Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Murmushi itama tayi taha'da mishi abincin 'dan dai-dai Tamurje idanta dan taga kam shi bah kunyace dashi bah Ta'dinga bashi Yana xuba mata kalmomi masu kashe jiki Daqer tasamu kanta agunshi dan biyayi yadinga kananna'deta da hira Sanda takai shi har kusa da part 'dinsa Sannan Tace saida safe. Harta juya Yakama hannunta yayi mai kiss Mutashi lpy nutsuwata. Xanyi baccin farin ciki yau. Yafa'di hakan da sake mata hannun Tace ayya nataya murna. Tana fa'din haka tayi tafiyarta yabita da kallan soyayya Washe gari da kamar qarfe 8:00 LABEEBAH CE da Sagna Suna ninke Kaya Sumayya da Safna ko Suna kitchen Suna fitoh da breakfast Momy tashigo 'dakin nasu tace da Sagna ke jeki kiramin yayanku maxa yaci abinci dan jiya baiciba Tace toh Momyn tafitta _LABEEBAH Tace aranta Allah sarki Momy bakisan Ni yasaka agaba na bashi bah_ Sagna takalli LABEEBAH Tace Aunty dake fah Momy take LABEEBAH Tace kai haba. Saboda qarya sagna harda cewa Allah Saka hijab LABEEBAH tayi sannan tayi part dinsa Ta kwankwasa dayin sallamah ๐ŸŒน YUSUF dake xaune Yana rubutu a hannunsa. Ni Rahamat naleqa hannun nasa naga rubutun da yayi kamar haka *ina sanki labeebah* Jin muryarta tana sallama ha'de da kwankwasa mai 'kofah shiya sashi saurin tashi da bu'de mata 'kofar Barka da Safiya momy CE take San ganinka yanxu Ya harareta Yace wato Momy CE mesan ganina banda ke. Dan Ya KAMAL ne wanda xakiso ganinsa ko Xatayi magana kenan idanta ya sauka akan hannunsa ganin yasa *ina sanki LABEEBAH* yasa gabanta fa'duwa lokaci 'daya kuma tayi kamar batagani ba. Ta gyara tsayuwarta tana rayawa aranta Allah nagodema daka nunamin Hanyar ramuko. Cikin fusata Yace kin wani yimin shuru kibani amsa mana Tace dan Allah dakata Malam aisai yanxu nagane xafin sone da kishi suka maka yawa shiyasa ka'isheni da xancan YA KAMAL Yajafa mata wani shukumin kallo Ita kuma Ta galla mishi harara Tsugun nawa yayi agabanta Yace ๐ŸŒต๐ŸŒน *Maseefar soo* ๐ŸŒต๐ŸŒน Akan sanki bana bam bamce da ranah Akan sanki nakasa bacci Akan sanki narasa nutsuwata Akan sanki xan nuna abinda yafi xafin soo da kishi Har abada xan isheki da xancan YA KAMAL inhar baki hakura sanshi bah Jikinta LABEEBAH ne ya mutu Tace abinci xakaci da alama plx tashi kar momy tagaji da jira kuma naga jin yunwa atattare dakai Yace plx ki kauda yunwa sam bata atsarina. Wlhi kallan hotanki shine abinci na Dan Allah karkice bakya sonah Saka hannunta tayi takama nasa hannayan yatashi Tace kaje kiran Momy xuwa anjima kaxo ka'daukeni shan ice-cream Manna mata kiss yayi agoshi Yace OK Allah ya kaimu ina zaki ban Tace sosai mah dan har sai kace ya'isheka Qarfe biyu ne na ranah Tana tsaftace jikinta a toilet Tana tunanin yanxu haka YUSUF Yana Hanyar xuwa sutafi Sai kuma me ๐Ÿ˜ณ Jitayi mararta ta mur'da mata sosai har takaita ga dur qushewa tana wayyo Allah Cak kuma ciwan ya 'dauke Tayi saurin fitta daga toilet 'din hankalinta tashe Karo sukayi da safna Ta kama hannunta hawaye nasan xuba mata Tace na shiga uku al'adata zataxo plx temakeni Cikin wani hali Sagna taduro daga kan gado Tace ayya bari........ Momy CE tashigo da wasu Kaya ahannunta ganin LABEEBAH cikin kuka tasaka kayan gefe tare da riqeta Tace meyaru menene Tace Momy al'adatace taxo Momy ina shan wahala sosai Momy Momy Tace toh wane magani kikesha....... Wayar Momy tahau qara ganin KAMAL tayi saurin 'dauka Yace plx Momy kikula da LABEEBAH tanada ciwan cikin na qarshen wata kuma yau nake tunanin xuwanshi tun jiya nakira numbarta ban jitaba plx kibata wani abu kafin natawo mata da maganin nata plx Momy banasan yatashi mata hankalina natashi Tace toh gashima yanasan tashin mata....... Yace what...... Plx Momy kiyi mata wani dan Allah wlhi banasaรฑ tasha wahala yanxu mah dan xan shiga wani aiki ne dakin ganni Amma ina fitowa xanxo Tace toh shikenan ya kashe wayan Momy ta kamata suyi 'dakinta anan tabata wasu magunguna tasha Amma me ko cikakken minti biyu batayi da shaba marar taqara murtawa LABEEBAH tasaki wani qara nan take taxube jikin Momy numfashinta na samaluuuuuu qasaluuuuuu Agigice Momy tafara kiran sunanta cikin rikicewa Tace nashiga uku ke LABEEBAH karkiyi haka mana. Cikin wani yanayi Tace Momy cikina xan mutu xan mutu wayyo momy. Da sauri Momy tace dasu Sumayya kutemaka min mukai mota........ Kan suyi wani yunkuri sai ga YUSUF yashigo da murnarsa........ Aiganin LABEEBAH haka yasashi saurin qarasa shigowa Yace innalillahi mom meyasa meta Tace temakamin mukai aaibiti dan Al.... Aibata qarasaba YUSUF ya sureta sai motah. Momy taxari mayafinta tabi bayansa Tana shiga ita da Safna yanajan motar kamar xaitashi sama. Xuwa lokacin ko LABEEBAH ta sume.... Direct asibitinsu KAMAL yaje Momy tambaya take ina KAMAL doctors sukace mata yashiga wani yanxu Dr Jameel abokin KAMAL shi ya dubata Yaba kulawar da tadace sosai Kana shida YUSUF suka xuba mata ido Shidai Jameel tuninsa biyu ne nafarko dama LABEEBAH tana nan garin Abujah ne shiyasa dayaje kano shekaran jiya akace mai batanan Kuma dama danada irin wannan matsalar me tada hankalin Masoyi Lalle dole yanxu ya shige mata koya sami kanta ta'amince mishi da Auran ta๐ŸŒน Shiko YUSUF duk da a labarin da XARAH tabashi na LABEEBAN na ciwan nata. Baiyi tunanin yana bata wahala hakaba. Lalle dole ya Aureta cikin lokaci qanqani dan baxai gure ganinta haka bah. Jameel ya kalli YUSUF Yace bari na'danje in duba wata ina xuwa daqer YUSUF ya iya cemai toh sannan ya bishi da mugun kallo dan sai yanxu ya tuna Ashe shima yana San LABEEBAH. Mtww..... Yajah tsaki Yana cewa aransa yayi takaicin qin xama doctor dabaiyiba da bawanda xai ta6a mishi LABEEBAH sai shi hmmmm ( *YUSUF DA KISHI*) Momyce tashigo itada Safna kallo 'daya xaka musu kagane basa cikin nutsuwarsu Ta kalli YUSUF Tace Yace ya 'dorata akan wasu allurai qila tafarfar'do anjima Ko cikin dare Yace toh Allah yasa Sagna tace AmEEn Sun 'dauki lokaci ahaka kowa da abinda yake kissimawa aransa Can YUSUF Yace toh Momy bari inje duba wasu Kaya da aka kawo mana zuwa anjima xan dawo Tace toh Tare suka fitta su Momy suka xauba nan wani extra 'dakin da makusantan mara lafiya da suke xama ๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต *maseefar soo*๐ŸŒน ๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต Aiki KAMAL kawai yake Amma hankalinsa nakan LABEEBAH Sam xuciyarsa takasa nutsuwa Na Musam man gaban shi yake fa'duwa idan yatuna mafarkin da yayi da ita jiya. Ya ganta tanata kuka Sannan shi Yana kanta Yana kallanta yanajin xanfin kukan nata Amma haka yabarta tana kukan batare da yayi yun 'kurin hanata