Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [10:42PM, 02/11/2016] Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele.: 🌵🌵🌹🌹🌵🌵 MASIFAR SOO.....🌹 🌵🌵🌹🌹🌵🌵 Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele Bismillahir-rahamanurrahim Part 1 07038260028 Tafiya suke Cikin tsanaki. Kansu 'daya yanayin jikinsu 'daya. Kallo 'daya xaka musu kagane nutsattsune. Kayan jikinsu tsaf dashi na islamiyar dan yasha goga dashi Suna hanyarsu tadawowa daga islamiyane Bakin 'daya daga cikinsu ne Ni Rahamat naga yana motsi alamar xatama 'yar uwarta magana. Shine naga bai cancanta tayi maganarba harsai nafa'da muku kosu Su suwaye.... Fara da jah suke Aisha-Labibah jar yarinyace mekalar sanyi da nutsuwa. Tanada kyau tamkar ita tayi kanta batasan hayaniya sosai Amma tana'dan magana idan kukasan juna. Tanada hanci xirr baki madai daici mefa'din fuska ka'dan da kuma gashin kai yala yala Sannan ma'abociyar dariyace da fara'a. Tanada shagwa6a da halin yanayin yara tare da xaqin murya Yayinda Fatima-zarah takasance fara soll me gashi da hanci me doguwar fuska da dogon hanci bakinta me'dan fa'di. Ma'abociyar Murmushi da surutu da iyayi batasan raini shiyasa batasan sakewa mutane kamar Aisha-Labibah Aminan junane Su biyunnan wato Aisha-Labibah da Fatima-zarah Aranar da Fatima taxo duniya dasafe aranar Aisha ma taxo duniya da yamma Gidansu Aisha na manne danasu Fatima Iyayan Fatima dana Aisha aminan junane hakan yasa xumuntarsu har tagangaro kan 'ya'yansu Iyayan Fatima-zarah Fulanin gwambe ne xamane da yanayin rayuwa ya kawosu kano unguwar Kurna da xama Anan suka ha'du da iyayan Aisha-Labibah wa'yanda damasu mah Fulanin Yola ne Ganinsu makwafta yasasu ha'de kansu kamar xuri'a 'daya Gidansu Aisha-Labibah Su uku iyayansu suka haifah Suleiman da Usman sai ita Aisha-Labibah Suleiman yanada mata Zainab sunada yara uku Yayinda Usman ya maida hankalinshi kansana'ar shi bayi da ra'ayin aure yanxu Gidansu Fatima-zarah ko Su hu'dune tanada yayu biyu maza Bashir da Nasuru Wa'yanda sukeda mata bibbiyu Sai ita da qanwarta Sumayya Bashir yaransa hu'du. Nasuru ko uku Shekarun Aisha-Labibah da Fatima-zarah goma Sha bakwai yanxu Sungama secondary skull tuni Amma dake iyayan nasu sunfiba karatun mahammadiya mahimmanci tohakan yasa basu barsu sunci gababa. Suka barsu a islamiyarsu da suke xuwa Wannan shine asalinsu labarin wa'dannan bayan Allah Aisha-Labibah kalli Fatima Tace kinko ga rashin mutuncin da Malam Auwal yamana yau Fatima-zarah Tace hmm ina hangoshi ta ajinmu yasaku tsallan kwa'do Tace Ashe kinganmu Wallahi natsane shi. Fatima-zarah Tace kika tsaneshi ko natsaleshi Aisha-Labibah Tace aishikam baiji da'diba ayi mutum mugu azzalimi me Baqin hali Fatima-zarah Tace hmm gaskiya baiyiba Amma nan gaba zaigane kuskuransa daxaran yasamu futsararrun 'dalibai....... Sam Aisha-Labibah bataji qarashen furucinta ba sakama kwan ganin wani ha'daddan saurayi datayi Cikin motarsa mekyau na'daukar hankali wanda kuma Fatima-zarah bata lura dashi bah Kallo 'daya Aisha-Labibah tamai tagano abu uku agareshi Me kyaune naqarshe irin tsaftacaccan kyau 'dinnan na larabawa mesanyi da shigarai lokaci 'daya Me ajii ne me tattare da ilimi da wayewa dajin gayu da tsafta ha'de da yanayin taqama Gashi xaiyi muskilanci dabin ra'ayinsa Qara tsaida idanta tayi akansa nan taqara hango wani sirri nashi wato me