Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Da mamakinta ya gama tsaftace Su daga ita har Yaran Inda xuwa lokacin tariga da tasume Ya xuba mata ido yana tunanin shidai duk iya bincikansa bai nuna masa 'yan biyu bane acikin nata Allah me iko kenan Nan ya dinga kiran waya yana fa'din haihuwan Kowa ya shiga murna Momy da Dady ko mamaki ne ya cikisu Dady Yace ai yanxu saimu 'dau hanya Momy tayi Murmushi Tace Aiko cikin darene akayi baxanyi hakurin mukai Washe gari ba Sagna murna Safna murna Safna takama kumatun SAUBAN Tace hooo yaro yayi qanne Yace Mene Tace yanxu kanada qanne biyu 2 babis Da murna Yace momyna ce ta suyomin Su Tace eh Yace toh kaini gunta in gansu Tace toh Haka duk suka yo kano da farin ciki Da saukarsu cikin dare momy Tace akaita Asibityn tagansu Nanko direba ya kaita Innah tagani da xata kwana da ita duk da ga KAMAL sai Usman da Rukayya da Hajjiya Zainab Babar Salim da suke shirin tafiya dan dare yayi Kuma har xuwa lokacin LABEEBAH bata dawo hayyacinta bah Momy Tayi ma inna Barka da rungume jikokinta nata tana jin farin ciki aranta Sosai Sai Washe LABEEBAH tasami kanta Aiko Tace kuka dawa Allah ya ha'dani Tadinga yi Innah nabata baki. KAMAL na kallanta ko da wasa baiyi gigin lallashinta ba Haka ya kasance kowa yana murnar xuwan 'yan biyu Amma LABEEBAH na cikin baqin ciki da kuka Sam taqi sakar ranta Ahaka akayi sha suna naban mamaki Sunan daya amsa Suna sunan da akayi aka gama jama'a suka tafi dashi abaki dan irin bajintar da akayi a sunan Me jego tasamu Kaya kamar hauka Abu 'dayane yama LABEEBAH da'di shine sunan da aka sama yaran yanta aka saka ma 'daya sunan XARAH 'daya kuma sunan Momy Wato FATEEMA-XARAH DA ANISA-MIMI Komai yayima kowa da'di barinma KAMAL Saidai rashin sukunin LABEEBAH yasashi cikin wani hali Dan har akayi sati biyu LABEEBAH bata bar kuka bah Abin ya fara damun KAMAL Dan haka cikin kallanshi yadinga nuna mata lokacinta ne yayi muma namu muke jira Cikin kuka Tace XARAH ta mutu tana sanka tana MASEEFAR SONKA Ya KAMAL Tace min aduk inda nake karna manta da ita idinka binta da addu'a tana sona LABEEBAH tafa'di hakan da miqa masa takaddar da XARAH taba Innah taba LABEEBAH KAMAL yayi Murmushi Yace Ashe bakya santa Ras kallesa afugice Yaci gaba da fa'din. Inda kina Santa da addu'ar xaki dinga binta dashi ba kuka ba ko kin manta mamaki baya buqatar kuka addu'a itace gatanshi Shuru LABEEBAH tayi Toh tun daga ranar ta sauwaqema kanta kukan mutuwar XARAH Saidai addu'arta tafarko itace mamah BABAH Ya Suleiman den XARAH... XARAH... XARAH... Matan sarki Armiyaniya Sunxo harda su Khadijah satinsu suka tafi Ba qaramin gyara Momy tayima LABEEBAH bah Na gyaran jiki tabbas LABEEBAH tasa aranta batayi maraiciba. Dan Momy tayi mata abinda ko iyayanta Suna raye baxasu mata shi Jinta take amarya sak Komai nata yakoma ya ha'de tamkar bata aihuba Har kuka tayima Momy dan irin kulawar da tabata bata ayi shuru bace Tace ina