kukan bah Cire safar hannunsa yayi ya saka gyefe Yana hamdala ga Allah daya bashi sa'a akan aikin Yakalli Dr yaxeed Yace nagama nawa saura naku Dr Aryan Yace Bayan kagama Komai Yayi Murmushi Yace kuma fah. Ya fa'di hakan Yana mai ficcewa Kamar ance kalli can.... Ya hango YUSUF ya ficce daga asibitin nasu can kuma yaga Momy da Safna sunyi jigun jigun Gabansa ya fa'di abayyane Yace shikenan ta sume ๐Ÿ˜’ Cikin damuwa yanufi gun Momy Amma Jameel ya dafashi Yana cewa habah abokina dama Masoyiyata tana cikin irin wannan halin kakasa fa'damin Yace am sorry bamu samu zamah bane. Yace OK tana part 'dina xaka ganta acan Yace ba matsala. Fasa bi yayi takan Su Momy yayi gun LABEEBAH. Ahankali ya bu'de kofar yamayar ya rufe Idan shi ya sauka akan fuskarta nan take yaqara ware idan nashi ganin tayi mishi kyau haskenta yaqara fitowa Amma har miyanta ya'dan fa'da. Ya janyo kujera ahankali yaxauna idanshi dai Yana kan fuskartata. Yasa hannunsa kan goshinta xiiirrrr na wani shock yaji daga ita har shi dan ita furgita tayima Amma ba a hayyaci bah....... Cikin wata wahalalliyar murya wanda duk me sauraro indan yajita yasan ba'acinkin hayyaci aka fa'detaba. Tace KAMAL....... Idanta arufe dan idan da xata farfa'do ace mata ta'ambaci Kalmar KAMAL cewa xatayi qarya ake mata KAMAL...... KAMAL...... KAMAL...... KAMAL ya maimaita sunan data ambata. Har so uku Kwakwalwar shice ta muntsine shi tare dayi mishi wani suddabaro Wanda yasashi Agigicewa ya kuma tashi a gigican tare waro๐Ÿ˜ณ ido Yace plx Laveevah plx Karkimin haka plx Ya fa'di hakan Yana ja da baya da baya Tare da dafe kansa. Me yasa kikamin haka Me yasa sai yanxu xaki bai Yana agareni Meyasa meyasa meyasa. Kamar da KAMAL yaketa furtawa kenan. Kallo "daya xakamai kasan xahiri Yana cikin tashin hankali Ahakan yafitta daga 'dakin. Direct motar shi yashiga ya figeta da gudu kamar me gudun mutuwa karta kamashi Doctors dasu Nurse da ma'aikatan gun sukabi motar da kallo Suna tunanin anya lafiyan Dr KAMAL kowa. Momy ko kasa jurar xaman tayi. Nan takoma gun LABEEBAH taxauna kawai tana kallanta dayi mata addu'ar Allah yabata lafiya Safna Tace Momy jiba. Har wiyanta yafah Cikin tausayawa Tace eh ko. Gashiman Ai tana kar6ar jarabawa Allah yasa kicinye AmEEn Safna Tace Qarfe 8:00pm dai-dai YUSUF yakoma asibitin Nan yatarar da Momy dasu Sumayya harda XARAH Yace har yanxu bata farfa'doba. Momy Tace tukunma dai Ya shafa kansa cikin damuwa Momy takalleshi Tace banga Yayanka bah XARAH Tace Yana gida Momy alamu sunmuna bayajin da'di. Sannan na tambaye shi Yace Bakomai Tace ban sanshi da riqe abuba. dama wannanne....... Tanuna YUSUF Toda nace akwai abinda yake damunshi Amma tunda kikaji yace haka toh bashakka ba Komai ne Shidai YUSUF xubama LABEEBAH ido kawai yayi Yana jin dama ciwan yadawo kansa Anan Sagna da Safna da Sumayya suka kwana Kusan qarfe 1:00pm na ranah LABEEBAH tafarka Lokacin YUSUF ne a'dakin dan haka yayi saurin matsawa kusa da ita Yace aminci ya tabbata ga sarki Allah daya tashi kafa'dar masoyiyata Dafatan kin samu kanki lafiya kuma ina addu'ar Allah yasa bawani sauran ciwo da yayi saura agareki Idanma akwai naro'ke ka Allah kadawo dashi kaina. Murmushi tasaqar mai Cikin sanyi Tace Nagode da kulawarka gareni Ina maka fatan alkairi Ya ta6a goshinta yace NI DA