fara'ane da 'dan sanyi ka'dan yanada fa'din qirji sannan shiba qatoh bane. Kuma baxa'a sashi sawun masu qananan jikiba yanadai tsaka tsaki Tun daga motarshi Aisha-Labibah taji qamshinsa ya bigeta yayinda talumshe idanta. takuma bu'de ahankali. karab suka ha'de ido dashi Gabanta yayi wani mummunan fa'duwa nan take kuma taji tanasan suqara ha'de idan Tamkar ya ankare yaqi yarda sukuma ha'da idan. Saima maida hankalinsa dayayi gurin kallan Fatima-zarah Yayi faking dai-dai inda suke dayin saurin fitoh da kansa daga motar Yace jimana 'yan mata dan Allah karku shareni ina tambaya ne...... Ya subhanallah abinda Aisha-Labibah tace kenan aranta dan tunda take bata ta6ajin da'din muryar saurayi kamar nashiba mesanyi da da'din sauraro ha'de da taushin 'daukar hankali Atare suka juyo gareshi gaban KAMAL yaqara fa'duwa akaro nabiyu dan qara ha'da ido dayayi da Aisha-Labibah hakan yasashi saurin maida kallanshi ga Fatima-zarah Yace dama tambayar sunanki xanyi my luv Fatima- zarah tatsaida idanta akanshi dakyau Tace ayya banda suna. Yace kice ke 'Yar baiwace Tace ba mamaki kam yayana. Sauri muke kaga baifi taku hamsin xamuyi ba mushiga gidanmu. Dan haka kasamu damar daxaka iya tambayar cikakken gaskiyar xancanka nabaka minti 'daya. Yace gaskiyar xancan shine tunda na'dora ido akanki xuciyata takamu da soyayyarki inasanki my luv Tace tab kamakara dan isiyaku yarigaka shiga birnin soyayyata dan haka sai'anjima...... Aisha-Labibah wacce ta kafeshi da ido takasa matsawa saboda yanda takejin da'din muryarshi da sanyin dayake shiga xuciyarta. Sam batasan Fatima-zarah tayi gababa. Ya maida kallanshi kanta ganin shitake kallo hakan yasashi 'dan Murmushi Innalillah taqara cewa aranta saboda wani kyau murmushin yaqara mai Yace ayya qanwata nabaki tausayi ko. nasan shiyasaki kallona. Plx kifa'damin sunanta da naki Amma fah nata xaki fara fa'damin dan hankalina ya kwanta Wallahi tatafi da xuciyata inasanta Gaban Aisha-Labibah yaqara fa'duwa danjin yanda Yace yanasan Fatima Ahankali tasaukar da kanta qasa. Yayinda shikuma yamaida kallanshi ga Fatima-zarah wacce take dawowa da'alama jan Aisha taxoyi Cikin firucin dabai wucce sakan uku ba Tace sunanta Fatima-zarah....... Da sauri ya maida kallansa kanta dajin da'din muryarta. Dan Ba shakka tafi Fatima da'din murya Amma yanasan qarajin muryar tata Yace toh naki sunanfah Takalleshi ka'dan suka ha'da ido. Abin dai dataji daxu shita kumaji Dan haka Cikin sakan biyu Tace Aisha-Labibah Yayi saurin runtse ido hakan kuma yaxo dai-dai da qarasowar Fatima Taja hannun Aisha tana cewa da ganinshi dan jarida ne mesace sirrin mutane baxan barki yamiki wayo kisaki baki kigaya mishi sirrinmu bah Yace Allah yahuci xuciyar my luv niba'dan jarida bane. Bayanma qawar taki rowar magana take dashi Yafa'da hakanne dan Aisha-Labibah taqarayin magana ko ya qarajin dadda'dar muryarta. Amma saitayi 'dif tabi Fatima-zarah tamkar raqumi da akala Shima ganin haka yasashi binsu ahankali da motarsa. Haryaga gidan da kowaccansu tashige. Amma kan Aisha tashiga gidansu sanda tajuyo takalleshi Sannan tashige gidan Yaqurama gidajen nasu ido ba shakka Su talakoki ne dan kaf layin gidajensu ne marasa kyau Ya Shafah kansa Yace naga gidanku zarah tare dana qawarki Allah ya bani ke Zarah. Yana fa'din haka yaja motarshi gaba ka'dan gidansu abokinsa dake kusa da gidansu Aisha