sanki 'Yata kuma soyayyar da nakema YUSUF itace ta dawo kanki take yawo a jinina Fatana 'daya roqona 'daya farin cikina 'daya Ki kulamin da KAMAL ki soshi ki bashi kulawa dan yafi kowa soyuwa araina Cikin kuka LABEEBAH Tace insha Momy baxakiyi kuka daniba xanba Ya KAMAL kulawa fiye da wacce kikeso har qarshen rayuwata Momy tayi Murmushi Tace Allah yayi miki albarka Wata lafiyayyiyar mota KAMAL ya siyama LABEEBAH Ta kalli motar ta cikin yawarsa baqace me maseefar kyau Tadinga murna Yace jibi xataxo Tace turamin pix 'din sai innuna mah Su Innah Yace toh Sannan ya nuna mata wani biotic Yace kingansa mallakinkine Tawaro ido cikin furgicin da'di tace wayyo Allah na Ya KAMAL da'di yayimin yawa Yace nabu'de miki account na saka miki ku'di..... Cikin sauri ta katse shi da cewa in ka qarasa zan sume Yayi Murmushi da rungumota Yace akwai supermarket ma duk sunanan a garin Abujah Sannan bana ni dake da Usman Innah baba Momy Dady duk xamu sauke farali Cikin shagwa6a da xaro ido Tace makka Ya qara maqaleta Yace eh Tace ina sanka Yakai bakinsa cikin nata yana tsotsa Yace Sosai Tayi saurin 'daga mishi kai Yaqara rungumeta yana kissing 'dinta cikin wani yanayi Yace nafara futa a hayyacina fah Tace saura kwana biyu kasameni YaYaNa Yace haba my babyna kitemaken Wai dolene sai mutum yayi arba'in Tayi mai gwalo da tashi daga jikinsa tana cewa hmm na tafi kar Kakah taga nada'de Yace hmm Wlhi in kika shigo hannuna sai kinyi sati kina fama da ciwo Tayi mai gwalo da cewa sai anjima Yayi murmushin mugunta Yace xaki sanine ai Tayi Murmushi taficce Shiri take sosai dan xuwa gidan nasu dan tayi arba'in gobe xasu Abujah Momy da Dady suntafi tun sati 'daya da suka wucce Sagna da Safna ne dai maqale da ita dan suna tare da 'yan biyu KAMAL na mota yana jiranta shida momynsa ahannunsa wacce suke kira da Mimi LABEEBAH tafi toh da goyan baby XARAH tana tafiya anutse. Ya kafeta da ido har tashiga motar Sannan cikin siririyar murya Yace kinyi Sosai cikin goyan nan Yafa'da yana me tada motar Tayi mai fari da ido Tace Nagode YaYaNa Amma ka kalli kanka kuwa Yace aa Tace kayi kyau Sosai Ya 'dura mata Mimi kan cinyarta Yace yau Sumayya xata ban bance min nidake wayafi Tayi dariya Tace Allah Ya KAMAL kafini Yace ban yarda ba Kin san Allah naxaqu mubar garinnan Tace toh bagashi gobene xamu bar shi ba Yace nayi missing 'dinki over my baby Ki tanadi hawayan da xaki xubar da xaran kin shigo hannuna Tayi Murmushi Tace toh Amma Kasan muna xuwa Momy Tace sai nayi wata biyu agunta kana inkoma gunka Ya waro ido cikin furgici Yace tab kema Kinsan in na kai wannan lokacin baxan iya rayuwa bah Kuma da gaske ke bakiyi missing 'dina bane _missing din wahala. tace aranta_ Afili ko matsowa kusa dashi tayi ta manna masa kiss Tace nayi missing 'dinka Sosai my luv Dai-dai nan yayi parking akofar gidan nasu Yace awa 'daya na baki xan dawo mu tafi Tace habah YaYaNa yayi ka'dan fah Ya galla mata