1hr ne but just 30min da farawa sukaga nurses sai fita da shige suke da gudu sosai dukansu suka tashi gaban kowa na bugawa Hamad try to talk to one taki amsasa sai chan chief surgeon din yazo wajen Hamad kowa na kallonsa anatse yace “I am sorry! Mid surgery BP ta yayi mummunan spiking up! We did all we could but tarasa ranta!” Kowa ya sandare awajen Aya da aaysha atare sukai salati, Baba jikinsa yayi sanyi nan da nan mazan sukai abinda yakamata akai komi aka karbi gawan Mom while Alhaji Mahmoud ya sauka a kano shima, Hamad kuma yawuce gida dan yaje yataho da Asmeey while yama Munir booking flight dudda bazai samu salla ba but yadaizo ya sanar dashi Mom Salima tarasu.
EXCLUSIVE KUKA NAKE😭
EPISODE 1️⃣5️⃣0️⃣
Gidansu Hamad yashiga jikinsa duk yayi sanyi, su Anty Asiya duk sun sani hakan yasa yana shigowa duk suka fice, idanun Asmeey sunyi jaa basu dawo daidaiba sabida kukan datayi dazu, tana ganinshi tawani taso kawai ta rungumeshi tsamtsam feeling her confidence is back tace “an gama aikin Yayaaa?” Kankameta yayi back yakasa magana yadan fuzar da iska, ahankali Asmeey tace “Yayaa” asanyaye ya dago da fuskanta daga jikinsa ya manna mata kiss a kumatu yana kallon yanda take kallonsa kaman she’s trying to read something yamata murmushi yace “kinci abinci?” Gyadamai kai tayi tace “eh naci Anty Zee tamana kalallaba yayi dadi naci sosai da yaji” ahankali yace “Babyna baya bari ki kirani ki gayamin idan an miki kyauta ko”? Kunyane yakamata tai murmushi tace “bazan karaba, you look somehow Yaya” murmushi yamata yakama hannayenta yarike yace “Asmeey kinsan Allah shiya halitto mu yakawomu duniyan nan, kowa lokacinsa yakeci aduk sanda lokacin yacika dole yakoma ga Allah”gyadamai kai tayi gabanta na faduwa saita kankame hannunsa takasa magana, kara kissing nata yayi ahankali yace “please Asmeey be strong I am scared, I don’t want anything to do Babyn mu that is very delicate and kina bedrest, Asmeey” yakirata ahankali hakan yasa hawaye ya cicciko idanunta murya chan kasa tace “Mom ta……r….a….su?” He was suprise dayaji abinda tafadi but ahankali ya gyadamata kai yace “she didn’t make it out of the surgery” wani irin sanyi jikin Asmeey yayi shiiiiiii! Kai uwa uwace koyaya take kuwa! Duk iya muguntan datake maka aka bude baki aka gayamaka tarasu saikaji kalman ajikinka, sai kawai Asmeey ta fashe da kuka ta rungume Ya Hamad tama rasa mezatayi yariketa yana shafa bayanta yace “shiiii, Allah ya gafarta mata Allah yasa tahuta stop crying let’s go home tana chan gidanmu” ina Asmeey takasa daina, tashi yayi yawuce sama yadauko mata dogon hijabi har kasa da slippers tasaka yakama hannunta suka fice suka shiga mota matan yayyinsu suka bisu suka tafi gida.
Asmeey cried, cried kaman ba gobe saitaji kaman she lost a part of her wlh wlh, but she’s happy tayafe mata duk sun yafe mata, and in Allah ya yarda laifinta datama Allah shima zai yafemata, Allah gafurrur raheem! Kai wato babu komi aduniya, kaita girman kai kana shuka tsiya Allah yaga dama take yanke zai amsa rayuwanka, shima Alhaji Mahmoud yayi nadaman abinda yamata but Allah yasani yana son kanwarsa kawai he acted like that cus he was bittered and hurt game da halayyanta, and yakirata yamata wa’azi but tamaidashi shashasha, hakadai duk aka tafi kaita makwancinta na gaskiya, har mazajen yaranta sunzo Munir ne kawai bashi on ground.
