tsaya yana kallon ta.
Fadwa tsayawa kawai tayi tana kallon Yaya Khaleel ' wanda duk kaman nin shi sun sauya, K'arasawa kusa da gadon nashi tayi ' da hawaye a idon ta.
鈥淪weetheart! Haka suka maida mun kai?鈥�.
Ta fad'a tare da shafa fuskar shi ' hawayen ta suka d'igo mashi a fuska, A hankali Yaya Khaleel ya bud'e idon shi ' duk da yana ganin jiri hakan baisa ya gaza gane fuskar Babyn shi ba.
鈥淏aby nah! Stop crying ok?鈥�.
Su Umma ne suka shigo ciki ' kowanen su k'ok'ari yake yaga Yaya Khaleel.
Kowa sannu kawai yake mashi ' cike da tausaya wa.
鈥淪annu d'an nan gaskiya ka auna arzik'i.鈥�.
Cewar Ige.
Bayan Safeena taiwa Yaya Khaleel sannu ne ' ta juya ta fuskanci Yaya Farook dake tsaye yayi folding hannayen sa.
鈥淒ear! mud'an fita daga waje ' inason magana da kai鈥�.
Ok ya ce mata ' sannan suka fita daga waje.
鈥淗oney! Ina jinki鈥�.
鈥淒'azu ne ' Mommy ta kira ni a waje, Ta ce lallai jibi take so ka tura maganar auren mu鈥�.
鈥淒on't worry Honey! zan yiwa Umma magana ' zuwa anjima鈥�.
Murmushi tayi mashi ' sannan suka koma daga ciki ' shigar su keda wuya! Nurse ta shigo wajen tare da cewa.
鈥淎na da buk'atar ku d'an fita daga waje, Saboda mara lafiya na buk'atar hutu鈥�.
Da sauri Yaya Khaleel ya rik'e hannun Fadwa, ya ce.
鈥淣urse ' wannan mata ta ce, Please ki barta tare da dani鈥�.
Ok tace sannan su Umma da Abba ' suka fita, Yaya Farook da Ilham da Safeena suka bi bayan su ' tukunna nurse d'in tasa kai ta wuce.
Fadwa a bakin gadon ta zauna ' dai dai saitin kanshi, Tayi pecking d'in shi a goshi sannan ta fara shafa gashin kanshi a hankali ' tace.
鈥淏azan tab'a iya jure rashin ka ba Sweetheart, Inda ka barni to babu makawa za'a biyu babu鈥�.
鈥淪hhhhh! Baby nah ' ki daina fad'in haka, Insha Allah tare zamu kasan ce鈥�.
Sake manna mashi kiss tayi ' a haka har bacci ya kwashe shi.
*Dedicated To My Fan's*
馃憚馃憚馃憚馃槣
*#IG: Bea_Seema鉂�*
[5/23, 2:57 PM] Jameesha: .....馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮 *BABBAN...GIDA*馃尮馃尮
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
*_Pure Moment Of Life writers_*
漏 ```Written```聽聽 聽 聽
By
*_Seemaluv_*馃憚
www.Seemaluv.wapka.me
*#IG:* *_@Bae_Seema鉂*
*_@Today my dedication goes to Khadija Kabeer Yunusa(thank u for the covers)you're such a great fan in any way, Sadnaf(鉂�) & Aisha Garkuwa(鉂�) luv u..._*
*Haba waya ce na manta da JAMEESHA?馃槙, kina raina*
*83-84*
Bayan ya fara bacci ne ' Yaya Farook ya shigo cikin ward d'in, ya same ta rungume da kan Yaya Khaleel a cinyar ta.
鈥淎mm... Fadwa ' bara inje in maida su Umma gida, Sun ce suna da b'ukatar suje su shirya ' sannan su d'an yo abinci.鈥�
鈥淭o sai kun dawo鈥�.
Abinda ta ce kenan ' ta maida kanta ga kallon fuskar Yaya Khaleel, Shi kuma Yaya Farook ya juya ya wuce.
*AROUND 2:00PM*
Su Umma suka dawo cikin hospital d'in ita da Ilham sai kuma Yaya Farook da yake shine ya tuk'o su.
Ilham rik'e take da cooler d'in abinci a hannun ta, Cikin ward d'in suka shigo cike da sallama ' suka iske Fadwa a tsaye tana lek'e ta window.
Sallamar su da taji yasa ta waigo ' ta kalle su gami da amsa sallamar.
鈥淪annu Umma鈥�.
