Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
gizau,taga kaman shine yake kiranta da zaran an kirata,idan taga bashi bane sai ranta ya baci tana so takirashi amma tana tsoro kada ya wulakantata kuma bata ma san abun da zata ce masa ba idan takira din. washegari ta tashi acikin bacin rai kaman yanda ta yini a jiya ta yankewa kanta shawarar gara ta hada ta kaura shagamu kawai tayi rayuwarta acan ,idan sakamakonsu na exm ya fito ta karbi takardunta taje can ta nemi aiki a asibitin garinsu shi yafi mata sauki,saboda son dr ya zamar mata annoba musamman idan tana ganinsa. wayarta tayi kara alokacin da take wanke-wanke ta arto da gudu ta dauka tana addu`a Allah ya sa dr ne,sai taga wata bakuwar no ce,ta yi sauri ta danna,muryar wani kamillan mutum taji ya ambaci sunanta,aisha umar ce ko? ta amsa eh,nice" yace dr mohd ke magana! Ta sulale ta zauna,yayin da takaici ya lullube xuciyarta,ta gaishehsi taja bakinta tayi shiru tana sauraronsa,yace sai kika gudu kuma ko tsorona kike ji? ta kame a zaune,domin tana jiyo muryar dr lukman da dr shuraim a gefensa,hankalinta ya tashi har abada sai hawaye ya surnano daga idanuwanta bata iya bashi amsa ba,yace ki kwatanta min gidanku zan zo,tayi shiru can tace ai zan shigo asibitin gobe zan karbi kwanukan da na kawo muku,yace kash gobe ai bana gari sai dai ki zo jibi tana jiyo muryar dr lukman yana cewa to ka fasa tafiyar mana idan da gaske kake yin son? dr shuraim kuwa bai sake furta komai ba yana gefe guda yana kallonsu,tayi sauri ta katse wayar ta rushe da kuka,tayi sauri takira wayar shagamu gidansu abida,lambar mamarta,bugu daya ta dauka ta gaisheta,ta shaida mata aisha farida ce daga kano,kasancewarta tsohuwa ba iya karanta suna tayi ba. Goggo tace ai na gane muryarki yar baba,kamar yadda wasu suke kiranta da haka,ina anti abida,ya jikin nata? goggo ta amsa,mungode Allah,amma dai jikin abida to sai yadda Allah yayi,gata nan yanzun nan tace a tashe ta zaune ta gaji da kwanciya,aisha farida ta fashe da kuka,goggo ma ta fashe da kuka,aisha tace a bawa abida wayar,goggo tace sai dai in kara mata wayan a kunne,bata iya daga hannunta, bazata iya rike wayar ba. Muryar abida ce ke karkawa tace farida maiyasa kike kuka? zan samu lafiya da izinin Ubangiji. Aisha ta matse hawaye tace, anti abida so nake ayi wa yara hutu na taho shagamu na dinga ganinki bana jin dadin gidan nan Bana jin dadin kanon, duniyar ma gaba daya ta isheni,Allah ya baki lafia. Hawaye ya surnano da idon abida, tace bana so ki kaura shagamu,har sai kin cika burinki akan dr, Farida ta fashe da kuka tace anti bana jin zan cika wannan burin nawa,domin yanxu wani abokinsa ne yake sona,mai suna dr mohd kuma har dr shuraim din ya sani,nasan zai hakura ya bar wa dr mohd ni kuma bana son dr mohd din,shuraim nake so. Yanxu haka suna tare,kuma agaban dr din yayi min waya,abida ta cije baki saboda tsananin ciwon da yake addabarta,tace kada ki damu duk irin abunda zai faru ki zubawa sarauta Allah ido,ki gode masa kici gaba da addu`a,kanwata duk irin wannan wata hikimar Allah ce wacce ba ki sani ba,ki ci gaba da nemawa zuciyarki abun da take so har sai kin cika burinki,ina yimiki fatan alheri. Farida ta