Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
' cikin tsoro ta anshe hannun ta tare da ja da baya. "Amm... Yaya Khaleel kayi hak'uri banji bane...!" "Is okay" Ya fad'a tare da matsawa daf da ita, Sannan ya janyo ta ' ya d'aura kanta bisa k'irjin shi ya na bubbuga bayan ta a hankali, Nan Fadwa tayi lamo ta na baza idanu gaban ta na fad'uwa. "Nasan abinda nayi was in proper ' ban kyauta ba, Amma yanzu nazo in gyara b'arnar da nayi." D'ago kai tayi ta kalle shi. "Dagaske? Ya d'aga kai alaman Eh. "To Yaya Khaleel promise me ' zaka daina kulata." "I promise baby!" Fadwa har ta maida kanta jikin shi ' ya d'ago fuskar ta da hannu biyu. "Baby ' kin zubar da turare ne a d'akin nan?" Cike da tsoro take kallon shi ido cikin ido ' tare da karkad'a mashi kai alaman a'a. Nan ya hau shin shina jikin ta ta ko ina ' yana had'a mata da kiss a wuyan ta. "Baby wannan wane irin turare ne?" Gaba d'aya Yaya Khaleel ya fita hayyacin shi ' idon shi ya kad'a yayi jajir, Fadwa kuwa k'afa funta rawa kawai suke ' ta na k'ok'arin zubewa k'asa. "Yaya Khaleel ' ka daina please..." "No Baby please let me!" D'aga rigar ta yayi ' ya saka hannun shi a ciki, Fadwa wani zafi ta faraji a k'irjin ta ' nan ta sa mashi kuka, Jin kukan ta na yana damun shi ne ya had'a bakin da nata ya fara tsotsa tamkar ya sami sweet. Fadwa k'ok'arin zubewa k'asa takeyi ' yayi saurin d'aukar ta cak ya aje saman gado, Sannan ya cire kayan jikin shi tass ' ya rage daga shi sai boxer ya haye saman gadon. K'ok'arin cire mata riga ya keyi ' ta yi saurin rik'ewa. "No Yaya Khaleel please don't, Kayi hak'uri don Allah." Bai bi ta kanta ba ' ya fara cire bottles d'in rigar ta sannan ya yaye rigar gaba d'aya. Nan Yaya Khaleel ya k'ara rud'ewa tare da fita hayyacin shi, Ta inda yake fita ' ba ta nan yake shiga ba. K'ok'arin shi kawai ya cinma burin shi, Fadwa ita kanta duk ta fita hayyacin ta nin shi kawai takeyi sama sama a gajiye. Ni Seemaluv馃憚 wacce ke lab'e a bakin k'ofa ' sai ji nayi Fadwa ta saki k'ara. "Ahhhggh." Kuka takeyi amma sam babu sauti, Anan nasan cewa Lallai Yaya Khaleel yayi aika aika. "Sorry Baby ' ki barni insake koda round d'aya ne please...!" "Nidai a'a bana so ' kabarni nidai please." A shagwab'e tayi maganar da dashesh shiyar murya ' saboda tsabar kuka. Yaya Khaleel sauka yayi daga saman ta gami da rufa masu blanket a jiki ' ya rungume ta yana maida numfashi, A haka har bacci ya d'auke su. *** *** *** *** *** *** *WASHE GARI MISALIN K'ARFE 6:30AM NA SAFE! * Yaya Khaleel ya tashi daga bacci ' Fadwa na duk'unk'une a jikin shi, Zame jikin shi yayi ya shige bathroom d'in ta ya tara mata ruwan d'umi a baff ' sannan ya zuba ruwan dettol a ciki. Fitowa yayi yaje bakin gadon ' ya zuk'unna ya na k'are mata kallo. "Baby nah! Ki tashi haka nan." Ya fad'a tare da shafa fuskar ta, A hankali Fadwa ta bud'e idanuwan ta wad'an da suka kumbura saboda kuka. "Ina kwana?" Ta fad'a ta na k'ok'aran tashi zaune. "Lafiya k'alau Baby nah yaya jikin naki?" Yayi tambayar cike da tsoka na ' hakan yasa ta kauda kai. "Ki tashi kije kiyi wanka ' ruwan d'umi nacen na tara miki, Kuma ki tabbatar kin gasamun ko ina na jikin ki ' don zan k'ara round d'aya da safen nan." Waro ido tayi ta kalle shi ' cike da fargaba. "Yes! Ko