Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ku'in kula akan hakan Ina San XARAH kuma bana fatan tasamu matsala arayuwarta sabodani Ya xaiyi damu mu biyu Ya YUSUF Na tsani kaina kuma bana SON shi yanxu..... Naroqeka da Allah ka kaini gidan mu inga yayana ko gobene Yayi Murmushi me tattare da tausayi Yace toh yanxu mubar musu gidansu dan banaso na ha'du da kowa acikin Su..... Dan xuciyata namin xafi ganina suncutar min da mata daga jiya xuwa yanxu Tace to bara imma XARAH sallama da ha'do kayana sai kawai mutafi Yace mekike nufi Kina nufin kiqara shiga cikin gidan nan Saiya girgixa kai alamar inaaaaa Yace kin barsu kenan har sai igiyar aurena tahau kanki Taturo baki Tace nabarta fah tana kuka Yace Allah yasa kukan mutuwa takeyi Baxakije gareta bah mijinta ya lallasheta Gya'dakai tayi kawai yajata suka shige motarsa ya ficce daga gidan Shuru bame magana acikinsu dan dukkansu da abinda suke kissimawa aranshi. Ita dai LABEEBAH tasaka aranta koxata mutu baxata auri KAMAL ba Duk da MASEEFAR SOON da take masa Yayinda xuciyar YUSUF take kukan yanda akayi Yayan nasa ya ankare da lamarin LABEEBAH Sannan xuciyar tashi tacika da tsoransa dan yasan yayan nasa sarai kan abinda yakeso Sam idan Yace yanasan abu tokomiye xaiyi dan yasami wannan abun Idan kuma yaqi abu tabbas yaqishi har abada Yanada wasu baiwa Wanda idan ya tunkari abinda yakeso todole wannan abunma yasoshi. Shiyasa yake katange LABEEBAH dashi Yasani yayan nashi aikata abu yake abaiyane Sannan baya tsoran takwabe muddun abin nan bai sa6ama shari'a bah sai yasan yanda yayi yamishi abin YUSUF ya shafa kansa da sauke ajiyar xuciya yanasan ya ka'daice yayi kuka kuxai samu 'dan nutsuwa a xuciyarsa. Shidai Yana MASEEFAR SOON LABEEBAH kuma Yana ji aransa idan ya rasata mutuwa kawai xaiyi Dan tatara duk wani Abu da namiji akeso agun mace LABEEBAH ta ha'du yakar ha'duwa Direct gidansa na wuse two and utako Yayi Gidan me bala'in kyau da tsari kamar na XARAH Yace nutsuwata ga toilet nan kishiga kiyi wanka bari naje nanemo miki abinda xakici ko Tace toh idan naci saimu tafiko Yace baxan maidake gidan Momy yanxu bah sai magrib kannan fuskarki tasauka dan kar Momy taxargi wani kingane ai Ta'daga mai kai Yace natuna akwai wasu riguna biyu da muka manta jiya amota bari na'dauko mikisu Tace toh Tana tsaye anan yakawo mata Sannan ya futa Wanka tayi tashafah mai da saka turare Sannan tasaka 'daya daga cikin dogayan rigunan daya bata yanxu Tayane kanta da 'dankwalin rigar Tayi kyau sosai tafitoh falo tana jiransa Bata wani da'de da xama bah yashigo. Tsayawa yayi yana kallanta kawai dan inda ace Matarsa CE ba makawa shiyasan irin tarbar da xai mata Yayi gyaran murya dan ya lura tashiga tunani Ta kalleshi da sakarmai Murmushi Tace kadawo Yace nadawo nutsuwata kinga yanda kikayi kyau kuwa Tace kaima kayi kyau sosai Yace toh gashi saiki gyara nabaki Tace hmm xanci da Kaina ya kalleta ka'dan Yace baxan iya barinki kici da kanki bah gyara plx nabaki Tako matsu kusa dashi yadinga bata tanaci tana xubamai qaramar shagwa6a. Shi kuma yana qara jin tausayinta da santa Sanda ya tabbatar da taqoshi Sannan yabarta. Tace tokaima tsaya nabaka Yabi bakinta da kallo abin sha'awa dashi me santsi da laushi ya gya'da mata kai. Tadinga Bashi Suna hirar soyayya lokaci lokaci