Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da bashi dashi. Kin kara masa drjr da bai kai can ba. Dole mutane su kalleki idan suka ga ki daura takalmi a goshi,maimakon ki saka a kafa. Nima baz zanso ki zama abar kallo da nunawa ba a duniya,sbd kyakkyawan takalminki,kyawun takalminki baifi na kowacce mace ba. Dk iri 1 ne a idanuwanki ne ke kadai kike ganisa da kyau,da daraja irin yadda kika suffanta shi. Idanma yana da kyau, to baifi krfn a saka shi a kafa ba a taka, ina umartarki daki sauko da kyakkyawan takalmin nan naki daga gshnki ki saka shi a kfrki ki tattaka shi, domin 'DUK KYAN TAKALMI' a kafa ake takawa. Yayi dariya ya kashe wayar ba tareda ya jira abinda zata fada ba. Tana zaune ta daskare ta zama tmkr an sassakata sbd al'ajabin abubuwan dta ga suna gudana. Ta fada a ranta, banda ubangiji wa zaiyi min wannan kyautar haka? Haka dr.s ya fara sona yanzu? Tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai. Allah ngd maka,Allah ka bawa abida lfy,ta zo ta ganni tare da dr.d a wannan kyakkyawar inuwar da muke ciki. Sai yanzu sakon katin brsta mu'azzam ya shigo,ta kalla tayi mrmshi tace, yayana aika makara 2n yaushe takalmin goshina ya dawo kafata? Sai dai ban fara taka kasa dashi ba har yanzu ina zaune akan katifa dashi. BABI NA GOMA SHA HUDU Rayuwa mai sauya salo dr.s baya jin dadin rayuwarsa idan bai kira AF sau 3 ko 4 a rana ba. Kiran sassafe, da hantsi ko da rana, wataran ya kira da yamma sannan kiran dare sole ne idan yazo kwanciya. Tana mamaki dajin dadadan kalamansa,sai ta fara neman bakin ciki da damuwa ta ra,dk sun baje. Abu daya ne ya kasa gushewa a ckn zuciyarta,kuma ta kasa daina buya tana kuka a kanshi,shine rashin lfyr abida. Tana ma2kar addu'a Allah ya bawa abida lfy,tazo ta ganta da dr.s. Allah mai yadda yaso da bayinsa,abida na can a kwance jiya-i-yau, sai an tayar sai an kwantar. Allahu akbar. Sati uku ya rage yara suyi hutu yaya hussani ya tattara su,su kaura shagamu kacokan, musamman wannan satin da yaje dubata yaga yadda ta sake kumburewa, sai hnklinsa ya tashi yana kuka suna kuka haka suka rabu. Harya fara shirye shuryen barin aiki yana 2nanin sana'ar da zai fara a shagamu,son idan babu abida a kano babu zancen sauran jin dadi a kano a rayuwarsa. Ya sanarwa da AF dn ta fara kammala kayansu gaba 1 a waje daya, hnklnta ya tashi ma2ka sbd rabuwa da dr.s shine kadai abnda zatayi takaicin rabuwa dashi a kano,bayan shi dk sauran wasa ne. Ta kasa 2nkarar yayanta ta fada masa tsakaninta da dr.s haka ta kasa fadawa dr.s zasu kaura shagamu,dn kada ta tayr masa sa hnkli. Yace,sweet heart yaya akayi ne? Nazo fa daf da zauren gidanku,ina bakin kofa. Taji zuciyarta ta sake harbawa,muryarta na karkarwa tace,gani nan zuwa. Ta danna lmbr y.husaini dn ta nemi izini, bai dauka ba,dn haka saita tashi da sauri ta sauya kayan jikinta. Wata sabuwar atmfrta ta daura mai suna binta,dinkin raga da siket ne, matsattsu,hoda da kwalli kawai ta saka ta dauko hijabinta ta saka. Sai taji wayarta tana ringin ta duba taga yayanta ne yake kiranta dn yayi mamaki da gani kiranta a daidai wannan