilet da dining da wasu 2 bet room a falan Sama kuma 2 bet room ne na mata da miji sai qayataccen falo da ke6antaccen wajan hutawan masoyan da suke shirin mallakan gidan Idan kafito harabar gidan babbar barandace gefe guda wacce xata iya 'daukar motoci uku batare da takura bah Idan kuma kakalli 6angaranka na hagu qaramin ciki da falone ta toilet aka fittar dan xaman wanda yaxoma masoyan xuwan xuwan baxata Idan kakalli Arewa kuma kaga dan 'dakin me gadi ne Bishiyoyi uku ne agidan suke bada ni'imantacciyar iska me da'din busowa RAMADAN ya kalli Dadynsa Yace gashi qaramin gida sai dai yaxo da kyau kuma tsarin ya burgeni Dadyn nashi yayi Murmushi Yace toh my son anan xaka xauna kai da Matarka. Kan kayi tunanin fitar da naka tsarin gidan RAMADAN yayi Murmushi Yace nagode Dadyna Amman wannan ciki da falan daka ke6ance shi fah Yace kakar ka tawajan momynka CE xataxo tayaku xama Yayi Murmushi Yace Innah Yalwa kenan ko Yace eh ita Yace naji Sosai Haka suka fitoh daga gidan sunama megadin sallama. RAMADAN da yake tuqa Dadyn nasa Yace kaga Dady tunda sauran sati 'daya da kwanaki bikin xanso inje inga junior kafin lokacin Dady Yace balefi sai kuje da Momynka... kufara shiri tun yau gobe jibi saiku 'daga Da murna RAMADAN Yace tnx my Dad Amma fah banaso kagayama junior xuwanmu dan inaso in masa baxata Yace balefi Ahaka suka dawo gida Suna hira cikin jin da'di Sosai A daran RAMADAN yake gayama SAILUBAH xaije kaima 'dan uwan nasa xiraya tata6e baki Tace daka barsa dan Wlhi baqaramin kewarka Xanyi bah Yakama fuskarta Yace Karki damu Auntyna Bayan kwana uku kawai Xanyi Cikin shagwa6a Tace nidai..... Ya katseta dacewa kedai Mene Tace kayi kwana biyu Tace angama Auntyna ko kwana 'daya kikace haka Xanyi fatana dai ki kulamin da kanki Tamai kiss agoshi Tace kaima kakula min danaka kan Yayi Murmushi da cewa Kullun a kula miki da kaina nake Washe gari Dady yagama shirya musu Komai RAMADAN Sosai ya hango damuwa a idan mutanan nasa KHAMIS da FAWAS Ya dafasu Yace kwana biyu fah Xanyi suka toh Allah kaiku lpy ya dawo daku lpy Yace AmEEn ya Allah Haka Washe gari har kuka sanda SAILUBAH tamai. Daqar dai ya lallasheta.... Suka samu suka cilla qasar England Dama da gidan da Dadyn nasu yake sauka Bayan sun huta RAMADAN yayi wanka Khairat na bacci Yace mah Momy bara naje na rigaki ganinsa Tace hhmm aini sai gobema xan gansa Yace nikam natafi gashi khairat na bacci Tace ka tasheta mana Yace no bartama kawai Haka yaje ga 'dan uwan basa Junior najin da'dinsa da shakira Senior RAMADAN ya shigo falan Baiga kowa ba Dan haka sai yayi bet room 'din yana fa'din 'dan Uwa nahh Karab suka ha'da ido. Senior RAMADAN ya runtse idansa innalillahi Yace da saurin ficcewa daga bet room 'din Junior ya rikice da ganin 'dan uwan nasa dan haka da sauri yabar harkar tashi da Shakira wacce tasaki baki tana kallan junior Tace dama Ku twice ne Yace eh shine Babba pls kiyi sauri kibar nan yanxu Yafa'da lokacin da yake xuwa jallabiya Ahankali ya fitto falan yana cewa am so sorry brother Senior RAMADAN ya gallamai harara kan yayi magana Shakira tafitoh Da sauri junior Yace Wlhi brother nadenayi kwana biyu itace taxo gareni 'daxo gata ka tambayeta Shakira xatayi magana dan fudda kanta. Aiko junior yabata harara da cigaba da cewa kok'arya na miki Tace aa da ficcewa tana dariya dan bata ta6a ganin rikicewar junior irin na yau bah yau Junior yamarairaice mah Senior waishi ala dole saiya yarda dashi Senior RAMADAN yayi Murmushi Yace wai na tambayeka ne... Cikin sanyi junior ya girgixa masa kai alamar aa Yace ya isa haka.... Dan haka bani rungumah inji 'duminka kafin in hukuntaka... Da sauri junior ya rungumeshi sukayi dariya cikin qaunar juna Bayan sun gama murnar ganin junannasu ne senior ya hauyima junior wa'axi me ratsa jiki