Ahaka suka gama Yace toh xanje Nadawo plx kikula da kanki Tace. Toh Amma kakiramin XARAH Ya ta6e baki yaxanyi dake. Ya fa'da yana me danna numbar XARAN Tace mexance mata Shuru yamata Can XARAH ta'dauka Yace matar yayana Tace na'am katafimin da LABEEBAH ko Yace Ashe kin gammu Tace eh futanku nagani Yace gani da nutsuwata ina tattalinta da lallashinta haka kawai kun burkitamin ita dan mugunta....... Sauke ajiyar xuciya XARAH tayi Tace dan Allah kabani ita inasanjin muryarta ko hankalina xai kwanta Wlhi tashiga tashin hankalin da niban shigaba Yace naqi bayarwan dama nakira ne dan kisan muna tare kuma xanturo Sagna ta tattara kayanta dana Sumayya gobe tace xata tafi dan baxata iya jure tashin hankalinki bah Tace dan Allah Yayah YUSUF dan Annabi kabata wayan kaji dan Allah Yace kinci sa'a gata kuma kikayi wani abunda xaisamin ita kuka Wlhi saidai kijita a Kano dan sallama awaya mah baxaki jita bah Tace naji bata Yamiqama LABEEBAH Tace XARAH Sauke ajiyar xuciya XARAH tayi Tace haqiqa 'Yar uwata ina MASEEFAR SOON Ki Kishare batun 'daxo dan nayi tunanin kona gaxa tawani gunne yasashi San qara Aure na yima kaina alqawarin xagewa takowane fanni in faranta mishi dan inmantar dashi ita Inasan Mijina kuma xanso naga wacce yakeso inga abinda yagani agareta Wanda bandashi Ina SON KAMAL LABEEBAH dan yatara abubuwa daba duk namijiba yayi takota ina inasan shi ina kishinsa plx kitayani da addu'ar Allah ya karkatomin da hankalinsa kaina Sannan ina rokwanki dakarki tafi gobe Inaso muqara ha'duwa ko tayayane Hawaye ya xubuma LABEEBAH YUSUF yamatsa kusa da ita Yana goge mata Taqer LABEEBAH ta iya CE mata toh jibi ma tafi XARAH Tace Yauwa ki kwantar da hankalinku fah Tace toh Karki damu...... Sai XARAH takashe wayan Plx nutsuwata kisoni Ki qaunace danni mesanki Na miki alqawarin baxaki ta6a Allah wadai dani bah. Xan baki farin ciki Wanda xai baki mamaki Kina sona Takama hannunsa ta sumbata Tace inasan ka kuma kai xan aura Murmushi yayi Yace toh xumu fitta muxaga gidan ko Tace toh Haka yakama hannunta suka fito daga falan Fasa futar yayi yanemi duk wani abu da yasan xaiyi dan yaga dariyar LABEEBAH shi yadinga cakalowa Har ita kanta tagano yanasan tasake tamanta abunda yafaru. Dan haka sata sake ka'dan KAMAL ko Yana xuwa office 'dansa ya dasa tunanin LABEEBAH aransa Duba mutane kawai yakeyi Amma kowa ya duba saiyaga mutanan suna juyemai da kamar LABEEBAH dan haka yace bayajin da'di duk wanda yaxo nemansa yayi hakuri toh yanxu haka yayi nisa Cikin tunani Auwal yashigo office 'din nashi da sallama Amma ko kusa KAMAL baisan da shigowarsa ba sanda yata6a shi Sannan ya ankare dashi Auwal Yace meyake dumunka KAMAL kashiga dogwon tunani haka Kai tsaye Yace mai MASEEFAR SOO....... MASEEFAR SOO Auwal SOO maseefane SOO damuwane SOO ba da'di bane SOO Tun farkwan ganina da ita xuciyata tacika da bugawa. dan kowane kallo namata bugawa takeyi har gobe Natattara duk tunanina nagane yanda nakeji haka takeji itama Na kamu da MASEEFAR SONTA akwana 'daya baxan ta6a rabuwa da itabah dan saina Aureta Tana MASEEFAR SONAH Amma nawa MASEEFAR SOON yafi natah Wlhi Wlhi Wlhi Auwal idan nabarta ina tabbatar maka ba wata mace da xataji 'da'dina ina tabbatar maka ba wata mace daxanso ina tabbatar maka na ture babun Aure arayuwata dan Itace