harara. Shuru tayi taficce daga motar dai-dai nan Sumayya tafi toh Aiko da murna ta kar6a Mimi tana gaisar da KAMAL Da kulawa ya amsa mata LABEEBAH tamai bye bye ya 'daga mata hannu da Murmushi Sumayya Tace Innah taje kwari tun 'daxo yanxu xata dawo Tafa'da da shigewa Gidansu LABEEBAH LABEEBAH tabi bayanta Bin ko ina take da kallo ganin ko ina agyare ashe ranar da taxo 'daukin murnar ganinsu ne ya hanata ganin gyaran gidan Koda yake tana cikin wani hali yama za'ayi ta gane Tace wow Aunty Rukayya gyara haka Rukayya tayi murmushi Tace hmm kedai Allah yasa kama KAMAL da alkairi Shi yayi mana Komai kuma fah tunda ya aureki duk qarshen wata saiya turo mana da kayan abinci Gaskiya Sosai yake shan add'a agun BABAH da Innah LABEEBAH tayi shuru da mamakinsa Sam bata ta6a sani ba [1:53PM, 02/11/2016] Rahamat NaleleπŸ’‹: . Sumayya Tace yarannan bame ganesu Su Rukayya Tace aiko dai xasuyi abinda da sukaga dama dan suka girma 'daya yayi lefi ba mai ganewa acikinsu Amma ke LABEEBAH kina ganesu ko LABEEBAH tace aa Wlhi abu 'daya nake ganewa shine kukansu XARAH tafi Mimi kuka kuma kukan nasu da bambamcin murya Ikwan Allah Sumayya tafa'di Rukayya Tace Kin san an kawo sadakin Sumayya LABEEBAH takalli Sumayya da sauri Tace kice ina tare da amarsu Na san 'dan lacin nanne ya kawo ko Sumayya ta qirgixa kai Tace Ya Auwal ne fah LABEEBAH tayi salati Tace aiko naji tun a Dubai suna maganar shi da Ya KAMAL Sumayya ta gya'da kai Tace toh maganar suke LABEEBAH Tace ansa ranah Tace eh wai nan da wata shidda LABEEBAH Tace marabarki dasu Safna wata biyu Sumayya tawaro ido Tace suma nasu yaxo ne LABEEBAH Tace eh nasu wata takwas akasa. Inda Sagna xata auri Marwan Safna ta Auri Salim 'dan uwanta Rukayya Tace Gaskiya na tayasu murna Dawowar Innah LABEEBAH tace Innah Kinga motar da ya KAMAL ya siyamin harda biotic wayan saida kayan sawa da supermarket Tafa'da da nuna mata hotunan Cikin farin ciki da murna innah ta rungumeta Tace Allah yasa albarka LABEEBAH Allah ya kareki daga maqiya Suna Cikin haka BABAH da Usman suka shigo Nan suma suka cika da murna suma Sumayya da Rukayya ko cewa sukayi takanas xasuxo takaisu Susa albarka Nan LABEEBAH tabasu wasu ku'da'de. Ta ke6e da yayanta Usman Tace yaxanyi da ku'di ya Usman Yace Suna da amfani LABEEBAH kidinga Tarawa Sannan kina xuwa gidan marayu kina kaimusu xiyara da tallafah musu Da kuma xuwa asibitoci kina bada tallafinki Sannan tacikin dangi kibi 'da'daiko Ki biya musu hajji tunda mu an biya mana Tace toh insha Allah Xanyi yanda kace kabani account number naka xanturo ma da ku'di me yawa. Yace toh Allah yasaka Ahaka KAMAL ya dawo suka tafi tana xubamai godiya akan gyaran da yayi musu da abincin da yake aiko musu dashi Washe gari sukayi garin na Abujah dasu Sagna Tunda suka sauka Momy taba LABEEBAH wani tsimi shi kenan take ta yoyo Dama a hakan take saita dinga canjah paint Da dare yayi LABEEBAH xasu tafi gidansu Momy tayima LABEEBAH