Cewar Fadwa
Cike da fara鈥檃 a fuskar ta.
鈥淵awwa Fadwa 鈥� har yanzu bai tashi ba?鈥�.
鈥淓h Umma ' ina ganin sunyi mashi allurar bacci ne鈥�.
鈥淗aka ne鈥�.
鈥淜e ni kizo 鈥� ki rabani da abincin nan, Na gaji鈥�.
Cewar Ilham.
Murmushi Fadwa tayi ' sannan ta matsa kusa da ita, Ta ansa ta aje a k'asa.
Umma ce taja kujerar dake wajen ta zauna ' ta tsaya tana kallon fuskar Yaya Khaleel.
Suna cikin hakane Yaya Khaleel ya farka daga bacci ' a hankali ya bud'e idon shi ya fara saukewa akan Umma, Sannan ya tashi zaune.
鈥淪annu da tashi鈥�.
Cewar Fadwa.
鈥淵awwa鈥�.
鈥淪annu Khaleel ' yaya jikin naka yanzu?鈥�.
Cewar Yaya Farook.
鈥淒a sauk'i bro鈥�.
Umma ce ta lura da drip d'in da aka sa mashi ya kusa k'are wa, Hakan yasa ta umarci Yaya Farook da yaje ya kira nurse don tazo ta cire mashi.
Haka Yaya Farook ya fita ' ba tare da wani b'ata lokaci ba suka dawo tare da nurse d'in.
Nan ta cire drip d'in sannan ta cire cannula d'inda ke jikin shi, Tare da cewa.
鈥淵au insha Allah ' za'ayi discharging d'inku, Doctor d'in yaje ya dawo ne ' amma kafin nan zan kawo warm water ingasa mashi jikin shi鈥�.
鈥淥k ' ba damuwa ai鈥�.
Cewar Yaya Farook.
Haka nurse d'in ta juya ta wuce ' sannan Fadwa ta zuba ma Yaya Khaleel ruwa a cup, Ta mik'a mashi.
鈥淣asan baza ka rasa jin k'ishi ba ko?鈥�.
Murmushi kawai yayi mata ' tukunna ya ansa ruwan yasha, Sannan ya mik'a mata cup d'in ta ajiye.
鈥淯mma ' akwai maganar da nakeso muyi nidake tun d'azu mantawa nayi bamuyi ba鈥�.
Cewar Yaya Farook.
鈥淚na jinka Farook ' fad'i kawai鈥�.
鈥淯mma ' daman family d'in Safeena ne suka matsa, Akan lallai in tura magabata na nan da kwana uku鈥�.
鈥淭o Farook ' insha Allah za'a tura abubuwan ne suka zo mana a hard'e, K'arshen tama had'a ku za'ayi dakai da Ilham ayi shi rana d'aya鈥�.
Jin hakan yasa murmushi ya sub'uto wa Ilham, Tayi sauri ta rufe bakin.
鈥淭unda kaga auren Ilham ' yau saura kwana 5, To kaga kawai gwara a tura gobe a sanar musu ' don su shirya鈥�.
鈥淗aka ne Umma鈥�.
Suna cikin wannan maganar ne nurse ta shigo ciki ' rik'e da bucket d'in ruwan d'umi, Fadwa tana ganin ta tayi wuf ta mik'e tare da cewa.
鈥淏ara in gasa mashi jikin ' am his wife, so don't bother to鈥�.
Nurse d'in mik'a ma Fadwa k'aramin towel d'in tayi, Sannan ta juya ta wuce.
Nan Fadwa ta fara gaggasa mashi jikin shi a hankali ' tana daddanna mashi wajen da yaji rauni da towel, Bayan ta gama ne Ilham ta zuba mashi abinci a plates ta mik'a mashi.
Yaya Khaleel ansa yayi ya fara cin abincin ' cikin sauri hakan yasa Fadwa tsaya wa tana kallon shi, Cike da murmushi.
Yana cikin cin abincin ne Doctor ya shigo cikin ward d'in nasu, Gami da yi musu sallama.
Dukkansu a tare suka ansa sallamar ' tukunna likitan ya mik'awa Yaya Farook hannu suka gaisa, Sannan ya juya kan Yaya Khaleel.
"Gaskiya sauk'i ya samu Alhamdulillah".
Likitan ne ya fad'i haka tare da juyowa ya kalli Umma.
"Amm...Bayan ya gama cin abincin ma ' zaku iya tafiya gida, Insha Allah ba wani problem".
"To Alhamdulillah".