katse wayar ta rusa kuka ita kadai a daki ta fada a bayyane,wayyoh abidata wayyoh shuraim,inna lillahi wa inna ilaihi raji`un, Allah ka taimake ni ka cikamin burina,ka karbi adduoina guda biyu,kaba wa abida lafia ka bani dr. Tayi kuka tayi addua har muryarta ta ddisashe,yau ma dai yara sun sha wahala har karfe 2 basu ci abincin rana ba,don bata iya dorawa da wuri ba. kuyi hakuri ku yafemun yara ni kadai nasan halin da nake ciki inji farida lokacin d take cuu-cukun xuba musu abinci bayan da ta tabbatar sun galabaita. Faruk ya dubeta yace anti aisha meyasa kullun kike kuka? ko mamarmu ta mutu ne? Hawaye ya surnano da idonta tayi saurin ta dukar da kanta kkasa don kada ya gane kukan zata sakeyi ta girgiza kai tace mamanku bata mutuba ta samu sauki,na muku alkawari ranan asabar zansaka kati a wayata inkiramuku ita daya bayan daya kuyi magana da ita zakuji muryarta radau taji sauki sosai. sai taga sun hada ido sunhadu sunyi daria suka hau murna bayan tabasu abinci sunaci a tsakar gida tashiga daki tarufe tashige lungu tadinga kuka tana addua ya Allah kana sane da halin danake ciki kasa abida ta warke nasani baka barin wani dan wani yaji dadi Allah ka duba kananan yaranta har hudu ka tashi kafadunta,suna tanbayata mamarsu yaya zance musu idan tarasu Allah kada kabarsu sutashi a marayu kaman ni,Allah kabani mijin danake so dr, insan dadin aure dan idan na auri wani bashiba farin cikina ragaggenai. Ya Allah kafini sanin abunda yafi Alkhairi a rayuwata Allah nagode maka kaciga da taimakona da kai kade na dogara, adduoin da Aisha farida keta zubawa kenan a wannan yinin,bata iya fitowo tayi hira da yan gidan ba,har sai da ta tabbatar magruba ta karato yaya husaini ya kusa dawowa sannan ta fito,ta fara cukuncukun dora abincin dare. Washegari jummaa ta shirya da wuri ta fita,karfe tara a cikin asibiti tayi mata,kasancewar juma`a ce don kada a rufe hanya,ta isa ofishin dr.lukman sai taji a kulle wata kila bai iso ba,tunda bai isoba tasan dr shuraim bai karaso ba. Amma dai taja jikinta ofishin ta tsaya,ta karanta sunansa ta sake karantawa sai taji sanyi a ranta,ko sunansa ta gani a rubuce dadi takeji ,ta lumshe ido,tasa hannu a hankali ta rike hannun kofar,sai taji tamkar ta shafi hannunsa ta san tabbas ya taba da hannunsa,ta murda da wasa don tana da tabbacin a kulle take,bai karasoba kwatsam sai taga kofa a bude har ma ta wangale sai ga dr radau a zaune akan kujera suna hada ido taji tamkar ta zura da gudu don fargaba, tayi wuki-wuki da ido tana kallonsa cike da mamaki yayin da shima haka har tsawon lokaci suna kallon juna. Shigo mana inji shi, ta fara tafiya a hankali kanta a sunkuye a kasa cike da kunya,sai yanxu ta dubi kayan da ta sako a jikinta,birkideden hijabi ne har kasa yana jan kasa,shi ma mai hannu ne kaman riga ake sakashi,maroon color sai ta saka takalmi shima kalar hijabin mai dan tsini,yayin da fuskarta bayan hoda bata kara komai ba,babu kwalli balle jagira,don bata saka ran zata hadu da shi ba.niyyarta tazo ta kwashi kwanunkanta tayi wa asibitin sallama daman tasan dr mohd baya nan yau shi yasa ta garzayo dan bata son su hadu. Sai kallonta yake tundaga sama har kasa,har saida ta karaso gabansa