nasiha Sosai akan halin rayuwa tasan dawa take tasan dawa xatayi harka tasan me take ciki Sannan ta kula da mijinta yanda xai qara Santa Tace toh Sannan Momy ta ha'data da wata datti juwa baba gaje wai itace xata dinga tayata rainun 'yan biyu Sannan xata turo mata 'Yar aiki jibi LABEEBAH Tace toh SAUBAN fah Momy Momy tayi Murmushi Tace kibari kiyaye Su XARAH saina kar6esu sai nabaki SAUBAN Tace toh Haka momy ta ha'da mata Komai na gyara direba yayi gaba dasu harda Su Safna da sukace xasu yimata rakiya Sa dawo da direban nasu Sam LABEEBAH rikicewa tayi da gidan da aka kaita Ta kalli Sagna Tace gidannan kamar ba Wanda na sani ba Safna tayi xarab Tace shine gyara kawai ya Sha kuma duk aikin dadyne nasa ni Aiko hakane gidan natane Saidai yasha gyara ba 'dan ka'dan bah. Sai Qamshi ya keyi ko ina Su Sagna suka kwantar da Mimi da XARAH a'dakin daya xama mallakinsu Basu da'deba sukayi mata sallama suka tafi LABEEBAH ta nuna mah baba gaje wani 'daki me kyau da toilet aciki Tace tasa kayanta aciki ya xama 'dakinta Tayi godiya ta shige ciki. LABEEBAH tasheqa wanka da saka wasu shegun Kaya Riga ce qarama me hannun shimi bata rufe mata cikinta ba Sai wandanta dogo har qasa ya 'dameta Takama gashinta da na'de yayi tudu na irin acuci maxa 'dinnan Tayi kwalliya ka'dan dasa jambaki jah Abinka da farar mace saitayi MASEEFAR KYAU Tana feshe jikinta da turarene tafa'da tunanin yau xata sani agun Ya KAMAL 'din nata Saitaji gabanta ya fa'di...... dai-dai nan taji shigowar motar KAMAL 'din saita kama kanta tayi shuru Tanaji yana bah megadi umarnin ya kulle gidan kawai Sannan ya shigo falan da yin 'dakin baba gaje suka gaisa Sannan ya haura saman nasu Yana saka qafarshi afalan nasu ya numshe ido Yace my baby Tafito ahankali Yace tundaga haraba nakejin qamshinki Taxo da gudu ta rungumeshi Shima maqaleta yayi yana kissing 'dinta Cikin shagwa6a Tace muje imma wanka Yace toh muje nima na da'da futar dake Tace kai YaYaNa. Yace Allah Babyna Sanda yaqara sata yin wanka dan furanarsa Bayan sunsa kayan baccine Ya fitoh da wani magani na yara Yace kingan shi Tace eh na miye Yace nasa yara baccine Yanxu xan bama Mimi da XARAH shi. Tace toh me yasa Yace saboda yau Ango nake jah. Ku so kike Su hanani cin amarci Tace wane ni Amma fah ba'kona yaxo Yayi murmushi Yace da nake miki wanka ban gansa bah Taturo baki cikin yanayin yarinta Tace da gaske fa nake Yace toh kar kimin kuka ai xan duba in gani Tayi Murmushi Tace hmm idan yaxo da gaske ya kenan Yace Wlhi sai nayi kuka Ta waro ido Tace dako na tayaka Ya lakuce mata hanci ya bani minti biyu mana naga yaranah. Tashi tayi daga cinyarsa ya tashi shima da rungumota suka sauko qasa xuwa 'dakin yaran Duk sun tashi idansu biyu KAMAL ya kar6i XARAH dake hannun baba gaje Yace xakisha fama da wannan dan tafi kuka Baba gaje tayi Murmushi Tace ba Komai ai Ya 'diga mata maganin abaki aiko tahau lamushe bakin LABEEBAH Tace YaYaNa XARAH xatayi