ljcn sai hnlklnsa ya tashi ma2ka,zuciya mai sake sake saita dinga sassaka masa abubuwa daban2. Babu abnda bai tuna ba,ya aiyana a ransa ko bala'i ne yasamu dya daga ckn 'yayansa ko ita AF, ko kuma mai kacokan abar kaunarsa ce ta mutu aboda. Cikin sauri ta amsa, muryrsa na karkarwa ya tmbyta farida,lfy? Kmr yadda ya shiga tshn hnkl haka ya jiyo alamun itama tana ckn hnkli irn nasa dan haka sai ya sake sukurkucewa. Mryarta na rawa tace, yaya,dr.s ne yazo yana kfr gida inje wajensa? Ya fusata ya daka mata tsawa yace, waye dr.s? Tace mu2min daya zo rannan.makwabta suka fada maka kace karka sake ganinsa a gidan nan. Ya sake hasala yace, kince nace kada ya sake zuwa, me ya kawoshi yanzu? Kice masa yabar min kfr gidana idan nazo sai naci mu2ncin ku keda shi. Ya katse waya. Ta dora hannu akai ta rushe da kuka tana fadin, innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Yau ya zanyi? Wayyo sr.s dina,ina sonka bana so na rasaka. Yaya me nayi maka zaka rabani da frn ckn rayuwata? Wayar tace tayi kara saita duba taga s ne,nan da nan ta damma ba tareda tasan abnda zata ce masa ba yana magana ckn marainiyar murya. Yace,sry farida,na takura miki ko,nazo ba tareda na sanar dake ba? Ba damuwa bari na tafi zamu hadu wani lkcn. Sai taji hnklnta ya sake tashi kuka mai tsanani ya rifto mata. Yace,kukan meue kike farida? Cikin sheshekar kuka tace, dr.s kayi hkr ka yafe min. Sai ya sulale ya zauna akan dakalin kfr gidan dan da a tsaye yake sbd gigicewa. Lfy? Ya tmbyeta. Kuka kawai take ba tareda ta iya yi masa bayani ba sai ajiyar zuciya. Yace,farida fito ina kfr gdnku muyi magana sosai. Ya kashe waya yacigaba da huci sbd tafrfasar da zuciyarsa takeyi masa. Da aka jima bata fitoba dr.s ya sake kiranta sai ta amsa kuka kawai take ba tareda ta iya yi masa bayanin komai ba. Yayi ajiyar zuciya yacemfarida,fito ina kfr gidanku muyi magana sosai. Saiya kashe wayr bai bari ta bashi amsa ba. Ta yanke shawarar ta fita wajensa koda kuwa yaynta zai kasheta. Tana fitowa sai taga abin kaunarta yayi shiru kmr mai 2nani,hnklnsa dk a tashe. Ta durkusa ta gaishe shi,bai amsa ba sai hararar daya dinga harba mata,musamman yadda yaga idanuwanta sun kumbura sunyi jajur sbd tsananin kukan da tasha yi. Ya grgza kai dn takaici yace, faridah,haduwata dake wani sirri ne kuma hikima ce daga Allah, ba zato babu tsammani Allah ya jeho ki sikin rayuwata,kuma cikin hikimarsa ya smr miki wajen zama mai fadi a ckn zuciyata. Na tsinci kaina ina mai frn ck da saninki,dn naji a jikina ke alkhairi ce a gareni. Naji ina sonki,halayyarki a zahiri tayi min. Sai dai kash kina da wata damuwa,ko manufa a ckn zuciyarki wacce tayi bam bam da tawa. Ina zafgn bakya sona na takura miki ko kuma ince akwai wanda kike so,amma kun rabu wala Allah ya rabu dake kina tsananin sonsa,koya rasu kina cikn kaunarsa,idan nazo ko kikaji maryata sai inyi miki fami ki 2no dashi. Haka ne koba haka bane? tayi sauri ta girgixa kanta hawaye ya sake kwaranyowa tace ba haka bane yaya abinda kake xargina dashi.kuma ina patan xaka yarda da abubuwan da xan pada maka yanxu don bana 