ta durkusa har kasa ta gaishe shi yace tashi tashi ki hau kujera ki zauna, ta tashi a hankali ta zauna kan kujerar har yanxu kanta a sunkuye yake a kasa,har zuwa lokaci mai tsawo batayi maganaba shima haka danne dannensa kawai yakeyi a laptop. Can ta dago ta dube shi sai taga ya dago da sauri ya dube ta,tayi murmushi tace yaya lukman be karaso bane?? naje ofc dinshi a kulle,ya gyada kai kawai bai yi magana ba sai taji hankalinta ya tashi,ta tabbatar yana jin haushinta ta yunkura ta mike tace,bari in jirashi a waje ya girgiza kai ba tare da ya kalleta ba,yace ba damuwa ki zauna a nan har yazo,ta koma ta zauna yayin da taji dan sanyi a ranta,taci gaba da sunkayar da kai, idan ya dago ya dubeta sau daya, sai yaci gaba da kallon laptop dinsa. Kamar daga sama taji ya ambaci sunan ta,ta dago da luhu-luhun idonta ta dubeshi ta amsa cikin nutsuwa. Ya tsaya cak da abunda yakeyi yace lafiyarki kalau,ko akwai abunda yake damunki ne? tayi murmushin karfin hali mai kayatarwa,tace lafiata kalau dr. Yace bawan da yataba gayamiki kin rame kwanan nan? ta sake murmushi ba tare da tasan amsan da zata bashi ba, yace don wa kike dafa abincin nan da kike kawowa? Shi kansa yasan ta firgita da jin wannan tambaya,domin ta dago da sauri ta dubeshi ta tabbatar yau wulakancinsa yau ya motso kanta ,taji hankalinta ya tashi,sai kwalla tacika mata ido,ya sake maimaita tambayarsa, hakika amsa yake bukata kuma ya xuba mata ido,ta runtse ido tayi shiru. Can ta dago ta dubeshi tace saboda kai da dr lukman nake kawowa. Yayi daria yace harda ni ba saboda lukman kawai ba? to mun gode kuma munji dadin abincki sai dai ina rokonki ki daina wahala da mu,kada ki kara kawowa. Kallo na rashin fahimta take yimasa,har sai da ya gane haka. Yayi ajiyar xucia yace bana so naga mace na wahala,macen ma mai suna mai daraja irin naki AISHA FARIDA. Sai taji dadi ya rufeta tasa hannu ta sosa goshinta saboda kunya,tayi murmushi tace dr ba damuwa ni ba ya damuna,in har zaku ci,ya girgiza kai yace kiji maganata,ki daina kawowa in muna so zamuyi miki waya ki kwatanta mana gidan mu zo mu dauka,ba sai kinxo ba kinji ko? nan da nan ta amsa da to,in sha Allah zanyi amfani da abunda kafada. Yace yawwa na gode yaya mai jiki,ta langwaba da kai,tace tana can shagamu tana fama har yanxu bana jin tana samun sauki, sai ta fara kwalla. Ya tsaya cak ya daina abinda yake,yana dubanta yace ban taba ganin randa zan ganki ba kya kuka ba,farida waya gaya miki ke kadai kike da matsala a duniya,mu me yasa bama kuka kullum? Waye ya shagwabaki kike yawan kuka? tasa hannu ta matse hawaye,tayi dan murmushi tace ba kowa....yace kidena kuka ni kukan yaro ma bana so balle babba kuma mace,baki san duk sanda naga hawaye a idonki ba ,idan kika tafi damuna yake a xucia ba? to ni haka nake a rayuwata,matsalar wani matsala tace,ki fadamun ko akwai abinda yake damunki a rai,sai in baki shawara nima abokin lukman ne. Tayi dariya ta girgiza kai tace babu komai idan ma akwai ina fadawa Allah ya kawo mun sauki. Yace wannan yayi kyau ko meye damuwarki ki fadawa Allah. Kuka da saka damuwa a rai matsala zaki jawowa lfyrki,mu likitoci bama son haka. Musamman bangaren yayanki lukman kwakwalwa