kwa'dayi kalli yanda take lamushe baki Yayi Murmushi Yace toh bara naga mamana Mimi ko itama hakanne Haka itama daya bata tadinga lamushe baki Yace inaganin kwa'dayinki sukayo Cikin shagwa6a Tace ni kuma Yace eh musamman na ice-cream...... Tayi Murmushi Ko intuna miki wata rana ne da XARAH ta kawo miki ice-cream akan kisha Ki rage mata kan kije 'dauko SAUBAN kusha tare wani ya 'dauke Yafa'di hakan da kwantar da XARAH LABEEBAH ta waro ido Tace ya akayi kasan anyi haka Ya kama hannunta da kallan babah gaje Yace toh sai da safe baba kar abasu ruwa dan Allah harsai sunkai wata shidda Tace toh insha Allah xa'a kiyaye Suna fitowa ya 'dauki LABEEBAH tamkar yarinya ya haura sama ita ya direta a dining tare da cika mata Kofi da madara Yace Sha my baby xai temake ki kwarar gobe. wajan shayar dasu Mimi Ta kar6a tasha Sosai Sannan ya dinga bata kaxa tana ci tana bashi da xubamai shagwa6a Shiko Yana jin da'di da qara manta jikinsa [3:43PM, 02/11/2016] Rahamat NaleleπŸ’‹: Sanda suka gama tsaf Yana niyar 'daukarta wayanta tayi qara Tana dubawa taga Amal Cikin sauri ta 'dauka da cewa Aunty na Tace yane 'yar Autar KAMAL Tace lpy lau nake Aunty Tace inasan muha'du jibine agidana na ha'da mana wani sirrika Sannan na kawo takalma daga Dubai LABEEBAH Tace insha Allah Ya KAMAL xai kawo ni Tace na miki murnar shiga kasuwanci Labeeba tayima kamal kiss tace nagode sosai Tace toh kihuta lafiya Ki shafamin kan bebis da kyau Tace toh insha Allah Suka ajiye waya Sannan KAMAL ya 'dauketa sukayi 'daki Da xumu'di ya rabata da Komai nata Ya samu nasarar caf kar dukiyar fulaninta ya Sha san ransa Can gaba ya aika mata da babban karatun nashi Yanayi mata kuka tana Taya shi Tabbas LABEEBAH tayi xargin mijin nata da shan wasu kwayoyi dan ya 'dau awanni yana abu 'daya ko tace kusan kwana Allah sarki batasan ba abinda ya Sha Washe gari da wani farin ciki ya tashi kamar xai cinyeta Ya rungumeta ta baya hannunshi cikin breast 'dinta Yace ina MASEEFAR SONKI matata Ina kuma rokwan Allah ya kashemu tare karya 'dau 'daya yabar 'daya Tace AmEEn Dan xuciyata baxa iya rayuwa bakai bah Ina maka wani SO wanda yafi qarfin akirashi da ~*MASEEFAR SOO*~ Yace Nagode me sona kici ga da sona kinji farin cikina Yafa da qara maqaleta Yaci gaba da cewa a cikin satin nan xanje Dubai my baby Ga momy Tace wai in barki anan Kuma gaskiya baxan iya jurai watanni bana tare dake Tajuyo ta ha'da bakinta da nashi ta tsotsa cikin gwanin cewa da yanda ya koya mata. Tace ka roqeta pls YaYaNa Wlhi baxan iya rayuwa baka akusa dani bah Tafa'da da fashe mai da kuka Ya rungumeta cikin lallashi Yace toh yi shuru xamu tafi tare ko........... Wuf ni Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele nayi dan na gudu dan na ha'da ido da KAMAL Aiko da gudu ya biyoni har yana tuntu6e LABEEBAH ta biyoshi A harabar gidan yace dan Allah kitsaya ba 'daure ki Xanyi ba kamar yanda MARWAN na cikin littafin 