macen da nake so itace macan da nake qaunah Itace idan naji kukanta hankalina yake tashi itace wacce Komai nata yayimin arayuwa......... Auwal ya katse shi da cewa wacece wannan yarinyar da burkitaka haka KAMAL yajah numfashi da tashi ya juyama Auwal baya Yace Aisha-Labibah..... Aburkice Auwal Yace wacce nasaki 'Yar Uwar XARAH Ya juyo yace eh ita itace Cikin sauri Auwal Yace kuttumar uba KAMAL ya kallesa Yace kafa'di abinda yafi xagi Wlhi Auwal bazan ta6a barinta bah Auwal ya sauke ajiyar xuciya Yace bai dace kaso LABEEBAH bah. Bai kamata bah. Koka manta yanda suke ne in fa'dama........ KAMAL ya katse shi da cewa bam manta ba Fatima-zarah da Aisha-Labibah yaran da suka tashi da tamkar ciki 'daya suka fitoh dan shakuwa yaran da sukesan junansu Ko ba haka kake san tunatar dani bah. Ya qarashe da kallansa Auwal Yace hakane Amma Kasan da hakan kakesan raba soyayyarsu. Kasan kishi kuwa Yace koma dai miye ba kishiba nifah saina auri LABEEBAH. Dan inasanta ina qaunarta ji nake kamar in kashe kaina akan santa Jinake kamar na cutar da ita Meyasa ban gane tana sonah bah Meyasa da natashi santa nafa'da tarkwan MASEEFAR SOO. Sam xuciyata taqimin da'di hankalina yakasa kwanciya qanqar jinkina yana san ya kasamce da ita Dama dama dama. Dama itace XARAH da yanxu take matsayin matata nasan da xan samu nutsuwa Auwal Yace kadan ne xuciyarka KAMAL karkaxo kayi abunda xai dameku gabaki 'daya Yace laveeva tarigaka fa'din haka. Plx kaidai kasani a addu'a dan ina cikin wani hali plx Tausayinsa Yakama Auwal tabbas ya hango damuwa da tashin hankali agun KAMAL Wanda baita6a ganinsa cikin hakan bah Yace toh Allah ya fitar dakai Yace AmEEn nagode Nan dai suka ta6a hira wacce duk rabinta hankalin KAMAL nagun LABEEBAH Yace xanje gida kawai Auwal dan samun nutsuwar xuciyata shine ganin LABEEBAH duk da nasan yanxu bata gidana Auwal Yace toh ba matsala Allah dai ya fiddakai daga MASEEFAR SOO XARAH na kitchen tana ha'da abincin dare kawai taji dirar motarsa. Gabanta yafa'da Tanaji yayi 'dakinsa ba kamar yanda yasaba idan ya dawo yabi ta kanta bah Itama batabi takansa bah. Taqarashe Komai nata Sannan tajera Komai a dining Taje tayi wanka tasaka qananun kaya wanda suka amsheta da feshe jikinta da turare Sannan ta nufi 'dakin nasa. Da sallama tashiga Yana kan gado Yana danna laptop ta xauna gyefansa Tace sannu da dawowa my luv Ya 'dauke kansa daga kan laptop 'din yaxuba mata ido Anan ya 'danga ta'dan xube ka'dan ( *toh kishi wasa ne*) Saiya ji tausayinta ya kamashi dan koba komai yana santa. Saidai shikansa baisan ya akayi MASEEFAR SON LABEEBAH tamishi illa haka bah daga kwana 'daya duk tabi ta rikitashi ta hargitsa tunaninsa ta jefashi cikin damuwa Wlhi shi yanxu tausayin kansa yakeji bayajin tausayin kowa sai nasa Bai ankareba yaga hawaye nabin kuncinta Tace dame narageka my luv Atunanina duk wani Abu da mace take yima mijinta ina yimaka Meyasa zaka tarwatsa farin cikina da min kishiya ko shekara bamuyi ba Bakayi tunanin mutane xasu xargeni bah Meyasa wannan sauyin yaxomin cikin lokaci qanqani Saita fashe da kuka ha'de da durqusawa agaban gadan Tace ina rokwanka da Allah kabani wani lokaci xanxage dantse in baka duk wani farin cikin da kake nema. In yace baiji tausayin XARAH ba yayi qarya In yace xuciyarsa batayi rawaba yayi