"For God sake ' ni banda buk'atar kulawar ka ne? Kokuwa ban cancenta ka kula dani bane? At this condition nafi buk'atar kulawar ka fiye da komai".
"Am so sorry Babyna ' wallahi naje na iske ayyuka ne da yawa! Kuma after that saida na tsaya nati attending wani meeting, Kiyi hak'uri Babyna aikin san bantab'a yi maka haka ba ko?".
Fadwa had'iye hawayen ta tayi ' tare da cewa.
"Anyway! Are you hungry?".
"No Babyna ' saida na tsaya restaurant naci abinci, Don naji yunwa sosai ' yaya jikin naki?".
"Sweetheart jikina yayi sauk'i sai da aman ne haryanzu inayin shi".
"Sorry Babyna ' zai daina insha Allah, Let me hug you ' so that i can feel my baby's move".
Dariya Fadwa tayi ' gami da cewa.
"How?".
Ko kafin ta gama rufe baki ' ya rungume ta sosai, ya zamo dakyar take sakin numfashi.
"Is ok ' Sweetheart is ok! Zaka sani amai".
Da sauri ya sake ta ' sannan yayi pecking d'in ta.
"Bari inje in watsa ruwa".
"Wait! Amarya fa ta iso ' tun d'azu".
Zaro ido yayi cike da mamaki.
"Aunty Safeena! Wow Alhamdulillah, Nasan yanzu Yaya nacen baki har kunne".
"Eh mana".
"To bari inyi wanka ' sai inje mu gaisa".
Abinda ya fad'a kenan ya tashi ya shige d'aki, Fadwa na binshi da kallo d'auke da smilling.
Yaya Farook tunda ya shiga ' yake zaune a parlor, waishi a dole kunya! Da kyar ya tashi yayi ta maza ya shiga d'akin da Safeena take.
A zaune ya iske ta ' tasha lullub'i ga hannun ta yasha lalle, Safeena tayi kyau sosai.
Sallama yayi mata ' ta amsa sannan ya k'arasa ciki ya zauna daf da ita.
"Habibty!...".
Safeena dad'i taji sosai har cikin ranta ta yadda ya kirata da wannan sunan.
Yaya Farook hannu yasa ya sauke mayafin data rufe fuskar ta dashi ' ya karkato da fuskarta suna kallon juna.
Nan ya sauke wata gajiyayyar ajiyar zuciya, Gami da yiwa Allah godiya.
"Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah ' Allah na gode maka daka bani Safeena a matsayin matar aure na".
Safeena kuwa kasa had'a ido tayi dashi, Sai dai ta maida kallon ta zuwa k'asa don kunya.
"Ki d'ago kanki ki kalle ni".
Ya fad'a yana murmushi.
Haka Safeena ta kalleshi ido cikin ido, Nan da nan taji wani yarr a jikin ta ' hakan yasa tayi saurin kauda kanta.
.....πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
πΉπΉ *BABBAN...GIDA*πΉπΉ
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
*_Pure Moment Of Life writers_*
Β© ```Written```Β Β Β Β
By
*_Seemaluv_*π
www.Seemaluv.wapka.me
*93-94*
Yaya Farook sake tallabo fuskarta yayi ' da niyyar kissing, Taji ana kiran sallah ' hakan yasa Safeena yin saurin mik'ewa tsaye tare da cewa.
"My dear! Lokacin sallah yayi ' please lets pray".
Cije leb'e yayi, Sannan ya tashi ya shige toilet yayi alwala ' tukunna ya fito.
"Na wuce masallaci ' ki shirya kafin indawo".
Abunda yace kenan yasa kai ya fice ' Yaya Farook yana fita suka had'e da Yaya Khaleel shima zai wuce masallacin.
Haka suka sa kai ' suka tafi masallaci.
Had'a sallah akayi ' sakamakon hadarin da aka had'a.
Bayan an idar ne ' kowa ya tashi ya koma gida, Yaya Farook da Yaya Khaleel ' bayan sun shigo gida ne Yaya Khaleel yace.
"Yaya! Sai dai gobe da safe zamu gaisa da Aunty".
Ok kawai Yaya Farook yace ' sannan ko wannen su ya shige sashen shi.