2nanin ko a maparki in pada maka karya a rayuwata saboda kana daya daga cikin mutanen da sukeda muhimmanci arayuwata Tayi sauri ta girgiza kanta,hawaye ya sake kwaranyowa,tace,ba haka bane yaya,abun da kake 2nani gaba 1 baiyi shige da abun da kake zargina dashi ba. Kuma ina fatan zaka yarda da abubuwan da zan fada maka yanzu dn bana 2nanin ko a mafarki in fada maka karya a rayuwata,sbd kana 1 daga cikin mutanen da suke da mahimmanci a rayuwa. Dr s, zaka iya mamaki idan nace kaina kadai frn ckn rayuwata, ina yi maka son dakai baka yimin. Haka ina maka son da ban taba yiwa wani d'a namiji ba a duniya. Son da zan iya shiga halaka idan na rasa ka. Kuka da nakeyi na frn ck ne sbd Allah ya amsa addu'ar dana dade ina yi akan Allah ya hadani da bawansa mai kyawawan halaye,kuma mai kaunata sbd Allah yasoni a yadda nake talaka,kuma marainiya. Ya kawo min kai wanda ko makahon dabai taba ganin duniya ba ya tsaya a tsakiyarmu yasan ka wuceni a komai. Dr.s bazan boye maka komai ba,yau kukan da nake na tshn hnkli ne,domin yayana yana kokarin ya rabani dakai,frn ckn rayuwata a sanadiyyar 'yan gulma da suka soke ka. Yaki ya tsaya nayi masa bayaninka, da kuma inda muka hadu,yace, na cika shige2,na dauko wanda yafi mu zan jawo masa masifa da tshn hnkli kada in jawo azo a kama shi. Y.husaini zai tafka babban kuskure idan yayi gangancin rabani da frn ck na, dn zai iya rabani da rayuwata gaba daya. Ta fashe da kuka yayinda dr.s yana zaune ya zuba mata ido yana dubanta kawai tmkr a hoto. Babu abnda yake sai mamakin yadda Allah ya sauya masa rayuwarsa nan da nan akan mace. Bai taba tsintar kansa ckn irin wannan hargitsin ba, abn da yakeji a gari yazo kansa. Bai iya cewa komai ba har yanzu kallonta yake,ta sharbe hawaye face2 a hannayenta. Tana waigawa gefenta saita hango yaya husaini ya sauka daga kan acaba. Nan take dr.s yaga tana makyarkyata ta fara ja da baya. Da sauri ya soma tmbyrta, mene ne kuma? Ta nuna yayanta da hannu tave, yaya hussaini ne, idan ya sameni anan dukana zaiyi. Dr s ya umarce ta data shiga gida,tayi wuf ta fada cikin gida jikinta na bari. Cincirindon matan gida da 'yayansu ta gani a lallabe suna leko su. Ta kalle su sama da kasa ta watsar ta shige daki taci gaba da kuka, ta kasa zaune ta kasa tsaye,addu'a kawai take kwaranyowa tana fatan Allah ya huci zuciuyar y.husaini kada ya yiwa dr s wulakanci. Idan ta zauna saita zabura ta mike tsaye tana ta kai kawo daga frkn daki zuwa karshen bango tmkr zararriya. Gashi babu tagar da zata leka ta hangosu. Bata san halin da suke ciki ba. Dr s ya dubi y.h yayinda shima y.h yake kallonsa 2n daga nesa kallo ne mau tafe da harara galleliya,kokari y.h yake ya shige cikin gida ba tareda ya tsaya sun gaisa da dr s ba. Shi kuwa dr s saiya 2nkaro shida sauri yayi mrmshi yayi masa sallama gamida mika masa hannu. Babu yadda y.h zaiyi a dole ya amsa masa sallamar ya mika masa hannu ba dn zuciyarsa naso ba. Suka janye hannunsa a lkc 1. Har yanzu y.h kokari yake ya shiga gida yabar dr s a tsaye. Ya sake matsowa yasha gabansa. Yace, sunana dr s i. Ina aiki a asibitin malam