suna hana mu2m yawan 2nani da damuwa. Ki kiyaye kina karamarki zaki cuci rayuwarki a banza. Ta gyada kai tace naji likita ngd. Yace shigarki tayi min kyau ta burgeni. Sai taji tmkr ba shi yake magana ba. Ta kalle shi ya kalleta, shima ya gane ta shiga mamaki. Sai yai murmushiyace,kina burge ni fa, i lyk ur style. Dgwar ajiyar zuciya yaji taja, har yanzu kallonsa takeyi kawai. Yace zaki jira ni in tashi daga aiki na mayar dake gida? Wannan karon ma sake zaro ido tayi ta dube shi cike da mamaki. Yayi dry yace, ba kya bani amsa fa, me yasa kike mamamki ne? Tayi mrmshin krfn hali tace, to. Yace ki jirani a nan ofishin bayan sallar juma'a sai na dauke ki a motata mu fita,idan na kaiki gidana kika gani muka dan huta bayan magruba sai muje in mayar dake gidanku nima naga gdnku. Ko ban zo ba ke saiki zo gidana 2nda ni kadai ne a gdn kema kuma antinki bata nan, babu wanda zaisa miki ido. Yau dr. Lk ba zai xo ba,tare suka yi tafiya da dr. Mohd saini kadai kinga sai kiyi zamanki a ofishina ki jira har bayan sallar juma'a ko? Kuma dk abunda zai faru a tsakaninmu bana si ki bari wani ya sani har lk sirri ne. Ta zazzare ido tana dubansa,taga shi ko a jikinsa maganarsa yakeyi kansa a tsaye. Sai taji a ranta ta tsani kanta, kuma t tsani rayuwarta. Ashe dan iska ne bata sani ba,har take yabonsa? Sai taji gaba daya ya sure mata taji daman bata sanshi ba,bata taba ganinsa a raywrta ba. Ya dubeta duba na kurilla yayi mrmushi ya daga mata gira yace,baby kin amince dani? Zan kawo miki canji a rayuwa. Soyayya da jindadi ga dukiya mai yawa. Dn Allah ya dora min sonki a lkc guda kece baki sani ba,kina da kyau,gaki da diri,kinfi sauran mata. Taji tmkr ya caka mata wuka a kahin zuciya ta fada a zuciyarta, innalillahi wa'inna ilaihir rahi'un! Dr shuraim me yasa halinka ya zama haka? Wayyo Allah na dama ace yadda kake da kyau kanada kyawun halyya a boye kmr yadda a zahiri kake kamilalle mai rukon addini Ya katse 2naninta yace, bari inje clinic ona da patient zan bar miki ofishin ki bude firij akwai fruits da juices kisha wanda kike so. Ya dauki laptop dinsa ya fice yayin da ta bishi da kallo harya fita. Ta dafe kirji ta zabura ta mike tsaye sai taji jiri ya kwasheta ta koma ta zauna ta rushe da kuka. Ta fada a bayyane, Allah ka fini sanin dalilin daya sa na tsinci kaina a cikin irin wannan rayuwa. Ina abida? Abida ko zo kiji halin da nake ciki. Tayi kuka ta gaji,ta dubi ko ina a cikin ofishin babu abnda take hangowa a cikin lokokinsa daga manyan littafan likitoci dai kur'anai izifi sittin-sittin. Ta daga ido ta dubi bango taga gaba daya firem ne a rubuce da sunan Allah da manzonsa. Ta dubi kasa sallayar sallarsa a lungu da carbi dan yayi sallah yake ja. Sai taji ranta ya sake baci,ta fada a ranta. Dr shuraim ya zama babban munafuki a addini a fili yana nunawa shina Allah ne,fasikancu ne kuma a boye. To ashe duk 'yan matan nan da yake wulakantawa dk sai daya gama lalata su tukunnan sannan ya koresu? Ka cuci kanka, ka cuci kyakkyawar hallitarka. Allah ka yaye min son fasikin mu2m a rayuwata. Ta sake rushewa da kuka,tayi zumbur ta mike ta bude kofar ta leko taga bayanan, sai ta fito ta jawo kfr ta rufo. Tana tafe tana