qarya Amme yafijin tausayin kansa fiye da ita da LABEEBAH Tashi yayi ya 'dagota tare da xaunar da ita kan jiyarsa Yace banasan in yaudareki XARAH Ina sanki Sannan xuciyata takamu da Santa Na miki alqawarin baxaki sami matsala da nibah inhar kika fahimceni Plx kimin rai ki namince min Auranta dan Allah Na shiga uku ni XARAH idan ka Aureta baxa kamin adalci bah dan tun yanxu nagano soyayyar da kake mata ta danne tawa. Bansan ya akayi xuciyata tanarke da MASEEFAR SONKA bah Kayi tako ta ina kowace mace xataso mallakarka amatsayin mijinta Katemaken xuciyata dan tanamin xafi hankalina na tashi da xaran na hangoka da wata mace. Plx katemaken kabani lokaci Wlhi Xanyi duk wani qoqari dan mantar da kai wata *'YA MACE* Taqarashe da rushewa da kuka Rungumarta yayi shima hawayan yaxubu mishi Yace am sorry najiki xanyi qoqari inga koxan iya barinta Amma gaskiya TEEMAH da kamar wiya............ YUSUF da LABEEBAH ko sai kusan biyar suka yi gidan Momy Zuwa lokacin LABEEBAH tasake dan kam YUSUF yayi qoqari wajan sata farin ciki Anan taga kayanta dana Sumayya da sagna ta 'dauko a gidan XARAH Can wajan qarfe 8:00pm na dare KAMAL ya shigo gidan direct 'dakin Momy yayi Nan yaganta da Safna Suna linke wasu sababbin Kaya Momy nace mata maxa jeki kiramin LABEEBAH Tace toh xata fita tagai sheshi ya amsa cikin kulawa Sannan ya gaida Momy Taxumai ido dan ganin yanda yaxama wani iri bayi da maraba da mara lafiya Cikin tashin hankali Tace mexan gani haka KAMAL meya sameka meyake damunka kaga inda kaxube kuwa........ LABEEBAH CE ta shigo da sallama idanta ya sauka akan KAMAL gabanta yafa'di. Momy ta'amsa sallamarta KAMAL ko Sam baiyi gigin kallanta bah Ya kalli Momy Yace ba wani abunda yake damuna Momy sai soyayya. Na kamu da Santa Momy plx inasan inqara Aure......... Wiwi wiwi wiwi LABEEBAH tarushe musu kuka Wanda duk Wanda yaji kukan toko xai gane bana shiri bane Dukkansu suka xuba mata ido na wani lokaci candai Momy takamo hannunta tana cewa menene AISHA meke kuma ya sameki [1:50PM, 28/09/2016] Rahamat Nalele💋: Tace dan Allah dan Annabi Momy ki roqeshi yabar XARAH ita ka'dai Tana sanshi akanme xai tarwatsa mata farin cikinta dan Allah Momy Karki bari ya mata kishiya plxx momyna Momy tayi Murmushi dan tahango tsoro qarara a idan LABEEBAN kuma tagane tana taya 'Yar uwarta kishine (Hmm Momy kenan LABEEBAH takanta take) Tace kwantar da hankalinki ba zai mata kishiya bah KAMAL Yace karki mata haka Momy. Dan Ki kwantar mata da hankali kigaya mata kawai dan nidai Aure ba fashi Momy ta harareshi Sannan tamaida kallanta kan LABEEBAH data qara volume 'din kukanta Tace kidena kuka maxa share hawayanki baxai qara auran bah kinji Ta 'daga mata kai alamar taji Sannan Momy ta nuna mata wasu Kaya Tace maxa 'dauka nakine wannan wancan na Sumayya jeki jerasu a akwatin naku Tace toh Allah amfana takwashe tafuta Sumayya takaima kayan Sannan takoma falo tana jiran fitowar KAMAL dan tabashi hakuri ya barta Momy takalli KAMAL Tace kaiko wace irin soyayyace wacce xata sakaka qara Aure nan kusa Yace hmm Momy kenan Kinsan abinda ake kira MASEEFAR SOO Tace eh kai Yace toh Wlhi ni tawa maseefar tafi ta MASEEFAR SOO Tace innalillahi garin yayah kabari wannan MASEEFAR ta kusantoka Yace nima bansani bah Momy Kwanciyar hankalina shine in sameta