shi da kuɗi Yaya Auwalu ma na yi masa mgana ya ce ba shi da kudi."
Hararanta ya yi kafin ya ce"Daman su suka saba ɗawaniyar makarantar ki? biyo ni ki karbi saƙo a waje." Ya wuce cikin takunsa na gif gif Magajiya sai ta kasa mgana saboda ya lna mata ƙwarjini wani lokaci.
Jiki na rawa mariya ta zari hijabin Magajiya da ke saman kofa ta bi bayanshi da mota ya zo sai da ya shiga ciki ya ɗauko kuɗi ya bata na farko ya ce ta biya Jamb ta yi ma Walida magana ta rakata. Ta karɓa da sauri tana godiya sai ya mika mata wani kuɗin yana faɗin"Ki kaiwa Magajiya."
Har sai da ta ramkwafa wajen amsa masa acikin zuciyarta ta na jin wani iri, gida ya ce ta shiga sai ta shige ta laɓe sai da ta ga shigarsa mota da tafiyarsa sannan ta koma tana dafe kirji ita fa tun ba ta gane ba har ta zo ta gane cewa tun tuni ashe son Yaya Mansoor take yi ba ta sani ba.
Jiki na rawa ta je ta na nuna ma Magajiya kuɗin ta ba ta nata tana faɗin "Ya ce in ba ki" Magajiya ta taɓe baki ba ta ko karɓi kuɗin ba ta shige cikin ɗakinta lokaci ɗaya tana faɗin" Shi ne kike ta wani rawan jiki kamar ya ba ki wata duniya"
Kuma acikin ranta ta ji daɗi bashi ake bin ta ko ta samu ta biya daman in ba shi ko Mu'azzamu ba ina take samun kuɗi? Sai dai fa taƙi godema Allah.
*Shafukan kyauta sun gabda ƙarewa. Ku yi hanzarin biyan kuɗin karatun ku domin kar mu ɓata lokaci da zaran mun gama book1, mu ɗora da book 2and3 in sha Allahu*
*BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KUƊIN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.*
*09069067488*
*80032773332*
*Ƴan kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sauƙi, ku yi min magana ta wannan lambar*
*09069067488*
*NA GODE.*
*Janafty*
*IDAN AN CIZA..!*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*Mallakar:Janafty*
*SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA*
*BONANZA*
Kana naka 500.
Ta fita zakka 500.
Gidanmu 300
Sadaukarwar so 200
Malika malik 200.
Zaman gidanmu 200
Ra'ayi ne ko buri? 300.
Tsaka mai wuya 500
Mr bello 200.
Sillar Hallaci 200.
Saifudden 500.
Zainazain 300.
*Bonanza za ta ƙare a gobe in sha Allahu, in ba ki karanta ba, wannan wata dama ce*
Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi💃🏻 kamar haka.
*Zumar Matsi Guarantee 3500*
*Maganin sanyi komai nacinsa 4k*
*Zumar kacha kacha 2500*
*Zumar kiba 4k*
*Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki*
*Dahuwar kaza ta manyan mata 8k*
Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani ƙarin jin daɗin ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0
*Page 19*
*Bayan Wata Ɗaya*
Bayan wata ɗaya da ya yi dai dai da kimamin wattani biyu da kwanaki da rasuwar Abi, kuma wata ɗaya tsakani da zencen da Hajiya ta yi da Inna Meri sai dai tun bayan lokacin ba su ƙara haɗuwa ba, Inna Meri ba ta koma ba itama Hajiyan ba ta dawo ba saboda sun kara komawa Abuja da aka yi arba'in ita da Mimi suka kwana biyu suka dawo. Gidan can na Abuja ya rage daga Mommy sai Inna Ladidi ita Inna Zainaba bayan arba'in ta koma gida, sai kuma yan aikin Mommy na amana, duk da gidan ya yi rashin megidan amman Dr. Sulaiman da Alhaji Hamza ba su bar shi ya yi kewa ba komai da ake bukata har da wanda ba'a bukata ma suna tana dar da shi. Mommy dai duk wannan bai dame ta ba, ita dai kukanta ta yi rashi rashin da har da har abada ba za ta mai da makwafinsa ba.