waiwaye waiwaye. Abin mamaki sai taga ofishin dr lk a bude har wani dalibi ya kwankwasa ya tura kfr ya shiga. Ta sake tabbatarwa dr S makaryaci ne,makiri,azzalumi,yayi niyyar cutarta. Tayi kmr ta shiga ofishin ta dibi kwanukanta, in yaso tayi sallama dasu har abada. Sbd abokin fasiki shima in ba a yi sa'a ba fasikin ne. Sai taji ranta kawai har kwanukan bata so,suje su rike. Tayi wuf! Ta fice da sauri tfy take ko waiwaye bata yi burinta kawai ta ganta a cikin adaidaita sahu. UK KYAN TAKALMI 3* 2 Tazo fita ta get kenan sai taji wayarta ta dau ruri tayi sauri ta dauko 'yar jakarta,ta duba sai taga sunan dr. Lk ta danna a sanyaye sai yace, Aisha Farida kina inane? Ta dafe kirji tayi shiru can tace ina gida. Yace ashe bake bace wata na gani a cikin asibiti kmr ke sak! Ta gifta. Sai ya katse wayar, ta tsaya cak! Ta dubi hanyr ofishinsa ta dubi hnyr waje. Yayin data dinga shawarwarin inda zataje. Taji kmr ta koma ofishinsa ta shaida masa abun da abokinsa yayi mata,sai taga meye amfanin shaida masa din? Watakila ma bakinsu 1. Dn haka tayi tfyrta. Tana cikin a dai daita sahu tana sharbar hawaye ta sauka a unguwarsu ta gangara gida, dk wanda ya hadu da ita a hnya saiya tmbyeta farida lfy? Tace bani da lfy. Sbd sunga kuka takeyi haikan, kuma tfy take kmr zata fadi. Ta kunshe fuska a cikin hijab, ta shiga gida dn bata son mutanen gida su gane tana kuka. Ta bude daki ta shiga sai ta yaye hijabin ta urgar ta dora kannu aka ta rusa kuka mai sauti. Tayi sauri tasa hannu ta kunshe bakinta, dn kada 'yan gidan su jiyota. Ta drkushe kasa tana fadin, Allah ngd maka daka bayyana min waye dr.S 2nda wuri. Allah ka yaye min sonsa, ka masanya min da wanda yafi shi alkhairi. Ashe abida tayi gsky data ce in rike addu'a, Allah shi yasan dai-dai idan bawa yana son abu yaga Allah bai bashi ba. Bai sani ba ko abun ba alkhairi bane a gareshi. Na rasa Dr S,na rasa ka har abda, na hakura da kai. Bana sonka, bana marmarin in sake haduwa dakai a rayuwata. Ta jawo wayarta ta nemo sunan goggon mahaifiyar abida,dk da tasan halin da abida ke ciki,amma babu yadda zatayi ne, dole ita din zata fadawa don in bata fada ba zuciyarta zata iya fashewa a yau. Ina anti abida? AF ta tmbyi goggo ko gaisuwa babu. Lfy? Ta tmbya cike da damuwa. Jikinta zan tmbya,kuma ina so a bata waya mu gaisa. Inji AF. Goggo tace bana so kuna maganr nan, dn kuka naga tanayi, ban san me kike fada mata ba. Marar lfy baya son damuwa fa farida. Ta jiyo muryar abida tana cewa, googgo ki kawo min wayar, bakiu san abn da zata fada min ba. Farida bata da kowa a duniya saini. Idan da sauran nmfashi na a duniya ban mu2 ba,ai zan saurari matsalolinta. Goggo taje ta karawa abida waya a kunne. Abida ta ambaci sunanta sai AF ta rushe da kuka. Tace anti ashe Dr.S dan iska ne? Wai zai kaini gdnsa mu huta. Abida tayi dariya tace,kada ki yanke hukunci,kibi a hnkl. Ba gsky bane, kici gaba da addu'a kanwata. Takaici ya sake bullowa daga cikinzuciyar AF da taji amsar abida, saita katse wayar. Karar shigowar sako ne ya shigo wayarta. Ta duba da sauri sunan Dr.Lk ne nan da nan ta cika da mamaki. Tana kokarin budewa ta karanta sai wani sakon ya shigo. Ta duba taga sunan Dr.S ne,ta gyara