aminu kano. Nine wanda nake zuwa wajen af kanwarka. Y.h ya yamutse fuska a dole ya tsaya cak ya saurari dr s yace,na sami labarinka ai. Dr s yayi lallausan mrmshi alhali zuciyar na cike da tsananin takaicin wulakancin leburan nan keyi masa. Yace, nazo in nemi alfarma 1 shi ne,kada ka zargi kanwarka,kada ka zageta,koka doke ta bata da laifi ni nake sonta,kuma na biyo ta gidansu ko a yanzu fitowar data yi tazo ta fada min ka hanata fitowa inyi hkr in tafi sai gaka nan ka dawo. Na 2 kuma nazo neman izini,kabani dama in dinga zuwa wajen kanwarka,sbd ina sonta,idan kuma Allah ya lamunce min inaso in aureta. Y.h ya sake daga ido ya dubi dr s cike da mamaki,yayi masa kallon mayaudari. Yace, ta yaya zaka aureta? Dr s yayi mrmshi yace, malam husaini yi hkr da tmbyr da zanyi maka. Da Allah kana ganin nayi maka kama da lalatattun samari zauna gari banza,masu yausarar 'yan mata? Am i nt responsible..... Dakata ba wannan na tmbyeka ba malam,farida kanwata ce ina da alhakin in zaba mata mijin da yayi dai- dai da rayuwarta,inda ba zata wulakanta ba. Y.h ya fada a fusace gamida dago hannunsa ya tsayar da dr s. Ai anan dr s ya daskare a tsaye yana kallonsa kawai ba tareda yasan kalma 1 dazai furta ba. Hakika ya kasa gane ida y.h ya dosa. Yabi shi da kallo har ya shige ckn gida. Ya sulale ya zauna akan dakalin kfr gidan yayi shiru kansa a sunkuye a kasa yana 2nani. Babu abnda zuciyarsa bata aiyana masa ba. Ya aiyana ya tashi yayi tfyrsa kawai ya rabu da Aisha farida har abda, sai ya tuna nasihar da mahaifinsa yayi masa cewar, ya zamana mai yawan hkr a wajen neman auren,domin aure ya gaji irin wadannan sabani da matsaloli daga kowanne bangare. Yaji yana son farida a ransa ba karamar wahala zaiyi ba idan yayi garajen rabuwa da ita. Yaji a jknsa jihadi zaiyi babba idan ya aure ta ya fitar da ita daga wannan kangin talaucin. Saiya saka a zuciyarsa zaiyi damarar yaki tsakaninsa da y.husaini har saiya wayar masa da kai ya gane kyautar da Allah ya 2uro masa har gida. KYAN TAKALMI 3* 4 Yaga maza suna ta daura alwala suna tunkarar wani karamin masallaci kusa da gidan,don haka sai shima ya bisu a baya. A bakin masallacin ya samu buta ya tsugunna yana alwala sai ga y.hssn ya wuce shi zai shiga masallaci. Da alama y.hssn yayi matukar razana zuciyarshi ta cika da mamaki da yaga dr shrm bai tafi ba, kallon kallo suka dinga yi har ya shige domin har an tayar da ikamar sallah. Da aka idar da sallar magaruba da yawa basu tafi ba, sai aka hau kara karatu a takaice dai islamiya ce ta maza. Dukda babu wutar lantarki babu genereto sai fitilon kwai da hasken wayoyi ake haskawa ake karatun. Ya hssn yana daga cikin dalibai sai dr shrm ya matso gefen sa ya zauna yayain da shima ya samu qurani ya bude yana karanta duk surar da ake dora masu. Kallon dr shurm kawai suke ba tare da sun san daga inda ya fito ba, musulmi danuwan musulmi ne saboda haka basu razana ba, basu tsorata ba kuma basu damu su tambayeshi daga inda ya fito ba. Da aka idar da karatu sai aka kiRa sallar ishai kan kace kwabo masallaci ya cika sai aka tayar da ikamar sallar