in Aureta shine farin cikin ruhina..... Momy taja numfashi Tace YUSUF Yana cikin damuwa namishi tambayar duniya yaqi cemin Komai kasan shi da xurfin ciki Gashi kai kaxo da MASEEFAR San wata Shin wai ya kukesan nayi da raina ne. So kuke damuwa ta illatamin ku. Yaxanyi ne Addu'a KAMAL yabata amsa kai tsaye tayi shuru candai takama hannunsa tace katemaken ka kwantar da hankalinka KAMAL dan nasanka baka iya shiga tashin hankali ba dan Allah kamin rai nasami nutsuwa ko daga garekane Tausayin mahaifiyar tashi ya kamashi nan Yace toh naji Momy Amma gaskiya samun AISHA shine samun farin cikina shine kuma samun nutsuwata Tace sunanta kenan. Yace eh Tace toh kabani lokaci inyi tunani sannan gobe kakawomin XARAH Yace toh da miqewa Harya kai 'kofah Tace kaje part 'din YUSUF ka kiramin shi toh Yace mata ya fitta Afalo ko yaci karo da LABEEBAH sai kaiwa da kawowa take tana hawaye Wucceta kawai yayi Yayi shishin YUSUF Aiko tabi bayansa tana mai kuka. A falan YUSUF suka yada xango tsabar jin yanda kukan nata yake mishi xafi aransa yama manta YUSUF yaxo kirama Momy Sai kawai yaxauna kan kujera Aiko LABEEBAH tamai xaman dirshan agaba ta tankwashe 'kafah tabu'de mai shafin kuka Gefah guda YUSUF na kwance kan kujera tunanin LABEEBAH da Yayan nashi yake yaxaiyi dasu Sai kuma yagansu yanxu yako xuba musu yanda ya fuskanta sam basu mah lura da shiba (wai ance hankali shike gani. Toh na KAMAL da LABEEBAH yatafi jos gun Mrs Rufa'i dan takawo musu agaji Xuba mata ido kawai KAMAL yayi axa hiri kallanta yake aba'dini kuma tausayin kansa yake dan shi yama tafi duniyar tunanin ganinsa da ita amatsayin ma'aurata Qarama kukan nata da tayi volume ne yasashi ankarewa da itafah 😳 Yace dan Allah dan Annabi Baby kibarni naji da MASEEFAR SONKi da kika jaxamin kibarni haka kukanki bala'i yake qaramin Cikin kukan tace dan Allah kajanye soyayyarka gareni XARAH tayi tako ta ina kajuye wannan soyayyar kaqara akantata Ina San 'Yar uwata dan Allah karka tarwasa mata farin cikinta Yace Wlhi baxan barkiba baby Taqara rushewa da kuka Tace bana sanka dan akwai wanda nakeso yanxu shi kuma xan aura Yace ai habah yaushe kika fara sanshi Tace Dada 'dewa mana. Ni dai baxan aureka ba Duk da KAMAL Yana cikin wani hali hakan bai hanashi yin Murmushi ba Yace kinyi kuskura sona da kika farayi Baby naganki da yarana cikin mafarkina. kina nufin atiti xaki haifamin Su ba tare da Aure bah Takalle shi afurgice taqara rushewa da kuka Tace ai mafarki ba gaskiya bane Kuma ba Ni ka gani bah XARAH kagani Kama hannunta yayi Yace Wlhi kice Babyna plx Ki fahimceni mugina wata rayuwa me da'di da santsi da gar'di Nasan xaki bu'de mana wannan rayuwar muyita cikin kwanciyar hankali Cikin kuka shgwa6a ha'di da harararsa Tace bana sanka nacema ko Yasaki hannunta ya kama fuskarta ya fara lashe hawayanta Yana cewa ni inasanki nagaya miki ko. Yafa'da yaname kwaikwayan muryarta Tana hawayan yana lashewa. Nashi hawayan yana sauka a girjinta. Suna kallan kwayar idan junansu tana da'da tittilo hawayan yana da'da lashe mata su 💔MASEEFA💔 Wani Kuka ne yaxoma YUSUF wanda koda Matarsa Mufeedat ta rasu baiji irin saba Ya rumtse ido wani hawaye me xafi ya xubu mishi Yayin hankalinsa yayi MASEEFAR tashi LABEEBAH da KAMAL suka kallesa Suka dawo da kallansu ga junansu LABEEBAH tata6e