Sannan ta kuduri niyar cika wasiyyan mijinta shi ya sa zuwan da su Hajiya suka yi ta yi mata mganar Mimi da Mansoor Hajiya ta zayyane mata abunda ya gudana a tattaunawar da suka yi da Inna Meri, Mommy cikin wani yanayi ta ce" Hajiya ni zan je da kaina mu yi mgana, ba zan iya sukuni ba tare da na cika wasiyar Habibi ba, ya rasu da Mimi a bakinsa da kuma ƙudurin nemansa ya nemi gafaransa tunda shi bai samu wannan damar ba, ni ina raye Hajiya in sha Allahu da zaran na fita takaba batun zan fara tunkara in sha Allahu."
Hajiya tace"Shike nan Allah ya fitar dake lafiya." Ta amsa mata da Amin suka cigaba da tattaunawa, duk akan mganar Mimin ne wacce duk ta yi sanyi ta koma wata iri, sannan kowa ya gan ta ya san tana da damuwa ga rashin mahaifi ga ciwon da ya jima a zuciyarta. Har su Khadija sun zo addu'an arba'in su kan su, suna ta korafin ganin Mimi ta rame kuma wani abu da kowa bai sani ba tun daga ranar da Aji ya saka mata wannan rigar da ita take kwana da ita take ta shi, in ta na jin kewarsa sai ta rumgume rigar ta yi ta kuka. Ba kowa ba ne zai iya fahimtar Halin da ta ke ciki ba sai ita kanta da ubangijin da ya halliceta.
Kwanansu biyar suka dawo gombe lokacin tuni daman Mimi ta koma bakin aikinta ko a can ma ana ta ƙorafin ta sauya sai dai ana tausaya mata sanin ta yi rashin uba musamman ma Rukky da suke tare ta fi kowa sanin Mimi ta rage karsaahi da fara'a
ko labarai take karantawa za'a ganta irin so cool haka kamar wata mara lafiya.
Sai dai ana yi mata uziri saboda ta yi rashi kuma dole daman sai a hankali.
Hajiya ba ta taɓa mganar da kowa ba amman Mommy ta yi mgana da Dr Sulaiman shi kuma sai yake ganin abun wani iri har yana cewa"Mommy to tunda Hajiya ta ce ta yi mgana da mahaifiyar shi ta kuma ba ta tabbacin sun yafe ai ina ga shike nan ba lalle sai kin je da kanki ba."
Mommy ta ce a lokacin"A'a ai shi yaron aka saɓamawa kuma shi Habibi ya jadadda neman gafaransa sannan kuma ya ce ya janye kalamansa kan Mimi in har tana son shi har yanzu da amincewarsa mu aura mata shi." Kai tsaye ya ce"Haba Mommy wannan fa wani abu ne da ya shuɗe shekaru sama da takwas, ki ƙyale wannan mganar."
Sai ta ga kamar bai fahimceta ba, sai da Alhaji Hamza ya zo shima ta yi masa mganar shima dai irin ta Sulaiman ɗin ne ya ce tunda Hajiya ta yi mgana da Inna Meri ta ce komai ya wuce ba kuma amfanin kara nemansu wanda ma ya yi abun nan yau ba shi a duniya kowa sai ya yi hakuri.
Da ta yi masa mganar ita Mimi har gobe ta na son yaron tunda har ya amince kafin ya rasu me zai hana a nemi shi yaron a dai dai ta a ji in har har yanzu yana ra'ayin Mimi sai a yi mgana saboda farincikin Mimin.
Kai Tsaye Alhaji Hamza ya ce"Wannan maganar banza ce, muke da mace in har ya na sonta har yanzu shi zai neme mu ba mu za mu neme sa ba, mganar Mimi na son shi har yanzu ba magana ba ce tunda ta iya rabuwa da shi a baya a yanzu ma ba wata tsiya ba ce ta samu miji ta yi auranta ta manta da shi lokaci ne kawai bai yi ba.".
daga nan sai ta fahimci dukkansu ba su gane in da ta dosa ba, ita kuma wasiyyan mijinta take son tabbatarwa shi ya sa ta kara kiran Hajiya ta faɗa mata yadda suka yi da su sai Hajiya ta ce"Rabu da su ba za su gane ba ne, ina son na je har gida na samu Meri da megidan nata amman kafin nan zan aika Binta gidan ta amso lambar wayarta mu yi mgana kafin na je."