Yafitoh atsanake da wayanshi ahannu Yana neman abokin nasa Auwal Nanko yasameshi Yace dan uwa kafitoh gani kofar gidanku Yana fa'din haka ya kashe wayan Ko cikakken motsi baiyi bah saiga Auwal yafitoh da fara'arshi Yace wow 'dan Uwa Ashe da gaske kana tafe yace ga zahiri Nan suka tafah sukayi Cikin gidan nasu Auwal Bayan KAMAL yagaisa da Hajjiya mahaifiyar Auwal . Yace Ashe mutumin nawa baiji da'diba Tace aiyama yasamu sauqi tunda Yana fita Da sauri KAMAL yakalli Auwal Yace wato ka warware shine katasoni Yace eh kawai inasan ganinka ne Yace Allah ya kyauta maka Allah yasa maganar arxiqice kuma Yace itace Hajjiya tace aikam gwara ka tambayeshi dan kasanshi da shiririta Yace hakane hajjiya Tatashi takawo miki abinci Tace dan Allah kaci karkace kaqoshi nasan halinka Yace ahaba Hajjiya yau ai banci Komai ba nace abincinki xanci saboda karmiyi fa'da dake yau Cikin farinciki Tace yauwa ai kakyauta Auwal ya 'dauki abincin nasa Yace muje ko Nan suka shige 'dakin Auwal Bayan KAMAL yaci tuwan shinkafar miyar taushe Yace naji da'din tuwannan Auwal Yace qila ka kwan biyu bakaci ba Yace hmm yaufah nayi gamo da soyayya acikin layinkun nan Auwal Yace kai habadai Yace da gaske Auwal yagyara xama Yace tab abinda da mamaki waiyau Kaine dacin karo da soyayya ina yara'ayinka yake. Kodai yau kakah tamaka kukane shine yasaka jin tausayinta KAMAL ya girgixa kai Yace ko 'daya kaima Kasan bayau tasabamin kuka ba Kawaidai Allah yayi yau xanci karo da sone. Shiyasa nadingajin fa'duwar gaba tun agidan kakah. Wallahi Auwal Naji San yarinyar ne kamar yanda kasan ake harba kifiya haka santa yashiga xuciyata Amma kasan meyaban mamaki Auwal Yace aa Yace dana kalli wacce zuciyata takar6i soyayyarta banji bugun xuciyata ba. Amma dana kalli 'kawarta sanaji mummunar fa'duwar gaba takamani Yace idan nacanki wacce xuciyarka ta kamu da Santa xan'iya cewa Aisha-Labibah Da sauri KAMAL Yace Fatima-zarah nakeso wannan karan tubaninka baixo dai-dai ba. Auwal yayi dariya Yace kace zarah ta camke xuciyarka KAMAL Yace sosai mah. Tayima xuciyata mugun kamu Auwal yaja numfashi Yace gaskiya na tayaka murnar samun Fatima-zarah amatsayin wacce xuciyarka keso Gidansu sunada tarbiya sosai Musamman gidansu Aisha-Labibah. Wallahi KAMAL duk aguwannan ba nutsattsun yara kamarsu Ammafa Labibah tafi Zarah sanyin hali bata cika San hayaniya ba. Amma Zarah tanada surutu bata san raini. Sam tayi fa'da bai dameta ba idan kashiga gonarta KAMAL Yace koma dai miye naji Santa fiye da tunanin me tunani. Ashe dama haka Masoya sukeji idan suka fa'da soyayyah Auwal Yace kwarai ai ingayama wasuma sunaji fiye da yanda kaji yanxu Yace toh yanxu dai xantafi dan yau nakesan komawa Cikin Takaici Auwal Yace meyasa kakemin hakane bayan Ni bahaka nake makaba KAMAL yatashi da dafashi Yace habah 'dan Uwa Kasan halin aikina Jiya da yaune kawai ranar samun hutuna idan Nace xankwana yau kaima Kasan akwai matsala plx kafahimce Yata6a baki badan ransa yasoba Yace na fahimceka Yayi Murmushi Yace yauwa muje ko Haka suka fitoh Hajjiya nacewa tunyanxu kafitoh KAMAL meyasa baxaka bari sai gobeba Yace ina Ai idan nace xankwana akwai matsala gun aiki Tace hakane Allah ya temaka ka gaishemin da kakah Larai Yace AmEEn xataji Nan KAMAL ya bata ku'di me'dan dama takar6a tana xubamai gidiya Kaidai baka gajiya Allah yasaka ya albarkaci dukiyarka Yayi Murmushi