KE Tace xanso ganin XARAH Yace yanxuko suka fitta sallah. Tace ayya Yace ina fatan ba inda kuma yake miki ciwo. Tace ba ko ina danma jina nake garau Yace gud godiya ga Allah mahalicci Tace inasan tsaftace bakina Yace toh gyara in kaiki toilet Saurin miqewa tayi da harararsa Tace da dafata da vasai kakaini ba Kidaibi ahankali dan karki jamin.... Murmushi tayi kawai tayi toilet Nan taga Komai sabo dan haka ta tsaf tace bakinta ha'de da gabanta Sannan tafitoh taxauna gefan gadon tana cewa yunwa Ya YUSUF Ha'da mata abinci yayi ya koma gefan gadan kusa da ita Yace gyara in baki ko Tako matsa kusa dashi yadinga bata tana ci Yana gaya mata da'da'dan kalmomi Sanda takoshi Tace toh nima bara in baka Yace kamarko kinsan yanxu nasaba da ciyarwarki . Tawaro ido Tace so 'daya ne fah Yace eh 'dayan fah Dan duk sanda naga abinci ke nake tunawa Daidai nan tagama xuba yanda take tunanin xai iya ci Tace hmm ha Ya bu'de bakinsa tadinga bashi itama Kallo 'daya xaka musu subaka sha'awa Sanda suka gama budirinsu Su Momy suka shigo Nanko suka cika da murna ganinta Tatashi Momy Tace yanxu sai muyi gida ko Cikin sanyi XARAH Tace dan Allah Momy tayi gidana ko kwana 'daya ne tayi plx YUSUF Yace habah dai waike dolene saitaje gidanki kibarta gidan Momy mana LABEEBAH ta kalleshi nan tagano mutuminshi na yawo afuskar tashi Wato kishi XARAH ta harareshi Tace kabini ahankali ko in wargaxa maka shiri wajan lemo KAMAL Atare LABEEBAH da shi suka kalleta Yace kai habah ai Yana tare da ita saidai yanxu tajuya masa baya Tace waya gayama yananan daram bana tunanin xata juyamai baya Ya kalli ABEEBAH da galla mata harara tare da cewa kice wani abu man..... Tayi saurin kallan XARAH dace mata waya gayamiki ai nada'de da rufe shafinsa araina XARAH Tace story kenan Kicire tsoran YUSUF kifa'di gaskiya Cikin fusata YUSUF ya harareta Yace Allah xamu 6ata Tace inmun 6ata xamu shirya Amma kasani yau ranatace Momy tayi Murmushi Tace Ku kuka San xaurancanku Yanxu dai kai YUSUF ka'dauki LABEEBAN da XARAH kakaisu gidan nata Mu kuma mah tafi a motar Sagna Bayanda YUSUF xaiyi haka yabi umarnin Momy yayi gidan KAMAL dasu. Xuciyarshi namishi xafi ha'de da jin haushin XARAH dan bayasan ha'duwar LABEEBAH da KAMAL sam Daga faking 'din da yayi xaka gane ran maxa a6ace yake XARAH tafitoh Tace 'dan saurayi karka fashe nabaka minti biyu kafin kashigomin da ita Idan kawucce xanxo in 'dauketa inga tatsiya Ya gallah mata harara. Itako tashige ciki abinta Ga mamakinsa saiji yayi LABEEBAH takamo fuskarsa da hannu biyu Tana kallansa Tace kwantar da hankalinka My SUP Karkasa wani damuwa aranka bare ya baiyana cikin kwayar idanka. Kabani minti biyu kacal๐Ÿ‘Œ๐Ÿธxanyi wanka in fitoh muje shan ice-cream Manna mata kis yayi agoshi Yace Yauwa nutsuwata plx Karki wacce haka Tace toh taso muje Yace ina jiranki anan Tace toh tafitta daga motar tayi ciki Wow Tace ganin yanda falan ya qayatu da kayan alatu Tace gaskiya ne........ Kamar ance kallican.... Taga wani kyakkyawan hotan XARAH da KAMAL Ta'isa gun hotan da kyau. Tatsaya tana kallah Xakayi tunanin XARAH take kallo nan ko KAMAL taxubama ido. Xuciyata namata da'di da ganinsa..... Motsi taji abayanta dan haka tajuya ahankali. XARAH tagani Tace munyi kyauko Tace sosaima da kubani Tace ainaki na musam man ya miki ni dake da shi Tace abin xaibada armashi Saima kingani. cewar XARAH Tace Wanka yanxu dai Xanyi dan Ya YUSUF na jirana Tace watoh dai baxai barkiba Ai anan Xan kwana nagadai plx kidena takurama masoyina XARAH Tace .kai habah yaushe KAMAL yafitta daga ranki Ai KAMAL bsxai ta6a fitta daga rainaba saidai ko ya baiyana agareni YUSUF xan Aura...... Dalili... XARAH takatseta da fa'din hakan Plx kinunamin toilet dan Allah Tace ai'daki na musamman na ware miki gashican Da Murmushi LABEEBAH tanufi 'dakin. Direct toilet tayi. Tayo wanka da sauri sauri tafi toh Nan taga wasu Kaya da XARAH ta ajiye mata Duguwar riga da takalmi me tudu da wani qaramin jiyabi gayu Ta'dauka tasaka. Nan tafitoh kamar sarauniya Sin full make-up tayi da feshe jikinta da turare Tasaka takalmin dasaka hijabi gayun XARAH tashigo tana cewa kinyi kyau sosai Tace nagode bari inje Yana jirana Tace toh Nan tafitta Yana jikin motar hannunshi har'de da juna Yace wow nutsuwata tawo ahankali in baxaki iyaba na 'dakeki Tace hmm xan iya. Taqarasa gareshi yabu'de mata motar tashiga yarufe Sannan shima yashiga yajah motar........ Da gaske wajan shaqatawa sukayi abinda yaba LABEEBAH mamaki shine ganin ba inda sukaje ranar bane wani gune daban. Yasiya musu ice-cream 'din Yace gashi gareki tauraruwata Tace ta yanxu nixan fara baka Yace no in nafara baki aiba wani abu bane Tace toh fara ban Yace OK Nan yafara bata tana Sha tana lumshe ido Jama'a da dama Suna binsu da kallo lokaci lokaci cikin sha'awarsu Daya gama bata sai tabashi yasha San ransa Suka tashi suka 'dan xaga gun cikin jin 'dadi da farin ciki Kana suka dawo motarsu da barin gun Biotic yakaita Yace muje ciki ki'dauka abinda kikeso Tace kai Ya SUP ya kashe mata ido 'daya Yace menayi Tace Bakomai Yace toh muje Haka suka shiga taga qananun Kaya kamar banxa. takasa 'daukar Komai. Ganin haka ya dinga jidar mata dogayan riguna Yana cewa dasu kika dace Itadai binshi da kallo kawai take haryagama Sannan ya kalleta Yace nagama nawa saiki xa6arma XARAN Ki da Sumayya Tace toh Nan taxa6ama XARAH masu kyau da Sumayya Sannan taga yabada ATM 'dinsa aka cire ku'din Wanda tasan ba qaramin ku'di bane Sannan suka fito da Kaya niqi niqi Sai godiya take masa Da yayi faking a gidan XARAH Yace plx nutsuwata Ki kulamin da kanki Tace insha Allah Yajah qaramin tsaki dacewa plx muje gidan Momy Wlhi hankalina yakasa nutsuwa da kwananki anan. Tajah numfashi Tace mekake tsuro ne MeeNi Kai tsaye Yace ha'duwarki da Ya KAMAL Tace tab ina tabbatar maka har nakwana natashi baxan yarda mu ha'du bah. Banfah manta da kashedin da kaminba Yayi Murmushi yace Allah ya barni da ke Tace AmEEn Xata futa ya kama hannunta ya sumbata Yace kiyi mafarkina kinji Tace toh Nan suka fitoh tare. Ya 'daukar mata sauran kayan da suka suyo yashigar mata dasu XARAH tana falo tana kallo sai ganinsu tayi da Kaya Tace hmmm Sannunku YUSUF ya harareta yamaida kallanshi kan LABEEBAH Yace nutsuwata sai munyi waya Tace toh Yafita XARAH tabishi da dariya tana cewa ajedai mutum saisan luv baxai barmin 'Yar Uwa ta hutaba Murmushi kawai yayi LABEEBAH da XARAH ansamu abunda akeso dan haka suka xage suka dinga hira abinsu da yaba kayan da YUSUF yasiya musu ๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต *MASEEFAR SOO*๐ŸŒน ๐ŸŒต๐ŸŒต๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒต๐ŸŒต Al'amarin ya farune qarfe taran dare XARAH najikin KAMAL maqale dashi Bayan sungama raya sannu Tace muje muyi wanka ko ya lakuce mata hanci Yace angaya miki na gama gamsuwa ne Tashi tayi daga jikinsa tayi toilet tana cewa bara nafarayi kan ka shigo Murmushi yayi dan ya ganota. Shidai mabuqacine yayinda ita mah takasance gwana wajan yin qoqarin bashi hakkensa da jurewa Yalura ciki ya kusantota 'dan wata hu'du Amma Sam taqi ganewa dan bata sanibah. Shikuma yaqi gaya mata dan ya lura tsoran cikin take Toh ganin tashiga toilet yasashi tashi da xuwa jallabiya da niyar xuwa gun LABEEBAH har yakai 'kofah yadawo bakin toilet 'din da XARAH tashiga ya kulleta da key ahankali Sannan ya fitta LABEEBAH tafito falo kenan dan 'daukar ruwa taji xuciyarta na bugawa fat fat fat. Aikan tayi wani motsi KAMAL ya 6ullo _Tace axuciyarta aidama tunda naji xuciyata na bugawa nasan kanne kake tawowa_ Yaxauna ahannun kujera Yana kallanta. Tajuyo ahankali Tace Barka da dare Ya KAMAL Yace barka da fatan kin ware lafiya Tayi Murmushi Tace lafiya lau. Sannan tayi Hanyar 'dakin da xata kwanta Yace jimana 'yan mata Tsayawa tayi cak Yatashi yaxo gabanta. tayi saurin sunkuyar da kanta Yace kalleni Ahankali takalleshi yayi mata kallan minti 'daya tare da kawar da fuskarshi Yana cije baki dan ya hango MASEEFAR SON shi acikin idannata yace nine KAMAL 'dinki ko. Taqara ware idanta akansa cikin tsoro tare da tashin hankali Tace bakai bane Wlhi bakai bane tafa'da daja da baya Idan kika qara rantsemin akan qarya xan baki mamaki ya fa'di hakan Ina qaunarki ina qaunarki ina sanki Wlhi baxan barki ba dan ni dake mun dace Rufe bakinta tayi da hannun damanta tare da sake ruwan data 'dauka aqasa takece da wani gigitaccen kuka Tana cewa bakai bane naran tse maka ba kai ban....... Aikan ta qarasa furucinta ya janyota jikinsa ya ha'da bakinsa da nata yahau yimata wani shegen kiss Wanda tunda uwarta ta haifeta bata ta6a sanin lamarin bah Jikinta ya hau 6ari taxube jikinsa taqara sheqewa da kuka yarabata da jikinsa cikin 'daure fuska Yace nine ko bani bane Tagirgixa mai kai Tace bakai bane wlhi narantse Tauuu..... ya falleta da wani gigitaccen mari Wanda ya gigitatan kuwa Yace nine Da sauri Tace Kaine Wlhi kaine Ya'dago da ha6arta Yace baxan barkiba dan wlhi Aurena dake ba makawa in kikaga na barki tosai dai im bani ba raina kishirya kar6ar Aurena dan Wlhi baxan barki bah Yana fa'din hakan ya saketa yayi part 'dinshi Da gudu LABEEBAH tayi 'daki Tafa'da gado kuka take Wanda kodasu mamah suka rasu batayi kuka irin wannan bah Ta shiga tashin hankali Wanda batasan ana shigarsa bah Tayi Allah wadai da xuwanta Abuja KAMAL ko bu'de XARAH yayi Tace nayi nayi tabu'du taqi kuma nakiraka Naji shuru lafiya Yace bacci nafara yi Xataqara magana ya rufe mata baki da shigewa toilet 'din Tana saka kayan bacci tananin lamarin dan taga damuwa afuskar shi meto yafaru daga shigarta wanka Ta kwanta kenan yafito Tace meya sameka Mijina daga shigata wanka Ya yarfa mata ruwan hannunshi talumshe ido yace xakimin maganin abunda yake damunane Cikin sauri Tace eh Yace rantsa kibani kwarin gwiwa Tace narantse. Yace....... Washe gari da qarfe 7:00am YUSUF yakira numbar XARAH Toh dama wayar tana 'dakin da LABEEBAH take batama San da