kayan jikin ta ' Fadwa tun tana mutsu mutsu har ta kyaleshi.
Yaya Khaleel daga pant sai brazier ' ya barta dashi, Sannan ya haye saman gadon ' Fadwa kuwa d'ar d'ar kawai takeji a cikin ranta, Haka Yaya Khaleel ya shiga bata hot kisses ta ko ina.
“Baby nah ' i missed you so much, so duk abinda zanyi ki barni kinji?”.
Yana maganar yana ninshi sama sama ' Fadwa kuwa kasa cewa komai tayi, Sai kai da take karkad'a mashi alaman a'a .
Yaya Khaleel hannu yasa ' ya kashe wutar d'akin, Ni *Seemaluv* ganin haka yasa na juya na fita ' harna nufi parlor najiyo kukan ta, Hakan yasa na dawo da sauri ' na lab'e a jikin k'ofa.
“Ahhhgh Yaya Khaleel ' don Allah kayi hak'uri ka kyaleni...”.
Abinda Fadwa ke fad'a kenan cikin yanayi na kuka.
“No ki barni please Baby nah ' ina mararin ki, in kika hana zan iya mutuwa”.
Kafin ya gama rufe baki ' Fadwa tayi wani wahalallen ihu, Hakan yasa na tabbatar da cewa ya riga ya sami abinda yake so.
Yaya Khaleel sai da yaji he's well satisfied, Sannan ya sauka daga kan Fadwa ' wacce hawaye ne keta yi mata zarya a fuska, Yaya Khaleel gefe ya koma yayi ruf da ciki yana maida numfashi.
Sai da yaji ya dawo normal ne ' ya murgino ya dawo kusa da Fadwa, yana shafa mata gashin kanta tare da cewa.
“Am sorry Baby nah! I never meant to hurt you ' kema kin sani ko?”.
Fadwa cikin rawar jiki ' ta janyo hannun shi ta share hawayen da ke fuskar ta dashi, Sannan ta shige jikin shi gami da cewa.
“Sweetheart ' ka rungume ni kaji, Please rungume ni zanfi samun sauk'i”.
Yaya Khaleel hannu yasa ' ya rungume ta tsam a jikin shi, Yadda kasan za'a k'wace mashi ita.
Sai da suka d'auki lokaci a haka har bacci yad'an soma kwashe ta, Sannan ya zame jikin shi zai sauka ' Fadwa tayi firgigit ta tashi zaune.
“Ina kuma zaka je?”.
“Zanyi wanka ne ' kema ki tashi kije ki gyara jikin ki, Bedshit kuma ki barshi zan cenja wani”.
Ok Fadwa tace ' tukunna ta koma ta kwanta tare da yin ajiyar zuciya mai k'arfi, Sai da taga shigar shi bathroom ne itama ta sauka daga gadon ta d'auki zani ta d'aura sannan ta nufi d'akin ta.
Fadwa bathroom ta fad'a tayi wankan tsarki ' tukunna ta fito ta shirya cikin doguwar riga 'yar kanti had'i da dogon gele ta yafa akai, Sannan ta fito parlor.
Fadwa ganin Yaya Khaleel tayi a zaune ' cikin k'ananan kaya yana duba wasu documents, K'arasa wa tayi cikin hanzari ta zauna kusa dashi.
Har ta d'auki remote zata kunna TV, Taji tsayawar motoci ' cikin hanzari Fadwa ta tashi ta lek'a ta window, Ilham ce daga ni ta fito cikin motar sukuku a gajiye.
Fadwa juyawa tayi ta kalli Yaya Khaleel.
“Sweetheart ' zan d'an fita, Su Ilham sun dawo”.
“Um Hum”.
Kawai ya ce ' sannan Fadwa ta fita cikin sauri, ta tari Ilham.
Ilham ballara mata harara tayi ' zatayi magana Fadwa dakatar da ita.
“Shhh karma kice komai ' nasan ni keda laifi, Amma yanzu mu shiga daga ciki tukunna ' sai na sami damar bayani”.
Haka Fadwa da Ilham suka k'arasa cikin gida k'awaye na biye dasu a baya.
Sai da suka shiga d'aki tukunna Fadwa ta fara bada hak'uri, Dakyar ta samu Ilham ta hak'uri sannan ta d'aga kai ta duba a gogon d'akin.
“La la la!! Har 6:00pm ' ban d'aura abincin dare ba?”.