saina d'auke ki da kaina ne?" "Yaya please d'an mik'omin towel to..." Tayi maganar kamar zata yi kuka, Haka yasa shi d'auko mata towel d'in inda ta sake shi ' ya mik'a mata sannan ta karb'a, Fadwa ta na cikin blanket ta d'aura towel d'in tukunna ta sauko daga gadon ' zuwa bathroom tana takawa a hankali, Saboda zafin da takeji. Yaya Khaleel ' binta yayi da kallo gami da sauke ajiyar zuciya, Sannan ya tashi ya cire bedshit d'in saman gadon ya sanya wani ' ya je ya ajiye d'ayan cikin kayan wanki, Tukunna shima ya wuce d'akin shi don gyara jiki. *Around 7:00am* Bayan Fadwa ta fito daga wanka ne ' tayi sallah sannan ta gyara jikin ta cikin atamfa purple doguwar riga, Fadwa wata yunwa ce ta yunk'uro mata ' yasa tayi saurin barin d'akin ta zarce kitchen. D'auko yourghurt Fadwa tayi mai sanyi ' sannan ta dawo parlor ta zauna ta sha, Tana cikin sha ne Ilham ta shigo sashen nasu ' kamar yadda ta saba yau kuma indomie ce aka dafa masu taji ingridient. A sama sama suka gaisa da Ilham. "Ke yau sauri nakeyi ' zan lek'a school." "Oh toh in kinje ki gaishe mun su please." Ok kawai Ilham tace sannan tayi tafiyar ta. *DEDICATED To My Fan's馃憣馃憣* 馃憚馃憚馃憚馃摑 [5/23, 2:51 PM] Jameesha: .....馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮 馃尮馃尮 *BABBAN...GIDA*馃尮馃尮 馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮 *_Pure Moment Of Life writers_* 漏 ```Written```聽聽 聽 聽 By *_Seemaluv_*馃憚 www.Seemaluv.wapka.me *61-62* Bayan fitar Ilham ne ' Fadwa ta zuba indomie d'in ta fara ci a zaune a harabar parlor, Saboda tsananin yunwan da takeji ba ta tsaya jiran fitowar Yaya Khaleel ba. Tana cikin ci ne ya shigo parlon ' nan ta hau baza idanu tana kallon gefe tamkar wacce tayo k'arya. Yaya Khaleel zuwa yayi ya zauna a k'asa shima kusa da ita, Ya tsura mata ido na d'an lokaci ' ita kuwa abincin ta kawai take ci ba tare da ta bari sun had'a ido ba. "Baby nah! Yau da yunwa kika tashi ne?" Kai Fadwa ta d'aga mashi alaman Eh, Sannan ta cigaba da cin abinci ' tana cikin haka ne ya rik'e mata hannu. "Baby nah ' nima fa yunwa nakeji, Tare ya dace muci." Fadwa aje spoon d'in hannun ta tayi cike da murmushi ' tayi shuru ta na kallon plate d'in saboda tsabar kunyar da ta lullub'e ta. "Dake nake fa! Kikaimin shuru." D'ago kai tayi ta kalle shi ' da wararan idanun ta. "To..." Abinda ta ce kenan ' ta d'auki spoon ta fara feeding d'inshi itama ta na feeding kanta, A haka har suka gama breakfast d'in su ' sannan Fadwa ta mik'e da niyyar d'auko masu ruwan sanyi. "Ina kuma zaki je?" "Ruwan sha zan d'auko." Yaya Khaleel tashi yayi da sauri ' ya matsa kusa da ita. "No bari in d'auko mana! Don banaso ki wahala da yawa ' domin na lura Baby nah ragguwa ce!" Fadwa hannu tasa ta rufe fuskar ta da sauri ' saboda tsabar kunyar da ta rufe ta. "Of cause yes ' yanzu ki koma ki zauna." Yana fad'in haka ya juya ya zarce kitchen, Bai wani b'ata lokaci ba ya dawo parlor rik'e da robar ruwan sanyi a hannun shi. Zama yayi sannan ya janyo ta jikin sa. "Oya bud'emin baki." Dun guna mata bakin robar yayi ' ba shiri ta bud'e bakin ta fara shan ruwa sai da tasha ma ishi , Sannan shima ya sha. "Uhm Uhm please Yaya Khaleel ' ka barni please!" Ya fad'a cike da tsokana ' haka yasa Fadwa ta zaro ido ta kalle shi