zama ta mike kafa yayinda hawaye ya hadu da gumi suka damalmale mata fuska, ta dora hannu aka ta fasa kuka. Taji hnklnta ya tshi dn bai kamata ta zama haka ba a wajensu dr.lk ba, abn arzikin data keyi musu bai dace su saka mata da tsiya ba. Me tayi musu a rayuwa da zasu hada aki su cuce ta. Ashe son da Dr. Mohd yace yana yi mata dk tsokana ce,yaudarata sukeyi kenan? Zuciyarta tana duka 3 3 a lkcn da zata bude sakonnin dn fargabar abnda zata karanta. Sai idanuwanta sikayi dusu dusu har bata gani sosai sbd tsananin kuka. Ta bude na frko ta karanta,sai ta dafe krji yayin da ta bude na 2 ta karanta,sai ta damko wuyanta dan mamaki,kuma sakonnin iri daya ne babu ko digo daya daya bambanta. Ta zabura ta mike tsaye ta sake karanta dukka 2n hakika abn data gani dazu shine ba gizo idanuwanta keyi ba,gsky ne. Kin ci jarabawa Aisha Umar,fito muna kofar gidanku". Abinda Allah ya nuna mata kenan a cikin wayarta(kunji ta fa sai kace wani wahayi wai Allah ya nuna mata lols) sako daga Dr.S da Dr.Lk,dukka abu daya suka rubuta mata. Ta cika da mamaki sai tayi sauri ta jawo wani tsohon zaninta ta fafface ta goggoge fuskrta tayi wasai,sannan ta goggoga 'yar hoda ta sake saka hijabnta. Hannunta sai karkarwa yake ta sala takalminta ta fito a nutse tana sanda. Bata tabbatar da abunda suka rubuto mata ba ko gske ne,amma dao gara taje ta duba. Da fitarta Dr. S I ta fara hangowa tayi sauri ta sake duban na kusa dashi, Dr. Lk ne,sai taga sun dubi junansu sun kyalkyale da dariya. Ta snkyr da kanta kasa ta karaso gabansu ta durkusa ta gaishe su. Dr. Lk yace,srkn kuka, kin daina kukan ne? Dr.S yace,farida kin bar min ofishina a bude har an yashe ni. Tay ajiyar zuciya,ta grgza kai ba tareda tasan abnda zata fada ba. "Kin ci jarabawa Aisha Umar,fito muna kofar gidanku". Abinda Allah ya nuna mata kenan a cikin wayarta(kunji ta fa sai kace wani wahayi wai Allah ya nuna mata lols) sako daga Dr.S da Dr.Lk,dukka abu daya suka rubuta mata. Ta cika da mamaki sai tayi sauri ta jawo wani tsohon zaninta ta fafface ta goggoge fuskrta tayi wasai,sannan ta goggoga 'yar hoda ta sake saka hijabnta. Hannunta sai karkarwa yake ta sala takalminta ta fito a nutse tana sanda. Bata tabbatar da abunda suka rubuto mata ba ko gske ne,amma dao gara taje ta duba. Da fitarta Dr. S I ta fara hangowa tayi sauri ta sake duban na kusa dashi, Dr. Lk ne,sai taga sun dubi junansu sun kyalkyale da dariya. Ta snkyr da kanta kasa ta karaso gabansu ta durkusa ta gaishe su. Dr. Lk yace,srkn kuka, kin daina kukan ne? Dr.S yace,farida kin bar min ofishina a bude har an yashe ni. Tay ajiyar zuciya,ta grgza kai ba tareda tasan abnda zata fada ba. "kinsi jarabawa farida". Inji dr.S. Dr.Lk kuma yace wlhy abokina gwadaki yayi muna zazzaune a cikin motata a lkcn da kika fito kika nufi get shiyasa nayi miki wannan wayar. Niyyarmu mu dauko ki mu dawo dake gida,sai yace gara mu biyo ki a baya muga gidanku. Ta sake yin dgwr ajiyar zuciya ta dago da sauri ta dubi Dr.S sai yayi mata mrmshi ma kayatarwa. Taji sanyi a cikin zuciyarta,farin ciki marar misaltuwa ya tabbata a zuciyarta. Ji take tmkr anyi mata albishir zata shiga aljanna. Dr.S yace yanzu ke in aka ce miki haka nake zaki