baki xata rushe da wani kuka me qara tamkar KAMAL ya Ankara yayi saurin rufe mata fuska da qirjinsa Aiko tashaqo sanyanyan qamshinsa saita lumshe ido dayin lub a qirjin nasa Tacikin kunnanta Yace me kikesan yanxu namiki Tace bana sanka karabu dani Tace toh xan rabu dake Amma da sha ra'di uku Shara'dinko shine Saidai inhar kinyarda xaki amshi soyayyata mudinga soyayyarmu duk lokacin da nakesan jin muryarki naji Sannan innaxo ta'di kifitoh muyi hira idan kinyarda da wannan shara'din xan janye maganar auranki in zauna da XARAH ita ka'dai. Da sauri ta'dago kanta daga qirjin nasa Tace idan nayarda kayi alkawarin baxaka aureni bah Yace eh nayi miki. Tace toh shikenan nayarda Yace Yauwa Babyna Bam mukashe Tabashi hannunta suka tafah Kana Yace toh bari in tafi yafa'da Yana me miqewa Tace toh kagaishe min da XARAH Yace toh xataji yafitta. Ko kallan YUSUF baiyiba dan yamanta da yagansa a'dakin Itama sai yanxu tatuna tajuyo da kallanta ga YUSUF 'din Wanda yaketa hawaye Tace Ya YUSUF kaga sai muyi auranmu ko Tunda Yace baxai aureni bako Tafa'di maganar da shagwa6a Ya xuba mata ido kawai yayi Ganin haka yatasa tashi daniyar xuwa gareshi Aiko cikin fusata Yace idan kika qaraso gareni saina 6allaki Ta tsaya cak tana kallansa ya wurga mata mugun kallo Yace bishi Tace mai xan mai toh Yace kice baki yarda da shara'dinsa bai Tace meyasa Da maseefa ya tashi ya hayay yaqomata kamar xai tsanketa da mari Yace ke wata irin wawiyace da xaki yarda da wannan shara'din nasa Bakisan wayo yamiki yanasan qara dirmiyar dake akan sanshi bah Ganin yanda yataso mata kamar xai daketa shiyasata fashewa da kuka Tace koma meye tunda yayi alqawarin baxai aureni bah ai bawani abu YUSUF ko ya da'da fusata yafara qoqarin cire bell 'din jikin wandansa yana cewa idan bakije kin gayama masa baki yarda da shara'dinsa ba Wlhi saina xaneki ke saina mah 6ab6allaki Aiko da gudu tafitta daga falan YUSUF yadafe kai hawaya na xubar masa... LABEEBAH ko na fitta tayi 'dakinsu Sagna abinta tana cewa lallamah ya YUSUF 'dinnan wani wai inje ince ban yarda bah kalan ya fusata ya gayama XARAH Lub tayi agado abinta har bacci yayi away YUSUF ko kukansa ya Sha ya woshi Sannan yaba jansa hakuri dan yayi wani tunani xaije ya roqi Yayan nasa yabar masa LABEEBAN Can yaga shuru shuru LABEEBAH bata dawo bah Dan haka sai yayi 'dakinsu Sagna aiko can yaganota tana baccinta hankali kwance. Yayi kwafa yace xamu ha'dune. Sagna tace dawa ya YUSUF yace ke komai kika ji saikin tambaya ne. Yafa'di hakan afusace tace toh yi hakuri Tsaki yajah ya tafi Qarfe biyun dare 2:00am kamal yakasa bacci Saboda kowane juyi yayi ganin LABEEBAH kawai yakeyi Al'amarin daya dami xuciyarshi dan haka yatashi yaxauna kawai yana hawaye Yasani shida ya riga da yafa'da tarkwan maseefar soo XARAH tatashi tace ikwan Allah Ya kalleta Tasunkwai da kanta saiga hawaye tace wace ce ita ne Aisha Sadiya Maryam Salma Ko jamila Nasan tana 'daya daga cikin wa'yannan dan sunfi ba maxa matsala a soo Shuru yamata danshi sai yanzu yaji kunyarta Dan tayaya mah zai iya ce mata LABEEBAH ce..... Ixuwa yanxu na yarda ka aureta shikenan Yako 'daga mata kai alamar eh Saita juya takwanta abinta Shima ahankali ya kwanta ha'de rugumota Washe gari ko Su LABEEBAH suka gama shirinsu tsaf Ashe sunayi KAMAL da YUSUF ma