'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Yasoyi ba Ya miki garga'di amma kinqi ji Haba ke kenan a xuwa kwasar labaran Mutane LABEEBAH Tace Ya KAMAL wannan itace Aunty Rahamat wacce ta rubuta BIRNIN MASOYA Yace itace my baby Tace tab aiko naji da'din soyayyar YA SAUBAN da FAREEDAH my babyn Sa Taqarashe furucin nata da kallo na. Kana taci gaba Dan Allah Ki tambayamin 'Yan DUNIYAR MARUBUTA soyayyata da Ya KAMAL tafi qarfin ta YA ALIYU DA AMINA MEENAT a cikin AMAKIRCI NA ko Nace toh LABEEBAH Karki damu akwai masoyanki xasu fa'di albarkacin bakinsu akan hakan KAMAL yace na karanta SADIQ yasani nisha'di Sosai kinyi qoqari Sosai Nace nagode Sosai Ina fa'din haka naficce daga gidan Amma na'dan la6e ka'dan inda naga KAMAL ya rungumi LABEEBAH irin rungumar nan da ake cewa inga me rabani dake Ashagwa6e Tace wayyo Allah Yace xakibani wasu bebis 'din masu kama dake Cikin wani yanayi tace dan wa'yancan sunyi kama dakai Yace Yauwa Ashe kingane. Yafa'da da 'daga mata gira xakiban Tace sosaima Amma dan Allah kar kamin kishiya Yace dake ka'dai nakesan rayuwa matata Ai na shagala da kallansu Suna xuba SOO kawai naji kamar anta6ani Juyowan nan da xanyi naga HAYATUDDEEN Yace Wlhi Aunty Rahamat qafata kafarki saikin gama rubutama jama'a labarina xan barki Ai kan nayi magana saiga wasu samari uku 'yan gayu RAMADAN KHAMIS FHAWAS Suma suka tsaya min akai sukace kin turama meelat labarimu da Anisa sai mafarkin mu suke dan haka sakin qarasa musu xamu barki Kut😳 Nace ALHAMDULILLAH Warshen MASEEFAR SOO kenan masoyana INA SANKU INA SANKU MASOYANA ALLAH YA BARMU CIKIN QAUNA DA SOYAYYA MUHA'DU A SABAN LITTAFINA ME SONA πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š ~*HAYATUDDEN*~πŸ•ŠπŸ•Š πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘― ~*SAMAREEN*~ ~*BANAH*~ πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘― ~*TASU SALAN SOYAYYAR*~πŸ‘― ALLAH YA ALBARKACI DUK WANDA YAKE TARE DANI ALLAH KAQARAMIN SANSU DA QAUNARSU A RAINA GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYANA NA DUNIYAR MARUBUTA HAUSA NOVEL PART 2 RAHAMAT NOVEL PART 1 & 2 MAMAN ABBA NOVEL GAREKI ME JEGO ALLAH YA RAYA BABY ZAIRAN LITTATTAFAN HAUSA GAREKU MEENAT MASOYANA INA SANKU JIDDA ND MEEMEE GROUP NOVEL GAREKU MASU SONA HAUSA NOVEL GAREKU MASOYANA MATAN ALFARMA GAREKU MASU SUNA 4 DUK INA MUKU FATAN ALKAIRI DAGA GARE NI RAHAMAT MUH'MD RUFA'I NALELE HAJJU MU HA'DU AKO INA PLX INNA KUSKURE KUYAFEMIN INA JIRAN CEWARKU MASOYANA DA QORAFIN KU GARENI AKAN MASEEFAR SOO INA SAN KU SOSAI 07038260028 09051533739 08085342390 XAKU IYA NEMANA A FACEBOOK IN KUN TYPING RAHAMAT NALELE NA BARKU LPY ALLAH YA BARMU DA SAN ALLAH DA MANXANMU DA AHALIN GIDAN MANXANMU DA SAHABBANSA AMEEN MAMAN.......... AISHA HUMAIRA DA FATEEMA HAJJIYA NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN NE DUMUNSU ALLAH YA RAYASU BISA SUNNAR MA'AIKI AMEEN An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 22 of 22