Yace AmEEn Hajjiya Nan suka fitoh KAMAL Yace yanxu dai saikaxo....... Malam Sanih ne yafitoh daga gida mahaifin Aisha-Labibah Da sauri Auwal Yace ga mahaifin qawar Zarah wato Labibah Kallo 'daya KAMAL yanasa yaji qaunarsa yashiga xucitarshi Dan haka sukayi gunsa da sauri suna kwasar gaisuwa Cikin fara'a Malam Sanih ya amsa. Ya tsaida idanshi kan Auwal Yace ina kasamo aboki nagari me ladabi kamarka Da Murmushi Auwal ya kalli KAMAL Yace KAMAL kenan babah yama fini kyan hali Shima Murmushin yayi Yace toh Allah ya muku albarka...... Kansu amsa saiga magaifin Fatima-zarah yafito yamiqama mahaifin Aisha -Labibah hannu suka gaisa Yace yanxu nake rayawa araina koka fito Yace eh. fitowata kenan Maihaifin Zarah Malam Sallau ya maida hankalinsa kansu KAMAL Yana niyar yimusu magana suka rigashi wajan gaisar dashi Ya amsa da walwala yaha'da da tsokaci da akan KAMAL ganin hankalinsa Auwal Yace dama yaga Fatima-zarah ne yana Santa shine mukace bara mufara neman ixini Allah yasa alamunce mana.... Yaqarashe maganar da sosa qeya alamun kunya Cike da farin ciki Malam Sanih da Malam Sallau sukace an lamunce muku karkuji Komai aikai Auwal Fatima-zarah da Aisha-Labibah qannanka ne wannan Bakomai Allah dai ya tabbatar mana da alkairi Cikin murna sukace AmEEn Nansu suka tafi KAMAL na yaba sauqin kai irin nasu iyayan Aisha-Labibah da Fatima-zarah Yacema Auwal gaskiya Naji da'din yanda kashigar dani garesu Auwal Yace karka damu natabbata idan momy taji Nina shige gaba wajan kawo mata surukarta daga gareka ba qaramin farin ciki xatayibah KAMAL yayi Murmushi Yace hakane kam Amma maganar gaskiya naji San tsofaffinnan araina Auwal yace tukunna ma KAMAL saika mallaki 'daya daga Cikin 'ya'yansu KAMAL Yace madallah da kawo maka xiyara ta wannan ranar Yace tunda kayi gamo bah Atare suka bushe da dariya. KAMAL dai ya tafi badan Auwal yaso ba Tsohuwa ce Amma ba tukubba tana tare da 'yan aikinta sunkai biyar. suna hira Cikin farin ciki da annushuwa KAMAL ya shigo Cikin farin ciki 'Yan aikin suka ficce Kakah takalleshi Tace yadai naganka haka da'alamar farin.... Baibarta taqarasa bah Yace ina Cikin farin ciki kakah dan yau nasamo miki kishiya Tawashare baki tamkar taha'diyi TV tana kallanshi Tace ikwan Allah a ina take 'dan nan yau Allah ya amshi addu'ata Yace aikuwa dai Nan unguwarsu Auwal naganota Kyakkyawa da ita dan tafiki kyau Tace a lalle xanyi kishi da ita Yana Murmushi yatashi yana kallan agogo Yace toh xanhucce dan saura minti tanatin jirgi yatashi Tace toh Allah ya kaika lafiya yayi maka albarka yakaremin kai daga sharrin mahassada Yace AmEEn kakata takaina. Ba wani abunda kuke buqata Tace Bakomai ai kasani Yace toh ga wannan koxaki buqaci wani abun Tace kabarshi bana buqatar Komai Yace um umfah kar farincikin xuwan kishiya ya mantar dake abubuwan da kikeso Tace aiwannan farin cikin ya cancanci ya mantar dani Komai Yayi Murmushi Yace Toni natafi Tace gashi Jamilu bai dawo ba Yana tafiya Yace shareshi kawai sai kinganni Tace karka da'defa wajan dawowarka gareni yace toh Nan KAMAL ya tafi birnin taraiya Abuja inda yake Aisha-Labibah nashiga gidansu tatarar da mamah na shara dake haka suke kiranta. Ta xauna a 'Yar kujeraisu 'yar tsugunno Cikin sanyin jiki Tace mamah sannu da gida Tace yauwa kundawo Tace eh Da sauri mamah tasaida idanta akan 'Yar tata tana naxarinta dan bata ta6a