ishai. Ya hssn ya fito da shi da yangidan su suka nufi kofar gidan bayan an idar. Tsilun ya sake ganin Dr shrm a cikin tawagarsu suka iso har kofar gida akan tabarmin su suka zauna, inda aka fara fito da kwanukan abinci daga kowanne daki ma'ana ciyayya suke idan anci na wannan sai aci na wannan. Malam yushau ya dubi Dr shrm cike da mamaki yace samari daga ina? Tundazu nake ganin ka a masallaci yi hakuri da tambayata bamu sanka ba. Ya hssn yayi caraf yace tare muke dashi. Sai su duka suka cire tsoro da damuwar da suka tsunduma tuntuni, amma tambayoyi ne cike a zuciyoyin su, ina hssn ya samo wannan fallelen yaron, gashi masinja wannan kuma sai dai ace manaja ne a bankin, ina suka hadu suke abota? Dr shrm yaji dadin amsr da ya hssn ya basu ya samu kwarin guiwar fuskantar ya hssn yace yaya zan tafi ina ganin ba sai na tsaya cin abinci ba a koshe nake. Sai mutanen wajen suka yi masa caa akan ya tsaya yaci abinci harda yaya hssn. A dole dr shrm ya saka hannu ya gutsuri wani tattauran tuwon masara gabza wacce ba'a tankade garin da tsaki ba aka tuka shi, haka ya dangwalo wata bakar miyar kuka wadda ba'a sa nama ba sai warin daddawa kawai take. Ya kai baki babu abinda yake ji sai dandanon kafi zabo kawai a bain sa cauuu! Kan kace kwabo zuciyarsa ta hautsine yana shirin ya kwalaye amai amma ya daure da kyar ya runtse ido ya hadiye. Tun daga wannan lomar bai sake garajen kara kai wata lomar bakin saba, haka dai ya rinka tsoma hannu kamar ci yake ya debo tuwo ya dangwalo miya ya sake danna hannunsa cikin kwanon tuwon. Su kuma gogayen basu lura ba lomar tuwo kawai suke kaiwa cikin bakin su, kasancewar duhu ne babu mai ganin wani dadin abincin su suke ji yankan tuwon nan kawai suke suna kwaso miya suna afka shi a birnin cikin su. Kai kace naman kaji ne ko na talo talo. Mamakin su kawai dr shrm keyi yadda yaga suna iya cin wannan gabzar, sai yaji imani ya sake shigar shi, yaji ya sake godema Allah akan baiwa da ni'imar da yayi masa. Idan suka cinye wannan kwanon sai su janyo wani, a na janyo kwanon Aisha farida dr shrm yaji a jikinsa wannan na Aisha fard ne,saboda wasu dalilai da yaji a jikin sa, na farko ga irin food flask din da take kai musu abinci, na biyu ana budewa yaji irin kamshin abincinta na ukku kuma ga irin dambun da take kai musu. Ya dauki buta ya wanke miyar kukar da ta bata mai hannu, sannan yazo ya luma hannu cikin dambun da shi aka ida cinyewa cin gaske yai ma dambun. Kuma yana farin ciki don yasan daga masoyiyarsa ne. Ko tantama ba yayi yasan saboda shi tayi dambun nan saboda da zafin sa kauu! Ba a dade da sauke shi ba, yasan tana da labarin yana nan bai tafi ba. Tunda ga kan abincin nan yasan farida ta fita daban da sauran matan unguwannan, girkinta yafi na kowacce mace dadi da tsabta, haka yaji sauran mazan suna santi da yabawa. Saboda tsananin ansan cewa shine mai dadi sai aka barshi shine karshe. Da suka gama ci sai suka wanke hannu, dr shrm yaga alamar ya hssn bai da niyyar sake mike kafa yai ana sabuwar hira, sai ya mike ya babba su hannu yayi musu sallama, da alama ya hssn bai da shirin