Da haka su ka rabu da Mommy wacce ta ce ita fa alƙawari ta yi ma Habibi na cewa In sha Allahu za ta yi kokarin ganin Mimi ta samu abin da take so itama ta yi farinciki kamar kowa nan kuma duniya yaro nan shine cikon farincikin Mimi kuma dalilin shi ne har yau ta kasa ba ma wani namiji dama ciki har da ɗan uwanta Jaheed. Duk kuma bikin da a ke yi Mimi ba ta sani ba har ta su Khadi ba wanda Mommy ta yi mgana da shi Saboda kamar Sulaiman suma suna ganin ba wani soyayyar da ta hana Mimi aure kawai dai kila na ta ra'ayin ne amman su a ganinsu tunda sun rabu tun a baya kowa ya kama gaban shi ina abun cewa mutum na nan yana fama da dakon wahala.
Hajiya kuma ta na goyon bayan Murja Saboda ita take zaune da Binta ita kaɗai ta san yanayin da yarinyar take ciki so take kafin ta bar duniya ta ga Mimi na cikin farinciki a kuma ɗakin auranta kamar ko wata mace.
*******
_Tuesday 04 May, 2022_
Mimi na wajen aiki ta samu wayar Hajiya sai dai in da ta aiken ta ne ya ba ta mamaki, cikin ƙarin mamaki a muryanta da fuskarta ta ce"Hajiya wai gidan su Aji kike nufi na je?.
Kai tsaye Hajiya ta ce"Eh don Allah ki je ki karɓon min lambar wayar Meri ina son na yi mgana da ita, ga shi ni kuma ban samu zuwa ba." Cikin wani mamakin ta ce" Hajiya zan iya gane gidan kuwa? Kuma in kina son zuwa direba ba sai ya kai ki ba, ai ba sai kin aike ni ba" Da sauri Hajiya ta ce"Kafin na samu lokacin zuwa ina bukatar lambar wayarta ne da gaggawa."
Ba ta kawo komai a ranta ba ta amsa ma Hajiya, sai dai ta na tunanin me ya sa Hajiya ta ce sai ita ta je da kanta. Alhalin in tana son zuwa ba wahala ba ne hakan.
Tunanin hanyar gidan ma take yi shekarun da ya wa rabonta da gidan nan, ta so ma ta kira Rukky ta rakata sai dai ta na da aiki shi ya sa kawai ta kyaleta ba ta yi mata mgana ba. News ɗin da za ta karanta gobe da safe na wajen Editer in ya gama dubawa zai kai ma Manaja ya duba shima, shi ya sa sai kawai ta yi musu sallama ta wuce da cewar sai gobe da safe.
Ta baro gidan Talabijin ɗin cikin zullumi da misalin biyar na yamma a can ta yi yininta yau saboda in ta koma gidan ma sai dai ta yi ta zaman tunani kuma ita kanta ta gaji da tunanin, tana tafe a motar ta har anguwan Arawa a ranta tana tunanin ashe za ta gane anguwan, sai dai anguwan ta samu sauye sauyen gine gine sai ga ta har kofar makaranta mallam Ɗahiru ta kalli makaranta abubuwan da suka faru a baya suna gilma mata sai da ta yi mirmishi a saman lebenta kafin ta furta a fili" Allah Sarki ashe makaranta Mallam Ɗahiru ta nan nan"
Makaranta ba kowa tunda ranar alhamis ne ba islamiya daga nan tana tafe a sannu sannu tana kallon gidajen har wajen kofar gidan Wanzamai sai dai abun ya ba ta mamaki Saboda a yadda ta san gidan ba haka ta gan shi ba wannan ya koma na zamani sannan ya samu bangare biyu kuma kowanne da kofar shigarsa, ta jima a cikin mota tana kallon gidajen har gaba ta yi ta kuma dawo baya in da ta tabbatar da kanta nan ne,saboda masallacin dake kallon gidan da ta sani har gobe ya na nan, Sannan akwai wasu gidajen da ba su sauya ba suna nan a yadda ta san su tun da farko.