Cewar Umma.
Doctor har ya juya zai fita ' Yaya Farook ya tsaida shi, Da cewa.
"Doctor nawa ne charges d'in mu?".
A hankali likitan ya juyo ya kalle shi ' d'auke da fara'a a fuskar shi.
"Haba! Aini baka sanni bane ' amma ni na sanka, Abban ku ya taimake ni a rayuwa ' saboda haka kuje babu komai zan iya yin fin hakan, Ai daga *BABBAN GIDA* kuke".
Murmushi gaba d'ayan su sukayi ' sannan likitan ya juya ya fita, Yaya Khaleel ya ajiye abincin a gefen sa tare da cewa.
"Umma nina k'oshi haka nan, Mu tafi gida don na k'osa ingan ni a gida".
Dariya suka sake kwashe wa dashi ' sannan Ilham ta d'auki plate d'in abincin ta maida cikin cooler, suka fara haramar barin cikin hospital d'in.
Su Yaya Khaleel ' bayan sun fito daga hospital d'in ne suka shiga mota suka koma gida.
*A TAK'AICE...*
Haka Fadwa ta cigaba da kulawa dashi har na tsawon kwanaki uku ' har Yaya Khaleel ya samu cikakken lafiya.
Abba da Yaya Farook kuwa ' maida Safeena sukayi cen Bangladesh, Abba ya tsaya ya nema ma Yaya Farook auren ta.
Acen aka d'aura auren Yaya Farook da Safeena , Sannan su Abba suka dawo gida nigeria ' Kafin gobe a kawo wa Yaya Farook matar shi.
B'angaren Ilham kuwa ' zaune take a d'akin ta tare da Fadwa sai kuma k'awaye birjit a d'akin, Ado kawai ake cab'awa Ilham ' cikin jajayen riga da skirt .
"Allah sarki Ilham ' gwara ni ina tare da su Umma, ke kuwa Al'ameen zaizo ya d'auke ki zuwa wani gida".
Nan hawaye suka fara cicciko ma Ilham a ido ' dakewa tayi ta cigaba da kallon mirror ana mata makeup, Fadwa ta cigaba da cewa.
"Kuma sai da yardar shi ' zaki zo kiga su Umma da Abba dani kaina...".
Nan Ilham tayi sauri ta mik'e tsaye hawaye na sauko mata a fuska.
"Please Fadwa stop it ' bana so, kinyi alk'awarin bazaki sani kuka ba fa!".
Cikin rawar murya Ilham ta k'arasa maganar, Hakan yasa Fadwa ta rungume ta ' cike da tausayi da bege.
"Am sorry sis ' na daina kinji so ki bar kukan".
Nan Fadwa ta zaunar da Ilham ' ta cigaba da facing d'in madubi, Sannan ta zari tissue ta share mata hawaye.
Fadwa kallon wristwatch d'in hannun ta tayi, Taga 3:56pm.
"Ilham lokacin tafiya KAMU d'in nan ya kusa".
Fadwa juyawa tayi ta sanar wa k'awayen amarya, domin su kasan ce cikin shiri.
"Ilham bari inje ind'an sake gyara jiki na ko".
Kai kawai Ilham ta d'aga mata alaman to, Sannan Fadwa ta juya ta nufi sashen ta.
Fadwa ko da ta isa sashen ta ' a zaune ta iske Yaya Khaleel , cikin manyan kaya Farar shadda, rik'e da laptop d'in shi a hannu.
K'arasa wa inda yake tayi d'auke da sallama a bakin ta, Ya amsa mata ' sannan ta shige jikin shi.
"Sweetheart ' kayi kyau sosai Allah".
"Thank you Baby!".
Tare da manna mata kiss a goshi ' ya cigaba da kallon laptop.
"Wai meye ne ' a cikin laptop d'in, Ni ka bani hankalin ka nan".
Smilling yayi mata ' sannan ya rufe laptop d'in.
"To Baby nah ' gaba d'aya na tattara maki hankali na, Na baki".
Fadwa manna kanta tayi a k'irjin shi, Tana wasa da mab'allen rigar shi tace.
"Sweetheart ' zanje KAMU d'in Ilham, Dama kasan ya zama dole inje ko?".
"A'a bai zama dole ba! Baby nah bana so ko wane tom and jerry ya kallan mun ke, So ki hak'ura kawai ' dama yau inason jin d'umin jikin mata ta".
Nan Fadwa tayi tsumu tsumu da fuska ' ta turo baki, zata zame jikin ta kenan ya rik'eta, Ya cigaba da cewa.