“Why not ki d'iban mashi na nan kawai!”.
Cewar Ilham.
“Eh abunda zanyi kenan ma ' bari inje inyiwa Ige magana, Allah yasa da saura”.
Ameen Ilham tace ' sannan Fadwa ta tashi ta nufi parlor neman Ige, Kasancewar parlon a cike yake da mutane.
Fadwa hangota tayi ' cikin mutane, Hakan yasa taje ta jawo hannun ta suka nufi kitchen.
“Oh oh 'Yan nan lafiya?”.
“Ige don Allah akwai sauran abinci?”
“Eh akwai saura mana! Waye zai ci?”.
“Yaya Khaleel zan bawa”.
“To ai sai kije ' ki d'auko inda zan sami maki”.
Fadwa juya tayi ' ta bar sashen ta nufi sashen ta, Shiga tayi cike sa sallama a bakin ta Yaya Khaleel ya amsa sannan ta nufi kitchen kai tsaye, Fadwa cooler ta d'auko ta fito zata fita ' Yaya Khaleel ya tsaida ita da cewa.
“Baby nah ' ina kuma zakije?"
Juyowa tayi ta kalle shi ' gami da bazo mashi idanu.
“A'a abinci zan zubo maka, Wanda zaka ci”.
“Ke meyafaru da naki abincin?”.
“Amm... Sweetheart ' babu komai, Kaga ban d'aura girkin da wuri bane”.
“Wannan ba reason bane ' to nidai bazan iya cin abincin biki ba!!”.
Nan fa su Fadwa ido ya fara raina fata.
“To me kakeso kaci Sweetheart?”.
Yaya Khaleel gyara zama yayi ' tare da yin murmushi ' sannan yace.
“Good!, kinga dai inaso inci jellof rice with beans ' kuma inaso inci dambun shinkafa.”.
Bud'e baki Fadwa tayi, Sannan tayi k'wal k'wal da ido.
“Duk a cikin wannan tala tainin daren? Haba Sweetheart..”.
“Oh to shikenan ' tunda bara kimun ba, Ni kuma babu abinda zanci!”.
Tashi yayi shi a dole yayi fushi ' yayi fuuuu zai wuce d'aki Fadwa tayi saurin binshi ta rungumo shi ta baya.
“Sorry Sweetheart ' zanyi maka jellof rice with beans yanzu, Amma please ka sauk'ak'a mun kabar dambun nan sai gobe”.
Juyowa yayi ya kalleta ido cikin ido, Amma sam baiga wani b'acin rai ya bayyana a fuskar ta ba.
Tallabo fuskar ta yayi ' ya manna mata kiss a goshi, Sannan yaja hannun ta suka koma suka zauna.
“Baby nah?”.
“Na'am”.
“Karki damu wasa nake miki ' ki tashi kije ki shirya mu tafi restaurant, Kinga sai muci abinda ranmu keso ko?”.
Murmushi Fadwa tayi har saida hak'oran ta biyu suka bayyana.
“Thank you Sweetheart!”.
Ta fad'a sannan ta tashi ta wuce d'aki, Fadwa wardrope ta bud'e ta ciro hijab d'in ta pink ta sanya, Sannan ta fito.
“Na shirya...”.
Abinda tace kenan ' Yaya Khaleel ya mik'e tsaye rik'e da car-key a hannun shi, Sannan yasa kai ya fita Fadwa na biye dashi a baya.
Suna fita ta saka key a k'ofar, tukunna suka shige mota ' Yaya Khaleek yaja motar suka wuce.
B'angaren Yaya Farook kuwa ' tunda suka dawo tare da Abba ya shige d'akin shi yayi kwanciyar shi, Da waya a hannun shi yana danna wa.
Da kaga fuskar shi kasan da mutumiyar yake chart ' wato Safeena.
*WAJEN 9:00PM*
Yaya Khaleel da Fadwa ' suka dawo gida, Lokacin duk 'yan biki sun gama watse wa.
Packing Yaya Khaleel yayi a packing space ' tukunna suka fito a tare suka shige sashen su.
Fadwa ta wuce d'akin ta direct ta cenja rigar jikin ta zuwa ta bacci, Sannan ta fito ta wuce bedroom d'in Yaya Khaleel.
Ko da ta shiga ' iske shi tayi yayi shirin baccin shi kamar yadda ya saba, Singlet ce da boxer a jikin shi ' yana kwance da waya a hannun shi.