tare da ballara mashi harara, Nan ta tashi ' ta rarumi pillow d'in kujera ta hau buga mashi a baya. Nan shima ya mik'e ya nufo kanta ' ya fizge pillow d'in da ke hannun ta cikin jarumta, Hakan yasa ta jin tsoro. "Oh! Toh tunda hakane abun ' bara in k'ara one round." Nan Fadwa ta falla a guje ' suka fara zagaye parlon cike da wasanni. "Wayyo am sorry ' bazan sake ba!" Ta fad'a cikin dariya ' Yaya Khaleel sa'ar ta ya samu ya rik'e ta, Nan ya fara yi mata cakulkuli ' Fadwa ji tayi kamar zata sik'e. "Ahh! haha!! Yaya please barni haka!!!." Nan ya sake ta ' suka baje a tsakar parlon suna maida numfashi. "Baby nah! You know what?" "Until you say it." "Bana son kina kira na da Yaya!" Murginawa tayi ta kalle shi. "Me zan rik'a kiran ka dashi?" "Ki kira ni da Sweetheart ' ko a gaban waye." Dariya tayi kad'an ' sannan ta shafa fuskar shi. "An gama my Sweetheart!" "Yawwa Baby nah ' yanzu ki tashi ki shirya mu fita, Kinga daga nan sai inkai Company d'ina ki gani ko?" "Yessss!!!" Ta fad'a da k'arfi ' cike da jin dad'i, Sannan suka tashi a tare ' har ta nufi hanyar d'aki sai kuma ta dawo. "Sweetheart?" "Yes." "Tunda Yaya Farook ya tafi kunyi waya kuwa?" "Eh mana! Ya ce ma yana gaishe ki." Ajiyar zuciya tayi ' sannan ta juya ta wuce ba tare da tace komai ba. Gyale kawai taje ta yafo ' ta fito sannan suka fita, Sai da suka je sashen su Umma suka gaisa tukunna suka fito. Kai tsaye suka shige mota ' Yaya Khaleel ya ja, Basu tsaya ko ina ba sai wajen huta wa ' wajen da manyan mutane ke zuwa tare da matan su. Suna isa wajen Fadwa ta hangi wani waje ' wanda komai nashi green ne flowers ne a wajen green colors, Wajen ya had'u sosai. "Wow!" Abinda tace kenan ' taja hannun shi suka k'arasa wajen. Waje Fadwa ta samu tayi zaman dirshen a k'asa Yaya Khaleel ya kwanta ' tare da d'ora kanshi bisa cinyarta. "Baby nah! Please ki nunamin soyayya ' don yanzu nake sanin ta, Ban tab'a sanin dad'in aure ba sai yanzu." Fadwa wasan ta kawai takeyi da gashin kanshi ' tana sosa mashi. "Baby nah ' kinata so ki karanta diary d'ina ko?" Cikin sauri ta ce Eh. "Toh kada ki damu ' ni da kaina zan fad'a miki abinda ya k'unsa." "Toh Sweetheart ' ina jinka." "No ki bari koba yau ba zan fad'a miki." Ok kawai tace ' sannan ya yunk'ura zai tashi. "Ina zaka je?" "Zan kaiki Company d'in ne!" "Haba Sweetheart tun yanzu?" "Eh mana! Bana son mu dad'e a nan ne." Tashi yayi ' tukunna ya mik'a mata hannu ya jata, Suka fita daga wajen suka shige mota. Company d'in nashi suka nufa ' suna tafiya suna surutu cikin jin dad'i. A haka Fadwa taji ya tsaya ' a hankali ta juya ta kalli gefen motar. "Oh har mun kawo ashe!" Bud'e motar sukayi a tare suka fito ' ciki suka nufa cikin hanzari, Bayan shigar su ne ' mutanen da ke aiki a wajen sukai ta zuwa suna taron shi ' tare da yi masu maraba. A tsaitsaye Yaya Khaleel yayi introducing Fadwa ' tukunna ya barsu nan wajen ya ja hannun ta suka shige office d'in shi. Shi kanshi office d'in yaci sunan shi ' don kuwa k'ayatuwa iya k'ayatuwa ya k'ayatu, Haka Fadwa ta rik'a bin ko ina da kallo ' don cikin office d'in kuwa harda guestroom. "Sweetheart?" Ya juyo ya kalle ta ' da hannun shi sanye a aljihu. "Na'am Baby nah!" "Wancen d'akin meye amfanin shi toh?" "Haba Baby nah ' ai