suna nasu Sagna CE tashigo 'dakin YUSUF tana cewa ya YUSUF Su aunty LABEEBAH sungama shiri kaxo kuyi sallama darebanmu ne xai kaisu Yace kiramin LABEEBAH yanxu Tace toh LABEEBAH na xaune gaban Momy tana danna wayarta saiga Sagna Tace Aunty kije ya YUSUF na kira Momy takalli Sagna da sauri Tace YUSUF Tace eh Momy Murmushi Momy tayi Tace tashi kije maxa Nan LABEEBAH Tatashi A falon shi tatarar da shi Tace Ya YUSUF gani Ya galla mata harara Yace meyace miki jiyan. Gaban LABEEBAH yafa'di dan sai yanxu ta tuna da yanda sukayi jiya Ta Sosa kai Tace Ni dai ni dai. Sai kuma tayi shuru tana kallanshi tana wani kifkif da ido Takaicinta ya kamashi Yace saina tsole idan Ta sunkuyar da kanta tace toh dan Allah dan Annabi kayi hakuri Hakuri 'daya xan miki shine kiyi blocking 'din numbarsa sannan idan yaxo gareki karki kuskura kifita Ki kulashi Ta kalleshi nan taga kishi na yawo a idansa dan haka taturo baki gabah Tace aidama baxan fitoba bare in kulashi Da murna Yace Yauwa nutsuwata Karki kuskura Ki kulashi kinji banaso kinji. Yace toh Naji Ya kama hannunta yayi mata kiss Sannan Yace nifah xan kaiku Tace toh muje Haka suka jera gwanin sha'awa har suka isa ga Momy Yace toh Momy kihutatar da direba nixan kaisu dan inasan xuwa gun kakah Tace eh ba shakka hakan yayi kyau Yanxu Yayanka KAMAL da XARAH muke jira Yace toh bara in xaga baya kan suxo Tace toh dan tagane wajan hutawar gidan yake nufi Yana fitta ko KAMAL da XARAH suka shigo Bayan sun gaida Momy ya kalli LABEEBAH da sakar mata wani shegen murmushi Yace yau se tafiya gida ko Tace eh Ya lumshe ido dan yaji kalmar eh 'din har cikin ransa..... Momy tajah XARAH 'daki Abinda yama KAMAL da'di kenan yayi saurin matsawa ga LABEEBAH Yace Babyna kintashi lafiya Taturo baki Tace lpy lau kai fah Yace Ni ina xantashi lpy bayan tunaninki ya gama 6atamin xuciyata ya kuma shagwa6amin ita bani da aiki sai tunaninki Jiya har mafarkinka nayi wanda yaqaramin sanka tafa'di hakan tunaninta a xuci tayi Yace Allah Babyna Ta'dan waro ido Tace nace wani abune Ganin tashiga wani yanayi yasashi cewa bakice Komai bah Shuru sukayi nawani 'dan lokaci can Yace naso nakaiku kona dinga ganin fuskarki inajin da'di Tayi Murmushi da rufe fuskarta Tace ganinka shine farin cikin ruhina Yace xanci gabah da sanki har qarshen rayuwata Tace nima haka Shuru sukayi nawani 'dan lokaci Shi Yana hangota cikin gidansa yayinda ita kuma take cewa nashiga uku Ni LABEEBAH tabbas in xanci gaba da biyema Ya KAMAL da amsar kalmomin sa. toko saiya kasheni da MASEEFAR sanshi Momy takalli XARAH tace haba keko XARAH wane sake kikayi da har mijinki yafa'da San wata Menene bakya masa da har waccan tajah hankalinsa Tace Wlhi Momy qaddace ta kusantoni dan bada abinda narage shi yanxu haka nabashi goyan baya ya Aureta Amma inasan gaya mishi koda xaiyi Komai ya bari saina aihu Tace toh baxanqi tataki wajan bin ra'ayin mijinki ba Kin kuma birgeni da kika kawo wannan tunanin Allah ya saukeki lpy Amma fah kiqara daxe dantse wajan jan hankalin mijinki qila yacanjah ra'ayi Tayi Murmushi da cewa toh KAMAL da LABEEBAH ko suna nan inda suke xuciyoyinsu cike da qaunar juna Momy takira YUSUF awaya Tace toh kai ake jira Yace toh KAMAL Yace Waye xai kai Su [8:01AM, 30/09/2016] Rahamat Nalele💋: Kan Momyn tayi

Chapter 10 of 22