biyoshi su kebe, don haka sai ya dube shi yace yayana zan tafi kuma ban gama baka sakon da nazo ma da shi ba. A dole ya taso ya biyo dr shrm suka tafi can gefe guda suka tsaya. Dr shrm ya dubi ya hssn har yanzu sai cin magani yakeyi, zuciyar shi zuciyar shi tana yi masa kuna amma ya daure ya duka yace yayana zan koma amma fa bazan bar kofar gidan nan ba sai naji amsa daga bakinka. Amsar me ya fada cike da gadara. Dr shrm yai ajiyar zuciya yace ka bani dama in zauna da ku ahankali zaka san ko yaya nakeson farida. ... Wurin is not clear.. Tana da bukatar nazari sosai, ka bani lokaci har sai na nemeka. Dr shrm yayi shiru na wani lokaci yana kallon ikon Allah, ya rasa me yai ma ya hssn haka ya tsane shi, ko da wasa bai taba tsammanin zai tsinci kansa a cikin hali na wulakanci irin haka ba, lallai ashe da bai san rayuwa ba sai yanzu ya fara sani? Da kyar ya bude baki yayi magana yace to yaya na gode ISA zaka sameni mai kiyayewa kuma da yin biyayya akan duk abinda kace, kuma yadda kace haka za'a yi. Ka bani lambar wayarka sai na kiraka naji duk abinda ka yanke. Ya zaro dalleliyar wayarshi sai yaga msd calls din AF har guda ukku, yay hssn ya karanto mashi nmbr ya rubuta ya kira nmber ya hssn ya ciro kwarabbyar wayarsa ya kalli nmber yace to na gani zan adana nmbr. Dr shrm yayi godia suka yi sallama ya nufi motarsa yayn da ya hssn ya dawo kofar gida inda ya barsu ya iske su suna hira da suka ganshi ma basu daina yi ba domin yaji abinda suke fadi. Mllm sadisu ne ya dubi mllm yushau yace ni wannan ba shine mutumin da suka zo wajen AF ba wadanda suka zo da wata babbar mota ba, mllm yushau yace shine mana ai daga ganin wannan yaron mayaudari ne, ba maganar aure bace ta kawo shi. Malm lawal yace to ni ba wannan ba ma, mutumen da ba'a san asalin sa ba ba'a san asalin kudin suba. Ya hssn dai yana gefe yana kallon su yayin da zuciyarsa ta ci gaba da gasgata zancen su, mllm sadisu ya kalli ya hssn yace kai yaro ne kuma kai bako ne mu muka san kano muka san mutanen ta, don haka ka gaggauta raba shi da kanwarka, gara dan unguwa da aka san asalinsa da sana'arsa. Sauran ma suka tsoma baki suna goyon bayan abinda mallm sadisu ya fada. Ya hssn yaji kanshi yai nauyi kamar zai fashe saboda toshewar tunani, ya yanke a ransa raba AF da Dr shrm shine abu mafi sauki a rayuwarsa. Dr shrm ya kira AF yana fitowa daga unguwarsu, basu daina magana ba har sai da ya iso gate din gidansa, mai gadin sa ya bude masa gate. Ya shaida mata ya iso gida zai shiga yayi wanka ya ci abinci zai kirata kafin ya kwanta. I love you baby ita ce kalmar karshen da yake gayama duk lokacin da suka gama waya. Ta sulale ta kwanta akan tabarmarta don dadin da zuciyarta keyi, Dr shureim yayi mata hira mai dadi wanda bai taba yi mata irinta ba tun sanda suka hadu, ya fayyace mata abinda ke cikin ransa watau irin dimbin kaunar da yake mata, yace ta kwantar da hankalin ta, duk rintsi yana tare da ita babu gudu ba ja da baya. Yana da kykkyawan zaton matsalolinsu sun kusa karewa saboda ya fara shawo kan ya hssn sannan ya shaida mata ra'ayin sa akan ta idan