Sai gaisuwa ake musu Asmeey is very sad abu yatokare mata wuya kawai ta kwanta lamoo a dogon kujera a falon, ga Ya Hamadi shima baya gansa ba, nobody is saying anything to her, bude kofan falo akayi Munir yashigo idanunsa straight akanta goye da jaka abaya idanunsa sunyi jaa kana gani kasan yasha kuka shima Uwa ai bawasa ba,Ya Hamad abayansa rikeda car key kaman shiya daukosa daga airport, wani tashi Asmeey tayi tawani fashe da kuka Munir shima yataho wajenta kawai tayi hugging nasa kaman sunfi kowajin mutuwan Mom, sunbama kowa tausayi adakin, ahankali Munir yarike nasa kukan yace “ya isa stop crying I’m still here! I will take care of you, ke ba marainiya bace kinji” gyadamai kai tayi tace “I will take care of you kaji, I won’t let you be lonely kaji kanina” gyadamata kai Munir yayi yakai hannu yana sharemata fuska, kowa na kallonsu bond dinta da Munir daban ne kawai, yazaunar da ita kan kujera shima ya zauna yakara share mata fuska sai ijiyan zuciya take tarike masa hannu gam gam tausayinsa takeji cus shine autansu shima tausayinta yakeji cus itane auta anasa idanun cus he’s way stronger than Asmeey kai har su Ya Aya ma, yace “don’t cry again” gyadamai kai tayi.
Rannan agidan Mamie ta kwana!
Kwanan su 5 Hamad yace gobe zasu tafi cus daman 7days zasuyi, aka shirya mata komi, washegarin rannan 12na rana ne flight nasu suka tafi DC, Munir yakoma school shima, this is the first time take tafiya tare da mijinta tana cikin hayyacinta, rasuwan Mom ya tsaya mata arai but zuciyanta yarage nauyi, she promise kanta kullum zata mata addu’a, Ya Hamad na kulawa da ita sosai bai nemeta ba banda bedrest she needs the space tai mourning mahaifiyarta, sukakai mota yazo ya daukesu tai hugging Ya Hamadi kawai natsuwa takeso, sai kawai ta dago tadauki wayanta tai typing.
“Can you please sex me today Yaya? Inaso naji na natsu! My heart is heavy” tana danna sending saita kifa kanta akafa Hamad yaji wayansa yayi kara yaduba ganin abinda Asmeey ta turo mikewa gabansa yayi da kyar ya saita kansa sukakai gida suka shiga da luggage yana rufe kofa zata wuce yakamata ya manna da bango Asmeey tayi murmushi akunyace tace “ba yanzu ba Yaya sainayi wanka” kaman wani dan daba yace “Wlh bazan iyaba! Kin kunnani!” Zatai magana yahada bakinsa da nata yafara murzata kaman wani mayunwaci he sex her sooo goood they ended up akan gado.
****
Hamad and Asmeey builds wani irin strong relationship dakowannensu belongs to one another, Asmeey is his everything, for Asmeey too Hamadi is her everything, kullum saitai waya da Munir, tasan Ya Hamadi na turamai kudi itama haka take turamai kudi akai akai kudi is not her problem tanada card nata na account na Ya Hamadi kome takeso batada limit, bayan 9month anan DC ta haifi yarta mace mai bala’in kama da Hamad kaman tamacen Hamad, rannan Hamadi yakusan haukacewa, Mamie tazo jego dudda 2weeks zasuyi su koma naija harda Hamad achan za’ayi suna yanada 1month Hutu yasama yarsa suna Airah!
Bayan 2weeks suka tafi Nigeria, Zee itama nada ciki, while Matar Faisal tasami ciki, kowa nata murna, agidansu suka sauka dudda Mamie taso Asmeey ta sauka gidanta, nan aka fara shirye shiryen suna money is not the problem, company su sai booming yake while Hamad is working on wani robotics program dazai maidasa partner Microsoft forever he will not be like worker nasu sai partner.
Ana gobe zasu koma DC yadauki Asmeey zuwa bada taimako a hospital nan Asmeey take ganin Fawaz a bangaren yan HIV ya tsotse ya komade yakoma wani iri fuskansa duk kuraje ya lalace yana ganin Asmeey yaboye sabida kunya bata kara kallonsa ba tawuce abinta batason tama tuna past nata but Allah yayi maganinsa ahaka zai kare dama makomar dan iska kenan.
Book business inta suprisnly ya karbu ansan Asma’u M Hamad and they live happily ever after while Munir yazama successful Doctor Pediatrician likitan yara yazama party on party Asmeey is his best friend, ya auri Nana dayake so dan Mama ta gyara halinta itama taroki yafiya Kawu yadawo da ita.
END🫠❤️
ALHAMDULILLAH KUSKUREN DANAYI CIKIN THIS BOOK ALLAH YA YAFEMIN!
I HOPE YOU ENJOY THIS BOOK❤️
WANI LABARI ZAKUSO KUGA MSHAKUR TA KAWO MUKU NEXT? BAYAN SALLA?
TELL MEEEE❤️
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 56 Chapter of 56