Fadwa hayewa saman gadon tayi ' taja musu blanket, Tare da cewa.
“Please ka rabu da wayar nan ' muyi bacci”.
“Baby nah ' bani two minutes”.
Tana jin ya fad'i haka ta fizge wayar cikin sauri tayi switching d'in ta, Sannan tasa hannu ta kashe wutar ' tare a k'udun dune wa cikin jikin shi.
“Sorry Sweetheart bacci!”.
Murmushi kawai yayi mata ' sannan yasa hannu ya sake matse ta gam da jikin shi, Nan bacci yayi awon gaba da su.
*DEDICATED TO MY FAN'S*
[5/21, 7:21 AM] Al~Husseen Abu~Sameer: ... *BABBAN...GIDA*
*_Pure Moment Of Life writers_*
© ```Written```
By
*_Seemaluv_*
www.Seemaluv.wapka.me
*#IG:* *_@Bae_Seema_*
*87-90*
Yaya Khaleel sai da ya d'auki lokaci mai tsawo yana kallon ta, Wayar shi ta fara k'ara alaman kira ' hakan yasa shi tashi ya koma parlor, Don karya tasheta.
Yaya Khaleel ciro wayar yayi daga aljihun shi ' ganin kiran daga wajen aiki ne, Yasa ya d'aga wayar cikin hanzari.
Haka sakatariyar shi ta sanar mashi da yazo cikin hanzari ' yayi manyan bak'i.
Ok kawai yace ' tukunna ya kashe wayar yana tunanin Fadwa wacce take baccin ta.
Yaya Khaleel juyawa yayi ya koma d'akin nata, Ya tab'a jikin ta ko akwai zafi ' jin babu zafi ne yasa shi juyawa ya fice daga d'akin zuwa parlor.
Ige ce a zaune tana kallon ta ' kasan cewar channel d'in hausa film ne.
"Ige ' zan fita zuwa wajen aiki, Please ki kula da ita ' don Allah Ige karki tsaya biyewa wannan kallon".
"Kujimun ja'irin yaro! Wato kai mai mata ko? Lallai zamani".
"Ni na wuce".
"Allah ya bada sa'a ya kuma tsare"
Ige ta fad'a cikin dariyar tsufa, Sannan Yaya Khaleel ya fita gami da cewa Ameen.
Umma ce a tsaye cikin part d'in Yaya Farook, Tana duba 'yan gyare gyaren da akayi ' yanzu komai ya zama daidai, Shiga ne kawai ya rage.
Part d'in Yaya Farook iri d'aya ne dana Yaya Khaleel, Sai dai abubuwan ciki ne suka ban banta.
Bayan Umma ta gama duba komai ne ' ta sallame 'yan aiki suka wuce, Sannan taja k'ofar ta rufe da key ta koma sashen su ta zauna a parlor.
*AROUND 12:30PM*
K'awayen Ilham suka iso cikin gidan ' kai tsaye suka zarce ciki, A zaune suka iske Umma hakan yasa suka zuk'unna har k'asa suka gaishe ta ' sannan suka k'arasa ciki.
Suna shiga d'akin Ilham suka iske ta a zaune gaban madubi tayi jigum ' tana kallon kanta.
"Ilham ya baki shirya ba? Kinsan k'arfe nawa kuwa yanzu? Ina Fadwa?".
D'aya daga cikin k'awayen ta fad'i haka, Tana k'ok'arin zuwa gaban madubin donta shirya ta.
"Fadwa bata da lafiya".
"Oh ayyah aiko maje mu gaishe ta ' kafin lokaci yayi".
Nan suka fara yiwa Ilham gyara ' da kwalliya, Haka Ilham tayi kyau sosai ' sai da suka kammala ne suka fara kashe hutuna ita da k'awayen ta.
"Wallahi hutunan nan bazasu yi kyau ba ' don babu Fadwa a ciki".
Tana fad'in haka ta kalli a gogon d'akin.
"Kunga yanzu *12:46pm* mubar hotunan nan haka ' muje mu duba jikin Fadwa, Don Ango na yace da zarar an d'aura aure ' zasu turo motocin d'aukar Amarya".
To kawai sukace ' sannan suka bar d'akin suka nufi sashen Fadwa.