"Baby nah ' inason yara please ki bani yara, kinji".
Ya fad'a tare da shafa ruwan cikin ta, Fadwa kuwa gaban ta dukan uku uku yake.
"Sweetheart ' bara inje in fad'a wa Ilham su tafi kawai kar su tsaya jira na".
"A'a yi zaman ki, bari in kira ta a waya".
"A'a karka kira ' ni dai kabarni inje in same ta, in ba haka ba akwai matsala".
Ok kawai ya ce ' sannan Fadwa ta tashi ta fita, Tana fita suka had'e da Ilham da k'awayen a harabar garege da alamun ita suke jira.
Da hanzari Fadwa ta k'arasa inda Ilham take.
"Amm. Ilham kin san ' yaya za'ayi? Ku fara tafiya kawai, Yayan ki ya sani abu ne ' inhar na gama da wuri zai kawo ni".
"To amma please Fadwa kizo da dawuri ' karki dad'e".
To Fadwa tace ' sannan Ilham suka shige mota, Motaci uku sukayi amfani da ita a ranar.
Fadwa sai da ta tsaya ta ga wuce warsu ' tukunna ta juya ta koma sashen ta.
Tana shiga ta iske shi ' har ya cire manyan kayan shi, Ya zauna daga shi sai singlet sai boxer ' murmushi ta d'an mashi sannan ta fiske zata wuce wuce d'aki.
"Baby nah?".
A hankali ta juyo ta kalle shi ' sannan ya yi mata sign da ido cewar tazo nan, Hakan yasa Fadwa d'aga kafad'ar ta d'aya tare da cewa.
"Um um".
Waro idanu Yaya Khaleel yayi ' tare da yunk'ura wa.
"To ni bara in taso".
Fadwa zabura tayi ta kwasa a guje zata shige d'aki yayi saurin taran gaban ta.
"Oh ashe kin iya gudu haka!".
Kafin ta bud'e baki tayi magana ya sunkuce ta ya sab'a ta a kafad'a, Ya nufi d'akin shi da ita.
*DEDICATED TO MY FAN'S*
馃憚馃憚馃憚
[5/23, 2:58 PM] Jameesha: .....馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮 *BABBAN...GIDA*馃尮馃尮
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
*_Pure Moment Of Life writers_*
漏 ```Written```聽聽 聽 聽
By
*_Seemaluv_*馃憚
www.Seemaluv.wapka.me
*#IG:* *_@Bae_Seema鉂*
*_ @Sadnaf I want to be the girl who makes your birthday better. The girl that makes you say: "My life has changed since I met her." And yes that's me, I wish you many more lifes ahead Sadnaf ' Happy Buffday!!!馃帀馃帀 _*
*85-86*
Yana shiga d'aki bai dire ta a ko ina ba ' sai saman gadon shi, Nan ya shiga raba ta da kayan jikin ta ' Fadwa tun tana mutsu mutsu har ta kyaleshi.
Yaya Khaleel daga pant sai brazier ' ya barta dashi, Sannan ya haye saman gadon ' Fadwa kuwa d'ar d'ar kawai takeji a cikin ranta, Haka Yaya Khaleel ya shiga bata hot kisses ta ko ina.
鈥淏aby nah ' i missed you so much, so duk abinda zanyi ki barni kinji?鈥�.
Yana maganar yana ninshi sama sama ' Fadwa kuwa kasa cewa komai tayi, Sai kai da take karkad'a mashi alaman a'a .
Yaya Khaleel hannu yasa ' ya kashe wutar d'akin, Ni *Seemaluv* ganin haka yasa na juya na fita ' harna nufi parlor najiyo kukan ta, Hakan yasa na dawo da sauri ' na lab'e a jikin k'ofa.
鈥淎hhhgh Yaya Khaleel ' don Allah kayi hak'uri ka kyaleni...鈥�.
Abinda Fadwa ke fad'a kenan cikin yanayi na kuka.
鈥淣o ki barni please Baby nah ' ina mararin ki, in kika hana zan iya mutuwa鈥�.
Kafin ya gama rufe baki ' Fadwa tayi wani wahalallen ihu, Hakan yasa na tabbatar da cewa ya riga ya sami abinda yake so.
Yaya Khaleel sai da yaji he's well satisfied, Sannan ya sauka daga kan Fadwa ' wacce hawaye ne keta yi mata zarya a fuska, Yaya Khaleel gefe ya koma yayi ruf da ciki yana maida numfashi.