B'angaren Ilham kuwa ' bayan tayi sallah ne ita da k'awayen ta, Sun zauna saman gado suna hira ' sukaji shigowar Ango da abokan shi.
Hakan yasa Ilham tayi wuf taja mayafin ta ' ta rufe jikinta tare da fuskarta gaba d'aya.
K'awayen tashi sukayi ' sukayi saurin fitowa daga d'akin tare da tare bakin k'ofar.
"Sai anbiya kud'in siyan baki".
Cewar d'aya daga cikin k'awayen.
Nan Ango cike da fara'a a fuskar shi ' ya zaro 10,000 ya mik'a masu, Gaba d'ayan su dariya sukayi sannan suka ce.
"To ga Amarya cen ' don Allah a rik'eta amana da aminci, A kula mana da ita".
Nan suka kama hanyar wuce wa ' abokan Ango sukabi bayansu, Domin su maida kowacce gida.
Haka Al'ameen ya k'arasa ciki cike da sallama, Ilham ta amsa mashi cikin sanyin murya.
Al'ameen k'arasawa yayi inda take ya zauna kusa da ita yana kallon ta cikin lullub'i.
Nan ya d'aga hannun shi sama ya godewa Allah ' cike da nuna farin cikin shi, Sannan ya maida kallon shi akanta.
Hannu yasa ya janye mayafin nata zuwa k'asa, Nan Ilham ta d'ago fararen idanun ta ta kalleshi ' gami da sakar mashi murmushi.
"My beauty!"
"Na'am".
"Mu tashi muyi wanka ko?".
Shuru tayi ta kyaleshi ' ganin bata da niyyar tashine, Ya tashi ya wuce d'akin shi donyin wanka.
Nan ne Ilham ta sami k'warin gwiwar tashi ta cire kayan jikin ta ta d'auko towel ta sanya, Sannan ta shiga bathroom.
Ilham wanka tayi tare dayo alwala ' tana fitowa ta nufa gaban madubi ta fesa turare tukunna ta bud'e wardrope ta d'auki rigar bacci mai d'an kauri armless iyakarta gwiwa ta sanya, Sannan ta d'auki zani ta d'auri.
Ilham dadduma ta shimfid'a tayi sallah tukunna ta kwance zanin ta koma saman gado tayi kwanciyar ta.
*AROUND 8:00PM*
Al'ameen ya shigo cikin d'akin ya k'arasa har inda take kwance ya zauna ba tare da ta saniba, Domin kuwa Ilham har ta fara bacci.
Tab'ata yayi a hankali ' jin haka yasa tayi firgigit ta farka a tsorace.
"My Beauty tashi muje d'aki ko? Naga harkin fara bacci".
Babu musu Ilham ta sauko da saman gadon ' ta bishi suka nufi d'akin shi, Nuni yayi mata da gado taje ta kwanta tare da jan lullub'i sannan Al'ameen ya kulle d'akin da key shima yaje ya haye gadon.
Al'ameen cikin lullub'in ya shiga tare da runtse idon shi nad'an lokaci, Sannan yajawo ta jikin shi.
Ilham jin haka yasa ta bud'e idon ta a hankali tare da had'iye miyau.
"My beauty ' i really need you! Am feeling you".
Ilham shuru kawai tayi gabanta na dukan uku uku, A hankali taji yana k'ok'arin d'age mata rigarda ke jikin ta ' cikin wani irin shauk'i Ilham tace.
"My prince! Please ka barni ' bazan iya ba".
Al'ameen baibi takan taba ' ya shiga bata hot kisses a wuyar ta, Ganin hakan bazai gamsar dashi bane yasa shi juyo da ita gami da k'ank'ame ta ajikin shi.
"Sorry Beauty ' bazan iya hak'uri ba".
Nan Ilham ta shiga yimashi magiya cikin kuka, Amma ina!!! Sam Al'ameen bai san tanayi ba.
Sai da ya tabbatar ya samu abunda yakeso ne ' tukunna ya kyaleta tare da mirginawa gefe.
"Kiyi hak'uri my Beauty".
Abinda Al'ameen ya dunga furtawa kenan har bacci yayi awon gaba dasu gaba d'aya.