Suna shiga suka iske Ige a zaune ' hankalin ta na kan TV kallon ta kawai takeyi.
"Ige".
Cewar Ilham.
Firgigit Ige tayi ' ta juyo ta kalle ta.
"Ya akayi?".
"Fadwa bacci takeyi ko kuwa?".
"Bansani ba 'yan nan ' ki shiga ki duba mana".
Haka Ilham ta zarce ciki ' ita da k'awayen ta, Tana shiga taja burki ta tsaya ganin bacci Fadwa ke yi.
"Bacci ma takeyi ' mu koma kawai".
Haka suka juya suka koma b'angaren su.
Yaya Farook dake garden a zaune ' yana kallon shukoki, Yunwa ce yaji ta yunk'uro shi ' cikin sauri ya bar wajen ya nufi cikin gida, Kai tsaye ya wuce kitchen a d'ibi abinci sannan ya koma parlor inda Umma take zauna ' ya zauna dirshen a k'asa.
"Farook ' kayi sauri kaci, Don lokacin d'aurin auren ya kusa".
Cewar Umma.
"To Umma ' aiya zama dole".
"Yawwa don shi Khaleel ya sanar dani cewa ' bazai sami halartar d'aurin auren ba, Abban ku kuma yana cen".
Yaya Farook sama sama yaci ' ya tashi cikin sauri ya wuce d'akin shi, Cikin hanzari ya cenja kayan jikin shi ' cikin shadda milk colour.
Saida ya kammala tsaf ' tukunna ya d'auki key d'in motar shi ya fice zuwa wajen d'aurin aure.
*AROUND 1:00PM*
Mutane suka taru a babban masallacin izala ' Waliyyen Ango da Amarya duk sun hallara, Tare da iyayen Ango da Amarya da kuma abokan arzik'i.
*1:...pm* aka d'aura auren Al'ameen da Fadwa, Haka ladan ya dunga shela ' gunun ban sha'awa.
*** *** *** *** *** *** ***
Ilham na zaune a d'aki ita da k'awayen tane Angon ta ya kira ta awaya, Ganin kiran shi yasa gaban ta ya fad'i tasan cewa lallai aure ya d'auru.
Haka jiki a sanyaye ta d'aga wayar.
"My king".
Ta furta a tsora ce.
"Alhamdulillah! My Queen ' and'aura aure, Kin zama mata ta ' ke kawai nake zaman jira".
Murmushin jin dad'i Ilham tayi tare da cewa.
"Allah ne abin godiya ' my King".
Fadwa saurin kashe wayar tayi ' sakamakon ganin Umma da tayi ta shigo cikin d'akin, Hakan yasa Ilham mik'ewa tsaye.
"Ku bani waje inason inyi magana da 'yata".
Nan Ilham ta had'iye miyau dakyar, Sannan k'awayen suka fita daga d'akin zuwa parlor.
Umma ajiyar zuciya tayi ' ta k'arasa cikin d'akin ta zauna, Sannan itama Ilham ta koma ta zauna kusa da ita.
"Ilham?".
Ilham d'ago kai tayi ta kalleta, zuciyar ta na k'una ' amma sam batasan dalili ba.
"Nasiha zanyi maki ' kin kasance 'yata kuma jini na! Wacce ta tashi cikin *BABBAN GIDA!* mai cike da tarbiyya".
Umma hannun Ilham ta kamo ' da sauri Ilham ta d'ago kai ta kalle ta jin yadda hannun take rawa.
"Ki kasance mai yiwa mijin ki biyayya ' Ilham.....".
Umma kasa k'arasa maganar tayi ' saboda rad'ad'in da ke cinta a zuciya, Na zafin rashin 'yarta da zatayi a kusa da ita.
Hawaye ne suka zubowa Umma a ido ' tayi sauri ta goge don kada Ilham ta fahimci wani abu.
Ilham kuwa duk ta fahimci haka ' itama wasu zafafan hawaye ke fitowa daga idon ta, A hankali ta mik'e tsaye ta dawo saitin fuskar Umma ta zuk'unna.
"Umma na! Meyasa kike kuka?...".
Suna cikin haka ne ' d'aya daga cikin k'awayen ta shigo d'akin cikin sauri.
"Umma ' masu d'aukan Amaren ne suka iso".
Umma saurin share hawayen ta tayi ' sannan ta tashi tsaye tare da rufa mata mayafin ta akai.