yarda? Ina da kyakkyawan zato a kanki saina ke so in tabbatar da hakan, dn haka ni da abokina muka shirya jarabawa muka baki. Allah cikin ikonsa sai kika cinye dukka. Mrmshi takeyi har yanzu,bata ce komai ba, mun baro aiki da yawa muka taho a yi hkr a gafarce mu idan munyi laifi da muka shiryo wannan gwaji,sbd mun saka ki kuka da yawa. Ta rufe ido tayi dariya tace, bakuyi laifi ba yayana. Dr.Lk yace,idan akwai yaro yazo ya biyo mu mota ya karbar miki kwandon ki mun taho miki dashi. Tace, to bari in shiga gida in turo yaro ngd sai anjimanku. Kallonta kawai Dr. S yakeyi harta shige ciki. Ya grgza kai yace, lk nan ne gidansu da gaske? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Yanzu daman a irin wannan gidan take rayuwa? Dr Lk yace, da alama kuwa gidan haya ne basu kadai bane dn ina nan a tsaye ina ganin mata iri iri suna leko mu. A cike gidan nan yake, irin hayar nan ta dakuna birjik,bandaki daya. Yanzu a cikin bakin gidan nan daman ake dafa mana dambu da danwake muke ci? Dr.Lk yace, to bakin gida, bakar tukunya ce? Ai kanwata tana da tsafta,a tsaftace abincinta. Kai fa a ni'ima kake shiyasa baka san ana wahala ba a kasar nan. Dr.S yace, gsky ana wahala aini ban taba shigowa lungun nan ba 2nda Allah ya halicce ni. Ai bansan irin wannan gidan farida take ba, daban zargeta ba don tana hawa acaba. Alla srki ashe rashi ne yake sakata hawa acaba. Bai rufe baki ba saiga wani dakwalkwalallen yaro hancinsa fal da majina yace, wai gani inji Aisha Farida kuna kirana. Dr S ya dubi yaron ya juya ya dubi Dr.Lk sai suka tun tsire da dariya. Dr.S ya ce Allah mai halitta,yaro Allah yasa kayi ilimi ka fita fili ka rabuda irin wannan rayuwa. Ya kama hannunsa yace, zo muje abokina,yaya sunanka? Yaro yace,sunana Dahiru. Dr. S yana tafe yana sake waiwayawa yana duban gidan su Aisha Farida,yana sake kallom unguwar da kwatoci, baya ga sauro da kudaje suna ta shawagi. Dr. S ya dorawa Dahiru kwando aka ya bashi naira #500 suka shiga mota suka tafi. Har suka isa asibiti Dr. S bai fasa jajantawa wadannan bayin Allah ba, musamman abar kaunarsa AF. Yaji ya sake tausaya mata, ya kara sonta,kuma ya kudiri niyyar taimakonta. AF ta shiga gida zuciyarta cike da frn ck,harma ta kasa fasalta irin frn ckn data tsinci kanta a yau. Tana shiga daki ta cire hijabi ta dauki waya ta kirasu abida aka ci sa'a knwrta maimuna ce ta dauka. Byn sun gaisa sai tace tabwa anti A zasuyi mgna. Maimuna ta karawa Abida a kunne. Abida tace AF ya ake ciki? Tayi dry tace, Anti A ngd wa Allah ngd miki. Yanzu Dr.s yabar kfr gdn nan shida Dr.lk ashe mgnr nan daya fada min so yake ya gwasa ni yagani 'yar iska ce ni? Yace naci jarabawa. Abida tayi mrmshi tace, naji a jikina Dr.s m2mn kirki ne, ko byn raina ki zama mai kyakkyawan zato a kansa. AF taji jiknta yayi sanyi tace,zaki ji sauki anti,ki daina fdr haka. Ngd. Abida tayi mrmshi tace, yanzu zaki wuce mataki na 4 zaki taka mataki na 5 shine ki nuna masa tsantsar soda kulawa. Idan ya gasgata kina sonsa sbd Allah sima zai soki a zuciyarsa,yasoki harma ya fara 2nanin yadda zaki kasance a matsayin matarsa, ku zauna din-din-din. AF taja dgwr ajiyr zuciya tace, to antina ngd,Allah ya baki lfy. Abida