Yana nunan mishi illar xina da abinda take haifarwa Sosai jikin junior yayi sanyi ya 'daukarma 'dan uwan nasa alqawarin xaiyi qoqari wajan ganin ya dena aikatata Senior Yace kadena kawai. Junior yayi Murmushi Yace nadena brother Insha Allah Sosai suka xanta da junan nasu Kiran Momy RAMADAN yayi Yace mata xai kwana da 'dan uwansa kawai Tace ba lefi Sosai suke shan hira junior yayi Murmushi Yace yanxu fah Saura kwanaki kaxama Ango ko Senior Yace kana mamaki ko Yace kwarai kuwa Yace toh kadena mamakin dan ina tabbatar maka Saidai kaxo ka sameni da babyn ka Junior ya qarayin Murmushi Yace idan hakan ta kasance xanfi kowa farin ciki Yace xata kasance ...... Karo na farko kenan da junior ya fara yin sallar dare Dan senior tashinsa yayi akan sai yayi Baiyi musu ba ko yayi Washe gari da farin ciki ya tashi. Saiya jishi cikin wani shauqi da jin da'di (Toh sauqin lafuna ta kamashi) Yace brother muje gun Momyn kawai basai munsata wahala bah Senior Yace kuma fah Hakan sukayo gun Momyn wacce take shirin xuwa gunsu Tayi Murmushi Tace ina niyar xuwa kuna tawowa Junior Yace nayi farin ciki da xuwanku Momy. Tace muma haka SADEEQ ya karatu Yace lpy lau Momy ina Khairat tawa....... Da gudu Khairat tafitoh daga bet room tana cewa Ya junior nah Cak tatsaya tana kallansu Momy Tace yana tambayarki kina futuwa Tace Momy gaya min wanene aciki Momy tayi Murmushi Tace ki gano shi da kanki dan baxan nuna miki shi bah Murmushi junior yayi ya ware hannunsa Yace tawo my baby Aiko da gudu taje ta rungumeshi tana dariya winin ranar haka junior yata yawo da senior RAMADAN Yana nuna masa gurare da dama Hakama Washe gari har da Momy suka fitta Sai dare suka dawo Tun adaran Senior RAMADAN ya hau shiri dan tafiya gobe Ya kira Dadyn nasa dan ya gaya masa Saidai bai 'dauki wayan bah Yace Momy bai 'dauka bah Tace qila yana masallaci ne Ni daka bari sai jibi ma tawo gabaki 'daya kaga sai kaxa6ar mata wasu kayan lefan..... Senior yayi Murmushi Yace no Momy basai na xa6a mata ba. Aikema kinsan kayan datafi so Junior Yace wai LUUVAH..... Momy Tace eh Senior ya gallamai harara Yace watoh LUUVAH kai tsaye Junior yayi dariya Yace toh kayi hakuri Aunty LUUVAH.... Momy tayi dariya Tace ai kaikam ka shiga uku tunda kaxo a qani Yace aikowa kam Momy Wayar senior tayi qara ya 'dauka da sauri ganin Dadyn nasa ne Yace gabe ina tafe Dady kaxo ka'daukeni tara xamu taso Yace toh my son Allah ya dawo min dakai lafiya bani junior najishi Yace AmEEn da miqama junior wayan Bayan sun gamah wayan ne junior Yace pls mana brother kabari kutafi da Momy mana Senior ya waro ido Yace rufamin asiri dan kuka wiwi Auntyna tasa min 'daxu😳 Yace to saime Yace sai in rasa nutsuwata Shuru junior yayi ya tashi dan ficcewa daga 'dakin yana turo baki.... Da sauri senior yasha gabansa yana cewa toh kayi hakuri mana 'dan uwana kafahimceni bana San tashin hankalinta Junior yajah tsaki cikin wani hali Yace Wlhi brother kadena biyemah duk abinda takeso saboda wata ranah Yace toh naji kayi hakuri Yace ya zanyi dakai kabari mace ta shanyeka Rungumarsa Senior yayi yana Murmushi Cikin ra'da Yace baka San sO bah Shima cikin ra'dan Yace hmmm abar kaxa acikin gashinta dai brother Yace na barta....... Momy Tace Allah ya kyauta Da sauri senior ya kalleta dan shi Sam mantawa yayi tana gun Washe gari da misalin qarfe tara ko haka RAMADAN ya bar 'dan uwan nasa kamar yanda ya sameshi yayo qasarmu mai da'di Lokacin da jirginsu ya sauka yana fitowa ko yaga Dadyn nasa ya rungumesa suka tayo gida Cikin farin ciki Dady ya kallesa Yace nayi kewarka my son 'dan kwana biyun nan Yace Wlhi nima Dady Sanda yayi wanka yaci abinci Sannan. Ya kira FAWAS da KHAMIS ya gaya musu dawowar tashi Aiko haka sukabar abinda suke sukaxo gareshi Sunyi murna Sosai

Chapter 19 of 33