"Kije kawai ' zamuyi waya".
Umma na fad'in haka tabar d'akin cikin sauri, Hakan yasa Ilham had'iye miyau dakyar ' sannan sauran k'awayen suka shigo d'akin cikin hanzari suka fara shirya ta.
Bayan sun gama ne ' suka fito daga d'akin tare da amarya, Ilham tsayawa tayi tana kallon harabar parlon.
"Haba Ilham lokaci na k'urewa fa! Sai kace ba'a gari d'aya ake ba?".
Haka suka fito waje harabar garege ' ta tsaya cak hawaye na zuba a fuskar ta.
Fadwa ji tayi kamar ance ta tashi ' haka tayi firgigit ta tashi, Cikin hanzari ta diro daga saman gado ' duk da tanajin dizziness a jikin ta, Hakan bai hanata zarcewa parlor inda Ige ke zaune.
"Ige?".
Ige juyowa tayi ' ta kalle ta.
"Na'am 'yan nan, Yaya jikin naki?".
"Amm...da sauk'i Ilham fa?".
"Ayya! Anya kuwa basu wuce ba?".
"Ina?".
"Ha'a gidan mijinta mana!".
Zaro ido Fadwa tayi ' gami da juyawa tabar parlon zuwa waje cikin hanzari.
Fadwa na fita ta iske ' k'awayen sai daga suke da ita akan suwuce, Amma sam Ilhan tak'i.
Nan take k'walla suka ciko idon Fadwa, Hakan yasa ta k'arasa har inda take tare da tallabo fuskar ta.
"Ilham...".
Ilham kallon Fadwa tayi ' da idanun ta da suka rine saboda kuka.
"Ni kike jira ko?".
Kai ta d'aga mata alaman Eh, Sannan Fadwa ta rungume ta cikin kuka.
"Please idan kinje ki kulamun da kanki! Kumayi biyayya a gareshi".
Tana fad'in haka taja hannun ta ' tai mata rakiya zuwa gaban mota.
Fadwa saka Ilham tayi a cikin mota ' tare da cewa.
"Sai nazo".
Sannan ta rufe ' suka koma kallon junan su ta glass d'in motar , Motoci bakwai ne suka zo wajen ' amma mota uku ne suka cika da Amare, Sai da ko waccen su ta gama shiga ' sannan gate man ta bud'e masu gate suka fito.
Fadwa kuwa idonta akan Ilham yake ' hakama Ilham, Har saida taga bata ganin komai a wajen tukunna ta koma sashen ta.
*DEDICATED TO MY FAN'S*
馃憚馃憚馃憚
[5/23, 2:58 PM] Jameesha: .....馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮 *BABBAN...GIDA*馃尮馃尮
馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
*_Pure Moment Of Life writers_*
漏 ```Written```聽聽 聽 聽
By
*_Seemaluv_*馃憚
www.Seemaluv.wapka.me
*#IG:* *_@Bae_Seema鉂*
*89-90*
Yaya Khaleel sai da ya d'auki lokaci mai tsawo yana kallon ta, Wayar shi ta fara k'ara alaman kira ' hakan yasa shi tashi ya koma parlor, Don karya tasheta.
Yaya Khaleel ciro wayar yayi daga aljihun shi ' ganin kiran daga wajen aiki ne, Yasa ya d'aga wayar cikin hanzari.
Haka sakatariyar shi ta sanar mashi da yazo cikin hanzari ' yayi manyan bak'i.
Ok kawai yace ' tukunna ya kashe wayar yana tunanin Fadwa wacce take baccin ta.
Yaya Khaleel juyawa yayi ya koma d'akin nata, Ya tab'a jikin ta ko akwai zafi ' jin babu zafi ne yasa shi juyawa ya fice daga d'akin zuwa parlor.
Ige ce a zaune tana kallon ta ' kasan cewar channel d'in hausa film ne.
"Ige ' zan fita zuwa wajen aiki, Please ki kula da ita ' don Allah Ige karki tsaya biyewa wannan kallon".
"Kujimun ja'irin yaro! Wato kai mai mata ko? Lallai zamani".
"Ni na wuce".
"Allah ya bada sa'a ya kuma tsare"
Ige ta fad'a cikin dariyar tsufa, Sannan Yaya Khaleel ya fita gami da cewa Ameen.