amfanin shi kenan idan muna tare sai mu shiga mu huta." Murmushi tayi mashi sannan ta sami kujera ta zauna, Shima zuwa yayi ' ya zauna kusa da ita yana shinshinar wuyar ta, K'ok'arin kai bakin shi yake yi cikin nata wayar shi ta fara k'ara alamun kira. Nan ya sanya hannun shi cikin aljihu ' ya ciro wayar cikin hanzari ya duba yaga Lubna ce ke kiran shi, D'aga wayar yayi badon yana so ba. "Hello!" Ya furta idon shi na kan Fadwa. "Haba my Love ' lafiya kwana biyu naji ka shuru? Ko irin kiran nan nawa ba kayi ' ko laifi nayi?" "You know what? Am busy now ' zan kiraki zuwa anjima." Jin haka yasa gaban Fadwa ya fad'a, A zuciyar ta tace. "Dama har yanzu baka rabu da ita ba? Daman dad'in baki kawai kakemin? Hmm lallai..." Yaya Khaleel katse ta yayi daga tunanin da takeyi ta hanyar tab'a fuskar ta ' haka yasa ta yin firgigit ta kalle shi. "Baby nah? Tunanin me kikeyi?" Girgiza mashi kai tayi ' alamun babu komai, Sannan ya rungume ta. "Mu tashi mu koma gida ko?" "Sweetheart ' tun yanzu?" "Eh mana!" "To shikenan muje." Yaya Khaleel pecking d'inta yayi ' tukunna suka tashi suka fita daga wajen. Bayan sun shiga mota ne ' har ya tada sai ganin wata mota yayi tazo ta tsaya a gaban su. "Ha'a waye wannan kuma?" Yaya Khaleel kallo d'aya yayi ma motar ' ya gane wacece a cikin ta, Lubna ce ta fito daga motar babu mayafi a jikin ta sanye da speck a idonta. Yaya Khaleel fita yayi cikin hanzari ' Fadwa kuwa sam ta ma mance fuskar Lubna. "Wacece wannan haka?" Itama fitowa tayi daga cikin motar ' ganin ta yasa Lubna zare glass d'in da ke sanye a idon ta, Tana k'arewa Fadwa kallo. "So my suspicious was right! Ka cemin you were busy ' ashe soyayyar ka kawai kake ci. Fadwa maida kallon ta tayi a kan Yaya Khaleel ' sannan ta matsa kusa dashi. "Sweetheart wannan wacece?" *Dedicated To Seemaluv Novels Group* 馃憚馃憚馃憚馃槣 [5/23, 2:51 PM] Jameesha: .....馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮 馃尮馃尮 *BABBAN...GIDA*馃尮馃尮 馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮 *_Pure Moment Of Life writers_* 漏 ```Written```聽聽 聽 聽 By *_Seemaluv_*馃憚 www.Seemaluv.wapka.me *_@Well... Alhamdulillah ' i dedicated this page to, PURE MOMENT OF LIFE WRITERS GROUP, And SEEMALUV NOVELS GROUP 1&2, And BABBAN GIDA FAN'S GROUP...Inason ku sosai鈽篲* *63-64* Yaya Khaleel had'iye miyau yayi da kyar ' ya kama hannun ta tare da cewa. "Shiga mota please!." Lubna dariya kawai takeyi ' ta na kallon shi, Sannan ta tako har inda suke ' tayi folding hannayen ta. "Seems like ' kin manta fuska ta ko?" Fadwa ido kawai ta zuba mata ' ta na mata kallon zargi, Lubna ta bud'e baki zatayi magana kenan yayi saurin dakatar da ita cikin tsawa. "Lubna!!! Karki tarwatsa mun nishad'ina da ni da iyalina, So please..." A nan ne Fadwa ta tuna ko wacece Lubna ' hakan yasa ta k'ara mak'alewa a jikin shi. "Sweetheart ' mun zo yawon jin dad'i ne, So please mu koma gida tun kafin farin cikin mu ya tarwatse." Wani k'ululu ne ya tsaya ma Lubna a wuya ' tsabar bak'in ciki ya lullub'e ta, Da sauri Yaya Khaleel ya rungume Fadwa ' sannan ya sami damar yiwa Lubna alama ta ido ' alaman ta wuce. Nan ya ja hannun Fadwa suka shige mota ' itama Lubna ta shige motar ta, Sai da suka wuce sannan ta tada mota itama ta wuce. Tunda