tace Amin. BABI NA GOMA SHA UKU Dr. S ya shigo falon mahaifinsa a wannan safiya dn ya gaishe shi,ya iske shi a zaune akan dgwr kujerarsa. Byn sun gaisa shrm ya zauna a kasa kan kafet a gabnsa yayi murmushi ya dubi mahifinsa. Yace, Abba naga alama kana jin dadin jikinka,maganin nan da aka sauya maka yafi wancan karbarka. Ya jawo kafarsa ya dora akan cinyarsa yana mammatsa masa yatsun kfrsa. Abba ya dubi S shima yayi mrmshi yace, Alhmdllh,ciwon kafar yana yin sauki. Dr.S yace,Allah ya kara lfy abba. Ka dinga rage zirga'zirga ina ganin kana dan takurawa kfr da yawn tfy,dk da ana so a dnga dan tattakawa amma ba dgn yawo ba yadda kake yi,baka son yawo amota sosai. Abba yayi dry yace, shuraim zumunci a kafa yake,idan da kfr nan zata to tabbas bazan zauna ba sai na taka naje na gaisa da 'yanuwa da abokan arziki. Kada ka damu,dk anda kaga m2m yayi sai yanada halin yi zaiyi, musamman lfy. Idan a kwance nake ina ciwo ai zama ma sai an zaunar dano. Haka idan ina kabari,ai zancen ziyara ya kare 2nda ina raye to dama ce dani. Ka sani kada ka yanka zumunci,dmn zumunci abune mai girma,shi zikai ka aljanna. DUK KYAN TAKALMI 3* 3 2ni dr.s ya sulale ya kishingide akan dgwr kujerar da yake zaune,sbd tsananin jin dadin kalaman abar kaunarsa dadada. Yayi mrmshi ya lumshe ido yace, kin ceto rayuwata wacce take cikin garari da hatsari ada, dn 2nu na fara sallam frn ck akan rashin samun bayananki. A zatona na fada trkn mace, allah zai sakawa wadanda suka dade suna son maso wani, kuma suna zargina nine sila. AF tayi mrmshi tace, na fhmce ka, ni zan baka labarin wannan, dmn mune a bayn fage, mun fika ganin abubuwan da suke faruwa. Kai takalmi ne mai tsananin kyau da tsada dmn tmkr anyi ka daruwan zinare da lu'u'lu'u. A ganina,ko kuma nace a wajena, ban taba ganin kyakkyawan takalmi kayatacce irinka ba,sai masu kudi ne suke iya takawa dk da haka ba a sallama musu ba. Mu talakawa kuwa daman sai dai mu daga ido mu kalla, ko kusa dashi ba zamu iya karasawa ba, balle mu gani sosai harmu taya. Sai mai takalmin wanda ya halicci takalmin da kansa, Wato Allah (s.w.t) ya ce farida ga takalmin nan na baki kyauta babu ko sisisna. Ka kwatanto wanne itin frn ck ne bazanyi ba? Dole na fashe da kuka dn murna. A halin yanzu sbd tsananin kyawun takalmin bana so yayi kura,bana soya wahala. Takalmin da aka sanshi a kafa sai gani ina daura shi a goshina,mutane suna kallona sbd basu taba ganin tsadaddade kuma kyakkyawan takalmi kmr irin nawa ba. Abnda suke tmby ta shine yaya akayi kafata babu takalmi ina yawo a titi a haka,maimakon in saka takalmon sai kuma na daura a goshi? Amsar itace, wannan takalmin daban ne bana takawa bane a kafa,dmn yafi karfin kafata. Dan naso na rasa raina,na rugurguza rywata akan neman takalmin nan, ubangiji ya dube ni, ya bani tabbas zanfi kowa tattalinsa shiyasa ma nake daura shi a goshi dn bana so yayi kura. Dr.s yayi shiru yana sauraronta, 2nda Allah ya halicce shi bai taba haduwa da yarinya mai kima da iya magana ba, hausa ckn jausa,sai AF. Ya fhmci wasu abubuwa data ke nufi, wasu kuwa sai ita da ubangijinta suka sani. Yayi mrmshi yace, "Lallai kin kawata takalmin nan,har kin kara masa kyawun

Chapter 16 of 23