Kofar gidan ba kowa tsit sai jefa jefa mutane na wucewa, ta kasa fitowa daga cikin motar ta sama da minti sha biyar sai da ta duba agogon fatan dake hannunta ta ga har shidda saura duhu zai fara shiga sai ta yi gundunbala buɗe murfin motarta ta fito daman tana sanye da doguwar rigan wani material mai kalan ratsin pick sai ta yi amfani da pick ɗin mayafi mai roba ta yi Rolling da shi fuskarta sanye da wani siririn gilashi na ado kafarta sanye da bakin takalmi mai tudu kaɗan wanda ya yi maching da bakar karamar jakar dake hannunta. rufe motar ta yi sannan ta riko key ɗin motar a hannunta tare da wayarta hannunta na hagu kuma ta rike jakarta sai ta ɗan haɗa da rike gefen rigarta daga kasa tunda ta na ɗan sharan kasa, rasa kofar da zata nufa ta yi yasa ta yi kumdubalan faɗawa na gabanta lokaci ɗaya da sallama a bakinta.
Gaje ke cikin madafi ta na kaɗa miya Harira kuma ta na tsakar gida ta na wanki suna Hira ita da Gaje su ka tsinkayi sallama cikin wata murya kamar ta yan gayu.
Gabaɗayansu suka ɗago suna kallon Mimi da ta kariso tsakiyar tsakar gidan na su da Mansoor ya simince shi ya yi kyau sai dai ba gyara daga gani yau ma gidan bai ga shara ba. Mamaki ganin ta suke yi shi ya sa har Gaje sai da ta fito daga cikin madafi tana kallon Mimi cikin mamaki. Itama kallon mamaki ta ke yi musu saboda sai taga kamar ta gane su amman ta manta sunayensu. Rankwafawa ta yi cikin ladabi bayan sun amsa mata sallamar ta, ta gaishe su a tare su ka amsa har suna haɗa baki.
Cikin yanayin maganarta ta ce"Ina neman Inna Meri ne, don Allah ina ne ɗakinta?
Saboda ta ga gidan kamar ya sauya mata, Harira ta kalli Gaje itama ta kalleta suma su na mata kallon sani amman sun rasa in da suka santa.
Harira ce ta ce"Ai ba nan ne bangaren su Merin ba hala kin jima ba ki zo gidan ba ne ? Ai an fi shekara da raba mana kofa."
Mimi ta kalleta sai ta yi mirmishi kafin ta ce"Allah Sarki! Gaskiya na ɗan jima ban zo ba shi yavsa yanayin gidan ya ɓace min."
Gaje ta ce"Ƙofar su tana gaban namu da kin fita za ki ganta tana kallon garun nan, in kika shiga sai ki yi tambaya a nuna miki bangaren Merin."
Mimi ta yi musu godiya har ta Juya sai Gaje ta ce"Baiwar Allah.!
Sai ta juyo ta na kallonta kai tsaye ta ce"Kamar na sanki wlh, ko ke ƙawar Walida ko Bintu ce?
Mimi ta yi mirmishi ba ta yi mamaki ba saboda mutane na yawan ganinta su ce kamar sun santa fuskarta ba ɓoyayiya ba ce ba lalle su iya ganeta a baya ba amman ta na da tabbacin fuskar Mimin karamci suka sani. Ba ta samu zarafin mgana ba sai ga Mariya ta shigo shanya sai ta ga su Gaje cirko cirko ga kuma wata yar gayu a tsaye daman ta ga mota a kofar gida tana ta mamakin motar waye tunda ba ta Yaya Mansoor ba ce.
Kafin ma ta yi mgana Harira ta ce"To ai ga ma Mariya nan, ke mariya raka ta wannan bakuwar Inna Meri ce kai ta bangarenta."
Mariya ta kura ma Mimi ido kamar za ta yi magana sai ta fasa sai tace toh ta ijiye botikin shanyar ta wuce gaba Mimi ta bi bayanta bayan ta yi ma su Gaje godiya suna fita Harira ta kalli Gaje kafin ta ce"Ni fa ina ji a jikina kamar na san yarinyar nan"
Gaje ta yi shuru tana tunani kafin ta ce"Nima wlh kuma ba ƴan'uwan Meri na can garin su ba ne, da kin ji hausan su, amman tabbas na san fuskarta sai dai na rasa a inda na santa."
Sai su ka shiga tunanin in da su ka taɓa ganin Mimi sun manta da a kwatin talabijin ɗin ɗakin Gaje su ke ganinta tunda tana da wani tsohon tibi da ɗiyarta ta sauya nata ta kawo mata tunda a gidan nan ba wanda bai san mai aikin gidan tibin nan ita ce wacce Mansoor ya so a baya babanta Soja ya sa a ka yi ta dukansa ya kusa mutuwa ba.