Sai da yaji ya dawo normal ne ' ya murgino ya dawo kusa da Fadwa, yana shafa mata gashin kanta tare da cewa.
鈥淎m sorry Baby nah! I never meant to hurt you ' kema kin sani ko?鈥�.
Fadwa cikin rawar jiki ' ta janyo hannun shi ta share hawayen da ke fuskar ta dashi, Sannan ta shige jikin shi gami da cewa.
鈥淪weetheart ' ka rungume ni kaji, Please rungume ni zanfi samun sauk'i鈥�.
Yaya Khaleel hannu yasa ' ya rungume ta tsam a jikin shi, Yadda kasan za'a k'wace mashi ita.
Sai da suka d'auki lokaci a haka har bacci yad'an soma kwashe ta, Sannan ya zame jikin shi zai sauka ' Fadwa tayi firgigit ta tashi zaune.
鈥淚na kuma zaka je?鈥�.
鈥淶anyi wanka ne ' kema ki tashi kije ki gyara jikin ki, Bedshit kuma ki barshi zan cenja wani鈥�.
Ok Fadwa tace ' tukunna ta koma ta kwanta tare da yin ajiyar zuciya mai k'arfi, Sai da taga shigar shi bathroom ne itama ta sauka daga gadon ta d'auki zani ta d'aura sannan ta nufi d'akin ta.
Fadwa bathroom ta fad'a tayi wankan tsarki ' tukunna ta fito ta shirya cikin doguwar riga 'yar kanti had'i da dogon gele ta yafa akai, Sannan ta fito parlor.
Fadwa ganin Yaya Khaleel tayi a zaune ' cikin k'ananan kaya yana duba wasu documents, K'arasa wa tayi cikin hanzari ta zauna kusa dashi.
Har ta d'auki remote zata kunna TV, Taji tsayawar motoci ' cikin hanzari Fadwa ta tashi ta lek'a ta window, Ilham ce daga ni ta fito cikin motar sukuku a gajiye.
Fadwa juyawa tayi ta kalli Yaya Khaleel.
鈥淪weetheart ' zan d'an fita, Su Ilham sun dawo鈥�.
鈥淯m Hum鈥�.
Kawai ya ce ' sannan Fadwa ta fita cikin sauri, ta tari Ilham.
Ilham ballara mata harara tayi ' zatayi magana Fadwa dakatar da ita.
鈥淪hhh karma kice komai ' nasan ni keda laifi, Amma yanzu mu shiga daga ciki tukunna ' sai na sami damar bayani鈥�.
Haka Fadwa da Ilham suka k'arasa cikin gida k'awaye na biye dasu a baya.
Sai da suka shiga d'aki tukunna Fadwa ta fara bada hak'uri, Dakyar ta samu Ilham ta hak'uri sannan ta d'aga kai ta duba a gogon d'akin.
鈥淟a la la!! Har 6:00pm ' ban d'aura abincin dare ba?鈥�.
鈥淲hy not ki d'iban mashi na nan kawai!鈥�.
Cewar Ilham.
鈥淓h abunda zanyi kenan ma ' bari inje inyiwa Ige magana, Allah yasa da saura鈥�.
Ameen Ilham tace ' sannan Fadwa ta tashi ta nufi parlor neman Ige, Kasancewar parlon a cike yake da mutane.
Fadwa hangota tayi ' cikin mutane, Hakan yasa taje ta jawo hannun ta suka nufi kitchen.
鈥淥h oh 'Yan nan lafiya?鈥�.
鈥淚ge don Allah akwai sauran abinci?鈥�
鈥淓h akwai saura mana! Waye zai ci?鈥�.
鈥淵aya Khaleel zan bawa鈥�.
鈥淭o ai sai kije ' ki d'auko inda zan sami maki鈥�.
Fadwa juya tayi ' ta bar sashen ta nufi sashen ta, Shiga tayi cike sa sallama a bakin ta Yaya Khaleel ya amsa sannan ta nufi kitchen kai tsaye, Fadwa cooler ta d'auko ta fito zata fita ' Yaya Khaleel ya tsaida ita da cewa.
鈥淏aby nah ' ina kuma zakije?"
Juyowa tayi ta kalle shi ' gami da bazo mashi idanu.
鈥淎'a abinci zan zubo maka, Wanda zaka ci鈥�.
鈥淜e meyafaru da naki abincin?鈥�.
鈥淎mm... Sweetheart ' babu komai, Kaga ban d'aura girkin da wuri bane鈥�.