Allah ya ruboto mas uzasu zamanto miji da mata yana da ra'ayin ya aureta. Dama ta dace da irin matar da ya keson zama da haka ma mahaifinshi. Dukkan godia sun tabbata da Allah SWT abinda Aysha f take ta maimaitawa kenan take kuma fadi a zuciyarta. Kamar bango zai tsake ras haka ta ji ana ambaton sunanta muryar yaya hussain ne daga dukkan alamu a fusace yake. Sai tayi firgigit ta tashi zaune ta dafe kirjinta tana fadin innalillahy wa inna ilaihir rajiun! har yanzu bai daina kwala mata kira ba sai ta mike da saukri, tana amsawa muryarta na kakkarwa ta fito da ga dakin ta sauri ta iske shi a bakin kofar dakin, tayi sauri ta durkusa a gabansa cike da ladabi. Ki biyoni dakina ya fada a fusace sai ya juya.... Maganar boye boye ta kare dan kowa yau zai fadi ra'ayinshi yau ita da shi, don daga dukkan alamu baiyi amanna da zuwan Dr shrm ba itama kuma ba zatayi amanna ya raba ta dashi ba. Ayau tayi damarar tunkarar duk wata muzgunawa, zagi, duka da duk bakaken maganganun da zai yi mata, don ba zata iya dadada masa ba ita ta kuntata rayuwarta. Bata taba yi masa mus ba amma yau zata fara saboda kyakyawan takalminta Dr shurm. Ya hussn ya shiga daki ya zauna a gefen katifa yayin da AF ta tsugunna a bakin kofa. Ya daka mata tsawa shigo ciki ki zauna munafuka. Ta shige lungu yayin da jikinta yake ta rawa don fargaba. Ya dade yana harbo mata harara, takaici yasa ya kasa magana, can yayi tsaki yayi ajiyar zuciya yace. Farida yaushe kika zama jin magana, marar daukar magana? Waye yake zugaki kike yin abinda kika ga dama? Wai ke kin waye ko kina ganin yanda wayayyun kawayenki sukeyi kina kwaikayonsu, to bari kiji in gaya maki bazan dauki nauyin wannan a gidan nan ba. Ta sunkuyar da kanta kasa ta kasa magana sai hawaye ne ke ta kwarara daya bayan daya. Yay hssn ya ci gaba da magana cikin fusata tun rannan na fada maki kada ya sake zuwa baki ji ba, a waya nace kada kije wajen sa kika fita din, in yaso in kashe ki. Sannan yazo ya nace man yaki tafia sai na saurtare shi, to ki fada masa karshen magana kar in sake ganin kafarshi a gidan nan don kowa yasan yaudarece yakeyi ba auren ki zaiyi ba. Yaje can ya auro dai dai shi yar masu kudi, kima ki samu talaka dai dai ke ki aura yafi kwanciyar hankali. DUK KYAN TAKALMI 3* 5 Ta sa hannu ta goge hawaye ta gyara durkuson da takeyi, ta dube shi duban keke da keke tace yaya hussaini naji abinda kace amma naso ka bani dama nayi maka bayani kaji ta bakina nima tunda kaji ta bakin masu kawo maka gulman. Ya fusata yaji tamkar zai kai mata bugu sai ya fasa. Ta fada cike da tabbaci tace mutanen gidan nan mata da mazansu, wadanda ba sa kaunarmu da alkhairi. Burinsu kullum suga mun tozarta. Baka sani bane dan baka zama dasu a gidan. Ya sake fusata yace da na turaki karatu makaranta aka tura ki asibiti sai akace kije jajibo soyayya? Ashe daman ba karatun kike yi ba? Ke gwanar iya magana zakice min magulmata ne suke hadawa? Bangani da idona bane ko bai fada min shi likita bane daga asibitin? Ni bani da hankali sai wani ya fada min? Toh barikiji farida bake babu mutumin nan, idan kina so ki