Umma ce a tsaye cikin part d'in Yaya Farook, Tana duba 'yan gyare gyaren da akayi ' yanzu komai ya zama daidai, Shiga ne kawai ya rage.
Part d'in Yaya Farook iri d'aya ne dana Yaya Khaleel, Sai dai abubuwan ciki ne suka ban banta.
Bayan Umma ta gama duba komai ne ' ta sallame 'yan aiki suka wuce, Sannan taja k'ofar ta rufe da key ta koma sashen su ta zauna a parlor.
*AROUND 12:30PM*
K'awayen Ilham suka iso cikin gidan ' kai tsaye suka zarce ciki, A zaune suka iske Umma hakan yasa suka zuk'unna har k'asa suka gaishe ta ' sannan suka k'arasa ciki.
Suna shiga d'akin Ilham suka iske ta a zaune gaban madubi tayi jigum ' tana kallon kanta.
"Ilham ya baki shirya ba? Kinsan k'arfe nawa kuwa yanzu? Ina Fadwa?".
D'aya daga cikin k'awayen ta fad'i haka, Tana k'ok'arin zuwa gaban madubin donta shirya ta.
"Fadwa bata da lafiya".
"Oh ayyah aiko maje mu gaishe ta ' kafin lokaci yayi".
Nan suka fara yiwa Ilham gyara ' da kwalliya, Haka Ilham tayi kyau sosai ' sai da suka kammala ne suka fara kashe hutuna ita da k'awayen ta.
"Wallahi hutunan nan bazasu yi kyau ba ' don babu Fadwa a ciki".
Tana fad'in haka ta kalli a gogon d'akin.
"Kunga yanzu *12:46pm* mubar hotunan nan haka ' muje mu duba jikin Fadwa, Don Ango na yace da zarar an d'aura aure ' zasu turo motocin d'aukar Amarya".
To kawai sukace ' sannan suka bar d'akin suka nufi sashen Fadwa.
Suna shiga suka iske Ige a zaune ' hankalin ta na kan TV kallon ta kawai takeyi.
"Ige".
Cewar Ilham.
Firgigit Ige tayi ' ta juyo ta kalle ta.
"Ya akayi?".
"Fadwa bacci takeyi ko kuwa?".
"Bansani ba 'yan nan ' ki shiga ki duba mana".
Haka Ilham ta zarce ciki ' ita da k'awayen ta, Tana shiga taja burki ta tsaya ganin bacci Fadwa ke yi.
"Bacci ma takeyi ' mu koma kawai".
Haka suka juya suka koma b'angaren su.
Yaya Farook dake garden a zaune ' yana kallon shukoki, Yunwa ce yaji ta yunk'uro shi ' cikin sauri ya bar wajen ya nufi cikin gida, Kai tsaye ya wuce kitchen a d'ibi abinci sannan ya koma parlor inda Umma take zauna ' ya zauna dirshen a k'asa.
"Farook ' kayi sauri kaci, Don lokacin d'aurin auren ya kusa".
Cewar Umma.
"To Umma ' aiya zama dole".
"Yawwa don shi Khaleel ya sanar dani cewa ' bazai sami halartar d'aurin auren ba, Abban ku kuma yana cen".
Yaya Farook sama sama yaci ' ya tashi cikin sauri ya wuce d'akin shi, Cikin hanzari ya cenja kayan jikin shi ' cikin shadda milk colour.
Saida ya kammala tsaf ' tukunna ya d'auki key d'in motar shi ya fice zuwa wajen d'aurin aure.
*AROUND 1:00PM*
Mutane suka taru a babban masallacin izala ' Waliyyen Ango da Amarya duk sun hallara, Tare da iyayen Ango da Amarya da kuma abokan arzik'i.
*1:...pm* aka d'aura auren Al'ameen da Fadwa, Haka ladan ya dunga shela ' gunun ban sha'awa.
*** *** *** *** *** *** ***
Ilham na zaune a d'aki ita da k'awayen tane Angon ta ya kira ta awaya, Ganin kiran shi yasa gaban ta ya fad'i tasan cewa lallai aure ya d'auru.
Haka jiki a sanyaye ta d'aga wayar.
"My king".
Ta furta a tsora ce.
"Alhamdulillah! My Queen ' and'aura aure, Kin zama mata ta ' ke kawai nake zaman jira".
Murmushin jin dad'i Ilham tayi tare da cewa.
"Allah ne abin godiya ' my King".
Fadwa
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 20