shigo mata a irin wannan yanayin ba Taji muryarta tacanja alamun da damuwa acikinta Tace lafiya naganki wani iri haka dafe goshi tayi Tace kaina ke ciwo. Tace toh kije kicire kayan naki kiyi sallah inkinci abinci akwai panadol anan Cikin kwallah saikisha ki'dan kwanta Tace toh Bayan tacire kayan tayi Sallah dacin abincin. Saitasha maganin tamiqe a'yar katifarta tashiga tunani KAMAL Tatuno lokacin da yayi Murmushi. Tayi saurin rungumar fitoh dan tatuno farin Cikin data shiga awannan lokacin Taqara tuno muryarshi. Saita lumshe ido tana Murmushi Can kuma kome tatuna saitayi cilli da filan tana tafe qirji tace nashiga uku Meyake shirin faruwa dani Ban san saba saiyau Amma meyasa xuciyata tacika da San qara ganinsa meyasa dame bata amsa dan haka tadafe kanta tanasan sanin dalili Fatima-zarah ko shuru tayi bayan itama tagama cin abinci tafa'da tunani Tabbas takamu dasan bawan Allah nan Kuma taji ajikinta zai'iya xama miji gareta Tayi Murmushi dan tuno kyanshi da tayi ga da'din muryarshi Innah mahaifiyarta dake haka suke kiranta. Tace meyasa meki zarah kike Murmushi ke 'daya tace wani abu natuna innah Wanine Yace tana sonah kuma nimah naji sanshi Amma sainaja mishi ajii xanbashi ha'din kai Jifanta Innah tayi da takalmi Tace lalle yaran xamani kun6aci da rashin kunya. Watoh kidubi idona kice kinasan namiji Tace bafah haka..... Innah bata bari taqarasa bah Tace tashi kimin wanke wanke Taturo baki Tace kai inna yanxufah nadawo ina sumayya take Tace na aiketa idan baxa kiyiba kifa'damin Lalatacciyar yarinya kawai badama asaki aiki saikinyi mita kafin kiyi Allah ya sakama 'Yar uwarki Labibah da alkairi. Yarinya me kwaxo dasan aiki Sam bata nuna gajiyawarta akan aiki da tsaftace gu Cikin baqin ciki tatashi taje tanayi Aisha ko dataga tunanin yanasan takura mata saitaje gun mamah dake wanke hatsin fate takar6i Mamah Tace kibarshi Labibah kinga bakyajin da'di Tace hmm na'danji Sauqi Tace kedai ba'a habaki aiki idan kikasa kanki. Tace mamah kenan Aibaxan ta6a ganin kina aiki naxuba miki ido ba. Tace hakane Allah ya miki albarka Bayan sun gama ha'da fatan tsakin nah daran Mamah Tace Labibah ina da damuwa Maida hankali sosai Labibah tayi akanta Tace inajinki mamah kuma Allah yasa da sauqi Tace hmmm akam dai yayanki ne Usman Yanasan babanku yayi fushi dashi Labibah tajah numfashi Tace akan maganar auransa ko Tace eh. Yaqiyin Aure Kiga yanda Rukayya tadamu dashi Amma Sam yaqi kulada hakan Tace Ni ina ganin kawai babah ya 'daura mishi Aure da itan kawai Inyaga haka ya hakura dan bayanda xaiyi Mamah tajah numfashi Tace nayi wannan tunanin naki Labibah har nagayama Baban naku yace aa bayaso yamishi Auran dole Shuru Labibah tayi tana jin haushin yayan nata ganin yanasa iyayan nasu Cikin damuwa akan yayi Aure kawai..... Shigowar shine ya katse mata tunanin nata Ya gallah mata harara ya xauna gefan taburmar Yace watoh memakwan Ki tausasa xuciyarta shine harda wani cewa wai tasa Babah yayimin Auran kawai innaga haka naso Auranko Taturo baki Cikin shagwa6a kamar zatayi kuka Tace nidai yau kayarda da maganar Auran dan Allah Ya 'dauke kallansa daga kanta yamai dashi ga mamah Yace Wallahi mamah yarinyar nan tacika shagwa6a da yawa Ki dubafah kamar xatayi kuka Tace naji ina ruwanka. Yanxu kaji rokwantane koya Yace nayarda mamah Amma saidai banda wacce Xan Aura Mamah xatayi magana Labibah