Ita kuma Mimi suna fita kofar gida Mariya na gaba tana binta a baya sai dai tana ta juyowa ta na kallonta Mimi kuma sai ma ta mirmishi ta ke yi ta na mamakin girman Mariya ai ta santa mana ko da ya ke ga Walida ma ta zama yan mata.
Sun zo kofar shiga gidan Mariya ta juyo da sauri tana nuna Mimi da yatsa kafin ta ce"Laa ina ganinki a talabijin ɗin Magajiya ke ce ko? Mimi ko?
Mimi ta yi mata mirmishi hakoranta farare har su ka bayyana a waje kafin ta ce" Mariya a she za ki gane ni?
Mariya ta ji muryan Mimi ta fi ma zaƙi a sarari sai kawai ta daka tsalle ta shige cikin gida ta bar Mimi na bin bayanta da dariya, ita Mariya daɗi ta ke ji ta kama sunanta kuma sannan ta ganta a fili ba'a talabijin ba wanda sau tari ma Magajiya na ganin ana nuno ta za ta fara maasifa sai an sauya mata tasha tunda gidan tibin na su babba ne ya na kan babban recodan da ake kama sauran manyan manyan tasoshi.
Magajiya na bakin kofar ɗakinta tana tuka tuwo Mariya ta shigo ta na tsalle tana shirin mata mgana ta ga ta wuceta zuwa bangaren Meri ba ta samu sauke numfashi ba ta ji Mimi na gaisheta ta amsa kai tsaye tana kallonta, ita ma sai ta kalleta ta gane ta Magajiya kai lalle rayuwa gidan duk ya sauya mata ganin Mariya ta yi gaba ya sa itama ta bi bayanta cikin irin yanayin takunta. Magajiya ta bi ta da kallon mamaki tana tunanin itama a inda ta san fuskar, Sai abun ya kasa barin ta, ta yi sukuni a gurguje ta gama kwashe tuwo sai ta hau ƙwalama Mariya kira sai da ta fito tana zuwa ta kalleta kafin ta ce"Wannan wace ce na ga kun shigo tare? Kusa da ita ta matsa kafin ta ce"Laa ba ki gane ta ba? Ina wannan da ake nunota a talabijin wanda har Walida ta taɓa faɗamin wai budurwan Yaya Mansoor ce to ita ce fa Magajiya leka waje ki ga wata hadaɗɗiyar motar da ta zo da ita"
"Ke Dilla rufemin baki sakara kawai, ina botiki na.?
Mariya na tura baki an katseta ta ce"Ban shanya ba fa" Kamar za ta mareta haka ta kai mata hannu kafin ta ce"Wuce ki je ki shanya ki ɗaukomin botikina."
Ba yadda ta iya haka ta wuceta fita amman sai da ta gama tsayawa wajen Motar Mimi da ta koma su gaje su ka turketa da tambayan ko ta san wace ce? Kamar yadda ta gaya ma Magajiya haka ta gaya musu sai Gaje da Harira su ka haɗa baki wajen faɗin "Haba shiyasa mu ka ga kamar mun santa, ikon Allah to me ta zo yi?
Mariya tace ita dai ba ta sani ba sai kawai ta fara Shanyarta ta bar su da rike baki suna faman tunanin me ke shirin faruwa kenan?
Bayan fitan Mariya har leke su ka yi waje domin ganin Motar da Mariya ta zuzu ta su ma kan su sun shaida kyanta Har Harira na fadin"To me ya kawo ta? daman suna hulda da su ne har yanzu?
Gaje ta ce"Ni dai Mallam ya faɗa min ba wannan alaqar daman Merin ce kuma tuni ta daina aiki a gidan shi kan shi Mansoor ɗin ya kama kan shi ke ko karo da Soja wasa ne, sai dai fa kinsan ni dake muka ga sanarwan rasuwan uban nata ko kila shi ne ya ba su lasisin sake dawowa har kuma ta ke zuwa wajen Meri?
Harira ta ce"To wa ya sani?
Gabaɗaya sai su ka rasa sukuni kamar yadda Itama Magajiya a na ta bangaren ta saka sukuni ba tunanin da ba ta yi ba.