itaba [7:12PM, 25/09/2016] Rahamat Nalele๐Ÿ’‹: Kallo 'daya xakama LABEEBAH tabaka tsoro dan ganin yanda fuskarta ta kumbura dan kuka Wani xaxxa6ine ya rufeta. Wanda tunda take bata ta6a yinsa ba Tanajin wayan na ringing ta 'dauka dan ganin YUSUF ne Tace hello Yace haba nutsuwata lefin mena miki kikaqi 'daga wayata jiya Memakwan tabashi amsa saita fashemai da kuka takashe wayan XARAH CE tashigo tana kuka wiwi Tace ban shirya xama da kishiya bah LABEEBAH Afurgice ta kalleta Amma ko kusa XARAH bata kalleta taba Taci gaba dacewa Ashe haka halin maza yake kiji wai KAMAL Aure xaiji xaiyi min kishiya Auran namu yaushe akayishi Kuka LABEEBAH taqara fashewa dashi XARAH nayi itama nayi Taxauna gefan gado Tace kitemaken LABEEBAH Wlhi ina kishin Mijina ina kishinsa naransa da Allah duk wacce tayi gangancin auranmin miji toko ta kulla qawance da tashin hankali...... Tashi LABEEBAH tayi xatayi magana sai KAMAL yashigo da Murmushi akan fuskar tashi ya kalli XARAH Yace Ni xan tafi. Ko kallansa batayi vah Ya kalli LABEEBAH gabansa yafa'di Amma ya basar Yace Tafa'da miki yan qara Aure ko Ta kalleshi Yaci gaba da cewa Wlhi sainayi auran. Abin takaicin taqi yarda ma taji ko wacece dan nasan xata sota Amma tunda kun ha'duma shikenan Bari na fa'da miki ko wacece.......... Ai kamar Aljana LABEEBAH tayi matsugunni a gaban KAMAL dan shi ganinta kawai yayi Tace naroqeka da Allah da manxansa karkace Komai Kar kama 'Yar uwata kishiya Karkiyi abinda xaitarwatsa farin cikinta Karkayi abunda xai dame mu dan Allah. Ganin irin kikan da LABEEBAH take yasa zuciyar XARAH qara Santa Ashe xata shiga tashin hankali akan damuwarta haka Sai taji tausayin LABEEBAN ya kamata Tatashi kawai tafuta Ganin futarta yasa KAMAL 'dago LABEEBAH Yace idan kinayin irin wannan kukan xaki jamin MASEEFAR dan baxan iya jure hakan bah Tace kajanye abinda kike sanyi naroqeka Yace Wlhi baxan janye bah Hawaye na xubar mata Tace xan kashe Kaina Yace ba shakka ko xan biki. Kinga XARAH tarasaki kuma tarasani Plx ina buqatar farin cikinki kicire damuwa aranki Yana fa'din haka yafitta saijin tashin motarsa tayi Aiko taxube agun ta 'dura hannunta aka ta xamba'da ihu Dai-dai nan YUSUF yashigo gidan da mota Yana fitowa daga motar da niyar shigowa falan Aiko LABEEBAH ta hangoshi ta windo tafitta da gudu ta rungumeshi tana shash sheqar kuka Cikin tashin hankali Yace menene meya faru Fa'di take ya KAMAL ne XARAH CE tana fa'din hakan tana nunamai cikin falan da hanyar da KAMAL yayi Gaban YUSUF yafa'di hankalinsa ya tashi. Dan ganin kukan da take ba nawasa bane ga fuskarta ta bala'in kumbura duk a furgice take. Tarungume shi tsam Sai yayi dabarar kama fuskarta ya hau goge mata hawayen. Bala'in tausayinta nacin xuciyarsa Yace nutsu nutsu nutsuwata plx kwantar da hankalinki ina tare dake Sannan ya kwantar da kanta agirjinsa tare da maqaleta kamar Yana tsoran kar wani ya kwace mai ita yafara shafah bayanta alamar rarrashi. Xuwa lokacin tadena kukan sai sauke ajiyar xuciya kawai take Yace Yauwa toh fa'damin meya faru Cikin wani sanyin murya Tace ya ganoni Ya YUSUF Ya furta Kalmar SOO agareni Yana fa'din baxai barni ba Yana maganar xai aureni Yana cema XARAH xai qara Aure Ya wargaxa mata farin cikinta Tana kuka akan tasan mijinta Yayinda yanuna halin

Chapter 9 of 22