suka kama hanyar zuwa gida ' babu wanda ya ce uffan, Don kuwa Fadwa jira kawai take su isa gida ' ta fara zuba nata bala'in. Bayan sun kai gida ne ' driver ya bud'e gate Yaya Khaleel ya shigar da mota ciki, Sannan ta suka shige part d'in su ' Fadwa fuska a d'aure. Tana shiga ya rik'o hannun ta ' tare da murza wa. "Baby nah?" Amsawa tayi da na'am ba tare da ta juyo ta kalle shi. "Baby nah! Nasan zuciyar ki tana cike da tunani kala kala ' but trust bazan ci amanar ki ba." A fusa ce ta juyo ta kalle shi ' tare da fizge hannun ta daga nashi. "I should trust you? How? Bayan a baya kaimun alk'awari cewa ka daina kulata ' amma yanzu sai naga sab'anin hakan, Kenan ma harta riga ni sanin Company d'in ka!." "No Baby nah ' please ki yarda dani mana ai bazan cutar da ke ba! Besides itace budurwa ta ta farko ' so ya kamata..." Bai k'arasa ba ta katse shi da cewa. "Kuma ita ce zab'in ka ko? Ni kuma zab'in su Umma ce, Saboda haka ban cen cenci a nuna min so ba!." "No ba haka bane ' ki saurare ni please, Lubna tana sona ' a dalili na ta rabu da duk samarin ta, Fadwa ba kya tunanin idan na rabu da ita lokaci d'aya zai iya zama mata matsala?" Fadwa tsayawa tayi ta na kallon shi cike da mamaki ' yadda ya ke fad'a mata magana son ranshi, Kasa cewa komai tayi don kuwa idanun ta gaff suke da su zubar da hawaye ' Hakan yasa ta ja tsaki ta juya ta wuce d'akin ta. Yaya Khaleel d'aki ya wuce ya d'auko laptop d'inshi ya dawo parlor ya zauna. *** *** *** *** *** *** *AROUND 2:00PM* Fadwa ta fito daga d'akin ta ' zata fita zuwa sashen su Umma, Yaya Khaleel ya tsaida ita. "Baby nah ' ina zakije?" "Zanje in duba Umma ne." Ta fad'in haka tasa kai ta fice ' don karma ya tsaida ita, Fadwa ko da tashi wajen su Umma a zaune ta iske su ' su na kallo ita da Ige. Sai da tayi sallama tukunna ta sami waje ta zauna ' ta gaishe su, Suna cikin haka ne Ilham ta dawo daga school ' ita gaida su Umma tayi sannan ta wuce d'aki don ajiye handbag d'in ta Fadwa na biye da ita. Bayan sun shiga d'aki ne Fadwa ta kwanta ta baje saman gado. "Ya da kwanciya mun a gado? A'a gaskiya ki tashi ki wuce gidan ki." "Ke ni ki barni please ' Ilham yau a nan zanyi rayuwa ta." Zaro ido Ilham tayi cike da mamaki. "Me kike nufi? Inma dai tsiya kukayi ' toh wannan ba hujja bace, Kuma sai na fad'awa Umma." "Ilham da gaske nakeyi fa! Ke dai ki zuba ido kiyi kallo ' kuma ko da Umma ta gane, Ni nasan abinda zan fad'a mata." Tab'e baki Ilham tayi tare da mik'ewa tsaye. "Wannan tsakanin ku ne ' mata da miji, Ni nan yunwa ma nakeji ' Allah yasa Ige ta kusa gama abincin." "Ki d'an duba kitchen d'in mana to ' in ta gama ki zubo dani." Ok kawai ta ce sannan ta fice daga d'akin zuwa kitchen, Ilham na fita Ige ta shigo d'akin ' haka yasa Fadwa ta shi ta zauna. "Y'an nan kinyi amfani da turaren nan kuwa?." Kai Fadwa ta d'aga mata alaman Eh, Sannan Ige ta sami waje ta zauna. "Tow yayi aiki kuwa?" "Eh Ige ' yayi aiki sosai kuma har yanzu kan aiki yake, Amma ni akwai abunda ke damuna." "Me ke damun ki? Fad'amun shi y'an nan!" "Ige ' wata budurwa ce yake da ita, To sun dad'e tare kuma bana tunanin son ta zai fita daga ranshi." "Wane shi! Wane shi!! Ai indai kina amfani da wannan turaren akai akai ' kuma kina had'awa

Chapter 13 of 20