Yau sai ga shi da kanta ta tura Mariya ɗakin Inna Meri saboda ta na so ta san abunda ya ke faruwa a cikin gidan.
Ita kanta ta kasa shiga ɗaki sai faman zagaye take yi ta na kasa kunni sai dai ko Minti ashirin Mimi ba ta yi da shiga bangaren Meri ba, sai ga shi ta fito Inna Meri iya kofar ɗakinta ta rakata tana ba ta sakon ta gaida Hajiya Mariya da Walida ne su ka rakota har waje, Walida sai wani ji da Mimi take yi mariya kuma sai faman washe baki take yi. Ta buɗe motarta ta shiga sannan ta buɗe dirowan motar ta ɗauko kuɗi ta mika ma walida ta ce su raba Walida ta ce ba za ta amsa ba. Sai ta harare ta kafin ta ce"In Mu'azzam ko Mansoor suka baki kyauta kina maida musu ne?..
Sai ta ji kunya ta kasa magana sai Mimi ta ce to kamar hakane in dai za su baku abu ku karɓa ku yi godiya nima wajibi ne ku karɓa. Dole Walida ta karɓa Ita da Mariya suna ta kwarara mata godiya. Suna wajen har ta tada motar ta yi ribas ta bar anguwan sannan su ka koma cikin gida.
Abib da ba su sani ba Aji na daga nesa ya na kallon su a saman mashin ɗin sa daga gidan su Musa Zinder suke yaron dake cikin United ɗin su jiya wajen evening traning ya samu rauni sai aka maida shi gida to da yamman nan ne ya fita ya je ya ɗauki Coach daga gidansa suka je su ka duba shi daganan ya mai da Coach gida shi kuma sai ya gangaro ta anguwar tunda yau wajen kwana uku bai leko ba sun yi kuma waya da Inna akan za ta je biki can bauchi tana son ganinsa. Mamaki da wani irin takaici ya sandaran da shi a inda yake, me wannan yarinyar ta zo yi musu kuma a gida? Yanzu Ita Inna abin da take yi dai dai ne? Ina ruwanta da waɗanan mutane da ba rayuwarsu ɗaya ba yanzu in ya yi mgana sai a ga laifinsa ransa ya ɓaci har wani duhu ya ke gani da ya sa ya fasa ma ƙarisowa kofar gidan daga nan ya juya kan mashi ɗinsa ya koma ta anguwar tunfere amman yana tafe yana sakin huci Inna gaskiya ba ta yi masa adalci ba wlh kamar ya koma ya ji dalilinta amman a yadda ransa yake ɓace Inna ba za ta fahimce sa ba shima ba zai fahimceta ba.
Bangaren Inna Meri kuwa har Walida ta shigo da murnan kuɗin da Mimi ta ba su dubu goma su ka raba ita biyar Mariya biyar, tana nuna ma Inna Meri cikin murna tana faɗin" Inna na samu na siyan ankon Bahijja" Inna ta kalleta kafin ta ce" Kun gode Allah ya saka mata da alheri."
Har Walida ta shiga cikin ɗaki ita tana tsaye ta na wani tunani, a ba za ta ta ga Mimi, tunda taji Hajiya na neman lambar wayarta jikinta ya ba ta maganar da su ka taɓa yi ne, ita kam ai ta gama mgana, fitinar Baban inna ta ke tsoro kuma an ce in ba ka san karshen fitina ba kada ta ɗukota daga fari ita fa ba wanda ma ta yi ma wannan mganar ko Mallam ba ta yi ma mganar ba ashe ita Hajiya da gaske take yi.
Har dare abun na sukan ranta, sai ga shi Baba Ɗanjuma na dawowa tun a waje su Baba sani su turkeshi da mganar matan su sun tsegunta musu, shi fa kai tsaye suka ce me Mimi ta zo yi? Gwara dai su dawo cikin Hayyacin su in sun manta abin da ya faru a shekarun baya ne wato ya na ganin yanzu ya isa ko? Vwara ya faɗa masa in ya kara ɗauko wata fitinar ba dai gidansu ba.
Shi da bai san kan mganar ba sai ya yi Shuru har sai da ya zo ya tambayi Inna Meri itama ta kaɗu da jin har labari ya fita waje cikin mamaki ta dhiga warware masa abunda ya faru, Shi kan shi sai da ya yi shuru kafin ya ce"Dankari!
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 26