tarigata da cewa ga Rukayya yayah tanafah sanka sosai Yace Kinsan ba kulata nakebah. Kuma yanxu da kunya naje Nace nadawo gareta Tace aa ba kunya Xan rakaka gunta anjima indai yanxu kana santa xancima albasa Mamah tayi dariya Tace toh Uwar 'yan xumu'di kibarshi da ita yasan yanda xaiyi Yace Allah mamah inajin kunyarta Kuma dagaske xanso Labibah tarakani gunta Tace aishikenan. Yace toh kishirya bayan sallar isha'i kirakani Cikin murna Tace toh Allah ya kaimu Yace AmEEn Nan yasha fatan tsakin yafita. Bayan isha ko nayi suka fitoh danxuwa gun Rukayya Labibah Tace bara nakira zarah Yace toh Da sauri tashiga gidansu zarah tana kwalla mata kira Innah Tace ikwan Allah yau Usman yaga takanshi dan yaha'du da 'yan rakiya. Dariya Labibah tayi Tace Innah kenan Tace agaskiya nafa'da Zarah taxura hijabinta itama Tace toh saimun dawo Innah Tace adawo lafiya Har sunkai soro sumayya takwallama Labibah kira tana cewa ga ishirin 'dita dan Allah kisiyamin rake adawowa Dawowa tayi takar6a Zarah najah tsaki suka fitoh Usman ya kallesu Yace 'Yan biyu kenan Wacece hassana acikinku mah Zarah tayi saurin cewa kasandai nice ya Usman Yace hmmm inawai xakikai san girmane Labibah Tace tambayetadai yayah Suna xuwa kofar gidansu Rukayya Saiko gata tafitoh kamar tasan da xuwansu Zarah Tace toh Auntynmu ya Usman ne Yace mukira mishi ke Taqarashe xancan da nuna matashi da ido Basuyi mamakin farin Cikin data nunabah dan sunsan haka xata faru Tayi gunsa Cikin farin ciki Amma ta'danjah ajinta ka'dan dankarya gano farin Cikin nata Labibah Tace tunda sun ha'du saimu tafi Zarah Tace aikowa dai ya samemu agida Suna Cikin tafiyarne Labibah Tace ya mutuminmu na'daxu Zarah tayi Murmushi Tace ohofah. Dan tunda nashiga gida ban qara fitowa bah saiyanxu. Kuma bai turobah daga ganinsa xaiyi jinkai Murmushi Labibah tayi Tace bana tunanin haka dan baiyi kama damasu jin kamba Zarah Tace hmm kinsan wani Abu Tace aa Tace naji sanshi araina kuma naji ajikina kamar shine xaixamo miji gareni Wani ciwo Labibah taji axuciyarta wanda furucin Zarah ya harfar mata da hakan. Batasan kuma meyasa bah Tayi yaqe Tace hmm tunda naganshi nahangoku anatsayin ma'Aurata Zarah takalli wani merake da suke shirin wucceshi tace kamar zaki siyama sumayya rakeko Tace kash kinga naso mantawa. Tafa'da tamaice mishi aban rake Yace nanawa. Na ishirin Yabata Bayan sunxu gida Zarah Tace yau agun mamah zan kwana Labibah Tace dama katifata tayi rashinki nakwana biyu Todama abin haka yake Zarah tana kwana agidansu Aisha-Labibah idan taso itada sumayya Haka kazalika itama Labibah tana kwana agidansu Fatima-zarah idan taso Dan haka bayan sun shiga gidansu Zarah Sukaba sumayya rakenta Inna Tace ina kuka baro Usman Labibah Tace yanacan gun soyayya. Tayi Murmushi Tace yau Allah tayi Zarah Tace aikowa dai Sumayya Tace Allah ya ha'dani dashi gobe nayimai tsiya Labibah Tace dama kunsaba Zarah ta 'dauki littafin Halima k Mashi Wanda take karan tawa Tace saida safe inna Tace Allah ya tashemu. Harxasu fita Tace Au namanta kucema maman taku matar jibirilu ta aihu Sukace toh da fida Mamah Tace namata murna sosai dan Cikin nata na bata wahala Zarah Tace yanxu gobe duk xaku fitta Tace toya xamuyi 🌹duk iya tunanin Labibah tagano soyayyar KAMAL CE tamata mugun kamu Yanxu haka kusan 'dayane na dare Sam takasa runtsawa dan taxaran tarufe ido

Chapter 1 of 22