B'angaren Yaya Farook kuwa tunda ya dawo daga masallaci ' ya toge a parlor yana kallon shi, Safeena har sai da tayi wanka tayi sallah ta zauna ' tana jiran shigowar shi.
Ganin baida alamar shigowa ne ' yasa ta tashi cikin sexy sleeping gown armless mai sharashara, Ta fito zuwa parlor.
Safeena ganin Yaya Farook tayi a zaune abunshi ' yana kallon news.
"My dear...".
Ta kira shi cikin sexy voice ' tabbas Safeena wayayyace don kuwa tasan duk wani salon da zatabi domin taja hankalin namiji, Yaya Farook juyowa yayi ya kalleta tun daga sama har k'asa.
"Wow...".
Ya furta ba tare da yasani ba ' jin haka yasa Safeena takowa tazo har inda yake, Ta zauna kusa dashi kai zakace kujerar ba wadatacciya bace ' saboda irin matse shinda tayi.
"Haaabibtyy...?".
Ya kirata cikin sark'ewar murya.
"Na'am dear".
"Kiyi hak'uri ban shigo ba tund'azu , News d'in nan ne ya tsaida ni".
"My dear ' karka damu i can handle it".
Ta fad'a tare da d'aukar remote ta kashe TV d'in, Sannan ta juyo ta kalleshi.
"My dear lokacin bacci yayi".
Haka Safeena ta kama mashi hannu ' suka shige d'aki.
Nan Yaya Farook ya cire manyan kayan shi ' ya rage daga shi sai boxer, Safeena na saman gado tana kallon shi.
Saida ya gama kintsawar shi ' tukunna ya haye saman gadon..
Nan Yaya Farook da Safeena suka raya sunna ' kamar yadda addinin musulunci yace.
*** **** *** *** *** *** *** ***
Haka rayuwa ta cigaba da wakana ' Yaya Farook da Safeena suna zaune cikin aminci da k'aunar junan su, Yaya Khaleel kuwa yana tare da babyn shi Fadwa yana rainon ciki, Ilham da Al'ameen sun kasance cikin zaman lumana da k'aunar junan su cike da kulawa.
*Summarize!!!..π.*
*2YEARS LATER...*
Fadwa ta haihu cikin k'oshin lafiya ta sami baby girl kyakkyawa ' wacce suka sa mata suna *Iman* tare da taimakon Yaya Khaleel wajen bata kulawa daidai gwargwado, Ilham da Safeena kuwa! Ko wanensu yana d'auke da jinjirin cikin da bai wuce wata uku ba.
*_ALHAMDULILLAH!!!π_*
*A NAN NA KAWO K'ARSHEN LITTAFI NA ' MAI SUNA BABBAN GIDA, INA MAI MIK'A GIDIYA TA GA FAN'S D'INA ABIN ALFAHIRA NA WANDA DA BADON KUBA ' DA BAZAN KAI WANNAN MATSAYIN DA NAKE BA A YANZU!!! KUMA INA MAI BA FAN'S D'INA HAK'URI AKAN YANKE LABARIN DA NAYI CIKIN WANNAN LOKACI, NA YANKE LABARIN NE BADON KOMAI BA ' SAI DON WATAN RAMADAN D'IN DA ZAMU SHIGA, WANNAN SHINE DALILIN DA YASA NAYI KOMAI A GURGUJE, NA GODE!!!*
*_BABBAN GODIYA TA ' NA MIK'AWA PURE MOMENT OF LIFE WRITERS MEMBERS, NA GODE SOSAI DA TAIMAKON KU ' WAJEN GANIN LITTAFIN BABBAN GIDA YA HASKAKA A KO INA!!!_*
*INA TARE DAKU AKO DA YAUSHE ' SEEMALUV NOVELS GROUP123, Seemaluv taku ce ' nima kuma naku neπ...*
(*_KARKU MANTA BABBAN GIDA LITTAFI NE ' MAI K'UNCE DA SOYAYYA A CIKIN SHI, GAMI DA GIRMAMA IYAYE ' DA KUMA GIRMAMA NA GABA DAKAI_*)
*ku saurari Seemaluv a littafin naga ba ' mai suna B'OYAYYEN AL'AMARI...*
*DEDICATED TO MY FAN'S*
πππ
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 20 Chapter of 20