cigaba da jin dadin zama dani a rayuwarki. Farida ta dago da sauri ta dube shi tace naji abinda kace yaya, na yadda da abin da ka fada, amma ka sani raba ni da shuraim dinnan da kake kokarin yi tamkar rabani da raina ne. Sai ya dago ido da sauri ya dube ta yayi mamakin ganin idanuwanta a tsaitsaye tana magana cike da tabbaci ko alamar kuka ma babu. Ta sake cewa shuraim bashi da aibu, kuma shi mai sona ne tsakani da Allah. Ina son shuraim fiye da yadda yake sona kuma sai da naci uwar wahala kafin na same shi. Anti abida tafi kowa sanin yadda abubuwa suka faru. Babu irin masifun da ban shiga ba a sanadiyyar sonsa. Sai yanzu da Allah Ya amshi adduata ya kawo min shi har gida sannan zasu zuga suce a raba mu? Ya sake cika da mamaki da jin kalamenta, yaci gaba da yi mata duba na rashin fahimta. Can yace farida me kike so kice min? Kina nufin kun dade tare dashi? Tun abida na da lafiya? Aisha farida ta muskuta ta zauna sosai ta fayyace masa gaba daya labarin abin da ya faru tsakaninta da dr shuraim tun daga ranar da ta fara ganinsa a duniya har zuwa rana irin ta yau. Yaya hussaini yayi shiru yana jujjuya maganan nan yadda abida tayi kicin kicin a cikin maganar. Sai yanzu da ta fada masa wannan labarun yake ta tunano wasu abubuwa da ya gani suna faruwa. Shiru kawai yayi musu. Misali a ofishin 'yan sanda ance wani namiji ne yazo ya fito da aisha farida babu mace yayin da abida tace masa mata da mijinta ne suka fito da ita. Haka yana sane da girke girken da sukeyi da asuba a jujjuye a sababbin foodflask , idan ya tambaya abida tace mara lafiya ake kaiwa kawar aisha farida Yaya hussaini yana matukar son abinda abida take so, shima zai so ace ya cika mata burinta koda bata raye. Yayi mata nuni da hannu alamar ta tashi tafi ya sallame ta don ya kasa sake cewa komai. Aisha farida tayi wuf ta fice daga dakin yayin da ta danji sanyi a cikin zuciyarta don taga alamar zai saduda. A cikin daren sunyi waya da dr shuraim kuma ta shaida masa yadda sukayi da yayanta. Duk da dai bata fada masa duka ba amma ta fada masa abubuwan da ta fada masa cewar raba ta dashi tamkar yana shirin raba ta da ranta ne. Sai dadi ya rufe dr shuraim, ya cika da mamaki. ASUBA TA GARI 'YAR SHAGAMUN LIKITA!!! BABI NA GOMA SHA BIYAR "Zuwa nayi ki maimaita min kalmar da kika fada min a waya a daren jiya. Inji dr s yake fadawa af a lkcn da suke tsaye a kfr gdnsu suna zance da yammacin ranar asabar. Af tayi mrmshi tasa hannu ta rufe ido dn kunya. Yace, daman na sani ba zaki iya fada ba,idan kika ganni amma a waya harda fada da maimaitawa. Toni bari na fada miki 2nda ba zaki iya fada min a fili ba. Ina sonki kmr yadda kaza take son kwanta,bazan iya rabuwa dake ba kmr yadda ba za a iya raba hanta da jini ba. Koba haka kika ce min jiya ba? 2nda nake ban taba jin irn wadannan kalamai ba sai jiya a bakinki. Kin iya hausa,sannan da wuya ki fadi marar amfani,shiyasa kike kara shiga raina. Na yaba da yadda kike sona sbd allah haka iana jindadin yadda kike kula dani a kowanne hali nake ciki,kina kula ki turo min sakon tausayawa da tausasa

Chapter 17 of 23