鈥淲annan ba reason bane ' to nidai bazan iya cin abincin biki ba!!鈥�.
Nan fa su Fadwa ido ya fara raina fata.
鈥淭o me kakeso kaci Sweetheart?鈥�.
Yaya Khaleel gyara zama yayi ' tare da yin murmushi ' sannan yace.
鈥淕ood!, kinga dai inaso inci jellof rice with beans ' kuma inaso inci dambun shinkafa.鈥�.
Bud'e baki Fadwa tayi, Sannan tayi k'wal k'wal da ido.
鈥淒uk a cikin wannan tala tainin daren? Haba Sweetheart..鈥�.
鈥淥h to shikenan ' tunda bara kimun ba, Ni kuma babu abinda zanci!鈥�.
Tashi yayi shi a dole yayi fushi ' yayi fuuuu zai wuce d'aki Fadwa tayi saurin binshi ta rungumo shi ta baya.
鈥淪orry Sweetheart ' zanyi maka jellof rice with beans yanzu, Amma please ka sauk'ak'a mun kabar dambun nan sai gobe鈥�.
Juyowa yayi ya kalleta ido cikin ido, Amma sam baiga wani b'acin rai ya bayyana a fuskar ta ba.
Tallabo fuskar ta yayi ' ya manna mata kiss a goshi, Sannan yaja hannun ta suka koma suka zauna.
鈥淏aby nah?鈥�.
鈥淣a'am鈥�.
鈥淜arki damu wasa nake miki ' ki tashi kije ki shirya mu tafi restaurant, Kinga sai muci abinda ranmu keso ko?鈥�.
Murmushi Fadwa tayi har saida hak'oran ta biyu suka bayyana.
鈥淭hank you Sweetheart!鈥�.
Ta fad'a sannan ta tashi ta wuce d'aki, Fadwa wardrope ta bud'e ta ciro hijab d'in ta pink ta sanya, Sannan ta fito.
鈥淣a shirya...鈥�.
Abinda tace kenan ' Yaya Khaleel ya mik'e tsaye rik'e da car-key a hannun shi, Sannan yasa kai ya fita Fadwa na biye dashi a baya.
Suna fita ta saka key a k'ofar, tukunna suka shige mota ' Yaya Khaleek yaja motar suka wuce.
B'angaren Yaya Farook kuwa ' tunda suka dawo tare da Abba ya shige d'akin shi yayi kwanciyar shi, Da waya a hannun shi yana danna wa.
Da kaga fuskar shi kasan da mutumiyar yake chart ' wato Safeena.
*WAJEN 9:00PM*
Yaya Khaleel da Fadwa ' suka dawo gida, Lokacin duk 'yan biki sun gama watse wa.
Packing Yaya Khaleel yayi a packing space ' tukunna suka fito a tare suka shige sashen su.
Fadwa ta wuce d'akin ta direct ta cenja rigar jikin ta zuwa ta bacci, Sannan ta fito ta wuce bedroom d'in Yaya Khaleel.
Ko da ta shiga ' iske shi tayi yayi shirin baccin shi kamar yadda ya saba, Singlet ce da boxer a jikin shi ' yana kwance da waya a hannun shi.
Fadwa hayewa saman gadon tayi ' taja musu blanket, Tare da cewa.
鈥淧lease ka rabu da wayar nan ' muyi bacci鈥�.
鈥淏aby nah ' bani two minutes鈥�.
Tana jin ya fad'i haka ta fizge wayar cikin sauri tayi switching d'in ta, Sannan tasa hannu ta kashe wutar ' tare a k'udun dune wa cikin jikin shi.
鈥淪orry Sweetheart bacci!鈥�.
Murmushi kawai yayi mata ' sannan yasa hannu ya sake matse ta gam da jikin shi, Nan bacci yayi awon gaba da su.
[5/21, 7:18 AM] Al~Husseen Abu~Sameer: .... *BABBAN...GIDA*
*_Pure Moment Of Life writers_*
© ```Written```
By
*_Seemaluv_*
www.Seemaluv.wapka.me
*#IG:* *_@Bae_Seema_*
*_ @Sadnaf I want to be the girl who makes your birthday better. The girl that makes you say: "My life has changed since I met her." And yes that's me, I wish you many more lifes ahead Sadnaf ' Happy Buffday!! _*
*85-86*
Yana shiga d'aki bai dire ta a ko ina ba ' sai saman gadon shi, Nan ya shiga raba ta da
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 17 Chapter of 20